Sarautar Mata
Chapter 88 of 94
bar gidan har yaran ita ta dade bata kashe su ba in nafita,
Ibrahim ne ya kawo shi gida don ya kasa jan motan da kan shi Madina da yake tana da wayo sai tashiga kuka ganin Madina na kuka yasa itama Jidda yin ku,
Sun samu yaran suna kuka ya ke ce mazu cikin kasa laliyar murya may yafaru sai Madina take cewa Antyna tace zamu tafi gida yau tabar su,
Jidda har da tagwaye ta dakin ya fada ranshi a bace ya samu ina gyara kayan sawana a cikin akwatina na ya na min kallon mamaki yake cewa,
May nene haka wai Aisha ban kale shi ba sai aikin hada kayana nakeyi kawai inda nake ya karaso ya karbi kayan dake a hannu na yake cewa,
Nace wai maynene haka Humaira may kike shirin yine wai please ?
Na dago idanuwana da sukai ja ina cewa, kabarni kawai yaya in tafi don banga amfanin zamana a gidan nan ba,
Tun ina ni daya Umma bata kaunan zamana da kai har yanzu da na tara iyali su ma kiyayyan nawa ya shafe su,
Don Allah yaya ka sakeni kowa ya huta in dai na bar gidan ina shike nan zance ya kare ke nan ko sai a,auro masu kirki da mutunci diyan masu arziki ka zauna dasu,
Ni kike fadawa haka Aisha nace cikin zafin rai dole na fadi don dai nice ba,a so ko zanbar gidan ka zauna da wa yanda ake son ka zauna din,
Ibrahim ya shigo dakin yana kalkon mu yake cewa maman Jidda may nene haka kuma,
Nace gidan mu zan tafi yaya Ibrahim don shine kawai mafita a wanan zancen,
Bakin jini na har ya shafi diyan da na haifa daku a gidan nan, haka yaran nan may suka sani a duniya da za,ace a illanta man su haka,
Yaya Ibrahim may naiwa Umma ne haka a duniya takini taki jini na da ita,
Yace yanzun dai ki kwantar da hsnkalin ki don Allah wanan zancen ai baikai haka ba, kuma ma idan kinyi haka bakiyi wa mijin ki adalci ba inda akafito,
Ki fa san duk dadewan nan yana bayanki bai yarda ya biyewa Um a ba a cuta maki,
Don may ke zaki yanke maku dan yen hukunci haka ne wai,
Nace gaskiya ni bazan zauna ba nidaine ba,a so ko tsu zan bar gidan akawo wanda ake so su zauna ba shike nan ba,
Ibrahim.ka barta in haka take ganin shine daidai, ban son kuma hukuncin da take so ba bayan wanan nan dana dauka,
Barin garin nan ga baki daya daku shi nake ganin mafita a gareni don nima ba zan tsaya nan ba a cuta min haka,
Idan aka nakasa min yara aini aka nakasa ba wani ba a duniyan nan,
Nace ba sai kabar gari ba a kaina ka bari ni na tafi don ko mun bar gari ai still auren ka na a kaina,
Don haka abin ba zai kare ba ke nan amma idan na tafi kaga kowa ya huta shi ke nan,
Ba inda zaki inji yaya ibrahim wallahi ke da barin gidan nan Aisha sai mutuwa,
Halin Umma ne kuma sabo yau a gareki ko kuwa wani irin fitina ne na Umma baki sani ba Aisha,
Nace amma ba irin wanan ba yaya gaskiya don wanan yai muni da yawa sosai,
Kafin aiwa yaran illa a kuka dani gara kawai na bar gidan shine mafita, mai sauki,
Juyawa Hamza yayi yabar dakin nan ya barni da Ibrahim yana ta faman yi min nasiha dakin shi ya shige ya rufo kofa da karfi yafada,saman gadon shi,
Fita yaya Ibrahim yayi sai gidan mama, Rahana ya fada mata ya juya zuwa gurin Ummina yai sa,a Baba Mudi yana gidan shima ya fada mai,
Sin samu na gama hada kayana ina zaune a bakin gadona ina ba hussaini nono, don shi sarkin tsotsone,
Ganin su kawai nayi don kusan lokaci daya suka iso gidan gaba dayan su,
Kalkon bacin rai suke min don ranan harda Baba sai da ya shigo dakina, nan suka fara yi min fada wai banda hankaline nake shirin yankewa kaina danyen hukunci haka,
Cikin kuka na zanyana masu duk abinda ya faru gaba dayan su suma hankalin su ta shi yayi Baba Mudi yace eh lalai kina da gaskiyan ki Aisha,
Abar mata gidan da diyanta shi yafi sauki don muddin ba,a girgizata ba na gane Rabi bata shiga hankalin ta,
Tare da su muka bar gidan sai dai Baba yace dole na tafi da yan jariraina da basu ko kai sati biyu ba da haihuwa,
Nan muka bar su Jidda da Mimi yaran na ta wani irin kuka da gurjji,
Kukan su ne yafito da Hamza daki yaga dakina a kulle alaman na tafi ke nan,
Ya ja yaran zuwa dakin shi yana lalashin su har ya samu sukai shiru,
Yakai wani lokaci dasu a dakin shi Biba ko tana dakin ta sai addu,a take Allah yasa na tafi ke nan kar na dawo gidan don duk abin da akeyi tana jin komai,
Sai zuwa magariba yafito daga dakin yaga haske a dakin Biba din rai bace ya nufi dakin cikin daga labule yake cewa ke Habiba fito ki tafi gidan ku ke ma sai na nemay ki daga haka yabar dakin,
Sai kuma ya juyo yana ce mata,na fada maki ki tafi don in na dawo na samay ki wallahi yau ranki sai ya baci a gidan nan,
Ta kalleshi fuska ba tsoro tace akan wani dalili zan bar gidan don matarka ta tafi zakace nima sai na tafi,
To bari kaji don wallahi babu inda zan tafi tunda ba laifi nai maka ba daga tai mako sai kari ya koma, ciwo,
Yace zaki ko sha mamakina yau wallahi ya juya yafita zuwa sallah don ya dawo kafin yaran su tashi,
A gidan Baba Mudi muka sauka ina shiga gida su mama saude suka gan mu harda kaya nanan suka shiga tambayan mayke faruwa ne wai haka don dai ba lafiya ba tunda basu taba ganin haka ba,
Baba Mudine yake ce masu garata dawo gida kawai don Rabi dai da kuke gani ba mutumiyar arziki bace wallahi,
Mata babu lisafi ko kada a rayuwan ta ta zauna da dan nata tunda haka take so,
Daga haka yafita ina shiga dakin Ummina na fada saman gado na kwanta su Mama Rahana da Ummina dasu mama Saude aka,shiga zancen Umma Rabi,
Sai dai suna fita suka kama gulma cewa ai ga irin ta dama an samu guri ana wa mutane sallo da daga kai ai gashi yanzu an koro ni hankalin iyayyena ya tashi suga zasu rasa gurin ci, kai kishi bala,i ne wallahi,
Mamana Rahana bata bar gidan ba sai da taga na kwantar da hankalina gashi ina jego a jikina ga yan jarirai tare dani,
Barcin da ban samu yi ba da daren jiya shi ne ya dauke ni hakan yasa ta sallama ta tafi,
Hadari a ka hada duk ina barcin ban fito ba yaran kuma Atika ta goya daya mama saude ta goya gudan,
Ummi tai min girki mai lafiya ko dana farka yana gabana take ce min na tashi nai wanka kafin dare yayi sai da nai wanka Ummi ta sani gaba tana kwantar min da hankali har sai da taga na ci abinci sosai tabar dakin,
In akwai abinda ya tsaya min a rai shine yarana da na bari gida da Biba ban san cewa itama don dole ranan tabar gidan ba ya rufe kofa daga shi sai su a gida ya cewa maigadi duk wanda yazo yace baya nan kuma ya kulle gidan ya tafi da key,
Iyayyen Biba suka dawo da ita amma sai maigadi ya fada masu yadda yace mai din,
Haka suka koma da ita gashi ya kulle wayoyin shi duk a rufe suke ba mai samun shi,
Sai dare yaiwa Ibrahim waya ya kawo masu take away da zasu ci shi da yaran,
Nan maigadi ke fada masu Biba tazo da iyayyen ta amma ya fada masu yadda yace, Ibrahim yake cewa itama bata gidan ne,
Ya kalli Ibrahim a sanyaye yace may zata zauna yi itama ai yadda saboda ita har Himaira tabar gidan nan sai ta tafi har nagama yanke hukunci tukun,
Ibrahim yakoma gida yake fada ma su mama zancen tafiya na hankakin su ya tashi suke cewa akan may zan yake hukunci tafiya nabar diyana da mijina tunda ba dani akayi ba,
Sai Ibrahim ke cewa, ai hankalina yai matukar dagawa jin da nayi ance za a salwanta min da yaran,
Tun da daren mama taso zuwa gurin yaran yake ce mata ai Hamza ya rufe gida amma ta bari da safe sai ta tafi yake fada masu ita ma Biba ya turata gidan su, ai
Duk da an fara ruwan sama amma saida mama ta shiga gidan mu don gani na,
Mama ta samay mu ni da Ummi a daki da sauran yaran bayan an gai sa take cewa may yasa nabar gidana na fito kan zancen da baikai ko ina ba ai wanan ba abinda za,ace nabar gida bane, akai,
Duk da halin kawaici irin na Ummina sai da tai magana tace haba Hafsi ai barin gidan ya zama waji bi ga Aisha don in ba gidan tabari ba wanan kiyayyan ba zai kare ba gare ta
Gara dai tabata gidan tabar mata dan ta shi yafi don abin har yakai ga shafan diyan ta Rabi ta manta cewa yaran jinin tane na har abada amma idon ta ya rufe saboda kiyayyan da takewa Aisha may yarinyar ga ta kashewa mata a duniya yai zafi haka ,
Gaskiya anzo karshe don ni inda miyon bakina zata koma badai gidan nan ba,
Bafa ban son ta bane na kyale duk wani cin fuska da ake mata ina son abina nima don haks taje ta rike dan ta ita kuma Allah ya bata wani ba shi ke nan ba, amma gaskiya bata komawa gidan nan ,
Mama taita ba Ummi hakkuri karshe ma dakin ta bar mata alamar bazata ma ji hakkurin ta ba,
Haka mama tai muna sallama da fuwan ya dan tsagaita kadan takoma gida dakin Umma take tai mata tas tace yau dai kin kai ga yadda kike son don sun karbi yar su suma kuma sunce badai gidan nan ba, kuma,
Magana masu zafi da tsuma zuciya ta fadawa Umma din sai da tai kuka sosai tace ni wanan yarinyar tagama dani hausatu,
Wallahi sheri taimin akan may zanki jini na tace ai duniya duk sun san baki kaunan su yaya kin taba jan yaro ko daya a jikin ki harda sanan yarinyar da aka sakawa sunan ki babu duwanki da ala,amarinta,
Haba yaya yaran nan ma ai sunyi kokari wallahi in badon iyayyen nata suna da kawaici ba aida tun tuni sun raba wanan auren ko,
Hankalin Umma yai matukar tashi sosai wanan ne karo na farko da tai matukar na dama da wanan bakin akidan da take gwadawa a kaina,
****** ********* ******
Waahegari tin da safe ya tashi bayan yai sallah bai kara kwantawa ba yana zaune a falo shi kadai sai faman tunane yake barkatai a ran shi,
Duk abin duniya ya damay shi ya kulla wanan ya kwance Jidda ce tafara tashi daga barci, Allah ya taimake shi yaran suna hutu a lokacin,
Tana fito ta fada jikin shi tana cewa Daddy ina maman mu ta tafi ne da twins din ta a kaimu gurin maman mu daddy please zan je gurin maman mu ne ni,
Bugun kofan da ake da karfi yasa shi tashi a fusace ya fita don a zaton shi su Biba ne yai masu rashin mutunci,
Sai ganin mama yayi da Umma da Ibrahim jayewa yayi yabar masu kofan suka shige,
Suna zama Jidda takara cewa, daddy please ka kaini gurin mamana sun tafi ita da anty Madina sun bar mu da twins din ta,
Gaisawa suka farayi mama na cewa zonan kin ji mutumiya na zan kaiki gurin mamaki anjima kadan, kinji,
Nan mama tana rike da hannun Jidd take cewa tau Hamza gamu munzo gare ka da yaya don yaya tace wallahi magana maka mancin wanan bai taba hadata da wanan yarinyar ba, ita,
Murmushi yayi yace mama ni mai zance yanzu Umma fa uwatace banda wanda yafi a zuciyana a duniyan nan kuma banga ma wanda zaifita ba a gareni,
Amma tunda haka ta zabar ma rayuwa ko yaushe tagani a cikin garari da tashin hankali a tare dani ai shike nan,
Yanzun dai Aisha tabar muna gidan sai a auro min wance hankalin ta ya kwanta da ita na zauna da ita,
Din iyayyen Aisha hakkurin su ya kare kinga ba abinda ya saura kuma,
Sai lokacin Umma tai magana tace zaman ta bai kare ba a gidan nan kuma ba zai kare ba sai ranan da babu dayan ku,
In ta tafi ina zata bar yaran ta da gidan ta dole ta dawo dakin ta don yanzu anzama daya,
Ita kuma wanan yarinyar na barta ga Allah don shine shedun tsakani na da ita idan na taba mata maka mancin wanan magana a,rayuwana,
A hankali Hamza yace ai tunda ta tafi yara zaman su dole ya dawo garesu tunda wa zan kai masu inbaku ba ,
Biban da kike so ko yarta bata iya rikewa balle na wani don haka bazan bar yarana a gurin ta ba,
Mama tace ni yanzu ba wanan ba don Allah a bar zancen muyi magana akan dawowan Aisha kawai don uwarta ta hau fiye da tsanmanin ku don jiya ma dakin ta bar min,
Nan sukai ta magana akan irin hakkurina dakuma kyautatawan da nake masu amna duk Umma baki gani gashi yau har su da kan su iyayyen ta sunzo sun dauki yar su wai a kanki haba Umma yaya kike son muyi da rayuwan mu ne wai,
Umma dai shiru tayi don zafin da take ji a ran ta Ibrahim yaci gaba dacewa yanzu kai yaya muje mu samu Baba mudi sai mu bashi hakkuri tadawo dakin ta,
Yace cikin murmyshin dole Ibrahim da wani ido zan iya kallon wanan bawan Allah,
Tun fa muna yara ba mutumin da ya damu da damuwar mu kamar wanan bawan Allah,
Umma ke kin sani don halarci ne fa aka bani Aisha ba wai don nakai na aureta ba alokacin amma suka rufa muna asiri suka bani ita don halarci kuma uwarta bata ja da hukuncin shi,
Yaya zan iya fuskantashi yau ace wai na kasa rike amanan da ya bani wai ma mahaifiyata ce da matsalar gaskiya ina jin nauyi da kunya wallahi,
Ibrahim yace in haka yanzu dole naje na samu su Baba Madu da magana don aje bikon ta tadawo,
Umma tace ku dai je ku gwada ku gani ai zai yarda shi mudin ba,sai maganan nan tafita waje ba,
Kallon Umma sukayi gaba dayan su da mamaki don sun gane bata son zancen yafita ke nan waje saboda baba Madu zasuyi mata rashin mutunci sosai kan zancen,
Tace kai hamza hakkuri zakayi kaje ku gan shi don a sasanta a gida,
Baida yadda zaiyi don yana son su rabu lafiya da ita yace tau shike nan zanyi wanka sai mu tafi,
Mimi tafito daga daki da gigin barci tana fadin mama mama ta nufi kofan dakina tana bugawa don in bude mata,
Mama ce ta jasu zuwa dayan dakin don tai masu wanka nan taga kayan yaran da na aje a saman gado,
Tai masu wanka ta shirya su tafito tana cewa, nasan ko abin kari babu ke nan yace Ibrahim yazo ya samo masu abinda zasuci kawai,
Mama tace barin shiga na hada don kowa ma,ai bai karya ba nake gani kitchen tafada tafa hada masu breakfast,
Sallama akayi daga waje Ibrahim ne yaje don yaga ko wanene mahaifin Biba ne da kan shi yazo gidan,
Fita Hamza yayi suka gaisa sai yake cewa jiya nadawo na samu habiba a gida take cewa wai kace tazo gida ,haka kawai ba,wani fitina,
Yace hakane Baba ni nace ta tafi don yar uwarta ma tana gidan su kowa yaje gida ya huta, don gaskiya zan iyacewa tun shigowan ta gidan nan ban taba samun kwanciyan hakali a gurin taba,
Sai hakkuri nake saboda darajan ku kawai yanzu Baba har yakai Biba ta daga hannu ta mari mahaifiya don rashin tarbiya,
Subbahanallahi dattijon yace ita habiban ta mari mahaifiyan ka yace kwari kuwa baba kuma duk ta bata mata jiki da kwalaben da ta rotsa mata a jiki,
Nan dai ya fada mashi duk irin abinda takeyi da tashigo gidan yakare da cewa gaskiya bazan iya ba ta kaini karshe wallahi,
Dattijon yace lalai kana da gaskiyan ka wallahi aima ka raga mata da shegiya kai mata dukan tsiya don nasan rashin kunyan habiba zata iya fiye da haka wallahi,
Amma kayi hakkuri don Allah tunda kace don mu kake hakkuri da ita ni hakkuri zan baka kati hakkuri za,a tsawata mata insha Allahu zata bari,
Hamza yai murmushi yace Baba ku barta kawai ai anzo karshe bazan iya daga ido na kalli Biba har na zauna da ita ba kuma a matsayin matana, irin abin da tai min,,
Nan dai dattijon ya ci gaba da bashi hakkuri ya tausan zuciyar shi sukai sallama yatafi da bacin rai,
Suna shiga gida wanka ya fada, yafito inda ya samu mama ta hada masu abin karyawa ko,
Umma sai kamay kamay take tana jan yaran da hira amma sunki sake jiki da ita, sai cewa suke Daddy ka kaimu gurin maman mu please,
Umma nacewa kuzo maman ku ta tafi uguwa anjima zata dawo kunji suke sai makewa suke basu yarda da ita,
Ibrahim yace Umma ki barsu kawai don basu sba dake ba indai Aliyun zarah ne su kan sun san ko sosai don sune jikokin ki,
Kai Ibrahim wallahi ka shiga hankalinka kada na bata maka rai don naga kana son raina min hankali,
Kabari in ka haifi naka ka hana su mamayni din tunda naga kana daniyan haka kaji min