*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ƙofa a buɗe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuɓi wannan number 09031307566.*
https://arewabooks.com/u/oumhairan1
_*SHIMFIƊA*_
_*ƘASAR MOROCCO*_ Tana Arewacin Afirka, tsakanin tekun Atlantic da Bahariyyar Rum (Mediterranean).
Birnin ƙasar shine Rabat, amma Marrakesh, Fes, da Casablanca sune shahararrun birane.
Ana magana da Larabci (Arabic) da Berber (Amazigh), sannan Faransanci.
Masarautar ta kasance ƙarƙashin Sarki Mohammed VI, wanda yake da masarauta mai dogon tarihi tun ƙarni da dama.
Masarautar Morocco ta kasance mai bin tsarin gargajiya da musulunci sosai.
Fada ko “Kasr” suna da ginshiƙai masu kyau, marmara, fale-falen zinariya, da zane irin na Andalusian-Arabic (irin wanda kuke gani a cikin masallacin Alhambra).
A cikin fada akwai masu hidima, ’yan majalisar sarki, da sarƙin fada (vizier).
Sarki yana da mata fiye da ɗaya, amma tana iya zama ɗaya ce ke da matsayi na “Sarauniya ta farko” wacce ake kira Lalla a Morocco.
Yanayin Rayuwa da Al’adu
Morocco tana cike da al’adu masu haɗa Larabci, Afirka, da Turai.
Ana yawan ganin fadar da ke bakin hamada, daji mai ƙyalli, da kasuwannin gargajiya (souks) masu cike da kayan ado, turaruka, da ƙyale ƙyalen fata.
Abincinsu shahara da Couscous, Tagine, da Mint Tea.
Tufafinsu irin su Kaftan da Djellaba.
*Mafari*
*Samha Idrees El Fahreey* matashiyar budurwa me tashen ilimi nutsuwa d