BA NI DA GATA
Chapter 13 of 45
mana rai wata rana sai na tsokane ki da wannan tambaya ta ki. Yanzu ku je ku karya kun ji. Komai ya na nan shirye a dinning".
Da to su ka amsa mata ta re da fita daga d'akin su kai wajan dinning da ke nan sama.
Fanan ce ta had'a ma su tea d'in a cup ta turawa Binty na ta a gabanta ta re da chips. Sosai ta zuba mata chips d'in don ta ga ba laifi a kwai ta da ci.
Bayan sun gaba me, Fanan ta goge bakin ta da tissue ta re da mik'ewa ta d'auko jakarta a d'aki. Wajan Anna ta koma ta re da mata sallama ka na ta dawo parlour ta sa mi Binty a kan 3sitter har ta yi bacci.
Ficewa ta yi daga parlour ta sauka k'asa. Fasila ta ga ni rik'e da k'aton plate shak'e da abincin ta nufi hanyar fita daga parlour za ta koma side d'in su na maids.
Fasila na jin takun tafiya duk ta daburce. Juyowa ta yi, idanuwan ta su ka sauka a kan Fanan ta na kallon ta.
Guilty ya ka ma ta, ta ka sa magana sai yak'e ta ke yi.
Fanan kuwa k'arasow ta yi ta gitta ta ta re da ficewa daga d'akin don ba yau ba ne na farko da ta kama Fasilan na ma su satan abinci, duk da kuwa ta san idan ta tambaya ba hana ta za'ayi ba.
Driver ta sa mu a gaban side d'in su kad'an ya na jiran ta. Hango Suhail da ta yi ya na tahowa ya sa ta ari na kare ta re da saurin shiga mota ta na cewa driver,
"Muje, muje please ka min ya iske mu ya kashe ni da safan nan".
Jazuli driver kuwa ya yi wa mota key da sauri ta re da reverse ya nu fi gate.
Hankalin Fanan bai kwanta ba, sai da ta ga sun fita daga gate d'in k'arshe (gate d'in Solomon) sun d'au hanyar school d'in su. Dogon ajiyar zuciya ta sa ki ta re da kwantar da kanta a jikin motar.
*LEAD BRITISH INTERNATIONAL ACADEMY ABUJA*
Tun daga tsarin gate d'in makarantar kawai mutum zai kalla zai tabbatar wa kan sa makaranta ce irin na y'ay'an ma su fad'a aji.
Kyawawa kuma masu tsadar motoci ne ke parking a harabar makarantar su na sauke d'alibai wannan na wane wannan. Domin duk yarinyar da ka ga ni cikin makarantar to hak'ik'a ubanta wani.
Registration d'in makarantar kawai 1m ne. Du term kuma 700 thousands.
Cikin makarantar kuwa, tsaruwar ta ya fi gaban kwatance. Za ki rantse da Allah a k'asar waje ki ke ba Nigeria ba.
Fanan da ce ta nuna IDcard d'in ta ka na ta shiga makarantar ita da k'awayanta su hud'u. Jamila Muhammad Giwa, Asiya Abdulwahab Girai, Rukayyah Adam Saje, da Salima Mustapha Yawale. Sai it's cikon na biyar d'in Fanan Usman Mai rabo.
"Pinky, jiya an yi show a capteria lokacin ki na library. Na so na ba ki labari sai drivern ki ya zo da wuri". Fad'in Asiya Abdulwahab Girai. Wacce su ke kira da Girai to make the name short.
"Mai ya faru? Na san ba zai wuce akan Cinderella ba. What did she do again?". Fad'in Fanan still tafiya su ke yi don zuwa assembly.
"She slapped Fayrouz in the present of everybody".
"What? Do you mean slap?". Fanan ta fad'a ta na shafa fuskan ta.
"You de hell did she think is she. Wallahi a hate that girl with passion. She's so proud, just because she's beautiful". Fad'in Salima wacce su ke kira da yawale.
Wa ni killer smile Binty ta sa ki ta re da fad'in,
"Cool down babes, ba dai tak'amar ta kyau ba? Wallahi cikin Month d'in nan ko kuma next term sai na bata mamaki. Sai na kawar da taurarin ta da ke haske a makarantar nan". Fad'in Fanan ta na murmushi.
"Wait Fanan? What are you planning for her. Dan Allah ka da ki watsa mata acid". Fad'in Ruk'ayya wacce su ke kira da Saje.
"Allah ya kiyaye. Ban tab'a wannan tunanin ba. Amma dai just wait and see". Fad'in Fanan dai-dai lokacin da su ka is a assembly ground da kallon shi kad'ai ma ya isa ya rikita mutum.
*BA NI DA GATA ISN'T FREE, IDAN KIN GA YA NA YAWO A GROUPS KUAM BA KI SIYA BA, DAN ALLAH KAR KI KARANTA. CONTACT THIS NUMBER 08128755583*
🌹 *25-26*🌹
*Bonus ✋🏻😂*
*Naji k'orafe-k'orafen ku, to k'orafi ya karb'u. Na mai da Normal group #300, VIP kuma #500. Sai ki hanzarta ki bi ya ta wannan account numbern, 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK. Sai ki tura evidence d'in ki zuwa ga wannan number 08128755583*
Sanye ta ke cikin suit kalar dark purple, sai na cikin shi kuma light purple, coat d'in rik'e a hannunta wanda ya kasance shi ma dark purple. Sai baby hijjab d'in da ke jikinta shi ma dark purple. Skirt d'in dai-dai gwiwarta. Sai fara k'al d'in safa da da ya wuce wuyan sahunta. Takalmin k'afarta mai bala'in kyau kalar dark purple. Jakarta light purple sagale a kafad'arta. Yadda ta ke wani shan k'amshi da wasu abubuwa, za ka rantse budurwa ce. Nan kuwa shekararta goma cikin na sha d'aya.
Gaba d'aya k'awayan ta y'an koranta suna kusa da ita. Su su ke k'ara fasa mata kanta ta ke jin duk duniya ta fi kowa.
"Cinderella, kalli can, yarinyar can Pinky ta zo. Kalli sai wani shan k'amshi ta ke yi".
Wani d'ago idanuwan ta yi ta kalli pinkyn da ta ke jin k'ololuwar tsanarta duk fad'in school d'in nan na su. Ji ta ke da a ce Allah zai ce ta kashe mutum d'aya a duniya kuma ba ta da laifi, to tabbas za ta kashe Fanan. Kasancewar mahaifin Fanan d'in ya fi mahaifin ta kud'i. Da kaf school d'in mahaifin Sabrin ya fi kowa kud'i. Lokaci guda Fanan ta shigo makarantar. Kuma tun daga teachers d'in har students, shakkarta su ke yi saboda kud'in mahaifin ta da yadda ya yi su na a garin Abuja da ma wasu garuruwan.
D'auke kai ta yi daga kallonta ta re da jan tsaki a bayyane ka na ta ce,
"Don't ever show her face to me again. If not, you're out of this team". Fad'in Sabrin ci ke da gadara.
"As you wish Ella". Fad'in k'awarta Saudat Lere.
Bayan sun gama gabatar da assembly kowa ya tafi zuwa various classes d'in sa.
Ajujuwan su kawai abun kallo ne. Ko wani d'alibi akwai laptop a gabansa da ke kan wani table. Ya yin da malami ke can sama shi ma da nashi laptop d'in a gaban sa. A haka ake masu karatun. Duk da akwai k'aton White board a class. Sai lokaci bayan lokaci ake masu amfani dashi. Musamma calculation subjects. Irin su maths da quantitative.
............Hajiya Nai'ma zaune da waya a hannunta ta na lalubo number Kandala. Da kyar ta iya gano numbern ta re da danna mata kira.
Kandala da ke can kwance a kan k'atuwar katifat Datu k'awarta sai gwarti ta ke saki. K'arar wayarta ya dawo da ita duniyar mutane. A firgice ta farka ta re da laluban wayar ta danna madannin d'auka ta re da kara wayar a kunne ta ce,
"Hallo". Cike da muryan bacci ta fad' hakan.
"Assalamu alaikum". Fad'in Anna daga d'ayan b'angaran.
"Ameen". Kandala ta amsa ta re da ware daga baccin da ta ke yi. Don ta ji muryan wacce ta kira ta bai mata kama da gajojin murya ba. Addu'a ta ke Allah ya sa samu ne. Don ba ta da number Anna. Annan ma ba ta tab'a kiran ta ba.
"Ina magana da Kandala ne?". Fad'in Anna ta na k'ara gyara zaman ta.
"Eh ita ce. Allah ya sa dai lafiya".
"Lafiya k'alau ki kwantar da hankalin ki. Ki na magana da Hajiya Na'ima matar Alhaji Usman ne".
Wani irin wuntsulowa ta yi daga kan katifar. Hantar cikinta ya wani irin murd'ewa waje d'aya saboda tsabar gigicewan da ta yi. Don duk a zaton ta asirin ta ne ya tonu. Su Hajiya Na'iman sun ga no ba ta da alak'a da Bintyn.
"Na shiga uku ni Kande. Azabar son kud'i ne yau ya jawo min hukuncin kisan kai". Fad'in Kandala cikin zuciyar ta. Tuni har zufa ya jik'a ta.
"Hello Kandala ki na ji na kuwa?". Fad'in Anna.
"Hajiya dan darajar Allah wani laifin na yi? Ko kuma ita yarinyar ce ta mi ki wani abun?". Fad'in Kandala jiki na rawa.
"Kandala na ce ki kwantar da hankalin ki. Ba ki yi komai ba. Asalima alkhairi ne. Idan ba damuwa ki zo yanzu ina nai man ki". Fad'in Anna ta re da katse wayar.
D'aura hannu Kandala ta yi a kai ta re da rusa kuka kamar wacce aka ce mata uwarta ta mutu.
Da gudu Datu ta shigo d'akin ta re da fad'in,
"Ke Kandala lafiya ki ke kuka haka kamar an aiko miki Lami (Mahaifiyar Kandala) ta mutu?".
"Ai idan Lamin ce ma ta mutu da sauk'i Datu. Kuka ne zan yi na kwana uku da jimami ya wuce da a ce gidan Alhaji Usman Mai rabo na tuhuma ta da sato y'ar mutane. Na shiga uku yai ni Kande. Yau zan had'u baba Shitu mahaifi gare ni ban gama jin dad'in duniyar ba". Fad'in Kandala ta na kuka har da fyace majina.
"Ke ni fa wallahi wani lokaci haushi ki ke ba ni kamar na hau ki da duka. Ki min bayani dan Allah". Fad'in Datu da ke tsaye kan Kandala.
Sai da ta k'ara fyace majina da bakin zaninta, ka na ta ce,
"Datu, yanzu Hajiya Na'ima uwargidan Alhaji Usman Mai rabo ta kira ni akan in zo yanzu ta na nai ma ne. Duk da dai ta ce min in kwantar da hankali na ba matsala ba ce, wallahi hankali na bai kwanta ba. Sai na ke jin kamar k'ullalliya aka had'a min".
"Mtswww! Wallahi ke sakaryace Kande. Ki ka sani alheri ne ke kiran ki tsiya na hana ki. To ni dai wallahi a nau shawarar ki je. Don irin wad'annan mutane ba k'ananan mutane ba ne. Ki cire tsoro kije wallahi ba bu komai. Amma fa idan kin ji. Idan kuma ba ki yadda ba, kar ki je ki yi wa kan ki". Fad'in Datu.
"Ni gaskiya wallahi tsoro na ke ji, amma tunda kin ce haka, za ni. Amma dan Allah mu je ki raka ni". Fad'in Kandala.
"Wa? Ni? Allah ya sauwak'e. Kin manta wani zuwa da ki ka yi da ni ke nan. Ai ban manta karo na da wanna shegen k'aton arnen da ke gadin k'ofar farko ba. Mai ya ke da suna, salaman ne ko Salemon? Oho. Wallahi ban zuwa. Kare fa ya sako mana. Uhmm wallahi a'a kam ba bu inda zani. Ke dai sai kin dawo". Fad'in Datu ta re da ficewa daga d'akin ta na k'ara maimai ta "Inahh".
Fita Kandala ta yi ta je ba yi ta re da buga kwaskwarima ka na ta dawo ta d'auko bio-clear d'in ta ta mutstsika a jikinta da fuskanta. Sannan aka d'auko hota aka ranbad'a ta re da jan gira da kwalli. Fuskan nan ta fito ranba'dau kamar an shafawa jaki powder. Ka na ta bud'e ghana must go d'in ta ta fiddo brezia irin mai tsinin nan ta saka ta re da saka wata doguwar rigar atampa robber cotten irin na fita anguwan nan. Ta d'auko gyalan nan na ta tissue ta saka ta re flat shoe na roba da kuma latest jakarta ta rataya ta fito. Da ma tuni Datu ta bar gidan ta yi mak'ota don shan sigari kasancewar mai gidan ya hana shan sigari a gidan sa.
Jawo k'ofar ta yi ta re da ficewa daga gidan. Sai da ta yi d'an tafiya sannan ta samu taxi. Nan ma sai da su ka kwashi kimanin mintuna talatin ka min su ka iso layin su Alhaji Usman.
Gaban gate d'in ta nu fa gaban ta na fad'uwa don ba ta san abubda za ta taras ba a gidan.
Kwankwasa gate d'in ta yi hannunta har ya na rawa.
"Who be that?". Oga Solomon ya fad'a sai da gaban ta ya fad'i.
"Na me Kandala". Fad'in Kandala bakinta har rawa ya ke.
"U mean dat stupid old bitch way they bring small pikin to work here?". Fad'in Solomon.
"Yes na me". Fad'in Kandala.
Tsaki Solomon ya yi ta re da bud'e k'aramin gate d'in ya na kallon ta from head to toes.
"Enter abeg. Use less human. God go punish you". Fad'in Solomon ta re da matsa mata ya na kuma fatan Allah ya sa kiran ta a ka yi domin ta mai da yarinya gaban iyayan ta saboda abunda ya faru jiya-jiya daga zuwan ta gidan.
Sum-sum Kandala ta shige ta na hararar gaban ta ala dole da Solomon d'in ta ke da bai ma San ta na yi ba sai antaya mata zagi ya ke da yaran Ibgo ta re da d'ebe mata albarka.
Side d'in Hajiya Na'ima ta nu fa ta na mai addu'ar Allah ya sa ka da d'aya daga cikin y'an aikin Hajiya Mansura su gan ta su je su shaida mata. Don kan ta ba zai iya d'auka matsalar ba.
Sallama ta yi a parlour. Fasila da ke mopping ta amsa mata ta re da ce mata ta shigo.
Shigowa ta yi ta re da zama a kan lallausar center carpet d'in d'akin har da tankwashe k'afa.
Fasila kuwa, cigaba ta yi da goge-gogen ta. Don ba ta da damar haurawa sama idan ba izinin aka ba ta ba ta je ta d'auko wanki ta kai washing room.
Shuru-shurun da Kandala ta ji ne, ya sa ta fiddo wayar wacce ake kira da sha k'idan ka bak'auye ta danna number Hajiya Na'ima kasancewar shine last call d'in da ta yi receiving. Sai da wayar ta kusa tsinkewa ka na Hajiya ta d'aga. Cikin sauri Kandala ta ce,
"Barka Hajiya. Tun d'azu ina parlour". Fad'in Kandala har da rusunawa kamar Hajiya Na'iman na ganin ta.
"Ok. Jira ni ga ni nan zuwa". Hajiya Na'ima ta fad'a ta re da katse wayar.
Mintuna goma ta fito cikin kyakkyawan shiga. Sanye ta ke cikin doguwar rigar shadda d'in kin y'an Senegal da ya amshi jikin ta. Babu yadda za'ayi ka kalle ta ka ce ta kusa hamsin saboda sam kyawun jikinta da yadda ta ke gyara kan ta ya b'oye tsufan ta.
"Yi hak'uri Kandala na barki ki na ta jira. Ba ri na sa a kawo miki abun tab'awa". Fad'in Anna ta re da kiran Fasila da ke kitchen.
Cikin sauri Fasila ta k'ariso ta re da duk'awa ta ce,
"Hajiya ga ni".
"Had'o mata abinci da lemu ki kawo mata". Anna ta fad'a ta re da mai da duban ta ga Kandalan.
"Ina kwana Hajiya?". Fad'in Kandala ta na wani russunar da kai k'asa kamar ta kirki.
"Lafiya k'alau. Idan kin ga ma cin abincin ki min magana ta waya. Zan sauko sai mu yi maganar". Fad'in Anna ta re da mik'ewa daga kan kujera ta yi hanyar upstairs.
Ajiyar zuciya Kandala ta saki dai-dai lokacin da Fasila ke ajiye mata yam bones da tea a gaban ta.
Da ma ci ke ta ke da yunwa. Aikuwa ta cinye tas ta re da shanye tea d'in ka na ta d'auki wayarta ta re da danna numbern Hajiya Na'ima ta shaida mata ta ga
ma.
Minti biyar Hajiya Na'ima ta sauko hannunta d'auke da wayarta a kunnanta ta na waya.
Har ta k'araso ta zauna ba ta gama wayar ba. Ta kusa minti goma ka min ta gama waya da babban d'an na ta Julaibib.
"Yi hak'uri Kande, na barki ki na ta jira na". Fad'in Anna.
"Ahh wallahiba komai Hajiya". Kandala ta fad'a ta na sunkuyar da kai gabanta ba fad'uwa. Don ta k'osa ta ji abunda ya faru Hajiyan ta kira ta.
"Kandala ba komai ya sa na kira ki ba sai akan d'iyar ki Binty".
Ta ke cikin Kandala ya ba da sautin k'ulululu. Ta kalli Hajiya ta re da fad'in,
"Allah ya sa ba wa ni laifin ta miki ba". Fad'in Kandala a marairaice.
"Babu abunda ta yi Kandala. Sai dai ni ne ke da wani buk'ata idan har iyayanta za su amince". Fad'in Anna ta na kallon idanun Kandala da ya yi fik'i-fik'i.
"Hajiya faf'i buk'atar ki idan bai fi k'arfi na ba mai zai ha na in miki. Ai kin wuce haka a waje na". Kandala ta fad'a.
"Kandala so na ke in rik'e Binty a waje na har in aurar da ita kuma ba matsayin y'ar aiki ba idan har iyayanta za su yarda. Kuma ka da su da mu, nasan kud'i su ka turo ta ta nai ma. Ni na yi alk'awarin duk wata zan rik'a ba ku dubu hamsin ku yi hidiman ku. Ni Binty kawai na ke so in rik'e in saka ta a makaranta domin ba aiki ba ne ya kama ce ta, karatu ne ya da ce da ita. Amma fa idan kun amince". Fad'in Anna.
Hawaye Kandala ta so na yi tare da sharewa da k'asan rigarta ta na fad'in,
"Hajiya Allah ya sa ka miki da alkhairi. Wallahi ban da bakin da zan iya miki godiya. Wannan yarinya da ki ke ga ni. Ni ce komai na ta, ni ce uwarta ni ce ubanta. Marainiya ce gaba da bayanta, k'ani na uwa d'aya uba d'aya ya haife ta. Tun ta na ciki yan bindiga dad'i su ka shiga k'auyan mu su kai kashe-kashe, a ciki har da mahaifinta da sauran y'an uwa na. Mahaifiyar ta kuma ta na haihuwarta Allah ya amshi abunsa. Tun daga lokacin ta ke waje na. Ni kai na a wannan kashe-kashen a ka kashe nawa mijin ga ni da marayu har shidda, idan kin ha'da Binty sun ka ma bakwai. Wannan dalilin ne ya sa mu ke yawon aikatau birni don mu samu muci abinci. Binty ce kawai ban tab'a kaiwa aikatau ba. Amma saura y'ay'a na mata