About this Novel

 

Story Preview

HALYSAAH PAGE 104...


DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

WhatsApp Number: 09017242889


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************

Ajay ya gaida Hajja da ta fito daga dakinta rik da bowl a rufe tana kallon sa da Khaleesat, bayan ta zauna tace "Kai kuma daga ina kama an jefo ka?" sai a sannan Khaleesat ta daga kai ta kalleta cikin sanyin murya ta gaisheta, Hajja ta kalli direction dinta tace "Lafiya lau" Sai kuma ta kalli Ajay tace "Ita ce matar taka kenan" Shi dai Ajay bai ce mata komai ba, Haj tace "To Maa sha Allah, Allah ya sanya albarka ya baku zaman lafiya" Daga haka bata sake cewa komai ba a parlon, bayan yan mintuna ta mike ta dau bowl din da ta ajiye ta fita daga parion, Jay taje ta sama a daki, bayan ta kulle kofar dakin ta karasa ciki ta zauna kan kujera tace "Na dauko maka dambun naman kuma ban same ka a parlon ba" Shi dai bai ce mata komai ba, ta

Continue reading →

Reader Reviews

Login to leave a review.

No reviews yet — be the first.

Hausa Authors Forum

More Novels You May Like