Showing 54001 words to 57000 words out of 120027 words
Chapter 19 - Halysaah Book 3 By Khaleesat Haydar
wacece ita oho, bari ki ji duk nan babu sa'an ki wallahi, mu ba class din ki bane ta ko ina, don haka get out of this room" Baby na kallon Khaleesat tace "Sun ce ki tafi wani dakin you are not welcome in their midst" Mikewa Khaleesat tayi a hankali bata dai ce komai ba, Baby ta kalli yayyin nata tace "Ko in kai ta dakin Granny kawai?" Shahuda ta jefa mata wani harara tace "Are you stupid? What is Granny's relationship with her da zaki kai ta dakinta? Ordinary person kamar ta zaki kai ta dakin Granny ko baki da kai ne, pls take her out before i loose my temper" Baby tace "Oh ohk, bari in kai ta dakin da ku ka ajiye boxes din ku to" Daga haka ta dau akwatin ta nufi kofa Khaleesat na biye da ita, Hadiyah ta bi ta da wani matsiyacin kallo kamar yanda Shahuda ma ta bi ta da kallon tsana don mutuwa ne kawai bata yi akan son Junaid ba amma daga karshe wai Khaleesat ta samesa a sama kusan a banza ba wani wahala tana er matsiyata da ita shine zata zama matar ɗan sarki me jiran Gado, Iklima ta rike haɓa tace "Dama ita ce Ya Jawwad ya so ya aura ya hadata da ke Hadiyah?" Hadiyah ta hade rai sosai tace "Plss bana son wannan maganar Iklima, keep quiet if you have nothing good to say" Shahuda ta koma ta kwanta tana jin wani irin bakin ciki a cikin ranta mara misaltuwa, gani daya da tayi ma Khaleesat taji duk duniya babu wanda ta tsana kamarta, Khadijah tayi dariya tace "Ko yaushe ma aka aurota da zata fara cuso kanta cikin abun da ya shafi gidan sarauta, who is she to intrude in our affairs? Who even invite her to this Convocation? Wallahi sai tayi da ta sanin zuwa taron nan, next time duk abinda ake a familyn gidan sarauta bazata yi marmarin sake zuwa ba balle ta shigo cikinmu, dama ace ba ordinary person bace da sauki, amma ke ba er kowa ba ki wani ce zaki shigo cikinmu ana mamaki magana ma kina kallon wani waje daban, to mun sa kafar wando daya da ita kuwa" Iklima tace "Wallahi she will regret coming to England" Hadiyah dai kokarin kiran Jay kawai take da wayarta fuskarta daure amma baya shiga. Dakin da Baby ta kai Khaleesat babu kowa ciki sai akwatunan wasu daga yan matan, a hankali Khaleesat ta zauna kasan carpet bayan Baby ta fita, lokaci daya hawaye ya fara sauka idonta kamar an bude pampo, daya bayan daya maganganunsu suka dinga dawo mata kai, Baby na sauka downstairs Jay dake zaune parlor har sannan ya kirata sannan ya mike ya fita waje ta bi bayansa, tuni dama Ajay ya bar gidan bayan da Baby ta raka Khaleesat sama, Baby na kallon Jay bayan ta bi sa waje tace "Gani yaya" Yace "Hope you gave her a separate room?" ta gyada masa kai yace "Ohk akwai abinci a gidan ai?" Ta ɗan karyar da kai tace "Akwai, fried rice Ummi suka dafa mana da chicken and Salad, very delicious" Yace "Ok now ki je ki xuba abincin ki kai mata da ruwa" Buga kafa tayi ta rungume hannu kamar zata yi kuka tace "Yaya na gaji da hawa stairs fa, sai ni ce kawai za ayi ta aika a gidan nan" Yace "C'mon Baby, be a good gal and do what I ask you" Ta langwabe kai a hankali tace "Ohk" Daga haka ta juya ta koma cikin gidan, shi kuma daga nan yayi tafiyarsa gidan da ya sauka which isn't far from this House kuma duk gidajensu ne, Gimbiya Firdausi da Hajiya Sumayya ma can suke kwana da yayar mahaifin Hadiyah, Baby tayi yanda Jay yace mata ta kai ma Khaleesat abinci da ruwa sannan ta koma wajen uwarta ta kwanta jikinta, hira su Aunty suke amma gaba daya hankalin Aunty na kan Khaleesat da aka kai sama, abincin da Baby ta kai sama ma bata san ita zata kai ma ba ta zata yayyinta ne suka sa ta debo masu abinci da baza a kai ba, ita dai Khaleesat ko taɓa abincin da Baby ta kawo mata bata yi ba saboda bakin ciki gashi ta kasa daina kuka, she was so hurt da abinda suka yi mata, daga karshe haka ta tashi ta shiga bandakin da ta gani kusa da dakin ta dauro alwala ta dawo ta bude akwatinta ta dau hijab ta saka ta tada sallah.... Baby ta fito waje saboda kiran da Ajay yayi mata ta nufesa a inda yake tsaye tace "Gani yaya" ya mika mata ledan hannunsa yace "Take this food to her" Baby ta wara ido tace "Sau nawa za a kai mata abinci, Bayan ya Jawwad ya sa na kai mata abinci da ruwa daxu" Ajay yayi shiru jin abinda tace, can yace "Ohk, but still ki kai mata wannan ma" Tace "To ni ina nawa fa?" Ya hade rai yana kallonta yace "Ina wasa da ke ne?" Tayi yake tace "No Yaya" sannan ta amshi ledan ta juya ta koma cikin gidan, shi kuma yayi tafiyarsa can daya gidan, Baby na shiga parlor da abincin Aunty ta kirata ganin leda a hannunta, ta tafi har kusa da Aunty tace "Ga ni Momy" Aunty tace "Meye wannan a hannun ki?" Baby tace "Ya Ajay ne ya bani abinci in kai ma wife dinsa" Aunty ta karɓe ledan ta ajiye kusa da ita tace "Tafi ki ban waje" Juyawa Baby tayi ta tafi ta zauna ta dau wayarta ta ci gaba da kallon Cartoon din da take. Khaleesat na kwance saman Carpet bayan ta idar da sallah da kusan minti talatin har sannan ta kasa daina hawaye, ko kallon abincin da Baby ta ajiye mata bata yi ba, text message ne ya shigo wayarta ta dau wayar tana dubawa taga Ajay ne ya turo mata message yace "You need anything?" Taji wani sabon hawayen ya zubo idonta, reply ta mayar masa tace "Eh" Sai ga wani message din nasa yace "What?" Ajiye wayar tayi tana goge hawayen dake zuba idonta bata mayar masa reply ba, bayan minti biyar sai ga kiransa ya shigo wayar, Sai da ya kusa katsewa tayi picking ta kai kunne tayi shiru, yace "Ke kika saka min katin zaki yi shiru? What is that you need?" Shesshekan kuka ta fara yi ta kasa ce masa komai, Calmly yace "What happened?" Ta ma rasa me zata ce masa kawai ta fashe da kuka, shiru yayi yana sauraronta for few seconds, can yace "Come outside" Bata ce komai ba, calmly yace "Kin ji me nace maki?" A hankali tace "Uhm" Daga haka ya katse wayar, goge idonta ta dinga yi duk da hawayen yaki tsayawa, after some minutes ta mike ta tafi bandaki ta wanke fuskarta ta fito, tana tafiya a hankali ta sauka downstairs, kanta a kasa ta nufi kofar fita waje ba tare da ta yarda ta kalli inda su Aunty suke ba, su Aunty da Mami da sauran matan dake parlon duk suka bi ta da kallo har ta fita ta kullo kofar, waige waige ta dinga yi a neighbourhood din ganin bata gansa ba, after almost 2 minute ta hangosa walking toward her, ta sunkuyar da kanta har ya iso inda take tsaye sannan ta daga kai tana kallonsa, yana kallon kwayar idonta da yayi ja yace "Me ya faru?" Ta girgiza masa kai sai ga hawaye na silalowa daga idonta, bai sake cewa komai ba yana kallon wani direction din, bayan few seconds ya nuna mata wani roadside chair yace "Zauna can" Ba musu ta tafi ta zauna wajen da yace, ya karasa cikin apartment din, kallo daya yayi ma su Aunty ya wuce sama without saying anything to them, Aunty dake cin abincin da ya ba Baby ta kai ma Khaleesat ta bi sa da wani kallo, haka ma Ummi da Mami, dakin da su Hadiyah ke ciki Ajay ya bude, gaba daya suka juya suna kallon kofar, one by one suka dinga gaishesa ganin shi ya bude kofar, duk yayi masu kallo daya ya fice daga dakin without bordering to answer their greetings, ya bude wani dakin yaga Hajja tana bacci sai Hajiya A'isha dake dakin, gaisheta yayi bayan ta amsa ya kullo dakin, ya bude last room din yaga box din Khaleesat da handbag dinta sai wayarta, shiga ciki yayi ya dau akwatin da handbag din ya saka mata wayar cikin handbag sannan ya fita daga dakin, tun da ya sauko downstairs su Aunty suka bi sa da kallon mamaki har ya fice daga parlon without looking at them, duk suka kalli juna irin kallon mamaki, Ummi ta gyada kai tace "Tabdi, dauketa zai yi a gidan yake nufi ko me?" Gimbiya Firdausi dai tayi shiru tana kada kafa a hankali fuskarta dauke da wani expression ita ma na mamaki, Aunty ta rike haɓa tace "Kun ga wani ikon Allah kuma" Ummi tace "To ku ka san me ta kintsa masa?" Gimbiya Firdausi tace "Ku kyaleni da shi" Ita dai Mami bata tofa nata ba don bai shafeta ba, Ajay na komawa inda Khaleesat take zaune ta bude ido sosai tana kallonsa da mamaki, ya ajiye mata akwatin ta da handbag ya zauna leaving much distance between them, sosai jikinta ya kara sanyi ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, wani bakin jinin yake son kara ja mata gun danginsu, wayarsa ya ciro yana duba hotel din da zai yi reserving, after a while ya gama making reservation din hotel din da yayi selecting ya biya kudi sannan yayi order din Indrive that will take them there, da kyar Khaleesat tace "Amma bai kamata ka dauko akwatina daga cikin gidan ba....." Wani kallo ya jefa mata yace "I will give you a dirty slap" a hankali ta sauke idonta bata sake cewa komai ba, after waiting for almost 15 mins sai ga Indrive din ya karaso, Mikewa yayi ya dau handbag dinta ya ajiye mata kusa da ita ya dau akwatin ya kai Ride din, ta bi sa da kallo sai kuma ta mike jiki a sanyaye ta nufi motar ita ma, Front seat Ajay ya shiga bayan drivern motar ya saka akwatin a booth din motar, ita kuma ta bude back seat ta shiga, bayan tafiyar kusan minti talatin suka isa hotel din da yayi booking, without much wasting of time in the hotel reception tunda ya riga yayi reservation online suka yi lodging din hotel room din, gefen gado Khaleesat ta zauna a dakin har lokacin jikinta a sanyaye yake bata taɓa tunanin abinda zai yi ba kenan, ya shiga bandakin dake cikin dakin ya dauro alwala ya fito don lokacin la'asar har ya wuce, mikewa tayi ita ma ta tafi ta dauro alwala, ko da ta fito har ya tada sallah, ta dau wani hijab din nata a box ta saka ta tafi bayansa ta tsaya zata bi sa sallan.....
HALYSAAH PAGE 126....
Khaleesat bata fasa rokon Ajay cikin rikicewa ba muryarta na rawa tana cewa don Allah ya barta ta tafi bandaki amma yaki ɗaga ta, da kyar take numfashi saboda weight dinsa da ya sakar mata amma ko lura da situation din da take ciki bai yi ba he was just smooching her tenderly all over her neck kuma iya abinda yake yi mata kenan sai hannunsa da yaki cirewa a kirjinta stroking it back and forth, kana ganinsa kasan he was so lost in the moment don tuni idanuwansa suka sauya launi suka dawo kamar na me jin bacci, Khaleesat ta dade bata shiga irin shock din nan da ta shiga ba don yayi mugun tsoratata, ganin abun ta dinga yi kamar a mafarki don in ance mata Ajay will do this bazata taɓa yarda ba, this was the least thing she expected from him, bai ma yi kama da wanda zai iya yi mata haka ba, kokarin sauke hannun rigar baccin jikinta yake yi cikin zafin nama, nan taji wani sabon strength ya zo mata ta fara kokuwa da shi trying so hard to push him off her cikin tashin hankali tana rokonsa amma sai da ya sauke rigar kasa gaba daya giving him full access to her radiant chest, nan ya kara birkicewa gaba daya, and it seems he was just after the chest a duk jikinta, bata san sanda ta dinga matse laps dinta ba tana cewa zata je restroom amma bai ma san tana yi ba, kawai vibration din wayarsa dake kusa da su ne ya dawo da shi duniyar da ya tafi, lokaci daya ya fada gefenta da sauri yana sauke numfashi looking so disoriented after realizing what he was doing, cikin few seconds ya sauka ƙasan carpet din dakin, tuni Khaleesat tayi using wannan opportunity din ita ma ta koma can daya side din gadon ta sauka kasa da sauri ko ina na jikinta na rawa tana kare kirjinta da hannunta, Ajay ya mike kamar ana hankadasa ya nufi kofar fita daga dakin almost stumbling over his feet, bai tsaya bangaren nasa ba kawai ya nufi part din Jay ya bude kofar ya shiga ya wuce bathroom dinsa, Khaleesat na ganin Ajay ya fita ta mance da wani Legend ta tashi ita ma ta maida rigarta ta fice daga part din cikin firgici ta koma dakin da take zama da gudunta, har sannan jikinta bai daina rawa ba, gaba daya ya tsorata ta, this was something she never saw coming saboda trust din da tayi masa, ta shiga bandaki da sauri tana duba laps dinta jin kamar period dinta ne ke zuba, after almost 15 mins ta fito daga bandakin duk jikinta a sanyaye ta jingina da bango tana shesshekan kuka, gaba daya ji tayi bata da sauran kuzari, she was so weak, har lokacin kuma ta kasa yarda da abinda ya faru don gani take kamar mafarki ne, after a while ta bude press din dakin ta ciro kayanta tana goge hawayen da yaki tsaya mata, cikin few minutes ta gama shiryawa har sannan bugun zuciyarta bai dawo dai dai ba ta nufi kofa da sauri ta bude ta fita, tsabar yanda take a rikice ta ma mance da wani kare a gidan, burinta kawai ta ganta out of the House, a haka ta sauka downstairs, luckily karen ma baya parlon ta nufi kofa ta fita kamar warce ake kora daga gidan ko waigawa bata yi ba. Wajen karfe tara Safiyyah ta bude kofar apartment dinsu jin ana danna bell, pajamas ne jikinta alamar she was still on bed, da mamaki ta dinga kallon Khaleesat daga sama har kasa tace "Ke kuma daga ina haka da sassafen nan?" Khaleesat taki yarda su hada ido kawai ta shiga cikin parlon tana kokarin hadiye kukan da ke neman kubuce mata, Safiyyah ta bi ta da kallo don ko jaka babu a hannunta balle waya gashi gaba daya ta ganta a firgice, can dai ta kulle kofar ta bi bayanta don dakinta ta nufa, zaune ta sameta kan kujera ga tsoro bayyane a fuskarta, Safiyyah tace "Wai me ya faru ne? Ko jikin Ajayn ne?" Kamar jira Khaleesat take ta fashe da kuka tana girgiza kai tace "I regret listening to you Safiyyah, kin cuce ni wallahi, nayi dana sanin sauraronki, dama kin saba fadin abinda ba shi ba, kin saba zama ki kirkiro karyarki ko kunya baki ji" Safiyyah dake ta kallonta kamar me son gano wani abu ta zauna gefen gado tace "Ikon Allah ni Safiyyah, Wani abu ne ya faru kike kirana da makaryaciya da sassafen nan ko gama bacci banyi ba karar bell da kika danna ya tasheni" Khaleesat ta fashe da matsanancin kukan da yafi na farko ta rufe fuskarta da tafin hannunta cikin rawan murya tace "Don me zaki ce min kinyi mafarkin bashi da lafiya kika sa na shirya da daddare naje gidan alhalin lafiyarsa kalau? Ai ni ban san haka halinsa yake ba wallahi, and i trusted him with all my heart ban taɓa expecting haka daga garesa ba, a duk duniya he is among the people I trust with all my soul cause I feel secure with him, amma ni ban san haka yake ba, kuma har naji na tsanesa, I hate him because of this, he betrayed my trust for him" Safiyyah ta saki baki tana kallonta, can ta ɗan yi murmushi tace "To da kika je wani abu ya faru ne a gidan da kike irin wannan maganganun? Yau naga karfin hali, In ma wani abu ne ya faru naga dai mijinki ne, ko dai mantawa kike ku ma'aurata ne?? meye abun tashin hankali in ma nuna maki yayi shi mijinki ne?" Khaleesat ta wani kalleta da sauri, cikin few seconds tayi maza ta gyara zancenta tace "Ban gane abinda kike nufi ba, karen nan ne fa ya sake bi na ba wani abu ba, what are you talking about" Tana fadin haka ta mike ta tafi ta kwanta gefen gadon Safiyyah alamar bata son conversation din kuma, Safiyyah dai sai kallonta take tana murmushi don bata ga alamar gaskiya take fadi ba, can tace "Gaskiya karen nan bai kyauta ba gashi ya kora ki da sassafe, a can gidan kika kwana kenan?" Khaleesat taki ce mata komai ta hade rai, mikewa Safiyyah tayi ta fita daga dakin zata je kitchen, ita dai tasan ba haka nan Khaleesat ta taho gidansu da sassafe ba kamar warce aka koro, ina ma ace abinda take zargi ne ya faru kuma ace har ciki ya shiga da sai taga karyan iskanci wajen Khaleesat, bayan ta koma dakin tace "To ko dai in hada maki ruwan dumi a bandaki ne? You look stressed" Mikewa Khaleesat tayi ta zauna tana mata wani kallo tace "What are you talking about, wai kina tunanin ni zan taɓa yarda da shi ne no matter what Safiyyah? You think i will accept him as a husband bayan kin san abinda ya faru? Ai ni ba er cin amana bace kuma nasan halacci, don haka kar ma kiyi tunanin