Sarautar Mata
Chapter 22 of 94
al,amurana,
Sai zuwa yamma,nai masu wanka tare da gyara masu jiki don lokaci ankusa shiga islamiya,
Cikin irin tsaraban da Hamza ke kawo min na boys nadan basu na ce su gayar min da Ummina,
Kafin Umma tafito daga bayi yaran sun tafi batare da taga may na basu ba,
Idan Hamza yana gari nakan danji dadin zuwa karatuna,dan yakan rage min hanya akan yar mashin din da ya,siya
Wani lokaci kuma Ibrahim ne kan rufe shago ya kaini har bakin get ya juyo abinsa,
****** ********** ******
Ranan ina gida muna hutu ban fita ba ina tsaye a gurin randar ruwan mu ina wankewa naji sallama,
Anty Hindatu ce da dan ta Abba sun yi gayen su suyi matukar kyau dasu ,
Cikin yar fara,ata na nufe ta da murna na abinda ya jawo hankalin mutanen gidan mu ke nan don gani wacece nagani nake wanan murnan haka,
Anty Hindatu ta,dan gwauce tana cewa ja can mara,zumunci ai wallahi fushi nake dake,
Yar dariya,na kara,yi tare kama bakina ina fadin kiyi hakkuri Anty wallahi karatune ya rike ni,
Tana,saye a cikin wasu lace pink color tayi buje da riga hannun rigar ya dan wuce gwiwar hannu, kadan,
Ta,yafa farin gyale a iya,wuyan ta tare da jakar hannu fari a gefen kafadar ta,
Sai danta Abba shima,ashiga irin ta yara maza na,wando da riga mai dogon hannu da belt,
Ganin Umma yasa ta nufi gurin su tana gaida Umma din sai dai ganin Umma din bata gane taba yasani fada ma Umma,cewa,
Umma Anty hindatu ce matar abokin karatun Yaya Hamza da,suke tare a can,
Au to Allah sarki inji Umma karaso mana ku shigo daga ciki, sai Anty hindatu ta dan zauna daga waje saman wani kujerar yar tsuguno na mata yar karama da ita,
Nan suka gaisa umma tana haba haba da ita don jin cewa daga fanin dan ta bakuwar take,
Inda na koma dakina kafin ta taso na dan kara gyara dakin yadda ya kamata ai mai,
Ta mike zuwa dakina tana tafiya tana fadin wallahi badon ki nazo ba,sai don Hamza bawan Allah na shigo,
Umma take cewa ta,sakawa ranta,wahala wai karatu take bata da hutun kanta yanzu,
Hindatu tai dan murmushi tana cewa cikin da tsayawa wallahi Umma karatun yana da amfani sosai yinsa don mutun wata rana yana iya cin ribar sa ta inda ba,a zata ba,
Mun shiga daki wanda shigar Anty Hindatu na farko daki na ke nan,
Duk ganin ta yasa na,dan rude,sai dan kamay kamay nake acikin rudewa,
A bakin gado ta zauna,tunda banda kujera a,dak8n nawa na zama sai tabarman dake shimfide a kasa,
Na koma na dauko ma su ruwa a,cup dina na,silver na aje a gaban ta ,
Nai mamaki ganin ta,dauki ruwan ta dan kurba ta aje cup din shima dan ta tadan bashi amma ya kawar da kan shi wai bazai sha ba,,
Muka kara gaisawa da ita take ce min anko takawo min na bukin
gidan su,
Ido waje nace anko Anty ni da,ban sana,a ina zan samu judin anko ,
Ta saka hannu a hand bag din ta taciro wani turmin zani ta miko min tana cewa ga,ashoben ki nan don har an dika maki buki on 27 ne dis month,
Na karba a cikin mama na mike don zuwa nunawa Umma tace umm,umm Ausha dakata,
Ba,wai komaine zaki nuna wa Umma,ba ki dan rika boye wani sirin ki ga cikin ki,
Don dan shigowan nn nawa na fahinci wani abu a gidan nan naku, ki kula da kanki kiji kaunata,
Ta dan daga kai tana karewa dakina kallo a hankali take cewa may yasa kika shimfida wanan bedshet din Aisha ya tsufa da yawa,
Murmushi nai mata ba tare da na bata amsa ba sai cewa tayi ai kamata yayi ko mijinki baya gari dakin ki ya dinga zama neat don gudun kar kiyi baki,
Don kinsan wani idan ya,shigo gurin ka daga tsakar gidan ka zai fara gane tsabta ka,
Sai kuma dakin ki ki da gurin girkin ki don sau dayawa sai kiga mace tsab a waje a waje amma idan kazo gidan ta,sai ka raina mata wayo ga kazan ta,
Amma ke ga komai naki neat wallahi kamar ba a gidan yawa kike ba,
Asmau ce tashigo dakin da,sallama tana dauke da pure water leda a cikin wani kwano take cewa Umma tace na kawo mata ruwa,
Hindatu tace ayya ai munsha ruwa wallahi Aisha ta bamu ruwa mun sha,
Sai ta dauki ruwan ta fita dashi zuwa waje inda ta fito murmushi naga hindatun tayi tana cewa wanan ma kaunar Hamza din ne ko,?
Nace mata eh uana da kanne yan mata su biyu suna nan gida biyu sunyi aure,
Tau kiyi ta hakkuri kinji Aisha zama da yan uwan miji sai an daure idan ba a dace ba,
Kafin tai shiru jibrin yashigo daga waje yake cewa Aisha akwai sauran miya ki zuba min da abokina zamuci abinci,
Nacd mai wallahi ba miya duk akaraba yace naki fa kin ci ki kara min daga ciki,
Nace tau bari na,dauko ma na dauko mai miyan dake cikin wani dan karami kula na bashi gaba daya,
Mikewa naga hindatun tayi tana cewa mu zamu tafi har takai kofa taja ta tsaya tasa hannu a jakar ta ta dauko kudi, tamiko min zasu kai dubu biyar sai da na fitar da idanuwana waje tace kiyi kwalliyar buki dasu kitso kunshi da sauran su nai mata godiya sosai tace haba ba godiya a tsakanin mu don ke kaunata ce, yanzu,
Amma ki sai wani abu kici don kar ki zauna da yunwa don naga an karbi abincin ki,
Nai dan murmushi nace ai da,akwai kunu zan sha shiyasa na baxhi,
Tace idan lokaci yayi zandawo nakawo maki kati ko kuma naxo da kaina,
A tsakar gida muka samu su Umma ta ba Umma dubu daya zo kiji godiya a gurin Umma din nai mata rakiya tana ce min sai mun hadu akwai maganan da zamuyi insha Allahu nace tau Anty na gode idanuwsn Umma da yaran ta kar a kaina suna son ganin ko za,a bani wani abu,
Nake cewa Umma zasuyi buki a gidan su shine tazo fada muna,
Umma ta taso tana cewa Allah sarki mu gode kwarai da wanan karancin naki Allah ya nuna muna lokaci lafiya,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
👑 SARAUTAR MATA 👑
1⃣9⃣
ZAINAB IDRIS MAKAWA
FATAN ALHERI DA GAMAWA DA DUNIYA LAFIYA GARE KU DUKKAN MASOYYANA NA GAISHE KU AKAN KOKARI DA KAUNAR DA KUKE NUNA MIN A KULLUN,,,
Rayuwan zamana agidan aure ya kasance na yau dadi gobe daci wanda duk akasarin rayuwa a haka yake yanzu,
Yau da gobe yasa na fara fahintar duniya a rayuwa yadda yake,
Uwar mijina na dan fahinci kadan daga halaiyar ta wanda shine bata kaunar taga danta ko kadan yana nuna kulawan shi a kaina,
Amma ita zata iya gwada min da kanta inda muna mu kadai a gidan,
Da,zaran kuma ya,shigo sai zance yadan canza a tsakanin mu,
Wanda na,fahinci ba wai kishin shi take ba bata dai kaunan ya nuna min zakewan shine a kaina,
Wanda ita a ganin ta idan ya soni zai guje mata tare da yan uwan shi ya koma komai sani kamar yadda matan yanzu sukeyi su raba mijin su da yanuwa har iyayye ma,
Su kuma yan uwan shi matsalar mu gudane dasu shine su tambaye abu ban basu ba yanzu zakiji manyan magan ganu suna tashi, a gidan,
Hakan ne dana fahinta na dauka ma kaina mataki gare su gaba daya,
Ita Umma dai na,sawa raina bazan yarda na nuna afili yadda zamana da mijina yake ba,
Duk yadda Hamza yaso ya nuna yadda ko soyayya a,gaban Umma koda a cikin magana ne ban yarda na nuna a fili,
Haka su ma yan uwan Hamza din watau dangin miji duk abinda suka bukata a guri na koda shi ke nan a gareni zan basu na huta,
Kusan zance rayuwa a yanzu haka yake, yau dadi gobe babu a ko ina mutum yake,
Na kasance mai kokarin ganin na hade duk wani bacin rai da zan iya gani daga rayuwan aure na a gidan,
Haka Fan,nin ka ratuna yake samun ci gaba acikin nasaran ubangiji na don bawai da Alkah yai min ya taimaka min kwarai da gaske, a school din,
Duk da ban shiga har kan mutane amma,su suna kokarin shiga nawa don dai nayi hurda dasu,
Yau ma kamar kullun mun fito daga dakin lecture lokacin sallah azahar ya yayi direct massalaci na nufa don sauke farali,,
Sam ni ban yarda da zuwa hostel dakunan mutane yin sallah ba,sai dai naje mosque din school nayi,
A hankali nake zare sock din dake kafana tare da cire dan agogon da na daura a hannuna, don diban time saboda gujewa fitinar Umma Rabi,
Butar dana dauka babu ruwa a cikin sa mai yawa dan waige waige na fara yi inda zan samu ruwan sallah can na hango wata mata baka mai dan kaurin jiki tana cin abinci ga ledan ruwa har guda uku daga gefen ta,
Na karasa,gurin da take zaune da sallama a,bakina ina mai gashe da ita da cewa sannu sister,
Ta dan dago kai fuskan ta round face ne da dan diple manne gareshi,
Don Allah sister ruwa nake son ki dai taimaka min da shi nayi alwala yau ba ruwa a famfo ,
Ta mike min leda daya na ruwa tana cewa wanan zai ishe ki ko ?
Na karba ina godiya na juya zan wuce take cewa bissimillah muci abinci ko,?
Alhamdullahi na bata amsa a,takaice na wuce zuwa sallah ,
Kamshin abinci na tashi gashi ya ji mai dagani miyan tumatir ne zai yi dadin da gardi a,baki don kamshin shi kawai dake tashi ya isar wa mutum da sakon hakan,
Gurinbda,na idar da,sallah a nan na zauna ina lazimi kafin time din komawa na lectures yayi,
Wanan matar da,ta,bani ruwa itace ta,shigo cikin mosque din da,alwalan ta,zatai sallah,
Har ta idar ina zaune a gurin ina,adduoi batare da,na kalle ta,ba,
A,kofar fita muka hade ina,saka takalmana ita kuma ta idar zata fito,
Gaishe ta nayi irin na,addini a,cikin dan,sakin fuska itama ta karba min, da nata fara,an take ce min amma baki dade da zuwa school din nan ba ko ?
Nake ce mata aa mune yan fresh da aka dauka newly,
Wani department kike nece mata environmental nake sai take cewa tau ashe kusan department guda muke, ke nan,
Mun jero da wanan matar muna hira a hankali take ce min ke a garin nan kike ne ko kinzo ne nai dariya wanda ya dan baiyanar da fararen hakora na a fili,
Nakecewa a nan nake nan kuma nake aure, sai naga ta dan juyo tana kara kallona,
Ta ce k8na nufin ke matar aure ce na ce mata eh sai take ce min ita daga yauri tazo karatu ne matar aure ce tana da yara biyu,
Amma ta barsu a gida tana zaune ne a gidan haya da mijin ta ya kama mata, sunan ta Hadiza ,
Munkai inda zamu rabu kowa ya,shige department din sa,
Sai biyar da rabi nabar makaranta zuwa gida don na samu na karasa aiyukan dake gare ni,
****** ********* ******
Tsaye take rike da filo a hannun ta tana kokarin gyara gadon ta don hakan al,adan tane ta gyara daki tun da safe,
Kafin wani lokaci dakin ya,dauki kamshi tare da komawa neat gwanin ban sha,awa,
Tashiga,bathroom dinta dake mane da dakin ta, tai wanka, tafito inda ta zauna ta gyara jikin ta tsab a cikn wasu material dake cikin kayan lefen ta,
Tun bayan irin lafazin da Ummi tai mata ta daina sa damuwa, a,ranta, kamar farko,
Kwata kwata itama ta,daina shiga harkan shi sai harkokinta take a cikin taka tsantsan,
Shigowan mutum ta gani dakin ta bai,damu da yai sallama ba tunda gidan sa,ne,
Sau guda ta,dan daga idanuwan ta ta kalle shi sai ta,sunkuyar da kan ta kasa taci gaba da mayar da powder ta inda ta,dauko shi saman dressing mirror,
Tsayuwar shi ya gyara yana mai kallon yadda ta,ramay tawani koma yar fayau da ita,
Ke baki iya gaida mutum ba ke nan har da tarbiyan rashin gaisuwa baki da,,
Kubura ta dago kanta da,sauri ta dan kalle shi sai taga yai mata wani kwarjini a fuskan ta,
Za,a yi buki a gidan yan uwan mu ina,son kuyi attending din duk event din da zasuyi,
Kara kallon shi tayi a cikin mamaki ya fahinci tai mamaki yake cewa Jamila zata karbo maku kayan anko wanda zakuyi amfani da su a,can, don haka ban son naji wani fitina daga iyalina har a,watse daga wanan bukukuwan,
A hankali cikin sanyin murya ta amsa da fadar insha Allahu,
Sai yaji ta bashi tausayi sosai yaji abinda yake mata bai kyautawa, ko kadan ,
Hannu ya,saka a,cikin aljihun shi ya ciro kudi da zata iya cewa shima baisan yawan su ba ya mika mata yana cewa wanan ki rike a gurin ki
Nagode ta furtaxmai wanda shi kan shi yau yai mamaki da irin lafazin ta a cikin taushi don kuburan da ya sani ba ita bace yanzu, kwata,kwata,
Nan ya aje mata k7din yafita,dakin da,saurin shi kamar mai jin tsoron a ganshi dakin nata,
Bin shi tayi da kallo cikin wani irin yanayi wanda taji tausayin kanta ya kama ta,a lokaci guda,
Tai mamaki kwarai yadda akayi yau shi da kanshi ya,shigo mata daki da maganan lumana, a tausashe,
Shawaran Ummi ya fara mata amfani ke nan don ta fahinci yanzu matar gidan kamar hankalinta a tashe yake bata da natsuwa kuma,
Kudin daya,bata tafara adanawa sanan tafito don zuwa ta dauko breakfast din ta taci,
Sai ji tayi muryan Jamila tana cewa na fada maka matarka yar rashin kunya ce don haka bazan kai muna dinki tare ba tai min rashin mutunci
A marairaice taji muryan maigidan yana cewa haba Jamila yanzu duk abinda nake ma yarinyar nan a kan ki bakya gani,
Bata ji may Jamilar tace ba tafito daga dakin rai a bace ya fita,
Sai ga Jamilar ta fito dingis dingis tabiyo bayan shi, itama,
Ganin Kubur din zaune da kayan karin kumallon a,gaban ta yasa su gaba daya dan jin shock don sun san cewa taji zancen su,
Daga inda Kubura take zaune ta watsa masu yar karamar harara tace a,zuciyan tace lalai zancen Ummi hakkun gaskiya ne,
Tayar da hankali ko wani cin mutunci bazai barni na fahinci inda matsalar take ba,
Ta tabe bakin ta ta mike tana fadin kanku dai ake ji don na bar ku ga Allah ni,
Dole ne ta shiga gida,gurin Ummi don ta fada masu halin da tafara tsintar kanta a ciki yanzu,
****** ********** ******
Yau da,guri na,dawo daga school inda nai sallah azahar na dan dauko takarduna ina dan dubawa a hankali,
A gurin barci mai dan nauyi ya kwashe ni ba tare da na,sani saboda tarin gajiyan dake tare dani,,
Ko hijjab din da nai sallah ban cire ba yana,saye a jikina har akai kiran sallah la,asar
Ganin ban fito ba,ga yamma yanayi yasa Umma ta, nufi dakin nawa ,
A cikin barci nake jin kamar muryan ta hakan yasani bude idanuwa na da,sukai nauyi,saboda barci take cewa,
Aisha wanan barci fa haka yau ya kamata ki tashi hakana yamma yayi sosai,
Nan na mike zubur ina mamaki don ban zaci cewa lokaci ya kai haka ba,
Bandaki na nufa inda na yo tsarki nazo saman wani dutse da muke zama a tsar gida don yin alwala a gidan,
Umma tafito da mayafinta a kai tana cewa ina son na dan fita na zaga ko zan samu dan kudin da nake bi bashi na sayo muna dan abin minya daga can,
Alwalana nakeyi hankalina a kwance ta dan fara tafiya,sai kuma ta,tsaya tana cewa kudin hannuna baida yawa amma ina son mu dan ci dan abin kwarai yau,
Nakai ruwa a,bakina tare da karanto adduoin rufe alwala,
Namike ina cewa Umma da akwai dan canji a guri na bari na,dauko maki sai ki saya dashi,
Kafin nagama fadi Umma tace a,a ayi haka yar nan idan zakiyi wani lalura dashine fa,
Na dai shiga daki na zaro dari biyar daga cikin kudin da Anty hindu ta bani nakai mata,
Ta karba tana dan juya kudin tana mamaki kamar zatai magana sai kuma ta dake tafita tana cewa sai ta dawo,
Taufa ashe na daukowa kaina magana don Umma ta fita tana tuna ne, daga karshe shedan ya ruda tace Hamza ne ke bani kudi nake yadda raina yaso dasu idan zai tafi ,
Ita ko sai ya bata kalilan yace tayi hakkuri bai da kudi maneji yakeyi shima,
Nan ta hau tai fan saigata ta,dawo da nama danye a cikin leda a hannun ta,
Wace muka rabu lafiya amma,sai gashi fuskan ta ya canza sai tana,wani matsewa da daurewa,
Na fahinci haka don haka naci gaba da,aikina na gida kamar yadda na saba yi,
Bayan sallah isha,i ina zaune a dakina still ina,dan karatuna,naji muryan Umma tana cewa Ibrahim din ta,
Dan uwanka nake jira yazo garin nan don na,fahinci ya,canza sosai a,rayuwa,
Auren nan yasashi kwata kwata yanzu baya jin magana ta a gidan nan,
Ibrahim yake cewa may kuma yai maki umma tace ai barni dashi don ba shi da abin cewa sai dai yazo din ai zakaji mu,
To koma may yai maki kiyi masa hakkuri don ni kin san halin dan ki fiye da kowa Umma,
Yana gudun zuciyar ki fiye da duk wani da naki a gidan nan Umma,
Bata tsaya sauraren Ibrahim din ba ta mike ta nufi bayi,
Murmushi nayi ina cewa ikon Allah may Umma take nufi danine haka wai ?.
Duk al,amari ci gaba yanzu na fara fahintar bata son ganin shi a gare ni tafi da son taganni a,wullakance ke nan,
Allah ya kawo dan na ta taji da kunnuwan ta abinda take zargi,
Washe gari ma,da,zan tafi school har kofan ta naje sallaman ta amma,sai umma taki amsa min irin yadda ta,saba,ba,
Nafito na nufi inda