Sarautar Mata
Chapter 44 of 94
Hafsi akwai matsala ke nan maigirma,
Mama Hafsi tace akwai shi mana yaya Allah dai ya kyauta ya kwato muna wanan yaro aduk inda yake,
Amma insha Allahu da safe zan koma gurin liman don na fada mai wanan mafarki,
Yanzu ke Aisha taso mu shiga daga dakin ki na taya ki kwana da safe sai mu san abinyi,
Tare da mama hafsi muka kwana a,ranan tana ta kwantar min da hankali,
Har akai kiran sallah farko inda muka,futo muka kara yin alwala da gabatarda nafilfilu,,
Ita ma Umma a ranan cikin tashin hankali ta kwana tare da yaranta a daki don sai kiyasta wani irin halin rayuwa dan nata yake a ciki,
Nan dai muka karya a tsatsaye ba wai don rai yana so ba,
Fitan mama hausi a dakina ya bani damar samun lokaci nai kuka yadda raina ke so,
Ban san cewa mama ta tafi gurin mama Rahana ba sai ga ni su mukayi atare sun zo nan suka taru a kaina har Umma suna min nasiha ,,
Barcin da ban samu ba da dare bashin shi yake a kaina, shine ya sace ni a bayan mamana nake kwance saman tabarma,
Sallama matan da,suka shigo ya,sa su mama mayar da hankalinsu a garesu,
Cikin tuna inda suka san su sai mama hafsi ce bayan sun zauna take cewa yau kuma kin biyo mu har gida ne bayan sace hankalin dan mu da kikayi yabar mu har abada,
Sai wani nuna,sarakuta sukeyi kan su mama da umma,
Murmushi Bicky tayi tana cewa haba mama bashi ya kawo mu ba,
Mu alheri ne ya kawo mu gare ku don yanzu mu da ku mun zama daya ko,
Zuwa mu kayi mu gaida ku mukuma, ji idan har Hamze ya samu shigowa don muyi zai shigo kafin mu zo,
Tau bai shigo ba mama hafsi ta basu amsa a cikin gatse, shiru sukayi suna kallon junan su wanda alamar, ke nuna shock a fuskan su,
Gurin yadan yi tsit sai mama ce tace amma boyar Allah kiji tsoron Allah don baki da tsoron Allah shine zaki raba yaro da u
Iyayen shi har na tsawon wani lokaci yanzu don baki da kunya zaki shigo muna kice wai kinzo kina zaton ya iso,
Mama ki fahince mu mufa bamu son rashin mutunci daku don dan ku amma don may zaki fara gaya muna zance haka,
Nan bakaken maganganu ya fara tashi a tsakani su da mama, abinda ya farka dani daga barci ke nan,
Sai ganin su nayi suna mikewa zasu tafi cikin wasu dogayen riguna irin ta yan gayu ga manya duwawunan su sun fito daga cikin rigar,
Cak ta tsaya tana mai kura min idanuwan ta, duk zancen da Bicky ke yi da mama ita bata samu bakin magana ba sai kafe ni da idanuwan ta da tayi,
A take nace mata La,illaha illa anta subbahanaka inni,kuntu minal zalimin,
Wallahu galibun Ala,amrihi,
Sai naga ta,wani kawar da kai tana cewa mama kuyi hakkuri abin ba haka yake ba zamu tafi sai mun kara shigowa,
Waye mamaki sai dai idan ke ce mamata ai don ni kin haifeni ma,
Mama hafsi taba ta amsa da hakan tare da tafa hannayen ta tai masu yas suka fita jiki ba kwari don rayukan su a cakushe yake lokacin,
You see, what you course for us matan kauye suna zuba muna magana akan jarabar ki,
Bicky take fadawa Lima din haja wace sai a lokacin ta sauke ajiyan zuciya tana cewa,
Kin faye shirmay Bicky mai zaki tsayawa fada a wayannan yan kauyen dan sune dai na kwace sai dai su haifi wani kuma amma ba Hamze ba,
Helin yanzu ke baki hango tarin fitina a idanuwan wanan matar ba ne wai sai fa kin san yarda zakiyi da ita don kin manta ki hada da ita a dafa maki ita,
Bicky forget about her, ni ba wanan ba wanan yarinyar nake matukar bakin ciki a rayuwana wallahi dana sani kawai a batar min da ita kwata kwata a,rayuwan mu,
Amma bar su kawai zan san yadda zan yi dasu gaba dayan su,
Sai ta ce for god sake where this guy hide,
Bicky abin ya fara bani tsoro fa wallahi kin ga bai zo gida ba ke nan,
Tau shi kuma ina ne ya shige wai haka abu wasa wasa tun jiya,,,,
****** ********** ******
A hankali daga inda yake kwance ya bude idanuwan shi da sukai mashi nauyi,
Dakin daya ke kwance a ciki yake bi da kallo sannu a hakali sam bai iya tuna ko ina ne wanan gurin haka,
Shigowan mai gidan dauke da wani kwarya dauke a hannun shi sabo ya sashi dan kokarin mikewa zaune,
Mutumin yace a bawan Allah ka farka ashe da kai Hamza ya bashi amsa sai ya samu guri daga gurin kafafuwan Hamza din ya zauna a hankali,
Kwarya ya mika mai yana cewa karbi wanan ka shaye duk kaji, kayi bissimillah,
Ba mussu Hamza din ya mike zaune ya karba inda ya kwan kwade gaba daya ruwan rubutun sai mutumin ke ce mashi karage kadan kashafa a fuskan ka da kafan ka,
Yadda aka umurce shi haka din yayi ya shanye ya shafa saura a fuskan shi da kafa,
Haka suke ta mashi har hankalin shi ya dawo daidai ya fara tuna wasu abubuwan da zai iya tunawa a baya,
Umman shi da matar shi Aisha yake matukar son gani a rayuwan shi tare da yan uwan shi da mama hafsi,
Kewan gida yake sosai a ranshi har abin ya fara damuwar shi,
Gashi duk wa yan nsn mutanen bai san su ba,sai yusuf ne dakan zo jefi jefi ziyaran shi a kauyen,
Nan Yusuf ya ke kwantar mashi da hankali akan ya kara hakkuri har komai ya koma dai,
Don an balain saka masu ido ga duk wani movement din su ,
Yayin da su ma a nasu bangaren su hasawa Lima wutan cewa sai ta fito masu da dan uwan su,
Tun Lima na daukan abinda wasa har gashi yau sati daya cif da batan Hamza a gurin ta,
Har can garin su ta saka in secret a duba mata ko yana garin amma ba labari,
Ranan da Ibrahim yazo muna da labarin batan Hamza da wani abokin karatun su ya fada mashi anga tashin hankali a gidan mu,
Tsaye nake ban san lokacin dana fadi ba kasa sai dai bude idanuwana nayi naga matan gidan mu tsaye a kaina, har da Ummina sai mama saude da mama Rahana da suke min hitara,
Ranan ne mutune gari suka san irin halin rayuwan da muke ciki wata takwas ke nan rabon Hanza da gida muna ta hadiyan bakin ciki a ran mu,
Sosai aka tausaya muna munga yan uwa da abokan arziki masu zuwa muna jaje da Allah ya kawo shi ya baiyanar dashi lafiya,
Anty Hindatu tazo da cikin ta wanda ya fito sosai alokacin muna dakina zaune tare da ita mama da Ummi duk muna ciki zaune,
Bayan mun gaisa sun gaisa da su Ummi take muna jaje sai ta ke kara bamu labari yadda batan yazo yadda sukaji labari,
Wayan ta touching ta ciro daga jakarta takira mijinta mansur take fada mashi cewa, gata a guri na yace ta bani waya,
Nakarba da kyat jiki babu kwari, nace cikin muryana da yai sanyi nake cewa,,
Hello, yaya ina wuni ya amsa a bangaren shi da lafiyan Aisha sannu ya hakkuri idanuwa na suka kawo hawaye na amsa a muryan kuka da Alhamdullahi,
Yace kuna da yawa a gurin ne ina son magana da ke ne nace, ni da mamana ne sai anty yace, good,
Kina ji Aisha banson kitayar da hankalinki ki ji ki kwatar da hankalinki lafiya Hamza yake bana,son ko da wasa ki fadawa wani zancen don haka ki kwantar da hankalinki kinji ,,
Nace tau yaya na gode hakan kawai daya fadi naji sanyi a raina, tare da tunane barkatai na akwai wani abu a boye ke nan killa,
Don haka sai nayi kamar yadda yace din ina daga kai muka hada ido da Anty Hindatu sai ta daga min kai alamar be strong nace mata tau a hankali,
Ayarin wasu mata da suka shigo ba wanda yasan su sun dai shigo ne da sunan yi muna jaje,
Daya daga cikin su ce ke cewa ina matar tashi aka nuna masu dakina suka shigo muka gaisa dasu sai daya daga cikin su take cewa,
Wai yakamata nai shirin takaba kada na zauna ba mayafi a kaina, don killa baida rayuwa gani ban shirya ba,
Anty Hindatu tace haba boyar Allah wanan wani irin fatane haka,
Daga bayan su suka ji mama na cewa aniya makomiya, bamu cikin takaba yanzu a gidan nan insha Allahu
Allah baki hakkuri ni dama naga kamar ya dace tayi hakane,
Suka mike suka tafi mamatana masu bakar magana,
Nan suka tafi sukka barmu a cikin bacin rai kowa da abinda ke yawo azuciyar shi,
Hankalina ya daga da zancen matan nan don sai ina gani zancen su gaskiya ne,
Anty hindatu ce ta dan zungure ni da kafa abinda yasani saurin dawowa daga nisan tunanen da na,shiga ke nan,
Tace cikin harshen turanci nadaina takurawa kaina dayawa haka nabarwa Allah komai,
Nace a hankali da tau Anty insha Allahu zan bari da yardan Allah,
Mun kai wani lokaci tare da ita taimuna sai anjima ta tafi taba ni alheri mai yawa wai na sai Omo da sabulu,
Bayan fitan ta ta ba su Umma tai masu fatan alheri zan rakasu tace na zauna kawai ta hutar dani,
Haka mukai ta zama sai magan ganu muke ji suna zaga gari iri iri wanda ba dadin saurare,
Ga abinci yai muna tsaye a gidan wani bi daga gidan mu ake taimaka min da dan abinda zanci a bakina,
Wanan maganan yaso ya dan taba karatuna amma da taimakon Mansur na,samu aka gyara komai ya koma normal,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABUIDAN BAKI BIYABA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE CIN AMANA NE KARANTAWA BA BIYA PLEASE,,,,
Akwana a tashi ba,wuya a wurin Allah don gashi yau har sati ukun da,su baba liman suka kindanya ya cika,
Don haka duk wani abinda suka shata cewa ya dace suyi don neman ma Hamza tsari gurin Allah daga sheri shu,um Lima sun yi shi,
Nikan ina ganin mutanen gida suna zuwa a,sace gaida Hamza amma,ba wanda ya taba taya min hakan,
Ina zaune yau a saman kujera yar tsugunno a tsakar gida,
Ina tunane ace mace da mijin ta amma a hanata ganin shi sai dai taga mutane su na zuwa gun shi ita ba,a damu da nata damuwan ba, balle a taya mata zuwa duban shi,
Tau sanyin kaina,ne ya kamani don dai zan iya cewa ni dai arayuwa na godewa Allah zance,
Wani irin zazzabi naji ya na batun rufe ni saboda bayanin da naji Ibrahim yanawa su Umma din,
Wai ni Aisha da mijina amma ace bazan gan shi ba sai lokacin da aka ga daman bari nagan shi ko ya ganni,
Na nisa ina fadin Allah na godema kai kadai kasan dalilin jefa rayuwan mu a cikin wanan halin,
Ina zaune gurin nai zurfi ga tunanen da nakeyi mama tafito daga dakin don ta karasa aikin da takeyi sai gani na tayi a cikin wani yanayi,
Taja tai turus tana kallona a cikin mamaki da tausayawa ta karaso gare,ni tana ,duk ban farga ba sai ji nayi tace,
Aisha may kuma kike tunane haka kikayi zurfi a acikin tunane,
Jin ta,a kaina batare da na,sani ba yadan sani kaduwa da,dan firgice ,
Na dago idanuwana cike da firgici mai nuna razana na kalle ta, tana cewa may kike tunane ne haka har baki jin magana,
Nace cikin sanyin murya mama babu komai ina,dai zaune ne, kawai,
Tace to ki daina ir8n wanan dogon tunanen kada ki jefa kan ki a fitina bayan komai ya kusa kai karshe,
Takara matsowa gare ni tare da,dan dafa kafada na tana cewa Aisha kin yi kokari fiye da tsan mani don da watace cewa zatayi fita zatayi bazata daure da,wanan fititinun haka ba,
Umma daje fitowa ashe taji mu take cewa wanan ai hakkuri ya zama dole ne don ko an tafi ina,gurin zuwa,
Haba mama bata da gurin zuwa kamar wace bata da gida adaji aka tsinto ta, inji Ibrahim wanda ke daga bayan ta,
Gaskiya Umma Aisha ta wuce haka garemu don tai muna halarci wanda ba ko wace yarinya mai karamin shekaru irin nata zata iya muna shi ba,
Har yau ba mai cewa ga abinda yarinyar ga tace a garin nan tana gida tana kokarin ta duk abinda ta,sabayi da yake nan bata daina ba, don bayanan gashi yadawo acikin wani hali amma duk da haka bata kyamace shi ba ,
Haba dai Umma wanan abin fa yai ishe mu isharan rayuwa,
Jikin Umma yai sanyi ga maganan dan ta don haka,ta juya ta,shige zuciyan ta ba dadi don a gaskiya itama tasan cewa inba Aisha bace da yanzu an kai ruwa rana ga tonon asiri ko kan abincin da basu dashi a gidan,
Amma sai gashi wani lokaci da dan sana,an yarinyar suke samun rufin asiri a gidan don komai ya kare masu,
Mama tace min ki kara hakkuri kinji Ya ta mahakurci mawadaci a,rayuwa,
Na amsa cikin dan sake murmushin yake da cewa tau mama insha Allahu tare da mikewa nabar gurin naci gaba da tsabgogin gabana,
****** ********* ******
Allah maji rokon bawan shi Alhamdullahi an roki Allah kuma ya amsa muna,
Don gashi yau su malam Linan sun dawo da Hamza a cikin iyalin shi lafiya ranan bawan Allah nan kuma yai sallama da mutane ya kama hanyan garisu,
Anyi gwaji ansamu Hamza lafiyan shi kalau sai dai yar damuwa da take damun shi a zuciya wanda likita ta bashi shawara akan ya daina tunane don gudun kamuwa da wata cuta da ka iya cutar dashi,
Ance akwai masana masu hikima da da sani daga cikin alkur,ani maigirma,
Wanan zancen haka yake don kuwa sun nuna hikimar da amfani da ayyoyin Allah,
Don babu shirka ko wani kaucewa a cikin sa da haka,suka ci galaba akan shu,uma Lima akan Hamza,
Kwata kwata yanzu ko kadan baijin komai a gamay da Lima sai jin da yake a shirye yake yai mata cin mutinci idan ta tun kare shi,
Damuwar shi yanzu guda da hankalin shi ya dawo shine rashin abin hannu da basu dashi a gida don komai ya kare mashi,
Bai aje komai ba ta dalilin yaudaran da Lima sukai mai ta hanya asiri ya,sayar da komai nashi,
Suka wullakanta kudin da sunan wai zai ga yan uwanta da aminata dashi,
Mama Hafsi itace ta dage gurin bashi shawaran kan ya fitar da komai a ran shi yabarwa Allah Al,amarin yai mashi mafita a kai,
Da yamma yai wanka yafita waje don har yanzu majalissan su tana nan a bakin shagon shi duk da shagon a rufe yake,
Amma haka bai hana matasa taruwa gurin saboda sabo sukan zauna hira da yamma idan kowa ya dawo daga gurin neman rufin asirin shi sai su zauna hira,
Yana fita nan suka shiga nuna farin cikin su suna jajanta mai da fatan Allah ya tsare gaba,
Baba mudi ya hango a kofa zaune ya nufi gurin shi suka gaisa yakara dan tsawata mai akan yadda duniya ta koma yanzu ba kowane zakai saurin yadda da shi ba,
Sai kuma na yakara dagewa ga ibada don samun kariya daga al,amuran duniya baki daya,
Sosai yaji dadin nasihan Baba mudi, dattijon da yake daukan shi a,uguwa tankar mahaifin shi don mutuncin dattijon,
Yaran shi dai ne masu rashin jin magana amma bawai maijawo mai futina ba,sai dai rashin kunya da jan magana,ashiya kawai,
Nan ya zauna a cikin abokai yana sauraren hiran su abinda ya tuna mai da,baya ke nan lokacin yana Hamza yaron shi da yar tiredan shi yana,samun rufin asirin Allah daga ciki,
Amma kuma duk abinda ya samu ya tafi ga banza alokaci daya,
Sai imani da tawakkali kawai ya,saura mashi don tuna wani abu fitina ne da tashin hankali,
Yana zaune yarinya takawo tallan kayan miya da yake ya saba saye a gurin ta take mai talla,
Murmushi kawai yayi cikin zuciyan shi yana jin kunan rai tare da radadi don baida ko kwandala a aljihun shi,
Har magariba yana zaune a gurin kamar yadda suka,saba ana ta hiran kamar kullun,
****** ********** ******
Nagama komai na gyara dakina duk da kullun a gyare dakin yake min na dauko sabon kulan abincin da na,saye saboda shi alokacin da zance auren shi yake yawo,
Nadan yi saye saye na na,wasu abubuwan bukatun mata don gudun kada a,burgeni ni banda komai,
Ba,wanda yasan na,saye su sai yau dana fitar don na sa mai abinci a cikin sa,
Na shimfida mai sabon zanin gado wanda nabawa Hindu tasayo min American cotton mai kyau jada fari, kala,
Nafshe dakin sai kanshi ke tashi har waje, da turaren da Hindu tabani don wanan ranan wanda tace turaren yana da,siri a cikin sa,
Sabon ledan kasana yana sheki da haske a dakin gwanin ban sha,awa,
Duk wanan shawaran uwar dakina hinduce ta sakani yin shi da tazo gidan mu last da dan ta datakara haihuwa wanda lokacin muna cikin tashin hankali,
Tafada min cewa kada na nuna mai komai koda a fuskane na nuna tankar babu abinda yai min zafi a kan zancen,
Kuma tunda Umma tana adawana a zaman gidan haka zai kona mata rai sosai sai dai indan anyi sa,a Allah ya,taro ta ta saduda ,
Tana zaune kofan ta kamar an kafe ta tana kallon yadda nake harkokina a tsanake ba wani nuna bacin rai a tare dani,
Bayan fitowan maza daga gurin sallah ishai shima ya shigo gida kamar yadda suka sabayi a baya can,
Nafito masu da babban tabarma na,shimfida kafin su gama gaisawa da,su Umma,sai hadari ya tashi kura ya kora kowa dakin sa saboda iska daya murtuke guri,
Badon Umma taso ba ta barshi ya,shigo daki lokacin ina tsaye gurin mirro ina gyara, kayan mirron nawa,
Sallama