Showing 39001 words to 39684 words out of 39684 words

Chapter 14 - Deen House By Oum Hairan

15 Dec 2025

6070

jikin nata yana ƙara zafi ya kira likita yazo ya dubata ya ɗago ya dubi Bature yace “Congratulation kun samu ƙaruwa tanada shigar ciki wata biyu...." Wani ihu ya saki ya durƙushe a ƙasa yayiwa Allah sujjada ya ɗago wasu hawaye masu dumi suka zubo masa ya haɗa matansa ya rungume yanajin wani shauƙin ƙaunarsu gdy babu irin wacce baiyima ubangiji ba koda suka koma gida sai ya kasance ne jinya shi ake jinya yanzu don Zainab tafi Hadiyyah jin jiki haka yake bata lokaci wajen yin komai na gidan hatta da tukunyar girki ya sauke musu shine keyin break da safe in yana gari in bayanan kuma akwai restaurant ɗin da yabama umarnin kai musu duk abinda suka bukata a haka har cikin Zainab ya kusan isa haihuwa tunda zata riga Hadiyyah haihuwa baiso komawarsu ba takurawar da iyayensa sukayi akan ya dawo da yaran mutane su haihu cikin dangi shine yasashi shirya musu tahowa Nigeria.
Kwanansu goma da dawowa Nigeria Zainab ta fara naƙuda suka tafi asibiti ta yini tana abu ɗaya sai yamma likis sannan ta haifi yaranta biyu mace da namiji wai ranar asibitin sunga abu kyauta har gajiya likitocin da suka karbi haihuwar sukayi da godiya Saida yan'uwansa suka hanashi saboda sunga zai ƙarar da tattalin arzikin nasa gabadaya




Bayan maijego ta huta sun tafi gida akaci gaba da hidima ranar suna yaran sukaci suna Muhammad da Khadijah sukaci gaba da rainon yaransu a kuma wannan lokacin ne Nafisa tazo mata Barka harda kuka tana bata hƙr tana faɗa mata tanada hannu wajen rabata da Deen gashi yanzu Allah yayi mata sauyin wanda yafi Deen ita kuma yaje ya ɗebo mata wata kishiyar ta zame mata ƙarfen ƙafa ita ba'a saketa ba kuma baa barta tayi farin ciki da mijinta ba yaranta sun zama abin tausayi tsakaninsu da ubansu babu wata soyayya babu kulawa tayi magana yaci mutumcinta yace dama ta raba shi da Zainab yanzu tanason rabashi da Zahra to kuwa saidai ita ta tafi.
Koda ta gama bata labarin murmushi tayi tace “ni baki cuceni ba taimakona ma kikayi" satin Zainab huɗu da haihuwa Hadiyyah ta haihu ta haifi ɗiyarta mace tun ta amsa sunan Fatima tun daga wannan haihuwa ta tsaya har gara Zainab tayi ɓari sau biyu sannan ta tattara ta tafi itama ta tattara hankalinta wajen bawa mijinta da yaranta kulawa tare da mutumta juna tsakaninta da abokiyar zamanta a cikin shekara goma data biyo baya Zainab ta zurfafa karatunta ta zama cikakkiyar lauya me zaman kanta burin Dad ɗinta ya cika inda ya zamana tsakaninta da Deen gaisuwa ce kawai domin ta daɗe da fahimtar idan ta sakar masa zaiyi mata ta wawa saki reshe kama ganye ita kuwa yanzu bata fatan abinda zai rabata da mijinta uban ƴaƴanta me nuna mata ƙauna da kulawa da bawa duk wani abu daya shafeta muhimmanci.




Tammat bih hamdullah


Nan na kawo ƙarshen wannan littafi duk da cewa nasan wasu da yawa da suka saba da tsarin rubutun mu na bawa tauraro nasara a kowanne ɓangare zasuji wannan salon yayi musu bawai, to kuyi hƙr nidai nasan rayuwa cike take da ƙalubale nasara da faɗuwa sannan a mafi yawan lokuta abubuwan da muke so basu cika zama zaɓin ubangiji garemu har ƙarshen rayuwa ba.




Ga masu buƙatar Cmplt na wannan littafi 500 ne zaku tura ta wannan acct ɗin 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank saiku tura shaidar biyanku ta wannan number 09013718241


Ina gdy gareku masoya masu bibiyar littafaina sai mun sake kasancewa cikin sabo kuma fitacce cikin fitattu na wannan shekarar wato *_DUNIYATA_*




Ga masu buƙatar Cmplt document na books ɗina na sauke muku farashi daga yanzu zuwa ƙarshen watan 11/2022


Littafan dana sauke musu farashi sun haɗa da👇🏼


Gidan uncle
Adandi
Wacece ni?
Dhoom Ishaq
Fitar tsiro g.u return
Wata karuwa
Dubai
Juhud
Matar lameer
Wani ƙangi
Ruwan Jira
My bestie's husband
The deputy governor's Bride
Bamagujiya
Jinkirin aure
Hayar Mace
Ni kishiyar uwata ce
Zarrah
Zaman period




Dukkan waɗannan littafai zaku samesu ne akan farashi 1500 kacal maimakon 4500 Maza kada ki/ka bari a baku labari kuyi hanzarin biyan naku cikin sauki ta wannan acct ɗin 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko 3184512351 Fauziyya Tasiu First bank


Ina maraba da masoyana a duk inda suke a fadin duniya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login