Showing 45001 words to 48000 words out of 56573 words
insha Allahu zanyi ƙoƙarin hakan na gode da shawara" shafa kansa tayi ya tashi ya fice bai koma gidan ba sai dare lkcn daya shiga part ɗin Khausar ya fara shiga ya tarar da ita saman sallaya da casbaha a hannunta tana lazumi wanda a zahiri ƙarya takeyi jin tsayuwar motarsa ce tasata saurin shimfiɗa sallayar da ɗaukar casbin.
Zuba mata ido yayi baisan meye yasa kwata-kwata jininsa bai haɗu da Khausar ba indai zai ganta sai yaji yanajin haushinta amma yau sai yaji ta ɗan burge shi kaɗan.
Tasowa tayi ta tsugunna cikin salon sabuwar kirsarta tace “Wellcome My Paradise shigowa haka babu sanarwa?" Tayi maganar da sigar tambaya tana miƙewa ta miƙa hannu ta karɓi Hudais karon farko da yaron ya taɓa zuwa hannunta ta cillashi ta cafe harda juyawa tana masa rawa tana cewa.
“Yarona yafi na kowa yau Mom ɗinka ta hanani ganinka ta ɓoyeka ko kuma Dad ne keda alhakin laifin nan ne?" Zuciyar ɗa da mahaifi sai Habeeb yaji ta daɗa burgeshi, baidai ce komai ba ya karɓi Hudais ya fice can ƙasan maƙoshi yace “Good night ba haka taso ba amma dake ƴar duniya ce sai tace “Ok sir a huta gajiya sosai sleep well" tana faɗin haka ta rufe ƙofarta ta tsaya a jiki ta cilli da casbin da hijjab ɗin cikin baƙin ciki ta dawo ta zauna a gefen gadon tabbas bazata bari damarta ta kufce mata wannan karon ba ta shirya yin duk abinda tasan zaisa ta samu zuciyar Habeeb itama haihuwa takeso so takeyi yayi mata ciki.
Kwanciya tayi tare da ɗaukar wayarta ta kunna data aikuwa video call Yafi goma ta tarar tayi saurin amsa wanda ke shigowa yanzun Deedah ce tana kwance a gado ita da wani guy boobs ɗin ta a hannunsa Khausar tace “Ahhhh Deedah meye yasa kikemin haka ne Please zo ki cini....."
********
Hanyar shiga sashin Beebah yabi ya buɗe ƙofar parlourn wani ƙamshi me daɗi ya bugi hancinsa ya sauke ajiyar numfashi yanabin parlourn da kallo, ƙamshin Room spray na HAREEM na sake saukar masa da wata sihirtacciyar kasala.
Kamar ɗan maye haka ya buɗe ƙofar ɗakin ya shiga tana tsaye jikin madubi tana gyara gashinta ya zubanta idanu yana haɗiyar yawu kawai dama yau ta shirya jiƙa masa aiki ne, matsawa yayi ya kwantar da Hudais a gadonsa ya tako a hankali yana kallon fuskarta da taketa sakar masa murmushi ya ɗora hannayensa biyu saman bombom ɗinta yana shafawa a nutse ta lumshe idanuwanta tare dayin ɗage ta sauke masa wani sassanyan kiss a dokin wuyansa ta janye ta rungumeshi ta gaba boobs ɗin ta ya gogi ƙirjinsa ya saki wani siririn Nishi.
Janyewa tayi taje ta kulle ƙofar ta jashi suka shiga bathroom ita da kanta ta wanke abinta tas tasa hannu ta kama sarauniyarsa da taketa Nishi ita kaɗai tare da danna kanta dake tsiyayar da ruwan daɗi.
A hankali ta ɗora lips ɗinta saman nipples ɗinsa ta lasa “Ahhhhhh!" Ya fitar da wani sauti me kashe jiki yana kai mata damƙa, da sauri ta zille tanayi masa dariya tace “Kaikam bazakayi wahalar faɗawa tarkon mata ba ku dubeshi yanda ya wani rikice Hero dubi dick ɗinka yanda take nish....."
Da gudu ta nufi hanyar ficewa Ƙara ta saki lkcn da ya cafki gashinta yayo baya da ita ta faɗa ƙirjinsa yasa hannu da ya fito da boobs ɗin ta ya ɗora harshensa yana lasa ta saƙalo wuyansa yanashan nonon nata tana shafa twins ɗinsa zuwa joystick ɗinsa.
Da wannan suka kashe glub suka dulmiya duniya me faɗi ta ma'aurata wacce batada na biyu, tabbas an bawa soyayya haƙƙinta a wannan daren Habeeb jin Beebansa yakeyi har tafi masa kowanne lokaci koda yake ba ƙaramin gyara tasha ba Kilishi ta kashe kudi wajen shiryata tunda dama ita baayi mata na aure ba sanda ya kamata ayi mata ɗin ciki yayi shigar sauri.
Wannan rana Beebah tasha ruwan albarka ƙin barinsa tayi ya kwanta Saida sukayi wanka sannan suka kwanta.
Kwana biyun da yayi mata kamar zasu haɗiye juna saboda so ƙauna da kuma kulawa, ranar da yabar ɗakinta ya koma ɗakin Khausar duk sai ta rinƙa jinta kamar mara lafiya to shima a ɓangarensa haka abin yake kwana yayi da kewarta ga wani filling da yake damunsa amma baitaɓa sha'awar kasancewa da Khausar ba.
Haka akaci gaba da tafiyar da rayuwa a gidan Prince Habeeb abin come gaba come baya lamarin Khausar yana mugun ɗaurewa Beebah kai indai Habeeb na gida to tana maƙale da Hudais idan kuwa ya fice ko a hannunta yake ajiyeshi zatayi haka yaron zaiyita kuka saidai idan Beebah taji tasa Baba Larai taje ta dauko mata shi.
Wata rana bata mantawa rana ta farko da suka fara samun saɓani me tsayi dashi tun safe ta tashi da ciwon kai hakanan dai ta daure tayi ayyukanta Baba Larai tayima Hudais wanka ta goyashi yanata bacci a bayanta.
Itama sanin ba ita keda alhakin kula dashi ba yasa ta koma ta kwanta bacci me daɗi ya ɗauke ta batasan meye ya faru ba tajiyo hargowarsa a parlourn yana ƙwala mata kira ta tashi zumbur ta fito tana mayen bacci ta nufo parlourn ta tarar dashi tsaye yanata huci.
Bata kawo komai ba ta matsa gabansa tace “Gani Hero....." Kalmar ce ta maƙale lkcn da taga wasu tartsatsin taurari a cikin ƙwayar idanunta, Saida ta kifa saboda shigar da marin yayi mata takai dubanta inda taga yana duba ta kuwa miƙe da sauri tana dubansa tana duban gurin tace “Meye ya kawo kaskon shisher da kwalin sigari parlour na Hero dama kana....."
Sake kaiwa bakinta naushi yayi daya sabbaba mawa bakinta fashewa ya nuna ta da yatsansa ya fara magana cikin yanayi me nuna tsantsar tashin hankalinsa da matsanancin fushin da yake ciki yace “Ashe haka kika zama Habeebah yaushe! Yaushe hakan ta fara faruwa bansani ba? Yaushe nayi saken da har kika lalace haka batare dana farga ba Habeebah garin yaya meye yayima rayuwarki zafin da zaki ɗaukar wa kanki wannan matakin meye daɗi a shaye-shaye Beebah wannan itane sakayyar da zaki......."
Jikinta ne ya rinƙa rawa cikin mugun tashin hankali ta furta “innanillahi wa inna ilaihirraji'un" ya miƙe ya fice da sauri daga parlourn itakuwa kasa motsawa tayi daga gurin tsabar tashin hankali da kiɗima da wannan lamari me kamar mafarki. Zubewa tayi a gurin ta ɗora kanta saman kujera zuciyarta nayi mata suya so take hawaye ya zubo mata amma ya gagara zuba sai ƙuncin zuciya.
Baba Larai ce ta shigo parlourn ganin uwar ɗakin nata cikin wannan hali yasata matsawa gabanta da sauri tace “Ya subhanallahi Gimbiya ina abinda yake faruwa naga Yarima ya fita cikin tashin hankali kedin da nazo jin baasi a gurinki kema na tarar dake cikin halin da yafi nasa meye ne yake wakana?"
Cikin rawar murya ta ɗago idanunta da suka kaɗa sukayi jawur tace “Baba Larai wai dama ina shaye-shaye?" Wani kallo Larai tabita dashi na ko kin zauce ne kafin takai ga magana ta riƙo hannunta wani kuka me ciwo ya ƙwace mata tace “Don Allah Baba Larai kar kice banayi ki tabbatarwa da Hero na inayin shaye-shaye Ni nakasa tantancewa nice ko photo copy na ne Larai na kasa ganewa meye yake faruwa da Hero ya amincewa zuciyarsa niɗin ƴar maye ce, yaushe na fara shaye-shaye yaushe na zama hakan?....."
Rufe mata baki Baba Larai tayi cikin kaɗuwa da jin kalamanta tace “Shi Yariman ne yace Miki kina shaye-shaye?" Girgiza kai tayi tace “Ba cemin yayi ba kamani yayi dumu-dumu...." Zaro idanu Baba Larai tayi tace kina shaye-shayen?" Cikin kuka tace “Eh.... Eh Baba Larai kusan hakan ne ki duba gabas dake duk wani nau'i na abinda mata ke amfani dashi na shaye-shaye gashi can a ajiye to waye ya ajiye idan bani ba?"
Shiru ce ta gauraye ɗakin babu abinda kakeji sai sautin kukan Beebah Baba Larai na share mata hawayen, daƙyar Baba Larai ta aro juriya tace “Wannan abin shiryayye ne akayisa don asa kokwanto a cikin yardar dake tsakaninki da mijinki kiyi hƙr ki ƙara haƙuri insha Allahu wannan makircin bazaije ko inaba Gimbiya Yarima yafi kowa sanin halinki idan yaje ya zauna ya samu nutsuwarsa ta dawo shi da kansa zai ƙaryata idanunsa da zuciyarsa amma fah sai kinyi hƙr kin jure lamarin gdannan namu Gimbiya akwai makirci idan akaƙi mutum aka sakoshi a gaba ba dune yake kaiwa labari ba ke ki godewa Allah mijinki na sonki uwarsa na sonki bata karɓar suka kowacce iri ce indai akanki ne kai tsaye take cewa bazaki aikata ba"
Da wannan kalaman tayita rarrashinta har tasamu ta daina kukan ta tashi ta ɗebe kaskon shisher da kwalin sigarin ta bawa Baba Larai tace ta fice dasu daga sashin nata, har Baba Larai ta juya zata tafi ta juyo tace “Yarnan kiyi iya bakin ƙoƙarin ki kiga bakiba da ƙofar da za'a a gane da damuwa tsakaninki da mijinki ba kinji?"
Amsawa tayi da to Baba na gode Allah yabar ƙauna" ko bayan fitar Baba Larai ta daɗe a tsaye kafin ta shiga ɗakinta ta rubuta masa gajeren saƙo ta tura masa lokacin yana tare da Najeeb a gdansu yaji alamar shigowar saƙo Najeeb ya dubeshi yace “Waye?" Zaro wayar yayi daga aljihunsa ya buɗe saƙon murmushi ya dubi Najeeb yace.
“Bansan meye yasa muke kokawa da zuciyata wajen tabbatarwa kaina Wyf bazata aikata ba amma wani sashi na zuciyata yana gargaɗina ɗan Adam a cikin sakanni yakan canza ɗabi'a"
Murmushi Najeeb yayi yace “Guy kana masifar son yarinyar nan kada kabawa munafukai dama su shiga tsakaninku kada fah ka manta akanta ka rantse zaka iyayin komai to meye ma idan tana smoking ɗin kawai hƙr zakayi kuci gaba da rayuwarku a haka....."
Miƙewa yayi yace “Koda Wyf na smoking zan iya rayuwa da ita badon abin ya girgiza ni Najeeb duk da nasani kaima baka goyon bayan aurena da Beebah ka faɗa min wannan shiri ne makirci ne haka Kilishi ma da na faɗa mata tace min wannan ƙarya ne Habeebatullah bazata taɓa aikata barnar nan ba sannan ta kuma horona a karo na barkatai na ƙara sa ido a takun zaman gdana, Najeeb na yarda Beebahta bata shaye-shaye amma to meye yake sata bacci tunda na dawo kullum cikin bacci take?"
_Wannan Page Bonus ne bayanshi duk wani page da zaku gani paid ne kiji tsoron Allah ki biyani haƙƙina ki karanta cikin salama_
[5/17, 8:26 PM] AM OUM HAIRAN: _*BMGJY Bonus 41-42*_
_Ku biya ta acct detail 3184512451 First bank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241._
_Normal 300 PC 700_
_Ƴan Niger zaku biya 500f ta wannan number +227 95 04 58 22_
_Ban amince a juyamin littafi ta kowacce siga ba_
Assalamu alaikum My Fan's shin ko kunsan cewa bigi sai bigi babban goro sai magogin ƙarfe, tabbas ramin kura sai ƴaƴanta,
Nasan zakuce yau dame kuma Oum Hairan tazo mana? To ku daina tambayar kanku sabbi kuma shahararrun kayan mata ne masu ban mamaki daga taskar Siyat yar mutan Katsinawan dukko da Oum Hairan.
Muna da kayayyaki kamar haka👇🏼
Maganin gyaran Nono, maganin ƙarin hips, Sirrin matsi na musamman, gumbar dagake babu wata, humra mai taken madarar ƙauna, muna dafa kazar amarya da haɗin jijjiɓi musamman don masu jego tare da aikawa ko ina kuke a fadin Nigeria, munada maganin sanyi wanda duk shaharar sanyi muddin kikayi amfani dashi yanda ya dace to kin rabu dashi kenan.
Sannan munada kaloli na kayan Malama A'isha Mai Da'ira musamman turaruka wanda ke da kanki saikin dawo idan kikayi amfani dasu domin zasu janyo Miki hankalin mijinki zasu sanya nutsuwa da fahimtar juna tsakaninku zaki zama tauraruwarsa domin an haɗasu ne da wasu keɓantattun ayoyin Alkur'ani mai girma domin sharewa mata hawayensu babu boka babu Mallam, karki manta cikin kalolin turarukan mu akwai wanda Bama taɓa siyarwa me kishiya saboda haka kiji tsoron Allah in kinsan kina da kishiya karki siyeshi domin gudun shiga haƙƙinta.
Mai buƙata DM me 09013718241.
★★★~~~★★★~~~★★★
Miƙewa Najeeb yayi yana cewa “Kada kayi mata hukunci da baccinta waina watanka nawa da dawowa ne?" Baisan meye halaƙar tambayarsa da tambayar da Najeeb keyi masa ba amma haka yace masa biyu na shika na uku ina tunanin ma sati me zuwa zan koma" murmushi Najeeb yayi yace.
“Kuma sau nawa ka kusanceta daga dawowarka zuwa yanzun?" Kafe Najeeb yayi da ido Najeeb ya numfasa yace “Ta iya yiwuwa kaine matsalar ko lkcn da kana London kullum maganarka kayi missing Beebah kayi missing Beebah ta yuwu ka sake jefa ƙwallo a raga ne tunda naga Khalisa tunda ta samu ciki batada aiki sai bacci ƙila itama nata ne yazo da haka...."
Dariya Habeeb yayi yace “Da gaske zai iya zama hakan ko?" Ɗagansa kai yayi yace “Don tabbatarwa kana zuwa gida ka ɗauketa kuje a dubata hakan zai cire maka kokwanto"
Numfasawa yayi sukayi musabaha tare da sallama kowa ya kama gabansa zuciyar Habeeb ta kasa gasƙata masa abubuwan daya gani amma shaiɗan yanata taka rawarsa na son sai ya tabbatar masa.
Koda ya shiga gdan baiyi ƙasa a gwiwa ba ya nufi part ɗinta Khausar na ƙoƙarin ɗauke masa hankali da salon kirsarta ya watsa mata wani mugun kallo ya buɗe ƙofar ya fice ya nufi sashin Beebah tana zaune saman sallaya da alamun sallah ta idar Hudais na zaune a gabanta da kayan wasa yanata yan kararrakinsa kamar gyare inda ita kuma ta kifa kanta a cinyarta bacci na fusgatta taji an buɗe ƙofar ta ɗago idanunta cike da mayen bacci ta saukesu cikin nasa, shi ɗin ma itan yake kallo fuskarsa babu wani yanayi da zaka tantance walwala ko akasinta.
Haka ya tako ya zauna yana ɗaukar Hudais da ganin uban nasa yasashi sakin wasan da yakeyi ya fara miƙa masa hannu, lakacewa yaron kumatu yayi yana maida dubansa gareta yace “Meye yake damunki?" Yanayin yanda yayi tambayar yasa ta kasa gane me yake nufi sai kawai tayi ƙasa da kanta tace “Wallahi tallahi Hero ko maganin mura bantaɓa sha ba da niyyar ya fitar dani daga hayyaci na Please kada ka fara dasawa rayuwata kokwanto bayan Allah banda wani gata bayan...."
Rufe mata baki yayi yace “Ya isa nasani ina nufin game da lafiyarki kamar akwai wani abu dake damun jikinki ina ganinki saɓanin yanda nasanki" numfashi ta sauke tace “Ni babu abinda yake damuna yanzu ɗazun ne ma kafin shigowarka ta farko kaina yayi ciwo shine naje na kwanta bacci ya ɗaukeni" Jinjina kai yayi yace “tashi ki rakani unguwa" da sauri ta dubesa ya ɗaganta gira ta sani yanda ya haɗe yaci ganye ta tabbata babu kalmar data isa ta furta masa da zai saurareta hakanne yasata miƙewa ya ɗauki Hudais suka fita.
A babban parlourn suka wucce Khausar itace tayi mata sannu bata samu damar amsawa ba saboda wani malolon baƙin kishi da takaici dayake neman kassara mata zuciya, har suka shiga Mota suka tayar tanata takaicinta.
Jifa tayi da glass na cup na hannunta ta cire ɗankwalinta ta jefar ta nufi ɗakinta kamar sabon kamun hauka ta ɗauki wayarta ta kira lambar Deedah tana ɗagawa tace “Saida nace Miki mu canza salo wannan bazai yiwu ba kikace zai yuwu to yanzu me gari ya waya mun haɗa makircin ƙarshe gashi can ya ɗauke ta da ɗanta sun fice nikam hƙr na ya ƙare a gdannan babban burina ko zan rasa inga na rabashi da wannan ƴar Iskar Yarinyar wlh indai tana rayuwa a da'irarsa bazai taɓa kallon wata mace ba"
Tsaki Deedah tayi tace “Nifa wlh da kinbi shawarata ta da tuni tabar mana gdannan amma kika tsaya kina cewa wai kinfiso kibi komai a sannu to ai ga sannun nan kina gani mijinki kusan shekara da watanni ya gagareki saidai kiji dariyarsa a makotan...."
Cigaba sukayi da tattaunawa can sukayi sallama Deedah tace zasusan yanda zasuyi, itakam Khausar bata yarda da shawarar Deedah ba ta kira Hajiyan ƙofa bugu ɗaya ta ɗaga tace “Hajiya nifa lamarin nan ya fara isata wlh idan bata barshi ba ni zan barshi Mama tace mu shigar da boka na bakin kogi maganar ke kince a'a kuma alamu sun nuna itama hanyar da kikace kar mubi ita yakebi.
Yanzu ace duk kyauna da ƙirata bantaɓa burge Prince ba indai ba aikin asiri ba, haba Hajiya a duba wannan lamarin fah mazan titi ma haɗiyar yawu sukeyi idan sun ganni sai mijina ne zaice banyi masa ba nikam na gaji wlh na gaji sha'awar Habeeb na neman kasheni"
Murmushi Hajiyan ƙofa tayi tace “Yaro yaro ne to ke banda abinki kina tunanin akwai asirin dayake cin waɗannan kafaffun mutanen ne? Haba Khausar kamar baa wannan ahlin aka tsirar dake ba ai in faɗa Miki indai jinin Khalil ne to ba asiri ba ko tsafi ne asarar kuɗinki kawai zakiyi basajin bayaƙi da kiranye, Khausar mantawa ma kikayi shekara nawa kikayi keda uwarki kuna badda kuɗi wajen ganin kun samu Habeebun amma yaƙi samuwa? To ki nutsu wannan aikin bana gaggawa bane akwai shirin da nakeyi duk zakujishi amma sai bayan Habeeb ya koma shine aikin zaifi tafiya yanda akeso ke nifa Khausar na daɗe da ƙayyadewa wannan bamagujiyar adadin kwanakinta a wannan gidan kedai kiyi duk me yuwuwa kiga kin cusa kokwanto a zuciyarsa kafin yabar ƙasar nan"
Kwantar da murya Khausar tayi tace “Kina gani fah nasa mata kaskon shisher da kwalin sigarin da kwalbar maganin mura har uku har buɗewa nayi na zubar a kan carpet ɗin Hajiya sigarin fah har kunnata nayi Saida ta ƙare na kashe kuma na zubar da tokar a