Sarautar Mata
Chapter 43 of 94
Lima kallon tsab,
Take idanuwana suka kade sukai jawur dasu tankar anyi min duka nake jin yanayin jikina a lokaci guda,
Sai ji nake rayuwan gaba daya baida dadi kwata kwata ya fita raina kamar babu wani sauran dadin da ya rage min a duniyar nan kuma,
Allah mai rahama maijin kan bayinsa nan cikin wanan halin barci mai nauyi ya,daukeni duk da mafarkine barkatai marasa dadi nake amma na jima ina wanan barcin,
Ban farkaba sai gab da la,asar na samu tashi jikina kamar anmin duka,
Tabbas naji dadin wanan barcin don dana farka duk wani kunci da nakeji yafita min a raina,
Nafito na debi ruwa na watsa don na kara jin dadin jikin nawa,
Na samu zarah tai girki don ganin ban cikin dadin rai a ranan,
Haka na tutura abinci ba wai don jin cin sa ba ban ci wani mai yawa ba na barshi ,
****** ********* ******
Da dare ana zaune bayan duk liman yaji bayanin da su Umma suke mai ya kada kai tare da nisawa
Yace lalai wanan matar takai fitsarara don rashin mutunci zata shigo har cikin gidan nan tanawa mutane wanan irin fitsara haka,
Dayan mutumin yace ku barmu da ita kwata kwata zata ji ko zancen shi bata kaunan ta ji a,rayuwan ta,
Indan ita tsafine nata mu muna karya tsafine da ayar Allah maigirma, a lokaci guda,
Mutumin ne yace ni yanzu shawaran da zan bayar shine a yi kokari a auna shi don tabbatar da lafiyan jikin shi, saboda gudun jefa matar shi a cikin halaka ita ma,
Umma hankalin ta yai matukar tashi don jin abinda ake zargin hamza dan ta dashi,
Sai kawai ta fasa kuka tana cewa Allah ya isar mata ga wanan bakar mace mai muguwar hali da ta jefa mata da a cikin bala,i,
Gaskiya idan haka ya kasance sai dai su zauna kotu da Lima don bazata yarda ba ta kashe mata da haka kawai,
Hakalin Umma da yai balain tashi tunda safe washe gari sai gata a gidan liman ita da mama,
Bayan sun gaisa da mutanen gidan ne sukaiwa malam bayanin suna son ganawa da Hamza din,
Malam ya nuna masu masaukin inda Hamza yake zaune,,
Sunsamay shi zaune yana karatun kur,ani inda ya yakai aya ya tsaya su gaisa da su,
Umma kan tana ganin yadda danta ya koma alokaci guda kamar ba hamzan ta ba,
Sai duk ta rude ta,shiga damuwa da kyat mama ta,samu ta,shiga natsuwa,
Magana suke dashi kamar baison yin maganan don da kyat yaje bude baki ya basu amsa,
Don shi kadai yasan irin halin da yake jin kansa aciki
Yajuya inda mama take yana tambayan ta lafiyan matar shi Aisha da sauran yan uwan shi,
Umma tace mai kaji zancen gwajin da ake son ai makako don gudun jefa ita Aisha acikin wani hali,
Wani irin ba dadi yaji a ranshi take ranshi tmya baci yanajin kowa na mashi kallon mazinaci ke nan a rayuwa,
Cikin dakiya yake, cewa indon wanan ne ba matsala Umma Allah zaikare ni daga duk wani sherin wanan matan,
Sai dai sun boye mai zancen zuwan su Lima din don kada hankalin shi ya kara tashi,
Yai shiru yana jinjina maganan a ranshi wai yau shine za,ai wa gwajin HIV don zargin zina ,
Ganin ya shiga damuwa ne yasa mama cewa kada kasa damuwa zamu taya ka,rokon Allah insha Allahu hakan bazai faru da kai, ba,,,
Sun dan dauki lokaci a tare da su suna dan hira sake wanan kama wancan har sai da suka ga hankalin shi yadan kwanta,
Sukai mai sallama tare da mashi alkawari kara,dawowa su ziyarce shi don suga lafiyan shi, zakuma,suci gaba,da taya shi addua insha Allahu,
Bayan tafiyan su saiya koma wani iri damuwa da shakku suka saka shi a gaba suna addaban shi,
Damuwar shi shine yadda mutane zasu fahince shi a,zarge shi akan abinda bai taba tunanen aikata su ba a rayuwan shi,
Tausayin Aisha Humairan shi ce ya kama shi don a gaskiya idan har yakamu da,wani mugun ciwo bazai iya yafe wa kan shi ba don yasan da ya cuta wa wanan yarinyar, mai,
Mutunci karamci kamala sanin ya kamata,da,sauran su uwa uba ga hakkuri,
Bai san lokacin da hawaye ya fara digo mashi daga idanuwan shi,
Yana kokarin sharewa ne sai ga bakon nan da yazo dashi ya shigo dakin idanuwan shi akan Hamza yake tambayan shi ko may yafaru yaga yana kuka,
Guri ya,samu ya zauna yana daga gefe shi yana fuskantan
Hamza bai boye mai komai ba akan irin zanman da mukeyi tsakanin mu yai ma banin komai,
Malam.ya ke cewa sai ka mayar da hankali sosai ga ibadan ka ka kuma daina kwanciya da najasa a jikin ka,
Ka dinga addua kafin kafita gida ko ka kwanta, da gurin cin abinci komai kankantan shi ka karata bissimillah kafin ka,saka a bakin ka,
Hamza yana saurare inda yasan cewa duk wanan abubuwan yana da matukar sakaci a kan su
Amma yanzu insha Allahu zai yi kokari ya gyara wannan kurakuren da ya tafka a baya inda a nan ne shedan da shedanu suke samun shiga jikin bawa da sauri
Don Allah kuyi hakkuri da,rashin jina kwana biyu da bakuyi ba, nagode,
ZAINAB IDRIS MAKAWA,
SEENABU
IDAN BAKI BIYA,BA KADA KI KARANTA HAKKIN WANI PLEASE,,,,
Kiran sallah da ake a ko ina cikin uguwa ne ya tayar dashi sallah kamar yadda ya saba,a baya kiran farko zai farka ya fara, alwala da nafiloli,
Zubur ya mike zaune yana wa kansa tambayoyin yadda akayi ya gan shi a nan haka ya waiga da kyau Lima tana kwace shirif da ita kusan duk rabin jikin ta yana waje,
Tambayoyi ya fara jerowa kan shi kafin kiran sallah ya kara tunatar dashi,
Zubur ya mike daga kan gadon da sauri sai yake jin shi daga shi sai boxer a jikin shi,
Duban ya ayin shi yayi sai yaji wani irin kunya da nauyi sun gama shi,
Ji yake tankar duk duniya suna kallin abinda ya aikata, a lokacin,
Ruwan da ke a gidan sai yake jin kyamar amfani dasu gurin tsabtace jikin shi,
Ruwan ledan pure water da su ke a jingine da yawa gefe daya su ya diba yashiga bayi da su,
Wanka yake amma ziciyar shi fam da tunane kala kala a cikin ta,
Yafito inda yaga yar bag din shi ya nufa ya dauki wasu kaya nashi daya gani a goge, ya dauko ya,saka ajikin shi don su yake gani suna da tsarki,
Har ya bude gida ya fita zuwa inda yake jin ana kiran sallah bata farka ba sai nasari take kwa kwa kwa, duk ta ruda guri da,sautin nasarin,
Daga masallaci ya dade zaune yana azzakar har rana ya hudo sosai, ya mike duk zuciyar shi har lokacin a cakushe yake fam,
Direct inda zai samu Nape da zata sada shi da inda su Mansur yake ya,shiga watau hostel din su ke nan da suke zama a ciki ko ince inda mansur ne ya kama gurin gida ne babba sai suka dan hada kudi suka biya sai dai share din mansur din yafi yawa a ciki,gidan,
****** ********** ******
Cikin barci taje ta dan rungumo shi amma,sai taji kamar wayau, takara labawa tare da wani mika sai taga baya sama gadon,
Bude idanuwan ta tayi cikin sauri sai yaum ta gani a gurin baya kwance a kusa da ita,
A zaton ta yana cikin bathroom, don haka takara lumshe idanuwan ta, don a zaton ta yana acikin bayi,
Shiru ba shi har takai ga fara, kiran sunan shi tana cewa my my har yanzu kana ciki ne ,
Jin shiru yasa ta saurin mikewa zaune tayi ta bi dakin da idanuwan ta a hankali sai ta hango wandon boxes din shi daya cire yashe daga kofan fita, bayi,
Da sauri ta kai tsaye tana cewa ina kuma ka,shigane wai haka,
Bayi ta leka duk da gurin da yai wankan ya,sha iska amma alaman ya nuna yai wanka,
Da sauri ta leka falon su baya ciki nan ma kofa a,bude yake ya dai dan saya mata shi,
Har wajen gidan ta leka bai gurin sai mutanen shiya dake zirga zirga jefi jefi, a layin,
Ta juya zuwa, cikin again nan ta lura cewa, ya yamotse jakar kayan shi dake dakin a jiye,
Juses, tace da karfi tare da cewa yau na,shiga uku ina guy din nan ya shiga haka tun da safen nan,
Mutumin da bamu tashi barci sai after nine muke tashi amma yau gashi ya tashi as early as possible haka, nan,
Takai zaune a saman gado tana dan tunane a hankali can kamar wace a ka tsikara ta mike tsaye da sauri ta nufi wardrobe din ta,
Cikin sauri take daga kayan dake a ciki tana binciken wani abu sai dai da gani wani abune mai muhin manci take ne ma acikin wardrobe din nata,
Wani leda ta jawo mai kauri baki tana kokarin sance ledan a cikin rawan jiki,
Wani kashine, lailaiye da jan kyalle acikin ledan an nade shi kamar gawa,,
Tana duban kamshi hankalin ta yai matukar tashi don tasan ba haka ta barshi ba,saboda duk maskin da ke a jikin kamshi wanda har ya fita daga jikin kyalen,
Da sauri ta mayar da kashin cikin ledan da ta boye shi sai faduwa gaban ta ke matukar yi,
Hankalin ta idan yai dubu ya tashi a lokacin don sam bata taba tsan manin irin haka ba ma da,sauri a rayuwan ta,
Kwatakwatama bata taba zaton wanan kashin zai iya bushewa ba irin haka da sauri,,
****** ********* ******
Shirin shiga school yakeyi don suna da test gobe don haka yake son shiga da wuri yadan taba karatu,
Jin ana nocking din kofan falon shi a lokacin yasa shi dakatar da abinda yakeyi ya nufi kofan don ya bude
Abin mamaki don Hamza ne ya gani a tsaye daga kofan cikin dan yanayin damuwa tare da shi,
Hamza ya ambata da karfi a cikin mamaki sai Hamza din ya amsa a cikin wani yanayi na ban tsoro,
Ya dan jaye mai ya fada dakin inda ya samu kujeran three seater ya zauna tare da dafe kan shi wanda tun asuba yake mai wani irin ciwo,
Fita Mansur yayi zuwa dayan dakunan da yan uwan su suke a ciki suna barci ya kira su yake sheda masu suzo Hamza ne yazo acikin wani irin jalin rayuwa,da ya tayar mai da hankalin sa,
Wasu suka ce bazasu zo ba amma sai wasu suka biyo bayan shi mansur din cikin tashin hankali,
Sun samu Hamza dafe da kan shi sai wasu hawaye yake fitarwa kamar fanfo,
Man may ke faruwa ne haka wai da,safen nan duk ka wani zo ka tayarwa mutane da hankali irin haka,?
Maimakon Hamza yayi magana sai kara dafe goshin shi da yakeyi tare da murdewa guri daya tankar zai mutu,
Daya daga cikin su dake tsaye daga kofa ya ce kai mu kaishi asibiti fa kada, yazo ya mutu muna a gida haka,
Mansur dake duke gap dashi ya dago kai yana sauke numfashi yake cewa, wanan ba zancen zuwa asibiti bane Yusuf akawai wani bakon al,amari da yazo wa guy din nan don haka muyi kokari muga cewa mun taimaka mai kowa ya karato mai abinda ya sauwaka daga cikin alkurani maigirma don ya ida samun sa,id,
Sihiri ne da alamar yake fita daga jikin shi a cikin wahala hakan nan,
Don rayuwa na ya bani cewa, zuwan da brother din shi yayi ya koma something serious zai
faru a kan shi,
Nan suka taru kowa da irin ayar da yake ja a bakin shi suna tofawa, cikin tashin hankali suke gaba dayan su don ganin irin yadda yake wahala a lokacin,
Cikin ikon Allah bowayi gagara musalin sai suka ga ya fara barci a hankali barci ya soma daukan shi yana rufe idanuwan shi da sukai mai ja jajir kamar garwashin wuta,
Gaba dayan su suka fita daga dakin zuwa waje, shawara sukeyi don sun san cewa Allah ne ya kubutar da Hamza daga kaidin shu,uma Lima,
Sun yake shawaran daukan shi zuwa wani gida gidan wani dan uwan yusuf malami su gani hakan sukayi suka dauke shi daga gidan zzuwa wani gida na daban inda maigidan yai masu alkawar8n taimakawa Hamza din,
Suka dawo gida kowa ya kama shirin shi zakace wani abu bai faru ba da su,,
****** ********** ******
Gap da Mansur zai fita saboda yayi late sai ga,su lima ita da Bicky sun zo rai a bace masu, ko gaisuwa babu suka shigo gidan ,
Mansur wanda ke waje yana kokarin bude motar shi zai shiga ya,watsa masu harara cikin kawar da kai,
Lima ce tace mai cikin dakatar da kai, malam ina mijina yake,
Wani kallon banza Mansur ya,watsa mata yace mijin ki ko farkan ki ?
Naji koma may yake ina yake don nasan babu inda zai tafi dai nan gurin ka ,
Dayake nine Uban shi ko uwar shi ba zaki ce baida gurin zuwa,
Yadda Mansur yake masu magana cikin tsauri yasa duk wani shirin iskancin da suka zo suyi mai yai sanyi sosai,
Gaskiya tunda safe nake neman shi ban san ina ne ya shiga ba ta fada in a angry voice,
Bayan kin raba shi da mu kina tsan manin cewa zai shigo wajen mune again,
Suka juya cikin sanyi jiki ba wani kwarin gwiwa tare da su,
Har sukai kofa zasu fice daga compound din gidan sai taji muryan Mansur din yana cewa,
Ke Mansur din ya nuna ta da key din motar dake hannun shi yana cewa,
Indan ma har kin san cewa kin mai wani abune kike wani boyewa mutane,
To zaki kuka da kan ki wallahi,
Wani kallon ta watso mai ita ma cikin kai a suwa kuma tare da jan tsaki tasa kai tafice,
Bayan ta tayar da motar ta take cewa, Bicky wallahi iam scared kada fa ace wanan guy din ya salwanta ,
Dana shiga uku a garin nan da yaya zanyi ga wanan dan rainin wayon har ya fara zargina cewa wai nice nai mai wani abu,
Bicky dake zaune daga gefe tace so annoyed dama duk irin abubuwa nan ina maka gudun su Helina,
Yanzu gashi wani masifa yana so ya kuno kai sabuwa,
Ajiyan zuciya ta sauke a cikin firrigita, take cewa na shiga damuwa sosai Bicky,,
Ban tsan mani cewa My zai iya min wanan abin ba haka irin yadda na daure shi sosai
Kin manta cewa yana da parents yana kuma da mata a gida ga kuma abokan arziki iri shi wanan guy din,
Helina, ban san abinda ya rude ki ba haka da yawa kike ta cewa wai ke sai kinyi zaman aure da guy din na ,
Bayan kin san cewa ba age mate dinki bane kuma kuma wai wani mai hali bane balle a ce don kudin shi kike son shi,
Shiru tayi tana ci gaba da driving idanuwan ta na a gefen titi tana kallo ko zata hango Hamza din,
Can tace Bicky bazaki gane ba ke ina fada maki ni na,san dalilin da yasa na ke son guy din nan,
Yanzu ma nafara son shi a rayuwa na,saboda ban taba haduwa da namijin dake da skills irin na,wanan guy din ba yana satisfy dina yadda nake so ,
Baki Bicky ta tabe tace nasgi dai kike ji shiyasa kika ce haka amma ai akwai maza masu abubuwa da dama da zaki bukata,
Har cikin school suke suna tambayan ko akwai wanda yaga masu Hamza amma shiru,
Sai sun wuce mutane suce killa ya gudu ne ya gaji da,wahala ko wani abu, dai maka mancin hakan,
Har yamma ba Hamza ba labarinsa hankalin Lima yai matukar tashi dole aka bata shawara a kan ta fara dubawa a garin su ko ya tafi can ne,
Wani iri taji idan ta tafi may zatace wa iyayyen shi bayan sun san cewa ta raba su dashi na tsawon lokaci sai yanzu zata fara cigiyar shi,
Gashi saboda kishi ta hana shi amfani da waya, wai don kada ya dinga kiran matar shi dashi,
Ga Mansur sun fara mata barazanan zasu karanta sai ta fito masu da dan uwan su don kowa yasan a gurin ta yake, zaune,
Wasa wasa sai ga case har a police station an aje cewa za,a tafi gidan su Hamza din a gani ko yana can gida,
****** ********** ******
Barci nake sai dai ba mai dadi ba duk da ban wani nisa da yin barcin nawa ba, amma kuma mafarki yazo min a,wahala lokacin,
Sai juye juye nake a fili ashe har da,sambatu nake wanda daga inda Mama Hafsi take zaune tana nafila tajiyo ihu na,.
Hamza ne na gani wani naman daji mai mumunar suffa yana na binshi da gudu sai faman gudu yake, dabban tana bin sa baki a bude kamar zata cafke, shi,
Saura kiris ya rage ya dabban ta cafke shi ya tuma ya haye wani tsauni da wata mace ke tsaye a kai wanan matar ba kowa bace ashe mama Hafsi ce ta rogumo shi suka gudu, tumar da yayi na,saura kiris dabban ta cafke shi yasani Ihu wanda har na baiyanar a fili su mama sukaji ina cewa Innallilahi da karfi Hamza,,,,
Da sauri suka fito daga dakunan su ina kwace a kasa girin dana idar da sallah barci ya kwashe ni naji muryan mama da Umma suna cewa
AIsha, Aisha, Aisha da karfi suke kiran sunan nawa abinda yasani farkawa duk nayi zufa ga hawaye yana fita daga idanuwa na,
Da sauri na bude kofa na nufi bayan mama hafsi din na boye sai kuma kukan da na,saka a cikin kwanciyan hankali don tunawa da nayi da mafarkin nawa,
Sai kuka nake suma hankali a tashe suke tambayana,
Nan nake fada masu irin abinda na gani a mafarki abinda yasa Umma ta suri buta zuwa bandaki ke nan,
Tsoro ya kama su mama sai nanata kalman innallilahi suke yi, a cikin tashin hankali,.
Umma tana fitowa ta jawo kujera takai zaune saboda kafafuwan ta basu daukan ta tana cewa