Sarautar Mata
Chapter 58 of 94
cin fadan duk akan aikin gida ne don Sadiya raguwace har ta karshe bata son motsa jikin ta ko kadan
Sai dai gurin kwanane kawai take da kuzari da lakka bayan haka bata iya komai a gida ba don ko girkin tayi haka zaici shi ba,dadi, tun bai saba ba har yanzu yasaba haka yake hafiyan abin shi,
Amma dai koma may ye ya tsayar da ita idan yadawo zaiyi kokari yatafi yagani da kan shi kamar yadda yai wa baba alkawari,
Dama can Mansur ya matsama akan cewa ya tafi yadawo da matar shi don wallahi idan ya bari Aisha ta kurce mai sai yayi daya sanin rabuwa da ita daga,baya don wanan da yake gani kamar wata matar arziki babu komai na alheri a tare da uta sai tsiya don tin ba,aje ko ina ba tafara tarwatsa mai kwanciyan hankalin shi,
Sai yake ganin don Aisha tana tare da matar mansur ne yake fada mai hakana bai ganin kirkin sadiya din,
Haka yasa yanzu bai son ma su zauna dafa shi sai mansur din don kada ya kawo mai zancen Aisha,
****** ********* ******
Rigar da nake sakawa normal a jikina yau shine yaki sizing din jikina dole ina son yin adon jumma,a dashi na cire shi na sakewani,
Gwagona dake zaune daga wajen daki idanuwan ta akaina naji tana fadin anya Indo ba zargina ne zai zama gaskiya ba kuwa,
Da,sauri na jaye madubin da nake kallon ina mai duban gwagona nace gwago zargin may kike ne kuma,
Tace ciki a jikin ki mana don gaskiya idan har ba idona ne ke min gizo ba zan iya cewa ciki ne dake Indo,
Cikin dan langabe kaina na marairaice nake cewa haba gwago kada ki sa gaba faduwa mana ki daina wanan zancen kada wasu suji ki a zaci cewa da gaskene zargin ki a kaina
Ai, gaskiya take fadi don ba wanda baisan cewa kina da ciki ba,a gidan nan,
Cikin sauri muka juya inda Inno take shigowa dauke da kwaryan gari da lariya a cikin sa ,
Innalillahi na,samu furtawa don jin mugun kazafin da ake shirin min da rana tsaka,
Nace haba mama Inna wani irin ciki kuma ni da yau rabona da mijina kusan wata uku ke nan ta yaya zan yi ciki ba miji tare dani,
Ciki kan ai da abinki kinka taho, garin ga,
Cikin da yanzu yakai wata shidda da yan kai zakice wai wani abu,
Shin ko gwagon kina bakin son tasan da zancen cikin wai kika,wani dan boye boye haka, ?
Lalaikan Inno walle sai yanzu idon yaggane min zahiri cikina kuwa gashi har ya girma haka,
Amma dai yarinyar ga ke, shammace ni wallahi a,a ankayi ban ankara ba da lalura a jikin ki tun wuri,
Kesan munafukin ciki na da ita gashi kuma cikin farina shi yassa ba aganewa don har ma sai ta haihu mutane basu sani ba,
Amma ko ai jikin ta duk ya nuna,alamar ciki tu dauri naso na hwada maki amma,sai najja bakina nai shiru ka acce min na faye surutun tsiya,
Dauri Inno amm, ai da ke sani kifada min wallahi don wanga abu duk ya bashe ni walleh,
A hankali nakai zaune daga inda nake tsaye a bakin gadon karan gwagona na dake dakin ina mai fadin,
Innalillahi wa,inna alaihin raji,un
Shi ciki fa kinkace ajikina mama Inno tace shin wai kina nufin baki san komai ba ko ,a a ?
Nace a han kali cikin dago kaina da fuskana daya canza a lokaci daya,
Walleh, gwago ban san cewa akwai ciki ajikina ba nidai abinda nissani shina ciwon maran da nai tayi kafin na taho nan niya, kaman zan mutuwa in dare yayi,,
Daga haka na fada tunane cewa in ko ciki ne har wata shidda to tun shigowan sadiya gidan ba,a dade ba na samay cikin ke nan,
Hawayen bacin rai naji suna silalowa daga idanuwa a hankali, wanda nai bakin ciki dajin wanan mugun labari a wanan ranan,
Haihuwa da Hamza mutumin da bai san mutunci naba bai san zafina sai takura da gallazawa kawai,
Muryan su gwago naji suna fadin amma ai su iyayyen shi sun san cewa kina da cikin ko ?
Sai a lokacin nadan dawo cikin hankali na dan girgiza kai ina cewa ban tsan mani ba gwago don da mama ta fada min ko kowa bai fada min ba,,
Ranan haka na,wuni a cikin bacin rai ina da nasanin samun wanan cikin a gidan Hamza da nayi,
Mutumin da yanzu nafi tsanar shi da kowa a duniya saboda rashin rike amana da,bai,da shi a,rayuwa,
Don idan da da amana da bai wullakantani ba haka a idon duniya, kowa yagani saboda irin halarcin da nai mai a baya,
Gwagona bata bari an kwana ba ta samu iyayyena maza da zancen cikin dake gareni don ita tunda nace gidan mijina basu da labari kada su zo su ja zancen suce ba cikin su bane abin ya zama wani sabon tashin hankali kuma,
Amma sai dayan Baba na yace ai al,amarin da sauki don kinga watan nin cikin ya zarta na zuwan ta nan gurin mu,
Yanzu mu sauri zuwan shi idan har bai zo din ba zywa wani dan lokaci kafin ta haihu sai mu tuntube su da zancen don yasan da ajiyan shi a nan,
A haka kabar zancen cewa idan basu zo ba za a samau su da zancen cikin aji daga bakin su,
Gashi yanzu Alhamdullahi don na samu alheri fiye da tsanmani maikaratu a kauyen mu don nima ban tsan mani abin har yakai haka ba,
Don duk wanda naiwa aiki yaji dadi zakiga sun kawo min hatsi mai tarin yawa sun bani, a madadin kudi,
Shine gwagona ta samo daki daba kowa a gidan tana tara min wai idan zan koma sai na koma dashi gida,
Masara gyaro da dawa,da maiwa buhu buhu aka dinke min su gaba dayan su,
Naso a,sayar dasu a,can amma gwagona tace wai ai idan mutum yazo gida bai koma da amfanin gona ba tankar yan uwan shi matsiyata ne, ni gashi Allah yai min baiwa mai tarin yawa zance wai asayar kada ta,sake jin hakan ,
Dole naja bakina na tsuke nai shiru gudun kada ran ta ya baci a saboda ni,
Hamza ya,shirya kamar kullun yai sallama da mutanen gida ya kama hanya zuwa kurmi kai kaya kamar yadda yasaba yi,
Sai dai kafin ya tafi dole yabar dan abin da za,a dinga amfani dashi wadattace kafin ya dawo don gudun fitina,
Saboda,wancan tafiyan da yayi na karshe yadawo ya,samu korafin cewa wai Sadiya ta kwashe kayan abinci takai wa mahaifiyarta a gidan su,
Da kyat ya,samu ya kashe wanan wutan don Umma ta hau sosai cewa anbarsu da yunwa kuma basu san inda abinci ya shiga ba,
Ranan harda yabon Aisha yaji tayi take cewa tunda suke da Aisha ko gishirin su bata taba,dauka ta,bayar a makwabta ba,
Da kyat yasamu ya shawo kan zance har aka kashe wutan maganan don Sadiya tace sai dai a raba girki a tsakanin ta,da,su Umma don bazata iya ba ita,
Kuyi hakkuri dashi baida yawa insga Allahu zaku dinga jina na gode da kulawan ku a,gare ni tan uwa da fatan anyi sallah lafiya
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
,IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE,,,,,
Tsatsaye suke saman hanya da bakaken kayan su, don su, satan su na daban ne,
Motar kayan abinci suke sata daga motar har abincin da aka dauko su batar dasu zuwa wani kasan na daban,
Cikin tashin hankali na cikin motar suka fito don ganin bindigan da aka nuna masu,
Nan suka arta cikin daji suka bar kayan nasu da komai aguri kowa yana neman ceton rayuwan shi,
Daga ciki harda Hamza cikin masu gudun fanfalakin neman taimakon centon rayukan su sai daji suke ta bazawa dagudu acikin duhun dare,
Washegari suka tsinci kawunan su a kauyukan yarbawa da basu ko jin hausa a bakin su,
Da taimakon Allah suka samu suka dawo arewa hurjanjan dasu cikin tashin hankali,
Kafin wani lokaci labari duk ya karade ko ina kowa da irin yadda yake bada nasa labarin gurin mayarwa,
Ranan gidan su Umma Rabi sunga tashin hankali ba kadan ba mutane sai shigowa suke yi yin jaja da Allah ya tsare gaba,
Hamza ya shiga tashin hankali mara musali a lokacin haka yasa Umma dan fara shiga da fice gurin nema mashi taimakon don ya dawo a cikin natsuwan shi duk da ya na fada mata cewa normal yake damuwa ce kawai ke damun shi,
Tunane ke mai yawa na yaya zai samu wasu kudi nan gaba don yanzu bashi da komai atare da shi,
Gashi har da kudin mutane da yadan hada zuwa wanan tafiyan kuma mai kudin ba musulmi bane baida yarda da kaddara,
Wanan ne damuwar Hamza har ya shiga wasu hali na tashin hankali,
Bayan kaman sati biyu da samun wanan matsalar mutumin dake binsa dubu Hamsi yafara mashi sallama a gida,
Hankalin kowa ya tashi don mutumin yana ikirarin cewa, zaiyi karan hamza a gurin hukuma don a karban mai kudin shi,
Alkawari yai mai cewa ya dawo bayan kwana biyu zai kokarta ya,sama mai koda kadan ne ya bashi,
Hakan yasa mutumin yin hakkuri ya,tafi a cikin fushi da sharadin zaidawo nan da kwana biyu din,
Hamza hankalin shi ya kara tashi sosai yarasa ina,zai sa kanshi don tashin hankali,
Gashi yanzu ba,wani shiri suke da,mansur ba kamar farko balle ya,tafi neman taimako a gurin shi,
Sama sama suke akan yasha mai magana akan ya,dawo da matar shi yana basarwa don shi baiga dalilin da zanje na zauna garin mu ba,wani dalili maikarfi,
Kuma iyayyena na can suka kyale ni yaiwa mama Rahana magana tace sunfita iko dani babu inda zata ita,
Wanan dalilin yakara sa shi yin fushi tare da kafewa akan bazai tafi ko ina ba ita kuma Sadiya tana kara,zugashi yana hawa dokin karya,
Da rarashi da komai Hamza ya,samu Sadiya ta ara mai dubu goma sha biyu wanda take samu daga gare shi a baya take tarawa wai itama zata sai fridge dashi don taga duk da,ban gida mama tana sana,a da fridge dina tana tara min kudin,
Yaso ya tambayi mama amma yana tunanen irin rashin mutuncin daya shuka mata na cewa wai ta bar gidan don ba zai zauna da ita tana saka mashi mata a gaba ba,
Wanan kunyan da nauyi yanzu yake nadaman da,yasani da baiwa mama wanan aika aikan ba akan Sadiya,
Duk abindake gudana mama tankar bata,san abinda ke faruwa ba a gidan share kowa tayi kawai, tana kallon su,
Don duk kokarin da tayi dasu a,baya Hamza ya nuna mata bai gode ba saboda mace don tai mashi gyara kayan ka,
Ranan da akace mutumi yadawo tunda farar safiya ya,sallama masu da tashin hankali dan kudin da ya,samu a gurin Sadiya ya bawa mutumin amma,sai yace wai sam bazai karba
Yana kokarin tara masu mutane a kofan gida sai ga Mama Hafsi ta kasa kyalewa ta fito da kudi a hannun ta ta mika mai, kudin ya kama dubu ashirin da biyar saura rabi ke nan,
Mutumin yai hakkuri ya tafi yana dan zage zagen shi don shi yace bai san kaddara ba,
Shikuma Hamza kaddarace taja shi don bai taba sana,a da wanan mutumin ba,sai wanan karo da kudin ya hada,su na ledan da ya,saya ya,dura kayan shi a ciki,
Yau za,a ji labarin barayi gobe za,aji labarin su sai shiru kake ji babu wanda yaji su don su basu ko kasan sun ketara da kayan kasar Benin republic sun sayar har motar gaba daya a can,,,,
****** ********* ******
Tun ina saka yar damuwa a rai akan cikin dake a jikina har takai na gaji na,bar sa,wani bacin rai a,tare dani,
Ga kulawan da nake samu a gurin gwagona wanda yasa nayi kiba nayi wani irin bulbul dani, saboda duk wani abin da ya dace abawa mai ciki shi take kokarin kawo min,
Agaskiya banda abinda zan fada akan iyayyena don suna iya kokatin su dani sosai a zaman da nake a gurin su,
Zaune muke a dakin mu gwagona tana kada zaren ta irin da mutanen kauye keyi don sana,a sai take ce min ,
Ikon Allah wai jiya da mahaiginki nai mafarki Indo shine abin ya tsaya min a rai yana matukar damuna wallahi,
Din na ganshi a cikin wani yanayi wanda bazan iya gane ko yana mace ba ko a raye,
Gurin da na ganshi a tsaye abin ban ko iya musalin shi sai murmushi yake min nace mai ashe kana raye yace min yana nan yadai yi nisa ne damu kawai,
Nace gwago aida Sadaka kikayi kafin ki fadi mafarkin na ki don kinga shi sadaka yana mayar da sheri alheri haka kuma,wata katanface babba ga bawa,
Mafarki anfiso kayi sadaka kafin ka,fadi don kawar da shedan acikin sa da kwankwanto,
Tace aikuwa ina da dan guntun dawa a dakin nan bari na kaiwa Gude makauniya sadakan shi,
Gwago sadaka anfison mutum yayi shi da dafafen abin ci ko kosai ko masa ko kulikuli ko ayya ko gyada ko sugar da,dai sauran su,
Anfison mutum yai sadaka,da abu dafafe wanda zakawa yana ci yana jin dadi kai kuma Allah yana maka saukin al,amarinka a take,
Gwago tace aiko ina da,sauran tuwo a dakin nan da,kulin kuli kuli bari na rabawa yaran shi a waje,
Gwagona tana fita daga dakin na nisa tare da cewa ikon Allah ko may ya raba,shi da gida haka ya shiga duniya tsawon lokaci haka,
Don dai a gaskiya gidan su a kwai rufin asiri suna noma suna kiwo suna da gonaki da yawa gasu kuma yan kasuwa ne su,,
Amma ya tsalake yan uwan shi da kowa nashi ya shiga duniya ba wanda yasan idan yake ko a raye ko a mace,,
A gaskiya Ummina ma tayi hakkurin zama a cikin kauye irin wanan gaskiya ba yadda za,ayi ta zauna a haka,
Mutum adauko shi daga birni a kawo shi kauye irin haka bawani abinjin dadi ko kadan acikin sa,
Kyawo dai ace andauko mutum daga kauye an kawo shi birni zama ba daga birni akai mutum kauye ba,
Kauyen da ba ruwa ba wuta, babu wani abinjin dadi a gari ko wani dan abin marmari babu ba abinci mai dadi ko kamshi sam,
Gaskiya dolene Ummi ta tayar da hankalinta tabar wanan garin ta koma gurin diyan ta, da tabaro a Jega, su yayana Audi,
Muryan gwagona ce tadawo take cewa indo kin kuwa ga kamar kada nai sadakan nan sai naji wani irin sakat a cikin raina duk kuncin da nake ji da farko kamar an zare min shi yanzu,
Gwago ai Allah da Annabinsa sunyi gaskiya gurin taimakawa musulmai akan al,amarorin muna yau da kullun,
Komai yazo muna a bauyyane sai dai idan mutum bai bi tafarkin Allah ya juya zuwa,shirka shine zai yi wahala, a rayuwan shi,
Gwagona tace ai shi nake fadawa wasu yaya akan zancen Halidu don abinda ban mamaki ace daga dan tsantsami mutun ya tafi yabar gida har tsawon wani lokaci irin haka,
Ba ma wanda ya sani ko ya mutu ko yana raye don babu wanda zaice ya taba ganin shi, tunda yatafi,
Dan tsantsami ne na baki ya hada su da yaya Sale, akan gona shine asuban farko ya sulale yabar garin nan har yau ba mai cewa ga inda yake,
Gashi duk cikin mu yafimu zumunci ga kyauta, da son yin alheri har ga,wanda bai sani ba,
Matarshi ta farko ta,rasu a,gurin haihuwa ya jima ba aure shine da innar ki tazo ganin gida lokacin tana zawarci sai ya nemay ta bataso ba don zaman nan kauye amma sai iyayye suka fi karfinta aka daura dashi dayake akwai rabonki,
Amma auren nasu baiyi wani dadi ba don kokarin bata muna zumunci yayi shine ya zauna ba wani aure har zuwa lokacin da ya bar garin gabadaya,
Yanzu gashi kowa nason ganin shi babu dama mugun halin yaya yasa yaiwa dan uwan shi cin fuska a gaban mutane,
Shine yaji haushi zuciyar fulanin ta motsa mai yabar gida gaba daya don kunya wai,
Cikin zancen gwagona nadan tsunci amsoshin da nadade ina,son sanin su akan mahaifin nawa,
Ashe ma ba,dan duniya bane yadda su Ummi ke nufi wai ya tafi yawon duniya ne yabar gida,
Dalili ce tasa shi barin gida gaba daya gashi yanzu ba,a san inda yake ba ma gaba daya ko a,raye ko a mace,
Idan dai yana rayene Allah kadawi dashi gida cikin yan uwan shi inko yarigamu ne Allah ka,karbi bakuncin shi ka,haskaka mai makwancin sa,
Shiru shiru babu labarin zuwan kowa daga jega don haka gwago ta samu maza akan zance,
Wan mahaifina yace zuwa wani sati zai shirya ya je yaji may Hamza yake ciki da zancen aurena da shi da kuma cikin dake jikina,
****** ********* ******
Abubuwa duk sun taru sun rukice wa Hamza a lokaci daya gashi baida komai duk an kwashe shi tas,
Ga shi ba abinci a gida ga fitinan Sadiya sai abin da ya karu tsakanin shi da ita dama mutanen gida gaba daya,
Zancen zuwa ya,dawo da Aisha dake garin su ya tsaya mai a rai don shima a gaskiya yanzu rashinta a tare dashi ya kai mai ko ina,
Gashi ko kudin motan da zai je sokoto baida su balle har ya karasa kauyen mu gurin iyayyena,
Yanzu kunyan Baba Mudi yake matukar ji don yai mai alkawari bai cika ba hakan yana nufin cewa bai ra,ayin Aisha a ranshi ke nan,
Kwana yake da tashi da zancen a,cikin rayuwan shi ya rasa yadda zai yi da kan shi,
Ranan da abin ya ishe shi gashi sun kwana suna fitina,da,Sadiya baiyi barci ba ya yanke shawaran cewa ya,samu aminin shi mansur kawai da zancen tunda babu yadda zai yi,
Don haka washegari tunda safe ya shirya sai gidan Mansur yai mashi sallaman cewa ace shine ke sallama mashi,
Koda hindatu ta fada mai bai gaskanta zancen taba sai da yafito yasamu cewa Hamza din ne dai da kan shi,
Yai mashi iso da,su shigo daga