Sarautar Mata
Chapter 41 of 94
kana tusa sabo,
Hankalinta yai kololuwar tashi don tasan cewa akwai abubuwa da dama a gaban ta wanda dole tai covering din su kada ya dawo a cikin hayacin sa,
Saboda bokanta yace yadda yabar nonon uwar sa haka zai manta da kowa nas har uwar sa da matar sa,
Da farko taga faruwan haka amma kuma sai gashi yau zancen nason ya zama wani sabon al,amarin da bata zata ba a halin yanzu,,,
****** ********* ******
Zaune suke bayan zuwan su Baba Madu inda shi da wani dan uwan, su suka zo har gida gurin su Umma din akan zancen,
Bawani dogon bayani sukayi ba illa cewan da sukayi idan sun samu lokaci zasu aika atura can sokoto don a dubo masu halin da Hamza din yake ciki saboda su san abin yi,
Baba Madu yace Rabi ni kin san yanzu ba lafiya gare ni ba, lalabawa nakeyi idan ba haka ba,da ko gobe ne zan iya zuwa na dubo shi gashi kuma banda zarafin zuwa ko nan da tambuwal balle har sokoto,
Sai dai Umma tayi hakkuri su dage da addua shima insha Allahu zai dage gurin yin adduan Allah ya kubuto masu da Hamza din daga hannun azzalumar matar mayaudariya,
Bayan tafiyan su ne Umma ta sake wani irin kuka cikin tausayi tana cewa yau lalai diyan ta suna cikin maraici, mai tsanani don an nuna masu basu da kowa a duniya sai ita,
A sanyaye mama ta kira sunan yar uwar ta cikin yanayi mai ban tausayi take ce mata,
Ki bar kuka yaya Allah yana tare da mu insha Allahu koda zan rasa duk abinda na mallaka a duniyan ne,
Hamza sai ya dawo gidan nan cikin dan kankanin lokaci insha Allahu,
Don haka yanzu zan mike kai Ibrahim yanzu akwai abinda nake son zuwa, muyi da kai taso mu tafi,
Can bayan gari suka tafi inda Mama tayi kamar yadda akace mata tayi,
Suna dawowa cikin gari ta ce ibrahim ya zagaya gari dasu idan sun samu makaho wanda yar budurwa take masa jagora ya nuna mata,
Sun dan sha,wahala sosai yayin da suka hadu da,wani dattijon almajiri shida yar sa suna dawowa daga gurin bara, duk sun gaji,
Da,sauri Ibrahim ya,dakatar da mashin din da yake ja suka dakatar da mutumin da yar sa,
Baya gaisuwa ne mama ke cewa bawan Allah sadaka muke son baiwa yar ka saboda Allah da Annabi,
Dattiijon ya ce madallah mun gode sarkin da,akaiwa ya sani,
Taciro farar shadda da farin goro da sugar da kudi dari biyar take cewa, karbi yarinya ki muna fatan alheri a rayuwar mu,
Suka wuce dama bukatar mama yarinyar ta karbi kayan daga hannun ta, yayin da ita mama ke mika mata kayan take fadin yadda yarinyar na ta karbi kayan nan ina,son na karbi dan yar uwana Hamza daga hannun azzaluman da yake gurin ta, da gagawa,
Shiko makaho da yar sa gaba takaisu sai faman addua suke kwarara,masu,
A hanya Ibrahim yake cewa mama naga kamar ya kamata muje gidan liman Audu muyi mashi bayanin irin halin da ake ciki ko da taimakon da zai muna,
Don bamu da nisa sosai dashi kuma naga yasan yaya din suna shiri sosai dashi,
Mama daga bayan mashi tace kwarai kuwa Ibrahim ka kawo shawara sosai,
Gidan liman din suka nufa sun samay shi zaune a zauren gidan shi yana karatu shi kadai,
Sauran almajiran shi duk suna daga waje zaune suna karatu,
Ibrahim ya saka ai masu iso a gurin Liman din dan jimawa kadan akace su shigo daga cikin zauren
Bayan gaisuwa ne sai yake tambayan su ko.may ke tafe dasu ne haka,
Ibrahim ya fara bayanin abinda ya kawo su gurin shi inda mama ta cabe zancen tafara mashi bayani tiryan, tiryan,
Bayan ta gama malam Audu ya jinjina kan shi gami da gyara zaman shi yana cewa lalai yaro yana cikin tashin hankali ,
Nan ya fara karanto ayoyin ,alkur,ani maigirma da hadisai yana masu bayani akan sihiri da kuma sherin yahudawa,
Suma su mama ya nuna masu nasu kuskuren kwarai da suka tafka wajen kyale shi tun farko da yazo da basu nemi mutanen da sukafi karfin shi su hada shi dasu har su fadakar dashi,
Liman yai masu alkawari zaiyi wani abu akai insha Allahu zai yi iya kokarinsa gurin ganin ya taimaka ma wanan bawan Allah ya kubuto daga sherin wanan shu,umar matar,
Sosai sukai mashi godiya mama ta ciro kudi daga habar zanin ta tace aiwa yara sadakan alawa dashi,
****** ********* ******
Sun sami su Umma a gida suna dakon zuwan su saboda basu san inda suka tafi ba a lokacin,
Tana daga daki ta kunna fankan dakin ta sai iska ke tashi kamar zai fado kasa,
Mama taji haushin wanan abin take cewa, kina nan kin kunna fanka kina sha kina jin dadi danki yana can a cikin halin hau,ula,i ke baki ko damu ba,
Zaune Umma takai dakyau sai yanzu da mama tai magana taji haushin wanan shegen fanka da aka yaudare ta dashi aka cuta masu ita da dan ta,,,
Bayan sun hutane sun kamala komai Ibrahim yake fadawa mahaifiyar su irin kokarin da yar uwar ta take yi akan halin da suke a ciki,
Wani irin sanyi da dadi Umma taji a ranta har sai da fuskan ta ya baiyanar da farin cikin ta,
Ibrahim yace yanzu Umma dole ne mu dukufa gaba dayan mu gidan mu shiga addua da rokon Allah,
Ina daga daki naji yakirani nafito na samay su gaba daya gidan nan suke fada min cewa wai suna son muyi azumi don taimakawa Hamza din,
Murmushi nayi nake ce ma Ibrahim din na dade ina azumi akan wanan zance sai dai kawai a kara kaimi, akai,
Allah sarki boyar Allah kema kina nan kina faman naki kokarin Alkah dai ya saka maki da alheri kinji kiyi ta,addua Insha Allahu komai zai wuce,
Umma tace da yardan Allah sai Hamza ya dawo gidan nan a cikin kwanakin nan
Gaba daya muka amsa da Insha Allahu, Allah ya yarda ya amsa muna,
Daga gidan mama Sa,a kawar Umma zance yafito yafara yawo a cikin uguwa,
Autar Umma,Sa,a datu itace yaran makarantar su, suka fara yiwa gori da kuma fade, kan dan uwan ta saboda mugun halin uwar su ya samu matsala ya auri kafira a birni,
Ranan sosai Umma tai fada inda ta tashi suka tafi gidan har da mama ,
Amma sai mama sa,a din take cewa yanzu ke Rabi maye abin boyewa a cikin zancen nan,
Abi duniya ai baya boyuwa ko may ye sai anji shi, ,
Kuma ai ba karya aka fadi ba don gaskiyane ko nai auri kafira,bane yagudu gida yabar uwar shi da matar shi,
Anfada ne don ansan may ya aikata sosai mama ta,zage a gidan ta mayar masu da martani cewa ai babu wanda ya wuce kaddaran Ubangiji a kan shi don wanan jarrabawan rayuwan shi ne daga Allah ,
Idan ita ta mayar da zancen abin gori sai ta matsa taitayi don su sunyi imani da Allah, ne ya aiko mai da wanan kaddaran a rayuwan shi,
Matar gidan wace ta,samu labarin ne a gurin kawar Umma din mama sa,a tace mu dai ku fita mu a gida an fada din ba abin fada yayiba,
Wanan dan hasumin da aka samu yakarasa mutane suka,san da zancen a guwa,
Taufa abu ya kara rikicewa sosai
Don a gidan su Ummina nan aka,shiga yi mata habaici da gori cewa miji ya gudu yabar mata ya dama cusa mashi akayi ba,so yake ba kilama shi yasa ya gudu yabarni yatafi can ya auri wace yake so,
Sosai hankalin Ummina ya tashi don haka ta samu yar uwarta da zancen suka ce dole ne suma su taimaka tare da mama suka tafi wurin wani malami yake cewa abawa matar shi abinci takaiwa marayu na,sahihi sadaka har na kwana uku insha Allahu komay ake ciki zuwa kwana ukun zai faru,
Haka akayi shimkafa da wake da mai da yaji nake dafawa a cikin wani katon kula sai mu dauka nida mama da Asmau mukai gidan wani makwabcin mu da yarasu yanada yara da mahaifiyar su itama tarasu ta riga mijin rasu yaran mayar nake ba ba,wa yan da mahaifiyar su takr da rai ba,
Har tsawon kwana uku muna wanan abin kowa yanata faman kokarinsa akai,
Gari ko yadauka kowa da irin abinda yake fadi sai karya ake shararawa don labarin yayi dadi sauraro,
Na ramay nayi baki abu yai min yawa ga karatu ga practical ga kuma tashin hankali duk wanda ya ganni sai yaji tausayin irin yadda yagan i na koma a lokacin,
Tun ranan yan uwan su ba,wanda yazo sai baba madu ne idan ya samu mai zuwa akan dan kawoshi ya duba lafiyan mu ya ji may ake ciki akan zancen,
Sosai yanzu nida Umma mun dan shirya don tabar zuwa gidan Sa,a aminiyar ta,
Mamana Rahana tana zuwa tana dawowa don duba halin da nake ciki dakuma jin irin halin da ake a ciki a lokacin,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WANI PLEASE,,,,,
Umma ta susuce takoma abin tausayi saboda batan dan ta, da ba,a san inda ya shiga ba,
Duk wanda yaga mutanen wanan gidan dole ne ya tausaya masu saboda yadda rayuwa ta koma masu gwanin ban tausayi,
Ga yanzu mutane ba tausayi wanda bakai zaton zai maka sheri ba,shine farkon mama sheri,
Mutane suna cewa laifin Umma ce don kwadayin ta ne ya ja mata haka din,
Sai na Allah ne suke tausayawa suka san cewa abin yazo ne daga Allah suyi mashi adduan Allah ya baiyana shi,
Mama Hafsi wace itace tsaye wurin ganin Allah ya dawo masu da dan su gida lafiya,
Yau ma bata gajiya da zuwa gidan malam Lima don tana jin dadin kalaman shi a kan dan nasu,
Sun gaisa kamar kullun da malam din yake tambayan ta karin hakkuri,
Mama ta dan gyara zama tana cewa malam Alhamdullahi sai gaskiya har yanzu ba,wani labari mai dadi,
Kai Liman ya kada daga inda yake zaune yana cewa ku kwantar da hankalin ku don dai ni duk inda nai istihara ina ganin wanan yaro yana raye sai dai baida lafiya a jikin shi,
Amma zuwa yanzu gaskiya da sauki sosai yadda na gan shi a karshe,
Insha Allahu zuwa nan da kwana,biyu zai baiyyana bi izzinillahi,
Matar shi ko uwar shi ta kara kai sadaka a gidan marayun nan kamar farko,
Kin san duk yadda kikai wa marya alheri a rayuwa tankar wani takine kika zubawa rayuwan ki don insha Allahu ba,a kwana baki fara ganin haske ba a rayuwan ki,
Mama zata tashi ta dauko dubu daya taba malam yace cikin kada kai ki barshi kawai don wanan matsalar ta shafi kowan mu a garin nan,
Mama tai godiya tadawo gida ta shedawa yar uwar ta duk da ma zarah suka tafi amma saida tayiwa Umma dake cikin damuwa bayani yadda zata gamsu,
Mama tace tunda Aisha ce ke wanan sadakar tun farko to abarta tayi abinta,
Nai kamar yadda suka umurce da yake labari yabi gari gidan sun san abindake faruwa damu da zan fito yaron yace Allah yasa aga mijiki lafiya cikin murmushi da jin dadin addun ashi na,amsa da amin nagode kaji,
****** ********** ******
Da sallama dattijon ya,shigo dakin inda ya samu Hamza zaune ya rike kafafuwan shi,
Malam Hamz zaune kake ashe tsohon ya tambaya tare da kokarin kaiwa zaune,
Baba sannu da kokari inji Hamza din yake cew mutumin da ya shigo dakin,
Mutumin yace ina fatan yanzu komai kana iya tuno shi a cikin natsuwa ?
Hamza ya gyada kai tare da cewa insha Allahu Baba ni yanzu miradina shine naga iyayyena yan uwana da mamatata,
Insha Allahu zaka gan su da yardan Allah ka godewa Allah daya kubutar dakai daga hannun wannan shu,umar matar,
Yace ire iren wa yan nan matan suna da yawa sai dai kowace da nata sallon yaudara don wata shu,umar mutane bazasuyi sauri gane sherinta ba saboda zaune a ke tare da ita a cikin gida saidai babba da,yaron gidan duk ta sihirce, su suna under control din ta sai yadda tace,
Wata kuma iyakarta a mijin don shi take so shi zatayi ta juyawa batare da ya sani ba saboda tsananin sihirin dake kan shi,
Sai dai mutane su dinga gani amma shi baya gani a idanuwan shi a rufe suke da sihiri an murdeshi bai iya,wani katabus, arayuwan shi,
Wata saboda tsananin sihirin sai tajawa mijin komawa wawa daga karshe ma abin idan yai yawa sai ciwo ya,shige shi ya mutu ko ya koma,mara amfani,
Allah kasa mufi karfin zuciyar mu muda zurian mu da sauran yan uwa musulmai,
Dattijon yace yanzu abinda nake jira isowar yan uwan ka da suka taimaka maka kafita cikin wanan ukubur wanan bakar kafiran da ta tashi nakasar maka da rayuwa kana dan karamin ka haka, saboda ha,inci da cutarwa wai da sunan so,
Idanuwan Hamza ne ya ciko da hawaye yace baban ban san da wani irin ido zan kali iyalina ba dashi,
Mahaifiyata yan uwana duk nauyi da kunyan kallon su nake ji kan abinda na aikata don wasu sam bazasu taba yarda cewa wai ba a hayacin kaina na aikata wanan abubuwan ba, a rayuwa na,
Kada ka damu tare dani zamu tafi har gida nakaika nakuma yi masu bayani gamsashe yadda zasu fahince ni,
Hawaye ne masu zafi da radadi suka malalo mai daga idanuwan shi zuwa idanuwan shi,
Acikin zuciyar shi wani zafi yake ji kamar zuciyar shi zai fasa kirjin shi yafito waje,
Lima Lima tsakanin shi da,wanan matar Allah ya isa kawai,
Ya rintse idanuwan shi daya tuno cewa, ta mayar dashi kamar wani mashi ba dare ba,rana gurin amfani da ita, duk sanda yai mata,dadi haye ta kawai zaiyi yai ta mata abinda take so take bukata shi baida na cewa,
Gashi dan kaddaran shi a lokaci guda ta umurce shi da ya,sayar dasu gaba daya yanzu baida komai wanda zai iya nunawa a matsayin nashi koda kuwa kaza ce,
Wanan tunane yasa shi fashewa da wani irin kuka mai ban tausayi yana rausauya wa kan shi yana kuma tausayawa mahaifiyar shi da matar shi,
Aisha yarinyar kirki mai hakkuri da sanin ya kamata ko tana cikin wani hali yanzu oho,
Allah dai yasa iyayyen ta,da ita basuyi fushi sun dauke yar su ba,daga gidan shi,
Don tun auren su bazai iya cewa ga wani abin arzikin daya kara ta dashi ba a rayuwa banda karatun da ya mayar da ita,
Yanzu kuma bai san makomar karatun ta,ba tunda ya kaurace masu na tsawon wani lokaci wanene zai tallafa mata a karatun ,
Ya lumshe idanuwan shi yayin da hawaye suke ci gaba da kwaran yowa daga idon nashi yana dan matse su,
Baya kaunar ko a cikin mafarki yaga wanan kafirar mata kuma balle a fili,
****** ********** ******
Kwana biyu sun cika mama ta kasa hakkuri ta koma gurin malam Liman tace malam gashi yau har kwanakin daka,ba,mu sun cika anya kuwa malam yaron nan yana,a,raye kuwa,
Malam yai murmushi yace kizama mai tawakkali a,rayuwan ki domin gagawa ba alheri bane, wani lokaci,
Tunda nace maki zai zo zai zo din insha Allahu don haka kwantar da hankalin ki kawai,
Badon taso ba ta dawo gida jiki babu kwari don sai take gani kawai dubarun liman sun kare ne yasa yace mata haka kawai, don ya kwantar mata da hankali ne yake ta fada masu hakan,
Daki mama ta,shige sai kukan ta kawai mukaji abinda yasa gida ya kara rudewa ke nan da wani sabon kuka tashin hankali zalla,
Da kyat su Baba Mudi da suka,shigo suna tambayan mu lafiya ko anji labarin shi cewa ya mutu ne da muke wanan kukan haka,
Nan mutane suka,taru sukai ta,bamu magana har muka hakkura ranan baba har dakina ya shiga yazauna a saman kujera na yai min nasiha akan hakkuri don ance mai hakkuri baya tabewa duniya da lahira,
Haka yasa muka dan kara dada hakkuri a zukatan mu har muka koma dan normal
Ganin har karfe uku yau Ibrahim bai kawo abinda zamu ci ba yasani mikewa na hura wuta tare da,tsabatace gurin sanwan nawa dama cikin gidan,
Umma tafito daga dakin ta don ji na hura wuta ta tambayeni mai zanyi sai nake ce mata zan gyara muna kanzo dana tara ne aci,
Tace tau sauran kayan miya fa nace ma Umma, na aika adan sayo mun tankwa da manja na hamsi da gishiri zan zuba muna,
Nagama dama kowa yunwa yake ji agidan na,raraba mu a kuma yai dadi sosai don yana kamshin dadi,
Muna zaune a tsakar gida har su Ibrahim mukaji dirin din mota ya tsaya kamar a kofan gida,
Ba,wanda ya kawo wani abu a,ranshi sai cin abin mu mukeyi hankali a kwance,
Kamar daga waje muke jin hayaniya,amma,sai ba,wanda ya kai hankalinshi don yunwa kowa keji ko karyan wan safe bamuyi ba,
****** ********** ******
Sallaman yara muke ji suna shigowa da ihu ga Hanza yaro ga Hamza yaro abinda ya ja hankalin mu gaba daya ga yaran ke nan,
Mikewa Ibrahim yayi zuwa waje don duba gaskiyan maganan yaran,
Mutane ne cinjim.a kofan gidan sai rugumay hamza din sukeyi,
Daga inda nake tsaye naji abin da yaran ke fadi zancen yazo min kamar a mafarki sai ji nayi,
Dif dif dif ban san inda nake ba kuma daga haka sai farkawa nayi naganni tare da,su Ummi su mama saude suna dan mani hitara, da sannu,
A hankali na bude bakina da kyat nai magana cewa mama da gaske ne Hamza din yadawo,
Mama saude tace da gaske ne Aisha gaya can suna gaisawa da mutane,
Na mayar da idanuwana a hankali na lumshe su tare da wasu haye masu dumi da suka biyo fuska na,
Gida da uguwa ya cika da masu zuwa muna barka da arziki,
Yan uwa duk sun rike shi sai kuka,sukeyi tare godiya ga,Allah da ya,baiyanar dashi,
Zarah mijin ta yabugo mata waya cewa tazo gida ance Yayan ta yadawo gari,
Ta hawo mashi