Showing 9001 words to 11107 words out of 11107 words
koma gida inna batasan ta fito ba dan tana fita a ɗakin bacci ya ɗauki innar.
Koda gari ya waye Aisha wankan tsarki tayi sannan tai sallah,bayan ta idar ne inna tace"Aisha dama jiya danacr kiyi wanka bakiyi ba kenan?"
"inna mafarki nayi shine nayi wanka yanzun"ta faɗi cikin yanayin jin kunya.
Tausayinta ne ya kama inna inda azuciyarta take faɗin"ƙiri ƙiri ya maidarmin da ƴa fitinanniya,dole Abubakar ya auri Aisha dan asirina ya rufu,"
**********
Abubakar ko acan gun aykinsa ya haɗu da maryam,sosai ya yaba da hankalinta da tarbiyyarta,soyayyacs sukeyi me tsabta,inda har gidan su maryam ɗin suka buƙaco ya turo iyayensa.
lokacin dayazo ya samu inna akan maganar auran nasa tsalle tayi ta dire tace batasan zancenba ta ƙara da cewa"wallahi kayi kaɗan habubakar Aishan ubanka ka bari ya aureta to wlh bada yawuna ba"
Ran Abubakar in yayi dubu ya ɓaci dan haka gidan ƙanin mahaifinshi kawu sani yaje ya sanar da shi komai,inda yace "ka kwantar da hankalinka aure de dama mune masu zuwa nema maka kuma zamuje insha Allahu nanda jibi,ka fita harkarta kar kaji komai"cewar kawu sani.
Godiya yay masa sannan ya koma gida.
Ko ta kan innar be sake biba,yaci gaba da soyewarsa da maryam ta waya tana kwantar masa da hankali.
Kamar yadda kawu sani yace hakance ta faru sunje kaduna nemawa Abubakar Auran maryam,duk da kasancewarta ƴar masu kuɗi amma baa raina iyayen Abubakar ɗinba.komai cikin girma da mutuntawa akayishi.aka tsaida lokacin auren.
ko kaɗan inna bata da labarin auran na Abubakar ɗin,dan ita burinta Aisha ze aura.
Kwanci tashi asarar me rai,yau aka ɗaura auran Abubakar da Aisha,cikin jagorancin dangin mahaifinsa,se bayan an ɗauro auranne kawu sanj da kawu muntari,suka samu inna suka shaida mata komai,ayko tayi faɗan tayi faɗan har seda muryarta ta dashe sannan ta dena.
Gidajen da ake ba police akaba Abubakar ɗaya ya tare da amaryarsa.
Seda komai ya lafa kimanin watanni biyu da auran ya ɗauki maryam a sabuwar motarshi daya siya satin daya wuce suka nufi kaita dan suba inna haƙuri kuma suga juna ita da maryam.
Muje zuwa.
*hanzarta ki turo naki kuɗin kar ayi babu ke,shi wannan littafin daban yake da saura.500 ne kacan ba tsada*
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*saura page uku na free ya ƙare,in kina buƙatar cigaban labarin ki turo kuɗin ki 500 asaki a group dan ki karanta hankali kwance,babu danasani a siyan wannan littafi zaki tabbatar da haka ne inkin siya kin karanta*
*Zahra Muhammed Nasir 2084024749 UBA*
*07044600044 A turo shaidar biyan tanan*
*12*
Sun jima a asibitin ana dubata,kamun asallamota su dawo gida,
Tun a hanya hajiya ta lura mijin nata be tattare da walwalarsa,dan haka shiru tai masa suka iso gida tukunna.
Masu ayki ne suka dafa abincin ranar inna da deeyanah suna ɗaki tasa ta agaba seta bata labarin mahaifiyarta,se kuka take mata kamar ranta ze fita.
"deeyanah gaba ɗayanki yanzu shekarunki sha huɗu,ba abinda zaki fahimta inma na shaida mikin ki yi haƙuri ki dena kuka,na miki alƙawarin sanar dake komai,in kika ƙara girma"cewar inna tana share kwallah.
"in kuma kika mutu kamin lokacinfa?kinga inna ni ba fa yarinya bace kamar yadda kike kallona abaya,ki faɗamin dan insan zaman da zanyi da kowa,amma in baki faɗi ba wlh duniya zan shiga"cewar deeyanah ba tare da tunanin komai ba.
Inna share hawayenta tayi sannan ta gyara zamanta ta fara da bata labarin kamar haka.
*WAIWAYEN BAYA*
Su biyu mahaifinsu ya haifa inba da ƴar uwata saudatu,tun tasowarsu akwai soyayya me ƙarfi a tsakaninsu,har zuwa auran su.
Dukansu a kaita sukayi Aure,inda inna a shekarar data yi Aure Allah ya bata ciki ta haifi Habubakar,saɓanin ita Saudatu ko ɓatan wata bata taɓa yi ba.
Shekararta biyu da Aure mijinta ya auro uwani,a matsayin matarsa ta biyu.
ShekararAbubakar biyar A duniya Allah yayiwa mahaifinsa rasuwa,da ike ya bar musu tarin gonaki da yawa yasa basu wahala ba bayan mutuwar tashi.
Seda abubakar ya shekara goma a duniya Allah yaba yaya saudatu rabo ta haifi mahaifiyar deeyanah akasa mata sunan mahaifiyar su Aisha.
Kwananta goma da haihuwa,jini ya ɓalle mata kan ayi wani yunƙuri Allah yay mata rasuwa,se ruƙon Aisha ya dawo hannun Inna.
Madarar shanu ake bata,har ta girma tai wayo Allah ya rayata.
Abubakar yana kulawa da Aisha a matsayinta na ƴar uwarsa kuma marainiya.sede tun da Aisha ta fara wayau suka fara samun saɓani,sabida inna gaba ɗaya ta sangartata bata kuma son laifinta,komai tayi daidaine,shi kuma Abubakar yana ƙoƙarin kwaɓarta amma inna ta taka masa burki hakan yasa ya dena shiga sabgarsu.
Ana haka ne yasamu addmission a jamiar Ahmadu bello dake zaria.san haka zamansa ya koma zaria gaba ɗaya,sede in ansamu hutu ya zo gida ya koma.
Mahaifin Aisha ma Allah yay masa rasuwa sakamakon hatsarin mota daya rutsa dashi.
Aisha tun tasowarta idonta ke buɗe,bata kunya ko kaɗan gata da yawan son muamala da maza,ansha zuwa acewa inna taja mata kunne kar rayuwarta ta lalace amma sam so ya hana inna taga hakan.
Abubakar ya kammala karatunshi cikin saa inda yashiga kuma ta horar da aykin ƴan sanda sabida dama shi burinsa kenan.besha wahala sosai ba yasamu aykin sabida dagewarsa.
Bayan wasu shekaru,tuni Aisha ta girma ta zama budurwa,a wannan lokacin sosai take rashin kunyarta,musamman kyanta da yake ruɗata,sam taƙi karatu inna kuma bata takura mata ba.
Yau Abubakar ya shirya zuwa ganin gida,dan haka siyayyar kayan abinci yayo musu,masu ɗan dama.
Sosai Inna tai murna da zuwan nasa,se albarka take ta faman sa ma sa.
Shigowar magriba yayi shiyasa da bega Aisha ba yace"Inna Aisha fa,naga bangantaba tunda na shigo?"
Kame kame inna ta fara dan ita ko zaa kasheta batasan inda Aishan take ba.can de tai ta maza tace"ta tafi makaranta dare,se anjima zaa taso su"
Sam be gamsu ba,amma seya ce mata"to badamuwa Allah dawo da ita lafiya"ya miƙe ya baro ɗakin.
Duhu yayi kuma soron gidan akwai ɗan lungu agefensa,hakan yasa Abubakar yin amfani da fitilar hannunsa me shegen haske ya haska soron dan yaji daɗin tafiya.
Sede fara tafiyarsa acikin soron keda wiya,yafara jiyo wani sauti daga cikin lungun soron wanda ko tantama baya yi muryar Aisha ce ya tsinkayo tana faɗin.
"wash iro kayi da ƙarfi,da daɗi,ah ah ah wash wayyo daɗi,dage de iro"
Hankalin Abubakar in yayi dubu ya tashi,sam baya cikin hankalinshi,me Aisha keyi acikin lungun da daren nan waye iro kuma meye me daɗin da yake mata,da wannan tarin tambayoyin ne ya nufi lungun dan ganin meke faruwa da ita.
Waiyyazubillah,Haihuwar iwa da uba ya gansu,Aisha ta ɗage ƙafafu sama,Shi kuma iron yana tsugune yana zuba mata ayki,fitilar Abubakar ta hasko masa Haq ɗin Aishar da bananar Iron akan idonsa yake zarota,ya sake maida ta cikin haq ɗin Aishar,ita ko se kukan daɗi take.
Hmmmmmm
Muje zuwa.
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*laifin daɗi ƙarewa😄,to na batin ya ƙare,meson jin cigaban labarin se ya turo 500 ɗinsa,acigaba da turo masa,wainda kuka nuna min soyayya kuka sayi littafinnan nagode sosai da ƙaunarku gareni,dan mesonka shi keson cigabanka,Allah ya ƙara muku buɗi na alkhairi nagode sosai*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*A turo shaidar biyan tanan 07044600044,*
*15*
Sosai inna tai mamakin ganin Abubakar da maryam,haka ta bisu da ido batace komai ba.
Duƙawa maryam tayi har ƙasa,tace"inna barka da yammaci mun sameku lafiya?"
"Da baku samemu lafiya ba da a asibiti kukeson ganinmu,munafuka algunguma,to wlh kinyi tsararo ki malkakemin ɗa,kuma Aisha ƴar uwarsa dole se ya aureta koda zaki haɗiyi zuciya ki mutu munafuka"cewar inna kamar zata zane maryam ɗin.
Shuru maryam tayi ta tsugunar da kanta ƙasa tana share kwallar data taru a idonta.
"inna baa haka maryam baƙuwarkice,yau ne karo na farko da kuka taɓa haɗuwa,koma menene inaga ay ba yau ya kamata ki nuna mata ba"cewar Abubakar fuska ɗauke da damuw.
"Dalla yimin shuru saɓo tumaki ɓallo jaka,kai har kana da bakin magana,to wallahi ka fita idona habubakar dan kasan karon mu da kai"cewar inna cikin faɗa.
Shuru duka sukayi,ganin bata da niyyar saukarsu ne yasa ya miƙe,yaja hannun maryam yakaita ɗakin inna uwani.
Ayko cikin mutunci ta karɓi maryam ,fura ta miƙa mata,ta ɗebo mata ruwa me sanyi,ta bata,ayko maryam ta ɗan sake a ɗakin,
Shiko Abubakar badan dare ya musu ba da ba abinda zesa yama kwana agarin da matarsa.
A daddafe sukayi sati guda,koyaushe fitinar da inna zata ɓullo da ita daban,maryam har baƙi tayi ta rame sabida balain inna.
Ranar da zasu tafi a ɗaki suka sameta da safe Abubakar yace"inna mu zamu wuce a yafemu,Allah kuma ƙaddara saduwarmu"
"ku tafi ina,ay wallahi ƙafarka ƙafar Aisha da ita zaku tafi,kuje ta tayaku zama acan birnin"cewar inna cikin faɗa.
Agigice Abubakar da maryam suka kalli juna,sannan Abubakar yace"inna ɗakinmu nacan fa ciki da falo ne taya zamu zauna da ƙatuwar budurwa kamar aisha a irin wannan ɗakin?"Abubakar ya faɗi kamar zeyi kuka.
"ay ko ɗakin ciki ɗaya ne sekun tafi tare kaji de na faɗa maka"
Haka sukayi tsuru har tagama haɗawa Aisha kayanta,itama Aishar bata son tafiyar dan tafison zamanta anan sabida iron ta,amma yata iya tunda yayan nata ya nuna beson zuwan da ita se taje taga uwar da suke ci ɗim acan.
Haka inna ta tilasta Abubakar tafiya da Aisha badan ransa na soba,bare kuma maryam.
Har suka iso kaduna ba wanda ya yi magana acikinsu,
Haka maryam ta kaima Aisha kayanta cikin ɗakim baccin nasu,
Haka rayuwarsu taci gaba da tafiya maryam sede tai musu shimfiɗa ita da Aishar a falo shi kuma Abubakar ya kwana a ɗakin.
Ba wani Abu da yake shiga tsakaninsi sabida Aisha data kasa ta tsare,magana ta fatar baki bata haɗa Aisha da Abubakar,sede tayi da maryam shima sama sama.
Yau Abubakar tun yana office sha'awar matarshi ta taso masa,tsawon watanni biyu kenan be kusanceta ba sabida Aisha,amma yai ji yake baze iya daurewa ba.
Koda ya dawo da dare a idonsa maryam ta gano damuwarsa,to itama Allah yasani haƙuri kawai take bawai dan bata soba,haka de ta lallaɓashi har zuwa lokacin bacci,tai musu shimfiɗa da Aisha suka kwanta,seda dare yayi taga Aisha tayi bacci ta zame jikinta ta gudu gun mijinta.
Ayko Abubakar sosai yaji daɗin zuwan nata,kamota yayi kamar mayunwacin zaki yafara kissing ɗinta itama tana maida masa martani.
Sun lula duniyar maaurata wacce suka kwana biyu basu lula ba,kowa se kukan daɗi yake,kamar a mafarki Aisha take jiyo sautinsu,firgigit ta farka ta miƙe zaune.ko baa faɗa mata ba tasan me ke faruwa.
Miƙewa tayi a hankali ta ƙarasa bakin windon ɗakin,dake buɗe kuma basu rufe baga haske acikin ɗakin shima basu kashe ba.maƙalewa tayi ta inda bazasu hangeta ba,ta fara leƙensu😭
Sosai shaawar Abubakar ta kamata me ƙarfi ganin yadda yake shiga maryam yake fita cike da kwarewa,take taji ta fara jiƙewa,tana kallonsu har su ka gama,kan kujera ta dawo ta kwanta ta fara biyawa kanta buƙata da hannunta.tana nishin daɗi.
Koda gari ya waye bata nuna musu tah gansu ba illa iyaka wandon Abubakar da take kallo take lashe baki.
Tundaga wannan rana kullum seta musu laɓe,batare da sun sani ba.
Ana haka maryam ta koma makaranta,yazamana bata da isasshen lokacin da zata zauna agida sabida likitanci take karanta.
Aisha kullum adduarta Allah yabata dama akan Abubakar,dan kullum shaawarshi kamar zata kasheta.
Yau da wuri ya dawo gida,Aisha kawai agidan maryam vatanan,shima zuwa yayi yayi wanka ya fita.
Be kulata ba yashige cikin ɗakin,kayan jikinshi ya rage sannan ya shiga toilet ɗin dake cikin ɗakin,ya gama wanka da saurinsa ya fito ɗaure da tawul,ya nufi gaban mudubi.dan ya kimtsa.
Ga mamakinsa Aisha ce tsaye a bayansa ba kaya ajikinta,tana lashe baki,tana tura hannunta ɗaya gabanta ɗayan kuma tana murza boobs ɗinta,ba ƙarya duk inda akeson mace takai Aisha takai gurin kyau da diri ba wanda bata dashi.
Kasa ɗauke idonshi yayi akanta,har ta ƙaraso jikinshi,haɗuwar ƙirjinsu guri guda ne ya haifar masa da wata irin kasala,a hankali take goga masa manyan boobs ɗinta dake tsaye kƴam a ƙirjinshi,tana lashe baki gamida fari da ido,tawul ɗin daya ɗaura ta kama a hankali ta warware,take abinda take ƙauna ya bayyana agareta,duk yadda Abubakar yaso yayi yunƙurin dakatar da ita ya kasa sosai shaiɗan yasa masa Shaawar abinda take masan,kulkin ta kamo cikin salon da dole seda yace "ah ah shhhhh"
Maryam ce ta turo ƙofar ta shigo dan dawowarta daga makaranta kenan tana ta sallama afalo baa amsa ba yasa ta shige cikin ɗakin.
Hmmmmmmm
"turo taki 500 ɗin ayi dake,kar kiji wai wai,har yanzu fa ko labarin stars ɗin baa soma ba waywayen baya muke,shin ko kin manta da labarin prince hydar da tashi badaƙalar,duka 500 ɗinkice zata baki damar sanin sauran labarin"
Muje zuwa
Surbajo for life
************* Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************