About this Novel

 

Story Preview

💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫

💋💓💋 *SHUGER DADY*💋💓💋


💫
💃💃
💫💫💫
💃💫💫💃
💫💃💃💃💫
💫💫💫💫💫💫


Romantic love story 💃💋💓💋💓💋💓


Daga alkalamin
*Dr Yasmeen Ahmad*
(Autar alheri ✍️)

Marubuciyar

Mejo najeeb
SIRRI
Sawun Giwa
And oder 🤩💃💃💃💃💃

Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY 💃💃💃💃💃💃💃💃💃

Happy sallah all my lovely Muslim 💃💃💃💃💃💃💃💃

Gargadi

Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina🙏🙏

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 1 & 2

""Kwance yake akan makeken gadonshi idanuwanshi a lumshe kuma yarufe rabin jikinahi da blanket daga ganin yadda kwance kasan hankali kwance yake baccinshi...asukwane tashigo ɗakin tana faɗar "uncle uncle uncle kazo inji ghaisha tana perlor Abba, uncle uncle kazo tafaɗa cikin ɗan ɗaga murya....cikin Baccin dayakeyi yafara jiyo muryarta, ahankali yaware dara daran idanuwanshi masu kama dana ƴansha yana kallonta harta ƙaraso bakin gadon..yana kallonta yarinyace ƙarama sosai domin bazata wuce shekaru 14 ba aduniya farace sol amma batada tsayi sosai sedai akwai diri daga yadda yanayinta yake domin kuwa ko ayanzu datakeda kananun shekaru amma ƙuginta abaje yake, se yan madedetam ƙirga dangi dasuka fara fito mata, kyakkyawa ce sosai domin kuwa tanada manyan idanuwa da dogon hanci sedai kallo ɗaya zaka mata kasan cewar sangar tacciyace tagaban kwatance domin se turo ɗan ƙaramin bakinta takeyi ganin yabuɗe ido yaƙi cewa ko

Continue reading →

Reader Reviews

Login to leave a review.

No reviews yet — be the first.

Da Bazarmu Team

More Novels You May Like