Showing 12001 words to 15000 words out of 162658 words
ya so kungiya ba ta buk'aci ya kai yarinyar k'arama kuma virgin ba, da ba bu abunda zai ha na shi d'aukar yarinyar nan ya kai ta gidan shi ko dan ya rik'a shan dariya da irin shirman ta.
Ita kuwa Binty da ba ta ta'ba kwanciya ko a kan kara ba shiyasa yau da ta kwanta a katifa autopadic ta ji kamar ba yan ta zai b'alle don katifar gand'and'an haka ta ke. Irin na ma su ciwon ba ya ne.
"Ni wallahi ban kwanciya a nan, k'asa zan kwanta idan ba haka ba ba ya na karyewa zai yi." Binty ta fad'a ta re da saukowa daga kan gadon ta ko ma kan centre carpet d'in nan ta kwanta ta re da fad'in,
"Yauwa ai gwara nan. Ga laushi ga dad'i. Wallahi nan zan yi kwanciya ta. Kai ka yi ta kwanciyar ka a kan dutsen can, amma ni nan zan kwana".
Alhaji Sammani bai ce ma ta k'ala ba, ya kashe wuta ya hau gado ya kwanta ya na jiran lokacin zuwa meeting ya yi.
..........."Dadddd!" Sabrin ta kwala kiran sunan daddyn na ta kamar ta na kiran sunan sa'an ta. Abunda zai ba ku mamaki daddyn na ta na kusa da ita.
"Wallahi ba za su shiga makarantar nan ba, idan kuma za su shi ga sai dai ni a cire ni a mai da ni *lead British*, kai daddy ni yanzu ma ban san *Hampos Academy* d'in, su a sa ka su, ni kuma a kai ni *Lead British*, amma ba zan shiga makarantar da su ke ba, kuma su ma ba za su shi ga in da na ke ba. That's the final decision. I'm clear dad?"
Wani irin mik'ewa haijya Sakna ta yi ta re da isa wajan da Sabrin d'in ta ke ta d'aga hannu za ta sauke mata lafiyayyan mari a kan kuncin ta, Alhaji Saifullahi ya yi saurin ta re hannun Hajiya Sakna ta re da fad'in,
"Ahir d'in ki da tab'a fuskan y'ata. Mai ta yi ma ki? Ni fa ba na son irin wannan abun da ki ke yi fa Sakina. Yarinyar nan kin san yarinya ce, a hankali ya ka ma ta a rik'a bin ta. Kin fi kowa sanin yarinyar nan ba ta da isasshen lafiya. Da ciwon zuciya a ki ka haife ta. So ki ke ki kashe min 'ya Sakna?".
"Yanzu Alhaji ka na ga nin wannan hanya bai b'ullewa ce? Yarinyar fa k'ara lalacewa ta ke yi. Kar ka manta wata rana gidan wani za ta. Wallahi ba bu wanda zai d'auki wannan iskancin na ta. A ce yarinyar k'ank'anuwa da ita amma bak'in ciki da hassada ya mamace zuciyar ta. Hatta ni d'in nan mahaifiyar ta kishi ta ke yi dani. Ka duba ka ga ni, wad'annan gaba d'aya y'an uwan ta ne, amma ta ke ik'irarin ba za ta yi karatu a makaranta d'aya da su ba. Ka san saboda mai ya sa ta ce haka? To saboda aji su na bearing the same surname da su ne. Ita a rayuwarta ba ta k'aunar wa ni yai abu iri d'aya da ita ko kuma ya fi ta a wani abu. Sabrin ba ta k'i a ce daga ita ni da kai da Junaina ba mu sa ke haihuwa ba don ta kasance ita ce d'aya d'iyar mu. Ku ma wallahi ku ne ma su k'ara dulmiyar da ita wajan nu na mata abubda ta ke yi dai-dai ne. Kuma wallahi Alhaji ba'a saka 'yan biyu a makarantar da su ke so ba to kuwa ba ai ma su adalci ba. Ko da ya ke, adalci ka ke yi ma. Ko mai fa idan za ka sayawa wad'annan y'ay'a to fa na Sabrin sai ya fi kyau da tsada saboda ita d'in ta daban ce a wajan ka. Kuma wallahi yaran nan su na ganin ko mai. Wa ni abu ka ke da sa ma su a cikin zuciyar su wan da wallahi nan ga ba za kai nadama. Ku ma idan har ni mahaifiyar Sabrin ce, ban yadda a raba masu makaranta da y'an biyu ba. Idan *Lead British* za ta ko ma, to su koma ta re. Idan ku ma Hampos 'din za ta cigaba da zuwa, to su cigaba da zuwa ta re. Ai su ma y'ay'an ka ne kamar yadda ta ke y'ar ka. Matsayinsu d'aya".
"Never! Matsayin mu ba d'aya ba ne wallahi mom". Fad'in Sabrin ta na turo ba ki gaba.
Wawan mari Hajiya Sakna ta sakarwa Sabrin sai da ta gigice ta kifa k'asa. Alhaji ya harzuk'a shi ma ya d'aga hannu ya daddage ya wanke fuskan Hajiya Sakna da mari sai da ta yi taga-taga za ta fad'i.
Aunty Junaina kuwa wani irin murmushi ta sak'i wanda ba bu wanda ya lura da ita sai d'aya daga cikin y'an biyu mai su na Amrah.
*ASSALAMU ALAIKUM READERS, GA NI NA ZO MA KU DA SABON LITTAFI NA MAI SUNA A SAMA, WANDA YA ZO DA ZAFI-ZAFIN SA, KUMA NA TABBATA ZA KU JI DAD'IN SA. BA ZAN CI KA KU DA SURUTU BA, KAWAI KU BI NI A FREE PAGES, KU DA KAN KU ZA KU GA NE BOOK D'IN NA DABAN NE. KAWAI KU NU NA MIN ONE LOVE WAJAN SIYAN BOOK D'IN AKAN FARASHI AKAN FARASHI MAI RAHUSA KAMAR HAKA:*
*Normal group shine mutum zai bi ya 500 idan ka ti ne, idan kuma ta account ne 300.*
*VIP kuma 1000 ne idan kati ne. Idan kuma ta account ne 700.*
*MUTANAN NIGER KUMA ZA SU BI YA KAMAR HAKA*:
*Normal group shine mutum zai bi ya 500F idan ka ti ne, idan kuma ta account ne 300F.*
*VIP kuma 1000F ne idan kati ne. Idan kuma ta account ne 700F.*
*EVIDENCE OF PAYMENT 08128755583*
*MATAR SAYYADEE CE*
SHARE AND COMMENT PLEASE
🌼 🌹 🌹 🌼
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹 *BA NI DA GATA*🌹
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌼. 🌼
🌹
🌹 🌹
🌹 🌹
*PAID BOOK*
*NARRATED & WRITTEN BY*
*ZULFA'U SA'EED IBRAHIM*
( *_MATAR SAYYADEE_*)
☀️ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION*☀️💪
( *Home of quality and trusted writer's of the nation*)💪🏻
*DEDICATED TO THE MOST BEAUTIFUL WOMAN IN THE WHOLE WORLD (MY MOTHER). ALLAH YA JIK'AN KI DA RAHAMA*
*KU HANZAR TO KU HWARA PAYMENT, KA DA KU BA RI A BA KU LABARI. NORMAL GROUP, D'ARIN KI BIYAR #500 KACAL ZAI BI YA MI KI BUK'ATA, SHI MA IDAN KATI ZA KI TURO, IDAN KUMA TA ACCOUNT NE, D'ARIN KI UKU #300 YA ISHE KI. VIP KUMA #1000 IDAN KATI NE, IDAN KUMA TA ACCOUNT NE D'ARIN KI BAKWAI #700 ZAI BI YA MI KI BUK'ATAR KI. KI HAN ZAR TA KAR A BA KI LABARI. 0592412800, SAI KI TURO DA SHAIDAN BIYAN KI A WANNAN NUMBER 08128755583. SAYAN NA GARI, MAI DA KUD'I GIDA*
*____________________*
*FREE PAGE 11&12*
*____________________*
............."Alhaji ni ka mara saboda ina ko ya wa y'ata tarbiya?". Fad'in Hajiya Sakna rik'e da kunci ta na kallon Alhaji Saifullahi.
"An mareki d'in, ki yi abunda za ki yi. Wannan ba tarbiya ce, kawai ba ki son ta ne shiyasa ki ke ga na mata azaba. Kuma idan har NI ne mahaifin su, kuma ni ke biyan kud'in makarantar, Sai in da Sabrin ta zab'a za ta shiga. Kuma kamar yadda ta ce ba za ta yi karatun a makaranta d'aya da su y'an biyu ba, hakan zan yi. Za ta ko ma *LEAD BRITISH* kamar yadda ta buk'ata, su kuma twince su ta fi *HAMPOS* d'in. That's my final decision". Alhaji Saifullahi ya fad'i a tsawace.
Aunty Junaina kuwa, cike da mak'irci da mubafunci ta kalli Hajiya Sakna ta re da fad'in,
"Mummyn Zaid, ki yi hak'uri ta je makaranta da ta ke so, ai ba bu komai, su kan su y'an uwan na ta ai sun san halin da ta ke ciki. Su kan su su na supporting ai ma ta abunda ta ke so saboda lalurar ta. Ni na san ba sa jin komai a hakan haka. Ko ba haka ba Amrah". Aunty Junaina ta k'arishe maganar ta na kallon fuskan Amrah da tai kicin-kicin da rai.
"Bar ta kawai Junaina, tun ba yau ba na fahimci Sakna kishi ta ke yi da Sabrin kamar ba d'iyarta ba. Ta fi k'aunar sha-sha-shan can Zaid da babu abubda ya sa ni Sai fad'i da rashin jin magana. Ku ma wallahi ni babu wanda ya isa ya raba min kan y'ay'a". Alhaji Saifullahi ya fad'a ya na buga babbar rigar shi cike da masifa.
Sabrin kuwa sai murmushin jin dad'i ta ke yi saboda yadda daddyn ta a ko'ina ya ke nuna ita d'in ta musamman ce a wajan shi. Hakan na matuk'ar burgeta. Duk da ta mi wani iri kad'an da daddyn na ta ya wanke fuskan mahaifiyar na ta da mari.
Hanan tagwainiyar Amrah kuwa ji ta ke kamar tai bindiga saboda tsabar b'acin rai da yadda daddyn na su ke nuna banbanci b'aro-b'aro a tsakanin su da y'ar uwar ta su. Hakan ya jefa masu mugun tsanar Sabrin d'in a cikin zuciyar su wanda ko k'aunar ganin ta ba sa yi.
Hajiya Sakna da ke tsaye dafe da kuncinta ta na hawayen bak'in ciki saboda lallata mata y'a da Junaina da daddynta su ke yi wanda tun tuni ta ga ne Junaina ba k'aunar Sabrin d'in ta ke yi ba. Kawai so ta ke ta lalace, don ita kan ta kishi ta ke da abubda mahaifin na su ya ke wa Sabrin d'in kamar ita ce kad'ai y'arsa don bai had'a Sabrin d'in da kowa ba.
Ju ya wa ta yi a fusace ta ha ye sama da sassarfa ta shige d'akinta ta re da turo k'ofa ta fad'a kan gado ta saki kuka mai d'an sauti.
Alhaji Saifullahi kuwa, kama hannun Sabrin ya yi ta re sa fad'in,
"Sorry my Queen, mu je in d'an yawata da ke a gari hankalin ki ya kwanta kin ji daughter. Don't mind your mother".
"Daddy zan je ni ma". Fad'in Hanan". Fad'in Hanan.
Wawan mintsili mahaifiyarta ta kai mata a kan cinyarta ta re da antaya mata harara. Hakan ya yi dai-dai da lokacin da Sabrin ita ma ta sauke mata wani irin kallo mai cike da gargad'i ta re da harara.
Mahaifin na su kuwa cewa ya yi,
"No Hanan, wannan fitar ta queen ce. Ku je ku ta ya mom d'in ku da aiki ka min mu dawo. And make sure you cook her favourite before we come back". Ya k'arisa maganar ne ya na kallon aunty Junaina kasancewar ita ke da girki.
"In sha Allah". Fad'in aunty Junaina murmushi kwance a fuskan ta, yayin da zuciyar ta ke wani irin gurnanin wuta mai ci ke da tsantsar tsanar Sabrin d'in.
*HOTEL*
K'arfe d'aya da minti hamsin da biyar ya farka, da ma baccin na shi sama-sama ya ke. Sauko wa ya yi daga kan gado ta re da kunna hasken torchlight d'in wayar sa ta re da jawo wata jaka mai kama da briefcase ya fiddo wani d'an karamin gunkin da gaba d'aya jikinsa allurai ne aka caccaka har ta tsakiyar kan gunkin nan. Ajiye gunkin ya yi a kan gado a hankali ka na ya fiddo da wani bak'in wando ya saka ta re da wata doguwar jan riga har k'aurin sa, ka na ya zaro wani bak'in d'an kwali ya d'aura a kan sa ya ku ma saka wani jan abu tun daga kan karan hancinsa har goshinsa.
Wannan gunkin ya d'auko ta re da d'aga shi sama ya soma wasu surutai da wasu yare. Cikin minti d'aya kan wannan gunkin ya soma fitar da wani irin wuta kamar an watsa petur. Jinginar da gunkin ya yi a jikin bango, ka na yai masa sujada sau goma sha bakwai. Bakin gunkin ne ya bu'de, wani jan mayafi ya fad'o daga ba kin shi. 'D'aukar mayafin Alhaji Sammani ya yi ta re da fad'in,
"Karbut-karbut, zundun-zundun, zundubutt". Ya na ga ma fad'in haka ta ke gunkin ya b'ace b'at. Shi kuma Alhaji Sammani ya koma in da Binty ta ke a kwance ya kwanta a gyefanta flat ta re da rufa masu wannan kyallan. Cikin second biyar su ka b'ace b'at gaba d'ayan su.
A tsakiyar k'urgumin daji su ka tsinci kan su. Alhaji Sammani ya sab'a Binty a kafad'a ta re da kutsa kai cikin dajin nan. Bai yi tafiyar minti biyar ba, ya isa gaban wani wawakeken fili. Wa ni irn kyafkyafta idanuwa ya so ma yi ta re da yin wasu surutai kamar haka,
"Talshibtulyii massburut mulmulgab pucapuca hardurdus birit hadar darrrr". Ya na ga ma fad'in haka wani irin k'ofa ya soma b'ullowa daga cikin k'asa. Sai da ya kwashi mintuna biyar ka min k'ofar ta ga ma bayyana gaba d'aya kuma zagaye da katanga. A gaban k'ofar kan wani ru sheshen kwarangwal ne idanuwan sa na zubda jini.
Alhaji Sammani ya shimfid'ar da Binty ta re da isa gaban k'ofar nan ya kalli kwarangwal d'in nan ta re da ma sa sujada guda biyar. Kwarangwal d'in nan ya feso masa jini a fuskan shi, ka na k'ofar ta bud'e.
Juya wa Alhaji Sammani ya yi ta re da sab'o Binty a kafad'a da ke bacci kamar ta mutu su ka shiga cikin k'ofar nan. Sai da su ka wuce k'ofofi takwas, duk k'ofa d'aya akwai bak'ak'en dakaru guda d'ari, fuskan su kawai idan mutum ya kalla zai iya mutuwa sabada tsabar firgita da irin halittan su.
Wata k'ofa mai ruwan gold wanda ita ce k'ofa ta k'arshe da za ta sadaka da ainahin fad'ar tsafin. Nan ma sai da Alhaji Sammani ya sauke Binty ta re da yin surutai kamar na farko, sannan ku ma yai wa wani gunki sujada ka na k'ofar ta bud'e ya k'ara sab'a Binty a kafad'a su ka shige.
Fad'in girman wannan fad'ar b'ata baki ne, amma wannan fada zata iya d'auke mutane dubu hamsin a cikin ta. Gaba d'aya layi su ka yi ko wannan su a kwai wani d'an kwarya a hannunsa mai d'auke da jini a ciki wanda d'aya daga cikin su yai sacrificing wani abun.
Alhaji Sammani shimfid'ar da Binty ya yi a tsakiyar wad'annan mutane kanta na fuskanta wani k'atotan dodon tsafin da girman kawai ya cika bango d'aya na hall d'in. Amma kan shi d'an k'arami ne.
Sujada Alhaji Sammani ya yi wa wannan gunkin, ka na ya d'ago ta re da nufar wata wawakeken rijiya da ke cikin fadar nan, ya d'auki kwarya ta re da d'ebo jini yq dawo ya fuskanci dodon tsafin nan ta re da nuna masa kwaryan, ka na ya yi kurb'a biyar ta re da ko ma wa layi shi ma ya tsaya rik'e da kwaryan a hannun sa.
Wani garjejan mutum ne mai d'auke da tambarin sarauta a kan shi da wani sanda a hannunsa, gaba d'aya tun daga saman shi har k'asan shi bak'ak'en ka ya ne mai santsi da shining a jikinsa. Kallon Alhaji Sammani ya yi wanda ya duk'ar da kan shi jikinsa na rawa.
D'an yatsar shi ya d'aga ta re da nu na Alhaji Sammani. Sai ga Alhaji Sammani ya taho kamar iska ya tsaya a gaban shi.
Jikin Alhaji Sammani na rawa ya zube tare da yin sujada a kan k'afar wannan mutumin ya na fad'in
"Tuba na ke mai girma Durdus, a gafarce ni. Yau na taho da abunda ka buk'ace da na kawo, ku ma nasan za ka ji dad'i da farin ciki idan har ka duba abunda na kawo d'in". Alhaji Sammani ya fad'a kamar zai saki zawo don tsoro.
"Na rantse da dodon tsafin Kalhark'o wannan karan idan har ka sab'a mana sai na yi maka hukunci mummuna.