*Wannan littafi na kudi ne ki siya 500 ki karanta,,in kinsan fitarmin dashi zakiyi to karma ki siya kibar kuɗinki.*
*daban yake da sauran se kin karanta zaki fahimci hakan*
*FREE PAGE DAGA 1-15*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044 Aturo shaidar biya ta nan*
*1*
"Prince ya kamata kayi wani abu akan lamarinnan,yin shurunka ne fa ke Ƙara haifar da tarin matsaloli acikin gidan nan,me martaba kanshi in yaji bazeji daɗi ba in baka ɗauki mataki ba"cewar Sadeeq
Wanda aka kira da prince gyara zamanshi yayi sannan ya lumshe ido,gami da taɓe baki,alamun abun be dameshi ba.
Sadeeq bin shi yayi da kallo,baki buɗe,dama yasan baze yi magana ba dan inda sabo