33-34
Short page
Babu inda convoy din ya tsaya sai babban part din shi dake cikin masarautar bude mashi mota akayi ya fito cikin natsuwarshi da takunshi yanayi yana dogaran sandar shi kallon kuyangu da suka jera layi yayi suna kallon kasa wani irin look yake basu ta cikin glashin shi wanda kusan kowa yana ji a jikin don aura dinshi is enough to change the atmosphere din dake wurin hakan take a wurinsu cikin husky voice dinshi mai daidai da sautin amo kuma wadda takan firgita al’umma yace masu you’re all fired Sannan ya wuce sama ,dakinshi mai bala’in kyau wanda banda kamshi expensive turaren wuta ba abinda yakeyi ga wani irin sanyi da duka dakin ya dauka, everything about the room is screaming darkness and mystery,a hankali ya kunna wuta tareda kallon tsarin da akayi ma dakin wanda hakan yayi mashi sosai,glasses dinshi ya cire da suit don dake jikin shi tareda shiga toilet domin sakarma kanshi shower, ya dauki mintuna sosai yana abu daya domin ruwan yana sauka daga saman kanshi har zuwa tafukan kafafunshi wanda ya taimaka sosai wurin tafiya da ‘yar gajiyar daya debo,dark green bathrobe ya daura wanda gashin kanshi mai kyau ya jike, hand dryer yayi amfani da ita wurin busar da kanshi tareda shafa mayuka masu kamshi da tsada ya dade yana abu daya kafin ya gama ya gabatar da sallahr daya wuceshi bayan ya gama ya kwanta bacci mai cike da gajiya yayi gaba dashi,
Hurriyya duk yanda takeso tayi baccin ya Gagagareta don duka masarautar ta dauka Can kasan makoshinta tace fuck men who the fuck is this Khalifa Qamar tashi tayi kawai ta fita zama tayi