Sarautar Mata

Chapter 60 of 94

kike yar mace,
Haba yau ina wuta Sadiya ta saka Ibrahim nan ta hau zagi da ashar da zari sai da Ibrahim yakai ga zuba mata mari biyu masu kyau ta,samu guri ta nade kamar ta somay,
Sai can ta yanka wani iri uban ihu ta fadi kasa tana shure shure a cikin kasa,
Mama tace taufa ai kinkai ga yadda kike son akai ni wanan yarinyar masifan ki wallahi ya ishe ni a gidan nan haba dai yarinya sai kace iblishiya ,
Umma tana daki bakin ciki da takaici duk ya kumay ta sai jijiga kai take tana hadiyan zuciya don ta dauko wutan gasa kanta cikin gidan ta,
Hamza yana,daga kofan gida zaune a majalissan su duk suna jin irin hayaniyan da akeyi har zuwa fitowan Ibrahim yana huci,
Kunya da takaici duk sun rufe shi inda yake zaune cikin takaici da dana sanin auren Sadiya a rayuwan shi,
Tir da Allah dai kawai yan majalissan kofan gida suke mata don dama tunda ban gari ko ruwan sha,suka aika bata basu ko na,alwala balle wani abin, ta kai masu ko ina,su ma don ba haka muka saba zama dasu ba,

****** ********* ******
Saboda sanyin da akeyi dole kowa ya shige dakin shi don sanyi yayi yawa a ranan,
Daga massalaci Hamza gida yadawo dakin Umma ya fara shiga ya,samu mama tana hada mata maganin ta yai masu sannu da jiki,
Sai Mama ce ke cewa fadan ka dai ya koma a kan Ibrahim dashi akai fitinan yau kuma,
Tsaki kawai yaja tare da cewa kai Allah dai ya kyauta wanan hali na,Sadiya baiyi ba wallahi,
Yana tambayan Umma ko ta ci abinci mama tace ai yau sai kwano duk ta cinye,
Murmushi irin na mara lafiya Umma tayi tace badole na ba yau kwanon miyana da nama aciki har tsoka biyar ga mai da kamshi na tashi a miya sabanin karni da zai daki hancin mutum,
Sa,a datu tace wallahi ni yau har karawa nayi don dadin abinci bansan yadda akayi na cinye shi ba tas har wanda na karo duk na ciye,
Allah ya kyauta yace tare da mikewa ya na shirin barin dakin sai mama take ce mai tau matar kadai ta tafi gidan su tunda magariba,
Hmmm, Allah ya kyauta yace, tare da dan guntun murmusawa, kawai,
Babu inda zaka in taga dama taita zama can har abada amma babu mai binta, a gidan nan,
Umma ce ke wanan magana haka a hasale cikin dan daga muryan ta,alamar ranta ya baci,
Zaune nake abinka ga mai tsohon ciki gashi kuma na kwana biyu banyi aiki ba, sai naji duk yar gajiya ta kama min jikina,
Da,sallama dauke a bakin shi ya shigo dakin idanuwan shi a kaina inda nake dan gishingide gefen kujera na nai filo da shi,
Maimakon nai mashi sannu da zuwa irin yadda na saba yi mashi, da,farko sai kawai na,share shi kamar ban san shigowan shi ba dakin,
A, hankali yakai zaune gefe yana cewa Yay Allah tare da zama ya mike kafafunan shi kan shi yana a masangalin kujeran, danake zaune a kai,
Shiru ne ya,dan biyo baya dakin dagani har shi ba wanda yai magana sai can cikin wata kasalaliyar murya naji shi yana fadin
Hummai, wai fushi kike danine ko kuwa don naga kamar har yanzu baki huce ba still kina jin haushina, haka,
Sai naji ya wani furzo iska daga bakin shi tare da dunkule hannayen shi guri daya,
Cikin yar muryan da ba zai iya fassarata ba nake cewa akawo maka abinci ne yanzu,
Cikin dan marairaicewa yace idan na samu zanci ai, tunda za,a bani ai na gode,
Mikewa nayi na jawo dan stol din dakina na aje mai a gaban shi tare da kawo mai ruwan sha mai sanyi,
Fita na yi don na kwaso shanyin da na shanya da yamman nan ,sai naji sallaman wasu mata biyu,
Na dai karba sallama amma dana fahinci su Sadiya ce sai ban tsaya gaisawa dasu ba na shige ta gaban su kawai,
Suka bini da idanuwa caaaa suna kallon irin yadda na mulmule na koma gwanin ban sha,awa dani,
Dakin ta suka nufa a lokacin nai alkawarin nuna mata iyakarta nima, don daga kofan daki nake a zaune,
Yana daga ciki yana cin abinci hankalin shi kwance sai nake cewa badon naso ba yaya su Anty Hinda da yaranta ?
Sai da yai yar ajiyan zuciya yake cewa duk suna lafiya dazun na je na,fada masu cewa kin dawo ai,
Yana kai nan sai muryan Sadiya muka ji daga kofa tana cewa wai ana magana da kai, cikin wata murya kamar ta fada,
Da sauri naga ya,dago kai ya dan kalle ni tare da tsaki, yana cewa ita,wanan yaushe ta,dawo ne wai,,
Kodai yaushe ne sai ta jira idan girki yazo kanta sai bakin su gan ka don yanzu ba lokacin ta bane,
Murmushi yayi cikin mamaki yake cewa kema kin koyo naki kalar ke nan,
Banyi magana ba sai saya kofan dakin da nayi tare da,sa sakata, ta cikin dakin,
Gurin na samu daga gefen shi na zauna ina jin muryan su daga waje mama hafsi nacewa, tunda sun rufe kofa ai sai kuyi hakkuri ku tafi sai da safe ko,
Muryan ta,kamar rana,ba,dare ba rara take cewa aiko sai dai mu zuba da mutum a gidan nan don nafi mutum rashi nasiha,
Ni za,aiwa iyayyena wullakanci akan watacan wallahi kunyi kadan kuyi min rainin ayyo,
Na mika mai abin wanke hannu yawanke tare da ba shi abinda zai zuba ruwa acikin sa,
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE,,,,

Yana tsaye a bakin bakin gado yana dauko kaya daga cikin ledan shi, da ya,shigo dakina da shi,
Yana kokarin ciro kaya daga cikin ledan ban mai magana ba,sai samun guri da nayi na zauna a hannun kujera na,
Dan juyowa yayi inda nake zaune don tun da na,dawo a,wanan lokacin ne muka samu kebewa a tsakanin mu sai a wanan lokacin,
Sannu da,aiki yace min yana kokarin saka wani wando a jikin shi batare da ya jira na amsa mai ba yake ce min,
Kada faki dinga aikin da yafi karfin ki yanzu tunda kina a cikin condition kada kijawa kan ki ciwo,
Ban ce uffan ba,sai mikewan da nayi na kwashe kayan daudan da ya kwabe min a tsakar dakina,
Nafita da su har lokacin Sadiya tana zaune daga kofan ta tana dan bubuga kafan ta a hankali,
Kafin na koma dakin yafito zuwa kofan gidan ni kuma,sai na,wanke kayan daudan don ban son tara kayan wanki a,dakina,
Lokacin da nake shanya kayan ne naji muryan Sadiya a kaina tana fadin amma dai kin san cewa nice da hakkin wanke kayan nan bake ba ko,
Tankar ban ji ta ba nai banza da ita kamar badani takeyi ba,
Takara matsowa kusa da gurin da nake tsaye tana cewa, duk wani rawan kan da akeyi a kan dawowan ki ni bai rudani tunda nasan badon Allah akeyin shi ba,
Kafin na bata amsa sai muryan Ibrahim wanda ya shigo gida yayi alwala, muka ji yana cewa ke Sadiya iskan cin naki kuma har ya kawo ga wanan boyar Allah da bata ma,san kina yi ba,
Tace au ashe boyar Allah ce niko boyar ka ko ?
Gaf da ita ya karaso cikin nuna mata dan yatsa yake cewa wallahi wallahi iskanci kada ya kawo a kaina don zan iya maki mugun bungun da sai kin kwanta asibiti wallahi,
Mama tai sauri fitowa daga dakin ta tana cewa kada kafara kyale ta tai tayi tunda ita bata da marmari ,
Kayi abu ance ka barshi bata san ta barshi ba,sai ankai ga yadda ba,a son kaiwa sannan hankalinta ya kwanta,
Barta mama Wallahi ni yanzu sai nayi fata fata da ita Allah ko,
Tunda kaine Ubana ai sai ka yi mugani to aida kina da uban ne zakice mu na haka keda kike yar mace,
Haba yau ina wuta Sadiya ta saka Ibrahim nan ta hau zagi da ashar da zari sai da Ibrahim yakai ga zuba mata mari biyu masu kyau ta,samu guri ta nade kamar ta somay,
Sai can ta yanka wani iri uban ihu ta fadi kasa tana shure shure a cikin kasa,
Mama tace taufa ai kinkai ga yadda kike son akai ni wanan yarinyar masifan ki wallahi ya ishe ni a gidan nan haba dai yarinya sai kace iblishiya ,
Umma tana daki bakin ciki da takaici duk ya kumay ta sai jijiga kai take tana hadiyan zuciya don ta dauko wutan gasa kanta cikin gidan ta,
Hamza yana,daga kofan gida zaune a majalissan su duk suna jin irin hayaniyan da akeyi har zuwa fitowan Ibrahim yana huci,
Kunya da takaici duk sun rufe shi inda yake zaune cikin takaici da dana sanin auren Sadiya a rayuwan shi,
Tir da Allah dai kawai yan majalissan kofan gida suke mata don dama tunda ban gari ko ruwan sha,suka aika bata basu ko na,alwala balle wani abin, ta kai masu ko ina,su ma don ba haka muka saba zama dasu ba,

****** ********* ******
Saboda sanyin da akeyi dole kowa ya shige dakin shi don sanyi yayi yawa a ranan,
Daga massalaci Hamza gida ya dawo dakin Umma ya fara shiga ya,samu mama tana hada mata maganin ta yai masu sannu da jiki,
Sai Mama ce ke cewa fadan ka dai ya koma a kan Ibrahim dashi akai fitinan yau kuma,
Tsaki kawai yaja tare da cewa kai Allah dai ya kyauta wanan hali na,Sadiya baiyi ba wallahi,
Yace ina can gurin neman kudin da zan kai wa yan sanda gobe ne ranan da suka yanke muna mukawo ko su kaini kotu,
Duk na zagaye garin nan ban samu wanda zai ara min koda dubu goma ba ,
Mansur ne, kuma ina jin nauyin shi sosai don irin halarcin da yake min yaiyawa wallahi,
Tafiyan nan da mukayi zuwa garin su Aisha duk da kudin shi mukayi shi babu ko sisina acikin tafiyan,
Umma daga inda take zaune take cewa Allah, Allah ka taimake mu ka rufa muna asiri,
Amma sai naga ai ga matarka ta dawo da abin arziki daga garin su may zai hana ka tambaye ta tabaka koda buhu hudu ne ka,sayar kabiya kkudin,
Da Hamza da maman da ke zaune gefe sukace haba dai ai wanan ya zama rashin hankali,
Mama tace ai ita Humaira ta daban ce zata iya bayar da kudin batare da wani ya sani ba, kuma ta basu baya,
Amma dai daga dawowanta jiya jiya muce kuma zamu karbe mata,abinda tadawo dashi,
Ai sai a raina muna hankalin mu a dauke mu mayaudara muna mata wayyo ne kawai,
Ya mike yana cewa Allah dai ya rufa muna asiri kawai don komai akace Allah an kare zance ko, ya mike
Yana tambayan Umma ko ta ci abinci mama tace ai yau sai kwano duk ta cinye,
Murmushi irin na mara lafiya Umma tayi tace badole na ba yau kwanon miyana da nama aciki har tsoka biyar ga mai da kamshi na tashi a miya sabanin karni da zai daki hancin mutum,
Sa,a datu tace wallahi ni yau har karawa nayi don dadin abinci bansan yadda akayi na cinye shi ba tas har wanda na karo duk na ciye,
Allah ya kyauta yace tare da mikewa ya na shirin barin dakin sai mama take ce mai tau matar kadai ta tafi gidan su tunda magariba,
Hmmm, Allah ya kyauta yace, tare da dan guntun murmusawa, kawai,
Babu inda zaka in taga dama taita zama can har abada amma babu mai binta, a gidan nan,
Umma ce ke wanan magana haka a hasale cikin dan daga muryan ta,alamar ranta ya baci,
Hamza murmushi kawai yayi don takaicin da yake ji a ran shi,
Zaune nake abinka ga mai tsohon ciki gashi kuma na kwana biyu banyi aiki ba, sai naji duk yar gajiya ta kama min jikina,
Da,sallama dauke a bakin shi ya shigo dakin idanuwan shi a kaina inda nake dan gishingide gefen kujera na nai filo da kujeran,,
Maimakon nai mashi sannu da zuwa irin yadda na saba yi mashi, da,farko sai kawai na,share shi kamar ban san shigowan shi ba dakin,
A, hankali yakai zaune gefe yana cewa Yay Allah tare da zama ya mike kafafunan shi kan shi yana a masangalin kujeran, danake zaune a kai,
Shiru ne ya,dan biyo baya dakin dagani har shi ba wanda yai magana sai can cikin wata kasalaliyar murya naji shi yana fadin
Hummai, wai fushi kike danine ko kuwa don naga kamar har yanzu baki huce ba still kina jin haushina, haka,
Sai naji ya wani furzo iska daga bakin shi tare da dunkule hannayen shi guri daya,
Cikin yar muryan da ba zai iya fassarata ba nake cewa akawo maka abinci ne yanzu,
Cikin dan marairaicewa yace idan na samu zanci ai, tunda za,a bani ai na gode,
Mikewa nayi na jawo dan stol din dakina na aje mai a gaban shi tare da kawo mai ruwan sha mai sanyi,
Fita na yi don na kwaso shanyin da na shanya da yamman nan ,sai naji sallaman wasu mata biyu, sun shigo gidan,
Na dai karba masu sallama amma dana fahinci su Sadiya ce sai ban tsaya gaisawa dasu ba na shige ta gaban su kawai,
Suka bini da idanuwa caaaa suna kallon irin yadda na mulmule na koma gwanin ban sha,awa dani,
Dakin ta suka nufa a lokacin nai alkawarin nuna mata iyakarta nima, don daga kofan daki nake a zaune,
Yana daga ciki yana cin abinci hankalin shi kwance sai nake cewa badon naso ba yaya su Anty Hindatu da yaranta ?
Sai da yai yar ajiyan zuciya alaman cewa, yaji sanyin magana na, yake cewa, duk suna lafiya dazun na je na,fada masu cewa kin dawo ai,tace tana gaisheki,
Yana kai nan sai muryan Sadiya muka ji daga kofa tana cewa wai ana magana da kai, cikin wata murya kamar ta fada,
Da sauri naga ya,dago kai ya dan kalle ni tare da tsaki, yana cewa ita,wanan yaushe ta,dawo ne wai,,
Kodai yaushe ne sai ta jira idan girki yazo kanta sai bakin su, gan ka don yanzu ba lokacin ta bane,
Murmushi yayi cikin mamaki yake cewa kema kin koyo naki kalar ke nan,
Banyi magana ba sai saya kofan dakin da nayi tare da,sa sakata, ta cikin dakin,
Gurin na samu daga gefen shi na zauna ina jin muryan su daga waje mama hafsi nacewa, tunda sun rufe kofa ai sai kuyi hakkuri ku tafi sai da safe ko,
Mikewa naga yayi a zatona fita zaiyi amma,sai naga yana kokarin cire tufafin jikin shi ne,
Gurin da,na aje kudin da Mama Rahana ta ware mai na dauko tare da cewa gashi, wai kayi hakkuri dasu,
May ye wanan din yana kallon bakar ledan da nake kokarin mika mashi a lokacin,
Sai ya karba kafin na bashi amsa komawa yayi ya zauna a saman kujera daga shi sai wando a jikin shi, yana kokarin bude ledan dake hannun shi,
Kudin da yagani a ciki sun bashi mamaki don baiga na taba buhuhunan abincin dana zo dasu ba balle ya ce su ne, na,sayar na samu wanan kudin dake hannun shi,
Humaira wanan kudin fa haka masu yawa daga ina suka fito haka ?
Kudin da nazo da sune su mama suka cire ma wanan,
Ikon Allah duk kudi haka masu yawa nawane Humaira,?
Ban ce mai uffan ba sai naga ya mayar da kanshi a saman makari kujera yana fadin,
Allahu Akbar kabiran Allah na,gode maka da,kai min baiwan wanan matar mai karamci da mutunci da rufin asiri,
A hankali yace Humaira cikin wani murya mai rauni, na tabbatar da ke alheri ce a,gareni,
Kamar zai kara furta wani kalami sai kuma naji yai shiru yana mai sauke wani irin numfashi,
Tsayin yan mintina yashiga kirga kudin a hankali yadago kai bayan yagama yace har dubu ashirin da biyar Humaira ?
Idan kika bani wanan kudi masu yawa haka to ke fa ga ki da lalura a gaban ki,
Nace batare da nabashi amsa ba don ni baida wani bakin da zai min dadin bakin maza yanzu na yarda,
Akwai buhun masara dana dawa sai maiwa wanda za ai amfani dashi agida,
Na,shimkafa zan aje a gurina na dinga amfani dashi tunda matar ka bata son zaman lafiya a gidan nan,
Ni da ta samu a gidan banyi bakin ciki da,shigowan ta ba amma,sai itace take bakin ciki da zamana dakai,
Hmmm kawai yace mubar zancen sadiya kibani amsata kudin nan da,sai ku rage a raba,biyu kibar saura a gurin ki don kinga kina da lalura atare dake gashi yanzu ni banda hali kamar da,
Allah zai hore min insha Allahu wanda zanyi fitar kunya dashi, wanan din dai naka,ne, su mama suka cirema,
Kan shi, ya,sadda a kasa yai shiru yau kwana kusan shidda yana yawon neman koda dubu goma ne wanda zasu kai police station gobe wa,adi zai cika,
Sai gashi Allah ya,rufa mai asiri ta,dalilina a lokaci daya ta hanya alheri da,rufin asiri,
Hawaye ne suka digo mai a hankali sai irin cin fuskan da yai min akan sadiya kafin natafi gida ya,fara fado mai arai,
Saboda kawai ance tana da ciki yadinga nuna mata fifiko akaina,sai abinda tace a gidan akeyi,
Ashe ni ce mai daukr da cikin da ta,dace ace ya taimakaw da kullawa ba,Sadiya ba
Matar da ba matar rufin asiri ba gashi dan kudin ta daya karba,duk gari sai da kowa yasan abinda ke a tsakanin su,,
Amma acikin dare daya gashi Allah ya rufa mashi asiri ta hanyar wanan baiwar Allah,
Dubu bibiyun da mama Rahana ta bayar abawa su Umma da mama hafilsi nakara miko mashi yace wanan kuma fa,
Nace su mama za,a bawa, da Umma wai su ma suyi hakkuri daga haka na shiga shirin kwanciya kawai na bar shi nan zaune nan ya zurfafa ga tunane,

ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABUIDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE,,,,,

Ban yarda komai ya,shiga tsakani dashi ba don baima ga fuskan hakan ba, a gurina,
Kafin wani

Download complete TXT · Novel page