Showing 9001 words to 10477 words out of 10477 words

Chapter 4 - NAMIJIN ZUMA www.kundinhausanovels.com.ng

budurcina yafi karfinka wlhi!'' nabeelah ta fadi a hasale be taba bata mata rai irin na yau ba,shima be taba ganin bacin Rai irin na kan fuskarta ba yah. "Am sorry pls mommy wlhi bani da niyar zubar miki da mutumci kawai na gaya miki ne sbda abun na damuna Dan Allah Kiyi hkri wlhi bazan karaba nayi alqawari bazan kara fadin makusancin kalamannan ba, wlhi nadena Kiyi hkri mamana rayuwarta!" Ya dinga bata hkri a rikice. Karshen maganar tasa yasa nabeelah kallonsa. "Rayuwata!'' ta maimaita kalmar a zuciyarta. "Tashi ka bar dakinnan kaje dayan dakin Koni in fita in bar maka dakin..."cewar nabeelah data fadi mgnr cikin basa umarni. "Dan Allah a'ah mommy pls wlhi So nakeyi na kwana ina ganinki bazan sake ba, Dan Allah Kiyi hkri wayyo Allah na zuciyarta! Dan Allah mommy kii rufamin Asiri, zuciyata zata mutu in kika fita Dan A'ah Kiyi hkri pls..." Ya fadi kamar ze haukace ya dafe saitin zuciyarsa dake masa barazanar fashewa. Yanayinsa da nabeelah tagani duk yabi ya rude ya kara fita a hayyacinsa yasa zuciyarta karyewa, tace "Ka dinga sassautawa ranka Dan Allah my son ..Naji zan kwanta a Nan din..." wata iriyar Ajiyar zuciya ya sauke yace "Nagode Allah yasa ki gama da duniya lafiya ngde sosai mommy..." Aeezad ya fadi kmr Wani Wawa. "Amin ya Allah my lovely soon..." Cewar nabeelah da take ganin Aeezad a sabuwar halitta, kaf halinsa ya chanza itafa gani takeyi kamar ma ba Aeezad dinta ba.
Nufar wutar dakin tayi zata kashe Aeezad yayi hanzarin dakatar da ita ta hanyar cewa "Dan Allah mommy karki kashe light din in kika kashe ba yadda za ayi inta ganinki pls kimin Alfarmar Nan Dan Allah,so nakeyi na kwana ina kallonki." Ya fadi a marairaice duk yabi ya wani narke. Ba musu Aunty nabeelah ta fasa kashe light din, Ba tare datace komi ba ta nufa Waldrop ta dakko bedsheet ta iso ta kwanta kan bargon daya shimfida tayi Adduarh bacci ta lullube jikinta da bedsheet din data dakko cikin Waldrop din. Duk abinda takeyi idanuwan Aeezad na kanta dayake facing dinsa takeyi. "Kayi Adduarh kayi bacci Jarumina nabeelah..." Cewar aunty nabeelah data kallesa shima itan yake kallo. "Kallonki yafimin baccih dadih wlhi mommy,ke niimah ce a gareni, rashinki ze iya barazana ga rayuwata..." Cewar Aeezad. "Kalamanka na bani tsoro a kwanakinnan AEEEZAD..." cewar nabeeelah. "Hmmmm...Ni kaina tsoron yanayin da nake ciki nake mommy...duk sharrin iska ne gaskiya..." Aunty nabeelah ta fara tunanin gaskiya sharrin iskan ne kmr yadda yace din. "gobe insha Allahu zan gawaya hawwa'u ta gayawa malamansu na isilamiyya a tara malamai a maka sauka..." (Hawwa'u aminiyar Nabeelah ce kuma age mate dinta, tin tana zuwa islamiyya kafin tayi sauka, da nabeelah tayi sauka ne tadena zuwa makarantar ita Kuma hawwa'u bata dena zuwa ba dukda zuwa yanzu tanada aure da yara biyu..zuwa yanzuma hawwa'u malama ce a makarantar isilamiyya.) "Yawwah ehh amin saukar nagode mommy , zansa miki kudi a account dinki a bada kudin sadaka duk sati a dingamin na tsawon 3month..." "Okay badamuwa ...but kaima kadinga kadinga Adduarh Dan Allah Nima zan dinga maka..." "Insha Allahu nagode..." Cewar AEEEZAD. Suna hira sama sama har bacci ya kwashe Aunty nabeelah,. Aeezad ya zubo mata ido Yana mejin dadih da sanyi a zuciyarsa, a duniyar Nan be tabajin abinda yakeji ba kmr yadda yakeji a kanta in yana kallonta, jinsa yakeyi kmr rakumi ita kuma akala. Haka ya kwana Yana kallonta har asubahi ,suka tashi sukayi sallarh asubahi yau ko sallar dare basu samu yiba,. Tare suka shiga kitching yanata tayata suka shiryawa baban noor abincin safe,. Har seda ta gama kaf ayyukanta kowa ya watse a gidan kana Aeezad ya shiga yayi wanka a bathroom din Nabeelah, ya maida kayan baccinsa, ya koma bed dinta ya kwanta kmr wasa bacci ya kwashesa, baccin daya jima beyi irinsa ba. itama Aunty nabeelah kwanciya tayi tayi baccin bayan taga bacci ya kwashesa. A ranar be bar gidan ba se dare da kyar ya koma gidansa, shi dasan samunsa ne ya kwana nan. Abu kmr wasa Aeezad ya kamu da Azababbiyar kaunar nabeelah karfe bakwai a gidan take masa, kafin ya tafi kuwa se 12;am. shaku wa ta shiga tsakanibsa da ita shakuwa me tsanani, ga soyayyarta a ransa kuma ga sha'awarta a kan Azzakarinsa, yanaso ya koma garin Kano saboda Ayyukan dayake dasu masu yawa gashi ogansa nata kiransa a kan ya koma bakin Ayyukansa, sbda in baya Nan abubuwa dayawa tabarbarewa yakeyi. Ya jima kwarai a garin Katsina kimanin watanninsu uku a garin katsinar, tini na'eema ta bazama Egypt dinta gun sarowa uwarta kaya ganin Aeezad din beda niyar barin garin. Yau sosai ogansa ya matsa masa da kira dole ya shirya barin garin, duk wanda yasanshi kallo Daya ze masa ya tabbatar baya hayyacinsa tabbas Wani gagarumin abun na damunsa. Karfe tara na safe ya shirya barin garin zuwa garin kano, first gidan Aunty hafsat yace a nufa dashi. Direct gidan dreva da motocin sojojinsa suka nufa dashi,. A kitching Aeezad ya tadda Aunty nabeelah ba kowa a gidan se ita da masu Aiki kawai keta ziryar gyaran gidan, aunty hafsa da mijinta suna office yaranta na scul. Jingina bayansa yayi da bngon kitchen ya zubo mata Ido itama nabeelah Ido ta zubo masa sanye yake da kananun kaya duk yafi ya rame, se saukar ake masa Amma sam yanayin da yake sema karuwa kawai yake masa, zuwa yanzu AEEEZAD ya riga ya tabbatar San Aunty nabeelah yakeyi Amma sam be shaida mata ba,shide kawai yasan yana santa san dabe tabawa wata halitta irinsa ba,shi da kansa yasan zuciyarsa ta taro masa matsifa tinda ya fara santa.. "ina kwana mommy..." Ya gaidata cikin girmamawa nabeelah ta amsa tana kallonsa cikin kulawa yayinda tausansa ke cike da ruhinta.Amsawa nabeelah tayi cikin kula daso da kaunah Na uwa da d'a. "Zan tafi mommy nazo ne kimin Adduah..." Cewar AEEEZAD. Nabeelah ta bishi da Ido be taba zuwa mata sallama ba inze tafi se yau. "Allah ya tsareminkai a duk inda kake Jarumi...ubangiji ya kulamin da Kai Allah ya shiga tsakaninka da makiyanka,, Allah ya tsare..." Nabeelah tadinga masa Addu'ur'i. Sosai Aeezad yaji dadin Addu'arhta garesa ya amsa da Amin. "Muje ki rakani bakin car..." Nabeelah tace "okay muje in rakaka Jarumi d'an gatan Nabeelah..." Murmushi yayi Wanda yafi yake ciwo, barin garinnan dazeyi a wannan Karan ji yakeyi tamkar ze rabu da ransa ne sbda ita ne kawai yakejin hakan,. a tare suka fito harabar gidan tana zuwa gaban motarsa, yayinda sojojinsa kaf suka kame suna gaida nabeelah babu wanda besan muhimmancin nabeelah a gurin Aeezad , kowa na respect dinta tamkar wadda ta haifesa. Da kanta ta bude masa murfin motar yashiga ya zubo mata Ido yayin da murfin motar ke bude ya tokaresa da kafarsa. Nabeelah tayi masa Addu'ur'i sosai ta juya zata tafi kawai se taji ya riko hannunta ta juyo ta zubo masa sexy luf-luf eyes dinta dara-dara tamkar kwai a kan Trey, hawaye tagani kwance cikin idanuwansa, batayi aune ba taga kuncinsa ya jike sharkar da siraran hawaye. "Meye na kukan yanzu Dan Allah, so kakeyi kaa dagamin hankali in shiga damuwa..." nabeelah ta fadi tana mejin kmr itama tayi kukan, abinda takeji a kansa ya bam-bamta da farko, zamansu yasa sun kuma Shakuwa da juna tabbas tasan zatayi kewarsa Ainun. "Mommy wallahi ina sanki! Wallahi tallahi tinda nazo duniya ban taba San wata halitta kamar keba...duk chanjin rayuwata sanadin ki ne.. Wlhi ina sanki, sanki zeyi ajalina, kuma ze kasheni,wlhi mommy ina sanki ,wlhi ina sanki wallahi ina sanki, ina cike da matsifar sha'awarki,...Ki temakamin wlhi ni aureki nakeso nayi momm......""





Hmmmmm yazata kaya ne? Yatake ne? Shin meze faru? Ina hajiya rafi'ah da na'eema,, ina Alhaji rabi'u? Shin ze cimma manufarsa? Ban fara komi a Nan ba, buriba kawai muje Paid group ,,wannan book din masu Aure nakeso su siya sbda akwai shaanin dana ma'aurata ne kawai Banda yammata. Wannan littafinn nera dubu daya yake kacal. 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank 08101626484.



********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

WhatsApp Number: 09017242889


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************

2
3
4

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login