HAJAR
Chapter 85 of 85
suka bar gidan Mami, Nurain ya rage gundun motar jin wayarsa tayi ring, wayar da bata wuce ta minti biyu ba yayi ya ajiye wayar, Hajar ta ringa kallonsa ganin expression din fuskarsa ya sauya, ta bude baki zata tmbyesa lfy knn yace "ɓatan mutum bbu daɗi wllh, har yau su Hammad basu haƙura da neman ƴar uwarsu ba, wai ynxu ma Kano zasu sake zuwa to check on other places da ake tunanin za a iya samunta...", Hajar tace "kamar ina.?", yace "Psychiatric hospital, Gidan gajiyayyu and Mortuary", tace "Allah ka bayyanata wnn karon", yace "Ameen", Nurain ya sauke ajiyar zuciya yana tuna Ashraaf, may be har yaron ya haƙura da neman mahaifiyarsa, ya kalli Hajar da itama tunanin da take knn yace "ko mu siyo spicy seafood..?", ta gyaɗa kai tace "Sure, i like it", ɗauke kan motar yayi ya canza hanya, bayan sun sayi seafood din suka juya, Hajar ta kalli agogon dashboard taga ƙarfe tara saura, ta kalli hanyar da suke shirin wuceta tace "Dan Allah Moon muje wajen Iron Lady", yace "sai dai next time kinga yanxu dare yayi", tace "Toh Allah ya kaimu", ya kalleta a taƙaice, samm bata masa musu abinda yace tayi shi take yi, kai tsaye bbu musu ta haƙura da zuwa wajen Hajiyar, murmushi Hajar tayi ganin yayi reverse ya shiga layin gidansu Farooq, ta back door inda direct zaiyi leading zuwa ɓangaren Hajiya suka bi bayan sun shiga gidan, Nurain ya saɓa Nanerh da tayi bacci tin a gidan Mami a shoulder, Hajiya na zaune kan darduma dake saman carpet ta mimmiƙe ƙafafuwa, ga nan kayan sa ranar Aysha da aka kawo yau zagaye da ita, Hajiya ta ɗaga kai ta kalli ƙofa jin an shiga, ta saman kantamemen glasses dinta ta ringa kallon su Hajar da suka shigo, Hajiya tace "su waye waɗan nan da tsoho daren nan, duu Allah ku fita ai an gama ganin kayan sai kuma gobe idan Allah ya kaimu, yoh ina dalili tin ido na ganin ido baku zo ba sai yanxu salon ku ƙuma mana sata", Nurain ya haɗe gira ya kalli Hajar yace "kin gani ko, toh gashi nan tana koramu harda sharrin ce mana ɓarayi", Hajar ta ƙarasa ciki ta zauna kusa da Hajiya da ta bita da kallo tace "Hajiya mune fa..", Hajiya ta micincina ido tace "Ah aha ashe su Hajaru ne, ai nayi zaton mutanen unguwa ne magulmata, tinda aka kawo kayan nan suke shige da fice sai kace lefe, kayan sa rana ne fa", Nurain ya ƙaraso ciki, Hajiya tace "Ajiye wnn shagwaɓaɓɓiyar nan kan kujera ka tareta da matashi, Allah yasa kar ta tashi har ku tafi don ƴar nan taku akwai hidima ynxu saita baddala lissafin kayan nan", Hajar tace "ina yini Hajiya..", Hajiya tace "lfy lou ƴar albarka", Nurain yana kwantar da Nanerh ta tashi, ai kam saida ta baddalawa Hajiya palour kafin su tafi wajen ƙarfe tara da rabi, a haka ma Hajiya tace gsky su tafi lada ya isa haka, wnn ƴan tasu ko fura nan ta barta wajen cika ciki. Washe gari Hajar na dusting kayan kallo Nurain ya shigo palourn, ajiye duster din hannunta tayi tana kallonsa ganin ya ɓoye wani abu a bayansa, yace "guess what..", tace "Chocolate", ya girgiza kai yace "No", tace "Sweet", ya sake girgiza kai, tace "Rose", nan ma ya girgiza kai, langwaɓar da kai tayi tace "i can't guess", ya ƙarasa ciki ya ajiye brown envelope din da ya ɓoyo kan doguwar kujera, Hajar tayi kasaƙe tana kallon envelope din, daman wnn shine abinda yake cewa tayi guess, ita ina zata gane wni envelope, kamo hannunta yayi ya zaunar da ita kan kujerar shima ya zauna suna fuskantar juna, envelope din ya buɗe ya ciro papers guda biyu ya ajiye mata akan laps, ta kalli papers din sai kuma ta kallesa, ya mata alamar ta duba, a hankali ta kai hannu ta dauki paper daya ta karanta, tini facial expression dinta ya canza zuwa na annashuwa, har wni rawa hannunta yake ta dauki ɗayar ma ta duba, paper daya ta aikin hajji ce, dayar kuma ta schl wcca har an gama mata komai lectures kawai zata fara shiga, sai sun dawo daga hajj din ne zata fara zuwa schl, ita dai tasan kwanaki ya amshi credentials dinta amma bata san schl yake mata processing ba, tini hawaye ya ciko idanunta, ta rasa wne words za tayi amfani wajen gode masa, zagaye wuyansa tayi da hannayeta ta haɗe forehead dinta da nasa tace "bbu wni words da tayi fitting na mka godiya mijina, Allah ya saka maka da mafificin alkhairy", ya goga karan hancinsa a nata yace "you deserve more than this my wife..", tace "you're the most kind of blessings that happens to me, i cherish every second with you", yayi murmushi mai sauti yace "Hajar i Nurain take you as my wife, Mother of my child and unborns, to have into hold from the day i met you forward, for better for worse", tayi murmushi tace "for richer, for poorer", ya goga karan hancinsa a nata again yace "in sickness and in health", tace "Till death do us apart..", yayi ajiyar zuciya da murmushi a fuskarsa yace "Until death do us apart", sukay dariya a tare snn suka haɗa baki suka ce "Once and for all", ta raba goshinsu a hankali, ta kai hannu ta ringa shafa kwantaccen sajensa, ya haɗe lips dinsu waje ɗaya ya fara kissing dinta passionately, The kiss last for almost a minute, tana kallon cikin idonsa tace "Na gode Allah da ya bani kai matsayin miji", yace "Nima na gode Allah da ya zaɓamin ke as my wife", ta kwantar da kanta a shoulder dinsa......
Nima Feenerh feeche nace Allah na gode maka daka bani dama na sauke wnn Littafi....
Alhamdulillah.. Alhamdulillah.. Alhamdulillah.
A nan na ajiye Alƙalamina a cikin wnn littafi mai taken HAJAR, kuskuren dake ciki Allah ka yafemin Ni dana rubuta da ku masu karatu... darussan dake ciki Allah kasa al'umma suyi amfani dashi.
As you read the book Hajar kinji daɗi kin samu nishaɗi da annashuwa, Ni Feenerh feeche abu ɗaya nake buƙata a gareki da zaki biyani, dan girman Allah ki karanta suratul Iklas ga Mahaifina, Allah ya kai ladan ƙabarinsa ya gafarta masa....😭 da wnn kaɗai zaki biyani ƴar uwa.
My diehard fans gaisuwa ta musamman a gareku da irin ƙwarin guiwar da ku ka bani through the journey of Hajar.... ngd sosai...
Hau'wa Yunusa, Nafisa Ummu Readone, Maryam Shehu Usman, Zainab A Aliyu, Khadija A Taheer, Zulaihah Bint Saeed, Maryam Adamu Bappah, Sulaymstiches, Maryama, Aeesha, Saadat Baba duk da dai late comer ce, Hajar namesakes, Nafisa Sasaal partner, da sauran fans da ban jeru sunansu ba da ƴan bayan katanga toh duk ina miƙo gaisuwa. Team Hajar 💛 jinjina ta musamman a gareku wllh ina yinku wujiga wujiga, Team Nurain ❤️ kuma ina yinku ba laifi.
Taku har kullum... Nafeesah Yusuf Nagoda (Feenerh feeche...✍️)
Mai son complete Document can Ping me Via my WhatsApp digit, but there is payment it is not free.... 👉 08141826023
BISSALAM....
********************** **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
************************* **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 08138873799
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafinmu ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************