Sarautar Mata
Chapter 40 of 94
wa mama ya kokari sannu da aiki amma dai aikin yai maki yawa haka ga girki ga wanki ga kuma gyaran gida,
Mama tace wane ni nida lafiya bai isa ba yarinyar ga dai yar albarka tazo tai muna wanan aiki harda girki yau ita ce tai munq kuma bata tsaya taci ba ta tafi yanzun haka ko gida bata isa ba ma kila,
Wakenan ya juya yana tambayan Hindatu tace cikin dan bata rai don nuna alamar tana jin ciwo sosai a ranta tace,
Aishan Hamza ce tazo tayi aikin nan duka ko shekaran jiya ta,zo ta gyara min daki shine yau ta dawo kuma tai mani wankin ta kara gyara gida da dakin gaba daya har da girki,
Wani irin tausayi na yaji ya tsirga a ranshi don tuna irin rayuwan da Hamza yake a school da Lima wanan lokacin
Sai da ya natsu yai wanka ya zauna tare da dan shi zasuci abinci, yana ci yake tuna rayuwan Hamza
Ita Hindatu take tambayan shi ko ya tare suka shigo da Hamza din weekend,
Don yanzu yakai zuwa uku ko hudu tana tambyan shi in tare sukazo da Hamza din gari,
Amma sai yace a,a yana can bai samun shigowa shi sai wani jikon,
Yau ma amsan da ya bata ke nan cewa sai dai addu,a al,amarin wanan guy din don gaskiya yana bukatan addua, sosai,
Tan jin haka tau wani iri da fuska tana cewa wanan mutumin ya na daukan alhakin wanan matar tashi sosai wallahi,
Nan suka fara hiran su duk a kan zance mu suke ga kuma, yadda uwar miji ta saka ni a gaba duk da danta yana gasa min kwakwa a hannu,
****** ********* *******
Tun mama tana saka ran dawowan Hamza gida don taji may ake ciki a zancen shi da sai shiru kaka ji, ba wani labari,
Abinda ya fara tayar da hankalin umma da yar uwar ta ke nan a gidan,
Ita dai mama tana ganin abu yai tsamari ta shirya tafiya zuwa garin su tabar yar uwar ta a cikin wani hali,
Duk da bata fada ma ta inda zata tafi ba wanan tafiyan tayi shine don yaron yar nata da,rayuwan shi yake bukatar ceto daga hannun shu,uma, Lima,
Mama tashiga nan ta fada can haka taita yi har na,tsawon lokaci tana gida tana iya kokarin ta akan zancen,
Koda zata dawo, duk Umma hankalinta yai matukar tashi tashiga mugun damuwa,
Har tana shirin abi mata shi a gani ko lafiya yake wanan iri shariyar haka mai yawa,
Mama wace ta dawo ke nan washegari ta samu Ibrahim yana shirin zuwa sokoto din don dubu halin da dan uwan shi, yake ciki a can,
Bata hana zuwan ba don tasan takaici zasu je su karagani a can din,
Tunda safe Ibrahim ya,shirya yafita daga gida ya kama hanya,sai garin sokoto gurin dan uwan shi,
Kafin ya fahinci komai yadan sha wahala saida wani guy ya kaishi gurin mansur,
Don duk wanda yaiwa magana zai ga maishi yana jijiga kai yana fadin taufa aikuwa sai dai ka binciki wani ko zaka san inda yake yanzu don mu ya dade, bai shigo nan ba,
Karshe gurin Mansur akai kai shi yana ganin shi duk ya,shiga guiltyness, ya rude don bai sam mai zai fadawa ibrahim din ba,
Karshe dai yace su shigo mota ya kaishi inda yake dashi da wani abokin su,
A mota dayan abokin ke cewa gaskiya bawan Allah dan uwan ka yana bukatar naiman taimako don rayuwan shi na a cikin wani hali,
Don yanzu haka har wasu suna tunanen ko yayi ridda ne sai da muka tursasa shi yazo ko sau biyu ko uku yai sallah a school mosques kowa ya ganshi asan cewa yana na as musulim din shi,
Mansur wansa sai a lokacin yai magana yake cewa mutane suna yawan tambayana ko baida kowane da akabarshi a cikin wanan irin rayuwar haka ba kwabo,
Subbahanallahi Ibrahim yace a cikin dacin rai da kunar zuciya,
Wani unguwa suka shiga mai dan cunkoson jama,a kowa sai harkan gabn shi yake a uguwar,
Wani gida suka nufa sun tsaya a kofan gidan sai mansur ya tura yaro yai masa kiran Hamza din,
Sai gashi acikin wani yanayi bottom din shirt din shi duk a bude kwala a tashe baida ko belt a wandon shi idanuwan shi sunyi jajir dasu ,
Yafito a zaton shi wanda ya aikane ya dawo shi yasa shi fitowa ido biyu sukayi da bakin shi wa yanda sukr tsaye a bayan motan Mansur idanuwan su a kan shi, kar,
Yaji nauyi da kunya irin yanayin da aka,riske shi a cikin sa amma ba yadda ya iya sai kawai ya basar da zancen,
Ya karaso gurin su, don taron su, duk kan su fuskan ya ya nuna mashi kyama sahihin ta sama sama suke suna gaisawa,
Yayi da wata mace mai jiki nono rugun rugun ciki wata yar riga kamar shimi iya cinyar ta ,
Ta leko daga dakin tana cewa wai waye my baby ?
Wanda taki ji da son gani Mansur ta gani tare da wasu mutum biyu ,da bata san su ba ,
Sun gaisawa da Hamza da ibrahim yana jin muryan ta ya wani firgice, ya rude yana cewa baby ina zuwa brother dina yazo daga gida,
Harara Mansur da dayan mitumin suka,watsa mata daga inda take a tsaye tace brother ka fa,
Sai kuma ga,wata itama katuwa ta dago labulen falon tana tambayan wai su waye a gurin ne,
Duk suka kara saka mata idanuwa ita ma tace cikin yaren zu wanan mutumin mai mugun nacin tsiya ne fa ya kawo dan uwan man nan di ,
A tsatsaye yake magana yana cewa,ka koma kawai idan na su time zan shigo ai bada dadewan nanba zan zo na gan ku,
Yanzu yaya baka tausayi Umma da matar ka yarinyar nan Aisha tana can zaune zaman ka amma kana nan da wayan nan matan banza kana holewan ka haka,
Da sauri ya juya baya don kada suji shi ibrahim din sai cewa yayi haba kada ka bari sujika mana dan Allah,
Baby kazo mana kada game din ya tsaya muna jiran ka,
Innalillahi Ibrahim ya kara furtawa ya juya zuwa shiga mota yana kuka ya na share hawaye daga idanuwan shi,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WANI PLEASE,,,
Ganin yanayin da ya,shigo kawai ya ishe mai hankali gane ba lafiya,
Duk da shigowan dare yayi don ya dawo ana shirin sallah magarib amma jiki a sanyaye yake karbawa mutane gaisuwan su, ya,suri buta zuwa alawa ba tare da ya wa kowa magana ba,
Bayan an dawo daga masallaci ya shigo gida a cikin wani yanayi,
Umma wace duk take a,matse don taji abinda ke gudana, a tafiyan nashi,
Yana shigowa take cewa ka ganai ?
Yace a sanyaye nagan shi Umma yana gaishe ku, ma,
Aikina nake sai dai kunnuwa na ya garesu amma mutum bazai iya cewa ina sauraren su ba ma,
A irin yadda na lura da yanayin Ibrahim nasan baizo da labari mai dadi ba daga can,
Ibrahim ya dan daga kai a lokacin da zai zauna yana kallon sashen da nake tsaye ina zuba goruna a buhu,
Sai ya juya inda su Umma suke yana zama dirsha, dashi,
Mama tace yaya duk naga ranka a bace ne hakan nan , ko baka gan shi bane wai,
Ya dago kai ya dubi Umma tare da dan kashe ta da ido sai kawai ga hawaye suna gangarowa daga idanuwan Ibrahim din nikan ina daga duk naji wani irin gurnanin kuka da Umma ta sake abinda yai saurin dawo min da hankalina garesu ke nan,
Naji mama na cewa cikin kunan rai haba yaya yaron ga baiko maki bayani ba,amma kin saka,wa mutane kuka haka,
Kada ki tara muna makwabta a cikin gida batare da,ansan may kikewa kuka ba,
Ibrahim cikin kuka yake cewa Umma yayan mu yana bukatar taimako sosai don rayuwan shi tana a cikin hadari,
Suka kara saka salati nan ya fara basu labarin may ke faruwa a,sokoto da ya je yagani tare da dan uwan shi,
Wanda mutane suke wa kallon cewa yayi ridda ma akan wai yana taraiya da yar kiristan,
Tankar ban san abinda suke ba,sai aikin hada zobona nake ban nuna komai ba akai,
Tunda Umma tace ina bakin ciki don dan ta ya,samu karuwa alheri zaiyi aure na dauki bakin rai na,sakawa raina ina bakin ciki da kowa a gidan,
Wanan dalilin yasa koda suke zancen na danne zuciyata ban nuna masu cewa na damu da zancen Ibrahim ba,,
Tiryan tiryan Ibrahim ke mayar masu da halin da ya samu dan uwan shi a sokoto cikin wani hali na bukatar taimako,
Kuka mai sautin tausayi Umma ta kara sakewa tana cewa Allah ya isar mata ga,wanan bakar mace kafiran banza wace bata sallah,
Mama hafsi tace duk wanan yanzu ba,shine abin yi ba yaya mafita ya kamata mu ne ma mashi mu samu a,kwatoshi daga wanan macuciyar matar,
Ibrahim yake basu labarin cewa ai, Mansur ya fada mashi duk wani abinda ya,faru,
Don kungiyar musulmai na makarantar sun yi iya kokarin su wajen ganin su kwato Hamza a hannun matar amma abin ya,faskara,
Don yanzu haka ma har abin yafara shafan karatun shi sosai don yana kokarin samun matsala a karatun shi,
Umma tace ita bata karatu take ba kawai dai ta samu dan ta ya,dawo gida shine abin da take bukata yanzu,
Yaya ba yau ba ina fada maki cewa wanan zancen ba karamin zance bane, amma sai kika ga kamar ina maki bakin ciki ga samun dan ki to yanzu wa gari ya,waya a cikin wanan magana,
Umma shiru tayi don ji take kamar zuciyar ta zai tsage kirjinta ne ya fito saboda zafin da yake mata,
Inda suke zaune zugun zugun nazo ina cewa, Mama akwai sauran clean a dakin ki na,wanke kwanukan can,
Duk sai suka bini da ido kowa da tashi tunanen sai Umma ce take cewa, cikin hasala ana zancen yaro ya shiga wani rayuwa ke ko ki damu da zancen,
Cikin girmamawa nake cewa, Umma ni ban san may kuke magana ba ai da banzo ba zatai magana Mama tace mata haba yaya may ye laifin wanan yarinyar a nan shi kashe ta za,a yi a huta ko may,
Yarinya duk tana cikin damuwa mijinta yana cikin wani yanayi kuma zaki aza mata fitina akai,
Ai Aisha tayi kokari don duk abin nan bata taba nuna damuwar ta ba sai hakkuri take abinta,
Yau azamanin nan haka zai faru bakiji gari ya dauka ba, don Allah mu bita a,sannu,
Ansan ke kika haifi yaron nan to ita kuma ai matar shi ce ,
Lokacin da yazo da zancen ai tai matukar nuna damuwar ta amma kikace wai tana maki hassada ga da,
Yanzu kinga ai dole ta kawar da idon ta da kunnuwanta ga zance shi kada kuma kice ga abinda tayi,
Ai baki yarda a fadi laifinta don komai tayi daidai ne a gurin ta,
Mama tace yanzu ba shiba kamata yayi ki tashi muje mu samu yan uwan mahaifin su mu fada masu,
Da sauri mama tace hafsi ko mun fada masu may zasu yau she rabon da naje gurin su,
Don nasan yanzu a jirace suke dani suna jiran ranan da zanzo masu da zancen wani daga cikin yaran nan,
Mama tace ba na fada maki ba kowani da da yan uwan shi yake alfahari a duniya,
Amma hayatan hayatan kin raba yaran nan zumunci da yan uwan su, yanzu dole ne mu tafi don babu yadda zamuyi,
Sun tafi gidan su baba madu shine mai dan taushi a ciki dole shi suka sama da zancen,
Shima yai fada amma ba wani mai tsawo ba yace yanzu wanan abinda ji bana kai tsaye bane dole ne a tashi tsaye ne man mafita a kai,
Yace zai zauna da yan uwan shi suyi magana duk yadda akayi zuwa gobe da yamma zata ji shi,
Hanyan su na dawowa ne mama take cewa ya kamata a fadawa malam Mudi don kar yazo yaji bazaiji dadi ba,
Amma sai Umma tai fin firin fin cewa, bazata fada mai batayi tallah dan ta,
****** ********* ******
Suna fita na fada daki dama kamar jiran subar gidan nake na fada dakina saman gado sai kuka nan nai kuka mai isata sai da ya isheni babu mai lalashi na a dakin
Ina nan kwance, nai shiru sai sake saken zuciya nakeyi wata zuciya tace min tun da hakane na bar gidan kawai,
Wata kuma tace min nabi maganan uwayena na,zauna nayi hakkuri komai yazo mai wucewa ne wata rana,
Muryan mama naji tana cewa sarakuwata har kin shige ne yau haka da wuri,
A firgice na waigo yare da,dagowa daga kwanciyar da nayi ina cewa, mama idona biyu a cikin muryana da ya,dushe don kukan da nayi,
Mama ta karaso cikin dakin inda nake zaune tana mai kura min idanuwan take cewa,
Aisha kar dai nace kuka kike darza, haka tun fitan mu, ga idanuwan ki duk sunyi sulu,sulu haka dan kuka,
Maza wanke idanuwan ki, kafin a farga da cewa kinyi kuka ne haka,,
Kamar yadda mama ta umurce ni, hakan nayi na mike kamar mai alawa na wanke fuska na, sa,ilin na tafi gurin Umma ina mata sannu da dawo,
Ibrahim da ya shigo gida har kofan dakina ya tafi ya,samay ni a zaune, yake ce min Mansur ya ce ya fada min naje gidan shi gurin matar shi a kwai sakon da zata bani,
Nan kuma yake kara min nasihan cewa, na kwantar da hankalina kada na tayar da hankali har na,zo na,shiga wani hali ,dole za,a san yadda akayi akan zance na nan gaba na,dan saurara har aga abinda hali zaiyi,
Naji dadi nasihan Ibrahim don tsayawa yayi yai min nasiha tankar wani babban mutum,
Tun shigan shi har fitowa shi duk su Umma dasu mama suna zaune a lokacin,
Ido tabi shi dashi tana mai jin haushin irin yadda har ya tsaya yana nuna damuwar shi a kaina bayan ga abin damuwar shi a kan dan uwan shi dake a cikin wani hali,
Gurin su ya nufo yana kara gaishe su tare da tambayan su halin da ake ciki,
Maimakon Umma ta bashi amsa sai take cewa, may kaje fadawa Aisha kuma yanzu,
Don naga kamar ita abin ko a jikin ta,don rashin sanin ciwon kan ta har ya kai mijinta na cikin wani hali amma,ba zata iya nunawa ba,
Haba yaya inji Mama hafsi ta katse ta tana cewa hakan bagirman ki bane fa iyakar kawaici yarinyar nan tanayin shi a gidan nan,
Don Allah yadda yarinyar ta nuna muna kawaici bai, kamata kuma mu saka a gaba ba haka,
Wanan dalili ya sa na samu sauki sosai a gurin Umma don ita kanta kamar yadda Umma tace ta gane gaskiyane nima din nafita damuwa kila dan,ne abin kawai nake a raina don kawaici,
****** ********* ******
Tun bayan tafiyan Ibrahim yake jin wani irin dacin rai a ran shi,
Sai dai kuma bai iya tabuka komai a,rayuwan shi don yana bala,in tsoron bacin ran Lima,
Ranan yini yayi a sanyaye, jiki babu kwari duk yadda,taso ta,sham,mace shi ranan ta,kasa,
Yadda ta ta lura da yana yinsa yasa ta gane cewa something is wrong,
Don haka ta shiga tai irin abinda takeyi tafito da shirin ta a lokaci Allah ya bashi sa,a yana maimaita kalman La,illaha, illa, anta subbahanaka inni kuntu minal,zalimu, daga can cikin kasan zuciyar shi,
A daidai, lokacin tafito daga daki tana wani tako saye take a cikin wani skirt, baki mai tsaga a bayan shi,
A hakali takawo gare shi tare da kokarin rugumoshi zuwa jikin ta amma ga mamakin ta yau sai taga ya dan kauce mata kawai,
Zauna wa tayi daga gefen shi tana dan kokarin taba jikin shi a hankali nan ma ba,wani abinda tagani, daga gurin shi yadda ya saba,
Lafiya kake yau kuwa my dear ?
A cikin wani sanyin murya yake ce mata ina tunanen mumm dina ne da yan uwana,
Damm taji don rabon da taji haka daga bakin shi kusan tun maganin baiyi tasiri irin haka ba,sai gashi yau taji ya fadi hakan kuma,
Ranta ta bata har ta kasa boye fushin ta tace a cikin wani kakausar murya mai daci,
May ka,rasa anan da har zakayi tunanen su,?
Duk irin hidimar da nake dakai baka gode ba ke nan
Ban bukaci komai a gurin ka ba,sai kudin Gulmo da zamu kai gida wanda dole sai a hannun ka zai fito ,
Bayan shi duk wani abinda muke a nan nice mai yin su amma shine yau zakace kana tunane yan uwanka, da mamanka,
Kadai fito fili ka fada min kana kewar matar ka kawai,
Da sauri yadago kai don zai iya cewa rabon da ya tuna da wata Aisha har ya manta,
Dama a da can baya ko abinci zaici lafiyayye zai tuna da cewa Aisha tana can yanzu a cikin wahala da ukubur Umma,
Gashi kuma ya kara bijiro mata da wani sabon masifan rayuwa haka,
Fadar Aishan da tayi yasa shi dan lumshe idanuwan shi a hankali,
Take fuskan Aisha ya baiyana a idanuwan shi tankar ina tsaye ina murmushi dan dimple dina yana dan lutsawa,
Hasbunallahu wani,imal wakeel, ya furta a fili a binda ya bata tsoro ke nan don rabon da taji yai wani abinda ya,shafi adduan addinishi tun ranan da taje kauyen SANCI saboda shi, tun ranan batajin yana addua kamar baya ,
Don yanzu wani irin kasala yake yawan ji baida aiki sai ci da barci,
Amma sai gashi yau kwatsan taji yana karato addu,a a bakin shi,
Yinin ranan duk yadda lima taso bata same shi ba don gaba daya ya birkice mata sai nuna kyamar ta da yakeyi,
Abinda ya fara tayar mata da hankali ke nan tasan cewa idan tai wasa zata zama abin tausayi sosai nan gaba don yanzu sai da yan uwanta suka, fada mata cewa zai iya komawa normal don asiri aikin sa kwana arba,in ne kawai, dole sai kanayi