Showing 6001 words to 9000 words out of 11376 words

Chapter 3 - Kawali By Zahra Surbajo

01 Dec 2025

4619

aka gama komai,


Rayhana duk abinda rayhan yake ko kaɗan be burgetaba dan jitake kamar ta shaƙeshi ya mutu tunda shine silar komai.


Mota yaje ya ɗauko wata ƙaramar jaka ya dawo yaranƙwafa daidai setin fuskar rayhana yace a tausashe ta yadda bamejin abinda yake faɗin se ita.


"wannan rayhana milyan biyar ne ki ajiyesu agun ki sabida hidimar asibiti,dan Allah ki kula da mama da kyau,komai daɗewa zan sake dawowa in dubaku,ina me ƙara baki haƙuri akan abinda yafaru tsautsayine banayi da niyyar cutar da rayhana bane nayine dan rama cutarwar da siyama taimin,"ya ƙarasa maganar asanyaye.



Wata uwar harara ta warsa masa sannan tace"se gun rama cuta ka ɗauji abinda yafi ƙarfin kai cutar da akai maka kamaidani mara mutunci,agun mijin dazan aura banida wata daraja,ko nace na yafe maka ƙaryane wallahi bazan taɓa yafe maka ba."



Murmushin ƙarfin hali yayi gamida runtse ido alamaun maganganun nata sunmasa nauyi,buɗe idanunsa yayi yace a sanyaye"kina da mutunci har yanzu rayhana,kuma dan Allah kici gaba da kama mutuncinki Allah ze shiga lamarin,na barki lafiya,in na shirya ki yafemin zan dawo neman yafiyar"ya faɗi yana murmushi yasa kai yafice"



Jakar kuɗin ta ɗauka da nufin binshi da ita tace basa so saita tuno kwandala basu da ita bare suyi magani da ita,haka ta koma riƙe da jakar ta zauna jijinta asanyaye hawaye na rugujewar rayuwarta na kwaranyowa.



Miƙewa tayi ta shiga toilet ta tsarkake jikinta,santa take tsarki taji irin badaƙalar da aka aykata mata sake rushewa tayi da kuka,da kyar ta rarrashi kanta ta kammala ta fito,ta rama sallolin da ake binta,bayan ta wanko inda jinin ya ɓata mata hijabi a toilet ɗin



********



Rayhan koda ya isa hotel dan ya kwana in gari ya waye ya tafi,kasa bacci yayi se safa yake da marwa a ɗakin,kyakkyawar fuskar rayhana da sunanta ne kawai ke yawp akansa da zuciyarsa,ra gefe ɗaya kuma tausayinta yake ji,shiyasa ya zaɓi yin nesa dasu dan tasamu ta rage jin zafinsa dan in ga zauna kullum cikin tsanarsa zata kasance .




Ranar yadda yaga rana haka yaga dare, dan ko kaɗan bejin bacci.


.
Washegari haka ya kimtsa ya fice daga jihar ta kani jikinsa amace yanajin kamar ya baro wani abu me muhimmanci arayuwarsa acikin garin na kano.


Be bi jirgi ba da kansa yaja motor zuwa Abuja,inda ya isa da misalin ƙarfe sha biyu na rana,direct be kula kowaba ɗakinsa ya wuce ya kulle ƙofar.




Daga mahaifiyarsa har ƙanwansa seda sukai mamakin yanayin nasa,amma se suka ƙyaleshi dan yasamu natsuwa .


Be fitoba se washegari,sanye da jallabiya milk color ya nufi falon gidan inda yake jiyo hayaniyarsu.

Yana shiga ƙanwansa tayo kansa tana faɗin"bross lafiya de kake ko jiya ka bani tsoro,"ta faɗi amarairaice.kallonta yayi na ƴan daƙiƙu,bazata wuce saar rayhana ba,danasanine ya ƙara mamaye zuciyarshi daya tuno inshi akaiwa ƙanwar tasa haka yazeji tabbas ya aykata babban kuskure me girma arayuwarsa.

"to ƙaraso mana katsaya kasata agaba kana kallo kamar gunki"cewar mummy.


A hankali yataka ya isa inda mahaifiyar tasu take ya tsuguna agabanta ya gaisheta sannan ya nemi guri ya zauna.

"Rayhan gaba ɗaya ka sauya,meke damunkane,gaba ɗaya ba yadda kasaba zuwar mana ba kazo"cewar mahaifiyarshi cike da kulawa.

Ƙasa yayi dakanshi yace"mummy bakomai yanayin kasuwancinane yakaini ga babbar asara"ya faɗi yayi shuru.

Murmushi tayi tace"in banda abunka rayhan fa dukiyar mahaifinku,kazo ka kula da ita kaƙi wai kai kana da naka business ɗin,gashinan an ɗora wasu se abinda kuka gani tunda baka nuna kadamu da ita ba"


"yanzu mummy na dena nawa kasuwancin zan dawo kan dukiyar mahaifinmu insha Allahu mummy"ya faɗi jiki asanyaye.

"to dade yafi maka kan dan baze yiwu ace akwaika agida amma dukiya na hannun wasu wannan ba tsari bane".


"Komai ya wuce mummy yanzu insha Allahu Lagos ɗinma nadena zuwa zan zauna nan inci gaba da kulawa"

"Rayhan har yanzu kaƙi fitowa da macen aure ay maka ahuta kullum ƙara girma kake,Nusaiba yanzu ta dawo atafau kai take so last week hajiya takirani tana faɗamin yakamata kayi wani abun akai"

Shuru yayi yana kallon ta can ya nisa yace"mummy duk yadda kikace haka zaayi mummy in kinga auranmu yamiki kusa ayi kawai"ya faɗi asanyaye.


Kallon kallo sukayi mummy da ƙanwar tasa jin abinda yace,sauyawar tashi sosai ta basu mamaki.

COMPLETE ƊINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KAWALINE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*4*




Kamar yadda rayhan yashirya hakance ta faru ranar asabar ya shirya shida farhana suka hau jirgi zuwa kano,dan Alhaji ɗangaske yace ya kawo mishi ita da kanshi sabida gudun samun matsala.

Sun isa kano lafiya bisa alada akowacce jihar yanada motocin hawansa a airport dayake bada ajiya.


Tunkan suzo dama sunyi waya da wanda motarsa ke hannunsa yasa anwanketa ta zama ready,suna sauka ya amshi key yasa troley ɗin farhana ta shiga yaja suka nausa cikin gari.


Nasarawa GRA ya nufa direct dan yasan inda gudan hutawar na alhajin yake.

Da ike ansan da zuwansu suna zuwa aka buɗe musu get suka shiga.

A falon gidan suka samu alhajin sanye da riga ƴar shara da wando yana karanta jaridar dailytrust.


Da faraa ya amshesu dan yasaba kasuwancin da rayhan be kawo masa kayan banza.

."malam rayhan me kayan daɗi da marmari"cewar alhajin yana dariya.

Dariya rayhan yayi ya kama hannun farhana zuwa gaban alhajin ya zaunar da ita akan cinyar alhajin yana faɗin"jin daɗinku da kwanciyar hankalinku chine burinmu kullum Alhaji"


Taushin mazaunan na farhana akan cinyar ta alhaji yasashi yarda jaridar dake hannunsa besaniba.

Itako se wani juyi take ajikinshi tana shafoshi tace"agajiye nake alhaji kozamu shiga daga ciki inɗan sarara"ta faɗi tana shafo ƙirjinsa.


Alhaji jiyayi tana shirin zuƙe masa jinin jikinshi.da sauri ya miƙe riƙe da ita yace yana duban rayhan,"bari muje daga ciki ina zuwa"


"A shiga lfy afito lfy alhaji"cewar farhan yana dariya.

Yana zaune yake jiyo yadda alhajin ke ihu yana sambatu.

Murmushi yayi dan yasan zaay hakan dan haɗi yayiwa farhana bana wasaba.

Sun jima aciki sannan alhaji ya fito sanye da jallabiya yana goge gumi,hannunshi riƙe da wata jaka.


Yana zuwa ya miƙawa rayhan jakar,yace "10m mukayi dakai ko,to fa 30m nan kabarmin ita zamu dubai tare next week,dan gaskiya wannan bata yadawa bace da wuri"cewar alhajin yana dariya.


"badamuwa alhaji to wannan sallamatace koko harda ita aciki?"


"Ina ay wannan takace kawai rayhan tata semun dawo dubai karka damu zaa sallameta da kyau fiye da tunaninka."


Daga haka yay sallama da alhajin yatafi ransa fess,shiyasa yakeson harƙalla da ɗan gasken dan akwai biya mekyau.

Cikin gari ya nufa yana tuƙi cikin kwanciyar hankali,kai tsaye banki yafara zuwa,ya sa kuɗin a acct sannan ya nufi tahir guest palace dan yaɗan huta,kamin ya wuce Abuja.




*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KAWALINE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*6*


Siyama buri yacika yau tahau jirgin sama ayko waya ta ciro tafara hotuna ana posting on my way to lagos🥰.

Rayhana riƙe da wayarta,tana chatting a whatsapp,da ƴan makarantarsu kan gasar karatun Qur'an ni da zasuyi,taga sabon status ɗin siyama.

Hankalinta inyayi dubu yatashi,jin cewa ta tafi lagos ba tare datayi sallama da gidaba.

Shuru tayi hawaye na biyo idonta danbtasan ko meye zekai siyama lagos ɗin.

Wayarta takira bata shigaba sakamakon tana cikin jirgi.

Shuru tayi kawai tana tunanin abun cewa mamansu in ta nemi sanin ina siyamar.

Itako siyama sun isa lagos lafiya,inda tun a airport suka haɗu da habu buƙata rayhan ya miƙa masa ita,ba tare da tsoron komai bata bishi gidanshi.

A karon farko da rayhan yayi kawalcin mace yadawo yana kishin bada ita.


Da ƙyar ya ƙarasa gida jikinshi duk ya mutu,koya ya runtse ido,siyama da habu buƙata suna sex yake gani.

Jabeer har saida ya fahimci yana da damuwa yace cike da kulawa"mutumina how far now naga kamar kana da damuwa."

Tsaki yayi yagyara zamansa yace"tausayin siyama nake jabeer sabida kasan habu buƙata harijini kar yaje ya surfafeta dik ya buɗeta"

Dariya jabeer yayi sannan yace"to kai awa nata,look rayhan tunda ta shigo bariki ba kalar dick ɗin da bazata haɗu da ita ba wallahi,dan haka kama manta ba karuwa bace kai meye naka na damuwa bayan an biyaka kuma itama biyanta zaayi?"

Shuru yayi be bashi amsaba dan beda abun cewar.


Ranar rayhan beyi bacciba,yayinda ita ko uwar gayyar tana can gun habu buƙata yana yadda yakeso da ita.

Da ike tanason tafiya american haka ra jure harta baya seda yayi amfani da ita.


Sati guda da zuwanta gunshi suka ɗaga zuwa america shida ita dan tamishi yadda yakeson mace ga ƙananun shekaru.

Rayhana tsawon satin ta kwashe tana kiran siyama bata ɗagawa,sede taganta a status.

Ranar dataga status ɗin onmy way to america rayhana kusan suma tayi sabida tsabar kaɗuwa,itako mamansu bata cewa komai saidai addua,dan lamarin siyama abun har tsoro yake bata dan tayi nisan da saidai Allah dan rayhana ta gaji da ɓoye ɓoyen ta faɗa mata gaskiya.

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KAWALINE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*7*



America tayiwa siyama daɗin dayasa taji ma batason dawowa nigeria gaba ɗaya,dan ta tsani rayuwar gheto duba da cewa yanzu tana new york city.

Habu buƙata cillawa yake da ita aƙasar kuɗi yasakar mata bakin jaka tai yadda takeso,sabida shiɗin sanata ne me ci ,kuɗi ba damuwarshi bane.

Cikin ƙanƙanin lokaci tai wani irin mahaukacin kyau jikinta ya murje hutu da jin daɗi ya zauna ajikinta,

Ko ina update kawai takeyi,ita babbar yariya,ga kyau ta ƙara akan nada.

Yau da yammaci ta tafi shan ice cream,sabida tasan gurare sosai a new york,shiyasa habu buƙata ke barinta yawo ita kaɗai,to yau ya tafi gurin taron daya kawoshi ƙasar shine ta fita.

Acan ta haɗu da wata matashiya wacce zasuyi saanni me suna jamila amma anfi saninta da jamcy cool.


Bayan sun ɗan zanta amatsayinsu na ƴan ƙasa ɗayane,jameela tace,"kema hala sugar daddyn ne yakawoki yaci ƙuruciyarki?"

Dariya siyama tayi tace "wallahi shifa yakawoni kefa?"

"mtsuuu duk kanwar jace,amma ni nagaji wallahi sonake na gudu dan yamaidani kamar injin sex se ayi so shida bakwai arana"Cewar jamcy cool cike da damuwa.


"Wallahi nima hakance ke faruwa danni inde muna guri ɗaya zaa iya yi so sha biyarma sabida harijine sede bansan taya zan iya guje masa ba "Cewar siyama cikin damuwa.

"karki damu,kisamo passport ɗinki kizo muje muyi visa zuwa dubai danni fitowar danayi yau kenan can zan tafi daga nan dagacan inyi gida"cewar jamcy cool tana murmushi.

"yana jakata yanzu haka sede kuɗin yin visas ne babu wallahi"

"Sashi zakiyi yabaki inma haka bataiba kisato ku kawo muyi mu tafi,kemade kamar wata baƙuwa aharkar"

Shuru siyama tayi tana nazari,kamin ta sauke ajiyar zuciya tace"muje kiyimin zanyi ƙoƙarin kawo miki gobe insha Allahu "

Batare da tunanin komai ba suka rankaya embassy na dubai,sabida jamcy cool ita tasaba zuwa.

Duk abinda yadace suka biya akai musu suka baro gurin inda akace jibi suje airport.

Se yamma suka rabu bayan sunyi musayar number waya.


Koda siyama ta isa gida samun habu buƙata tayi a falo,da wasu irin mahaukatan kuɗaɗe agabansa acikin akwatuna daloli.

Gefe guda kuma ga kwalbar giya yana korawa,yana ganinta ya miƙa mata hannu ta isa gareshi,yace cikin maye"baby kinga kuɗin da suka sayi wani kamfanin takalma na,naƙi bari susamin ta acct ne gudun kar can nigeria agano abincikeni"

Wani miyau ta haɗiye kwat tace"kayi dabara baby Allah taimaka"


Akan kuɗin ya kwantar da ita yarabata da kayanta ya shiga ayka mata dan giyar dayasha ta motsoshi.

Haka suka kwana yin abu guda ahuta aci gaba saida gari ya waye,bayan sunyi wanka sunci abincine,habu buƙata yace mata idanunsa na lumshewa"zannkwanta baby banaso atasheni sena tashi da kaina, dan haka miƙomin kwalbar wiskey ɗaya insamu in huta,kuma kuɗaɗen dake falo kishigo dasu nan pls"


"To baby,ta faɗi jikinta na ɓari,ta nufi fridge,tana zuwa ta ɗauko ta kawo masa ya ɓalle hancin ya tuttulawa cikinsa wacce tafi ƙarfin kansa.

ja masa ƙofar tayi ta koma falo,zuciyarta ke ayyana mata abubuwa da yawa gameda kuɗin,amma seta kira jamcy cool dan ta bata shawara.

Video call sukayi lokacin da jamcy taga yawan kuɗin ita kanta ta girgiza dan haka tace"maza ki gyarasu ganinan zuwa a mota mu gudu dasu tunda bacvi yake,ƙarfe huɗun asuba jirginmu zetashi"


Siyama batasan ko kuɗin sunkai yawan nawa ba a Nigeria amma de tasan kuɗine masu yawa.

Da sauri tayi kamar yadda jamcy cool tasata,ta gama kenan ba jimawa,jamilar ta ƙaraso da taxi suka sa kuɗin aciki siyama tashiga bayan ta ɗauko komai nata suka gudu.


Ranar basuyi bacciba asubar fari suna airport inda jirginsu ya ɗaga zuwa dubai ransu fess cike da farinciki.

Habu buƙata be tashiba sai asuba,tun jiya giyar taƙi sakinshi koda ya farka wanka yayi ya kimtsa sannan ya fara kiran siyama tazo dan gobe zasu wuce nigeria.



*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KAWALINE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*8*



Hankalin buƙata inyayi dubu yatashi,dan kuɗin sunkai naira miliyan dubu goma,😳

Ba inda be nemi siyama amma be ganta ba,tuni ya sanar da ƴan sanda inda sukazo akaita bincike baa gantaba dan beda hotonta,wayar ta kuma tabarta agidan bata tafi da ita ba,bata yadda zaayi ayi tracking ɗinta.

Hankali tashe ya kira rayhan,wanda tunda suka tafi american kishinta ke nuƙurƙusarsa koda yaga kiran nashi ya ɗauka sun dawo ne.

Koda ya ɗaga tun kan yay magana habu buƙata ya rigashi da cewa"rayhan dama ƴan damfara ka haɗani da ita,tazo tasace maƙudan kuɗaɗena to wallahi vasu satuba duk inda take ka nemota kubani kuɗina,"

"Alhaji wanne kuɗine kake magana akai,ni bansan mekakeson cewaba"cewar rayhan hankali tashe.


"dan bura ubanka zaka fahimtane in nadawo nigeria ku ƙananun ƴan iskane"yana kaiwa nan ya kashe wayarshi ya kira number shugaban dss.

Bayan dogon bayani yabasa address ɗin gidan rayhan ɗin.

Rayhan hankali atashe yakewa jabeer bayanin abinda yafaru.

"kace matsiyaciyar tazo taja mana masifane,to wallahi sede ajawa juna dan muma ƴan garine dan uwarta"cewar jabeer cikin ɓacin rai.

Shide rayhan shuru yayi yana tunanin mafita,jin an turo ƙofar anshigone yasasu waigawa afirgice dss ne.


Haka suka tafi dasu office ɗinsu su duka batare dasun basu damar kare kansuba.


Koda aka kaisu ajiye su akayi se buƙata yadawo ƙasar,wanda kamin zuwan nashi sunci duka kamar ba gobe.



Koda buƙata yazo ya faɗi yawan kuɗin data sace masa ba rayhan ba hatta jabeer seda hankalinshi yatashi.


"dan haka duk inda take ku amsomin kuɗina damuwata kenan inba hakaba wallahi senasa an ɓatar daku"cewar buƙata afusace.


"ranka ya daɗe ksyi haƙuri wallahi bamu da wata masaniya gameda hakan,amma muna neman alfarma zamuyi ƙoƙarin kawo rabin kuɗim, in yaso rabin abarmu mu nemota seta biya mu aware mana namu"cewar jabeer hankali tashe,



Rayhan bece komaiba dan yasan suna da kuɗin daya zarce 10b kawai tsananin mamakin siyamar ne yasa yakasa cewa komai.



Da ƙyar habu buƙata ya amince da buƙatarsu,take suka tafi gida suka haɗo kuɗin suka kawo masa,sannan aka basu lokacin dazasu kawota.


Bayan sun dawo gida tsabar takaici jabeer ji yake yaganta agabanshi ya shaƙeta


"wallahi rayhan in yarinyar nan ta faɗo komata sena yagalgalata,kaduba fa kagani 5b tasan shekarun da mukayi muna tarasu,tasan saɓon Allah nawa mukayi kan mukai haka,wallahi bazan ƙyaletaba"cewar jabeer yana huci kamar wani zaki.


"jabeer kai kafaɗi ma wani yajika,"cewar rayhan ransa namasa ƙuna dukan datasa akai musu.


tun daga lokacin bayan sun warke daga dukan da akai musu suka baza komar nemanta ta koina.


***********



Tun rayhana nasa ran ganin siyama ta dawo harta cire ga shi jikin ummansu ba daɗi kullum tana kwance ba lafiya,rayhanarce ke ƙoƙarin kwantar mata da hankali.


Tun tana kukan rashin ƴar uwartata har tazo ta daina.



*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*


Surbajo for life.
[1/6, 9:44 PM] +234 706 880 8603: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KAWALINE*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv


*9*



Jabeer da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login