Showing 18001 words to 21000 words out of 39684 words

Chapter 7 - Deen House By Oum Hairan

15 Dec 2025

6065

batare da tabawa sheɗan dama ba ta aminta da abinda ya faɗa mata taja bargo ta gyara kwanciyarta cikin saa tayi bacci mai daɗi bata farka ba sai asuba tayi sallah ta sake kwanciya sunada C.A a makaranta amma yanda takejin jikinta babu ƙwari batajin zata iya zuwa tasha baccinta batasan rana tayi ba Saida ta tashi taji cikinta na kuka tana duba agogo taga 1:03pm da sauri ta diro a gadon ta nufi bathroom tayi brush tare da wanka ta shirya cikin wata doguwar riga brown tayi mata kyau sosai ta gyara sumarta tare da fesa turare ta nufi kitchen ta haɗawa kanta ruwan zafi da dankali ta dawo parlour ta zauna zamanta kenan taji alamun shigowar mota gidan ta miƙe ta leƙa Saida gabanta ya faɗi ganin waye ke shigowa ita mugun tsoronsa takeji batason keɓewarsu ita dashi wuya take karɓa.

Buɗe ƙofar yayi ya shigo tare da sallama ta amsa masa idanunsa na kanta ya nemi guri ya zauna tare da aje kayan hannunsa ya zubanta idanu ta ɗago a kunyace tace “Barka da shigowa" numfashi ya sauke yace “Kina lfy? ya kadaici?" Ƙasa tayi da kanta taci gaba da break ɗin ta yanayinta ne kawai yake tabbatar masa da ta aje wani abu a ranta yayi ajiyar numfashi ya tashi ya shiga ciki yayi wanka ya canza kaya ya fito cikin shirinsa ta ɗago da mamaki ganin fuskarsa babu wasa yasata ƙasa da kanta ya zaro kuɗi masu kauri ya ajiye mata saman cinyarta yace “Wata tafiya ce ta kamoni zuwa South Africa bazan wucce 4 weeks ba ki kula da kanki"

Kawar da kanta tayi batasan mi yasa ba Allah ma ya sani tsoron gidan takeji yayi mata girma ita kaɗai ta rayu a cikinsa
Ganin yanda ta kawar dakai ya sanya zuciyarsa karyewa ya matsa gabanta ya rusuna tare da kamo hannunta yace “ko kinaso na tafi dake ne?" Saurin girgiza masa kai tayi yaja ajiyar zuciya don dama kawai faɗa yayi amma bai shirya tafiya da itaba duk da yasan itan ce ta cancanci tafiyar saidai Nafisa ta kasa ta tsare jiya kwana yayi aikin rarrashinta amma kamar shaiɗaniya sai mugayan alwashi takeci akan Zainab Zainab ɗin da itama ba son ranta bane aurensa.
Sake shigar da hannunsa yayi cikin nata yace “To meye damuwar?" Kwantar da kanta tayi Idanunta ya ciki da hawaye tace “Ni baso nake ka tafi dani ba tsoron gidan nakeji Ni kaɗai" murmushi yayi yace “Karki damu kanki zanje gida in turo miki Bahijjah Shikenan?"

Dariya tayi shima yayi dariya tare da ɗora hannunsa a saman rigarta saitin boobs nata yace “Sammin kaɗan" zaro idanu tayi ya kashe mata ido ɗaya yace “Please kaɗan" noƙe kafaɗa tayi kafin ta ɗago ya kaita ƙasa ya ɓalle bottle na rigar ya cafki nipples nata da bakinsa ta lumshe Idanunta tana ɗora hannunta saman sumarsa slow motion yake tsotsar Nonon nata yana wani lumshe idanu tare da sauke ajiyar zuciya itama daɗin yanayin takeji yau sai taji tafi kowacce rana daɗi a gurinta wannan dalilin yasata sakar masa jiki ya rinƙa murzata yana wasa da duk wata kusurwa ta jikinta sunyi nisa a murza juna basuji sanda aka buɗe ƙofar ba saijin tsiyayar ruwan sanyi sukayi a jikinsu suka saki junansu da sauri cikin matsananciyar kunya Zainab ke gyara rigarta shikuma ya sosa kansa tare da kallonta zaiyi magana ta nuna masa ƙofa tace “Muje jarababbe" tana maganar tana zabgawa Zainab harara tare da jan ƙwafa jikinsa har rawa yake yi ya fice daga parlourn Nafisa ta dawo ta ishe Zainab inda suka barta ta nunata da yatsa tace “Ganganci yasaki auren mijina zakuma ki gane kurenki duk da Ni a gurina bakikai kishiya ba amma zan barwa maciya amana irinki izna saboda kar wata ta ƙara kwatanta kuskurenki"

Zainab bata samu damar bata amsa ba saboda abubuwan da suke zagawa a kanta sun girmi tsayawa tankawa sai wani ƙunci da yake ziyartar ruhinta yanda taga firgici a fuskar Deen dalilin riskarsu da Nafisa tayi a yanayi abin ya sake sanyata a kokwanton da ya sata fara tunanin wanne irin zama zatayi dashi yana tsoron matarsa haka ko jiya da Nafisa tayi yunkurin ɗaukar rayuwarta batayi tunanin matakinsa zai tsaya iya nan ba sai gashi abin ya wuce kamar batayi komai ba taci bulus.
Ta daɗe tsaye kafin taja yan ƙafafunta ta zauna tanajin yanayin daya tafi yabar mata a jikinta duk ya saukar mata da kasala ya tafi yabarta, waya taja ta kira Umma bugu biyu ta ɗaga suka gaisa take faɗa mata yayi tafiya ne ita kuma tsoro takeji a bata aron Bahijjah sarai Umma tasan Zainab da tsoro shiyasa batayi mata musu ba tace zatazo.
Kitchen ta shiga ta shirya musu abincin rana ta jera a dinning wajen 3:30pm saiga Bahijjah suka rungume juna Bahijjah tace “Ke wai me Ya Deen yake baki cikin kwana biyu da banganki ba naga har wani glowing kikeyi?"

Murmushi tayi suka zauna suna hirantawa, haka rayuwa taci gaba da gudana a wannan gida Zainab mamaki ke cikata yanda ko a waya Deen bai ƙara kiranta ba tun ranar da suka tafi sai hotuna kawai da kullum yake turo mata nasa shida matarsa a gurare mabanbanta tun abin baya taɓa zuciyarta har yakai ga ya fara, babbar damuwar ko magana tayi masa baya amsawa gashi daga sati huɗu har an tafi wata biyu ba waya ba aike danma ya wadatata da kuɗi da kayan abinci a gidan, ga lalura data sanya Zainab gaba ga mugun zurfin ciki taƙi faɗawa su Umma kuma taki bari Bahijjah ta faɗa musu Saida Bahijjah taga yau abin yafi na kullum sai juyi takeyi kan tiles riƙe da ciki sannan ta ɗaga waya ta kira Abba ta sanar dashi, daga kasuwa Abba ya nufi gidan ya ɗauketa sukaje asibiti suka dubata tanada shigar ciki sosai Abba yayi farin ciki da wannan labarin yayita godewa Allah suka tafi gida ranar tare da Umma suka yini tanata bata kulawa ita kuma kunya taƙi barinta ta sake.

Sai yamma likis sannan suka tafi gida suna shiga gida kiransa ya shigo abin ya zame mata baƙo tadai taushi zuciya ta ɗaga suka gaisa kamar babu komi har yana tambayarta jikinta da bbynsa tayi masa shiru yayi murmushi yace “Kullum inason kiranki ayyuka sunmin yawa na gaji da zaman ƙasar nan cikin satin nan nake saka ran dawowa mu raini unborn ɗinmu tare" itadai ƙala ta kasa cewa dashi har ya gama zantukansa ya kashe wayar itama ta aje tata tun daga wannan rana Saida suka sake shafe wata biyu basuyi magana ba ranar wata Litinin tana parlour tana shan guaver Bahijjah nayi mata tsifa sukaji an murɗa handle ɗin Bahijjah ke tambayar waye? Bai bata amsa ba ya shigo ya Zainab ta mike da sauri cike da mamaki shima kallonta ya rinƙayi ta rame sosai sai hanci da idanun kawai yaja fasali ya zauna ya dubi Bahijjah yace “Wannan daga jinya ta tashi ne?" Da mugun mamaki Bahijjah tace “Au dama baka sani ba?" Kallonta yayi yace “Bansan batada lfy ba" cikin mamaki Bahijjah tace “nikuwa na zaci Abba ya sanar dakai Zainab nada ciki gashi har yayi kwari ma laulayin yayi sauki" shafa sumarsa yayi yace “au hakane fa na manta wlh sannu ya jikin" ƙululun baƙin ciki ne ya hana Zainab amsawa saima barin gurin da tayi ya rinƙa kiranta tayi masa banza ta shige ɗakinta.

_Bayan Hutu da wannan littafi ya tafi sakamakon ƙaruwa dana samu ta Bby girl Aishatu (Weedat) ayau 10/10/2022 Alhmdllh mun dawo bakin aiki, Shima littafin BAWA NA insha Allahu gobe zamu ɗora da post nasa sannan inama duk wanda yakirani yayimin Barka da arziƙin dana samu na kyautar Nana Aisha da ubangiji ya bani dama masu text kai harma waɗanda basu samu damar yin ko ɗaya ba fatan alkhairi._

_Saƙo daga_
_OUM HAIRAN & AFFAN AND WEEDAD_

Paid book 300 ne VIP 600 PC 1k ki turo katin MTN ta WhatsApp number na 09013718241 ko ki biya ta wannan acct ɗin 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank

[10/10, 8:43 PM] AM OUM HAIRAN: *DH*

*Bonus page*

Cikin tashin hankali da fitar hayyaci Deen ya rinƙa ƙoƙarin ɓanɓare Nafisa daga saman Zainab yanda ta shaƙe wuyan Zainab abin ba ƙaramin tsoro da firgici ya sanya Deen a ciki ba dakyar ya raba su ya watsar da Nafisa gefe ta miƙe ta kuma yowa kansu ya tareta da sauri tare da riƙe ta yace “Wai Nafisa haukacewa kikayi ne meye haka banason shashanci...."
Tsaki taja tare da ture hannunsa tace ai baka fara ganin hauka ba Shamsu tunda ka karyamin alƙawari meye yasa a lokacin da na faɗa maka sharadin zama dani babu kishiya ka amince har ka ƙaramin da cewa kai dama mace ɗaya ce muradinka sannan yanzu kwatsam ko rabin shekara ban rufa ba a gidanka ka tashi kayimin kishiya kishiyar ma ta wulaƙanci kaida munafukan iyayenka ku rasa wace zaku haɗani kishi da ita sai jininku...."
Duk da Zainab batada wani kuzarin magana sosai kalaman suka dama lissafin ƙwanyarta ganin yanda take zabura kamar zata dakeshi tana cinye mutuncin iyayensa tsaf amma ya gaza ɗaukar mataki saima wani narkewa da yake yi yana bata hƙr.

Takaici ne yasa Zainab tashi daƙyar ta nufi ɗakinta ta kwanta zuciyarta na tafasa batasan ya suka kare ba itadai taji gidan shiru ta daina jiyo hayaniyar Nafisa hakan ya ganar da ita fita sukayi, batayi karambanin fita ba tayi kwance abinta sai yamma ta tashi ta shiga kitchen ta samawa kanta abinda zataci ta dawo ta zauna a parlour tana kallon Film ɗin Agent Ragaf tanacin abincin badon tanajin daɗinsa ba sai don yunwar dake ƙwaƙularta.
Dare ya fara nisa har 12:30pm bataga alamun zai shigo ba ta tashi a sanyaye ta kulle gidan ta nufi dakinta cike da tsoro shima tayi masa key, Saida ta tofe ko'ina da addu'o'i sannan ta cire kayanta tasa na bacci ta sake yin addu'a ta kwanta tanata juyi abin duniya ya fara damunta a fili tace “To wai wanne irin aure ne wannan yaushe Ya Deen ya zama haka? Tsoron Nafisa yake ko me hakan yake nufi?"

Wayarta ce ta ɗauki ruri takai hannu ta ɗauka Ya Deen shine sunan daya fito akan wayar ta danna received cike da faɗuwar gaba ta kara a kunnenta ya sauke ajiyar zuciya yace.
Naso tahowa gida Kinga abubuwa sun tareni daga raka auntynki gida saina wucce asibiti ki rufe gidan bazan dawo ba Saida safe" shiru tayi tana wassafa maganarsa a ma'aunin hankali bataji zuciyarta ta aminta ba, hakan yasata yin murmushin da yasashi tsarguwa yace “karkiyi zargin komai ba abinda zuciyarki take raya Miki bane ki kwana cikin aminci matar Yayanta"
Aje wayar yayi itama ta aje batare da tabawa sheɗan dama ba ta aminta da abinda ya faɗa mata taja bargo ta gyara kwanciyarta cikin saa tayi bacci mai daɗi bata farka ba sai asuba tayi sallah ta sake kwanciya sunada C.A a makaranta amma yanda takejin jikinta babu ƙwari batajin zata iya zuwa tasha baccinta batasan rana tayi ba Saida ta tashi taji cikinta na kuka tana duba agogo taga 1:03pm da sauri ta diro a gadon ta nufi bathroom tayi brush tare da wanka ta shirya cikin wata doguwar riga brown tayi mata kyau sosai ta gyara sumarta tare da fesa turare ta nufi kitchen ta haɗawa kanta ruwan zafi da dankali ta dawo parlour ta zauna zamanta kenan taji alamun shigowar mota gidan ta miƙe ta leƙa Saida gabanta ya faɗi ganin waye ke shigowa ita mugun tsoronsa takeji batason keɓewarsu ita dashi wuya take karɓa.

Buɗe ƙofar yayi ya shigo tare da sallama ta amsa masa idanunsa na kanta ya nemi guri ya zauna tare da aje kayan hannunsa ya zubanta idanu ta ɗago a kunyace tace “Barka da shigowa" numfashi ya sauke yace “Kina lfy? ya kadaici?" Ƙasa tayi da kanta taci gaba da break ɗin ta yanayinta ne kawai yake tabbatar masa da ta aje wani abu a ranta yayi ajiyar numfashi ya tashi ya shiga ciki yayi wanka ya canza kaya ya fito cikin shirinsa ta ɗago da mamaki ganin fuskarsa babu wasa yasata ƙasa da kanta ya zaro kuɗi masu kauri ya ajiye mata saman cinyarta yace “Wata tafiya ce ta kamoni zuwa South Africa bazan wucce 4 weeks ba ki kula da kanki"

Kawar da kanta tayi batasan mi yasa ba Allah ma ya sani tsoron gidan takeji yayi mata girma ita kaɗai ta rayu a cikinsa
Ganin yanda ta kawar dakai ya sanya zuciyarsa karyewa ya matsa gabanta ya rusuna tare da kamo hannunta yace “ko kinaso na tafi dake ne?" Saurin girgiza masa kai tayi yaja ajiyar zuciya don dama kawai faɗa yayi amma bai shirya tafiya da itaba duk da yasan itan ce ta cancanci tafiyar saidai Nafisa ta kasa ta tsare jiya kwana yayi aikin rarrashinta amma kamar shaiɗaniya sai mugayan alwashi takeci akan Zainab Zainab ɗin da itama ba son ranta bane aurensa.
Sake shigar da hannunsa yayi cikin nata yace “To meye damuwar?" Kwantar da kanta tayi Idanunta ya ciki da hawaye tace “Ni baso nake ka tafi dani ba tsoron gidan nakeji Ni kaɗai" murmushi yayi yace “Karki damu kanki zanje gida in turo miki Bahijjah Shikenan?"

Dariya tayi shima yayi dariya tare da ɗora hannunsa a saman rigarta saitin boobs nata yace “Sammin kaɗan" zaro idanu tayi ya kashe mata ido ɗaya yace “Please kaɗan" noƙe kafaɗa tayi kafin ta ɗago ya kaita ƙasa ya ɓalle bottle na rigar ya cafki nipples nata da bakinsa ta lumshe Idanunta tana ɗora hannunta saman sumarsa slow motion yake tsotsar Nonon nata yana wani lumshe idanu tare da sauke ajiyar zuciya itama daɗin yanayin takeji yau sai taji tafi kowacce rana daɗi a gurinta wannan dalilin yasata sakar masa jiki ya rinƙa murzata yana wasa da duk wata kusurwa ta jikinta sunyi nisa a murza juna basuji sanda aka buɗe ƙofar ba saijin tsiyayar ruwan sanyi sukayi a jikinsu suka saki junansu da sauri cikin matsananciyar kunya Zainab ke gyara rigarta shikuma ya sosa kansa tare da kallonta zaiyi magana ta nuna masa ƙofa tace “Muje jarababbe" tana maganar tana zabgawa Zainab harara tare da jan ƙwafa jikinsa har rawa yake yi ya fice daga parlourn Nafisa ta dawo ta ishe Zainab inda suka barta ta nunata da yatsa tace “Ganganci yasaki auren mijina zakuma ki gane kurenki duk da Ni a gurina bakikai kishiya ba amma zan barwa maciya amana irinki izna saboda kar wata ta ƙara kwatanta kuskurenki"

Zainab bata samu damar bata amsa ba saboda abubuwan da suke zagawa a kanta sun girmi tsayawa tankawa sai wani ƙunci da yake ziyartar ruhinta yanda taga firgici a fuskar Deen dalilin riskarsu da Nafisa tayi a yanayi abin ya sake sanyata a kokwanton da ya sata fara tunanin wanne irin zama zatayi dashi yana tsoron matarsa haka ko jiya da Nafisa tayi yunkurin ɗaukar rayuwarta batayi tunanin matakinsa zai tsaya iya nan ba sai gashi abin ya wuce kamar batayi komai ba taci bulus.
Ta daɗe tsaye kafin taja yan ƙafafunta ta zauna tanajin yanayin daya tafi yabar mata a jikinta duk ya saukar mata da kasala ya tafi yabarta, waya taja ta kira Umma bugu biyu ta ɗaga suka gaisa take faɗa mata yayi tafiya ne ita kuma tsoro takeji a bata aron Bahijjah sarai Umma tasan Zainab da tsoro shiyasa batayi mata musu ba tace zatazo.
Kitchen ta shiga ta shirya musu abincin rana ta jera a dinning wajen 3:30pm saiga Bahijjah suka rungume juna Bahijjah tace “Ke wai me Ya Deen yake baki cikin kwana biyu da banganki ba naga har wani glowing kikeyi?"

Murmushi tayi suka zauna suna hirantawa, haka rayuwa taci gaba da gudana a wannan gida Zainab mamaki ke cikata yanda ko a waya Deen bai ƙara kiranta ba tun ranar da suka tafi sai hotuna kawai da kullum yake turo mata nasa shida matarsa a gurare mabanbanta tun abin baya taɓa zuciyarta har yakai ga ya fara, babbar damuwar ko magana tayi masa baya amsawa gashi daga sati huɗu har an tafi wata biyu ba waya ba aike danma ya wadatata da kuɗi da kayan abinci a gidan, ga lalura data sanya Zainab gaba ga mugun zurfin ciki taƙi faɗawa su Umma kuma taki bari Bahijjah ta faɗa musu Saida Bahijjah taga yau abin yafi na kullum sai juyi takeyi kan tiles riƙe da ciki sannan ta ɗaga waya ta kira Abba ta sanar dashi, daga kasuwa Abba ya nufi gidan ya ɗauketa sukaje asibiti suka dubata tanada shigar ciki sosai Abba yayi farin ciki da wannan labarin yayita godewa Allah suka tafi gida ranar tare da Umma suka yini tanata bata kulawa ita kuma kunya taƙi barinta ta sake.

Sai yamma likis sannan suka tafi gida suna shiga gida kiransa ya shigo abin ya zame mata baƙo tadai taushi zuciya ta ɗaga suka gaisa kamar babu komi har yana tambayarta jikinta da bbynsa tayi masa shiru yayi murmushi yace “Kullum inason kiranki ayyuka sunmin yawa na gaji da zaman ƙasar nan cikin satin nan nake saka ran dawowa mu raini unborn ɗinmu tare" itadai ƙala ta kasa cewa dashi har ya gama zantukansa ya kashe wayar itama ta aje tata tun daga wannan rana Saida suka sake shafe wata biyu basuyi magana ba ranar wata Litinin tana parlour tana shan guaver Bahijjah nayi mata tsifa sukaji an murɗa handle ɗin Bahijjah ke tambayar waye? Bai bata amsa ba ya shigo ya Zainab ta mike da sauri cike da mamaki shima kallonta ya rinƙayi ta rame sosai sai hanci da idanun kawai yaja fasali ya zauna ya dubi Bahijjah yace “Wannan daga jinya ta tashi ne?" Da mugun mamaki Bahijjah tace “Au dama baka sani ba?" Kallonta yayi yace “Bansan batada lfy ba" cikin mamaki Bahijjah tace “nikuwa na zaci Abba ya sanar dakai Zainab nada ciki gashi har yayi kwari ma laulayin yayi sauki" shafa sumarsa yayi yace “au hakane fa na manta wlh sannu ya jikin" ƙululun baƙin ciki ne ya hana Zainab amsawa saima barin gurin da tayi ya rinƙa kiranta tayi masa banza ta shige ɗakinta.

_Bayan Hutu da wannan littafi ya tafi sakamakon ƙaruwa dana samu ta Bby

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login