Sarautar Mata
Chapter 6 of 94
wai kazo gurina,
Dubeka kalle ni kasan ai sawun rakumi yafi karfin na yaro
Gyara tsayuwar shi yayi dakayau ya,dan tako kadan yana cewa
Koma dai mai zaki fada don ni nasan cewa duk zaki daina ne wata ran,
Dan harara ta,watsa mai tana cewa dubeka ji wai a hakan kake nufin cewa na aure ka din,
Kai kan ka,ka,dubeni sama da kasa kasan nafi karfin ka wallahi,
Idan zaka tafi naiman daidai dakai tallaka irin ka tun dare bai maka ba zai fi maka alheri,,
Tankar a mafarki yau Hamza ke jin irin wanan mugun kalaman daga yarinyar da ya,dade ya reno da dan taro da,sisi shi,
Ya murmusa tare da dan tokare habar shi da hannayen shi yace Kubura ki iya bakin ki da zaifi maki alheri ina gani,
Ta ja,wani dogon tsuki tare da kara watsa mai harara tana cewa idan ban iya ba ai sai kai ka iya ko,
Daga haka ta juya ta,shige warta cikin gida inda ta barshi nan inda yake a tsaye har nawani dan lokaci yana mamakin irin fitsaran Kubura,
Wanda bai taba tsanmanin cewa har abin yakai haka ba a rayuwan ta,
Mamaki ya hanashi ko da dagawa nan da can wai yau Kuburace take fada mai magana irin haka,
Sam ta ma manta da irin mutunci da zumuncin dake tsakanin gidajen su biyun,
Sannu a hankali jiki ba karfi ya juya zuwa bakin shagon sa bai wani dadeba a ranan ya kwashe kayan shi zuwa cikin gida,
Bai iya,fadawa Umma wanan labarin va don sanin da yayi bazata iya hakkurewa wanan cin mutuncin da Kubura tai mashi yau,
,A dakin shi ma yana kwance muryan ta ne ke mashi yawo a kunnuwan shi yana mamakin yadda ta rufe idanuwanta tai mai wanan cin mutunci,
****** ********** ******
Likita,yayi mata duk wani awo da zaiyi don ya fahinci kan cikin,
Bayan ya gwaje gwajen da likita yai matane ya rubuta result din duban ya masu bayani cewa zasu dan bata magani amma sai bayan sati biyu zata dawo yagani,
Idan still abinyana on briged dole hakkuri zakiyi muyi mamaki tiyata, mu fitar da dan,
Sun dawo gida inda sun samu Aisha ta,gyara ko ina na dakin ta,saka ka kamahi,
Ga abincin su data, aje masu ta sai ruwa masu sanyi da ta kawo masu,
Ganin Aisha a,daki ya hana su yin zance don kara ta kara tayar da Ahankalinta irin na farko,
Ba yawa yau muyi maneji da shi haka please nagode
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
👑SARAUTAR MATA👑
0⃣6⃣
ZAINAB IDRIS MAKAWA
RABBI INNI, LI MA ANZALTA ILAYYA MIN KHAIYRIN FAQIR,,,,👏👏
Asalamu Alaikum yan uwa musulmai, ina son in kara maku tuni akan cewa duk wace bata biya ba don Allah kada ta katanta don gudun shiga hakkin wasu,
Wanan littafin Amana ce a tsakani na da wanda ya,biya ya shiga group,
Duk wanda ke acikin group na hada shi da darajan Allah da Annabi kada maishi ya fitar min da novel ga out siders, don darajan Annabin rahama,
Don haka wace duk tasan darajan Allah da Annabi idan har bata biya ba kada ta karanta wanan novel don Amana ce mai karafi, akai,, karshe dai kenan ba a yafe ma wace tafitar ba haka kuma ba a yafewa wanda ke turawa ba, har yakai ga wanda bai biya hakki ba,,,
Tun Faruwan wanan al,amarin Hamza ya dauke kafan shi daga zuwa gurin Kubura da sunan hira,
Sai dai hakan bai hana shi aika masu da alherin da ya,saba aika masu a koda yaushe ,
Yanzu lokacin aikin gona ne hankan yasa shi kara mayar da hankalin shi zuwa gonan shi ,
Wanda yai sanadiya mutane basu fahinci irin halin da Hamza da Kubura suke ciki ba,
Abu guda ne ke ci mashi rayuwa wanda ya kasa fitar da zancen a ranshi,
Da Kubura take ce mai wai shi dan matsiyata yan tara tara masu jiran na rabbana su saka a,bakin su,,,
Idan ya tuna yakan dan lumshe idanuwan shi yace Allah ka,bamu karka bashe mu ya Allah,
Aike sosai Hamza kewa Kubura kuma tana karbe abinta,
Idan ma bai kai ba mahaifiyar ta ce ke aikowa da kanta cewa suna bukatan abu kaza,
Wasu lokuta Atika ta kan so suyi gulma da Fatima akan abinda ke gudana a gidan,
Amma sai Fatima ta jayewa zance badon komai ba sai ganin cewa Uwargidan tasu bata bar su da komai ba a gurin kyautatawan rayuwan zaman takewan su a tare,
Shi kan shi mai gidan bai zama a gari anytime yana zuwa gona ko gurin wasu tsabgogin shi hakan yasa bai fahinci da akwai matsala a tsakanin su ba,
****** ********* ******
Alhamdullahi yanzu jikin Ummi yayi kyau sosai ta samu lafiya, don ta,watsake daga irin ramar da tayi a baya,
Duk da akwai abinci a gidan malam Mudi din amma tana,bukatan irin wanda zai gina mata jikine sosai,
Don haka Yusuf danta ya dage gurin dan sayo mata dan lemo kankana ayaba da,kwai ko ba yawa yakan dan sayo mata,subata a boye taci,
Inda ita kuma Aisha take bata kyakyawan kulawa yadda ya dace,
Da yake yanzu anyi hutu hakan yasa bata aikin komai sai Aisha din ce mai yin aiyukan uwar tasu,
Yau ma kamar kullun daga inda Fatima take zaune take kallon yadda kayan su ya taru suna bukatan wanki,
Daga gurin takira,Aisha wace ke waje suna aikin girki da mama Saude,
Ta shigo dakin don jin bukatar uwar nata, tace cikin dan murda baki, ki daga pillow din can akwai ashiri a cikin shi ki sayo omo ki dan wanke min wanan tsumakaran da nake daurawa ,
Aisha ta nufi guri, pillow sai dai ba taga komai ba a gurin duk iya duban ta babu komai a gurin,
Ummi ban gashi ba fa Aisha ce ke fadawa uwar tasu haka a lokacin da ta duba ko ina bata gan sh ba a gurin pillow,
Ajiyan zuciya uwar tayi tana cewa bari Nasir ya dawo don shi ya,tafi gurin wai yana neman karfen keken shi,
Aisha ta juya zuwa waje tabar uwar a zaune a inda ta samay ta da farkon shigowar ta,
Hijjab din ta,dake a saman window din dakin su taja zuwa kofar gida,
Zuciyar ta fam da tunane yadda zatayi indan ta fita, har ta fara tunanen ta juya kawai don bata ga alaman mutum a,ahagon ba ma,
Sai tajiya a yan mata lafita,dai ko ? Kinzo kuma zaki koma mana,
Dan murmushi ta kakaro a fuskanta tana cewa a,a dama nazo kuma dai a barshi kawai,
May kike so ya tambaya in a serious voice ?
Bata san lokacin da tace omo zanyi wanki ne idan Yusuf ya dawo zan karbo kudin na kawo ma tafada idanuwan ta a kasa,
Batare da yai magana ba ya juya zuwa cikin shagon omo sabulun wanki sabulun wanka har da man shafi kaman yasa mansu ya kare Baba kuma bai sayo ba tukun,
Ya miko mata yana cewa kice wa Ummi abar kudin baku nayi tasaka min albarka,
Cikin yar murya tace mun gode yaya Hamza kalman da tai mashi dadi ke nan a,rai don ko kannen shi basu kiran shi da yaya,
Ko da ta,shiga gida ta samu Ummi tayi barci a lokacin don haka,sai kawai takwashi kayan wankin zuwa bakin rijiya ta,soma wanki abinta,
Sai zuwa gab da ta karasa wankin ne Ummi ta farka daga barcin da ta,samu tayi,
Inda ta hagon kayan ta a,shanye ko ina na gidan cikin mamaki take kallon aikin yar nata,
Shigowan Aisha dakin don aje wasu kayan da suka fara bushewa take tambayan ta ida ta samo omon da tai wanki dashi,
Aisha bata boye mata komai inda a take Ummi tai cikin ta da, fada kancewa ta rufa mata asiri kada Kubura da uwar ta suji suce ai ba yau suka fara zuwa karban abu a gurin shi ba
Hakkuri Aishsn tabawa uwar ta akan cewa bazata karaba insha Allahu,
****** ********** ******
KUBURA yanzu sai abinda yai gaba sosai don idanuwan ta ya kara budewa,sosai,
Ta murje tayi wani irin kyau da ita,saboda duk masu zuwa gurin ta suna da dan abin hannun su,
Kamar yadda take bukatan ganin rayuwan ta zaka ganta tana ciye ciye da taune taunen chewing gun, a bakinta,
Yau ma sallama ake da Kubura din a kofan gida inda yaron da yazo yake cewa wani mai mota yace a sallamo mai Kubura,
Dama tana daki tana sauraren kida a,dan wani rediyon ta tadan gyara fuskan ta tafito zuwa gun da ake ne manta a,wajen,
Munsur ne yadawo daga gurin tafiyan da ya tafi kwatano gurin sayen motoci,
Tana fitowa Hamza yana a bakin shagon shi tare da abokan hiran shi, idanuwan su fam a kofan gidan,
Zaune mansur din yake kafan shi daya yana daga waje yana duban wasu takardu a cikin motar,
Tun daga nesa ta,washe masa baki bata damu da duk wani wanda yake a gurin ba don yanzu ta bushe fitillan ta akan bata son Hamza din,
Mansur yafito daga cikin mota shima yana washe baki saboda farin cikin ganin masoyiyar tashi,
Yana cewa, Khadijatul Kubura my baby kinko ga yadda nai missing din ki kuwa ?
Wani murmushi tayi tana dan gyara gyalen da ta yafa a kanta,
Cikin yar siririyar murya take mashi sannu da zuwa tare sa wani yi mai far da idanuwan ta,
Yace mata ya take tana lafiya dai ko,?
Tace kallau acikin wani tsigar jan hankalin maza cikin kashe murya take cewa ka tafi ka barni zakace wai ina lafiya ?
Murmushi Mansur din yayi yana,mai ce mata ashe tare zamu dinga zuwa ke nan next ta wani zaro idanuwan ta tana cewa wace ni
Yace oright kina ce ina wasa ne ko,
Yanzu dai ga tsaraban ki nan nakawo maki sai ki samu yara su shiga maki dasu gida,
Ledoji ne farare manya guda uku abarba lemo Apple da,sauran su irin tsaraban yan kurmi,
Daga inda su Hamza suke a tsaye suna kallon su wasun su harda dage sukeyi don su gani da kyau,
Hamza dai yana tsaye daga bakin shagin shi a cikin dakiyar zuciya kamar ya kurma ihu don bakin ciki,
Yace zai koma ta duka gab dashi sina magana kamar masu yin kiss abinda ya kara tayar wa Hamza da hankali kenan
Yaga bazai iya karasa kallon wanan cin fuskan ba ya,shige dan rubaben shagon shi ya zauna, rayuwan shi a bace,
Daga haka sukayi bankwana da Mansur bayan sun gama,aje magana akan yadda zasu hadu da dare,
Yara ta samu suka kwashe mata kayan zuwa cikin gida su,,
Kannin Hamza da akai komai a gaban idanuwan shi da zancen da su abokan Hamza din keyi ya,shige gida kaf ya zaiyana wa mahaifiyar su kamai tiryan tiryan,
Rayuwan Umma Rabi yai matukar baci inda ta hau fada da bambamin cewa ana cin amqnan dan ta da son yaudaran shi,
Tasha alwashin idan yamma yayi zata ahiga gidan gurin mahaifiyar Kubura ta,fada mata don su tsawata mata, in ma har basu sani bane,
****** ********* ******
Da yamma malam Mudi ya dawo daga kasuwa kauye da ya tafi ci don haka a gajiye yadawo gida,
Bai wani tsaya ba don lokacin sallah magriba da ya gaba to yai haraman zuwa sallah,
Acan ya samu wani ya fada mai cewa idan fa bai saka ido ga zancen Kubura ba zata saka shi a kunya,
Tiryan tiryan mutumin ke fada wa Malam Mudi duk irin abinda ya sani akan kubura din,
Umma Rabi tashigo gidan a cikin mutunci inda tai arraba da Kubura a zaune saman kushin din uwarta tana cin apple ,
Arayuwan Umma Rabi tace tabbass haka zancen yake ashe ba karya bane,
Don haka tafara zuwa gurin su Atika da Fatima suka gaisa tadan kara jajantawa ummi din da jikin ta,
Acan dakin mahaifitan Kubura wace ta samu zaune a kasa saman salaya ga kanyan marmari nan tana kasawa da alaman abokan zamanta zata aikawa, dashi,,
Suna gaisawa mama Saude tai wani hade rai tun anan Umma Rabi ta fahici da akwai magana,
Dan shiru ya biyo baya a dakin sai can Umma Rabi tace ummm, dama gurin ki nazo Saude tace to ai gani a gatsale,
Umma Rabi tace dama a kan zancen yaran nan ne shine nazo na fada maki cewa ya kamata ace kin tsawata wa Kubura don baidace ace tana kula wasu samarin ba haka, bayan tana da matsaya a kan ta,
Jin tai shiru yasa Mama Saude dagowa tana cewa kin gama tace eh, dama abinda ya kawoni ke nan kawai, don Allah ai mata fada Saude, kin san halin kurciya,
Ban gane tana kula wasu samarin ba da kikace, ?
Ta dan gyara zama tace eh mana bai dace ace kuma tana tsayawa hira da maza a kofan gidan nan da rana tsaka kuma a gaban Hamza din,
Shi Hamza din an daura mata aure ne dashi ko kuwa wai ?
Dakata Malama bazan tauyewa diyata incin taba na hanata cin kurciyan ta akan wani dan ki can,
Yarinyata,Allura cikin ruwa ce mai rabo ka dauka don haka sai kije idan dan ki yana iya shiga cikin takaran mane ma,sai ya,shiga in har rabon shi ce sai ayi dashi
O lalai k8ce min duk abinda Kubura takeyi da,sanin ki takeyin shi ashe ?
Kwarai kuwa sukaji muryan malam mudi wanda ya shigo gida rai a bace shima yazo da zancen da aka fada mai a,massalaci don yayi bincike sai gashi yaji da kunnuwan shi abinda Mama Saude din take fada, da bakin ta,
Nan akafara musayar harshe akan zancen tsakani Baba Mudi da mama Saude mahaifiyar Kubura,
Umma Rabi ta bargidan a cikin bacin rai da mamaki uwa kamar Saude ace wai ta zabawa yarta abinda ranta ke so,
Har takai kofa take jin malam Mudi yana cewa koda,Kubura zata mutu ne sai ya aura mata Hamza ,
Ita kuma mama Saude tace wallahi yar ta bazata yi aure gidan wahala,ba,
Ita a wahalce yarta a wahalce wazai kama wani a cikin su,
Wanan zancen yai matukar tayar wa Umma Rabi da hankali sosai, inda,ta bar gida duk da Atika na mata sai da,safe,,
****** ********* ******
Wanan zancen wasa wasa ya fara karfi a tsakanin mama Saude da baba Mudi,
Amma duk wanan fitinan bai sa jikin Kubura rai sanyi ba akan fitinan iyayyen nata,
Don ita sam yanzu yadda idon ta ya bude bata jin zata iya auren Hamza, don baiyi mata ba,
Bai daga cikin tsarin irin mazajen da take so ko sha,awan mallaka,
Don haka ta sha,alwashi a ranta cewa bazata taba yarda da zancen auren Hamzan da mahaifinta ke son ya tursasa mata ba,
Wanan fitinan yasa gaba daya gidan ya koma ba,wani armashi don duk mutannen gidan suna a cikin damuwan wanan futinan da,akeyi,
Magana wasa wasa har ta kai ga magabantan su sunzo an zauna dasu akan zance baba ya kafe akan sai ya aura mata Hamza,din,
Yanzu duk inda Kubura zata fita an kafa mata,dokar cewa dole sai da,daya daga cikin yaran gidan a tare da ita,
Sanin da tayi cewa yaran Atika zasu iya fadan duk wani abinda sukaga tayi yasa ta yanke cewa ta dinga fita da Aisha kawai don tasan idan tace kada ta fada bazata fada din ba,
Don haka yau taiwa baban karyan cewa suna son zuwa gidan Anty Sadiya babban yarta da suke daki daya,
Baba yake tambayan ta ko da,zata fita take cewa da yar AGWAI zata fita, dan shiru yayi sai kuma yace kada su dade a can din yafita,
Tunda zasu fita Fatima taiwa yar ta fadan cewa ta iya kanta kuma ta kama bakinta ga duk abinda ta gani don karshen ta akanta laifi zai dawo idan har tazo tafadi wani zance akan Kubura din,
Aisha tace wa mahaifiyar ta tau insha Allahu Ummi bazan kasance mai hadin hasumi ba,,,
Wasu yan kodadun kayan ta ta,saka ta sukafita duk da ita Kubura bato ace tafita da mai irin wanan shigar ba,
Dole ba yadda ta iya,dole suka,fita a hankan don shine rufin asirin ta,
Sai da tajata zuwa inda zasu hadu da Mansur din ta inda suna a cikin mota a zaune har suka gama abinda suke tafuto suka nufi gidan Anty Sadiyan su,
Ko a gidan yar uwar tasu Aisha bata zauna a daki ba daga waje ta,dawi tadan zauna tana jiran su,
Bayan fitowan su zasu tafigidane Anty Sadiya ta rako su take cewa ,
Shikam baba may yasa wai ya nace a kan zancen wanqn Hamzan da ya matsa haka ne wai,
Ai yanzu shi kamshi Hamza din yasan cewa kin wuce ajin sa,
Ya dauki yar AGwai ya bashi mana don itace daidai da wanan din, saboda yar talauci ce kamar shi,
Sai suka saka dariya har da tafawa a,tsakanin su kamar wasu kawaye can,
Daga, can gurin da take tsaye dan nisa kadan dasu tana iya jiyo hiran nasu da irin zagin da,suke wa mahaifin nasu cewa ya tara gida da mata da yara ana ta,wahala,
Har suka dawo kan zagin mahaifiyar ta da cewa wai taga guri harda daukan ciki yanzu mai ga cikin nan yana,wahal da ita babu mai taimakon ta,
Sai da,sukayi gulman su suka gaji sannan sukayi sallama da ita,
Kubura tace ke dallah tashi mu tafi kinji kin zama,wa mutun kamar wata,sojan gona,
Aisha da take sauraren su ta,sauke doguwar ajiyar zuciya taiwa sadiya sai anjima suka kama hanya, gida,
****** ********** ******
Hamza kan iyanzu ya kusa kammala karatun shi na diploma da yake yi, inda kuma yake ta har kokin shi,
Zance kubura dashi ya lafa don an dakatar da zancen baba ne dai yasha alwashi cewa sai yai mata auren nan komai abinta,
Wajen goma sha dayan dare kowa ya,samu mafaka ya kwanta suna barci a dakin Mahaifiyar ta taji kamar ana kiran sunan ta a marki,
A hankali ta fara bude idanuwanta inda take jin muryan Ummi a cikin wani irin yanayi tana ce mata ta miko mata kujera daga waje,
Ba shiri Aisha tamike ta cire sakatan dakin da,sauri tafita sai gadmta dauke da kauwar kujerar zama,
Nan ta dire