Sarautar Mata
Chapter 86 of 94
damar,
Yai muna sallama yatafi sauke farali kasa mai tsarki shida wasu abokan shi,
Data kirashi kan yaya za,ayi yace ki tambayi matata na bar komai a gurin ta,
Haba ina wuta Biba ta sakani ranan nasha balai da masifan zagi a gurin ta kamar zata cinye ni dan ya,,
Sun kira shi akan don may zaiyi masu haka yace don tasan cewa Aisha mata ta ce shiya na lurar da ita cewa a,tare ta samay mu,
Doleba yadda za,ayi suna ji suna gani dole suka barni ana karban komai a gurina daga su har yan uwan shi,
Anyi suna an watse lafiya yarinya taci sunan mama hafsi bakin ciki a furin Biba bai missaltuwa don har cewa tayi anyi hakane don aci mata fuska an sawa yar ta sunan mama hafsi,,
Sai faman nuna ni aje gani da cikina,tsiriri sai bina da idanuwa kawai akeyi kowa da irin abinda ake fadi a kaina,
Nikan ina dakina da mutane na abokan arzikina da suke tare dani muna hurdan alheri,
Yadda taso ayi shagali na gani na fada hakan bai samu ba don babu halin hakan daure ko ina don ya hana mata kudin komai sai cewa yayi duk abinda za,ayi a tambayi Humaira zata bayar,
Ita kuma kishi ya rufe mata ido bata iya tambayan na komai don fadin rai irin nata,
Haka akai shagalin ba,wani abin azo a gani na shagali da akayi kamar ba gidan mai hali ba,
****** ********* ******
Asaudiya bayan ya isa ya samu su mama hafsi da su Ummina a masaukin su, yakara masu kudi akan wanda aka basu guzuri na mahajjata,
Kamar yadda suka tsara haka akayi don sunyi Meeting kan harkan bunkasa harkokin business din su,
Suna gurin Meeting din ne aka bugo mai cewa Baba Mudi baida lafiya don haka ana tashi yace zaizo yaga surukin shi don baijin dadi,
Sai suke cewa ya,shigo su rage mashi hanya su sauke shi sun tafi masaukin sai babba daga cikin abokan nashi suke cewa bari su shiga,su gaida mara lafiyan,
Gaba,dayan su suka,shiga dakin don ganin jikin Baba dake fama da zazzabi da mura,
Mama hafsi da Ummi suna dakin a lokacin sai dai jin mazane suka,shigo dakin yada,su juya bayan su,
Suna tsaye mutane suna magana suna gaida baba daya bayan daya sai babban nasu yake fadin,
Manene likita yace yake damun shi muryan mutum yasa Ummi saurin dago kanta dake duke don murya ne na mutumin da bazata taba mantawa dashi ba murya ne na mutumin da taki jini a,rayuwan ta da can baya,
Sai dai kuma,shi wanan murya hausan ta yasha banban da muryan wanda take tuhuma saboda hausanshi a kwai surki a cikin ta,
Saidai ta dan davo kai taga wake da wanan muryan mai balain kama da nashi haka,
Fuskan shi ne karara duk da ya kara kiba farin shi ya kara fitowa ya koma wani babban mutum a idanuwan ta,
Bata san lokacin da tace, yaya Bello dama kana raye a duniyan nan kabar gida kabar yan uwa ka kabar kowa naka a gida hankali a tashe,
Kallonta yake acikin mamaki bashi ba harsu hamza dake dakin kallon mamaki sukewa Ummina,
Sai da yai murmushi dama murmushi halin shi ne yake cewa wanake gani kamar Fatima,
Sai kallon ya koma akan su cikin mamaki ya nuna ta da yatsa a cikin harshen yaren kasar Ivory cost yake ce masu sister din shi ce kuma matar shi ce ta da har sun haihu da ita,
Gurin da Hamza yake tsaye yai mutuwar tsaye a lokacin yace ma hamza din a ina kasan yar uwata wanan yar uwatace kuma matata da muka rabu har na haihu da ita,
Yace nafada maka cewa ni dan Nigeria ne tun farkon haduwar mu ni mutumin yankin sokoto ne zamane yakaini kasan da ka ganni,
Har Allah yai min arziki haka ina kuma da iyali a can din yanzu haka,
Sai kallon mamaki sukewa mutumin harda Baba mudi dake kwance saida ya dan mike zaune yana cewa ikon Allah dama kana raye ake nemanka an rasa inda ka,shiga Alhaji Bello,
Ya nuna Hamz yana cewa wanan da kake gani surukin kane mijin yarka Aisha wacce yanzu take da yara biyu na,uku na cikin ciki,
Shine kuma yai muna,sanadin zuwa sauke farali ta hanyar arzikin da,Allah yaba shi,
Zaune mahaifina ya kai daga tsayen da yake yana cewa ikon Allah Alhaji Hamza dama kai nawane ashe Allah mai iko,
Dalilin da yasa ke nan ashe naji ka kwanta min a rai abinda ban taba yi ba aruyuwa na don ban yarda sam da mutanen,Nigeria saboda sun faye yaudara,
Hamza yaji a take wani nauyi da kunya ya kamashi na mutumin, da aka kira da sunan surikin shi a gaban shi,
Ummina ta kara cewa haba yaya Bello kabar gida da yan uwa a ciki tashi hankali har yau suna a cikin bakin rashin sanin in da kashiga a,duniyan nan,
Murmushi kawai yake yana dan buga kafanshi a hankali, tare da tunanen abinda ya faru tsakanin shi da yayan shi shekarun baya da har yai mai gorin arziki akan gona,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABUIDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA PLEASE DON HAKA CIN AMANA NE,,,,,,
ALLAH ya dawo muna da shi lafiya mun tare shi a cikin jin dadi a can yabar su baba sai jirgin mahajjata na hudu zasu dawo,
Sai da yai wanka ya huta yaci abinci don lokacin, yamma tayi da ya iso, garin,
Daki ya samay ni zaune gurin da na idar da sallah na tasa cikin da yai mai girma a gaba sai damu na da motsi yakeyi,
Ya shigo dakin saye da sabon jallabiyar shi, fuskan shi dauke da murmushi yana min kallon kauna a fuskan shi,
Yace wanan cikin Humaira nake ganin kamar yafi na su Jidda girma sosai don baki taba ciki haka yai girma ba,
Nace cikin ya mutse fuska wallahi nima haka nake ji ga kuma shurina da ake kamar ana kwallo dani kayan ciki na,
Dariya yayi yace kila dan kwallo kika samo min wanan karon nace ni uwar diya mata ne fa inji Umma ka manta tace mata zanta haifa ma tunda suna fara dasu,
Shirmay ke nan zancen Umma wake shiga daki dashi tunda ba itace Allah ba,
Yace ni har ma kin bata min rai wallahi ko diya bata dozen za,a haifa min ni ina maraba dasu Allah yabani abinda zan duba tarbiyan su dashi kawai,
Yace ke nazo ne fa in maki wani albishir na gyara zama ina cewa masha Allahu tun ban ji may zaifada min ba,
Yace amma sai naji goron da za,a bani tukun don ba karamin albishir nazo maki dashi ba,
Nace to may zan baka tunda na fahinci abin babban yadda naga kayi serious akai,
Yace cikin shafan fuskan shi kema aikin san abinda zaki bani ya wuce kibani jikin yau namora son rai na,
Dariya nayi nace kai wallahi yaya baka gajiya da wannan har kan kai yace ina zan gaji da bautar Allah Humaira,
Nace yanzu dai fada min albishiri din yace to kema kin yi alkawari ko nace ai wanan tun ranan daurin aurena nai alkawarin hakan yace good,
Tau nafa ga Abba Humaira nace cikin tambaya Abba wani Abba ke nan yaya yace Abba Bello mana mahaifiki,
Wani, irin zabura nayi daga zaune na mike tsaye don har na manta da cikin da ke a jikina a lokacin,
Nazo gap dashi nace wai da gaski dan Allah dai yaya,?
Yace wallahi Allah har Ummi ma da baba sun ganshi don muna tare dashi,
Wani irin ihu na tsaga sai kuma ga hawaye shar sun zubo min ban san lokacin da na fada jikin Hamza ba,
Ihun danayi ya jawo hankalin kowa a cikin gidan suka yo dakina har Biba da gwagon ta dake zaune damu a gidan suna tambayan ko lafiya,
Ganina sukayi rugumay ajikin yaya ina kuka yana dan bubuga min baya a hankali kamar karamar yarinya,
Azaton su ko Ummina ce ta mutu a makka don har Biba tafara fadin gwai muga karshen bin bokaye,
Gwagon take tambaya sai yadan dago fuska da murmushi yana fada mata cewa mahaifinta da ya bata shekara da,shekaru, tin tana goye ne ya,baiyyana,
Allahu akbar inji gwago din tace Allah may iko sai biba ke cewa a,saudiya yana takari ko?
Wani kallo yai mata yace ko a inane ai angode Allah tunda ya baiyyana dai,
Gwagon ta,shiga fadin wanan abu yai dadi gaakiya,ikon Allah ashe yana kasar Saudiya ke nan duk dadewan nan,
Sai Biba tace ai hakana mutanen mu ke yi sai ki ga, don wahala da kwadai mutum yabar gida ya koma can yana watsar da kai don son abin duniya,
Abin yai min zafi a,rai amma yanzu ba lokacin mayar da martani bane agareni lokaci ne na farin ciki da godiya ga Allah ubangiji talikai,
Shiru yabiyo dakin gaba daya har yara duk suna tsatsaye suna kallon yadda nake kuka yana lalashi na,
Yace ai gwago mahaifin Humaira ba saudiya yake ba yana nan kasan Africa zaune,
Rashi sani bayau bafa nasan shi don a,gurin shi muke sarin motoci can kasan ketare da muke zuwa ,
Biba ta wani cewa may ne,?
A gurin shi fakace kuna sarin motoci da kuke shigowa dasu yace kwarai kuwa don shi ya na cikin mayan dilolin kasan Africa da aka sani,
Shi mahaifin Aisha din Biba ta tambaya yace mata kwarai ban san lokacin da nakai gurfane a kasa ba na fara rusa wani irin kuka mai tsuma zuciyan mai sauraren ta,
Cikin kuka nake cewa Allah na gode maka da ka baiyyana muna da Abba lafiya,
Biba bata kara magana ba tun lokacin da taji amsan da ya bata atake,
Cewa tayi gwago muje Allah ya kyauta , kawai tafita daga dakin sai gwagonta dake tsaye tanace min kiyi hakkuri haka Aisha ki godewa Allah,
Yace mata ai kukan murna takeyi shi yasa nabarta tayi mai isar ta har tagaji,
Tace kaiko Hamza ka lalashe tabar kukan haka kaga ba ita kadai bane a jikin ta kada kukan ya taba abin cikin cikin ta,
Sai muryan Biba take cewa gwago ki fito mana nace mu koma daki tace ai gani tafe ke dai yar nan a tafi abarta tana kuka,
Saida ta dan tsaya tabani magana irin na su na manya sannan tafita daga dakin,
Nai shiru kamar yadda tace ita da hamza yajani zuwa bakin gado na zauna yaci gaba da bani labarin yadda suka hadu dashi har da Umma,
Nace cikin goge fuskan yanzu Abbana yana raye shine ya bata haka yabar gida yabar kowa nashi ya koma inda baida kowa yace min ya fada min yai aure har da yarinya daya da yaro saidai ba babba ba ce nace Allah mai iko ashe harda kanne, gareni,
O, o Allah na Allah na gode ma da wanan ranan dama kullun,
Yace yanzu mabar dashi cewa idan ya koma ya huta, zai shigo kasan nan ya gan ku,
Ranan barci rabi da rabi nayi don murna bai banni nayi barcin dadi ba ranan duk da gajiyan gurzuwan da nayi a wurin maigidan don sai da ya karbi goron shi,
Dasafe tsab na,shirya don zuwa gidan mama Rahana shikuma zai tafi gaida Umma,
A kofan gidan su Mama rahana ya sauke mi har yaran gaba daya su biyar nan mukai mashi sai mun dawo yake cewa idan zamun dawo zaizo ya dauke mu,
Labarin da na bata yasa ta mamaki tace shin anga Yaya Bello kikace nace wallahi mam a har Ummi ma tagan shi sunyi magana tace shine din ma ba tantama shi din ne tunda har Fatima ta gan,shi,
Nan mukaita hiran yadda za ayi dakuma irin yadda ya kwashe shekaru baigida bai kuma waiwayyo gida ba tsawon lokaci yana raye,
Mama tace ai mutane da yawa sina wanan hallin su shige cikin duniya,subar iyalin su ba tare da sin dawo gida ba,
Tace wani ajaline da kasa kan kirashi nisa da gida wani kuma,arzikin shi ne kan kirashi har inda yake walau na diya ko na kudi,
Nace to yanzu mama yaya zamuyi da mutanen gida tace aikiran su zamuyi mu sheda masu don su shirya tunda duk yawancin kaddarorin shi an sayar dasu don su aganin su baya raye ya mutu,
Nace yanzu kan yadda yaya yake fada min ai, bai ko kawo zancen wanan a ranshi, tace amma ai hakkin shi ne dole su bashi nace tau sai dai in Allah yakawo muna shi din ko,
Sai yamma muka shiga gurin Umma ta,tare mu kadaran kada ham, ba yabo ba fallasa kamar bazatai min murna ba sai take cewa ashe mahaifinki ya baiyyana,
Amma ni dai sai nake ganin kamar bashi bane kila kama daine suka gani kawai a take naji wani iri don ta nuna min hassada nasan kuma za,a shiga wani sabon kulli ke nan akan zancen,
Ba,a dade ba yaya yazo ya kwashe mu take cewa duk yaran nan ashe kai aka kaiwa dawai niya haka,
Allah dai ya kyauta don irin haka nasan watarana har uwar zasu koma gidan ka gaba daya,
Umma wai wani irin zance haka saboda Allah to wallahi bari na,fada maki gaskiya mahaifin Aisha duk fadin garin nan yanzu banga wanda ya kaishi hali ba,
Ikon Allah Allah yasa yadawo din mugani don wanda ya saba da yawon duniya ai bai tuna gida balle iyalin shi,
Mu dai mukai mata sallama muka tafi zuciya na tap da kuncin maganganun Umma sai na,shiga tunane barkatai akan zancen,ta,,
Sai washe gari na bugawa gwagona waya ina,sheda mata albishir din ganin dan uwan ta
Tace bari takaiwa liman waya don kada tani ita kadai shima na fada mashi yadda yaya yafada min yace masha Allahu Allah mungode ma in har shi baizo ba mu mu shirya mutafi kwanan nan, insha Allahu,
****** ********* ******
Allah yadawo da su Ummina lafiya su yan biyu tunda mukaje taronta sukace basu dawowa,
Daga ita har mama sunyi kyaun su saidai sunda fada don aikin hajjin da sukayi amma gaskiya jikin su yayi kyau sosai,
Zancen auren Ibrahim akeyi zai auri diyar wani dan kasuwa mutumin Jega amma a kano suke zaune da iyalin shi,
Shima Ibrahim ya hadu da itane can wurin business din shi da yake shiga kano saro kaya a nan suka hadu sundan saba da yayanta shine watarana yaje gidan su yaganta sai soyayya ya kullu a tsakanin su,
Umma tana ta murna dan ta zai auri diyar mai kudi ba irin mu ba diyan tallakawa, acewan ta
Wai harda karyan anga mahaifi gashi har yanzu ba wanda ya gan shi ke nan karya akeyi,
Niko da zancen Abbana nake kwana dashi nake tashi a raina ko yaushe, sunyi waya da hamza akan zancen zuwan shi yake cewa akwai abinda yake son yakammala kafin yashigo Nigeria,
Yanzu zancen inda Ibrahim zai sa amaryan shi akeyi Umma ta sa hamza gaba sai ya sai masu gurin da zasu zauna, ko yai maigina a gidan su,
Ga shini har zuwa lokacin ban haihu ba cikina sai wani girma yake har asibiti sai da hamza ya kaini akace lafiya lau cikin yake har ni, din, lafiya lau nake haka yasa hankalin mu kwantawa,
Ban haihu ba sai bayan sati biyu na haihu wanan karon na kasa haihuwa yadda na saba a gida saida aka kaini asibiti,
Yara maza biyu ne suka fito daga jikina kusan lokaci guda sukazo duniya batare da nai mugun wahala ba,
Mama hafsi da Anty Hindatu suna,waje nurse din take cewa ku bamu zani guda biyu musa yaran aciki,
Yara suna hada baki nurse tace eh maza biyu ta haifa ai baku san cikin tagwaye ke gare ta bane,
Wani ihu suka sa a lokaci daya suna fadin Allah mun gode ma wana albishir din dole mu baki tukwici inji mama ta bude post din ta ta dauko dubu daya taba nurse din tana godiya,
Hindatu ce tafara yiwa hamza albishir shima hamza ya kasa boye farincikin shi a fili,
Umma ce mutum na farko daya fara kira ya sheda mata na haifi tagwaye maza,
Ta dan nuna farin cikin ta amma ba irin yadda ya zata ba a furin ta, nan yashiga bugawa mutane waya yana,sheda masu zancen haihuwana,
Kafin mu dawo gida gida ya cika da yan uwa da abokan arziki sun shigo tayamu murna zance duk yan uwan hamza suna gidan mu har mazan su sai dai banda Sa,adatu amma nasan ko ita laifin Ummane rashin zuwan ta din,
Habiba fuskan ta murtuk yake sai magana yan uwan hamza ke sakewa a tsakar gida don ta tanka,
Ba bata lokaci akaiwa yaran wanka harni na kimtsa jikina sai zolaya mutane suke suna maman biyu,
Ina dan murmusawa cikin jin dadi da farin ciki don nasan gaskiya wanan shekaran shekaran sa,a tace sosai ga mahaifina ya baiyyana ga kuma kyauta diya har biyu lokaci guda daga Allah,
Hamza ya dawo gida daga garin dayake cikin murna da farin cikin shi ya nufo dakina direct don duba mu,
Ya samu mama tana gyarawa yaro daya kwanciya tana ganin shi tafara murna tana fadin nikan ai Allah ya na sona maza biyu lokaci guda haka,
Nan tai mashi murna sosai da kumafatan albarka ga yaran sai murmushi yake yana fadin amin mama,,
Fita mama tayi daga dakin tabar ni dagani sai shi da yaran,
Daya bayan daya,yake daukan yaran yana rugumay su tare da masu addua, irin na,addinin musulunci ga yaro sabon zuwa duniya,
Tun ranan da,na haihu Hamza bai zauna ba sayo wanan sayo wancen akawo gida tun daga dangin abinci da sha da,suturun yara da,sauran abin bukata,
Koda yaushe ina daki da mutanen arzikina ban san tsiyan da Biba ke shukawa ba don a,shirye nake kan ta don nasan dama ta kulla abubuwa da yawa a ranta,.
Don ta rama abinda ya faru lokacin haihuwan ta amma sai taga duk na shanye manufarta gaba daya, duk yadda taso tarama,babu halin haka,
Suna saura kwana biyu Biba ta samu Hamza, da zancen yabata abin suna da za,a aiwatar, ya dubeta a cikin mamaki yace mata akan may zan baki