About this Novel

 

Story Preview

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

WhatsApp Number: 09017242889


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************

DAN KARUWA

writen by zahra surbajo

Page 1

"Mummy don Allah kiyi hakuri ki rufamin asiri kar kije club dinnan don Allah ki tausayawa rayuwata da taki"cewar wani matashin yaro da shekarunshi bazasu wuce goma sha biyar ba,

Tsugune yake rike da kafafuwanta yana kuka,kallo daya zaka masa ka fahimci yana cikin tashin hankali me tsanani.

Cikin halin ko in kula matar ta fara magana cikin isa da izza tace. "Sultan kenan,wlh lamarinka ya fara bani tsoro,taya ina kasuwanci dan in rufa maka asiri amman kai kullum kawo min nakasu kake ga kasuwanci na," Hawaye ya share yace bakinshi na rawa. "Mummy kiyi hakuri don Allah abokaina tsokanata suke suna kirana DAN KARUWA, sunce kin cika yawo mummy ki zauna agida don Allah ki taimakeni"yakarasa maganar cikin

Continue reading →

Reader Reviews

Login to leave a review.

No reviews yet — be the first.

Hausa Authors Forum

More Novels You May Like