Sarautar Mata
Chapter 85 of 94
HAKKIN WASU PLEASE HAKAN CIN AMANA NE,,,,,
Umma tayi kuka bayan ta koma gida ranan har tagaji tasan cewa itace ta jawa kanta don ba abinda bata fadawa wa Biba a kan al,amarin gidan a lokacin tana ganin Biba zata mara mata,baya ta cin ma manufarta na kawar da ni a gidan,
Amma,uwar Biba taiwa yarta kashedin hakan tace duk kika yarda da hakan wallahi ke sai naki yafi muni a,tsakani ku,
Na horeki ki kiyayi wanan matar don ba alheri take kokarin shuka maki ba,
Shiya ashe Biba ta tsani Umma don uwar ta ta fahintar da ita ko waye Umma din,
Koda Hamza yadawo yaje gaida ita sai Umma take fada mai irin cin mutuncin da Biba tai mata,
Hamza bayan yagama saurare duk da,ranshi ya baci amma,sai ya daure yace, a,a Umma Biba fa yarinyar ce karama kikace nayi hakkuri da,duk abinda tai min a gidana don haka ke ma Umma don Allah kiyi hakkuri yarintar natane takawo gare ki,
Ya mike yana cewa ni zan koma dama,nashigo nan gurin Baba Mudi ne kin san bana ina son su sauke farali insha Allahu,
Da sauri ta ce wani Mudi kuma yace Baba Mudi dai mana Baban Aisha, nake nufi dashi da mahaifiyan ta gaba daya zasu tafi tare da mama da Jibrin,
Sa,a datu sai in Allah yakai mu sutafi da Biba lokacin ta yi aure,
Wai ko yaton nan kasan ciwon kanka haka kawai don kudi suna maka kaikayi zaka kwashi kudi kace kabiyawa Mudi kudin maka shida uwar matarka,
Umma kudin nawaye ina kudin yarsu ce yakaini ga haka ko abinda yafi haka zan iya masu muddin ina da halin yin su,
Yace ni zan tafi akwai inda nake son zuwa umma sai cewa take ga iyayyenka maza a gari baka kaisu sai wasu don ka,gwadawa mutane kai dan dadin buje ne ko,
Yace aiko tellan ya iya dinka bujen ke nan yafadi a zuciyar shi,
Nan yafitar yabar ta tana ta faman masifa da jidalin wai an mallake sai yadda aka,ga daman yi dashi baida fadar kan shi,
Tai tsuki tace ita wanan banzan Biban da ya dauko bata san ciwon kan ta ba ma balle na wani,
Duk da ya hasala da abinda Biba taiwa Umma sai ya ke kokarin share zancen don bai iya daukan mataki a halin da take ciki ga tsohon ciki a jikin ta,
Biba sai jira take yai mata magana don tasan cewa Umma ta fada mashi komai yadda,sukayi amma abinda tayanke zata fada mai shine Umma karya take mata da,sheri,
Tace Umma ce tazo mata da wani zance da bata yarda dashi ba haka ta kulla a ranta,
Sai dai bazaman lafiya don gani take Hamza da Aisha yaudaran ta suke suna cin amanan ta kawai,
Abin yakai su har saida iyayyen ta suka zo a wani dare ana sulhunta su a dakin ta ake zance amma zakace a tdakar gidan mu ne saboda yadda Biba ta daga muryan ta tana kuka tana magana,
Wallahi gwago bai daukeni a matsayin matar shi nake ba don banbancin da yake muna,
Komai yasamu sai Aisha da diyan ta kawai yasani sai yan uwanta gwagon nata tace a dama ke yaya kike so so kike ya,watsar da iyalin shi saboda ke,
Kinki kwantar da hankalin ki kina bin rudin shedan yaya kike son gani dama,
Kuma mu mun san yana muna duk cikin mazan yan uwan ki bamu da kamar shi wallahi,
Idan ke baki ganin abinda yake maki mu muna gani, don mun san yai muna,
Kishiyar ki kuma batai muna komai sai alheri don ba mai zuwa gidan ga yace tai mai wani keko fa kinawa nata mutunci yadda take muna,
Ni ban ma gan su ba balle inji Biba din sai dayar matar tace kingani basu ma zuwa ke nan,
Gwago duk muka tashi magana sai yace min wai shi bai iya yiwa matarshi komai don da ita yake tunkaho,
Hamza dake gefe zaune yana wasa da hannun mimi da yashiga da ita dakin yai murmushi zuciyar shi tana mashi soya,
Kin dai san yadda gidan ku yake kece uwarki tafara yiwa aure idan baki kwantar da hankalin k8 ba kika bantale auren ki dake da ita sai ai maku dariya,
Sai lokacin yai magana yace wallahi gwago tausayin mummy nake ji amma ita batasani ba don koyaushe tana kirana ta bani hakkuri,
Amma ita bata san hakan ba burin ta kawai taga tatayar muna da hankali a gida ,
Itace kullun akewa laifi ita ba taiwa mutane batasan hakkuri kowa keyi ba,
Yadda kike nufin na wullakanta mamata saboda ke na fada maki hakan bai yuyuwa don ni batai min komai tsakani da ita sai rufin asiri da zaman lafiya don wallahi tunda na,auri Aisha ba a taba shiga tsakanin mu ba,
Gwagon ta tace tau ke kinji ke ko aure ko shekara daya ba a rufe ba kin cika mashi gida da hayaniya, wallahi habiba kiwa kanki fada Allah,
Ashiru tayi sukai mata tas akarshe sukace taba mijin ta hakkuri yace ai babu komai ni dai na fada mata komai lokaci ne, idan na samu yadda nake so a gareta komai zai wuce ne,
Kwana biyu kamar ta daina a na zaman lafiya da kowa a gidan ba wani matsala kuma sai dai ance mai hali baya barin halin shi don ita kishi halin ta ne karara, take nuna shi ko a bako ne balle mu yan gida,
Tafiyan su mama yazo don haka banda zama gida sai faman zirga zirga nake ban gidan mu ban gidan su Umma, don ganin komai ya kammalu,
Sun tashi lafiya yabani kudi nakaiwa Baba yabarwa iyalin shi tare da buhuhunan abinci da zasuyi amfani dashi,
Tun ban fitaba Atika tace bata yarda ba saidai a raba aba kowa nashi kada diyan mama saude suzo su kwashe ,
Tana nufin su kubura wace yanzu mijinta komai ya kara dagule mashi tayi yaji tayi fitina ya sake amma yaki sakin ta,
Sai bakin wahala da sukeyi don sai sun nemo da kan su sunci har dashi saboda yanzu ba,a harka dashi ga sabbin matasa masu irin harkokin shi sun taso,
Dole baba yasa a raba masu kowa ta kwashi nata zuwa dakin ta dashi kudi ma,sun raba ganin haka nacewa Ummi zan tafi dasu yan biyu gidana na zauna dasu harta dawo, tunda abu ya koma haka,
Ummi tace nima tunanen da nakeyi ke nan don da gidan Anti naso na kaisu amma kuma itama tana fama da kan ta,
Ummo taje tafadawa Baba yadda mukayi yace shima haka yafi mashi kwanciyan hankali
Ban dawo gida ba ranan saida yaran da kayan su sai dai ban kwaso duka ba,
Ganin yaran ya tayarwa Biba hankali ta samu Hamza a daki tace wai na cika gida da yan uwana da diyana an mayar da ita boya,
Ya dago kai ga abinda yakeyi yace haba BIBA Biba ke na gane problem ce,
Kin zama Biba PROBLEM wallahi komai kice ke an kun tata maki to naji badai girkin bane matsala tace to kai bakaga yadda nake bane yace angama,
Da dare ya hadamu a falon shi yace abinda yasa na taraku shine ina son daga yau ku raba kitchen din ku kowa ta dinga amfani da nata nikuma zan sayo kayan abinci na ajewa kowa nata,
Ke Aisha ki girka naki da duk wani wanda yake a karkashiki har ni idan ina dakin ki kiyi dani,
Ke kuma Biba daga yau kiyi wanda zaki iyaci iya ke sai ni idan ina gurinki ina shike nan yanzu zance ya kare,
Gyaran gida kuma already madina keyi ba,wani kyashi ko jin haushi sai taci gaba dayi yadda ta saba,
Ya juya inda nake yace ki min list din komai da ake bukata na amfani gida sai nasa a kawo maku,
Biba tace ke nan nima nayo nawa ko yace akan may zakiyi naki daban nata daban kike nufi k8 bari idan an kawo sai ta cire maki naki, ina shike nan an gama zancen ba wano korafi kuma,
Najuya na kalli Biba wace ke ta wani kumba tana ya mustan fuskan ta sai na gane cewa itacdme ta samay shi da wani zance ke nan,
Kamar yadda yace haka nayi na,saya muna komai yadda ya dace ankawo muna yake cewa shima yana son yai tafiya zuwa saudiya amma ta international yake son zuwa don akwai business din da suke son zuwa can su kullah,
Ana saura kwana biyar ya tafi Biba ta tashi da nakuda ba bata lokaci yangidan su suka zo aka kaita asibiti, ,
Bayan dan lokaci kadan ta haifo yarta,mace bakakirin da ita babu inda yarinyar ta biyo hamza sai uwarta,
Tun bata sauke numfashi ba take tambayan nurse din may ta haifa sukace mata baby girl wani irin abu taji ya soki zuciyar ta,
Haka ta fito daga dakin haihuwan ranta babu dadi ita yar jaririyar sai faman tsula ihu take tana neman agaji,
Babu kowa daga gidan su Hamza kuma kowa yasan cewa za,a zo asibiti da ita a lokacin amma sunki zuwa hakan ya bata ran iyayyenta sai faman masifa sukeyi suna cewa wai lalai akwai kiyayya mai karfi a tsakanin su shi gaiyar aikin shi kadaine yatafi sai abokin shi,
Can yabar su yadawo don ance wai a bari ta dan huta saboda jinin da yake dan zuba mata,
Biba tana kwance a gadon da aka bata a,sibitin wasu yan siraran hawaye suka zubo mata ba wanda yagani sai gwagon ta ta duka kan ta kamar may rada tace,
Amma Allah waddai da halinki Habiba nafahinci hawayen ki na butulcine wa Allah akan yabaki diya mace kike wanan kukan haka,
Tace ba hakana bane gwago tace wallahi maza ki share hawayen ki tun duniya batayi dake ba, sakariyar banza kawai su diya matan da aka haifa mashi kinga yakai su jujin da akeyar da su ne,
Bashiri tafara dan kakaran dariya a fuskan ta don bata san za,a iya fahintan taba amma ina har sun fara yin rada a kan ta,
Saice mata suke dan baba yafito da dabe sai yaya kuma tace wanan ma yar baba ce ai,
Ya dawo gida yake sheda muna an haihu lafiya muka hau murna da farinci sai dai ban tambayi mai aka haifa ba,
Sai doki da murna kawai mukeyi yakalle ni cikin sha,awa da tausayi yadda nake nuna farin cikina ,
Dago kai ina cewa yau Amarya ta huta da nauyin ta saura ni kuma Allah ka saukeni lafiya kabani mai albarka,
Yace amin su Jidda sun samu kauna ya fadi cikin lumshe idanuwan shi nace a, mace Allah yabamu,?
Allah ya raya muna ita yasa mata albarka yace amin Aisha amma ai ita uwar diyar naga batai murna ba sai fushi takeyi,
Akan may natambaya yace ba ta haifo maki magajin da tace ba mana ya wuce shi takewa bakin rai,
Yanzu suna ina yake ce min tana can ance abari ta dan huta tukunna sai anga yadda ta kasance tadawo,
Nan nashiga buga waya ina fadawa mutane Amarya ta haifo ban bari su tambayeni sai na kashe wayana,
Umma tanajin an haifu cikin kaguwa tace may aka samu yace mata mace,. Shiru tayi babu ko Allah ya raya,
Dariya yayi bayan ya kashe waya yace Umma ke nan haryanzu dai tana ga akidar ta ke nan,
Sun dawo gida da yar jaririyar baka batada kama dakowa amma sai naji yan uwa Biba suna fadin wai yarinyar tana da kama da mimina,
A zatona yan uwan shi zasu shigo ko don dan uwan su da akaiwa haihuwa amma babu wanda yashigo gidan ranan,
Washe garima basu shigo gidan ba sai wajajen karfe biyu sukazo ganin baby nasan daga gidan Umma suke,
Matsalar da akasamu shine nadai yi masu abinci dadare na basu amma da rana Anty hindatu ta hana na basu,
Shiru shuru suna jiran nakawo masu abinci basu ga na shigo dashi ba ga yarana zaune falo suna cin tuwo shimkafa da miyar agushi yaji manja da nama hudun gudun,
Gwagon ce tafito take ce min Aisha sai naga har yanzu ba,a kawo wa maijego abinci ba dai,
Nace a gwago ita Amarya bata fada maku cewa girkin mu ba,a hade yake ba don haka ko na jiya dai na taimaka ne nabayar kawai,
Subbahanallahi inji gwagon tana cewa ya akai haka kuma, gida daga ki sai diyan ku ace an raba girki nace gwago matsalar yarki ce itace ke da bukatan hakan don ra,ayin ta ne,
Gwagon ta juya zuwa dakin dake cike taf da jama,a sai hira akeyi tace Habiba yaya tsarin gidan nan yake maku ne wai don nasamu kishiyar ki da zancen abinci take ce min wai ba hakkin ta bane hakan,
Gaba daya dakin tsit akayi ana sauraren zancen gwagon sai yan katsalanda suka fara cewa wai ga zancen banza may take nufi da fadar hakan,
Gwagon tace ku dakata koma may ye ai ita habiban tasani don dole akwai matsala ai,
Ita ko Biba cewa tayi ga yar iska kawai yar rainin, wayyo bari na fita nai mata magana may take nufi,
Wasu suka ce a,a kira mijin ku kawai ki hada yar iska dashi amma ta yaya za,a haihu kice bakiyiwa yar uwar ki girki saboda kishin tsiya,
Kiran Hamza tayi yadauko yana fadin salamu Alaikum, tace amin wa,a laikun sallam my kana ina ne,
Don Allah kazo gida don akwao magana saboda Aisha ta hana min abinci ni da yan uwana,
Yace kamar ya bata baki abinci ba kuma zata fara magana yace ke ganin zuwa ajirani nazo ya kashe wayan kawai,
Sai da ya,dan dauki lokaci yashigo gidan da sallama ina dakina kwance don hadarin da akayi ba ai ruwa ba yasa wa garin ni,ima,
Hakan yasani jin dadi har barci ya dan kwashe ni ban sani ba duk da yaran suna ciki suna kallo don na hana su zama falo don ina gudun su ja man fitina,
Yaran suna gaishe shi amma duk banji sai da ya karaso inda nake kwance yaja min kafa a hankali idona da nauyi barci na bude su kyat yana tsaye a kaina yake ce min,
Wai may ke faruwa ne naji wanan ta kirani a waya wai ko zancen abinci,?
Dan tsuki nayi ina mikewa nake cewa wai kamar ya abinci cikin matse fuskana yace min zo muje falo muyi magana a can,
Da kyat na samu na mike zaune ina daukan dan kwalina da ya zamay a kaina nabi bayan shi nasan yace mu fita dakin ne don yaran dake ciki suna kallo,
Dakin Biba ya leka yace su zo ita da gwagon ta suka fito a tare muka shigo falon da su lokaci guda,
Yace maynene kike fada min awaya ne wai don ina a cikin mutane banji sosai,
Tace wanan yar bakin cikin matar taka mana ta ki dafa muna abinci ga mutane a dakina har ni kaina banci komai ba,
Ya juya inda nake yace Aisha yaya akai hakane wai,
Nace ban gane yaya akai haka ba ka manta cewa tace bata son hada girki damu ne ko kuwa dan ina Aishan sokaye sai naje mata girki tace wayasani,
Ko kuwa don ina neman suna sai naje girka maki abinci ki koro min shi don nasan ba zai maki wuya ba hakan,
Munafuka dama,muna funcin da kika hada ke nan ashe ban sani ba ai dana sani da nasan shirin da zan maki nace to ai yanzu kin sani don haka sai ki shirya da kyau,,
Badai haka kikace ba akwai zamu zuba cikin gidan nan ni da dake shege ka fasa munafukar banza da wofi kawai,
Ke yadaka mata tsawa cikin wani irin murya mai firgitawa, yace da idanuwan shi da suka kada sukai jawur tare da nuna mata dan yatsan shi,
Wallahi Biba ki shiga hankalin ki ke wallahi kin isheni kin isheni a,rayuwana wallahi nayi dana sanin auren ki wallahi,
Fitinar ki yakai min ko ina wallahi ace mace bata da,aiki sai kirkiro jidali
Wallahi bari kiji ban auri macen da zatazo cikin gidana ta,wullakan ta min matana na ba,
Wai ashe matace ai ban sani ba take idanuwan shi suka kada sukai ja yace ashe baki sani amma daga yanzu zaki sani ai ban san baki san matana bane tun farko,
Ya kada kai yace ba komai zan fahintar dake mutanen dake dakin ta suna jiran aci min mutinci sukai tsit suna sauraren mu,
Ita gwagon ta sai fada takewa Biba tana cewa ashe banda mutunci a idon ki habiba,
Yace gwago wanan yarinyar bata da mutinci sam bata son a zauna lafiya a gidan nan,
Gata a tsaye ita da kanta tai tsaye kan sai na raba girki a tsakanin su don ita bata iya girka abinci Aisha da diyan ta suci,
Don gudun fitana badon tafi karfina na yarda aka raba don may kuma yanzu zatace wai Aisha ta girka mata bayan kowa na bashi wanda zaiyi amfani dashi a kitchen din shi,
Don may yasa na yarda da hakan badon kawai a zauna lafiya ba ta manta da irin wanan ranan lokaci da take kulla tsiya a ranta ko,
To Aisha bazata girka maki abinci baki bari itama in ta haihu kada ki girka mata bashi ke nan, ba,
Dama ai ance inzaka gina ramin mugunta gina shi yazam gajere,
Ya juya inda nake yana cewa koma dakin ki kawai shike nan zan san abin yi,
Nace tare da jefa mata harara nace baki da,wayyo Biba da baki wanan haukan ba sakariya kawai,
Nasa cikina gaba na shige abina nabarta nan tana haushi kamar karyan da ta haihu,
Nashiga dakina ina mai jin haushin wanan halin na Biba sai dai ba yadda zanyi don zama ya hadamu sai hakkuri kawai namiji mai aure aure tun yana auro na kwarai dama,watarana sai ya,auro manya, da zata cinye shi ta cinye mutanen gida,.
Komai na shagalin buki a hannu na yabar shi wanda za,ayi a cikin gidan nace bazan karba ba yace shi tsarinshi ke nan,
Don haka duk abinda za a aiwatar nice zan aiwatar dashi ke nan, ya bani wanan