Sarautar Mata
Chapter 87 of 94
su Zarah fa, ,
O ashe kasan dasu kaba ba matar ka lokacin haihuwan hausatu, yace na bayar ne don ita ta,tantanci naba don banis gari saboda ita maya tace,
Tace niko farkan ka ce ke nan ko ?
Yace gaskiya ban sani ba amma abinda kika gani wai may yasa baki son a zauna lafiya ne Biba,
Tace nice ban son a zauna lafiya ko kai da kake macuci azzalumi, idon shi suka kada sukai jawur a lokaci guda, ran shi ya baci sosai,
Yace naso ace tunda aka fara wanan sha,anin ayin agama shi lafiya dake amma naga alaman baki son hakan ke,
Yanzu kije nabaki go ahead kina iya yin duk abinda yadace kamar yadda ita Aisha tayi da kika haihu don ni kinga an min haihuwa yanzu ban son fitina da kowa,
Ni may na haifa maka kake nufi wai yace abinda kika haifa mana ko,
To wallahi baka son a zauna lafiya ke nan ai naga diya matan da aka fara haifa ma ka na ina akasaka dasu sai wanan guda dayan dana haifa maka kake nuna mata tsana da kiyayya,
Yace ciki daka mata tsawa tare da nuna mata dan yatsa,shi yace dakata, Biba kada ki fara ki sawa diya ta tsanata don ina son abina kamar yadda nake son kowani dan da,na haifa,
Halinki dai ke uwar tane bai min ba sam wallahi ban son mutun wanda baida mutunci baida tarbiya,
Tace nice banda tarbiya ke nan ko may kake nufi yace kina dashi ne dama kike ciwa manya mutunci ido rufe, zatai magana yace ki tafi
Ki tafi duk abinda yadace ki yi kiyi ai kema bukin shafe ki tunda mata ta kike, ita Humaira da kika haihu ai tsaye tayi tafitar dani a kunya,
Tace in kana son haka kabani kudi yadda ka bata
Yace kudi naba yan uwana don sun san zafina kuma zasu fitar dani kunya,
Ranta yai matukar bace zatai magana yace for god sake kibarni in huta Biba tun ban bata maki rai ba a gidan nan kinji magana ta
Ya duka kan computer shi ya barta nan a,tsaye ta dan dauki lokaci a tsaye sai ta kuta tafita tana yan maganganu,
Har akaci aka,sude bata saka kanta cikin duk harkan sunan da akayi ba abinci ma da aka kai dakinta cewa tayi afita dashi bata so,
Hamza yai muna kokari sosai sai dai gurin kayan tufafin da ya,samin daidai ne da wanda yasa wa Biba din, don adalci
Kayan yara ne dai gaskiya sunsha kaya sosai gurin shi da gurin yan uwa, nan ma saida tai mashi korafi akai,
Bai kulata ba don yasan fitina halintane bata raina abin magana ita ita dai ko yaushe ai jidali shine zaman lafiyan ta,
Saidai bata da riko da zaran tayi masifan sai kuma ta sake tadawo tana neman shiri kamar ba ita ba hakan yasa sam bai sake mata yadda take so
Bayan suna da kamar kwana biyu sukai waya da mahifina yake fada mashi kaya suna hanya ya turo kafin ya shigo amma kuma ance custom sun kama,
Bai gama magana da abokin shi dan custom wanda sukai NYSC tare ba, sai ga kiran Umma yana shigowa,
Ya dauki wayan bayan yagama magana da mutumin,yakira Umma da daukan shi Umma tafara mashi korafi akan zancen auren Ibrahim
Yake cewa Umma na fada maki a nan gida zan mashi gina yanzu kuma ga zancen auren Sa,a ga zancen kayan mu da aka rike muna, duk sune a gabana , ko may tace mashi oho, yadai yi murmushi kawai,
Yagama wayan yana cewa komai yazo ana son kwantar da hankali a cikin sa amma Umma bata ganen haka ko dukiyan nawa take son na kwashe lokaci guda nayi lalurar dasu,
Ba wanda yai magana a cikin mu don duk muna gurin a lokacin,
Hakan baima Umma ba washegari tunda safe sai gata sai dai tai rashin sa a har yafita zuwa Kamba, gurin kayan su,
Ni ina dakina kwance
don na dan samu barci a lokacin Biba ce a falo tana gyaran gurin ta,
Sun gaisa da ita take cewa ina yake ne tace wa , Umma tace maigidan mana don naga yana son raina min wayyo kamar yana bakin ciki da dan uwan shi,
Sai Biba tace, kai amma dai Umma wai wanan abin da kukeyi zaku barmu da,arzikin mu kuwa, ?
Cikin mamaki Umma ta kalle ta tace, ban gane arzikin ku ba tace ko na kine to kullun ace kawo a kawo kamar an samu saniyar tatsa,
Ran Umma yai matukar baci kamar habiba har zata tsaya don rashin ta ido tana fada mata wanan magana haka,
Hannu Umma ta daga zata mareta sai Biba ta rike hannun Umma din tace akan may daga fadar gaskiya,
Sai ta tura Umma baya iya karfin ta da baya tafadi tafada saman glass din flower dake tsaye gefe,
Wani kara Umma tayi tamike tana cewa cikin mamaki ni kika yar a kasa Habiba,
Kadan kika gani wallahi, in tsoho baiji kunyan hawa jaki ba jaki bazaiji kunyar kadashi ba,ai,
Cikin fushi Umma takara kai mata duka itama rai bace tajuyo takai ma Umma wawan mari kayauuu,
Daidai lokacin hayaniyar su da ya tayar dani har yara muka fito da saurin mu,
Biba tana huci tace wallahi dadin aure ba zai sa ina tsaya har uwar miji ta doke ni ba, sai faman huci suke yi, gaba dayan su,
Madina tace Umma jini yana zuba a jikin ki dubawa mukayi gaba dayan mu,
Jini a kafan ta da hannuwan ta duk kwalba ya soke ta ga idon ta da yai kwancin marin da akai mata,
Innalillahi nace habiba yaya akai haka dan Allah haba in rai ya baci ai hankali ke nemoshi amma hakan baiyi ba,wallahi,
Umma ko take hawayen bakin ciki suka rufe ta sai tafara kuka tana sharan hawaye,
Tana cewa yau na,shiga uku Habiba nikika mara tace ni ban mareki ba ki kadai mareni,
Da kyat na lalashi Umma nace ta tashi a kaita gida, don kada ta zauna bakin ciki ya kasheta don sai faman ajiyan zuciya takeyi,
Tun yana can yan uwanshi suka buga mai waya yadawo ranshi a bace gidan su yafara zuwa yaga Umma wace har ta bayan duwawunta duk kwalba ya soketa,
Ya shigo gida rai a bace tun daga kofa yake kiran Biba da karfi idanuwan shi sun kada sunyi jawur, dasu,
Biba tafito daga dakinta sabale da yarta a kafa wani wawan mari mai ji da lafiya ya kwashe ta dashi saida ta,wurgada yar ta kasa yarinyar ta tsala wani irin ihu na fito daki da sauri na dauki yarinyar yakara kai mata wani marin,
Tace yanzu don naki yarda da shawaran da Umma ta kawo min akan a hada kai dani a cuce ka kake min wanan dukan haka,
Tsayawa yayi yana kallon ta yace cikin fushi shawaran may takawo maki da har kika mareta,
Tace zuwa tayi fa,wai na bata hadin kai mu kori Aisha takawo min magani wai nasa maka ga abinci kaci sai kaji ranka ya fita ga Aisha da yaran ta baki daya ni sai na zauna ni kadai a gidan,
A take naga jikin Hamza yai sanyi ya juyo inda nake tsaye ina lalashi yarinyar dake kuka a hannu na,
Yace ita Umma tazo maki da wanan zancen tace harma maganin da ta bani yana a dakina don nan tabar shi ta tafi,
Don naki karba shine takai min mari nakuma naje na tare na juyo shine tafa saman glass din flower tafadi kasa,ta buge fuskan ta takara mikewa zata dakeni na rike mata hannu,
Kan shi yadafe yana fadin Innalillahi, Umma may nai maki haka kikeson ki kashe ni da raina,
Biba tace ta dade tana bani shawara kan nasan yadda nayi na mallake ka ka fita zancen Aisha saini kuma tace ko da ban fita ita zata dinga fita tana samo min magani tana kawo min,
Duk wani fitina da kaga inayi a gidan itace ke cewa wai kada na yarda ka maishe ni boran gidan ka,
Yace ya ishe ni haka Biba ya isa nace maki tace har yaran nan da aka haifa tace zata bani magani na shafa masu su lalace tun suna yara tunda bani na haife su ba,
Ido na ware waje nace su wa yan nan yaran da basu san komai ba za,a hada dasu,
Biba tace wallahi ta dade tana bani wai na shafawa Jidda da mimi su lalace, sai hafsat kawai zaka gani,
Yace Umma kin kashe ni wallahi Umma mai nai maki zaki min wanan sakaiyan haka Why Umma why me please,
Daki yamike yashige gwiwa ba karfi na mika mata yarta na ja yarana zuwa daki ina duban jikin su kamar ina son inga wani abu,
Nace Allah ga boyar ka Allah ka kare min yaran nan daga duk wani sheri kamar yadda kullun nake rokon ka,
Nidai nasan ban ma dan kowa sheri a duniya nan ba may naiwa Umma take bina da,wanan mugun alkaba,in haka,?
Kishi sai hausa kishi harda uwar miji tasaka a gaba kamar kishiyar saure, (fachala),,,
Bai fito ba kwantawa yayi abin duniya duk yafamay shi sai tunane yake barkatai kiran Ibrahim ne yashigo ga wayan shi ya kashe wayan gaba daya don yana son samun natsuwa a lokacin,
Tunane yake ashe abinda yasa ke nan in Umma tashigo sai ta,shiga dakin Biba tasan abinda take kullawa jinin shi kuma jinin ta,
Da akecewa tana fifita diyan Zarah da Asmau akan diyan shi yana take zancen ashe duk hakan gaskiyane bata son diyan shi da gaske,
Wata zuciya tace aiba diyan kane bataso ba kaine bata kauna kawai,
Yadade a kwance ya kulla wanan ya sance wancan har akai kiran sallah magriba ranan a gida yai sallah bai fitaba,
Nima ina dakina kunci da bakin ciki sun isheni a rayuwata sai kawai na yanke shawara nafita nabar mata gidan kawai shi yafi,
Tunda har kiyayya na ya shafi yara na za a salwanta min rayuwan su ga banza,
Wata zuciya tace min wawiya idan kin fita ma ai kin kara bada kafan ai masu yadda ake so dasu ke nan tunda bada,su zaki fitaba,,
Ita ko Biba tana dakin ta sai dariyan mugunta takeyi tana cewa in ke tsohuwar zamani ne nima ai yar zamani ne mu zuba nida ku wallahi,
Nagama da wanan saura wanan shegiyar mai zubin bozaye kuma kema ki shirya naki na tafe,
Sai bayan sallah ishai Ibrahim ya shigo gidan don yaga wani mataki Hamza ya dauka kan Biba din,
Ganin dakin a bude ga wuta yasa shi yin mamakin rashin daukan matakin da Hamza baiyi ba akan ta,
Sallama yake da karfi abinda yasa yaran fitowa suna mashi oyoyo Baban mu,
Tambayan su yayi ina babanku sukace yana dakin shu tunda ya doki mummy amarya,
Dakin ya nufa da,sallama yashiga dakin dan uwan nashi rai a bace sai ya hago shi zaune a saman abin sallah ya hada kai da gwiwan shi wuri guda alaman yana cikin damuwa a lokacin,
Da kyat hamza ya dago kai ya kalli Ibrahim din a cikin wani yanayi mai ban tausayi,
Yace da kyat ya iya bude bakin shi Ibrahim may naiwa Umma take son kashe ni sai kawai ga hawaye shar a idanuwan shi suna saukowa, sharrrr,
Ganin haka yasa jikin Ibrahim yai sanyi yace mai akayi tare da samun guri ya kai zaune,
Nan Hamza ya labarta mashi komai yadda,duk sukayi da Biba abinda tafada mashi
Innallilahi kawai Ibrahim ke nanatawa yace wanan abin kunya ina zamu kaishi haka yaya may yasamu umamane wai haka,
Kai kai Amma Umma ta bamu kunya,wallahi gaskiya ni bazan iya zama a gida daya da Umma ba da matana wallahi gara naje na samu haya yafi mun,
Hamza yace shawaran da nakeyi kenan nima na kwashe iyalina daga garin nan nkoma can nesa inda bata ganin mu balle wani abu ya kara shiga tsakanin mu irin haka,.
Shiru sukayi kowa da abinda yake tunane a ran shi wanda zai fishe shi,
Ibrahim ne ya kawar da shirun da,cewa yanzu Yaya, yaya kake ganin za,ayi magana fa zamuyi wa Umma tasan mun gane abinda take aiwatarwa,
Yace Ibrahim may zance wa Umma ni har kunya hada ido da ita nakeyi wallahi ko don ban san may nai mata ba,
Kabari gobe zan kira Zarah da Asamau mu hadu a gida sai ai maganan,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABUIDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU DON HAKA CIN AMANA NE,,,,,
Gaba dayan su suna zaune a kofan dakin umma fuskokin su duk babu walwala a cikin shi, don fuskokin mazan a murtuk suke sunfi na matan daurewa,
Shi suke jira, a gurin don haka ne ba wanda yai magana sai shiru a taron
Ya shigo gwiwa ba karfi yana gaida Mama hafsi dake zaune daga gefe daya cikin dan damuwa ita ma,
A daure ya juya gefen Umma yana cewa ina kwana, bai ce mata yaya jiki ba don ta kwana a,wahalce, saboda sukan kwalabe sun sa jikin ta yin tsami da ciwo,
Bayan ya samu guri ya zaune ne mama hafsi ce tafara magana da cewa tau yaya nasan zakiyi mamaki matuka don ganin mu anan baki dayan mu a lokaci guda,
Gaskiya mun taru a nan ne a matsayin mu na jininki diyan ki dani yar uwar haihuwan ki damuke muke nan dama a gurin uwar mu,
Gaskiya gaskiya yaya abinda kikayi yasa zukatan mu a cikin rudani da tashin hankali don zan iya ce maki kusan duk wanda yaji abinda ya faru daren jiya baiyi barci da dadi ba,
Umma tace ina ko zaiyi barcin dadi wanan mara kunyar yarinyar ta hanani lafiya,
Mama hafsi tace kika dai hana kanki yaya yanzu don Allah yaya ina ke ina zuwa gurin matar danki da zance ku hada kai kuyi wa dan ki dan cikin ki asiri da wata bare sabba can mara mutunci irin habiba,
Umma,bata,fahinci inda maganan mam ya dosa ba sai cewa tayi haba hafsi aini da farko na zaci yar azikine sai daga baya na,fahinci ba yar goyo ba ce ita,
Ashe zancen ta gaskiya ne ke nan kin samay akan wasu zantutukan marasa dadin ji ga mai sauraren su,,
Kamar yaya basu da dadin ji kuma may tace na fada mata,
Zance akan Aisha da,yaran ta harshi dan naki Hamza da kikai mata,
Umm tace ai ba wani sabon zance bane in har tace na fada mata wani abu akan Aisha ina dai magan gudane, yadda Aisha ta mayar min da yaro tun shigowar ta cikin mu may na fahinta a kan shi,
Innalillahi Hamza ya maimaita tare da rintse idanuwan shi cikin kunan rai,
Asmau ta fashe da kuka tace amma Umma wallahi, kin cuce mu kin bata,muna suna ace mahaifiyar ka ce za,a hada kai da ita a cuci iyalinka,
Jibrin yace Umma kin gama damu cikin gatin nan yanzu ashe duk abinda Biba tafadi da gaske ne,
May yayan mu ya rage ki dashi, har kikai mai wanan irin sakaiyan haka a,rayuwan shi,
Umma jikokin ki jinin ki zakice a salwanta masu rayuwan su haba Umma su wa muke gani yanzu muji dadi a rayuwan mu inba diyan da yayan mu ya haifa muna ba
Sune kuma ke da kanki kike neman halaka masu rayuwan su, su salwance don kawai kina kin uwar su,
Kai banfa fahinci maganan kaba may kake fada min ne haka koda nake adawa da Aisha ai ban hada da diyan taba itace dai bani son irin rayuwan ta a raina,
Wani irin rayuwa ne gare ta a duniyan nan wani irin biyayyane Aisha ba tai muna a gidan nan,
Mata nawa kika sa shi ya aura amma duk babu na gari yan mata nawa kika sa shi nema amma duk a kareta a tsiyace dake,
Yau har takai kece maiba da maganin da za,a yiwa jikokin ki jinin ki Umma Ibrahim ke fadi cikin kunan rai,
Tace cikin mamaki magani kuma wani irin magani kake magana wai,
Zarah tace wanda kika kaiwa Biba ta ba yayan mu ita kuma taki karba har yakawo maku matsala haka,
Magani wani irin magani kuke magana akaine wai ban gane ba fa,
Mama tace yaya kin ba habiba magani ta zubawa yaron nan ga abincin shi shine taki karba har ya kawo maku matsala, haka,
Innallilahi Umma tace ni magani fa kikace ni zanba wanan mara mutuncin yarinyar magani akan may,
In magani ne ai sai dai nayi wa kaina ba na ba,wata tai min ba,
Kuka yaran suka fara yi gaba dayan su in ka debe Hamza wanda kan shi yake a dafe don takai,
Cikin kuka Zarah tace Umma kin gama damu wallahi kin muna mugun tabo da zamu zama abin kwatance a garin nan,
Ace uwar mu don mugun hali har dan ta take son a kashe mata duk da Umma na jin jikin ciwon da ke damun ta bai hana ta kwashe Zarah da mari ba,
Mikewa Hamza yayi yana cewa na riga da na gama yanke hukunci zanbar garin nan da iyalina gaba daya, mu koma can nesa da ku don kawaucewa fitina,ya fadin haka ya bar dakin ran shi a bace
Gaba daya,sai hankalin su ya tashi suna cewa Umma kinga abin kunyan da kika jawo muna,
Ba wani abinda yanzu zamu iya yi don abin yayi muni gaskiya, don hakan da yayi shine daidai tunda baki kaunan shi da iyalin shi, inji Ibrahim shima mikewa yayi yabi bayan dan uwan shi,
Umma ta na gani haka sai ta fashe da kuka tana cewa wanan yarinyar ta cuce ni wallahi don bamu taba wanan zancen da ita ba,
Tiryan tiryan mama take fada mata,duk yadda Biba ta fada masu kara,sautin kuka Umma takara ta shiga kwashe wa Biba albarka da tsinuwa,
****** ********* ******
Ina zaune a dakina abin duniya yakai min ko ina a,rayuwa na na rasa inda zan sa kaina shawaran karshe dana yanke wa kaina shine na hakkura na bar mata dan ta kawai,
Ance in so cutane hakkuri magani ne don haka na shiga hada kaya tun wuri na