Sarautar Mata
Chapter 30 of 94
da komai a inda ya dace,
Nashiga aikin girka abincin na Allah ya taimakeni nai girki na tsab sai kamshi ke tashi a gidan,
Dama dana a cikkin kayan da ya,shigo dasu a kwai vegetables na gane miyar taushe zan yi ke nan a,daren nan,
Tuwon shimkafa nai muna ya tuku ya kwanta gwanin ban sha,awa
Na saka a cikin leda na,daure su gaba daya na zuba a cikin babban kulan da muke zuba abinci a ciki,
Na,dauka nakai kofan Umma kamar yadda na,saba ajewa idan na gama,
Na koma na kwaso kwanonin abincin nazo na girke su a guri guda nabar gurin,
Wanka na shiga tunda na gama kafin ayi sallah magriba,
Nafito nai alwala na juya zan shiga daki sai naji muryan mama tana cewa,
Aisha anan kuma kika girke abincin baki raba kin ba kowa nasa ba,
Nadan tsirgar da miyau din dake a bakina ,
Nace mama ai ba nice mai rabawa ba Umma ce take raba abinci idan nayi,
Mama tace ikon Allah ita yaya din ce mai raba abinci a gidan kuma,
Na juya zan shiga daki mama tace idan kin idar da sallah kizo ki raba kibawa kowa nashi,
Na shiga daki azuciya ta ina nasa cewa bazan raba abinci ba don bani ce na,saba rabawa ba,
Ina gama sallah na,zauna a gurin tare da dan kishingidewa,
Muryan mama daga waje tana cewa Aisha fito kibawa kowa abinsa mana ko so kike sai dan nawa ya shigo baki aje mai abincin sa ba,
Shirun da taji yasa mama daga labulen dakina tana cewa a,a kwanciya kikayi ne baki ji may nake fada bane,
Nace mama kaina ke ciwo bari kawai a raba ,
Murmushi tayi tace hmmm rabon abincin ne yasa ki ciwon kai yan nan,
Tajuya tana rayawa a ran ta inko har haka Umma take yi a gidan nan bata kyauta ba,
Allah ya hutar da ita ya bata yarinyar arziki a matsayin sarakuwa amma tana wasa da damar ta da,sa,an ta da Allah ya bata,
Dakin Umma ta shiga tana cewa sai ki raba abincin tunda kece kika saba robon
Umma tace ni dama nasan cewa yarinyar nan bazata raba ba cewa zatayi bata san yadda zata raba ba,
Naji Umma ta fito tana raba abinci sai surutu takewa mama hafsi tana amsa wa ciki ciki,
Can ta kwada min kira na fito ina saye da farin hijjab dina mai hannun roba, don na dauka,
Yaya ki kara masu miya tunda kinga su biyu ne aka sakawa, ta bude tadan kefato miyan ta zuba, muna,
Najuya na,shiga dakin mu da abincin Umma tana kallo ba daman tai magana tunda mama ta na a kusa,
Don ta hana na,shiga da abincin Hamza daki wai kada aiwa danta barbade magani, a cikin abincin,,
****** ********* *******
Haka nake shiri na irin wanda ya dace mace tayi idan mijin ta zai zo gare ta a cikin natsuwa na dan sha kwaliya na tare da dan kamshe jikina da dakina,
Hamza suka shigo gida shi da Ibrahim suna hira da alaman hiran shagwan su sukeyi, don shagon ya fada sosai naji Hamza din ya na fadin cewa zai samu lokaci ya kara dan kayan shagon don gudun kada kudin cefanen su ya kare,
Tabarma yace ya shimfida masu na,dauko babban tabar ma na,shimfida masu a tsakar gidan suka zauna
Daya bayan daya suke shigowa gidan suna taruwa a gurin inda na gabatar mai da abincin shi ,
Kowa ma,nashi abincin yana a gaban su suna ci a take yadda na gan su naji sha,awan su ya kamani a zuciyata,
Ban kawo komai a,raina ba nima na,samu gefe daya na zauna ina son cin abincin, nawa
Umma tace wanan zaman da kukayi abu daya ya rage min jin dadin shi shine rashi jika a cikin ku,
Gaskiya na matsu naga an haihu a gidan nan nima nazama kamar ko wace mace mai alfahari da jika da zurian ta,
Shiru gurin yayi gaba daya kowa da abinda yake rayawa a ran shi,
Asma,u tace wallahi nima Umma ina son naga an haihu ace wai har yanzu ko ciki babu a gidan nan,
Muryan mamace ke cewa ai basai a gidan nan ba koke kya iya aure ki haifa aiki kawo mata ko,
Mara kunyar yarinya kawai manya suna magana ki wani saka bakin ki a ciki,
Ina ita Zarah ma har yanzu Allah bai bata,ba idan da mutum kebawa kan shi da zarah yanzu ta haihu ai,
Sai a lokacin kowa ya fahinci zancen da Umma take nufi haka yasa gurin yai shiru na,dan lokaci,
Na kasa cin abincin nai shiru sai kallon shi nake a gabana,
Hamza ya hankalta dani sai yake jin ba dadi a cikin ran shi don bai dace ace Umma ta fadi haka ba da bakin ta har nawa Aishan take da za ace wai har yanzu,
Kuma ai maganar mama gaskiyane ai Zarah ta riga su aure idan ma
Yan mintina kadan tsam na mike ban ci abinci ba zan shiga daki,
Yabini da kallon tausayi yace Humaira bazaki ci abinci bane,?
Nace a hankali ciciki na koshi sai anjima nashige abina daki,
Umma tace aikin banza ba dai za,a fadani fadan abin dake damuna a,rai ba,
Gaskiya Umma haka bai dace haihuwa ina Allah ne ke badashi ba,wai mutum ba,
Ki ka sani ma ko matsalar daga yayan mu yake ba daga gare taba, baga zarah ba mijin ta ai yana da yara amma ita ai bata haihu ba ko,
Umma tace Ibrahim ka fita daga idona ina fada maka idan ina zance a gidan na kana cewa zaka tsayar dani zan saba maka fiye da tsan manin ka wallahi,
Hamza shiru yayi yana jin daci a cikin zuciyar shi don sam bai taba kawo zancen wani haihuwa ga Aishan ba ma yanzu,
Ban shiga daki ba na fara hada kayan dake a,wajen tsakar gida don kada su kwana a wajen,
Duk sintirin da nake hankalinshi ya na gareni Sa,a autar Umma tace Aisha kara min miya sai lokacin mama hafsi da take zaune duk ta kai makura tai magana,
Tace ungo naki an kafeki ne dabazaki tashi ki kara da kan ki ba, ko boyar gidan ku ce Aishan,
Miyan na debo na kara mata yadda ta bukata na juya na,shiga dakina,
Kamar jira hawaye suke nashiga,su fara zubo min ina cewa a,raina,wanan kuma wani sabon masifa ce Umma ta ke kokari sakani a cikin sa,
Hamza bai jima ba gurin su ya,shigo dakin ya samay ni na kifa kai a filo ban ma san shigowan shi dakin ba,
Jin mutum ya zauna daga gefena yasani dan motsawa, a hankali,
Muryan shi naji yana cewa kardai nace kuka kike Humaira,
Zance Umma zai saki kuka haka ban sanki da,saurin fushi ba Aisha, don haka,share hawayen ki ki saurareni kiji,
A,hankali na,dago jajayen idanuwa da,suka kada,sukai ja nace a,cikin da shakaken muryan da yaci kuka yaya yanzu,,,,,,
Sai kuka ya hanani karasawa dole na,dakatar da zancen da na,so furtawa na,sake kuka mai ban tausayi,
Shiru yayi ya kasa,magana na wani dan lokaci sai naji ya jawoni zuwa jikin shi yana cewa idan kikai min haka Humaira baki kyauta,min ba,
Yau ina hakkurin ki ya,shiga Humaira zancen Umma zai tayar maki da hankali har ki na kokari yiwa kanki illa,
Maganganu masu sa zuciya taushi, ya dinga min har na fara dan jin taushi a raina,
Sai naga ya mike tsaye ya fita, daga dakin gurin su Umma ya nufa inda suke zaune yace,
Mama ina abincin Humaira yake, ?
Mama hafsi ta mike ta dauko mashi inda t rufe min ya sa hannu ya dauki ledan ruwan mai sanyi guda ya nufi dakin mu dashi,
Umma tai wani irin tsuki na takaici batare da tai magana ba sai mama Hafsi ce tace Allah dai ya kyauta,
Amana dai guda ce duk wanda yai dakyau don kan shi saboda son kai mutum ya hana diyan shi zaman lafiya,
Yanzun dai don na fadi gaskiya kuke jin haushina ko waye bai son yaga karuwa a gidan shi, kuma dole ne nai magana
Mama tace, ai, sai ki yi tayi in har yin naki zai sa ta samu Allah bai tashi bayarwa ba,
Ganin shi da nayi da kwano tafe ya dan sani mikewa don na karba sai yace zauna abinki,
Har gabana yazo da kwanon abincin ya,zauna darsha a kasa yace oya bude bakin,ki na baki,
Abin da yasani dan murmusawa ke nan nakarbi kwano ina dan kai abincin a hankali a baki, na,
Na danci kadan yana zaune ya kura min ido ya na kallon yadda nake cin abincin
Na tura mashi plate din ina batun tashi yake cewa
may wai ?
Badai wai kin koshi ba ke nan ?
Cikin wani murya kamar ta mai shagwaba nace na koshi yaya kamar zanyi kuka,
Ki dan kara mana shi, ma ya fadi kamae zaiyi kuka cikin marairaicewa da make murya irin yadda nayi,
Nace Allah yaya na koshi amai nakejin kamar zanyi,
Yai sauri kawar da kwanon daga gaba yana cewa tashi ki wanke hannuwan ki ko na,debo maki ruwa ne ?
Nai saurin girgiza kaina ina cewa zan fita na wanke a waje,
Nafito wajen nan na,samu mama da Umma a zaune suna hira na wanke hannuna na,shiga daki
Yaya Hamza yafita daga dakin zuwa kofan gidan nikan na,shige daki a abina na fara shirin kwanciya ,
Tun ina jin hiran su har na fara jin kadan kadan nima barci ya soma dauka na,
Motsin shigowan shi naji yana ce min kinyi barci ne Humaira,
Tashi ki ci wani abin kada ki kwana da yunwa, a cikin ki ciwo ya kamaki,
Kokarin bude kumshin naman da ya shigo dashi tare da gorunan juice drinks,
Sosai naci naman tare da kora ruwan lemon sai a lokacin naji duk bakin cikina ya dan gushe min,
Yaya Hamza ya samu damar sauke nayin da kishin da ya dawo garin da shi, ,
Shima,sai zuwa lokacin ya samu, dan sauki a rayuwan shi,
Bayan mun dan samu natsuwa,a tsakaninbmu ne naji ya kira sunana a cikin wata irin kasalaliyar murya inda nima na amsa ciki ciki,
Yace magana nake son muyi ni dake ta,fahinta jin haka ya sa ni dan gyara,kwanciyana a cikin natsuwa, a hankali,
Humaira, don Allah daga yau ina son na baki shawara akan Umma a gidan nan,
Duk wani abinda zata fadi ko zata aiwatar maki matukar ba daga gareni kikaji wanan zancen ba, ban son ki kara nuna,bacin ran ki akan komai a,gidan nan,
A hankali na furta insha Allahu yaya zan kiyayye hakan daka ce,
Ki barta da,mama don nasan zaman su da mama zai kawo mata sauyi a cikin rayuwa sosai,
Don haka idan har munyi hakkuri komai zai zo ya,wuce tankar ba,a yi shi ba a gidan nan,
Nace a hankali cikin sauke ajiyan zuciya insha Allahu yaya zan yi kamar yadda kace to amma kuma zancen haihuwan da Umma da,su Asmau suke fadi duk har nawa nake da za,a matsa min da zancen haihuwa,
Ga su anty kubura nan babu wanda ya ya damu da zancen haihuwan su saini ce kawai xa a sakawa ido don ba,a so na a gidan,
Hmmm waya fada maki ba,a sonki a gidan nan Humaira,?
Ni dai kin san ina son ki zarah tana sonki haka ma Ibrahim ga kuma mama da tazo,
Kai kowa ma kin san yana sonki gidan nan gar Umma din, don haka kar na kara jin ko ganin kin bata ranki a banza,
Na kara amsawa da fadar insha Allahu a sanyayaye inda ya sa hannayen shi ya rugumoni a jikin shi tare da matse ni gam cikin jikin shi kamar wani zai kwace ni gare shi,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
👑 SARAUTAR MATA 👑
2⃣7⃣
GAIRUN MAGGALUDBI ALAIHIM WALLAD,DDALI,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
Satin su Hamza biyu yau da dawo daga ma karanta, ke nan,
Mukuma sai fama da exam mukeyi inda karatu ya sha min kai don yanzu haka da taimako mama hafsi dake gidan na ke dan samun time din karatun mu,
Sai kuma sa,ar dana samu yaya Hamza yana gari yana kara wayar min da kai a inda yai min zafi,,
Yau na samu mun gama exam don pepper daya mukayi muka fito tun twelve,
Nadawo gida da gajiya a,tare da ni don haka na watsa ruwa don naji sanyi a jikina,
Nafito na shirya a cikin wasu kaya nawa masu kalar baki da zanen farin flawer a jikin shi ko ina,
Buje da riga ne nai kasan bujen fish tail, ya dan baje daga kasa daga sama na ya tsuke ni,
Sai dinki rigar kayan mai umbrella yasha dan tattara yai min kyau sosai,
Na dan shafa kamshi na gyara dakina tsab wanda dama a koda yaushe a cikin gyara yake, duk da ba komai a dakin, sai rufin asirin Allah,
Ina daura dan kwali naji sallama har ta kofan dakin mu muryan kuma bazan sheda shi ba,
Na amsa yayin da naji Mama Hafsi tana kara amsa masu,
Mun fito kusan a,tare da Mama Hafsi din a lokaci guda daga dakunan mu,
Wasu yan mata ne ko mata zance manya guda biyu farare masu kiba don ko wacen su zata iya goyani bata san cewa ta goyani ba,,
Sannun ku da zuwa sai wani shan kamshi suke muna suna karewa gidan mu kallo suna tauna chewing gun kas kas kas,
Mama ce tace bayin Allah bamu ko gane ku ba ?
Dayar tace O eh gaskiya naku san mu ba don Allah maman Hamze muke ke nema please,
Waye kuma Hamze, ina
Tau inji mama tana binsu da wani kallo ita ma sai nice nace ku shigo daga ciki, ko,
Dakin Umma na nufa dasu tana ciki zaune tana dan gyara wani abu a leda nace cikin yar sanyin murya na Umma ga baki,
Gaba dayan su suka bi junar su da kallo cikin jin murya na da kuma yanayin tafiya ta,
Suka shiga dakin da,sallaman su tare da dan tsugunawa suna cewa Umma sannu da gida,
Cikin mamaki sukewa dakin Umma din kallo suna dan tabe baki dayar tace Umma mu bakine daga Zuru mun zone mu gaida ke dama,
Guri guda muke karatu da Hamze na gidan nan shine mukace bari mu shigo mu gaida ku,
Lokacin na kawo masu ruwa da zobon gora masu sanyi nace masu ga ruwa kusha,
Na dauko tabarma daga can cikin kuryan dakin Umma din na,shimfida masu suka zauna a kai,
Mama hafsi tace wanan itace Aisha matar Hamza din da kuka zo gayarwa,
Sai duk suka kara dagowa suna kallona nikan na juya nafita sai dai kuma naji wani irin faduwan gaba ya sauka min,
Dakina na,shiga na zauna saman kujera na a hankali ina tunanrn cewa su wan yan nan din su waye,
Kamar an jefo shi sai gashi ya shigo gidan naji muryan shi yana cewa mama inda mama Hamsi din ta karba tace naam dan mama ka dawo yace eh ,
Sai ya nufi dakin mu yana,son aje takardan da ya,shigo dasu, a hannun shi,
Mama tace idan ka fito kana da baki gasu nan dakin yaya,
Baki ya juya yana tambaya da mamaki hannun shi daya rike da labulen mu,
Sannu da zuwa nake mai ya kara juyowa gurina yana kallona yace Humaira har kun fito exam din ne nace eh,
Dakin ya,shigo yana aje takardan yake tambayana su waye suka zo Humaira,
Nace a dakile wasu matane suka shigo su biyu suke neman ka koda yake sun ce Umma,suka zo gayarwa,
Yafita zuwa dakin Umma din na mike na dauke takardan na adana mai, a jakar kayan shi,
Turus yayi yana kallon su a cikin mamaki,,Halima kune a gidan mu ?
Mune inji wace ya kira da Halima din tana wani murmushi tace mun shigo gaida Umma ne ai,
Ruwan sanyi da zobon dana aje a gaban su ya,dan kalla yasan bazasu sha ba ya juya yana cewa ina,zuwa ,
Can yadawo gidan dauke da kwalaben drinks masu sanyi d,biscuits a,cikin wani leda,
Ya shigo dakin yana cewa bani cups Humaira nakai masu na mike daga inda nake na,dauko wasu cup din tangaran dina ,
Yajuyya fuuu ya fita zuwa, dakin Umma din gurin bakin nashi,
Ina zaune ina kallon yadda ake dawainiya da bakin sai mama Hafsi ce tafito daga waje ta zauna a saman wani kujera ta mude fuskan ta,
Abin fitara Umma ta miko masu tana cewa karba ku dan fita akwai zafi wallahi,
Halima din ta daga kai tana kallon tsohon rufin dakin Umma din tana cewa,
Umma ya kamata a saka maki fanka a dak8n nan don zafin zai maki yawa, ai, idan ba fanka,
Umma tace yar nan mu marayun Allah ta fanka mukeyi muna ta abin da zamu ci,
Umma tace aida kun koma daga can dakin Aisha ku zauna zafi nan din dan shan iska ai,
Kibarshi kawai Umma ai nan din ma yayi muna zamu zauna a hakana,
Dan kadan suka sha drinks din tace Yau gamu a gidan ku yau dai munga Umma,
Kullun kana muna hiran Umma Umma dai ,
Umma taji dadi har a cikin zuciyar ta najin dan ta ya damu da ita a makaranta har zancen ta yake yi,
Hamza yace a daidai lokacin da na fito don dauraye plate naji yana cewa,
Kun ga wife dina Aisha Humaira ko ?
Dayar tace mun ganta da muka,shigo ina itace yar yarinyar da muka gani kamar under ege, ko ?
Yai yar dariya yace aiko ta girma yanzu don gashi har tana batun shiga two hundre a health and technology,
Ita wanan karamar yarinyar din ?
Suna a zaune sai hira suke suna dariya a tsakanin su Umma daga gefen su sai washe baki takeyi,
Sallama akai ma Hamza din ya fito daga dakin zuwa gurin da,ake neman shi a waje,
Ina duke ina,wanke gorunan zobona yazo ya gitta ta gabana ban ko dago kai na dube shi ba,
Sam baiji dadin hakan ba don yasan ban taba mai haka ba a rayuwan zamana a gidan, su, sai yau din nan,