Sarautar Mata
Chapter 59 of 94
cikin gida su zauna a falon shi,
Hindatu tana kitchen a lokacin irin yadda ta gaidashi sai baiji dadi a,ran shi ba sam ita ko dama da,gaiyya tai mashi haka din,
Cijin dan tsawalla suka kara gaisawa da Mansur din sai Mansur din ne yake tambayan shi cewa lafiya dai ko yafan shi da,safe hakan nan don ya,dade rabon shi da gidan gaba daya,
Cikin dan, shakka da kuma kunya yake cewa wallahi zancen Humaira ne gashi ina son zuwa garin su don na,dubata ko lafiya takai har warhakan nan a can,
Ga kuma abubuwa duk sun tsaya min a lokaci guda don ko kudin motan zuwa sokoto banda shi Wallahi,
Shiru Mansur yayi tare da dan furzar da iska daga bakin shi ya san harka ce ta aure idan bai taimaka mashi ba zancen zai lalace ne gaba daya,
Don haka,sai da yadan ja mai gas sannan yake cewa yanzu hankalinka yadawo akan ta ke nan ko da har kake kokarin zuwa dubata,
Cikin jin nauyi da kunya yake cewa ba hakana bane, kawai dama ina da niyan idan na,dawo daga tafiyan da nayi na karshe sai na tafi garin shine kuma wanan kaddaran ya,faru dani a hanya,
Hmmm kawai mansur ya ce bawai ya yarda da,zancen Hanza din band,
Sai cewa Hamza yayi dama ai nabarta ne don kowa a gidan ya gama fahintar gaskiya kafin na,dawo da ita,
Yanzu ita wanan da Umma ta ce na,auro ita ce ta gari ai gashi tana,nuna mata halin ta, tunda Humaira bata da amanan su bagashi nan yana fita a tsakanin su ba,
Cloud you believe cewa Umma da kan ta shekaran jiya saida tai min zancen cewa wai ya zancen Humaira ne ake ciki,
Yace nabata amsa da cewa sai na samu sarari zan tafi garin ,
Ashe wanan yar arigido din tana,kusa shine tashiga fitina wai in dai Humaira zata dawo ne sai dai na sake ta don ita bazata kara zama da ita ba a matsayin kishiya kuma,
Muryan Hindatu sukaji kawai tsagal tana cewa eyyeh yar raini wayyo wallahi saidai ita ta fita tabar gidan amma kamar Aisha ta dawo tagama ko,
Ai tsakanin ka da Aisha wallahi sai Allah dama ai munbari ne muga iya gudun ku tunda kunce,wai mu bamu iyaba ga,wacce ta iya ankawo,
Banda cikn may zama da Sadiya ya karaka dashi duniyan nan wanan mai farar kafan tsiya haka,?
Duk auren ta ya mayar dakai wani iri kakoma kamar wani tsoho ba hamza ba can
Dariya kawai hamza keyi ita ko Hindu sai zazaga mai masifa takeyi shiko yana ta faman murmushi kawai,
Mansur ne yace mata to ku raga mashi hakana mana tunda yayi saranda ai shike nan ko,
Wallahi, abin akwai wulakanci a ciki ace yarinya tana ta hadiyan hakkuri gurin mahaifiyar ka da yan uwanka da gurinka kawai take jin dan sayi shine kai kuma,fon ka auro wanan mai bussashen idon zakawani juya mata baya,
Ai haihuwan da kake wa rawan kafan za ai maka a gida na Allah don bai manta da kowa ba ko ita Aishan yaga dama yana iya bata duk sanda yaso,
Cikin sanyin murya yake cewa tau yanzu dai don Allah dai ayi hakkuri anyi kuskure insha Allahu za,a gyara, gaba,
Oho dai mu wallahi munfi karfi aceza,a wulakanta mu ko a,yarda mu don ko yanzu mun nunawa mutun bafa dole bane zama da mutun don anga muna hakkuri shine ake kokarin takamu yadda aka,so,
Kudai yi hakkuri dan Allah insha Allahu bazaa kara ba nan gaba,
Da kyat mansur ya,samu ta fita daga falon don ta,barsu su karasa zancen su,
Sun aje magana da cewa karshen sati zasu shiga garin mu da yardan Allah dai lokacin da babana yake cewa ranan litani zai shigo jega,don yaji ba,asin zancen mu,
Daga haka sukai sallama Hamza yana wa Mansur godiya don yasan duk cikin garin nan shika dai ne mai kaunar shi tsakani da Allah,
Sai dai maganganun Hindatu sunyi matukar tsayawa Hamza arai don yasan duk abinda yaji a bakinta akan shi nake zaune nima don bakin mu daya da ita,
Hindatu ta san komai akan tafiyana kyale su kawai tayi shida mansur din don a tunanen shi mansur baisan komai ba ke nan,
Shi fa ba wai qani fifita Sadiya yake a kaina ba,saboda cikin dake a jikin tane kawai yake dan kokarin shi akanta,
Kuma ita,Sadiya mace ce mai masifan son kwana da miji don hakane yake kokarin biye mata,a zauna lafiya kada Umma tace yai laifi,
To amma may yarage Aisha din dashi da ake ganin rashin adalcin shi a kan ta hakane wai,
Amma yanzu abinda zaiyi shine zai kokarta yaga inda keda matsala sai yagyara don baison a kirashi da,rashi adalci kuma,
****** ******** ******
Ina kwance ina barci a,saman gadon karan gwagona,wanda tunda nazo a,sama nake kwana ita kuma tana kasa saman tabarman roba,
A cikin barcin da nakeyi nake jin muryan Inna tana fadin wasu bakine su kazo wai sun na neman ,Indo amma dai ina ganin kamar mijinta ne,
Mijin ta,shin daga ina,sunka ce suke ?
Wai da Jega suke, inna taba da amsa,,
Ke walleh shina duk yadda ankayi suna sunka taho,?
A hankali na bude idanuwa na dake lumshe saboda nauyin barcin da nakeyi ina jin zancen su kamar a mafarki,
Don gaba daya na,fitar da,rai ga zuwan shi garin mu asalima dai ina ga kamar har mun rabu ko,
Saidai, bakin cikina shine wanan cikin nashi dake ajikina shine kawai bacin raina,
Don ban son wani alaka ya,shiga tsakani na,dashi gaba daya na,ma manta da cewa na taba auren shi, a rayuwana gaba daya,
Sai dai kashh wanan cikin da Allah ya bani a lokacin da zuciya take a cikin kunci bai sani jin dadin sa,ba,
Kukai masu tabarma muryan gwagona ne ke tashi da kuma sauran matan uban naina dake sintiri a tsakar gidan mu,
A hankali na mike zaune a hankali daga kwanciyar da nake ina mai kura masu idanuwa na don gani yadda duk suka rude da zuwan su ,
Mutumin da bai rike masu amana diyar su ba kamar yadda,sukai mai halarci da farko,
Abinci aka fara gabatar masu dashi tare da fura danono mai kauri sun sha furan sosai fiye da abincin
Sannan suka,fara ganin iyayyena maza suka zauna dasu dan su tatauna akan zancen mu,
Mansur ne yafara magana yana mai basu hakkurin rashin zuwan su da wuri sai kuma matsalar kaddaran da ya,fadawa shi hamza din wanda ya kara jawo masu delay din zuwa,da,wuri,
Nan suka,dauki salati kowa,da irin nashi kabbaran suna mamakin irin yadda za,ace, wai ansace mota har kayan dake cikinsa baki daya kai irin wanan zamani haka babu tausayi ga mutane ko kadan,
Dole jin wanan zancen yasa su Baba suka tausaya mashi, suka kasa cewa wani abu akan abinda suka kullayi mashi sa farko,
Amma duk da gaka,saida Baba Sale yai mashi nasiha akan jin tsoeon Allah dakuma rike amna da hakkin aure,
Inda yake cewa Hamza ya gode wa Allah da ya bashi mata mai mutunci kirki ladabi da,sanin ya kamata, kaman ba karamar yarinya ba a,dan zaman da mukayi da ita mun fahinci halaiyanta tunda tazo garin nan bata,taba ketare maganan mu ko fada dawani ba a gidan nan,
Wanan gaskiyane baba halintane wallahi don duk zaman mu da ita wallahi bani mijinta ba har mutanen gida da muke zaune dasu ba may cewa Humaira tai mashi wani abu sai dai kawai zama irin na mata na yau da kullun,
To dan Allah a tsare gaba don bawai ba mu son ta bane kaga mun barta can kawai don uwar ta da kuma mijin ta da muka ga ya dauki nauyin yaran mukewa wanan halarci amma a hakikanin gaskiya baso mubaka ita ba takoma gurin ka ,
Don kagan ni nan wallahi a jibi nake da niyan zuwa mu kashe wanan auren naku,
Cikin sauri Hamza yace don Allah Baba kuyi hakkuri insha Allahu ba asakewa,
Baba yace ai wanan cikin dake a jikin ta yasa kaga ban dauki wani mataki ba tun zuwan ta,
Cikin wani irin mamaki da tsoro Hamza ya ce ciki Baba ?
Mansur ma da,sauri yace ikon Allah cikine ga Aisha din ?
Ciki har ana batun haihuwan shi kenan kuma baku san da zancen shi ba ke nan ko ?
Gyara zama Hamza yayi gumi yana karyo mishi cikin jin nauyi da kunya yake dan cewa
Wallahi Baba bamu san tana da ciki ba don ko mahaifiya na ina ganin basu sani ba don banji kowa yana fadi ba,
Magana,su Baba keyi da Mansur amma shi hankalinshi yana ga tunanen cewa,
Ita Humaira wata irin yarinya ce da zurfin ciki irin haka ciki a jikin ta har ya girma amma ba wanda tafadawa tana ganin irin yadda ake dauki da murnan samun cikin Sadiya a gidan amma tai shiru,
Yana son yaga yaya ta koma da ciki ajikin ta yason yaga yadda jikin ta zai koma yadda ciki zai zauna a jikin Humaira,
Daga karshe aka basu ison cewa su shiga ciki suga gwagona da nake wurin ta,
Daga cikin dakin gwago aka shimfida masu tabarma suka zauna kamar yadda sarakai keyi idan sun zo gaisuwa,
Sun gaisa acikin mutunci itama dai hakkuri suka bata sai take dan masu nasiha akan rikon amana da zaman aure,
Hamza sai raba ido yake yaga ko ta ina zai ganni na fito don yaga yadda na koma,
Matan gidan mu sai tururuwan zuwa suke suna gaishesu da zuwa don kawai su gan shi su san mijina,
Dubu biyar mansur ya basu su raba suna ta murna da addua da jin dadi don gani suke kaman an basu dubu dari ne,
Ina dakin Inno gwago ta,aika akirani wai nazo mu gaisa da,su,
Banji dadi ba naso ace har,su tafi kada su ganni amma ba yadda zan yi dole nabi umurnin iyayyena ,
Katon hijjab ne ajikina mai ruwan milk color har kasa nashigo dakin acikin sanyin muryana na kamar ta rowa nai masu sannu da zuwa na,samu dan guri can nesa na tsugun na,
Mansur nake gayyarwa batare da na dago kaina ba naji muryan Hamza yana cewa,
Humaira ya muka samay ku kinzo gida kinga yan uwa kin zauna abinki baki ko tuna mu ko ?
Namiji ke nan baida kunya may yake nufi, watau, shi baima san anyi min wani abuba ke nan ko zamana nayi don kaina ko
Sun tambaya suna son wucewa dani amma sai su baba suke cewa, sun so ace tunda haihuwan fari zanyi na zauna har sai na haihu amma kuma idan suyi haka,basu kyautawa su Ummi ba,da mijin ta don haka su tafi idan an shirya zamu zo da gwagona da daya,daga cikin matan gidan don suga guri na,
Anyi sallama dasu akan cewa zuwa wani sati insha Allahu zamu dawo garin tare da yan uwa na,
Sukai muna sallama suka kama hanya bakin su dauke da maganan zancen labarin cikin dake a jikina da basu da labarin shi,,,
****** ********* ******
Ikon Allah inji Umma da mama da suke sauraren bayanin da Hamza din yake masu,
Yanzu ita yarinyan ga cikine ajikin ta har tai laulayinta a gidan nan ba wanda ya sani, mama hafsi ce take fadin haka,
Yanzu dai cikin watan shi nawa don a,lissafa a gani ita dai yanzu a lissafina watan ta na uku ke nan bata gidan nan, Umma ce mai fadin haka,
Wata bakwai da,wani abu, kenan sukace don sun so abarta can harta haihu amma kuma daga baya,sai suka ce idan sunyi haka basu kyautawa Baba Mudi ba,
Kaji gaskiya lalai Aisha taci sunan ta na yar Agwai halin irin na fulanin asali, watau ga kunya ga kuma zurfin ciki,
Yanzu ita mahaifiyarta ta san zancen cikin ke nan ko sukai muna rufafa akan shi ko yaya Umma ta kara tambaya a cikin son jin yadda abin yake,
Hamza yace anya kuwa suna da wanan labarin don dai da Baba ta fadamin gaskiya,
Mama hafsi cikin jin dadi take cewa Allah mun gode maka, kai kayin yadda kaso aduk lokacin da kaga dama yau dai dada zancen juya ya kare kuma a gidan nan sai anemi wata,
Mama hafsi ne taje gurin mama Rahana da zancen ita kuma ta tafi gurin Ummi duk sunyi mamakin jin wanan labarin su ma,
Nan Ummi take fadawa su mama,saude da Atika suma dai sunyi murnan fili tare da fatan Allah ya raba lafiya,
Zance ya fara dan yawo a,cikin shiya har maganan yakai ga kunnen, Sadiya da uwarta,
Ai kuwa ba karamin tashin hankali, suka shiga ba don duk sun rude,
Sadiya ranan bala,i tasa wai bata yarda ba na tafi na dauko ciki a waje an kananadeshi za ace wai nashi,
Ranshi ya baci yace wallahi kada tafara ta sheganta mashi cikin shi idan bata da hankali ne shi yana da shi,
Nan sukai ta sa in sa da ita take cewa wai ya ce baida kudi a ina ya samu kudin motan zuwa har garin mu guri na,
Don haka sai ya biyata kudin ta ko ayi bala,i a gidan don bazata yarda ba ya karbar mata kudi, ya tafi gurin matanshi da su,
Yace kudin ki dana karba a gaban ki nai laluran da zanyi dasu ba,wai su nayi amfani dasu zuwa garin su Aisha ba,
Tun suna yin fitinan a cikin daki har takai sun futo waje nan Sadiya ta rike mai wuya akan cewa sai ya bata kudin ta, ko ta yi karan shi,
Yana cewa sakeni amma ta rike shi gam nan kokuwa ya fara a,tsakanin su sai dambe ya kaure ,
Abinda yasa su Umma,saurin fitowa daga dakunan su da,sauri kena suna cewa su bari kada yajin mata ciwo,
Umma tana zuwa ta na kokarin jaye Sadiya ta sai Sadiya ta Juyo da karfi ta ture Umma da karfi tafadi zaune ta baya a cikin roban kullun (kamu) su saida bayan ta ya amsa,
Duk kullun ya zuba mata,ajiki yakuma bata ko ina na gidan gaba daya yai masu fenti,
Wani irin kara Umma ta sake da karfi tana fadin wayyo Allah na,zasu karasani sun halakani ni Rabi, yau na shiga uku na lalace,
Haka yasa Hanza dake dukan Sadiya ya,daina yayo kan Umma don ya taimaka mata,
Ina kasa tashi tayi ai sai yaranta suka,sa ihu suna cewa wayyo ta kashe muna uwar mu,
Su kuma Sa,a da Asmau sukai kan Sadiya da duka duk inda suka,samu bugu suke da kyat mutane suka kwace ta a hannun su,
Nan ta figi gyalen ta jina jina tai police station kai kara wai aga irin ta,asar da mijinta da kan nen shi sukai mata,
Ita kuma Umma aka kwashe zuwa dakin ta ana mata hitara sai nishi takeyi kamar zata mutu,
Hamza ya koma daki don ya cire rigar shi da,Sadiya ta yaga mai yai kaca kaca, dashi,
Mama tace kada yai saurin cirewa ya tafi dashi police station haka na don aga sheda,
Take zance ya gama ruda uguwa mutane suka,shiga zagin Sadiya nan Uwar ta tashigo gidan da nata tawagan,
Amma suna ganin irin ta,asan da akaiwa Umma sai jikin su yai sanyi dole akaje daukowa Umma mai duban kariya saboda a duba lafiyan ta,
Yan sanda sukazo gida din tafiya da Hamza nan mutanen Uguwa suka mara mashi baya irin su baba Mudi da,sauran dattijan uguwa,
An mayar da basain zancen an fahinci matsalace ta maurata don haka akace su tafi gida su sulhunta a tsakanin su,
Umma ta samu targade a kwatolon ta don haka dole sai an dan mata dori a kan shi kafanta ma ya,gwauce sai an ja matashi,
Anaja tana hawaye sai faman nishi da gumza na,wahala takeyi mutane suna mata sannu dafa wajen kofan ta,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABUIDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE,,,,
Yana tsaye a bakin bakin gado yana dauko kaya daga cikin ledan shi, da ya,shigo dakina da shi,
Yana kokarin ciro kaya daga cikin ledan ban mai magana ba,sai samun guri da nayi na zauna a hannun kujera na,
Dan juyowa yayi inda nake zaune don tun da na,dawo a,wanan lokacin ne muka samu kebewa a tsakanin mu sai a wanan lokacin,
Sannu da,aiki yace min yana kokarin saka wani wando a jikin shi batare da ya jira na amsa mai ba yake ce min,
Kada faki dinga aikin da yafi karfin ki yanzu tunda kina a cikin condition kada kijawa kan ki ciwo,
Ban ce uffan ba,sai mikewan da nayi na kwashe kayan daudan da ya kwabe min a tsakar dakina,
Nafita da su har lokacin Sadiya tana zaune daga kofan ta tana dan bubuga kafan ta a hankali,
Kafin na koma dakin yafito zuwa kofan gidan ni kuma,sai na,wanke kayan daudan don ban son tara kayan wanki a,dakina,
Lokacin da nake shanya kayan ne naji muryan Sadiya a kaina tana fadin amma dai kin san cewa nice da hakkin wanke kayan nan bake ba ko,
Tankar ban ji ta ba nai banza da ita kamar badani takeyi ba,
Takara matsowa kusa da gurin da nake tsaye tana cewa, duk wani rawan kan da akeyi a kan dawowan ki ni bai rudani tunda nasan badon Allah akeyin shi ba,
Kafin na bata amsa sai muryan Ibrahim wanda ya shigo gida yayi alwala, muka ji yana cewa ke Sadiya iskan cin naki kuma har ya kawo ga wanan boyar Allah da bata ma,san kina yi ba,
Tace au ashe boyar Allah ce niko boyar ka ko ?
Gaf da ita ya karaso cikin nuna mata dan yatsa yake cewa wallahi wallahi iskanci kada ya kawo a kaina don zan iya maki mugun bungun da sai kin kwanta asibiti wallahi,
Mama tai sauri fitowa daga dakin ta tana cewa kada kafara kyale ta tai tayi tunda ita bata da marmari ,
Kayi abu ance ka barshi bata san ta barshi ba,sai ankai ga yadda ba,a son kaiwa sannan hankalinta ya kwanta,
Barta mama Wallahi ni yanzu sai nayi fata fata da ita Allah ko,
Tunda kaine Ubana ai sai ka yi mugani to aida kina da uban ne zakice mu na haka keda