Showing 27001 words to 30000 words out of 39684 words

Chapter 10 - Deen House By Oum Hairan

15 Dec 2025

6069

na Deeni da tunda ta taho yake kallonta wani sinadarin ƙaunarta yana ƙara narkar da zuciyarsa.
Ita kuwa faɗuwar gaba ta riski kanta a ciki ta nemi guri ta zauna tana gaishe da Abba ya amsa idanunsa akanta yace “Kakale dama mijinki ne yazo akan maganar komawarki" da sauri ta ɗago sai hawaye sharr Deen yayi saurin sunkuyar da kansa don bayason ta karya masa gwiwa.
Abba ne yace “Meye kuma na kukan Kakale shi aure ai yaƙin mata ne kowa sai hƙr ki saki ranki kiyi abinda ke gabanki ki kwantar da hankalinki mijinki gashinan yana tare dake insha Allahu zaki kasance cikin aminci"




Sanyi zuciyarta ta rinƙa kasan ranta ta rasa dalilin firgicinta batajin saboda Deen ne inda sabo ta saba da jarabarsa a gidanma bai fasa lalubeta ba danma yana tsoron Umma.
Sosai Abba yayi musu faɗan girma sannan ya basu damar tafiya koda ta fito sun jima ɗaki da Umma tana mata nasiha da hƙr a yanayin zaman da zasuyi da abokiyar zamanta da kuma tuna mata muhimmancin addu'a da tawakkali tare da biyayya wa mijinta da bawa abokiyar zamanta girmanta sannan ta tarkata mata magungunan da ta haɗa mata sukayi sallama tana kukanta ko rabuwarta da gidan ta farko batayi kukan da tayi yau ba.
Har jikin mota Umma ta rakasu tana ƙara jan hankalinsa akan tsayawa akan gidansa yayi mata gdy yaja motar suka tafi har suka isa bata daina kukan ba shima kuma baice mata ƙala ba tunda yasan shi kansa kukan aikine idan ta gaji zata bari.




Parking yayi ya fita ya buɗe get ɗin yazo ya shigar da motar ya sake rufewa ya juyo ya dubeta yace “In kin gama fito mu shiga ciki" da bismillah ta fito kamar yanda Umma ta umarceta ba part ɗin Nafisa suka nufa ba ɗayan part ɗin suka nufa ya buɗe suka shiga ɗan tsakar gidane madaidaici baifi gurin parking mota ɗaya ba sai bishiyar Ambraller a gefe sai corridor me ɗauke da ƙofa biyu ɗaya a tsakiya ɗaya a gefe ta tsakiyar ya buɗe wani ƙamshi me sanyin daɗi ya daki hancinta ta sauke ajiyar zuciya tana ƙarewa falon kallo komai na falon blue ne dark and sky matuƙa tsarin falon ya burgeta a gefe wani corridor ɗin ne shima ƙofa biyu ce a ciki ya buɗe su duka dakuna ne kowanne da gado a cikinsa dukka dark and sky blue ne hatta glub ɗin parlourn da ɗakunan blue ne abin ya burge Zainab ta dago ta dubeshi shima ita yake kallo tayi ajiyar zuciya tare dayin ƙasa da idanunta tana wasa da yatsunta tace.
“Tnks Ya Deen I love this choice"
Takawa yayi a hankali ya isa gareta ya riƙo hannunta tare da janyota jikinsa a hankali ya mannata da ƙirjinsa zuciyarsa tana bugawa da ƙarfi ya rasa wanne irin mugun so yakewa Zainab da duk wani motsinsa yake ratsa ilahirin gangar jikinsa da ruhinsa baisan meye yasa ko tsiwa Zainab takeyi Burgeshi takeyi.
Irin rungumar da yayi mata yasa jikinta karɓar wani saƙon feel daga nata jikin amma hakan bai hanata jin faɗuwar gaba ba musanman da taji ɗumin bakinsa a wuyanta yana sauke mata wani kiss me ɗumi ta janye a hikimance tace “Inason watsa ruwa Ya Deen...."





Kamar dama jira yake ta magantu ya sunkuceta har bathroom ɗin tana ta zille²nta amma bai ƙyaleta ba Saida ya rabata da komai shima ya raba kansa da komi.
A farko kamar za'ayi abin arziƙi a wankan daga baya ne salon Ya sauya ya fara jagwalgwala ta ta yanda bata isa taƙi bashi dama ba.
Sanin cewa batada damar hanashi burinsa kuma itama tanajin son kasancewa da mijinta hannunta ya ɗauka ya ɗora mata ɗaya saman penis ɗinsa ɗayan yasa a ƙirjinsa duk sanda yayi mata haka tasan me yake nufi shiyasa batayi wata² ba ta kama penis ɗin nasa tana shafawa tare da goga yatsanta kan circle ɗin dick ɗin nasa tana mishi yanda yakeso.




Ɗagowa tayi ta kalli fuskarsa idanunsa a rufe yana sauke wani numfashi slow hakan ya tabbatar mata da ba ƙaramin daɗin yanayin yakeji ba, da yatsanta ta rinƙa zagaye nipples nasa tasa baki ta kama tana lasa tare da tsotsa a hankali ya kuwa sake sakar mata jiki yanayin na bashi a jikinsa matuƙa Allah ya jarabceshi da son kasancewa da ita bayajin daɗin yanayi in ba tare da ita ba.
To itanma sosai yanzu takejinsa a ranta duk abinda tasan zatayi ya ƙarawa kusancinsu armashi shi takeyi masa, da hikima ta rinƙa tsotseshi tun daga sama har ƙasa gabaɗaya ya susuce mata neman hanyar da zaibi yakai ga ƙarshen daɗi yakeyi ganin tana bata masa lokaci yasashi ciɓarta suka koma daki suka zube a gadon ya kashe musu glub.




Matuƙa wannan lokaci sun jiyar da kansu daɗi wannan rana ta shiga cikin tarihin rayuwarsu domin ya nuna mata asalin ƙauna yayi mata alƙawura marasa adadi da suka ƙara narkar da zuciyarta cikin kogin kaunar abokin rayuwarta tare da kishinsa.
Sai bayan komi ya lafa sannan sukayi wanka suka fito tsakar gidan tare ya buɗe wannan ɗayar ƙofar ta cikin corridor ɗin ashe store ne da kitchen a hade tsarin kitchen ɗin yayi masifar yi mata kyau ta juyo ta kalleshi yana tsaye jikin ƙofa tace “ Well-done mijina komanka na musamman ne baka taɓa yin abinda bai ƙawatar da zuciyata ba" isowa yayi jikinta yace “Zanyi komai don ke inason nayita burge zuciyarki ta yanda bazaki taɓa gundura dani ba ƙanwata"
[10/18, 1:31 PM] AM OUM HAIRAN: *DH*



*_Oum Hairan_*



*_Paid page_*



Zubansa idanu tayi tare da langwaɓar da kanta shima yayi abinda tayi sukayi murmushi a tare ya sauke ajiyar zuciya yace “to waima me zakiyi a kitchen ɗin?" A raunane tace “Nasan baka wasa da tumbin ka musamman daka karar da abinda ka adana ani shiyasa zan sama maka abinda zakasa a cikinka" zagaye ƙugunta yayi yace “Da haka nake ƙara ƙaunar jinin jikina amma na hutarki bari naje na samo mana abinda zamuci"
To dama ta gaji kawai ƙarfin hali ne yasa taji zata iya shiga kitchen ɗin, kama hannunta yayi suka koma parlour ya zaunar da ita yayi kissing hannunta yace “30 minutes" kaɗa masa kai ya zari key ya fice ya buɗe kofar ɓangaren ya nufi inda motarsa take yaja ya fice, Nafisa na kallonsa ta window tayi mamakin yanda ko kallon part ɗin nata baiyi ba duk da tasan sunyi faɗa dashi tun jiya dayake sanar da ita dawowar Zainab ta faɗa masa maganar da batayi masa ba yaci mutuncinta yayi ficewarsa ko a part ɗin nata bai kwana ba.
Ƙwafa tayi tace “Yaushe Shamsu ya samu kansa har yake iya tsallake magana ta to ko shima waɗannan munafukan iyayen nasa sun rusamin shirina akansa?" Ta tambayi kanta tare da ɗaukar waya ta kira Yayarta Hanne.




Kira biyu ta ɗaga suka gaisa tace “Yaya Hanne kince indai nayi amfani da wannan garin maganin bazai taɓa waiwayarta ba gashi nayi amma Banga nasara ba yanzu haka tana gidannan" dariya Hanne tayi tace “Yo Allah ya haɗaki da miji me taurin kai ke kuma da kasala ai bazaki taɓa samun yanda kikeso ba sufa irin waɗannan mazan saidai ayita yi musu ita kanta kishiyar taki sai kinyi mugun tashi tsaye akanta kafin kici nasara akanta yanzu dai na samo wani sabon boka da nasa yakewa yarki Jiddah aiki akan uwar gidanta munga nasarar abin yanzu kambu ya dawo hannun Jiddah saura ma kiris ta kama gabanta"
Da murna Nafisa tace “Don Allah da gaske Yaya Hanne yanzu ya za'ayi" “zuwa zakiyi muje kiyi masa bayanin yanda kikeso ayi" da sauri tace “Kinsan ya hanani fita har cewa yayi indai ba aiki ba in na ƙara fita a bakin aure na" dariya sosai ta baya yaya Hanne tace.




“Kinji banza to zauna kinajin dai abinda aka faɗa miki muddin wannan yarinyar tana matsayin matar mijinki to saikin riƙe mata jaka kin goge mata takalmi don bada ƙananun matsafa suke aiki ba"
Jin hakan yasata cewa Shikenan zan fito amma dai sai an rufemin bakinsa nasani akan fitar da zanyi zai iya koroni" da wannan shawarar sukayi sallama ta aje wayar tana Allah Allah gari ya waye tanata zagaya parlourn ta juya zata shiga ɗakin kenan taji ya buɗe ƙofar ta juyo idanunta ya faɗa cikin nasa ya tako a hankali ya aje mata ledar hannunta ya juya zai fice har ya buɗe kofar tace.
“Am bakaji ba Shamsu" tsayawa yayi ta Matso tace “Don Allah gobe zanje duba Yaya Hanne ciwonta ya tashi" a ciki yace “Allah ya sawwaƙe" ya fice tayi tsalle ta faɗa saman kujera tana dariya tace “Allah ya taimakeni zakayi bayanine tunda ka barni fita saina dagula lissafin rayuwarku"




Bai tarar da Zainab a parlour ba ya aje kayan hannunsa ya nufi dakin ya taddata tana zaune saman sallaya da alama sallah tayi ya matsa ya zauna a gabanta ta ɗago suka haɗa idanu tayi ƙasa da kanta tace “Sannu da dawowa" kamo hannunta yayi ya murza yatsanta yace “Me kika rokamin?" Dariya tayi tace “Lfy kwanciyar hankali arziƙi halatacce kuma yalwatacce sannan da zamowa adali tsakaninmu" lumshe idanunsa yayi yace “wannan daidai ne ƙanwata saidai kin manta da abu ɗaya bakiyi mana fatan samun zuri'a ta kwarai wacce zamuyi alfahari da ita" ƙasa tayi da kanta tana wasa da yatsunta ya sake Kamo yatsun yace “Da gaske inason naga kin haifamin yara masu yawa ƙanwata Kinga badon wancan cikin ya lalace ba da yanzu baifi saura 2 months na zama Daddy amma babu komi insha Allahu kwananan zan kuma baki wani bbyn" zaro ido tayi tare da ɗagowa tace “Kayy Ya Deen akwai wahala fah Nikam ka barni na huta...." Miƙar da ita yayi tsaye yace “kya huta idan kin haifamin koda biyar ne" shiru tayi masa tunda ta lura neman magana kawai yakeji.




Sunci sun sha sannan suka kwanta, rayuwar ta ɗauki daɗi kamar zata dore cikin watanni biyu babu wata matsala a zamantakewar su saboda rashin samun lokacin kaita makaranta da bayayi shi kuma ga dan banzan kishi yasashi siya mata mota ƴar ƙarama me kyau tayi shar da ita sai ƙibarta takeyi hankali kwance.
Kamar yanda umma take ƙara faɗa mata kullum haka ta dage wajen addu'a karatun Alkur'ani da sadaka a kowanne lokaci hakan ba ƙaramar kariya yake bata ba daga mugayen jifan da Nafisa keyi mata abu ɗaya ne damuwarta wani lokacin da dare in tana tare da Deen sai ta rinƙa ganin yayi mata baƙi a zahiri da zuciyarta idan kuma sukayi kwanciyar aure duk lokacin data kuskura ta kwanta bata tsarkake jikinta ba to kwana zatayi tanajin kamar ana zuƙar jininta idan kuwa ta tashi da safe sai taga ko ƙirjinta ko maƙogaranta ko gaɓar hannunta anyi mata wata yar siririyar huda kamar ansa allura an hudata.




Abinda yake bata mamaki wannan hudar bata bajewa kuma sai taga gurin duk ya ɓaci da jini wannan tasa mata mugun tsoron kasancewa da Deen indai yayi tunanin kusantarta sai yaga alamun firgici a tattare da ita gata da mugun zurfin ciki tambayar duniya ta kasa faɗa masa dalilin da yasa take shiga damuwa idan ya kusanceta.
Kuma a daidai lokacin sai Allah ya jarabceta da wata irin kasala indai zai kusanceta to bazata iya taɓukawa kanta komai ba harsai tayi bacci ta farka kai hatta yawan ibadarta Saida ya ragu batada aiki sai bacci da bin sanyin tiles.
Cikin hakan ne kuma abubuwa suka rinƙa sanja salo kulawar da yake bata gabaɗaya ya daina hankalinsa ma yabar kanta ko sauraronta bai cika yi ba duk jarabar nacinsa gareta kamar wanda aka cirewa ya daina bibiyarta ko gado ɗaya sai su kwanta su tashi bai saurareta ba ita kuma sai ta jarabtu da mugun son kasancewa dashi tun tana shareshi saboda kunya har takai a hakan batada cikakkiyar lafiya amma duk abinda tasan zai alamta masa buƙatarta gareshi shi takeyi.




Maimakon sauƙi sai tunzuri takai tun wata rana daya shigo ya tarar da ita tana amai kamar wanda aka yayyafawa ruwan masifa haka ya rufe ta da faɗa duk tsaftar Zainab Deen baiji kunya ko shayin cewa da ita ƙazama ba haka ya gama cinye mata mutunci tsaf ya tsaya tayi masa bayani ma kasawa yayi a cewarsa wai gidan wari yakeyi tana kallonsa ya juya ya fice.
Rarrafawa tayi ta shige ciki ta kwanta cikinta nayi mata ciwo amma ya saurareta ma ta kasa samun wannan arziƙin kalmar ƙazama tayi mata ciwo haka taci kukanta ta share hawayenta akaci gaba da tafiya a haka dole kesa Deen shigowa ɓangarenta ran girkinta itakam takan gwammacewa zamansa a part ɗin Nafisa wahala biyu in yana part ɗinta gata jiki gata masifarsa kyara da tsangwama, abincinta kuwa rabon da Deen yasashi a bakinsa har ta manta indai taga dariyarsa da kulawarsa to ga Nafisa ne itako ta zama banza ta zama wofi batada wata power haka ta rinƙa jiyyar rashin sanin abinda yake damunta har wajen wata bakwai tana a kunci saidai tayi kuka ta share hawayenta ta kasa faɗawa kowa to wama zata sanarwa? Ya kyautu ta rinƙa zuwa tana fadawa Umma da Abba laifin Deen ne bayan tasan duk daɗin kunun zaƙi baikai na ruwa ba, ta sani duk yanda suke sonta ba kamar Deen da suka haifa ba, gata batada uwar da zata faɗawa matar ubanta ta tsaneta da iya tsanar ce ma da sauƙi to mahaifin nata ma ta rabata dashi baya ko waiwayenta......."




Bata fahimci meye ke tare da ita ba Saida taga mararta ta ɗaga sosai ga kuma motsi tanaji a cikinta nan ta kira Umma take faɗa mata tunda shi yaƙi saurararta bare su tattauna Umma ce ta kirashi tace yakai Zainab asibiti inshi bazai samu damar dubata ba, ransa baiso ba yace ta shirya suje asibitin bayan ya gama masifarsa.
Ta shirya sukaje yasa aka dubata cikine har wata shida da sati biyu duk da rashin mutuncin da yake yi mata ranar Saida yayi murna har siyayya yayi mata duk jikinta ya ƙara sanyi a ranta tana raya wato ita batada wata daraja a gurin Deen sai idan morarta zaiyi? Hawaye ya tsiyayo mata tayi saurin gogewa suna komawa gida ya faɗawa Umma nan ta gargaɗeshi da yayi shiru da bakinsa batasan surutu har ta ƙara da cewa dama wancan cikin ance Mayu ne suka cinyeshi wannan tasa yaja bakinsa yayi shiru tunda da gaske yakeson haihuwar.




To tundaga wannan rana ta ɗan samu sauƙi babu dai wata kyakkyawar mu'amala amma kullum zai tambayeta meye takeso in tana bukatar wani abu ta sanar dashi in bata buƙata tace bata buƙata duk da haka inya fita saiya samu abinda zai shigo mata dashi da haka har cikinta ya shiga wata na tara sai a lokacin Nafisa tasan dashi sun fito zai kaita asibiti ba ƙaramin tashin hankali Nafisa ta shiga ba da ganin cikin kamar ta mutu don baƙin ciki saboda tsabar hassada itama cikin ne da ita amma ƙyashi takeyi da na wata.
Kwana biyu tsakani da dare wajen sha biyu Zainab na kwance taji an buɗe ƙofar parlourn ta tashi zaune da sauri tunda dama a wannan ƙadamin bacci ba yuwuwa yakeyi ba, shiru taji hakan yasata tashi ta buɗe ɗakin ta fito bakinta ɗauke da bismillah hadi da addu'ar neman tsari, tsayawa tayi turus ganin Deen yanata safa da marwa a parlourn cikin mamaki ta kira sunansa ya juyo ya zubanta idanunsa da sukayi jawur ta taka a hankali tana cewa “Meye ne ya hana ka bacci a wannan daren?" Sunkuyar da kansa ƙasa yayi ya sanya hannunsa a aljihunsa ya zaro wata takarda a naɗe ya miƙa mata ya juya ya fice da sauri.
Duk ta kasa buɗe takardar hannunta har rawa yake wajen karɓa gabanta na bugawa da ƙarfi haka tayi karfin halin buɗe takardar tare da waro idanunta tace “Wht? Innanillahi wa inna ilaihirraji'un! Ya Deen saki kace ka sakeni saki uku..........



Please karki karanta in baki biya ba Nrml group 300 VIP 600 PC 1k acct details 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko katin waya MTN ta WhatsApp number na 09013718241 ƴan Niger zaku turo kati Airtel
[10/19, 8:33 PM] AM OUM HAIRAN: *DH*



*_Oum Hairan_*



*_Paid page_*



Jiri taji yana ɗibanta hakan yasa dole ta dafe bango cikinta na rawa tashin hankalin da bata taɓa tunanin ana shiga irinsa ba ranar shine ya kawo mata ziyara saboda masifar data riski kanta ma a ciki kuka ma ta kasa sai azabar tafasar zuciya.
Dakyar taja ƙafafunta ta koma ɗakinta ta zube a ƙasa wani ciwon mara ya ziyarceta ta wawuro wayarta a wahale tama rasa waye zata kira a wannan lokaci cikin azabar zuciya data ciwo ranta ya bata ta kira mahaifinta ai duk daɗin uban wani baikai naka ba kasa kiransa tayi saboda ta sani ko ƙalau ta kirashi sai yaga dama yake ɗagawa.
“Idan na rasa gatanka a daidai wannan lokacin tabbas zanci gaba da rayuwa matsayi mara makoma na rokeka Dad kaji tausayina ka bani matsuguni a gidanka ta yanda zanyi nesa da Shamsuddeen, Dad ina baƙin cikin sanar dakai ƙasa da minti goma Ya Deen ya sakeni saki uku"......
Tana gama rubutawa ta turawa Alh Ibrahim ta zauna zaman jiran tsammani ta rasa abinda ya dace ta tashi tayi fita zatayi a wannan tsohon daren ko kuma bari zatayi sai gobe? Azalzalarta zuciya takeyi ganin lokaci na tafiya babu reply babu kiran mahaifin nata kawai ta yanke shawarar tashi ta bar gidan tana ganin yafi mata alkhairi.
Hijjab ɗinta ta zura tana dafe mararta ta fito ta janyo ƙofar ɗakin idanunta na zubar da hawaye tace “Allah kanaji kana gani Allah bansan laifina ba da yakai mijina ya yanke shawarar rabuwa dani rabuwa ta har abada...




Wayarta taji tana ring ta duba da sauri cikin tsoro ta ɗaga muryarta na rawa tace “Dad... Daddy...." Ajiyar zuciya yayi yace “Mamana fito ina ƙofar gidanki" wani hawaye ya zubo mata me sanyi tace “To" ta kashe wayar ta nufi get ɗin ta buɗe motar data gani a ƙofar gidan ita ta nufa ya buɗe mata ta shiga ya zubanta idanu tare da sauke numfashi me nauyi yakai hannu ya dafa kanta tare da sanya ɗayan ya share mata hawayen yana girgiza mata kai yace “Ya isa haka Mamana kiyi hƙr kowanne bawa baya wuccewa ƙaddararsa da baki yace ya sakeki ko a takarda ya rubuta?" Miƙa masa takardar tayi ya buɗe.
“Ni Shamsuddeen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login