Sarautar Mata
Chapter 18 of 94
bayani a kan su cewar wai Asamau dake dakin tare da,mu,
Asmau tace ni yanzu ma gidan su shemau, zan tafi na,dubota nabar ku kuyi ta hiran ku na matan aure,
Ta kalli kafata take cewa Aisha, don yayana baigari ki ka bar kafan ki hakan fari ba kumshi,
Baki san cewa zai iya fadowa a kowani lokaci ba garin nan
Asmau tace wanan aiko yaya yana gari bata gyara don ba ta fita zuwa gurin masuyi su gyara,mata,
Zarah tace Aisha kina karamar yarinya ga mijinki yaro baki gyara yana can cikin manya mata yan duniya yana ganin mata kala kala a bariki,
Ni,ma matan tsoho amma gani nan kullun dole a cikin gyara nake kin san mazan yanzu sunfi son mace mai gyara,
Daki ,jiki abinci da kuma uwa uba can gurin aikin,
Murmushi kawai nai mata tare da dan dukar da kai na,
Asmau tana gama shanye kunun zakin ta tamike tana cewa zata gidan su Shemau kawar ta, don basu da nisa sosai,,
Fitar Asmau dakin yaba anty Zarah damar fara yi min magana acikin sake jiki kamar haka,
Yanzu ke Aisha inba abinki ba wake zama wanan zamanin haka dip babu wani motsi,
Wallahi mazan yanzu sai a,slowa don basu da tabbas indai maza ne, komai dadin ki da miji sai ya cusa maki irin nashi kalar tsiyan shiya,sa kikaga mata a wanan zamanin a tsaye suke kem akan maza jen su don kada a samu matsala,.
Anty Zarah ni to yaya nadsn zanyi tunda ba tare da wata,nake wace zata koya min wanan abubuwan,
Don kinga a gidan mu al,amarin sai a,slow amma a kwanaki da baban mu baida lafiya mukaje gaidashi naji su Anty suna hira,
Anty zarah tai shiru tana sauraren abinda zan fada mata, amma sai taji shiru,
May kikaji suna fadi shiru nayi again ba amsa tace baki fada min sai nake cewa wallahi anty kunya nake ji don akan kwanciyar mace da namiji ne wanda ni Anty Sam ban masan da cewa akwai wanan abin ba ai,
Dariya sosai Zarah tayi tana cewa wai yanzu Aisha kina nufin cewa ke haka kike dip dama ?
Amma ko abin da mamaki ace wai yar yau wace tadan yi boko bata,san wani abuba akan zancen kwanciya da miji,
Sannu a hankali take ce wa saurara kiji abinda zan fada maki kinga,duk da mijina ba yaro bane amma wallahi dole na zage damtse a gurin kyautawa a, makwancin mu, wanda har takai yanzu wallahi shi da bakin shi yakan fada min cewa yana matsuwa ranan girkina yazo ya kwashi garan da,Allah yai min,
kinga inda kina tare da mijin ki mussaman ke din ma da kike ke kadaice a gurin mijin ki,
Na farko ki tabbatar da cewa kin fara tsabtace jikin ki,
Dakin kwanan ku sai uwa uba shimfidar ku wanda duk yadda zakiyi ki dinga kulawa da sake bedshet,
Kamshi adakin ki duk lokacin da kikasan cewa mijin ki zai kasance a cikin dakin koda bawai wani abin zakuyi ba, yadai kasance dakin na bada kamshin dadi,
Shiru nayi ina,sauraren ta tace, sai kuma nau,in abinci duk wai nasan cewa mu gidan mu ba,wani gidane mai wadatacen abinci ba irin na zamani,
To amma kada ya kasance kice kullun sai tuwo zaki dinga bashi nasan cewa idan kin mai magana ya,sayo maku abu kaza a,,asirce zai sawo ki girka batare da,Umma tasan cewa kece kika ce asayo maku ba,
Na kara gyara zama tace kinga indan kin hada wanan kin fara hada kanki ke nan,
Sai ki koma a gurin nauin kwanciya wanda ko wani lokaci zaki kasance mai zuwa mai da,sabon sallo na dubarun mata,
Nan tafara min bayani yadda zan kwanta da miji ba kunya ba wani jin nauyi tun ina dukar da idanuwa har na,sake jikina ina tambayan ta da cewa Anty kina ganin zai yarda kuwa,
Ke ai abinda maza ke bukata ke nan mace taita sarrafa,su kamar masa a cikin tanda suya,,
Hmmmm Anty ni ai duk na shiga tunane yaya zan iya tunkarar yayana da wanan irin akidar tace to zauna Aisha
Idan yazo maki da tsarabar yar jami,a ai zaki gane kuren ki,
Nace ai da na,shiga uku anty sai dai na koma gida gurin Ummi na ke nan,
Allah ya rabaki inji Zarah abinda na,fada maki su zaki yi kokari ki rike su koda ba dukka,
Nace ai anty zance ne fa na kudi kinga ni dake zaune futis saidai an bani ina zan samu kudin yin wasu abubuwa haka,
Tace yo ke zaman zakiyi tayi bazaki koyi dan sana,a ko na ciki gida ba yara na shigowa saye,
Mijin ta ne ya,shigo dakin wanda ranan ne zance na tantance shi da kyau dan dattijo mai dan farin saje a fuskan shi sai dai ba,wai tsoho bane can don bai kai shekarun mijin su Ummina ba,
A,gabana suke dan wasan soyayyan su amma na fatan baki tana wani dan kararaiya a gaban shi take cewa daga dan wani kwanciya datayi tana wani dago gaba,
Alhaji dama ina son kiran ka matar Yaya Hamza nane naje son akirawa maikitso mu da kumshi tai mata kudin da,zan sallamau ta nake son kadan bani,
Yadan ja mata hanci yana cewa shine kike wani dan marairaicewa
Ya saka hannu a cikin aljihun shi ya dauko kudi yana mai mika mata,
Kudine wanda bazance ga yawan su ba yake cewa sai ki sallamay ta aciki dayani ai zasu isheki ko,?
Tace nagode a cikin wani dan tausa muryan tare da cewa asayo muna dan abin tabawa in an fita,
Yadan kara nufota nidai kaina yana kasa sai yar kara naji tayi na,wasa tana cewa wallahi kada matar ka taji kasan ta da kishin tsiya,
Yace cikin dan nufar kofar fita daga dakin taji, mana ke dai kinyi arzikin bakuwar ki kawai,
Mamaki abin ya bani yadda dattijo kamar wanan yake wasan soyayya irin haka
Sabanin ni da ko kadan banga fuska ba daga ni har mijin ba,wanda ya iya wanan abin,
Kamar yadda tace din haka akayi mai kitson su da kunshi tazo tai min da yake sana,ar matar ne nan danan aka gama nin duk da kitson sunyi yan yiri,yiri sosai,
Asamau koda ta dawo tasamu ana min kwalliya don haka dole ta jirani duk da korafin da take tayi,
Ni damuwa na,shine yadda yau zamu sha fada a,gurin Umma agida sai faman dada kitson da kumshi sukeyi,
Duk sun kidimay ganin gashina yadda ya,sauko anty tace Aisha ga ki da,gashi kitso mai kyau haka,,
Zaki bari ya lalace a banza,
Aisha idan kin gyara wallahi nina fada maki sai Yayana yasan cewa yayi dacen mata a duniya,
Anty dama da take cewa wai an hada Yaya hamza da yarinya wata kala can,
Ai ko ita yanzu inhar tazo zatai mamakin ganiki haka
Mai kitson ke cewa inane gidan ta zan diga zuwa intana bukata nai mata,
Nadago kai inace mata ai banda kudin biyan irin wanan kitson mijina tallakkane fa,
Allah ya kawo yayan mu yaga wanan gyaran irin haka shi da kan shi zai dan dinga bada kudi ai ai maki,
Inda Asamau ke cewa ai kafin ya shigo har kitson ya tsufa,ko, kilama har ki canza wani,
Tsab na fito a cikin wasu kayan anty Zarah data bani nasaka bayan nai wanka inda takara hada min yan kayan gyaran mata tai min bayanin yadda zan yi amfani dasu,
Ni kaina nasan cewa na canza ranan don na dubi madubin dakin nata naga irin yadda na sake lokaci guda,,
****** ********* ******
Kubura inda sabo yanzu ta saba da halin Nuran ta, don haka zaman nasu yake ba dadi ba kuma zafi,
Sai dai hakkuri kawai takeyi don yadda Mana tai alkawarin zasu san abinyi akai din tayi,
Don yanzu yakan dan shiga bayan dan kwana biyu haka su kasance a tare,
Sai dai ta gane cewa aduk lokacin da ya kwana da ita wanan halin na kiyayyan nashi yakan taso mai yai ta tsaki har gari ya,waye su kwana a wahalce,
Duk yadda takai korafi a gida mama takan ce Kubura na fada maki kije kiyi zaman hakkuri,
Kada kiyi sake ki watsar da daman da Allah ya baki, don kinga duk yan uwanki babu mai aure acikin irin daular dakike,
Kubura takance mama daula babu kwanciyar hankali tayaya zan uya kwantar da hankalina har inga wanan daular da kike nufi,
Sai ki tatake ki watsar da daman naki tunda baki jin magana,
Kubura takan zauna tayi kuka don tasan cewa duk wanda tafadawa damuwar ta shawara daya ce zai bata irin na mahaifiyar ta cewa tayi hakkuri kawai,
Mama tace ki tashi ki koma dakin ki tun mutanen gidan nan basu fahinci irin halin da kike ciki ba,suyi muna dariya,
Haka uwar kan lalashe ta har tabar kukan ta samu ta koma dakin ta baki alaikum,
Ki matsa yadda kikaga abokiyar zaman ki tana tarairayar mijinku kema ki kama
Ita ko uwar gidan Jamila da,suke ganin laifin ta a banza tana iya kokarin ta gurin ganin cewa ta sasanta zama a tsakanin mijin nasu da Kubura,
Duk da bawai sanin may ya shiga tsakanin su tayi ba amma tana iyakar kokarinta gurin fadakar dashi akan hakkin da ya wajaba akan shi,
****** ********* ******
Wasgegari na tashi da,aikin gyaran daki da,duk wasu yan abubuwa na dake bukatan wankewa,
Umma tunda ta kyala ido da,safe taga irin gyaran da yar ta,tasaka akai min sai cewa tayi,
Ashe ku dawiniya kuka kai wa yar uwar taku haka wansn irin gyara haka kamar wata yar Arab,
Komai sai dana gyara ranan a dakina tare da karawa dakina mazaune na canza kayan daga gurin da sukr zuwa wani position,
A take dakin ya koma tsab kamar ba,shi ba har kofan dakin Umma tazo tadaga labulen dakin tana cewa,
Ganin gidan su Zarah ne yatayar maki hankali haka aishiyasa ban son ana,shiga gidajen masu kudi kada mutum ya dauko wahala,
Acikin dan marairaicewa nake cewa Umma ba hakana bane dakin ne yai min kura shine na ke gyara,
Kannen mijina duk wanda ya shigo sai yai min sherin cewa halan yayan mu zai zo ne wanan gyara irin haka,
Murmushi nakan yi nace ai ko bai zo ba ku kun isar mashi ai tun da kun gani
Haka muka,auni dasu munata barkwance har zuwa yamma inda na gama muna girkin dare wanda ba wani abinci bane mai wuya dan kullun ne nadada mune,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
Don girman Allah ku rike min amana novel dina kamar kullun don Allah nagode da hadin kan ku a gareni👏👏👏
👑 SARAUTAR MATA 👑
1⃣6⃣
ZAINAB IDRIS MAKAWA
Kamar kullun yau ma aikina da na,saba yi shine, nake duk da wani irin kasala da nake ji amma haka,na daure na karasa aiyukan nawa,
Sai na koma daga cikin dakina,wanda ni kaina yanzu yana,bani sha,awa, kallo,saboda tsab yake ta ko ina ,
Umma wace shigowan ta ke nan daga zuwa gurin barka da ta tafi,
Jin muryan shigowar umma gidan yasani fitowa ina mata sannu da dawowa,
A,a Aisha har kin gama aikin ne naga kin shige daki kin kwanta abinki,
Nace acikin sanyin murya Umma na karasa ne yanzun na,shiga daga ciki,
Ledan dake hannun ta take kokarin miko min yayin da na karaso gare ta ina mika hannaye na don karban ledan,
Umma ke cewa karbi ki dan kwaba min latus ne nagani a hanya na,sayo muna,
Na juya zuwa gurin da muke aje kwanonin wanke wanken mu don na dauko kwanon da zan sa a ciki,,
Umm take cewa bari ta shiga daga ciki ta duba, guntun man gyadan da ta ajiye, a dakin nata,
Sai ganin akuya nayi tafito daga dakin dagudu inda umma ke ta masifa daga ciki tana zage zagen masu kiwon dabbobin da basu iya killance su a guri daya
Takara dan fitowa dauke da kwanon da mai ke a ciki tana ce min na karba na,gyara,mata dashi,
Ina gyara ganyen Umma,na zaune a saman kujera daga gefe guda tana kallo na,
Sai kiyasta yadda nake gyaran ganyen a cikin kwancinyan hankali nake wanda ita Umma din take ganin sanyin jiki ne ke gari ni hakan,
Haba Aisha don Allah ki motsar jiki ki gyara min latus din nan yunwa na kwaso ke kuma,, sai sanyi jiki kike simay simay hakan nan,
Maganar ta bai sana fasa aikin da nakeyi ba,sai juyawa nake a hankali kamar yadda na saba,,
Muryan Umma naji tana cewa waiko ranan kun kai wa Zarah sakon da na baku ku kai mata,
Gabana ne ya fadi don tuna cewa,sakon yana a gurina nadawo dashi Zarah ta ce na dauka tabar min,
Nace Umma mun bata har tana cewa idan zamu dawo zata bamu sako mu kawo maki sai kuma ta manta,
Murmushi tayi har hakoranta suka baiyyanq tana cewa hoo yar nema tasan kan sakon ke nan shiya sa take zance bada abu a kawo min,
Jin abinda Umma ta fada yasani sanin cewa abune mai muhinmanci a cikin abin,
Don haka,na kudur ta cewa,a,raina da zaran nashiga,daki zan bude ledan don inga abinda ke a cikin sa,
Na kamalla na aje gaba daya ganye agaban inda na debo mata ruwa a randa na girke a gaban ta,
Daki na,shige inda na jawo ledar tawa gurin da na boye ta na dinga ciro su daya bayan daya ina dan dandanawa,
Don ko wani yana da bayani a cikin shi naji dadin wanan abin don zaki gare shi sosai,
Na mayar na,boye gurin da nai masu ma,adanan boyewa,
Umma ta na a gurin dan barta taci ta koshi sai gyatsa take tana dan sakatan hakorin ta,da tsinken tsintsiya a hankali,
Na koma bakin murhu don na tsabtace gurin saboda hakan ka,idatace kafin na dora girkin sai na gyara gurin aikin nawa tsab na tsbtace shi da kyau,
.
****** ********* ******
Daga,gurin da nake aikina naji sallama a bayana abinda yasani juyawa baya ke nan don na duba ,
Muryan Umma ne kafin na katasa juyowa take cewa a,a ikon Allah Hamza kai ne tafe ashe,
Sannu da zuwa lalai marhabin da mutanen sokoto ashe kana hanya tafe,
Yadan shafa kai tare da dan cewa Umma sannu da gida ,
Daga guri da nake a tsaye nace sannu da zuwa yaya ,
Yadago ya duban inda nake tsaye ina kokarin goge hannaye na da ragan dana,tana da don aikin kitchen dashi,
Saye yake a cikin wasu kananan kaya suyi matukar mashi kyau kayan sun fitar mai da kurciyan shi na asali,
Wata t,shirt ne baka anyi rubutu da jan kala manyan haruffa an rubuta,
EASY LIFE,
Sai wando irin na,samari velvet, brown color mai laushi takalman kafan shi irin ta maza budadu,
Alokaci guda duk na kallace kayan jikin shi tsab,
Ya amsa gaisuwa na acikin dan sake fuska yana cewa,, sannu da aiki,
Umma tace a, a Hamza wai dama ashe ana,dawowa gida ba,sai hutu ba?
Na karaso na karbi yar bakar jakar da ya rataya mai igiya, a kafadar shi,
Gurin amsan jakar hannuwan mu suka dan hade idanuwan Umma su na,akan mu, yayin da,kowan mu yadan ji re,action
Gaban Umma ya karasa ya durkusa yana gaishe ta tare da tambayan ta bayan rabo,
A zuciyan shi sai mamakin ganin yadda a lokaci guda Aisha ta canza mashi,
A yadda ya barta a kwanaki yanzu ta,sake mai gaba daya, ta murje tayi wani irin kyau a fuska ga kumshi da yaga anzana mata sai sheki takeyi,
Gaban ta sun dan ciciko mata, girma ya kara dan baiyyana mata,
Ruwa na dauko a cikin jug duk da basu da sanyi sosai amma yasha ruwan sosai,
Najuya zan wuce yake ce min ki taimaka min da,ruwa na watsa nadan ji sanyi,
Juyawa nayi zuwa inda nake aje bokitina na,dauka na debi ruwa a randa nakai mai ban daki, soso da sabulu na kara juyawa na kai,,
Yamike ya nufi dakin ina a ciki zan fito da zanin da zai daura don kewayawa, dashi,
Shigo dakin namu inda yaga wani sabon sauyi danai wa dakin
Murya kasa kasa naji yace Aisha na,dan dago ksi muka hada ido dashi sai naga ya kara min wani kwarjini,
Sai na,dan sunkuyar da kaina kasa ina cewa yaya hanya yaya,?
Yace kina kuwa kewana wanan irin kyau da kika kara haka,
Wani irin dadin yabon da yai min naji har cikin raina muryan Umma ne daga waje tana cewa Aisha zuki mai da hankali ki dora girkin nan ya,samu yadan ci wani abu,
Yan uwan shi duk wanda ya,shigo da murnan ganin dan uwan su zai shigo suna matukar kaunar junan su sosai,
Yafito a cikin wani shiga guntun wandon crazy ce asshr color, wanan karon ya wuce gwiwar shi tare da riga,mai kalar brown, mai zanen layi layi,
Kayan zance sufi na farko yi mashi kyau yace wa Umma zai dan fita bakin shago ya gaisa da mutane,
Mutum na farko da ya fara gani a,waje shine Baba Mudi,
A cikin ladabi ya isa inda baba yake zaune saman tabarman shi da aka shimfida mai,
Ladabin yaron yana matukar burge baba akoda yaushe gashi yanzu yafa ya zama mai wani dan birni, sosai,
Yai wa Baba jajen accident din da yayi baya gari tare da,adduan Allah ya tsare,
Baba yake tambayan shi yaya karatun da jama,an su na can da ya baro,
Abokan shi sun ji dadin ganin shi don sunyi kewan abokin nasu sosai,
Nan aka zauna ana hiran yaushe rabo don watan shi biyu da kwanaki rabon shi da can,
Anan ya,shiga shagon su yana dan bincika abubuwa a yadda ya bar su,
Mutane duk wanda ya,wuce zai mashi sannu da zuwa tare da tambaya karatun shi,
****** ********* ******
Dakina kamshi yake na turaren wutan da Anty Zarah ta,bani ranan,
Duk bayanin da tai min da wanda naji su Antyna,suyi a,gida yana a raina don yau ina,son na gwada sa,a ta,
Tunda yamma nake fakon idon Umma nake kewayawa da ruwan dumi ina tsarki dashi,
Kayan hakin da na samu wurin anty Zarah na kara damawa nasha,
A dan wasu awani nafara jin wani yanayi a cikin jikina, wanda na kasa