Showing 15001 words to 18000 words out of 39684 words

Chapter 6 - Deen House By Oum Hairan

15 Dec 2025

6068

break ya jera a dinning ya shiga ɗakin ya tasota daƙyar tayi break ta kwanta shi kuma ya fice ya nufi office ɗinsa, yini tayi tana aikin bacci bata tashi ba sai uku tayi sallah tana idarwa taji ana taɓa ƙofar ta zuba idanu ya buɗe ya shigo hannunsa da ledoji ya ajiye mata a gabanta yace “Kin yini lfy amaryar Yayanta" sunkuyar dakai tayi yayi murmushi ya zauna ya buɗe leda ɗaya ya dauko wata a ciki ya buɗe ya ɗauki naman yakai mata bakinta ta kawar dakai ya ɗaure fuska yace “Na tsani wannan halin naki a rayuwata ki daina yimin wlh zakisha wahala dani"




Don babu yanda ta iya taci kamar yanda ya umarceta ta sake kwanciya yaje yayi wanka ya kashe wayoyinsa ya dawo ya zauna kusa da ita ya ɗauki ƙafarta ya ɗora a cinyarsa yana wasa da tafin ta janye da sauri yayi ajiyar zuciya idanunsa akanta yace “Kuma zaki iya dani?" Bata gane meye yake nufi ba.
Ya riƙo hannunta ya sauka daga saman kujerar yace “Zainab yanayin halitta ta ya bambanta da sauran maza feeling ɗina yanada yawa inajin kamar zaki iya amma daga jiya zuwa yau sai naga kamar kin gaza"......


Paid book 300 ne VIP 600 PC 1k ki turo katin MTN ta WhatsApp number na 09013718241 ko ki biya ta wannan acct ɗin 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank
[9/24, 9:57 PM] AM OUM HAIRAN: *DH*


_Paid page_



0


Bata gane me yakeso ta fahimta ba ta janye hannunta tana nufin miƙewa ya riƙota yace “A duk lokacin da nayi magana aka bani amsa da irin wannan yanayin yana fusata zuciyata kin sani please ya kamata ki daina" sunkuyar da kanta tayi ya saki hannunta zuciyarsa ta fara karyewa da yanayin yarinyar da gaske a ƙwayar idanunta yake ganin tsanarsa Zainab bata ƙaunarsa shikam ya haɗawa kansa gwarama Nafisa baƙin kishi Zainab ƙiyayya da wanne zaiji?
Ya tambayi kansa yana nufar ɗakinsa yanason bayyanawa Nafisa Zainab ta tare amma ya rasa meye yasa daga jiya zuwa yau mugun Tsoronta yakeji gani yake kamar idan ya faɗa mata wani abu zai faru har ya gwammace yaci gaba da ɓoye Zainab zuwa lokacin da zata gama sauka.
Ya jima yana saƙawa da kwancewa sannan ya samu kwarin gwiwar shiga ɗakin Zainab ya ishe ta zaune ta tafka uban tagumi yaja numfashi yace ”Don Allah meye zan Miki ki soni kamar ko fiye d yanda kikeson Zain?"




Murmushin takaici tayi me haɗe da hawaye yace “Bazaka samu ba" da mugun sauri ya kalleta yace “Saboda me?" Miƙewa tayi tace “Na rayu dashi na shaƙu dashi tun bansan kaina ba yasoni badon komai ba ya tayani tattalin mutunci na Ya Deen a duniya babu na biyunsa a gurina zanci gaba da dakon soyayyarsa har zuwa ranar da buri zai cika duk da kasancewar kayi mana shigar sauri amma raita bata taɓa amincewa da zan rasa Zain ba....."
Ɗaga mata hannu yayi yace “Ya isa Zainab ya isa" komawa tayi ta zauna batare data kuma cewa dashi komai ba zuciyarsa a zafafe ya fice ta taɓe baki tare da jan tsaki ta kwanta can ya dawo ya cilla mata layi yace “Ban yafe ba idan kika kira wani namiji a wayar nan" itadai batace masa komai ba Allah ɗaya tanada abin faɗa amma tsoron irin wuyar da takesha a hannunsa yasa take barinsa.
Matsowa yayi kamar zai yi mata magana haushin kalamanta na ɗazu yasa ya share ya fice bata wani damu da jin tashin motar ba ta kwanta bayan tayi sallolinta bacci ya ɗauke ta, ba ita ta farka ba sai sha biyu na dare ta tashi a razane tana salati saboda irin mugun mafarkin da tayi da Zain da Deen a wani yanayi na faɗa me kama da farautar rayuwar juna.




Tashi tayi gabanta na faɗuwa tana karanta duk addu'ar da tazo bakinta ta buɗe ƙofa ta fita ta nufi ɗakinsa, ta jima tsaye kafin ta iya tura ɗakin ta shiga a matukar kunyace ta juya zata fita yayi saurin tashi zaune tare da kiran sunanta ta tsaya jikinta na ɓari yanayin data isheshi baiyi mata kyau da gani ba ƙarasowa yayi bayanta ya sanya hannunsa ya tallafo ƙugunta ya zura hannunsa cikin rigar bacci dake jikinta ya sauke ajiyar zuciya yace.
“Inada matsayin da rashin ganina zaisa ki tako har ɗakina ashe?" Sunkuyar dakai tayi tana wasa da yatsunta yayi ajiyar numfashi yace “Shigowata kenan nake shirin zuwa gareki sai gashi kin kawo kanki" itadai ƙala batace masa ba, batare data ankara ba ya sunkuceta ya ɗora a gadon yaja mata bargo yace “kwanta kafin nazo" zuciyarta tana raya mata ta tashi amma jikinta yayi nauyi har ya ƙara sa shiryawa ya kashe fitila ya hauro gadon ya janyota jikinsa yace “Akanki umma gaba takeyi dani takasa fahimtata shima Abba haka ga Zain ya daina kulani Zainab na samu sauƙi dake mana don Allah"




Yana maganar yana sanya harshensa cikin kunnenta daga haka salon Ya canza yaja musu bargo sosai Zainab ke karɓar azabar da batasan dame zata fasaltata ba gindinta har kumbura yayi saboda jarabarsa ta raina kanta a wannan dare Shamsu bai iya barinta ta rintsa ba sai gefin asuba har suma tayi saboda masifa shikuma banda ihu da kiran daɗi babu abinda yakeyi mata.
Da asuba da sukayi wanka sukayi sallah ya dauko mata madara a freegde ya bata da gaske yunwa takeji tunda duk albarkatun jikinta ya kwashe, kamar abin kirki yajata suka kwanta bacci ya fara ɗaukarta taji ɗumin bakinsa a saman nipples ɗin ta kafin tayi wani motsi ya tura hannunsa cikin pant ɗin ta ya fara lailaya belinta gabaɗaya ta gama firgita ta riƙe kansa tana rawar murya tace.
“Wayyoh Ya Deen zafi ciwo kabarni na hut...." Tsananin firgicin yanda jikinsa ke tsuma ne yasa bakinta gimtsewa haƙoransa har gwamewa sukeyi ya janye pant ɗin ya saita bakinsa a ramin pupsy ɗinta ya fara lasa ta kuwa wani shiɗe saboda daɗi ya dago idanunsa da tuni kalarsu ta canza ya dubeta yace “Zan da daɗi?"




Lumshe idanunta tayi yaci gaba da lasarta yana karkaɗa hannunsa saman belinta ta kuwa rinƙa mimmiƙe masa tana Nishi.
Hakan ba ƙaramin daɗi yayi masa ba ya tashi ya zare gajeran wandonsa ya kama hannunta ya ɗora saman Sandar girmansa da take wani Nishi take tsoro ya shigeta yayi ajiyar zuciya yace “ki mulmula min kanta daɗi" kunya ta hanata yi masa yanda yakeso ya janye hannun ya danna mata a baki yace “please shamin zanji daɗi....." Ƙin sha tayi ganin tanason raina masa hankali yasashi janyewa ya buɗata ya danna a cikin gabanta aikuwa ta saki ihun azaba gurin har ɗaɗewa yayi saboda gurzar da yasha tsakanin jiya da yau, a wannan safiya sumanta biyu kafin Deen ya lura ya ƙyaleta ba don ya ƙoshi ba sai don kar ya shiga haƙƙinta.




Dakansa ya shiryata ya dawo da ita ya kwantar sai kukan azaba takeyi shikuma yanata mata sannu ya fita ya haɗo mata tea me kauri da wainar ƙwai ya dawo ya rinƙa bata tana shansa kamar magani, jiyowa sukayi ana buga ƙofar parlourn ya mike ɗaure da towel ya fita yana cewa “waye?"
Daga wajen Umma ta amsa masa da cewa “Uwarka ce buɗe" Saida gabansa ya faɗi jin Muryar Umma haka ya buɗe musu ƙofar ga mamakinsa yaga harda Abba da mahaifin Zainab Alh Ibrahim da yake ƙanine wajen Abba cikin kunya yake musu sannu da zuwa suka nemi guri suka zauna ya nufi ciki da sauri ya sako jallabiya ya dawo suka gaisa ran Abba da Alh Ibrahim kamar ba komai sai Umma ce tace “Rasai bakai mukazo gani ba ina marainiyar Allah?" Sosai gabansa ya faɗi ya fara shafa kai yana in...ina ta miƙe batare data tsaya jin amsarsa ba ta nufi ɗakin da taga ya shiga hakanan tunda ya sace Zainab gabanta bai daina faɗuwa ba ta kasa yarda dashi.




Ilai kuwa tana shiga ta ishe ta kwance a gado tana rawar sanyi ta ishe ta da sauri tace “Subhanallahi meye hakan Zainab meye yake damunki" jin Muryar Umma yasata buɗe idanunta da suka kumbura saboda kuka tace “Um...mah" da sauri ta zauna ta kamo hannunta tace “Ya akayi?" Cikin kuka tace “Don Allah Umma ki taimakeni ki rabani dashi wlh kasheni zaiyi...." Murmushin takaici Umma tayi tace “Bansan wanne irin mutum ne Deen ba Zainab ya riga yayiwa tafiyar illa saidai kiyi hƙr ki rayu dashi a yanda yake taurin kansa yayi yawa...."
Kuka ta rushe dashi tace “Wlh Umma bazan iyaba zan Cutu wayyoh Umma ki taimakeni ko kisa Abba ya taimake Ni nasan shi zai iya....."



Paid book 300 ne VIP 600 PC 1k ki turo katin MTN ta WhatsApp number na 09013718241 ko ki biya ta wannan acct ɗin 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank
[9/25, 9:00 PM] AM OUM HAIRAN: *DH*


_Paid page_



U



Rufe mata baki tayi hankalinta ya tashi da ganin kukan da ɗiyar ƙanwarta keyi kuma amanarta tama rasa meye take nufi wanne taimako zatayi mata da take cewa ta taimaketa? Miƙewa tayi ta juya zata fita tace “Babu yanda zanyi nace kar kiyiwa mijinki biyayya tunda shi Allah ya zaɓa Miki Zainab kin riga kinsan halin yayanku saboda haka ke hƙrn zama dashi ya kama dama a mafi yawan lokuta kana takane Allah na tasa dole tashin zakabi domin itane gaskiya nidai ina umartarki da yin biyayyar aure don Allah kada kiyi wasa da aljannarki, yanzu ki taso ki fito ku gaisa da iyayenki suna falo"
Gabaɗaya jikin Zainab yayi sanyi da jin kalaman Umma Shikenan ta faru ta ƙare ya tabbata batada mafita cikin rayuwar aurenta dashi haka zata zauna dashi babu soyayya bare tausayi itakam a ranta ma bata yarda Deen ba sha'awa ce tasa ya aureta ba, da wannan tunanin Umma ta miƙa mata hijjab ɗinta tasa suka fito tana kwance jikin Umma ganin mahaifinta abin ba ƙaramin mamaki ya bata ba tayi saurin zama a ƙasa idanunsu dukka akanta cikin ladabi da kunya ta gaishesu suka amsa mata Abba ne ƙarfin amsawar shikam Alh Ibrahim don ɗan uwan nasa yaci alwashin ɓata masa rai ne in baizo yayi mata faɗan girma ba.




Abbane ya katse shirun da cewa “Zainab ke muka biyo a matsayinmu na iyaye muna gdy ga Allah daya nuna mana wannan lokaci duk da baizo mana a yanda muka zata ba amma hakan bazai hana mu karɓi hukuncin ubangiji ba nan ya rinƙa yi mata nasiha me ratsa jiki ta kuma saduda kuka kawai takeyi me ratsa zuciya Deen ne ya Matso kusa da ita yace “Abba insha Allahu taji zatayi bakin ƙoƙari..." Gwaɓe masa baki Umma tayi yayi ƙasa da kansa yace “kukan taɓamin zuciya yakeyi Umma abarta taji da abinda yake damunta insha Allahu Zainab batada matsala....." Abba ne ya dubi Alh Ibrahim yace “Baka da abin faɗa ne?" Shafa gemunsa yayi yace “to Ni me zance Shamsu kaine kayi namijin ƙoƙari kuma kayi zumunci Allah yayi maka albarka bansan haka yarinyar nan ta zama ba Saida Mal ya kirani yake faɗamin yanda abubuwa suka faru ka rufawa ƴar uwarka asiri kaima Allah ya rufa naka"




Ya riga yasan inda Alh Ibrahim ya dosa shiyasa yayi saurin katseshi da cewa “Uhm ai babu komai duk taimakon kaine Daddy saidai a tayamu da addu'a" Basu jima sosai ba sukayi musu sallama suka tafi sukabar mata Bahijjah saboda ta taimaka mata wajen aikin gida tunda Umma ta fahimci inda takeson takaita a zancenta.
Shima ficewa yayi hakan ya basu damar sakewa ita da Bahijjah sukayita shirmensu a gidan inda Bahijjah take bata labarin yanda take masifar son ayi mata aure ita kuma tana cewa ita bataga wani daɗi a auren ba sai wahala ma datake ɗorarwa.




Sai yamma likis Bahijjah ta tafi itama ta shirya ta zauna a parlour tana kallo wajen goma ya shigo tana zaune a parlourn ya iso ya ajiye kayan hannunsa wayarsa tayi Ring ya dauko ganin number Nafisa yasashi kallon Zainab data kafesa da idanu yaji kamar karya ɗauka amma bai isaba yasan masifarta ma ta isheshi haka ya ɗaga tun kafin yayi sallama tace “Yau kuma ina ka tafi tun safe rabonka da gidannan"
Cikin kwantar da murya yace “Meyesa kikeson sanya tuhuma akaina ne na faɗa Miki wani Contract na samu a wani private hospital....." Katseshi tayi da bala'i tace “Kana rainamin hankali Shamsu ka fito kawai ka faɗamin munafurcin da kuka saba kaida danginka kunyishi ka gama sabon gidanka ka tare da matarka ka barni shanye da baki...." “Aa feesah ba haka bane kidai bari nazo gobe zamuyi magana" yana faɗin haka ya kashe wayarsa gabaɗaya ya karkato da hankalinsa ga Zainab da har yanzu idanunta ke kansa.




Shafa sumarsa yayi ya zauna yace “Kina lfy?" Numfashi ta sauke tace “Meyesa kake ɓoye mata gaskiya kanajin tsoro ne?" Dariya yayi yace “Haba dai tsoro kamar ni kawai dai inason nabi komai a hankali ne shiyasa nake binta a haka" ba yarda tayi ba amma bazata iya tsayawa jayayya dashi ba wannan tasa ta yin shiru kamo hannunta yayi yace “kinji daɗin ganin su Umma yau ko?"
Sunkuyar dakai tayi yayi murmushi yace “bansan meye kikejin kunya a ni ba banajin kunyarki ko kaɗan kuma banaso kema kinajin kunyata tashi muje ki tayani nayi wanka" zaro idanu tayi shima ya zaro nasa tayi ƙasa da kanta tana wasa da yatsunta ya sunkuceta sukayi ciki bai direta ko inaba sai bathroom da kayan da komai ya sakar mata ruwa tayi saurin ƙanƙameshi tana cewa.




“Wayyoh Ya Deen nafayi wanka...." Haɗe bakinsu yayi ya sake shigar da ita jikinsa yana shafa bayanta ta lumshe idanuwanta wani kalar firgici ne yake shigarta jin yanda Sandar girmansa take gugarta, zuge zip na rigar yayi yayi ƙasa da ita dake doguwa ce ya rage daga ita sai under sikert da bra ya tura hannunsa cikin sikert ɗin ya fara shafa mulmulallun bombom ɗin ta yana tsotsar bakinta yana sauke ajiyar zuciya.
Cikin yan mintina ya canza musu Duniya farko ta fara jin nishaɗin yanayin amma tunda tafiya ta fara nisa komai ya ƙwace masa ta koma kuka da magiya shiko baimasan tanayi ba, nutsuwa sosai ya samawa kansa ita kuma ta ɗorar da wahala ta gaske dakyar ya raba jikinsa da nata ya ɗora hannunsa saman ƙirjinta yanajin yanda take fitar da numfashi daƙyar.




Danna mata ƙirjin ya rinƙa har ya samu numfashinta ya dawo normal ta sauke ajiyar zuciya ta buɗe Idanunta yayi mata murmushi yace “A hankali zaki saba yanzu ma ai kin fara sabawa ko?" Girgiza masa kai tayi tace “Ni ban saba ba kuma bazan saba ba don Allah ka daina wahala nakesha" murmushi yayi ya ɗagota yace “Muje muyi wanka saimuyi dinner mu kwanta"
Ƙofar parlourn sukaji ana bugawa da ƙarfi yaja tsaki ya sunkuci matarsa sukayi wanka har lokacin anaci gaba da buga gidan Saida suka shirya sannan ya nufi parlourn yana tambayar “waye?” baayi magana ba sai sake dukan ƙofar da akayi abinda ya fusatashi ya buɗe ƙofar a hassale ganin me bugun ya sashi ja baya da sauri yace “Feesah waye yace ki fito a daren nan?" Bata bashi amsa ba sai murmushi da tayi ta nufi hanyar shiga uwar ɗakin ya riƙota da sauri daidai lokacin da Zainab ke fitowa daga ɗakin tana dafa bango Nafisa tayi kukan kura ta shaƙeta ta zubar da ita a ƙasa tare da hawa ruwan cikinta......


Paid book 300 ne VIP 600 PC 1k ki turo katin MTN ta WhatsApp number na 09013718241 ko ki biya ta wannan acct ɗin 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank
[10/10, 8:43 PM] AM OUM HAIRAN: *DH*


*Bonus page*



Cikin tashin hankali da fitar hayyaci Deen ya rinƙa ƙoƙarin ɓanɓare Nafisa daga saman Zainab yanda ta shaƙe wuyan Zainab abin ba ƙaramin tsoro da firgici ya sanya Deen a ciki ba dakyar ya raba su ya watsar da Nafisa gefe ta miƙe ta kuma yowa kansu ya tareta da sauri tare da riƙe ta yace “Wai Nafisa haukacewa kikayi ne meye haka banason shashanci...."
Tsaki taja tare da ture hannunsa tace ai baka fara ganin hauka ba Shamsu tunda ka karyamin alƙawari meye yasa a lokacin da na faɗa maka sharadin zama dani babu kishiya ka amince har ka ƙaramin da cewa kai dama mace ɗaya ce muradinka sannan yanzu kwatsam ko rabin shekara ban rufa ba a gidanka ka tashi kayimin kishiya kishiyar ma ta wulaƙanci kaida munafukan iyayenka ku rasa wace zaku haɗani kishi da ita sai jininku...."
Duk da Zainab batada wani kuzarin magana sosai kalaman suka dama lissafin ƙwanyarta ganin yanda take zabura kamar zata dakeshi tana cinye mutuncin iyayensa tsaf amma ya gaza ɗaukar mataki saima wani narkewa da yake yi yana bata hƙr.




Takaici ne yasa Zainab tashi daƙyar ta nufi ɗakinta ta kwanta zuciyarta na tafasa batasan ya suka kare ba itadai taji gidan shiru ta daina jiyo hayaniyar Nafisa hakan ya ganar da ita fita sukayi, batayi karambanin fita ba tayi kwance abinta sai yamma ta tashi ta shiga kitchen ta samawa kanta abinda zataci ta dawo ta zauna a parlour tana kallon Film ɗin Agent Ragaf tanacin abincin badon tanajin daɗinsa ba sai don yunwar dake ƙwaƙularta.
Dare ya fara nisa har 12:30pm bataga alamun zai shigo ba ta tashi a sanyaye ta kulle gidan ta nufi dakinta cike da tsoro shima tayi masa key, Saida ta tofe ko'ina da addu'o'i sannan ta cire kayanta tasa na bacci ta sake yin addu'a ta kwanta tanata juyi abin duniya ya fara damunta a fili tace “To wai wanne irin aure ne wannan yaushe Ya Deen ya zama haka? Tsoron Nafisa yake ko me hakan yake nufi?"



Wayarta ce ta ɗauki ruri takai hannu ta ɗauka Ya Deen shine sunan daya fito akan wayar ta danna received cike da faɗuwar gaba ta kara a kunnenta ya sauke ajiyar zuciya yace.
Naso tahowa gida Kinga abubuwa sun tareni daga raka auntynki gida saina wucce asibiti ki rufe gidan bazan dawo ba Saida safe" shiru tayi tana wassafa maganarsa a ma'aunin hankali bataji zuciyarta ta aminta ba, hakan yasata yin murmushin da yasashi tsarguwa yace “karkiyi zargin komai ba abinda zuciyarki take raya Miki bane ki kwana cikin aminci matar Yayanta"
Aje wayar yayi itama ta aje

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login