Showing 99001 words to 102000 words out of 221033 words

Chapter 34 - UWA KO UKUBA COMPLT

24 Feb 2025

41694

kara sosai sai jikinta dake rawa wlh ya mugun bata tausayi, murya chan kasa tace “I’m sorry Ya Hamad!! I am making you spend plenty money! Bazan kara fushi ba kayakuri wlh it’s not your fault nasani, I’m sorry” dawani irin sauri yadagota sai kawai yashiga patting back dinta batare daya damu da mutanen wajen ba, issue yadauka nakan table din yakai fuskanta yashiga sharemata yayi murmushi murya kasa kasa yace “waya cemiki u are making me spend? You are my wife I am not even doing enough! You deserve much more than this sabida you are My Queen okay” ahankali yace “I want to be a husband to you just like Annabi Muhammad SAW is to matayensa! Loving! Kind! Helpful! Romantic! Playful and sweet! Don’t think of tommorow! Kudi da arziki na Allah ne! Allah daya bani yau nakawoki nan shizai bani gobe! Have faith in Allah Husnah, I am sure he will give me enough to give matana duk abinda takeso, it’s okay!” Gyadamai kai tayi feeling calm, kalaman shi were so soothing ma zuciyanta, bata tabaji yayi dogon magana hakaba sai yau, sake kallonta Hamad yayi still looking worried yace “don’t cry again, everything here is for u! Idan bai isheki ba akaro, now eat” gyadamai kai tayi tadauki spoon tafaraci just sabida to make him, sai kallonta yake, dan kallonsa tayi tai murmushi kadan ahankali tace “kaima kaci” ijiyan zuciya ya sauke ganin she finally smile, gyadamata kai yayi yadauki spoon yafara ci sunayi suna kallon junansu bini bini just like lovers da basu riga sunyi aure ba.

AWWN GRADUALLY GRADUALLY HAMAD DA ASMEEY ARE DEVELOPING DEEP LOVE BOND!

LOVE STARTS FROM TAUSAYI DAKUMA DAMUWA DA JUNA❤️

ASMEEY GENUINELY LOVE HAMADI WLH!❤️

HAMAD LOVES MATARSA LIKE A FOOL! YACE MY QUEEN!❤️

YA FOLA GABAKI DAYA INA GAYAMUKU❤️

SU HAMADI MAI KOYI DA FIYAYYEN HALITTA SAW!
EPISODE 4️⃣0️⃣





Sosai taci abincin takoshi yakira aka mata takeaway komi sannan yabiya da card dinshi, ya kwasan mata komi yarike yana kallonta suka fito sukahau machine, cold stone ice cream ya wuce da ita sai murmushi take the joy in her face means everything to him, hannunta yakama suka shiga ciki yace “choose flavors dakikeso” gyadamai kai tayi sai murmushi take tashiga nuna musu, 3 cups yasa aka mata sauran tasa a fridge, sai murmushi take tace “thank you Yaya” she looks very happy suka fito, hawa machine sukayi ahanya suka sayama Mamie fruits sannan suka taho gida wajajen 4 sai murna Asmeey take taji dadin fitan sosai, Mom na kaita eatery a Bauchi iron idan sun tashi daga office but Mom ke order komi, bata taba samin privilege na tayi order abu da kanta ba sai yau, eatry ma bawai ita Mom ke kaiwa ba dan kanta take zuwa. Baitaba sanin zai iya tsayawa and get hug a public ba sai yau and baidamu ba, karasawa gida sukayi aka bude musu gate daidai Abba da Mamie na fitowa compound din Mamie na raka Abba zuwa wajen mota, wani kunya Hamad yaji itako Asmeey is so happy, duk manyantakan Abba saida ya kallesu saiyaji he’s really proud of Hamad maganan Ya Mustapa na kara dawomai fresh a mind, gashinan gradually Hamad is changing kaman ba shi ba baijin Hamad ya taba daukan wata a machine dinnan nasa ba sai yau, saukowa Asmeey tayi daga bike din bayan ya karkata mata tazo dab dashi tace “Yaya bani abubuwana naje na nunama Mamie” dan kallonta yayi, su Mamie take kallo, she’s so eager taje ta nuna musu, sai kawai yabata dasauri ta amsa ta wuce wajensu.
Tace “Mamie Ya Hamadi ya sayamin ice creams, munje wani waje mai kyau munci abinci dawasu drinks masu hayaki Mamie, Mamie mun sayo miki fruits ga Yaya chan zai kawo, Abba zakasha ice cream”? Abba baitaba sanin Asmeey can be this happy ba har tana surutu hakaba sai yau, cus a Bauchi yarinyar is always sad, bakajin muryanta agidan ma, Mamie tace “Masha Allah jekisa a fridge toh” Abba yace “Allah muku albarka Asama ina naga hakorin shan abubuwan nan naku na zamani tafi jeki huta, Allah muku albarka” Asmeey tace “Ameen” tawuce ciki, Abba da Mamie suka kalli Hamad dayaki zuwa ya tsaya awajen machine yana goge gogen karya Abba yace “kalli danki” Mamie tai dariya tace “danka dai dan kai yabiyo da kunya” Abba yace “nidai natafi mutanen nan na sauri da ginin nan” yanuna ginin dahar an daga sama yayi nisa, Mamie tace “nan da 4weeks hala an gama komi ba” Abba yace “inasarai hakan” yayi mata sallama yawuce Mamie takoma ciki abinta, a dinning taga Asmeey tafito da komi saita dauko takeaway rice datama Mamie tazo da sauri wajen Mamie tace “Mamie ga arabain rice” karba Mamie tayi just to make her happy tace “ahhh ba shakka banjin yunwa yanzu but kaimin fridge nima” gyadama Mamie kai tayi tawuce takai komi fridge Mamie tace “Ya Aysha ta aiko dawasu magunguna driver ya amsa yaushe zaki fara salla?” Ahankali tace “gobe” Mamie tace “tom shikenan gobe zaki fara sha.
**




Mom gabaki daya ta birkice da gasken gaske BP ta yayi high rabon data sami BP ta manta, she’s currently on drugs, bata taba shiga damuwa arayuwanta kaman this time ba sabida yanda Fawaz baya daukan wayanta, taje gidansu baya zuwa, taje asalin gidansu wajen Mamansa ta tambayesa but bayanan, da kyar ta iya managing tayi the most important cases na kanta sauran she put everything on hold da sunan she’s on sick leave batada lpy yau tai booking flight nata to Kano ko Baba batagaya mawa ba toh ba shiri yake da ita ba ko magana basayi yafita harkanta ma.
Wuraren 4 tasauka a Kano wani company dake bada hayan mota taje ta karbi hayan Range Rover tawuce wani babban hotel tai booking suite, wanka tafarayi ta kwanta akan gado da bathrobe takalli wayanta wanda har yau Aya kiranta take bata waya da Aya, da Aysha kadai take waya itama Aysha saida tamata kacha kacha zuwa gidansu Abban su datayi na kano da kyar Aysha ta lallasheta, bata magana da Munir wanda taga shi ko ajikinsa Babansa ma yamasa komi yakoma hostel yadaizo ya mata sallama which bata amsasa ba toh yanzu haka yana hostel.
Number Fawaz tai dialing bai dagaba text message tamai. “Ina kano Baby babu abinda kakeso da bazan iya maka ba, I love you” kusan 5min da tura messege din saiga wayanta yahau ringing da sauri ta kalla ganin Fawaz ne yasa dasauri ta tashi zaune tana wani taba kirji dake bugawa tace “thank you God! Allah na gode maka wayyoo Allah thank you”
tadauki wayan dasauri tanakai wayan kunnenta muryanta nadan rawa tace “Fa….Fawaz…..” murya a murtuke yace “an ina kika sauka a kanon”? Ahankali tace “Tahir” okay ya katse wayan tabi wayan da kallo saita shiga kiransa baya dauka sai kawai ta ijiye wayan hawaye yashiga fitowa daga idanunta, kara wayan yayi dasauri ta dago tadauki wayan ganin Fawaz ne dasauri ta share hawayen tadauki wayan tace “Hel……” “room nawa”? Ya tambaya akufule, ahankali Mom tace “suit 8” katse wayan yayi tana mamaki ha’a yana Kano ne daman? Meyazo yi a kano? Ko wani abu zai aiko mata dashi? Tana zaune akai knocking dasauri ta tashi tana gyara farin glasses na idanunta tawuce wajen kofa ta leka ganin Fawaz dawani irin sauri tabude kofan, kirne fuska yayi yashigo Mom ta maida kofa tarufe batai wata wata ba ta taho da gudu tawani rungumeshi tabaya tasaki kuka.
EPISODE 4️⃣1️⃣



Wani kalan kuka take mai ciwo sabida yanda he abandon her yau kwana nawa tace “Fawaz I don’t mind if you punish me but daka shareni haka kadaina kulani gwara kamin kome kaga dama, i am sorry everything turn out this way but I will do everything in my power to get Asmeey back for you, namaka alkawari wlh gabaki dayana banda natsuwa kaji tausayina ka sassauta fushin nan” fizgota Fawaz yayi daga bayansa yawani hankadata gado yana daga rigansa sama yana kwance belt na jean din da ya yar yana mata wani kallo yace “wlh dan kawai yarinyar daya kamata naci da ranan nan bata nan ne, na kare a gindin tsohuwa mtswwww” wani abu Mom taji a wuyanta dan bala’in kishin Fawaz take barinma taji shi da wasu kaman zata zare, zatai magana kawai ya fizgo kafafunta yana yanking bathrobe din jikinta off kawai ya danna mata gaba cikinta tace “washhh Baby yi ahankali zaka yagani” He will not lie oo even though matan nan tayi tsufa but her toto sweet! Her toto sweet! Allah yasani saisa ma all this years yake cinta dan shi baitaba kwadayin wata manya haka ba, kuma ta iya gyara jikinta, kuma irin matan nanne da naturally are tight, yaci wasu yammata but not as tight as her saisa yasan inhar Asmeey ta gado uwarta to zatayi dadin gindi, wlh maza sai sun dinga zarewa akanta, saisa take yanda taga dama dan wannan tsohon na mugun jin dadinta cus ya fadamai duk idan yana shshinta sai yayi kawai ita batajin dadinsa ne sabida cin gargajiya yake mata.
Cin Mom Fawaz yashigayi tana wani kururuwa kaman zata shide, bai kyaleta ba sai wajejen mangariba yamike tsaye yana saka kayansa yace “gobe zakije gidan? Wat is the plan nabikine mu dauki security”?
Sosai Mom ke haki kaman zuciyanta zai fita dan ta ciyu, ya daddakata da kyau, girgizamai kai tayi tana gasping breath tace “Fa….waz zaka kasheni da cin gindi kai wai wani irin karfi ne dakai” “Kalan wanda tsohon jakin mijinki na gargajiya baidashi” wani iri Mom taji yanda yakira Baba jaki amman sai tai murmushi da kyar tace “ni kadai na ishesu basaika bani ba” hanyar kofa yayi yace “see you tommorow, ki kawomin matana da wuri da ita zani Dubai a private jet” yabude kofa yafice Mom tayi wani murmushi saita jita garau kaman yazare mata duk wani ciwo da rashin karfi datakeji, akan Fawaz wlh zata iya kisa, data daina samunshi haka gwara sama da kasa ta hade, tashi tayi da kyar tana rera waka tawuce bayi.
“Ahayye sama ruwa kasa kudi samarin duniya!…”
**

Wuraren 6Am ta tashi she’s sure maybe yadauka she’s still on ne daya tasheta tayi salla, bayi tawuce wanka tayi tai wankan tsarki tafito daure da towel akai daya a kirji daidai Hamad na bude kofan dakin yana shigowa hada ido sukayi, dawani irin sauri Asmeey takoma bayi kunya yakamata sosai, maida kofan Hamad yayi yarufe yawuce yazauna gaban desk abinsa yana kunna system yayi wani short smile.

Bude kofan Asmeey tayi taleko ganin ya zauna ya juya mata baya yasa tafito sadaf sadaf tazo tabude wardrobe tadauki wani simple gown kawai takoma bayi saka gown din tayi ta matse kanta sosai ta shanya towels din tafito tabude wardrobe din tadauko wani clean hijab tasaka tazo tadan kalleshi, dadduma tadauka ta shimfida tahau kai tafara salla, dan juyowa Hamad yayi yakalleta kafin ya maida kansa yacigaba da aiki, idarwa tayi tazauna awajen tai azkar sannan ta tashi ta linke dadduman ta ijiye, murya chan kasa tace “ina kwana Yaya” murya chan kasa batare daya kalleta ba yace “welcome back Mrs Hamad” awani irin kunyace ta juya dasauri tawuce wardrobe tana mamakin maganan rashin kunya da Ya Hamad yayi wai welcome back, welcome back to salla ko me? Tasa hannu tadauki cream ta shafa ta fesa turare tadawo ta zauna bakin gado tacire hijab da gashinta ya bushe, taasaba rayuwa ba taba waya so waya kwata kwata bai dameta ba, jin muryan Mamie akasa saita wuce tadauki gyale ta yafa tayi wajen kofa tace “natafi wajen Mamie”? Dan juyowa yayi ya kalleta idanunta na kasa yace “yes” dan murmushi taji ta juya tabude kofa, sauka kasa tayi Ya Hameed tagani cikin shiga suit yana zaune a dinning yanacin breakfast tai mamaki yau sunday aiki zaije ko mene murmushi tayi tace “ina kwana Ya Hameed” kallonta yayi yanda take murmushi aransa yace “meya mata suka shirya? Jama’a Hamadi fa dan iskan kansa ne” gyadamata kai yayi kawai zata wuce kitchen yace “yau su Abba zasuje gidansu Zee pray for me karsusa rana da tsawo” ahankali tace “Allah baka abinda kakeso” wani dadi yaji yace “kai yarinyar nan dole namiki kyauta sai kisha ice cream” yataba aljihu yazaro 5k zai bata dasauri tace “Yaya kabarshi Ya Hamadi yasayamin ice cream dayawa jiya” Mamie na jiyosu a kitchen tayi murmushi kasa kasa, Hameed yawani harareta yana kwaikwayan muryanta. “Ya Hamadi Ya Hamadi, Ya Hamadi wai ke kadaine me Ya Hamadin nan yaushe ma kuka shirya bayan kin gama throwing tantrums jiya” akunyace Asmeey tasa gyale tarufe fuskanta tawuce kitchen dasauri, Hameed yayi dariya ya maida kudinsa aljihu yace “nabama Zee nima tace Ya Hameed ne yabani” wlh yaso yaga yanda aka shirya kai Ya Musty bai kyauta musu ba wlh, dasauri yagama ci dan yau wani training za’a musu a bank ance suzo by 8 mikewa yayi ganin yayi latti yace “Mamie natafi kicema su Abba Allah bada sa’a karsu bari asa rana yayi tsawo Mamie” Mamie ta fito daga kitchen tana kallonsa tace “toh adawo lafiya drive ahankali please” Hameed yace “toh Mamie love you!” Murmushi Mamie tayi tace “Allah ya gyaramin Hameed” binsu Asmeey tayi da kallo aranta tace “nima Allah bama Ya Hamadi na aiki haka” tai shiru tana kallon Mamie saida taga fitansa daga gidan da mota ta juyo Mamie na son yaranta she just wish itane mahaifiyarta keso haka, taya su Mamie aiki tayi da hannu daya, around 8:20 su Ya Mustapa duk suka shigo gidan sunci manyan kaya all of them dan Abba yace su shirya harda Hamad duk za’aje gidajen Zee by 11.
Tsaf akai breakfast Hamad baya kasa Abba yakalli Asmeey dake kawo abubuwan daga kitchen da hannu daya yace “jeki gayama mijinki ya sauko yanzu zamu tafi” gyadama Abba kai tayi tawuce sama dakinsu tabude taga Hamad na fesa turare yasaka wani yadi na voil mai kyau milk da hula akansa, juyowa yayi ya kalleta dasauri ta sunnar da kai tace “Abba yace kazo” karasa komi yayi yakarso inda take tsaye yana kamshi yace “zamuje gidansu yarinyar Hameed” gyadamai kai tayi, yana kallonta anatse yace “I don’t know karfe nawa zamu dawo” gyadamai kai tasake yi ahankali, hannunsa yasa gently yakama hannunta, ahankali tadago kanta ta kallesa shima ita yake kallo, murya chan kasa yace “take care if you’re bored watch movie akwai a laptop dina, don’t go outside” gyadamai kai tayi ahankali, kaman karya bisu shi yayi zamansa but saita daure yau bataso tayi kuka but idanunta sun nuna bataso yafita, gently yashiga duko da kanshi, adan rude ta fizge hannunta zata juya yafizgota dasauri tajuyo gabanta na faduwa, runtse idanunta tayi lips dinta na rawa sosai tace “Ya…..pl….lease…..kar…ka….mi……..” sauke lips dinsa yayi kan bakinta ahankali yake kissing nata, baiso yasami erection fita zasuyi yasamu baya kwanciya dawuri yasa yayi kusan 30secs yasaki lips din sai kawai yasata ajikinsa yayi hugging zuciyansa na bugawa sosai nonestop, lamo tayi ajikinsa kirjinta na faduwa na tsoro hakanan batasan mesa ba, ahankali Hamad yace “saina dawo” sakinta yayi ahankali dasauri tawuce gado shikuma yawuce kofa yabude yafito yana saukowa anatse, su Faisal da Abba harsun fice da Gwaggo datace wlh sai anje da ita, Abba ne kawai afalo da Ya Mustapa duk sun mike suna magana da Mamie yana karasowa Abba yace “toh saimun dawo” Mamie tace “adawo lpy” takalli Hamad tayi murmushi tarakasu har waje duk suka shiga mota suka fice Mamie takoma ciki tana kwalama Asmeey kira tace “Asmeey sauko muyi hiranmu tunda mu kadai aka bari agida” dan saita kanta Asmeey tayi ta goge fuskanta, wlh bataso Ya Hamad na fita duk saitaji zuciya bata mata dadi, fitowa tayi ta zauna itada Mamie sukayi breakfast bayan Mamie tabata duka magungunan tasha harda na wajen Aysha tace “je dauko kipiya adakina namiki tsifa yana cikin drawer na, akwai wani saloon a anguwan nan sai muje idan kingama” tashi tayi tawuce sama dakin Mamie tadauko kipiyan tadawo ta kwanta tadaura kanta a cinyan Mamie tana murmushin jin dadi, Mamie tace “na so diya mace aduniya wacce zan dinga mata tsifa na gyara mata kai da sauransu amman kinga Allah bai bani ba, Doctor da AbdallahI kuma sai maza suke haihomin, dake da Matar Faisal Kady nakema addu’a Allah yabaku yara mata abani” akunyace Asmeey ta manna kanta jikin Mamie tana murmushi, Mamie tacigaba da mata hira she just wish this is yanda take da Mom, tuna Mom kawai saitaji gabanta yafadi daidai ana knocking kofarsu tareda budewa duk alokaci daya da Mamie da Asmeey dake kwance jikinta duk suka juyo ganin Mom taci wani lafiyayyen bubu tarike jakan prada ga glasses din nan a idanu tana wani irin kamshi tana kallonsu, ba Asmeey kadai ba har ita Mamie saida gabanta yafadi.
Dawani irin sauri Asmeey ta tashi daga jikin Mamie kawai jikinta yahau rawa lips dinta sukahau rawa ganin Mom take kaman ba itaba, tundaga kan yatsun kafa Mom take kallon Asmeey dataga tai mahaukacin fresh walh, tama kara kiba, tayi haske, fuskanta babu wannan redness dinnan na kuka kona mari skin dinta yayi smooth tana glowing, kawai gabanta yafadi ko yaron nan haryayi amfani da yarta ne idan yayi amfani da ita, mezata gayama Fawaz, saikuma cikin gadara tadauke idanunta dagakan Asmeey tadaurasu kan Mamie dake kallonta tace “kin barni a tsaye Hamida na shigo kokar na shigo? Ba tsiya yakawo ni ba”anatse Mamie tace “Allah ya rabamu da tsiya shigo Salima” shigowa Mom tayi tana rufo kofa sai kawai kafafun Asmeey suka kasa daukanta tashiga dukewa awajen Mamie na kallo kawai Asmeey tayi kneeling tsoro da fargaba yasa takasa bude baki tamayi magana.
EPISODE 4️⃣2️⃣





Mom ta daurama Mamie mugayen idanunta tace “y’ata nazo gani, koko diyar dana haifa ban isa nazo na ganta ba saina tambayeku”? Kallo Mamie tamata sannan takalli Asmeey da jikinta ke rawa tarakube jikin kujera akasa Mamie na mamakin wannan kalan tsoro da yaran nan keji na uwarsu tace “tashi ki daukowa mahaifiyarki lemu da ruwa Asmeey” hannun Mom tadagama Mamie tace “wani lemu? Fanta, coke ko 7up koko Popcola”? Mom tayi wani dariyan keta tace “banashan cheap drinks kuma sune agidan nan” Mamie tawani kalleta Mom ta dauke kai cikeda iko sannan tama Asmeey wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login