Sarautar Mata
Chapter 19 of 94
fahintar shi,
Hira Umma ke jan shi dashi yayin da take sani aiki jefi jefi, a gidan,
Sai da hankalin shi yana a,gareni bayan yadan jini shiru gashi yana,son shiga gurina daki ga kuma Umma ta tare shi da firan yan uwan su ,
Dole yafara mata dan gyangyadin karya kamar maijin barci,
Tai magana tai magana taji shiru hakan yasa ta fahintar cewa a gajiye dan nata yake,
Hamza ai da ka shiga daga ciki kadan huta zaifi maka don ka kwaso gajiya dayawa, ka kwanta ka huta kaji sai da safe,
Hamza yadan mike zaune da kyau yana cewa a cikin muryan yanayin mai barci wallahi duk na gaji barci nake ji,
Tashi kaje ka kwanta kaji ka huta hakana gobe ka tashi da,wuri tunda kace zaka,tafi gona ka zagayo,
Ya dan mike tare da yin mika ya na hamma take cewa o,o duk ka gaji to ba hutu ana ta karatu koda yaushe,
To Umma sai da safe ke nan nashiga nadan samu na huta duk a gajiye nake,
Ya,wuce zuwa ciki inda tabi bayan shi da kallon tausayi irin na da da mahaifin shi,
Tana cewa a hankali Allah yasa wanan yarinyar dai tayi barci ita ma ko da yake dakariyar bawai wayon wani abu ta iya ba gida humar banza,
Bari nima nashige hakana don na tashi da wuri zuwa nemo mashi dan wani abin da za a gyara mai yaci,
Tamike tsaye da dan tsuki taso ta kira Aisha don ta kwashe kayan dake waje amms tana gudun ta tayar da ita kuma wani abu yace zai shiga tsakanin ta da dan ta wanda ke bukatar hutu na barci a yanzu,,
A da can idan zamu kwanta nakan saka riga da kuma hijjab a jikina,
Amma a yau zancen yadan banbanta don hudubar anty zarah zata fara aiwatar wa,
Tsab nake don ina jin jikina ni kaina yau din da banbanci sosai a rayuwa na da can baya,
Motsin shigowan shi dakin naji wanda hakan yadan sani kara dan lafewa a saman dan gadon mu,
Ganina kwance saman gado sabanin da can da nake kwantawa a kasan tabarba da filo sai yai ta faman kirana akan nazo inda yake,
Buta naji ya dauka yafita zuwa bandaki don yadan kewaya da alamar kila ruwa zai watsa don naji yana cire rigar shi,
Da Umma sukayi kicibis tana kawar da yan sauran kayan da ban kawar ba a tsakar gida don bamu barin komai a wajen gida don gudun shedanun dare dake wa masu sakaci da barin kayan amfani a bude,
Too ashe baka kwanta ba Umma take tambayan shi yake ce mata zandan kewaya ne ,
Koda ya fito bata wajen ya shige dakin tare da rufo kofar mu da addua,
Ban san may ya ke a cikin jakar da ya,shigo da ita ba sai daga baya na fahinci turare ne ya fesa don kamshin shi daya zo a hanci na,
A hankali naji ya tako bakin gado inda nake a kwance yadan zauna a bakin gado a hankali,
Kara lafewa nayi a inda nake tankar mai barci sai naji hannuwan shi a,saman bayana a hankali ya fara dan shafawa,
A hankali yake shafa bayan nawa wanda yai sanadiyar sauke numfashina a hankali na bude idanuwana,
Na dan juya na gyara kwanciyana wanda hakan ya dan sa kirjina dan fitowa fili, da kyau,
Aisha, nayi missing din ki sosai ina fatan yadda naji ke ma hakan kikaji,
Banyi magana ba,sai dan kara kwantar da kaina da nayi a,saman filon da nake a kwance,
Ya kara kai hannun shi a,saman jikina yana,dan son yi yadda muke a da can baya,
A hankali cikin wani kwarin gwiwa na kai nawa hannuwan saman jikin shi a hankali,
Take wasan dakin ya canza sallo bisa ga,wanda muka,saba,aiwatarwa da farko,
So sai na matse shi a,jikina inda na,shiga shafan shi ta inda ma bai zata ba,
Ba fanka ko AC ke gare mu ba, a dakin don haka baka,jin motsin komai sai sautin nishi da gurananin mu ke tashi a,dakin abin kurciya kowan mu ya,shiga,wani sabon yanayi,
Irin wanda tun auren mu bamu san cewa akwaishi ba a cikin rayuwar aure da mukayi,
Sosai mu ka murji junan mu a,ranan kamar ba gobe gare mu, don da Umma zata ga dan ta da take cewa a gajiye yake da zata sha mamaki ranan,
Sai da,muka raba dare a cikin wanan sabom yanayin sanan muka sahirtawa junan muka kwanta ba,don mun so ba,
Numfashi muke mayarwa,a hankali daga inda kowar mu yake kwance,
Muryan shi data zama mai rauni yake cewa A,isha,,,
May ke faruwa ne wai ?
Nima a cikin wata sanyayar murya nake cewa a ina Yaya,?
Kin canza min Aisha ta ko ina wallahi duk kin rikita min kwakwalwana gaba daya,
Waya koya maki wanan abubuaan please ?
Wasu abubuwa ke nan yaya ?
Hmmmm ,
Ina kika,fita,zuwa lokacin da ban gida,
Gidan mu kawai na shiga lokacin da Baba yasamu accident,
Sai kuma , ina yace a gagauce, ?
Mun tafi gidan Anty Zarah mu da,su Asmau, shekaran jiya,
Ok hmmm, Zarah ce ko ?
Tai may yaya ?
Tai maki darasi ko ?
Nacd cikin murya kamar mai shirin kuka waini shagwaba darasin may kuma yaya,
Murmushi naji yayi yayin da hannuwan shi yake a,saman kaina yana wasa da kitson da ke kaina a hankali,
****** ********* ******
Abin duniya yana damuwar ta a rai nafarko mijin da ta aura ba zaman lafiya a tsakanin su,
Nabiyu kuma yara fahintar irin sana,ar da Alhaji Nura din ke yi wanda sauda dama tayi tunanen wanqn wani irin sana,a ne zai fitar da mutum gida a cikin dare haka,
Sai na uku ta,rasa yadda zata danne zancen Jamila uwar gida a gidan don maigidan shi bai da kamar Jamila dayaran ta,a duniya,
Komi ya,samu yace yaran shi idan magana yake yace jamila, dai jamila dai,
Jamilan nan kuma aure ne na hadi akai masu a tsakanin su don akwai zumunnci tsakani sosai,
Gashi ta dauki watanin tana batun shekarewa amma abubuwa sun ki sauki yadda take so a tsakanin su,
Gashi a duk lokacin da tasamu ya shigo dakin ta ya kwana da ita tana dan samun natsuwa amma shi kuma zai ta da tsohuwar gaba a tsakanin su, ya dinga tsuki yana hattaran ta gashi kuma ya kasa sakinta kamar yadda ya kudur ta da farko,
Kubura ta kasa hakkurewa wanan karon kamar yadda ta,saba, saboda duk ta bi ta rame ta wani susuce sai kace ba itace Kubura yar kwalisa ba,,
Ta,rasa may ke mata dadi a rayuwan ta don kwata kwata tafita cikin hayacin ta, har takai yanzu bata iya boyewa don duk wanda ya santa a baya ya ganta yanzu sai ya tambaye ta may ke damun ta,
Gashi tana ganin cewa tayi auren gidan mai kudi yadda zata, huta sai gashi bubu jinbdadi babu kwanciyan hankali ko kadan a,tare da ita,
Yar ta anty Rahima ta shigo gidan ganin ta tana kwance tana tunane taji ana,sallama ta, tashi tana karba sallaman
Ganin Rahima yasa ta,saurin sake dan ihu cewa wayyo anty kece tafe da ranan nan sannu da zuwa duk ta rasa inda zata aje bakuwar nata,
Itako sai faman kallon yadda duk yar uwar nata ta canza kama takeyi ,
Bayan sun gaisa ne ta gabatar mata da abinsha wanda suke dashi a cikin fridge ko da yaushe,
Ta dawo gefen kujera da yar nata take zaune ta zauna tana cewa,
Anty kamar kin san cewa dama ina son ganin ki wallahi ido rufe,
Lafiya dai ko Kubura ?
Anty Rahima ta tambaya da sauri tare da dakatar da cup din lemon da zata kai a bakin ta,
Tana mai kurawa yar uwar nata don jin may zata ce inda take kara ganin lalacewa ta a idanuwan ta,
Gaban anty ya yanke ya,fadi da,taga Kubura din tana hawaye,tana furta cewa lafiya anty,
Anty Rahima tace ina babu lafiya dubi fa yadda duk kika ramae kin wani susuce haka ,
Kuka Kubura ke ta mata inda ta kasa mata bayanin komai sai she,shekar kuka,
Haba Kubura ki daina wanan kukan ki min bayani nasan halin da kike ciki,
A cikin kukan Kubura ke cewa, Anty wallahi ina matsala kunci yai min yawa a,rayuwa na,
Don tun shigowata gidan nan ni nasan irin halin da nake ciki a gidan nan,
Oya yanzun ki natsu ki share hawayen ki kifada min halin da kike ciki don mu san abin yi, a kai,
Kubura ta dakatar da kukan ta da kyat bayan dan rarashinta da anty din tayi sanan ta fara bayani haka,
Cikin sanyin murya Kubura ta fara magana da yar nata tana cewa,
Anty da farko na,dauka cewa aure a gidan mai kudi shine kwanciyan hankalin diya mace,
Murmushi yar uwatayi tana cewa idan har an dace haka din ne ai,
Kubura tace to ni Anty zan iya ce maki ban dace din ba gaskiya,
Subbahanallahi, inji yar uwar nata inda ta kara maida hankalin ta sosai ga kaunar nata,
Anty tsakani na da Nura ba zaman lafiya ko kadan asalima sai nake gani yanq,min daukan mazinaciya tun a,wajr,
Subbahanallahi shi Nura din kuma ?
Sam anty ba ruwan shi da al,amari ina kallon yadda yake tarairayan matar shi da yaran ta amma ni kamar an aje mai ni dole a gida yake kallo na,
Kubura ta rushe da wani kuka mai tsuma zuciya tana fadawa yar uwar ta irin mugun tsana da kiyayyan da mijin nasu ke gwada mata wanda bata fahince shiba,
Nan Anty Rahima ta samu tai shiru take bata shawaran cewa ta samu lokaci ta tambaye shi,
Indan ma har wani abinne to ki bashi hakkuri dan Allah ance dukawa wa wada,ba gazawa bane mijikine zaki iya bashi hakkuri yadda ya dace,
In Allah ya karba muna sai kiga ya,sauko yayi hakkuri k7n fahinci junar ku Kubura ta amsa mata da to, anty insha Allahu zanyi yadda kika ce din, idan ya dawo,
Taso fadawa anty zance fitan daren da Nura yake sai taga rashin dacewan haka tace a ranta ko banza sirin mijinta ne wanan,
Yanzun dai ta samu ta gyara zaman su tukun don shine wajibi,
****** ********** ******
Tun zuwa na gidan Umma Umma bata taba tayar dani sallah asuba ba,
Amma sai gashi yau muna cikin wani irin barci mai dadi don rugumay muke da junan mu a lokacin,
Karan yadda take bugun kofan tana cewa a cikin daga,murya gari har yai haske haka ace baku bude kofa ba,
Dalilin mikewar mu ke nan a cikin sauri ina kokarin zare jikina daga na shi naji ya rike ni gam a jikin shi,
A hankali ya rada min cewa, kyale ta har ta tafi sai ki tashi, kara lafewa nayi yayin da nake jin hannayen shi a jikina yana yawo,
Muryan Umma daga kofa tana cewa wanan wani irin sabon halin rayuwane,
Ace anyi sallah mutum yana kwace like da mace awa chewing gun ,
Mugun rayuwan nan na diyan fillani daji da nake gudu shine za,a fara kawo min shi a gidana,
A hankali na dan rutse idanuwa har takai na dan sauke ajiyan zuciya bashiri,
Muryan shi naji kamar mai rada yana ce min kada ki sa zancen Umma aran ki don ba,wurin ramawa bane,
Da ace wanine yai wanan maganan ni da kaina yau zan bashi amsa da kaina,
Bayan tafiyan Umma da dan mintoci naji ya,sake ni yana kokarin mikewa daga zaune,
Inda na dan lumshe idanuwa saboda bazan iya kallon idanuwan shi ba a lokacin,
Don abubuwan da yafaru a tsakanin yana dan dawo min a zuciyata a hankali,
Umma tana a tsakar gida a bakin murhu tana kokarin kunna wuta a murhun wai zata sa wutan dama koko
Taji motsin bude kofar dakin mu a lokacin tadan juyo tare da dan dagowa daga duken da take,
Hamza dan tane daure da,wani sabon zani na a jikin shi sai butan da ya rika a dayan hannun shi,
Yanzu Hamza wani sabon rayuwa kake son tsiro dashi a gidan nan a ce ana sallah mutum yana kwance har rana haka,
Kada ka bari yarinyar nan ta canza maka rayuwan kafa, don ni bani son ganin haka,
Bai yi magana ba ya nufi bandaki sai dai bai karasa shiga ba yaji muryan Ibrahim yana cewa wai Umma wani irin haline kumw haka kike so ki tsirowa kanki ne,
Gaskiya gaskiyan hakan sam bai dace ba gaskiya ace mutum da matar shi kuma bazasu sake ba a gida,
Baki Umma ta bude tana kallon mara kunyan dan ta Ibrahim tace to ubana yi min fada,
Ai sai kayi nasan cewa ka isa mara kunya kawai kabari kajira lokacin naka din,
Gaskiya dai hakan bai dace ba Umma bakiga laifin danki ba,sai na diyan mutane kawai,
Ya fice gidan yana jinini tare da kada kanshi a cikin nuna bacin rai,
Cikin daurewa na fito daga dakin tare da dan tafiya kamar mai sanda na,shiga bandakin nai wanka,
Ina fitowa tana a bakin randa tana diban ruwa a cikin tukunya na kawar da kaina na,shige,
Sai da na shirya tsab nafito don karban aikin a hannun ta ta shige tabarni ba tare da ta tanka min ba,
Ina kamalawa nakai mata daki a cikin roban gaba daya don ta raba muna,
Sai a lokacin nai mata ina kwana Ummma,?
Kamar bazata tanka min ba sai naji ta ansa a kausashe,
Zan juya take cewa dauko inda za,a zubawa mijin ki nashi,
Cup din silver mai marfi nadauko tare da ludayin shi,
Bayan ta zuba ina tsaye sai naga ta ja cup din zuwa wani side din dakin ta mannin bango ta aje haka yasani juyawa fon nasan bazata bani na kai mai a dakin mu ba ke nan,,
Sai da ya gama duk wani abinda yake a dakin ina,waje zaune don ina tsoron na,shiga dakin tace min jaraba ya kaini,dakin,
Ina a zaune gurin yafito saye a cikin shigar wando da riga na wani farin yadi, ya rikide ya koma saurayin shi tsab,
Ganina zaune a kofa cikin yar damuwa ya,sashim dan tsayawa a kaina yana tambayana ko may yafaru,
Dariyan yake nayi ina cewa ina son na karasa aikin dake gabanane da,safen nan,
Ibrahim ne ya shigo yake cewa Amarya may zamu karya dashi,ne tunda yau muna da bako a gidan,
Nace kunu, ne Yaya Ibrahim kuma yana dakin Umma a can zaka karba idan zaka sha,
Dakin Umma din ya nufa inda ya samu dan uwanshi a Umma tana miko mai cup din kunnun shi a gaban shi,
Yace ba dai a nan zaka zauna karyawan ba matarka tana can a takure waje,
Wanan, wanan anyi dakaren da a gidan nan idan ya tsaya yasha anan wani abin ne ko kuwa, ?
Ita Aisha din ce takure a waje ina take ta samo kofi na zuba mata nata kokon mana,
Baka ji matsala ba yaushe kuma wace tai aikin za,a ce wai za,a, zuba mata wanda zata sha, kuma,
Batare da ta kula ibrahim din ba ta fara kwalamin kira nazo da cup dina a zuba min kunu,
Simi simi nazo da kofina inda ta zuba min rabin kofi ta ce nadauka na juya nabar dakin ,
Hamza yana daga gefe cup din shi cike da kunu ga kosai a cikin wani, kwanon silver mai dan fadi,
Bina yayi da kallo baiji dadin yadda yaga Umma tai min ba a lokacin,
Tsab ya mike tsaye yana daukan kwanon kosai dake a gefen shi,
A,a,a ya haka kumar ina kuma zaka ne wai karyawan ka tsaya guri guda kanatsu mana,
Yace Umma zan koma daki ne can mu karya don naga bata,samu kosai ba ita,
Towoo,
To aje min dama kosai dagani sai kai na,sayawa ban saye da kowa,ba don haka idan ya ishe kane sai ka barmin ni na ci,
Yace to Umma zanci nabar yar mutane batacu ba ita alhalin tagani,
Ibrahim yace koma bata gani ba hakkin cin da kayi batayi ba yana a kan ka ai,
Murmushi yayi yabar kwanon kosai a gurin yadauki kunun shi zuwa dakin,
Umma tabishi da harara tana cewa to lalai yaron nan kana son zance,
Yo ni ina zan iya wanan haka na ciyar da ita wani koko da kosai can,
Dakin ya,shigo da sallama ina zaune a saman ledan kasa da kofin koko a hannu sha nake a hankali,
Muna hada ido yake cewa ki aje wanan ki sha wanan sai ni kibar min wancan din,
Ina dan in, in niya nace a,a kabar shi wanan din ma ya isheni ai,
Sautin murmushin sa naji yana cewa Allah ya buda muna watarana sai labari ai,
Idan na samu sarari ai sai na dinga sayo abinda zaki girka naki na kanki kici,
Nace a cikin sauri kabar shi kawai yaya ai nagidan ma yana isa na,
Yace cikin dan lushe idanuwan shi, ke dai Allah yai muna budi kawai,
Na karba mai da fadar Ameen ,tare da danci gaba da kurban dan kunun dake a cikin cup din dake rike a hannu na,
Wata ajiyar zuciya ya sauke gami da fesar da iska daga bakin shi ,
Wani irin balain tausayin shi ya kamani a lokaci guda,
Don nasan cewa shi mutum ne mai hakkuri da sanin ya kamata ga hangen nesa gare shi,
Ranan idanuwar Umma a kaina kamar wace ke son fahintar wani abu a gu na,
Na kammala,duk wani aiki dake a gabana kamar yadda Anty Zarah ta,fada min ,
Wanka nayi nasaka wanan kayan da Anty Zarah ta bani don kayan sun matukar bugeni don ina,son su sosai saboda suna fitar min da sura na waje tsab,
Ibrahim ya,fara shigowa sai yake cewa wanan kadafa ki hana mijin naki komawa fa,
Hamza ya shigo wanda da alaman dawowan shi ke nan daga uguwa a lokacin,
Wani kallon yake min inda nake mai sannu da,zuwa ya dan sake lalausara murmushi alamar a,lama ansawa,
Ya is,gurin da,Umma take a kofan dakin ta yana mata,snnnu' da,gida,
Inda ya juya take cewa abinci fa yake ce mata shi zan je naci ,
Ai ga abincin anan