Showing 6001 words to 9000 words out of 11107 words

Chapter 3 - Shimfidar Mijina By Xahra Surbajo

01 Dec 2025

4298

irin rashin mutuncin da banyiwa mahaifinki ba kan tahowa dake bada izinina ba"

"kinga inna ina cikin nishaɗi yanzu karki ɓatamin rai,nace bazan koma ba,kibarni mana,akwai burika da nakeso in cika anan,in natafi taya zanyi hakan,"deeyanah ta faɗi cikin sigar nuna ƙosawa.

"nima ba inda zani inde ba zaki bini ba"cewar inna tana share hawayenta.

"better"cewar deeyanah lokacin data miƙe tabar falon.

bin bayanta inna tayi da kallo,a ranta ta ce "yaro man kaza"

Deeyanah,ko tana barin gurin,kitchen ta shiga,morning fresh ta ɗauko,tazo ƙofar ɗakin mummy ta juye shi a ƙasa kan tiles.

Tana gamawa ta ƙwanƙwasa ƙofar ɗakin,tana ƙwanƙwasawa ta koma gefe da gudu,ta ɓoye,Hajiya maryam zuciyarta guda ta buɗe ƙofar,ganin bataga kowa bane,yasa tayi yunƙurin leƙawa falo taga ko me ƙwanƙwasa ƙofar can ya koma.

Ay tana saka ƙafarta se kan morning fresh ɗin,ayko santsi ya kwasheta,suuuuu ji kake tim ta daku da ƙasa,ay deeyanah na ganin ta faɗin ta fito daga inda ta ɓoye ta fara cashewa agabanta tana dariya tana faɗin"faɗuwar guzuma,sede kaji tim tim,"tana faɗi tana zagaye hajiya maryam wacce ta kasa motsawa bare ta tashi sabida buguwa da hannunta da ƙugunta sukayi, tana rawa da waƙa.

Wasu hawayene masu zafi suka shiga ambaliya a idon hajiya maryam ɗin.ganin yadda deeyanah ke mata,akan laifin da na nata ba.

Muje zuwa

Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*masu maida novels ɗina Audio kuyi hattara,wahala nake na rubuta,ku kwashe a bati,ku je kuna neman kuɗi dasu,to kusani duk wanda ya maida littafina audio ya nemi kuɗi dashi alhalin ni ba siya yayi aguna ba,wallahi bazan barshi ba,zanyi duk me yiwuwa wajen ganin na bi kadin hakkina,in so kake ka ɗora akwai numbata a book dina kadauka muyi ciniki kaje kayi neman kuɗinka,wanda akayi a baya wannan ya wuce amma wlh yanzu ba sani ba sabo*

*Free page daga 1 zuwa 15 ƙoƙarta ki mallaki naki,500 ne kacal,karki bari abaki labari SHIMFIƊAR AURENA shi daban yake da sauran*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 A turo shaidar biyan tanan.ta acct kawai banda kati*

*8*


Wasa farin girki,tun inna nasa ran ganin andawo da deeyana har ta fara cire rai,hakan ne yasa ta fara shirin zuwa Abujan da kanta,

Deeyanah zuwa yanzu ta saduda da batun komawarta gun inna,dan taga ko maganar baa mata,duk rashin kunyar da take musu ba wanda yabi ta kanta,kowa sabgar gabanshi yake.

Kamar yadda suka tsara IG da hajiya maryam kan cewa makarantar kwana zaa kai deeyanah can birnin lagos hakan ce ta faru.

Duk wani abu daya kamata a tanadar mata na jin daɗi a makarantar an tanajeshi,koda akace ta fito zaa kaita makarantar bata damu ba,dan ta ɗauka jeka ka dawo ce,kuma tana da yaƙinin innarta bazata barta ba a hannun maƙiyanta.


Hajiya maryam ce ta tafi kaita makarantar sabida IG nada taron gaggawa daze halarta,

Koda Deeyanah taga hajiya maryam zata tafi da gudu tazo gurinta tana kuka cikin kuka tace "har yanzu ƙiyayyar da kikewa mamana bata bar zuciyarki ba,shiyasa kika kawoni cikin wainnan ƙabilun su kashe miki ni ko?"tayi mata tambayar tana zubda kwalla.

Hawayene suka taru a idon hajiya maryam cikin dauriya tace "dede da rana ɗaya deeyanah ban taɓa ƙin mahaifiyarki ba,ina sonta,kuma kema ina sonki,ƙaddarace ta gibta da ƙarar kwana yasa mahaifiyarki ta rasu amna bani na kasheta ba,kuma nan dana kawoki mahaifinkine yasa ni in kawoki"

"ke da mahaifin nawa dama cikinku waye masoyin nawa,ay duk kanwar ja ce,nide na barku da Allah kawai azzalumai"tana kaiwa nan ta juya gun kayanta ta zauna ta haɗa kanta da guiwa tana kuka.

Jiki a sanyaye hajiya maryam ta baro deeyanah badan tana son yin hakanba.

Hostel aka kai deeyanah inda take bin kowa da ido,gashi abun takaicin yarabanci kawai ketashi da turanci gashi ita ba wanda takeji aciki,har aka kaita ɗakinsu bata ga bahaushiya koda mutum ɗaya ba.

Zama tayi gefen gadonta tayi tagumi,hawaye na biyo idonta,tausayin kanta duk ya kamata da tunanin innarta,ji tayi an dafa mata kafaɗa,da sauri ta ɗago kanta dan ganin wanda ya dafatan.

Wata kyakkyawar yarinyace wacce bata wuce shekarunta ba,tsaye tana mata murmushi,ga mamakin Deeyanah se ji tayi ta mata magana da hausa.

"haba preetty kukan ya isa haka,muma da haka muka saba,kidena kuka haka kinji"ta faɗi lokacin da take ƙoƙarin zama kusa da ita.

Share hawayenta tayi ta dubi yarinyar tace"ke bahaushiyace ?"murmushi yarinyar tayi sannan tace.

"Sunana Jameela Abdullahi,muna zaune a Abuja,amma mahaifina shine sarkin garinmu,Abuja kawai de zama mukeyi in mun samu hutu,mu ƴan kano ne"cewar jameela tana murmushi.

Ajiyar zuciya deeyanah tayi sannan tace"ni a kaita nake,amma yanzu an dawo dani Abuja daga can kuma akayo dani nan,sunana Deeyanah Abubakar Adamu kaita"

"Abubakar Adamu kaita IG ?"Jameela ta tambayeta cike da mamaki.

ɗaga mata kai deeyanah tayi,cikin faraa jameela tace"naji daɗin haɗuwa dake daga yanzu mun zama ƙawaye duk abinda baki iya ba ki tambayeni zan koya miki"

Tun daga wannan rana ƙawance me ƙarfi ya ƙullu tsakanin deeyanah da jameela,har takai kowa ya faɗawa kowa labarinsa.


Jameela irin shaiɗanun yaran nan ne da basajin magana dan haka shawarwari tashiga ba deeyanah ta yadda zata kashe hajiya maryam da baƙin ciki kamar yadda ta kashe mata mahaifiya.


Cikin ƙanƙanin lokaci deeyanah ta waye ta iya ado da magana cikin natsuwa,gashi daidai gwargwado tana gane karatun sabida tana da ƙoƙari,gashi bakinta har ya fara iya yarukan da akeyi a makarantar bisa jagorancin jameela.

******


Inna haɗo kayanta tayi ta taho Abuja,da ike tasan gidan bata sha wahalar ganewa ba,hajiya maryam da IG suna zaune suna hira gameda shaanin tsaron ƙasar se ganin inna sukayi tsulim ta shigo falon tana huci kamar wuta.



Muje zuwa



Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*

*Saura page huɗu free page su ƙare,ki hanzarta ki biya kuɗin naki dan ayi tafiyar nan dake babu danasani a wannan littafi ki biyo alƙalamin surbajo bazan kunyataku ba,500 kacal ba tsada,maso ɗan tsuntsu shike binshi da jifa.*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 Aturo shaidar biyan tanan,ta acct kawai banda kati,*

*11*

Miƙewa Hajiya maryam tayi daƙyar ta koma ɗaki batare da ta cewa deeyanah komai ba.

Deeyanah falo ta dawo ta kunna kallo cikin shirin ko ta kwana,dan ta shiryama kowa na gidan.

Hajiya ko tana shiga ɗakin wanka tayi ta gasa inda ta bugun,sannan ta dawo kan gado ta kwanta dan gurin sosai yake mata azaba.

IG se dare ya shigo gidan ga aladar sa ya saba ze samu hajiyar a sashin ne,tana jiran dawowarsa.

Koda ya shiga yaga be gantaba kuma baa kimtsa masa komai ba ne yasa yayi gaggawar yin wanka ya nufi ɗakinta.

Can kan gado ya hangota kwance,da sauri ya ƙarasa gunta ya tallafota yana faɗin"hajiya lafiya kuwa kike yau?"

Murmushi tayi masa ta shafo fuskarsa tace cikin dauriya "Tsautsayi ne na gamu da shi ɗazu na faɗi a toilet to na samu buguwa sosai a ƙuguna dan ko tafiya da ƙyar nakeyi"ta faɗi tana cije baki.

A razane ya ƙara kamota,yana duba gurin yace cikin tausayawa,"subuhanallahi amma shine bakimin waya ba,oh my god sannu hajiya,ya kamata muje asibiti a dubaki"ya faɗi yana ƙoƙarin ɗaukarta.

"ka kwantar da hankalinka yanzu dare yayi mu bari se gobe da safe se aje"cewar hajiya cikin yanayi nason kwantar masa da hankali.

Haka taita lallaɓashi ya amince zuwa safiyar dan da sam be yarda ba.

Gari na wayewa ya shiryata ya ɗaukota da kanshi dan gun ya kumbura ko tafiyar ma batayi.

Ta gaban deeyanah da Inna ya wuce ba tare daya gaishe da innarba sabida hankalinshi dake tashe.

Bayan motar yaje ya kwantar da ita direba ya tada motar,sannan ya zagaya ɗayan gefen ze buɗe ya shiga,ya jiyo muryar inna abayanshi tana faɗin.

"to bita zaizai,gidan ubanwa zaku da ya ɗauke ma hankali ka kasa lura dani mahaifiyarka kazo ka wuce baka gaisheni ba?"

"inna kiyi haƙuri maryam ce ba lafiya shiyasa nake sauri muje asibiti faɗuwa tayi a banɗaki jiya"IG ya faɗi yana duban agogon hannunsa.

Tsaki inna tayi sannan tacs"dan ta faɗi shine harda wani ɗaukota ko kunya babu a gaban idona kai ga me mata,wannan da kishiya gareta da kun kasheta kwananta be ƙareba da baƙin ciki"

Carab deeyanah ta amshe zancen kamar anayi da saanninta tace "hmmm inna kenan kishiya kuma ta nawa,ay irin wannan cin amanar suka dinga yiwa mahaifiyata har sukai nasarar rabata da rayuwarta"jikake tau tau IG ya ɗauke deeyanah da mari kan ta gyagije yasa ƙafa ya kwasheta tai sama ta faɗo ƙasa,sannan ya fara magana yana huci kamar tsohon zaki.

"na gamsu ke ƴatace amma tarbiyarki batawa bace,duk rashin mutuncin da kike zuba ido kawai nayi ina kallonki bawai dan bani da yadda zanyi dake ba,kije ki tambayi kakartaki ta baki labarin rayuwar mahaifiyar taki,in de cin amana ne mahaifiyarki itace babbar maciyiyar amanar, maryam ta mata dukkan hallacci amma sakamakon da tai mata bame kyau bane,kije kakar taki ta shaida miki labarinta mana inde da gaske takeyi cewa mun kashetan,ko dan nayi shuru,kije ki binciko wacece Aisha mahaifiyarki,ki tambayeta mana ta baki amsa,ta gina rayuwarki ne akan munkashe miki mahaifiya,sabida ki tsanemu,hakan ze bata damar ɓoye aynihin labarin mahaifiyar taki"yana kaiwa nan ya sake kwallo da ita sannan yasa kai yayi shigewarshi motar direba yaja suka bar gidan.

Inna wacce tunda yafara dukan Deeyanar take kuka,da ƙyar ta rarrafa gun deeyanar ta kamota,wacce tuni bakinta ya fashe da hancinta jini na zuba.

Cikin kuka Deeyanah ta faɗa jikin inna tana faɗin"inna wacece mahaifiyata?pls inna ki faɗamin,shin tana da wani aybu ne?"deeyana take faɗi bakinta na jini tana kuka,innar itama kukan takeyi ta kamota ta rungumeta ajikinta.

muje zuwa

Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*

*kin siya ko kina jiran a sato ki karanta😊Saura page biyu free page ya ƙare,ki hanzarta siyan naki domin ayi tafiyar dake,bawai kiji wai wai ba,500 ne kacal ba tsada,ki soni kiso littafinnan shine soyayya😄godiya ta musamman ga wainda suka siya Allah ƙara muku buɗi,ya cika muku burukanku na alkhairi,nidaku akwai ƙauna😍*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*A turo shaidar biyan ta nan 07044600044*

*13*

Jiri ne yaji yana ɗaukarsa,duniyar na juya masa,wani duhu na giftawa ta idanunsa,yayinda zuciyarshi take barazanar fashewa sabida ƙunar da take masa.

A Sukwane yayi kansu,iro ya cakumo,ya ɗagoshi,jikinshi se ɓari yake sabida yazo yin releasing kenan Abubakar ya zaro shi.

Wani mahaukacin duka,ya shiga kirɓa masa,kan wani lokaci tuni ya sauya masa kamanni.

Aisha miƙewa tayi a tsorace take dan haka bata jira ɗaukar kayanta ba ta ruga da gudu zuwa ɗakin Inna tana haki.

A gigice inna ta kamo ta tana tambayarta "lafiya kike kuwa Aisha? ina kayanki?me ya sameki?"duka jerin tambayoyin ba amsa se kuka take.

Warin maniyin da inna taji ne na tasowa ajikin Aishan yasa ta fahimci meke faruwa da ita,sosai hakan ya gigita inna a ɗimauce take girgiza Aisha tana faɗin"waye yay miki wannan aykin ki faɗamin Aisha nace waye"ta ƙarasa tambayar cikin ƙaraji.

Wani sabon kukan Aishan ta saki sannan tace "Yaya Abubakar ne"tana rufe bakinta yana shigowa ɗakin da belt ɗinsa a hannunsa yana huci.

Da gudu Aisha tayi bayan inna dan kare tsiraicinta,Inna wacce ta ɗauki salati jin cewa Abubakar ne ya yiwa Aisha wannan ayka aykar,ganin shi atsaye ne agabanta yana ƙoƙarin damƙo Aishar yasa tai saurin ɗaukeshi da mari.
Ta fashe da wani kuka me tsuma zuciya cikin kuka take faɗin "Ka cuceni Habubakar,ka cuci zumunci ka cuci marainiyar Allah ka wulaƙantani ka wulaƙanta kanka da zuriar mu baki ɗaya,Allah ya isa tsakani na da kai"ta ƙarasa maganar lokacin data kife agun tana kuka.

Da gudu Aisha tayi ƙasan gadon inna ta ɓoye kanta,shi ko Abubakar jikinshi ne ya ɗau kakkarwa jin kalamin inna,cikin dauriya ya duƙa ya kamota yana faɗin"innata me nai miki kike irin wannan mugayen kalaman akaina?"marin data ɗaukeshi dashi ne yasa yayi shuru,ita kuma ta fara magana "ubanka kaimin Habubakar,nace ubanka kaimin,kajini ko in ƙara faɗa maka,?kayiwa Aisha ƴar uwarka fyaɗe kuma dan rashin ta ido har kazo kana tambayata me kaimin?,nace kan ubanka kaimin"inna ta ƙarasa maganar cikin tsananin masifa.

Wayyo Abubakar tashin hankali baa sa maka rana,duniyar juya masa take,da ƙyar ya tattaro ƴar ragowar natsuwarshi yace"inna ni alaƙa makamanciyar wannan bata taɓa haɗa mu ba da Aisha,kuma ko yanzu da iro na kamasu suna masha'arsu na koreshi,ita kuma ta gudo gida".

"ba ruwan iro inna wlh shine,?"cewar Aisha daga ƙasan gadon inna.

"bar ɓata bakinki,ba se ma kin rantse ba,dani yake maganar"

Abubakar tsananin mamaki da takaici da baƙin ciki ne sukasa ya kasa magana,muryar inna ce ta katsemai tunani.

"kayi nasarar ɓata ta,to wallahi ka rubuta ka ajiye baka da matar aure se ita,dan wallahi seka aureta,kanka ka ɓatawa"cewar inna batare da tunanin komai ba.

"taya yarinyar da akawa fyaɗe zata samu wannan ƙawarin guiwar da Aisha keda shi a yanzu,inna kinsan fyaɗe kuwa?"cewar Abubakar cikin fushi.

"taya zan sanshi nida baka taɓa ayko wanj cikin watsatstsun abokanka wani yayimin ba"cewar inna cikin fushi.

"innalillahiwainnailaihirrajiun"itace kawai kalmar da Abubakar ke maimaitawa azuciya da bakinsa.

Juyawa yayi yabar ɗakin,nashi dake soron ya nufa,kayanshi da yazo dasu ɗazu ya haɗa,ya ɗauka yabar gidan,ya koma inda ya fito,dan gaba ɗaya ji yake kamar ana watsa masa tafasasshen ruwan zafi yayin zamansa a gida ɗaya dasu innar.

Inna ko ruwan zafi ta ɗorawa Aisha ta sirka mata takai mata toilet,harda na wankan tsarki a buta.
Ba kunya tazo ta shiga tayi ta fito,se sannu innar ke mata,

Inna uwani wacce lungun soron ke ta bayan lakinta,kuma windon ta ta lungun yake,tun farkon faruwar lamarin,ba abinda bata ji ba,sanin da tayine ko ta faɗi a banza ƙarshe ma inna ta liƙamata tace ita tai musu sharrine yasa tai shuru da bakinta.

Amma ƙazafin da aka yiwa Abubakar tasha alwashin insha Allahu seta kuɓutar dashi koda me innar zata ce.

Aisha bata ɗauki zancan auranta da abubakar da muhimmanci ba,sabida ita a duniya iro kawai takeso,kuma bata jin akwai namijin daze gamsar da ita kamar shi,dan haka shaaninta kawai taci gaba da sha.

Rayuwa taci gaba da garawa,Aisha likkafa taci gaba,yanzu har gida take bin iron ya biya mata buƙata ta dawo gida,sosai yake dirzarta,son ranshi,amma bata gajiya sabida iron na mata yadda takeso.

Yauma kamar kullum iron yazo taɗi gun Aishar,tabarma inna ta bata tace ta shimfiɗa musu dan tsayuwar bata da daɗi.

Iro na hango Aisha ya ƙaraso da sauri ya rungumeta,boobs ɗinta ya shafo yana lashe leɓe yace "wallahi Aisha jiya daƙyar nai bacci,shaawarki gaba ɗaya ta dameni,ga wainnan ƴan tagwayen naki da basa barin bakina gane ɗanɗanon abinci"ya ƙarasa maganar yana ɗan matsa su,wata ƴar ƙara ta saki sannan ta zira hannunta cikin wandonshi ta kamo bananarsa tace tana shafota,"Ta iya ayki yadda ya kamata shiyasa kullum nakeson injita a marata ta cikani fam tana zubamin ruwan daɗi"ta ƙarasa maganar tana murza samanta.

Sosai shaawar junansu ta taso musu me ƙarfi,ta barmar da inna ta bata ta nufi lungun soron ta shimfiɗa,musu,suka haye,

A hankali iro ya fara shafe mata mara,wani daɗine ke ziyartar kan aisha daya sata take miƙa tana ɗan ware ƙafa,sannu a hankali,ya zira hannunsa cikin haq ɗinta yafara fingering ɗinta,ayko take ta fara ambaliya sabida daɗin da takeji,tuni ta fara kukan daɗi.

Uwani kamar a mafarki ta fara jiyo sautin kukan na Aisha,a zabure ta miƙe ta ɗan leƙa,ta windo ilai kuwa ta lungun kukan ke fitowa,wanda kuma ko tantama batayi tasan zinar suke aykatawa.

Ɗakin inna ta nufa,da sallamarta.

Da faraa inna ta amsa mata,sannan uwani tace.

"Yaya yau de ina da albishir me daɗin dazan baki,kuma nasan har tukuici se kinmin"cewar uwani tana murmushi.

"ke uwani ki bari don Allah,niko wanne albishir ne wannan?"inna ta faɗi cikin dariya.

"taso muje ki gani da idonki ay gani ya kori ji"uwani ta faɗi lokacin data kama hannun innar suka fito zuwa soron,

Kai tsaye lungun tayi da ita,hankalin inna ne ya fara tashi,jin kamar muryar Aishanta.fitilar hannun uwani ta haskesu dashi,fes komai akan idon inna,Aisha tayi goho Iro na baza mata ayki.

Tirƙashi.

To mude je zuwan.

*hanzarta ki biya kuɗinki 500 ne kacal,karki bari a baki labari page biyu ya rage na kyauta*

Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*

*Saura page ɗaya na kyauta ya ƙare,hanzarta ki turo kuɗinki 500 kacal domin kiji badaƙalar dake cikinsa,karki bari abaki labari,*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*Aturo shaidar biyan tanan 07044600044*

*14*

Wata ƙara inna ta saki kana daga bisani ta yanke jiki ta faɗi ƙasa sumammiya,ƙarar da tayin ce ta dawo dasu Aisha hayyacinsu da gudu iro ya maida wandonsa ya fice daga gidan.ita kuma Aisha zani ta ɗaura tayi tsuru agurin.

Uwani ce ta ruga cikin gidan ta ɗebo ruwa tazo ta yayyafawa innar,Ajiyar zuciya ta saki me ƙarfi sannan ta buɗe idonta.

Wani marayan kuka ta saki me tsuma zuciya,inna Uwani ce ta kamata suka koma cikin gida.

Ɗakinta ta kaita ta zaunar da ita kan tabarma,sannan tace"ba fa kuka zaki zauna yi ba,na farko godiya zakiwa Allah dayasa ma kika gano gaskiyar ɗanki,Aisha da iro sun jima suna tafka masha'arsu Abubakar ba ruwanshi amma idonki ya rufe kika ci mutuncinsa"

"uwani Aisha yarinyace fa,wallahi nasan Asiri iron yay mata,inba haka ba bazata yarda dashi ba,nasan halinta sarai"cewar inna tana fyace majina.

"ikon Allah wato ke har yanzu baki waazantu ba ko,to wallahi abinda Aisha zata aykata ko ke bazaki aykatashi ba dakike cewa yarinya ce,oho miki de kowa rai zewa daɗi barin me shine"inna uwani tace lokacin data miƙe ta fice daga ɗakin.

Sum Sum Aisha tazo ta shige ɗakin inna,tana matso hawayen munafunci,tsugunnawa tayi agaban innar tana faɗin"innata kiyi haƙuri,Allah bansan lokacin daya kwanta dani ba"

Kamota inna tayi cike da tausayawa tace"sharrin samarin zamani Aisha waye be sanshi ba,Allah ya saka miki maza je kiyi wanka kizo ki kwanta shi da Allah".

Ayko hakan akayi taje tayo wankanta tazo ta haye kan gadon innar ta fara tuno irin aykin da iro yau yay mata,sosai ta samu gamsuwa a yau ɗin dan ita tariga tayi releasing shi iron ne beyi ba su inna suka ɓata wasan,take tausayinshi ya kamata,tasan yanzu yana can marar shi na masa ciwo,wasu siraran hawaye ne na tausayinshi suka zubo mata.

Kasa bacci tayi dan haka fakar idon inna tayi ta ɗauki buta,kamar zata bayi tana fita daga ɗakin tayi waje abunta,cikin saurinta ta ƙarasa ɗakin iron,dan ba nisa daga gidansu.

Tana kwankwasa ƙofar yace"waye?"

"Aisha ce buɗe"

Da hanzarinsa ya buɗe mata tana shiga ya maida ƙofar ya kulle,ya juyo gareta fuskarshi ɗauke da faraa yace "shiyasa nake yinki ƴanmatana,sabida nima kina yina"ya faɗi lokacin daya zame wandonsa.

Kayan jikinta ta cire sannan ta tsuguna yasa mata kulkin nasa abaki ta fara tsotsa,shi kuma yana murza kan nipples ɗinta.cikin kwarewa Aisha ke tsotse kulkin na iro kamin daga bisani suka haye kan katifarsa,ta ware ƙafarta shi kuma ya nutsa ya fara ayki.

Ya kwashi kusan Awa guda akanta kan yasamu buƙatarsa ta biya,ya sauka.

Bata ɓata lokaci ba ta maida kayanta ta ruga zuwa gida.shiko iro baccin gajiya ne ya ɗaukeshi cikin kwanciyar hankali.

Har ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login