Showing 6001 words to 9000 words out of 11824 words
tallahi na gama auren nan Sultan Na gama aurenka wayyoh Allah Pupsy na wayyoh shikenan yau ma ya farkamin Pupsy........"
*👑 HARIJIN SARKI 👑*
*Oum Hairan*
*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ƙofa a buɗe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuɓi wannan number 09031307566.*
https://arewabooks.com/u/oumhairan1
*Page 9-10*
Cik tunanin Samha ya tsaya Zuciyarta ta buga da ƙarfi ta ƙame ƙam a inda take jiyo yanda ihun yake ƙaruwa a wannan parlour matar tana wani irin kuka tana roƙon a barta ta gaji ƙarfinta ya ƙare amma babu alamun an barta ɗin tun Muryarta na fita Saida ta daina furuci ta koma wani gunji da shassheƙa me sanya zuciya karaya, guri Yadam ya nuna mata yace ta zauna, ta zauna a ɗan tsorace tana kallon duk wata kusurwa ta parlourn Yadam ya danna wata na'ura can sai ga wasu mutane nan ɗauke da kayan ciye ciye suka sanya bisa table ɗin daya kawo kansa gaban Samha da Yadam, so take ta ɗauki wani abun ta sanya a cikinta amma tunanin halin da wannan matar me kuka take ciki da tunano irin wacce azaba ce tasa take furucin ta gama rayuwa a wannan Daula, shin me akeyi mata? Bata kai ga samun amsa ba wasu ƙartan mata suka shigo parlourn rirriƙe da wata mace tana kuka tana ihu harda barin wasiyyar idan ta mutu a kaita Casablanca a binneta a kusa da kabarin mahaifinta domin shine ya jefata a wannan masifa. Kan Samha ƙara kullewa yayi musamman lokacin da aka shiga da wannan mata tana kuka tana ihu waɗannan mata majiya ƙarfi suka ɗauko wannan me ihun jini yana zuba a jikinta suka wuce da ita, ta ƙarshen da alama ta nuna itace shugabar su ta tsaya tace “Likita Samha Sultan yace kiyi treatment Lalla Jalila......"
Wata muguwar kartawa cikinta yayi ta dafeshi da sauri ta kalli Yadam, shima Kallonta yayi da fuska mara annuri yace “Yana cikin ayyukanki" tsam ta miƙe jikinta babu wani duk nau'i na ƙwari ta bi bayansu zuwa wani ɗaki da taga sun shiga da wannan mata, Saida ta kawar dakai ganin yanda suka bajeta a saman wani gado jikinta babu komai sai wani towel da suka lulluɓawa al'aurarta, cike da rauni.
Samha tace “Bansan ta ina zan fara ba kuyimin bayani bansan damuwarta ba" sauran Hadiman duk ficewa sukayi ya rage daga Samha sai wacce tayi magana a parlourn, matar tace “Sunana Basrah Nice babbar hadimar Sultan Rashid mai kula da shige da ficen matansa, wannan itace Lalla Jalila Amaryar Mai martaba ce watan ta biyu a wannan masarauta, wannan ɗinkin da zakiyi mata shine ɗinki na uku kenan da za'ayi mata, ta kasance mara juriya gata da gautsi duk sanda Sultan ya kusanceta sai ta yage" cikin tashin hankali Samha tace “Saikace tsumma tayita yagewa ana ɗinketa wanne irin zalumci ne wannan, idan ta gaza a haƙura da ita mana ta koma gidan iyayenta" tunda ta fara maganar Hadima Basrah ta zuba mata idanu tana mata murmushin rashin sani yafi dare duhu irin na da Kinsan meye a gabanki da baki furucin nan ba.
Fara duba Matar tayi tana rintse idanu jikinta na rawa ta fara duba kayan aiki abin mamaki ɓangare kamar asibiti haka yake komai na amfani akwai, haka tana hawaye da taimakon Basrah ta ɗinke Lalla Jalila ta zauna tayi zugum Zuciyarta ta cika da duhu wannan rashin imanin yayi yawa koda batasan Sultan ba taji ta cika da tsananin tsanarsa, wannan wacce irin rayuwa ce ta kama karya da rashin tausayin na ƙasansa, har yanzu tana jiyo ihu ta ɗago ta kalli Basrah tace “Nifa na kasa gane komai waccan da take ihu fah ita meye tata damuwar?" Ɗagowa Basrah tayi tayi murmushi tace “Lalla Najjisa kenan ita ce babbar matar Sultan Jiya ma a nan ta ƙarasa kwana saboda doguwar sumar da tayi a lokacin da Sultan ke tarawa da ita......"
Zaro ido Samha tayi tare da dafe ƙirji tace “Na shiga uku suma kuma? Wai wahala ce da sex har haka dama?" Da mugun mamaki Basrah take Kallonta tace “Ke bakisan yanda sex yake ba?" Cikin tausayin kai tace “Ni ban taɓa yin aure ba" jinjina kai Basrah tayi tace “Kuma ko Saurayin da zaki bawa dama ya kaiki wannan duniyar mai daɗi baki taɓa yi ba? Likita Samha Jima'i nada matuƙar daɗi da haskaka zuciya musamman idan kikayishi da wanda kikeso kuma wanda ya iya kama sitiyarin abin, saidai su a wannan gida matan Sultan basu taɓa sanin daɗin jima'i ba saboda wata jarabta da Allah yayi musu da HARIJIN SARKI mafi ƙaranci a rana Sultan yana kwanciya da mace biyar a tsayin wayewar gari kuma kowacce yana mata cin sama da 2 hours idan kuwa abin ya juyo yakan ƙara ma akan biyar ɗin da biyu ko uku kuma kowacce sai ta fita a hayyacinta yake ƙyaleta, ke a takaice dai a yanda naji gurin Kasirsh Sultan yakan ɗauki wata guda ne baiyi release ba kuma Joystick ɗinsa bata kwanta ba"
Ji sukayi an Turo ɗakin da ƙarfi suka ɗago a tare, zubar da Lalla Najjisa akayi a wani gadon itama Samha ta miƙe cike da tashin hankali itanma taimakon gaggawa take buƙata, wata likita ce tazo ta cajeta tsaf ta sauke ajiyar zuciya tace wannan karon bata ƙaru ba" cikin rashin sanin furucin ya kufce mata tace “Au su kullum a yage suke kenan abin ma ya zama jiki a garesu?" Kafin akai ga bata amsa wata Hadima ta shigo tace “Wai likita Samha taje inji Sultan" gaban Samha ne ya faɗi ta kalli Basrah, tayi ƙas da kanta cikin rashin abinyi ta ɗauki kayan aikinta ta fice daga ɗakin takawa takeyi ba tare da yasan inda take saka ƙafarta ba har ta isa parlourn da suka zauna ɗazun, har yanzu Yadam yana gurin kamar gunki. Kallonta yayi tare da nuna mata wata ƙofa ta tsaya cik tana kallon ƙofar tana Kallonsa ya jinjina mata kai yace “Sultan Baison jira yana buƙatar taimakon gaggawa kije kiganshi" wani yawu ta haɗiye muƙut ta ƙara jan siraran ƙafafunta ta danna bottle na ƙofar ta buɗe, Innanillahi nan Samha ta manta da tashin hankalin baya ta shagala da kallon wannan parlour a ranta tana tambayar kanta wai parlour nawa ne a wannan sashi ne? Batasan da mutum a gurin ba Saida taji anyi gyaran murya tayi wani firgigit ta dawo hayyacinta tare da sauke idanunta kan mutumin dake zaune da mugun sauri ta haɗe da jikin bango tanajin wani fitsari na neman ƙwace mata.
Ƙasa tayi da idanunta tanajin yanda Zuciyarta ke harbawa fiye da aikinta, a fili tace "wannan wacce irin duniyar masifa na shigo Ni Samha ƙato a tuɓe....." Maganar ce ta maƙale lokacin da taji hucin mutum a kusa da ita, ta ɗauke numfashinta cak jin ya sanya hannu ya ɗago fuskarta yace “Barka da zuwa Daulata Likita Samha El-Fahri."
Hatta iskar da take saƙa saida ta tsaya mata cak,
Sarki Rashid Ibn Fayyad Al-Zirkan.
Yana tsaye a cikin duhun hasken fitila, rigar sarauta mai baki da zinariya a jikinsa buɗaɗɗiya da bata rufe sirrin ƙirjinsa da ƙirarsa ta sadaukan gaske ba, idanunsa suna kallonta kai tsaye kamar suna binciken zuciyarta, Ta ji sanyi ya ratsata Ba tsoro ba ne, wani irin nauyi ne da ta kasa fassarawa ,Ta sunkuyar da kai cikin ladabi, tace cikin murya mai rauni
“Ya mai girma, ni ce likitar da aka ɗauko daga Fes. An ce ina da alhakin kula da lafiyar Mai Martaba…”
Tsayawa yayi kusa da ita, har ta ji ƙamshin turarensa mai matuƙar daɗi Ya ɗan murmusa amma idonsa bai nuna murmushi ba yace “Kin san dalilin da yasa aka kiraki?” Girgiza kai tayi tace “A’a, Mai Martaba. Na zo ne da niyyar yin aikin da aka ɗora min kawai” Ya yi shiru tare da maida idanunsa ga kallon hasken glub ɗin ɗakin idanunsa suka yi wata irin walƙiya kamar wuta, Sannan ya ce cikin sanyi “To, likita… ki shirya don yin maganin ciwon da babu likitan ya taɓa ganin irinsa.”
Ta kalle shi a hankali, tana ganin wani yanayi mai zurfi a cikin idonsa haɗin azaba, iko, da sirri.
A cikin zuciyarta, wata murya ta ce:
“Wannan ba kawai majinyaci bane… akwai wani abu da ya fi jiki.”
Amma ta share
Ta lumshe idonta, ta ce cikin nutsuwa
“Insha Allah, zan yi iyakar ƙoƙarina.”
Ya ɗan matsa kusa sosai, har muryarsa ta zama kamar sirri a kunnenta ya ɗora hannunsa a kuncinta ya zagaya zuwa kan laɓɓanta yace “Samha… a nan, iyakar ƙoƙari na iya zama haɗari”
Sai ya wuce cikin duhu yabar ƙamshin turare da nauyin tunani a bayansa Ta tsaya, tana kallon ƙofar da ya ɓace ta ciki, tana jin zuciyarta tana bugawa kamar tambaya
“Me yasa nake jin kamar na san wannan mutumin tun kafin na same shi?"..........
********************** ? **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************? **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 09017242889
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ? **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ? **************************
*👑 HARIJIN SARKI 👑*
*Oum Hairan*
*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ƙofa a buɗe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuɓi wannan number 09031307566.*
https://arewabooks.com/u/oumhairan1
*Page 11-12*
Taɓe baki tayi tana gwada yanda taga yana wani bubbuɗawa yana tafiya cikin iko ta juya zata fita taji an kira sunanta ta tsaya cik ya tako cikin sabuwar shiga yace “Zaki dubani ki faɗamin matsala ta" juyowa tayi tace “Ranka ya daɗe zuwa dare Zaifi dacewa da lokacin bincike" zuba mata sihirtattun idanunsa yayi wannan ta sanyata yin ƙasa da nata cikin izza ya tako gabanta yace “Tun yanzu kince zakiyi iyakar ƙoƙarinki, Iya inda ƙoƙarin naki ya tsaya kenan" sake rusunar da kanta tayi jikinta na kyarma tunda take bata taɓa ganin mutum me kwarjinin wannan mutumi ba, da wannan ya kama hannunta ya ɗora bisa wandonsa ya haɗeshi da dick ɗinsa ta ɗago da mugun sauri cike da razani taga yanda ya kafeta da idanunsa yace “Wannan shekarar ta biyu da watanni shida bata kwanta ba kuma an tabbatar min da ke kaɗai zaki iya kwantar da ita ina so yau ta kwanta" cike da tsoro tace “Meye amfanin sai na taɓa sannan zanyi abinda ya dace" sake matse mata hannu yayi a jiki yace “Ina samun nutsuwa da ɗumin hannunki Likita Samha a matuƙar buƙace nake yanzu haka, kuma inason nayi release ko zan samu ta kwanta kiyi wani abu akai an tabbatarmin da warakata tana hannunki har yanzu ruhin sirri yana bani tabbas akan zan samu waraka ne ta hannunki"
Janye hannunta tayi tace “Akwai buƙatar gwaje gwajen jini da ƙwayoyin halitta, aikin yazomin bakatatan ina buƙatar zurfafa bincike Yallaɓai, alamun tsoron da yagani a yanayinta shine ya sashi rabuwa da ita yace “yanzu meye solution?" Zama ta nemi guri tayi ta buɗe system ɗinta ta fara bincikenta ta ɗago tace “Inason wasu magunguna da allurai zasu taimaka maka wajen samun bacci me kyau"
Juyawa yayi ba tare da yace mata komai ba ya fice daga parlourn zuwa inda ya tarar da Yadam ya miƙe cikin ladabi suka fice ta bi bayansu da kallo tana jinjina girman wannan mutumi saikace ragowar jinsin samudawa, ita a tarihin rayuwarta bata taɓa ganin mutum mai tsayi da faɗinsa ba, damƙe hannunta tayi har yanzu tanajin ɗumin wannan abu nasa da ya sanya mata a hannunta, Lumshe idanunta tayi tsigar jikinta tana tashi tana tunano matan da suke kwance yanzu haka cikin rashin hayyaci kuma duk ta'annatin wannan abar ne, ji tayi ance mata “Sultan ya bada umarnin a kaiki ɓangarenki" da sauri ta kalli mai maganar tace “Inane ɓangarena?" Sunkuyar dakai tayi tace “Yace a kaiki ɓangaren mai rasuwa Nataj" zubawa hadimar ido tayi daga bisani tace "Muje" fita sukayi suka nufi wani katafaren dake masu gadin sun san da zuwansu suka buɗe musu ƙaramar ƙofa suka shiga, haske fetal kamar rana ko ina sai walwali yakeyi sashin yanada maƙotaka da sashin Sultan ta kusa, ƙofar parlourn suka buɗe suka shiga ta rinƙa kallon gurin da irin ƙawa da alatun dake wannan sashi, ta sauke ajiyar zuciya ta ɗago ta kalli Hadimar tace “Nan ɓangaren baiyi kama da Aikina ba" ƙasa tayi da kanta tace “Nidai haka aka umarceni" nuna mata ko ina tayi ƙarshe ta barta a wani ɗaki da kallon haɗuwarsa ta shagaltar da ita har Hadimar ta fita bata sani ba"
Rage kayan jikinta tayi ta shiga inda aka faɗa mata bathroom ne tayi wanka cike da tsoro wannan ƙawa da alatun ya koma firgitata, alwala tayi ta fito tayi sallah tana shirin kwanciya wata Hadima tazo ta ƙwanƙwasa mata ƙofa tace “Ranki ya daɗe me kike da bukatar ci ko sha?" Ɗan jim tayi kafin tace a bata Tea kawai haka wannan Hadima ta fita babu jimawa ta dawo ta haɗa mata tea ɗin ta gama ta tashi tayi mata sallama, zama tayi tana research ɗinta tana save abubuwan da zasuyi mata amfani, har biyun dare bata kwanta ba, ji tayi iskar ɗakin ta sauya mata da ɗumi da wani ƙamshi me ratsa zuciya, tanajin kamar wani idanu yana Kallonta, nan ta fara dube dube tanajin idanun ruhi na yawo a jikinta babu kuma kowa a gurin.
Tsoro ne ya shiga Zuciyarta ta maza ta rufe system ɗinta ta ja duvet ta kwanta tanajin wani razani na shigarta, da haka wani bacci me nauyi ya ɗauketa cikin baccin taji wayarta tana ruri ta tashi firgigit ta lalubo wayar tana jin haushin dalilin daya hanata kashe wayar ganin number an rubuta (Sultan Al Zirkan) yasata tashi zaune ta kara a kunnenta, “Kizo" iya abinda aka faɗa kenan aka kashe wayar ta fara rarraba idanun tana maimaita kalmar “Kizo! Kizo!!" Allah ya jarabceta da tsoron dare musamman a wannan gidan data fahimci kamar akwai motsin wasu ruhika saɓanin wanda take gani.
Ji tayi wayar ta ƙara ɗaukan ruri ta miƙe da sauri cikin rashin sanin abinyi ya yayumi rigar saman rigar baccin jikinta ta fice domin tasan dole wannan kiran zai zama kiran ujula ne, bata samu matsala da duk masu gadin gidan ba tun daga inda ta fito har inda ta shiga babu wanda yace mata ƙala hasali ma janyewa suke suna bata hanya, shiga tayi har parlourn da suka tsaya ɗazun bata ishe kowa ba ta shiga wanda ya isheshi a ciki ta tarar da Basrah tsaye tana kaiwa da komowa, ta kalleta tace “Likita me kikazo yi da daren nan?" Cikin tsoro tace “Uhm... Dama na samu kira ne ance nazo" kallon ƙofar shiga turakar Sultan tayi tace “Kira daga wannan sashin?" Jinjina kai tayi tana me duba wayarta Basrah ta kalli number tace “Hakane amma yanzu yana kan ganawa da matansa ne saidai ki jira ya gama sai ki shiga...." Sake kiran wayar hannun nata akayi ta kalli Basrah ta kalli wayar tace “Yana kirana kina cewa kuma na jira idan wata ujular ce tasa ya nemeni a wannan lokacin fah?"...............
*👑 HARIJIN SARKI 👑*
*Oum Hairan*
*Regular 500, VIP 1k, V-VIP 2k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566*
*Ga masu son a tallata musu hajojinsu ƙofa a buɗe take zamu tallata muku kasuwancinku cikin aminci da rahusa, kudai ku tuntuɓi wannan number 09031307566.*
https://arewabooks.com/u/oumhairan1
*Page 13-14*
Ƙararrawar dake parlourn ce ta buga Basrah ta nufi sashen da take ta duba saƙon daya shigo mata ta dawo da sauri tace mata “ki shiga" buɗe ƙofar tayi ta tura ta shiga wani irin duhun haske ne me matuƙar kyau da sanya nutsuwa a zuciya ya mamaye ɗakin ga wani ƙamshi me matuƙar daɗi dake tashi a kowacce kusurwa ta ɗakin, fara rarraba idanun ta tayi bisa kowanne lungu dake ɗakin har tayi katarin sauke idanunta bisa gadon ta a naɗe yake cikin duvet babu wata alama da take nuna idanunsa biyu.
A hankali ta taka zuwa inda gadon na alfarma yake ta rusuna cikin yanayi me sanyi tace “Yallaɓai gani" Wata gwauruwar ajiyar zuciya ya sauke ya buɗe idanunsa da suka ƙanƙance ya sauke su bisanta tayi ƙasa da nata ya ɗan motsa kaɗan ya buɗe bakinsa da wani babban yanayi a cikin muryarsa yace “Ina buƙatar taimakonki likita" yanda yayi magana da sanyin yanayi Saida ya sanya tsigar jikinta tashi cikin ƙoƙarin ɓoye yanayin da takeji tace “Dame zan iya taimakonka?" Shiru ta ratsa kamar ba zai yi magana ba can ya numfasa yace “Ko ki bani magani ko ki bani ɗumi jikinki" da sauri ta miƙe da nufin janyewa ya wani janyota ta faɗo gadon suka fara kokawa, yayi nasarar shigar da ita duvet ɗin ya mannata da ƙirjinsa ya sake wata ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya saboda yanda yaji ɗumin jikin ta yana shiga jikinsa, Zuciyarta tana bugawa da ƙarfin gaske karon farko a rayuwarta da ta riski kanta a irin wannan yanayin ita da namiji kwance gado ɗaya, subhanallah nandanan ta haɗe ƙarfinta da nufin tureshi ya sake matseta yana jan hannunta ya tura shi cikin wandonsa ta kuma rasa nutsuwa da jin yanda Penis ɗinsa take wani harbawa da karfi kamar bugawar zuciya ga wata irin miƙewa da tayi, duk da bata cikin nutsuwa shatin jijiyoyin dake jikin dick ɗin nasa ya bata firgici gata ƙatuwar gaske daƙyar hannunta ya ritsata, ba yau ta saba ji ko ganin Tsaraicin maza ba a hoto ko a video amma bata taɓa sanin akwai me girman halittar Sultan ba......
Bakinsa ya ɗora bisa kunneta ya lasa a hankali sannan yace “Zan ninka Miki albashinki sau biyar Samha zan baki duk abinda kike buƙata a gidannan idan kika bani dama da lokacinki tabbas daga yanayin da na tsinci kaina Jiya dana kalleki cikin madubina