Sarautar Mata
Chapter 73 of 94
maza yasa su dan canza takon tafiyan su cikin sallo da yanga irin na matasan yan mata, zamani,
Har sun dan gwauta su kadan yayin da idanuwan mazan yake a kan yan matan masu tafiya,
A,a Habiba yai ko gaisuwa babune daya daga cikin abokan hiran su hamza yake cewa yan matan tajuyo cikin yauki da yanga tana cewa kai, Abdul wallahi na fada maka kabar kirana da habiban nan ko muyi tsiya,
Dariya yasa yana cewa ai tunda kinci sunan tsohuwa ni dashi zan dinga kiran ka don ban san wani Biba can,
Ashe tobashiyar Abdul ne yarinyar don haka,suke wanan wasan shi da ita idan sun hadu,
Hamza ya kura mata ido yana nazarin abubuwa da dama akan yarinyar,
Bayan tafiyan su Hamza kece wa Abdul wanan yarinyar fa yar wani gidane
Abdul ya dan kalleshi da mamaki yace zi tobashiya tace nan yake fada mashi irin yadda alakar su yake da,yarinyar,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
[6/28, 4:11 AM] اختي خفصة: IDDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON YIN HAKA CIN AMANA NE,,,,,
Tun daga wanan ranan alaka ta kullu a tsakanin shi da Biba, soyayya suke mai karfi a tsakanin su, irin ta saurayi da budurwa,
Ranan da na fara tsintar maganan ba karamin tashin hankali mukayi da hamza amma si yake gwada min shi ba,wai zancen serious bane kawai dai lokaci ne
Don shi, da wasa ya dauki zancen a gurin don haka in zan daina hauka na dai don shi bai ma da lokacin wanan,
Ba wai na yarda da zancen shi bane kawai dai na hakkurane don kada wani yaji mu yace ina da matukar kishi,
Amma abin yana ci min rai sosai don sai nakan ji su suna hira cikin nuna so da shaukin junan su,
Da abin ya damay ni sai na samu anty hindatu da zancen don ta samo min mafita akan matsalar,
Tambayoyi tafara yi min akan ko dai ina da matsalane a gurin kwanciya da Hamza,
Kunya na kawar nace mata ban tsanmani ba gaskiya don duk yanayin da nake nakan daure da bukatar shi a kaina,
Tace kuma duk kin tabbatar da,cewa kina bin duk wani sallo na kwanciya,ki tafiyar dashi don kin san fa,shi namiji yafi son ana juya shi a kan gado,
Duk abinda zakiyi in ba kece mai shafar shi sai shi kadaine zakibarwa yana ainkin shi akwai matsala a hakan,
Nake cewa,gaskiya ina da dan raganci a wanan fanin don wani lokaci shi kadai ke aiwatar sa kwanciyan mu,
Kinga matsalar ki ta,farko ke nan Aisha indon kice daya bukace ki zaki yarda kawai ba tare da kin ba da taki gudun mawar ba ke ma,dole ki dinga samun matsala dashi gaskiya,
Don haka ki tabbatar da duk lokacin da zaku kwanta kamar gasar gamsar da junan ku zakuyi bawai ki barshi ya kida yaraya ba shi kadai, don haka nasa wani namijin hangen nesa,duk kowani namiji yana da sha,awar mace tana shafar sa aduk lokacin da,suka kasance tare,
Nace a hankali zan gyara hakan Anty tace da kin kyautawa kanki inkinyi hakan,
Idan yai tafiya ko ya,shiga gari sau nawa kike kiran shi Aisha ?
Nace gaskiya ban faye damuwa dana kirashi ba anty gara mashi yakan kirani kila safe da yamma kafin mu kwanta,
Matsala Aisha matsala wallahi,
Wa yafada maki mazan yanzu ana masu haka ai in fada maki idan bakira ba a yini tau sau biyar ke nan,
Ke ko kazan gidan ku tai koto ce mashi, aikuwa yanzu kazan nan tai min abu kaza na gyara mata kaza,
Wayan kiran namiji a waya yana da matukar amfani Aisha shakuwa, so, da kauna yana kara shigane ta haka a tsakanin ku,
Ke baki da abin fadi ce mashi kawai yallabai ya rana ya kake, ko kaci abinci kuwa, don hakan zai sa ya san cewa kin damu dashi matuka,
Idan yana gari kuma hakan ma ya kasance ki kuma dinga shiga kina fita kina kwalliyan ki,
Idan yana gida a tare dake kina kokarin dan manna jikin shi a naki kina dan jan shi da hira koda akan harkan sana,an shi,
Sanu sanu sai kiga kin zama abokiyar shawaran shi don ko wani abu zaiyi sai ya kira ki ya nemi shawaran ki,
Nasan matsalar ki Aisha shine uwar mijin ki zakice kina jin kunyan idon mutanen gidan ku,.
Wallahi ki gyagije ki zama abin, kallo a gurin su don farautawa mijinki rai don samun ci gaban rayuwan ki
Hakama fanin girkin ki tunda yanzu kuna da,wadata atare da ku ki dage ki koyi girki masu ma,ana kikuma fahinci wani irin nau,in abinci yafi bukata namu na gargajiya ko na modern one,
Gyaran gida dakin ki da kuma yaran ki harshi kanshi maigidan ki tabbatar kina kula da hakan,
Nasan kina da biyayya ga iyayyen shi da uan uwan shi to sai ki kara ki gwada mai kin ma fishi kaunan su,
Abinda bai so ki ki wanan aban kema har cikin ranki,
Haka abinda yake so gwada mashi kinfishi son abin kema don yana so amma banda kishiya, fa sai muka dara duk ni da ita,
Tace a in kin gwada kin son kishiya ai sai yakaro maki uku lokaci guda,
Balle ma ba kishirya ce ba a so ba yanzu halinta don duk wace zata shigo da gurin take shigowa ko ta fitar dake ko ta nakasa ki dake da babu duk daya a gun miji,
Shiyasa kikaga mata yanzu sun jajirce akan kishi don gudun komawa baya a,rayuwa,
Hakan ma kawai idan kin gwada zamu iya fahintar wasu abubuwa daga gare shi don a haka zamu gane inda kike da,weakness a,gareshi,
Don zaki matukar ganin canji a gareshi a lokaci guda zai sake maki gaba daya,
Nan dai taita kawo min musalai irin yadda ya dace mace ta bullowa mijin ta gurin kama kafan shi da daure zuciyar shi baki daya,
****** ********* ******
Abu na farko dana,fara gwadawa shine bugun waya, nakirashi da,safe nai mashi ina kwana bayan mun gaisa sai dan shiru,
Sai cewa yayi Humaira lafiya kuwa,
Nace may kagani sai yace a,a kawai dai na tambayane ko da wani matsala,
Ni kuma na fahinci mamakin kiran da nai mai ne yau muka gaisa bashi ya kirani ba kaman yadda muka saba,
Bayan dan wani lokaci kuma sai na kara kiran shi yadauka nake ce mai yakuke can da fatan harkoki suna tafiya daidai,
Daga inda nake a cikin waya nadan ji ya,sauke ajiyan zuciya yana cewa, Alhamdullahi Humaira gani nan ma nafito office din director,
Zuwa rana bayan munci abinci nake kara bugawa nake ce mai yayana kako ci abinci don mu gamu har mun gama cin namu,
A karshe nake cewa ga Jidda wai na gaishe ka yace bata wayan nai magana da ita,
Duk da ba magana yarinyar ta iya ba sai na manna mata waya a kunnen ta nace ga Abba yace, sweetie na sai naga yarinyar tai murmushi don jin muryan mahaifin ta,
Nan na ji wani irin tausayin kaina da yarinyar ashe na dade ina cutawa rayuwan mu ne ban sani ba,
Sai da,dare nakirashi ina ce mai ya gajiya da zirga zirga yace wallahi fa Humaira kamar kin san yau nasha zirga zirga a garin nan don ganin komai ya kammala nake ce mai to a huta lafiya,
Yace ina yaran nace ganin dai da Umma na ita ko Jidda tana gurin kakan ta,
Yace kai mai raba Jidda da mama ai sai Allah don shakuwar su tai yawa wallahi,
Nace cikin dan murmushi mamace ta sai hakan daga gare ta kasan yaro inda yaga fuska can yake,.
Yanzu fa zan iyacewa duk neman kudin mama akan Jidda ne tun ina fada har nakawo ido nasa masu,
Yace babu ruwan ki shiga tsakanin masoya kibar su suyi abin su don Jidda ta zama yar gidan mama ko nace gaskiya kan,
Mun dan yi hira akan Mimi karama dake da,shegen wayo don tasan shi sosai ko nono take sha taji muryan shi sai ta sake dashi da Ibrahim, don shi Jibrin cewa yake wai Jidda ce yar shi,
A karshe nake cewa yaya ka kula min da kan kafa kada ka dinga zama da yunwa,
Wai madam yau may ke faruwa ne haka,?
Nace may kagani yaya ?
Yace tau a daibar zancen nace kewan ka da rashin ka a kusa damune yadan fara damuna,
Yace taufa ni dan gatan Humaira da Umma ke nan don kune next to me,
Munyi sallama acikin dan barkwanci dashi bayan na kashe wayan na nisa a hankali tare da lumshe idanuwa na na ce matsala ashe a gurina take,
Allah Allah ka bani ikon gyara duk inda nake da matsala akan hakkin mijina dake kaina,
Wallahi kafin ya dawo wani dan shakuwa ne ta musan man ya shiga tsakanin mu ta,waya,
Ni kai na ko a haka nasan na samu canji ta musan man daga wani bangare ta rayuwan da nai sakaci dashi a baya amma insha Allahu da sannu zan gyara, komai na,rayuwana ta yadda zai iya jin ba wata sai ni a gaban shi dama kowa a duniyan nan,
****** ********* ******
Ranan da mukai waya yake ce min zai dawo next tomorrow ban zauna ba nai kitso na gyara dakina har wanki sai da nayi ban bar komai a fili ba,sai da na gyara har gidan mu,
Na dan zana siffan lale a hannu na da yake na iya zanen dama ban dai son yiwa kowa ne yarana nai masu kitso su ma irin ta yara mai ribbos,
Asmau wace dan kwana biyun nan muna da dan shakuwa ta musan man don har hiran saurayin ta dake dan kokarin ja baya da zancen auren su muke yi da ita ina dan bata shawaran da yadace don Umma nacewa wai ta rabu dashi don baida komai,
Dama kuma saboda shi taki aure tuntuni don yana karatu ne ita kuma ta nace sai shi zata aura,
Hiran shi da shawaran yadda zamu bullo mai da nake mata yasa ta kara manne min don ko yaushe muna dakina anan take cin abinci tayi komai,
Sai Umma ke cewa wai bata san ko may mu ke kullawa ba adakin yanzu Asmau ta,wani nace min,
Asmau kance mata Umma kin mata cewa dama Aisha kawata ce muna yara kece dai kika rabamu da ta auri yayana wai kada ta raina mu,
Sai nace kin taba ganin mata ta raina mijin ta aiku mazana ne dolene na baku girman ku,
Tabe baki Umma tayi tace koma may kuke kullawa ai in yai wari muji don mu yan kallo ne,
Sai dai muyi dariya kawai muce Umma alheri muke kullawa mu,
Shigan dare yai muna musalin sha,dayan dare suka,shigo duk a lokacin ina zaune ina jiran shi don nasan da zuwan shi banyi barci ba yadda na saba,
Duk da dare ne ina cikin kwalliya na da makeup a fuskana sai kamshin dake tashi a jikina da dakina mimi tana kwance saman shifidar ta dana tanadar mata a gefe,
Ina jin muryan shi ya shigo namike tare da dan gyarawa na fito waje har lokacin su Umma basuyi barci suna zaune suna kallon hausa film da yaran ta,
Ban damu da suna gurin ba dana,fito nake ce mai sannu da zuwa yaya tare da dan rugumo shi kadan a jikina na karbi yar jakar dake hannun shi ,
Kallon juna sukayi kawai kowa da abinda yagani a idin shi Hamza ko sai faman murmushi yake yana cewa Ran gida baki barci ba ashe ke ma,
Nace nasan kana hanya ina zanyi barci ban ga isowar ka ba lafiya,
Ya tsaya gurinsu sun dan gaisa ya mike don zuwa daki Umma ta bishi da kallo tana cewa har zaka,shige ke nan yace wallahi Umma duk a gajiye nake tun sha daya nake hanya fa,
Allah ya bamu alheri tace don nasan ka,shige kenan bazaka fito ba kuma yace gaskiya kan,
Yana shigowa daki sai kokarin cire a gogon dake hannun shi yakeyi ta bayan shi na zagayo na dan rugumay shi a hankali tare da sauke ajiyan zuciya a hankali,
Nace sannu da zuwa yaya ka tafi kabar mu da kewan ka sai tunanen ka kawai muke yi,
Murmushi yayi tare da dan zagoyo ni muna fuskantar juna yake cewa nima ai kun barni can da kewan ku don ban ko gama abinda nakeyi ba nadawo donku,
A hankali nace mai ruwan wanka yana a bayi don yanzu da ya gyara muna daki har da bayi akai muna a cikin dakin ,
Mun huta da wanka ana kirga cewa munyi wanka kazs munyi da,asuba kuma muna yi da rana wani lokaci har da rana inji Umma wai na faye barnan ruwa da yawa,
Wani lokaci kuma takance wai mace ke nan kullun bata da,aiki sai wanka buta kamar agwagwa,
Yana fitowa nace mai abinci fa yace yana goge ruwa akan shi,
Wallahi Humaira ban iya cin abinci yanzu duk a gajiye nake abinci zai min nauyi mun kuma ci a binci a Jaba,
Nace cikin marairai cewa aiba mai nauyi na girka ma ba don nasan baka son cin abu mai nauyi da,dare sosai,
Ba laifi don ya dan sha perppe soup din kifin da nai mai da yawa ina daga gefen shi zaune ina dan zuba mai ruwa tare da dan jan shi da hira a hankali,
Ya, gama na zuba mai ruwa da sabulu ya,wanke hannun shi na kwashi kayan na nufi dashi dakin Umma ko akwai wanda zaici kada ya lalace idan ya kwana,
Yana waya ko da na iso dana dan saurara sai naji da wani abokin kasuwan ci shine yake fada mai cewa ya iso lafiya yake tambayan ko an kawo motan maganin shukan da ya bayar a shigo dashi zuwa wani kauye,
Kara dan kimtsawa nayi tare da haye saman gadon mu bayan naiwa mimi addu,a,
Har ya karaso bakin gadon da waya a hannun shi yana yi inda ya dan zauna a bakin gado,
Juyowa nayi don jin shi a kusa dani inda cikin dakiyar zuciya na,dan kai hannu a saman bayan shi nadan fara shafawa a hankali,
Ajiyan zuciya naji ya sauke tare da,sallama da mutumin da yake wayan dashi yana cewa sai dai da safe indan mun hadu sai mu karasa maganan,
Yana aje wayan yadan juyo gareni tare da sauke ajiyan zuciya yana cewa Hummaira duk kin canz min fa gaba daya,
Kafin nai magana kira ya,shigo a,wayan shi kallon wayan yayi yaga mai kiran shi sai naji yadan ja tsaki ya dauki wayan ya kashe gaba daya yana cewa ban son yawan damuwa please,
Nan na fara mashi sabon sallon da nazo mashi dashi a ranan duk ya susuce min ya koma min kamar wani karamin yaro sai yadda na yi dashi a ranan,
Bayan komai ya dan lafa a tsakanin mu na manne a jikin shi ina cewa yyallabai kafa kwaso gajiya ne nagani,
Ya kamata ka huta haka don ka samu dan natsuwa kafin safe don nasan ko goben ma ba hutawa zakayi ba,
Yace ban tsanmani gobe zan iya zuwa ko ina don ina son hutawa sai a gida nima cikin iyalina koda sau daya ne a,sati,
Washe gari tun da,safe duk da akwai gajiya a jikina ban kwanta ba sai da nafito nai abin karyawa kamar yadda na saba yi a kullun,
Nagama nai wanka na tsala kwalliya na cikin wasu English dress da aka sayo min a,sokoto ta gurin hindatu,
Ina fesa turare naga yadan juya daga gurin da yake kwance hakan yasani gane cewa ya farka ke nan karasawa nayi bakin gadon ina cewa yayana,
A tashi aci abinci ko kada yunwa ya illanta min kai ina gani,
Jawoni yayi zuwa jikin shi ni kuma na biye mai tare da haye ruwan cikin shi ina cewa ka tashi kai wanka ka,karya kaje ku gaisa da mutanen gida,
Yace ai ban gama gaisawa da iyalina ba ma kafin naje gaida na cikin gida,
Nan wani sabon wasa ya fara a,tsakanin mu sai kace kanan yara mun dauki lokaci a hankan cikin wani yanayi na farantawa junan mu rai san,nan yadan sarara min,
Ina daga gefen shi a kwance yake cewa bayan ya,sauke numfashi da karfi yace wai Humaira may ke faruwa ne haka please,
Kaman ya yaya ?
Yace gaba daya naga kin canza min a cikin lokaci guda halin da ban san ki dashi ba sune nake gani a gare ki,
Nace ba abin da ke faruwa canjin yanayi ne kawai yanzu kaunan ka ta girama ta kai lokacin ta shine kawai,
Yace eyyeh kalai naga alaman haka ashe sai na shirya ke nan don yanzu yarinya ta girma nace lalai kam don kana da,aiki ja a gaban ka,
Sauka nayi daga gadon na shiga ban daki ban futo ba,sai da na tsabtace kaina nafito ina cewa ga ruwan wanka can na hada ma kaima,
Sai na samu yana waya yana fadin a lokacin da nake hutawa da iyalina ya dace a bugo min waya,
Ko sau nawa za a kirani inda i a tare da iyalina bazan dauki waya ba gaskiya don haka a bari kawai,
Shan jinin jikina nayi don na fahinci da mace ce yake wayan don haka na wuce gurin mirror ina gyara jikina,
Yana kashe wayan ya juyo inda nake a zaune yana cewa azo a taimaka min na tashi tunda duk kin kashe min jiki,
Kafin nai magana dama duk a kule nake sai muryan Mama naji a falo tana fadin Aisha yar ki fa nono take so kila don ta ki yarda tun dazu kuma taki yin barci,
Don haka na mike zuwa falon don na karbi yarinyar hannun mama kafin na koma ciki har ya,shige bayin don yin wanka,
Sai da ya karya yafita zuwa gurin su Umma don su gaisa dasu tun bai zauna ba Umma ke cewa halan yau baka fitane har kakai war haka baka fito ba,
Cikin dan yamutse fuska tana kaiwa zaune yake cewa wallahi yau banjin cewa zan fita don hutu nake bukatar yi a gida,
Nan ya fara gaishe ta