Showing 60001 words to 63000 words out of 120027 words

Chapter 21 - Halysaah Book 3 By Khaleesat Haydar

sannan ta wuce sama, da fara'a Aunty Farida tayi welcoming din Safiyyah, Safiyyah na murmushi tace "Kin sha hanya Aunty, ya gajiya?" Aunty Farida tace "Alhamdulillah, ya mutanen gidan naku?" Safiyyah tace "Lafiya lau wallahi, ya su Umma da Nenne?" Aunty Farida tace "Umma suna gaishe ku gaba daya" Safiyyah tace "Ai mun kusa gamawa da Maryland in sha Allah mu koma gida" Aunty Farida tace "Allah ya baku sa'a Safiyyah" Safiyyah tace "Ameen Aunty" Aunty Farida ta sauke ajiyar zuciya tana kallonta tace "Tun da mu ka yi chatting dake few weeks ago Safiyyah hankalina yaki kwanciya har yanxu, dama kuma Junaid yana ta insisting in zo Maryland tun bayan sun dawo babu dadewa amma naki saboda naga kamar yayi wuri ace na zo, wannan abun da kika gaya min yasa nayi accepting na taho yanxu, ashe dama abinda Khaleesat take yi kenan Safiyyah? Me yasa tun da kika yi noticing hakan baki gaya min da wuri ba?" Safiyyah ta ɗan yi murmushi tace "Aunty ai ina ta kallon ko zata canza ne amma sai naga abun nata gaba yake yi, ga kuma chatting da naga tana yi da Jawwad, i tried my best in sa ta a hanya taki, kuma kin san ta da taurin kai" Cike da takaici Aunty Farida tace "Don bata da kunya har fa message ta min bayan mun yi magana dake da kwana daya wai in tura mata number Jawwad zata gaisa da shi ta WhatsApp tayi misplacing number sa, da baki min magana ba bazan kawo komai a rai ba zan tura mata, kuma ko da baki riga kin min magana ba nima zan ga ai Junaid ya kamata ta tambayi number Jawwad ba ni ba, yanxu abun kunya Khaleesat ke son ja mana a idon duniya kamar bamu bata ilimin addini ba? Allah ya rufa mana asiri tana neman tona mana??" Safiyyah tace "Amma dai baki gaya ma Umma wannan maganar ba ko Aunty?" Aunty Farida tace "Ban gaya mata ba, don zata shiga damuwa ne sosai" Safiyyah tace "To Allah ya sa komai ya canza a dalilin zuwan ki, amma kam Khaleesat tayi nisa bata jin kira, kuma fa duk da haka Ajay bai fasa yi mata duk abinda ya kamata ba just to make her comfortable in this country" Aunty Farida tace "Tsinuwar Allah take ta kwasar ma kanta kuma idan bata yi hankali ba tun ba aje ko ina ba zata gane kurenta, duka duka shekarunta nawa da ta san salon shaidanci haka? Wato rayuwar da tayi da Abdul bata dau darasin komai ba sai ma dodewa da kwakwalwarta ya kara yi" Safiyyah tace "Yanxu da na shiga kitchen take min kuka wai duk yanda aka yi Ajay ya laka mata sharri a wajenki, wai tun da kika zo kin ki kulata in ta maki magana da kyar kike amsata, ni dai Aunty kawai ki nuna mata kamar ba komai sai ki sa ta a hanya kawai idan ba haka ba zata sake kullatar Ajay ne" Shigowar Khaleesat dakin yasa Safiyyah ta gyara zama tana murmushi tace "Allah sarki, amma dai kina nan har mu gama exams ko Aunty? Nan da kwanaki kadan za mu fara jarabawan" Aunty Farida tace "A'a gaskiya, ina ni ina zama har ku gama exams, few days zan yi in koma in sha Allah" Khaleesat ta ajiye warmer din miya dake hannunta sannan ta juya ta fita daga dakin fuskarta babu walwala, parlor ta sauka suka sake hada ido da Ajay dake zaune parlon yana shan fruit, ta zabga masa wata uwar harara kamar yanda tayi sanda zata wuce sama ta kai coolern miya, mikewa yayi fuskarsa a murtuke tana ganin haka ta juya da gudu ta koma sama. Bayan tafiyar Safiyyah da yamma Aunty Farida ta sa Khaleesat ta dauko mata madara da cup a kitchen, tun da Safiyyah ta bar gidan sai sannan Aunty Farida tayi mata magana, ta tafi kitchen ta dauko mata madaran da Cup ta kawo mata tana kallonta cikin sanyin murya tace "Aunty shayi zaki sha in dauko maki Milo?" ba tare da Aunty Farida ta kalleta ba tace "Haka nace maki" Khaleesat dai na zaune tana kallon abubuwan da Aunty Farida ke cirowa can kasan akwatinta har ta gama fiddo su, kauda kai Khaleesat tayi, can ta mike zata fita daga dakin Aunty Farida tace "Ina za ki?" A hankali Khaleesat tace "A'a dama gyara kaya nake a dakina" Aunty Farida tace "Dawo ki zauna" Ba musu ta dawo ta zauna, daya bayan daya Aunty Farida ke mixing mata magungunan da ta ciro akwatinta tana bata, ita dai sai dai ta amsa ta sha don bata ga alamar wasa fuskar Aunty Farida ba balle har tace A'a, amma a ranta takaici take me yasa ba a ga kayan a Airport ba sanda ta shigo kasar, a haka har ta gama shan magungunan matan fuskarta babu walwala ta mike ta fice daga dakin ta koma nata dakin. Khaleesat na ta kwance dakinta har kusan karfe bakwai tun bayan da ta ga Aunty Farida zaune downstairs da Ajay suna hira wajen karfe biyar, beside that gaba daya yanayinta ya canza kamar dai yanda taji shekaranjiya, she was just restless from what she is feeling, har fruits salad tayi niyyar hada ma Aunty Farida amma taji bata da strength din zuwa tayi mata, bayan ta idar da magrib tana sanye da hijab dinta har kasa tana tafiya a hankali ta tafi dakin da Aunty Farida take, zaune ta sameta kan darduma ta idar da sallah ita ma, taga har Ajay ya mata order din abinci, gefen kujeran dakin ta zauna a hankali tace "Aunty a kawo maki fruit ne?" Aunty Farida tace "A'a, Cup zaki dauko min kitchen" Khaleesat ta mike ta fita daga dakin ta sauka downstairs, tana shiga kitchen din taga Ajay a tsaye yana making cup of coffee, ko kallonsa bata yi ba ta dau cup din da zata dauka ta nufi kofa ya bi ta da kallon gefen ido, tun da Khaleesat taga Aunty Farida wani maganin matan zata bata ta hade rai, sai kuma ta juya zata fita Aunty Farida tace "Gidan uwar wa za ki?" Ta juyo kamar zata yi kuka tace "Ni fa Aunty zuciyata tashi yake yi tun daxu" Aunty Farida tace "Yayi fiffike zuciyar, dalla zo ki amsa gantalalliya kawai" Khaleesat ta tafi ta zauna ta amshi cup din hawaye har ya cika idonta, bayan na cup din Aunty Farida sai da ta kara mata wani daban, tun a nan ta fara jin wani iri jikinta...
HALYSAAH PAGE 128...

Karfe tara da rabi Khaleesat ta shigo wajen Aunty Farida tana sanye da hijab har kasa zata yi mata sai da safe, kana kallonta zaka yi tunanin she is sleepy by mere looking at her eyes, nan kuwa ba baccin take ji ba, Aunty Farida tace "Kin ci abinci ne?" A hankali Khaleesat ta gyada kai tace "Na ci" Aunty Farida tace "To ga fruits" Ta girgiza kai tace "Na koshi" Aunty Farida ta nuna mata ledan dake kusa da akwatinta tace "Hajiya Zaliha ta bada a kawo maki sakon can" Khaleesat ta karasa wajen ta duka zata dau ledan taji sallaman Ajay baki kofar dakin, kawai ji tayi gabanta ya fadi ga wani tashi da tsikar jikinta yake, ya karaso cikin dakin bayan Aunty Farida ta amsa sallaman sa, yace "Sai da safe Aunty, hope baki bukatar komai?" Aunty Farida tace "A'a ba abinda nake bukata Junaid, Allah ya tashe mu lafiya" Yace "Ameen" Juyawa yayi ya fita daga dakin, sai a sannan Khaleesat ta dago ta koma ta zauna inda take zaune, a hankali take bude ledan taga hadaddun turarruka ne na humra da oil perf, tun bata bude su ba kamshin ya gama gauraye ko ina na dakin, dama tun safe take ta jin wani kamshin a dakin ashe wa ennan turaren ne suka cika ko ina, ta ɗan yi murmushi tace "Nagode sosai, zan mata godiya ta WhatsApp, muna chatting once a while da ita" Mayar da turarurrukan tayi cikin leda zata mike Aunty Farida dake kallonta tace "Ba bangaren mijinki za ki ba, sai ki shafa turaren ai" Nan da nan ɗan fara'an dake fuskar Khaleesat yayi escaping, ta ɗan kalli Aunty Farida dake ta kallonta, hakan yasa ta bude turaren ta shafa kadan a hannu ta goga a hijab dinta, Aunty Farida tace "Dama ance maki na kaya ne ko baki da hankali ne?" Khaleesat dai bata ce komai ba, Aunty Farida tace "Cire Hijab din" Ba musu ta cire hijab din, doguwar rigan bacci ne jikinta da ya wuce gwiwa, sanin babu inda zata je sai dakinta ta shafa turarurrukan sosai a jikinta sannan ta maida Hijab dinta, bata kara minti biyar a dakin ba tayi ma Aunty Farida sai da safe ta koma dakin da take ta cire Hijab dinta ta kwanta bayan ta kara AC din dakin don ita kadai tasan abinda take ji a jikinta kuma har yafi yanda take ji daxu. Khaleesat na kwance wajen karfe sha daya taji an bude kofar dakinta, sosai taji gabanta ya fadi, amma taki juyawa taga wanda ya bude kofar cause she is backing the door, gabanta ya dinga faduwa after imagining Ajay ne, jin an kulle kofar yasa ta juya da sauri, Aunty Farida ta gani hakan yasa ta mike zaune tana gyara hulan kanta ta sunkuyar da kai, Aunty Farida ta nufeta tana kallonta cikin nutsuwa ta kwantar da murya tace "Khaleesat ki gaya min menene matsalar ki da Junaid? Kar ki boye min komai ki gaya min gaskiya" Khaleesat dai ta ki dago kanta tayi shiru, Aunty Farida tace "Ina sauraron ki dota, ko kina da wanda zaki gaya ma matsalar ki da ya wuce Umma ko ni?" Hawaye ya cika idon Khaleesat, cikin sanyin murya tace "To Aunty ai ni ban ce ina son sa ba aka aura min shi fa" Calmly Aunty Farida tace "To shi cewa yayi yana sonki da aka aura masa ke Khaleesat? Shi ma ae bai ce yana so ba" Khaleesat na goge idonta tace "To tunda ba ma son juna ba sai ya rabu da ni ba, ni kallon yaya da kuma Friend dina kawai nake masa" Still speaking calmly Aunty Farida tace "Idan ya rabu da ke kuma sai ayi yaya kenan Khaleesat?" A hankali tace "Sai in auri wanda nake so" Aunty Farida ta gyada kai ta kara kwantar da murya tace "To wanene wanda kike son?" Hawaye sosai ke sauka idon Khaleesat taki cewa komai, Aunty Farida tace "Jawwad ko?" Khaleesat ta fashe da kuka a hankali tana gyada mata kai, kawai jin saukan wani wawan mari tayi a fuskarta, bata gama recovering ba Aunty Farida ta kara mata wani lafiyayyen marin, gigicewa tayi ta dafe duk kuncinta ta fashe da kuka sosai zata sauka daga kan gadon ta daya side din Aunty Farida ta fincikota ta gwabje bakinta tana huci tace "Mahaukaciyar banza kawai shashasha gantalalliya warce bata san ciwon kanta ba, dama jira nake mu kai karshen zancen kafin in ci ubanki, mu za ki kunyata ki tozarta? Tarbiyyar da aka maki kenan a gida? To je ki auri Jawwad din don ubanki tunda ke karya ce mara zuciya warce bata san darajan iyayenta ba balle nata, banda kaddara ke har kin kai class din Junaid kike tunani da har zaki ce baki son sa? Uban me zai yi da ke banda shi din me biyayya ne ga ubansa? Wallahi yafi karfin ki ta ko ina, kuma aurenki da Junaid yayi babban taimako ne gare ki da rufin asirin ki, amma har kike da shegen bakin da zaki bude kice baki son aurensa, ko Jawwad din ne mijinki bazai taɓa iyawa da mugayen halayyarki ba yanda yake da zuciya haka, ni yanxu na ma dena ganin laifin azabtar da ke da Abdul yayi a gidansa, don Allah kadai yasan abinda kike masa lokacin, to bari ki ji in gaya maki takanas na shirya na taho America don in lallasa ki, kafin ki tona mana asiri gwara in karya ki, Muna zaune wata mata ta zo gida ta tada mana iska ta zayyano mana duk zaman da kike da mijinki nace zan kuwa zo in gyara maki zama tunda shi Junaid din yaki fada mana cin mutuncin da kike masa, kuma in baki yi hankali ba kan in bar kasar nan sai na maki shegen duka wallahi" Kuka kawai Khaleesat take kamar an aikota tana bubbuga kafa kamar wata er yarinya, a fusace Aunty Farida tace "Ohh daman kuka kika samu??" Gun Charger din laptop dinta ta nufa da sauri, Khaleesat na ganin haka ta fice daga dakin da gudu bata tsaya ko ina ba sai bangaren Ajay, yana zaune kan kujera a Bedroom dinsa yana kallon wani Movie a Plasma dake dakin, hannunsa rike da cup din Coffee da yayi making a nan dakin da kettle, sai gata ta shigo har cikin dakin ganin baya parlor, ta zube masa kasan carpet ta rushe da wani matsanancin kuka, ajiye cup din hannunsa yayi ya mike da sauri ya nufeta ya duka gabanta holding on to her shoulder yace "Kee, What happened? Me ya faru?" Jinin da ya gani kwance gefen lips dinta da fuskarta da yayi ja saboda marin da Aunty Farida ta lallafta mata yasa yayi shiru yana kallonta baya ko kiftawa, babu abinda ya fado ransa sai ranan da ta kirasa a waya tana kuka yaje kofar gidan Maman Fu'ad a Hotoro ya sameta ta fito fuskarta da shatin marin da Abdul yayi mata sannan jini ya kwanta idonta.... Sauke idonsa yayi bai ce komai ba don ya riga ya gane ita da Aunty Farida ce, baƙin ciki da takaici ya sa Khaleesat ta kara sautin kukan da take yi ganin yaki ce mata komai, bata san sanda ta tura hannunsa daga shoulder dinta ba a fusace tace "Idan baza ka ce min komai ba ka dena kallona" Tana fadin haka ta mike tana kara sautin kukanta zata tafi kan kujera tayi ball da cup din tea da ya ajiye bata sani ba, wani ƙara tayi ta zaro ido tana yarfe hannu tace "Wayyo kafana, na shiga uku...." Lokaci daya ya mike ya tafi kusa da ita da sauri yana kallon kafar yaga coffee din ya zubar mata a kafar, ya ja ta zuwa bandaki ya kunna pampo ya tara kafar a bakin tap din, gaba daya ta cika masa kunne da kuka kamar wata yarinya, kawai gani tayi ya dauketa bayan ya gama wanke kafar suka fita daga bandakin, nan da nan ta dena kukan da take ta turo baki tace "Ni ka saukeni" Bai ajiyeta ko ina ba sai saman gadonsa ya hade rai yace "Zaki sha mari" Gaban mirror dinsa ya tafi ya dauko ointment ya dawo ya duka gabanta sannan ya bude ointment din yana kallon kafarta, gently ya fara shafa mata salve din in a circular motion a dai dai inda ruwan shayin ya zuba, tayi saurin janye kafarta jin kamar an hadata da electric tsabar wani irin shock da taji, ta fara komawa baya a hankali tace "A'a ni bana soo" Ya wani hade rai yace "Ina wasa da ke ne?" Hawa saman gadon yayi ya fixgo kafarta, tayi saurin hade laps dinta waje daya kar taje ya ga inner wear dinta, bai ma san tana yi ba don idonsa na kan kafarta da yake shafa ma ointment din, a hankali ta koma ta rufe fuskarta da pillow still joining her laps tightly together, har sannan kuma bata dena jin shock da take ji ba, can ya ɗaga kai ya kalleta ganin yanda take yi da laps dinta, ya dinga kallon laps din.... Wani ƙara Khaleesat tayi ta bude ido da sauri jin hannunsa a lap dinta, ya daure fuska yace "Har nan shayin ya zuba ne?" Bata tsaya basa amsa ba ta fara kokarin sauka daga kan gadon da sauri don ta tsorata, yayi hanzarin fixgota ya mayar da ita ya kwantar yana kallon kwayar idanuwanta, nan da nan ta gigice masa ganin wai lap din zai yi separating tace "Nooo, don Allah ka bari mana, wallahi ba abinda ya zuba a nan, don Allah stop it, ta ya shayi zai zuba nan??" Yana kallonta da idanuwansa da suka koma lumsassu cikin husky voice yace "Ta sama" kunya yasa taki yarda su hada ido ta fara masa magiyan ita ba komai a laps dinta amma duk magiyanta bai sa ya fasa abinda yayi niyya ba don sai da yayi, ai ko tayi saurin rungumosa jikinta taki basa access din ganin abinda yake son gani, hakan da tayi yasa kirjinta yayi distracting dinsa daga can, cikin zafin nama ya sauke rigar kasa, jikinta ya dau rawa ta fara rokonsa wai zata je bandaki, amma ko sanin abinda take cewa bai yi ba, outburst dinta ma sai yafi nasa a wajen.....

*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah, ur evidence via 07087865788*
HALYSAAH PAGE 129...

A hankali Khaleesat ta bude idonta wajen karfe shidda da rabi na asuba cause she slept like a baby, ta mike zaune da sauri don gari har ya ɗan fara washewa bata yi sallah ba, duvet ta jawo tana kara rufe jikinta da shi cause she is wearing nothing, abubuwan da suka faru jiya da daddare suka fara dawo mata daya bayan daya a kai, ta turo baki tayi saurin komawa ta kwanta ta rufe har kanta da duvet ta ji ina ma kawai tayi disappearing daga dakin ta ganta a dakinta saboda kunya, a hankali ta sauke duvet din tana jin wani sabon kunyan, sai kuma ta mike zaune tana dube duben inda zata ga towel da tayi wanka da daddare amma bata gansa a dakin ba, cikin rashin kuzari ta sauka daga saman gadon still covering her self with the duvet ta nufi bandaki, daya daga towels dinsa ta kara dauka sannan ta maida duvet din cikin daki ta koma bathroom din tana kallon sleeping dress dinta da inner wear da ya wanke ya shanya, wanka ta sake yi cause she felt the need of doing so, ta kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login