Showing 51001 words to 54000 words out of 57985 words
dariya yayinda wani sabon tausayinta da soyyar ta ke Kara rufe shi baba mai gadi kuwa yana ganin love haka AK zai dinga watsama Aisha ruwan dayake dauraye mota itama ta biye mishi kamar yara suyita dariya suna guje guje a tsakar gidan Saisun jika ko'ina mai gadi kuwa baki bude yake kallon ikon Allah ganin abun bana karewa bane gashi shi kunya ma suke bashi hakan yasa yaja yar'raidion shi tareda girgiza kai, "Uhmm su Alhaji manya ashe kaima Dan soyya ne anaso ana kaiwa kasuwa ikon Allah, dakinsa ya shiga inda shigarsa babu dadewa Yaji ana kwankwasa gate din budewa yayi tun a bakin gate din bilki ke tafa hannu ganin yanda AK ya makure Aisha a jikinsa yana watsa mata ruwa duksun jike sai dariya sukeyi basuma sanda zuwanta ba, Ooooh su Anty Soyyah ake sha haka? Yaya AK dama ka iya dariya Ashe? Ikon Allah, ko jinta basuyi ba sai dariya sukeyi gwanin Sha'awa duk Wanda yaga masoyan a lokacin saisun burgeshi mai'gadi neya kalleta, " ai hajiya wadannan idan ba zuwa kusada su kikai harki tabasu ba ina shaida miki kozaki kwana wurinnan basu sanin zuwanki, ooh ni iro ina ganin wani Abu waishi Soyyah a cikin satin nan, da gskiar yaran zamani dasuke Wata waka wai ita Soyyah dadi, "Wuceshi bilki tayi inda tana zuwa gafdasu Aisha ta bangaje AK duk sunyi sharkaf bayan bilki ta boye tana ihu aikuwa ya hada dukansu yana musu feshin ruwa sai ihu sukeyi matarshi yaja jikinshi tareda janta ciki, " muje in tsaneki baby na kekuma gwauruwa saiki taho, yafadi yana dariya bilki kuwa bakaramin burgeta sukayi ba dukda Aishar ceta kirata tace mata tazo gidanta akwai suprice da zata gani, zuwanta kuma wannan abunda tagani yawuce suprice hakan yasa jikinta na digar ruwa tashiga cikin gidan tana rawar sanyi dakin Aisha tanufa bata ciki nanta chanza kayanta tasa na Aisha wacce kakejinta shiru a barayin AK, saida suka kimtsa ruwan zafi ya tsarama matar tashi sosai sannan tayi wanka inda saida ta fito yashiga yin nashi tsaf'ta lurada kallon sha'awarda mijinta kemata tana saneda yanda feeling's ke hanashi bcci kwana biyu yayinda yayi Alkawarin bazai taba nemanta ba harsai Randa ta Amince takuma shirya amsarsa a matsayin mijinta hakan yasa tacema bilki tazota Kara hadata sotake su Angwance sukuma sha soyya mai tsayawa arai tareda tarin tarihi a daran nasu nayau, dakyar yabarta zuwa wurin bilki yayinda yace mata zaifita daganan zai musu takeaway na abinci yau bazai samu daman yimusu girki ba a cewarsa ita Amarya ce yanzu tazama yar'hutu, har dakin ya Rakata rikeda hannun ta inda ya damkama bilki Amanar matar tasa saikace wani zai kwace masa, tsokanarsa bilki taitayi fita yayi tareda manna ma hannun Aisha kiss, hakan yasa takara mikewa wai zata rakashi bakin gate......"wlh Adda zanyi tafiyata nayi wurin awa guda ina jiranki a dakinnan nasan daga zuwa rakiya Zama ki iya binshi oooh wannan Soyyah muma Allah yabamu namu, "Ameen inji AK, kema idan kinji haushi kiyi Auran, yaya AK abun harda gori kuma? Tafadi baki bude, " eh wlh ki daina sama matata ido my Eesha na yafe miki rakiyar nan kada uwar sharrin nan tasaki a gaba idanna fita saina dawo bakuma zan Dade ba,yafadi tareda kallon bilki, wato korada Hali ake mata ma, hmmmm lallai duniya juyi juyi inji masu iya magana.
*Mr's Saddiq Rumah💅🏻*
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻♀🤷🏻♀🤷🏻♀*
*Written by Anty Mamie.*
*Dedicated to sister Husna.*
40
Fira sukeyi sosai da bilki inda bakin bilki yaki rufuwa saboda tsabar murna, oooh ikon Allah kenan wato mahakurci mawadaci Adda Allah ya dauwamar da farinciki a rayuwar auranku, nan biki taita zuba musu addu'a yayinda suka nufi kitchen, dabinon da Aisha ta jika tun daran jiya shita dauko a cikin wani jug Mai kyau ya jiku yayi luguf, a blender tasa tareda yanka kankana Mai zaki bata cire kwallon taba ta gauraya da dabinon tareda zuba madarar shanu Mai kyau akai, da isharshan kanunfari nikasu tayi suka niku luguf batareda ta tace ba kasancewar yayi laushi nanta bude madarar ruwa gwangwani biyu ta zuba akai tareda yarya'da Zuma, hmmmmm abun baa cewa komai domin bakaramin dadi yayi ba, juyewa tayi a katon jug yayinda tasaka a fridge danya dauki sanyi, "wata tukunyar takara daukowa sassaken baure ta wanke tareda zuba masa ruwa, kanunfari tasa maidan yawa tareda mazar'kwaila sai rake data yanka kanana kanana nanta Dora gaba daya akan wuta yana dahuwa a'hankali yayinda suke fira da bilki harya dahu babu abunda ke tashi sai kamshi Mai dadi nan yayi duhu sosai har danko danko yakeyi gashi yayi kauri, saida tabari yasha iska sannan ta tace inda ta dauko Karamar robar ruwan zamzam ta bude tareda juyewa a ciki, fridge shima ta saka, Yar'shilan kazarta ta dauko shima farfesun hadin ridi da nonan rakumi tayi inda tana gamawa ta juye a plate suka koma parlor abunda ta yini ci kenan yinin ranan hmmmm kafun yamma kuwa🤪baa magana abun sai Wanda yagani🙈har tsoran yanda ta dinga naso takeyi inda bilki taimata hadin dilka taita gurje mata ilahirin jikinta, gashin kanta ma baa barshi a baya ba, yini sukayi cur suna Abu daya inda Aisha kejin kanta babu abunda wata amaryar zata nuna mata a'yau sai wurin karfe shida ta shiga wanka yayinda ruwan wankan nata yasha hade haden hadaddun turare masu sirrin kamshi harda hadin ruwan lalle a ciki, sabulun kanshi hadi na musamman yasha lokaci ta dauka sosai inda ta dinga durza fatarta kamar zata chanza brush kuwa saida takusa kararda macline din bayin, oooh su Aisha abun nema yasamu🤣 tana gama wankan bilki ta miko mata kaskon turaran tsugunne wanda magic chacole ne ta kunna kasancewar babu garwashi a gidan botikin fenti tasaka kaskon a ciki inda bilki ta zuba mata garin turaren tsugune na mai'duguri Mai matukar kamshi zama tayi akan bokitin inda akasa bargo aka rufe ta dumi na ratsa duk wani lungu na jikinta tanayi tanashan hadin tsumin datayi saida takusa minti Ashirin akai sannan ta Mike inda bilki tagama turara mata wasu hadaddun fitinannun kananan kaya tareda rigar baccin dazatasa anjima harta pantis dinda zatasa saida aka turara mata da kumasa shi kanshi pant din aka diga mishi turaran miski Mai matukar kamshi nanta zauna ta tsara Kwalliya inda kowani lungu na jikinta da kalar turaran da aka shafa mishi, bilk kuwa tana ihu harta hango yanda Ak zaiyi kukan Agwagwa🦆 Sai zuzuta Kyau da Aisha tayi take, sanye takeda Purple slik short gown Mara hannu Mai budadden kirji kadan ya saukan mata kugu kyawawan cinyoyinta sai kyalli sukeyi gashin nan yasha gyara shima an kamashi da karamin ribom Mai kyau ya sauka ta baya lips dinnan sai kyalli yakeyi ba janbaki tasa ba man baki tasa Mai matukar kyau dadan ratsin pink pink a ciki, hmmmmm fadin haduwar da Eeshar Ak tayi baa magana, sai wuraran karfe takwas saura na dare Ak ya shigo kasancewar Daddy yasashi wani aiki shiyasa bai shigo da wuri ba Wanda dama hakan su Aisha sukeso yanda zasu shirya a hankali, tun daga bakin gate yakejin wani masifar kamshi na tashi a cikin gidan nashi hakan yasa sauri sauri yakarasa cikin gidan idan yana bude kofa Aisha tafito daga daki cikin takunta na kasaita sai juya jikinta take a natse kugun nan kam hmmm baa magana, ledar dake rike a hannun shiya sake Wanda takeaway ne yaimusu da gasssar kaza, da hanzari ya rungume Matar tashi yana ihu, wowww African Beauty I can't believe this Angle is my wife, dagata yayi yana jujjuya parlon da ita batareda bata lokaci ba yahada bakinsu tare shan bakinta yakeyi cikin kwarewa da zalama kamshinta dukya rikitashi yagama fita hayyacin shi, bilki ceta fito ganinsu a haka kunya taji inda take musu sallama Aisha ce take kokarin kwatar jikinta ganin zuwan bilkin gogan kuwa baimasan duniyar dayake ciki ba sai kankame matarsa yake karayi, 'Dakyar ta kwata kanta a jikinshi, Hubby bilki nanan fa please ka tsaya, oooh Eeasha wacece bilki kuma? Yafadi with his red eyes sai lumshesu yakeyi, "Ni bilki zan wuce saida safe sabon Ango, " kallonta AK yayi shi wlh yama manta wata bilki, oooh dama baki tafi ba Ashe, toh saida safe mai'gadi zai kaiki gida mun gide....."aa Mai gadi kuma? Tafadi tana dariyar yanda ya rikice, "ooh Ina nufin saida safe yafadi tareda Jan matarshi zasu shiga daki Aisha na turjewa duk kunyar kanwarta takeji, " meye haka Eeasha mijin ki yadawo ko ruwa kya bani, "but Yaya kabari muyi sallama da ita mana, look banasan musu tayi miki uziri mana yinwa nakeji muje ki zuba mun abinci, but Kabar ledar a parlor ai....datse kofar bedroom dinshi yayi batareda bata lokaci ba ya cigaba da abunda yakeyi Eeasha kinyi masifar kyau am going insane kamshinki zai kasheni, abunda yake furtawa kenan biki kuwa tafa hannu takeyi kunya dukta isheta tama kasa magana tsallake ledar da Ak ya zubar tayi inda taja musu kofar parlon su tareda Alkawarin bazata kara kaiwa dare a gidan yayar tataba daga yau bare taga abun kunya taga alamar Ak baisan wata kunya ba.
Dakyar Ak ya sararama Aisha yayinda ta zuba mishi abinci yadan tsakura sai hadin dabinon data wuni sha ta zuba masa nan yaita zuba santi, a'daddafe dakyar yabari karfe goma yayi inda ya watsa ruwa sama sama cikin kayan Bcci milk color riga da wando Aisha kuwa tsoro yagama rufeta ganin haukan da Ak ketayi tun ba'aje ko'inaba yagama rikicewa ita kanta a takure take tana bukatar mijinta hakan yasa takasa ko motsin kirki inda ya shigo batareda bata lokaci ba ya rage hasken wutan dakin yayinda ya kunna na Bcci, 'Hubby tun yanzu zamu kwanta? 11 fa muke Bcci, 'karki damu yau dawuri zamu kwanta Bcci nakeji toh Bari inje in chanza kaya, tafadi jiki na rawa harta kai bakin kofa tana shirin budewa, 'my Eeasha basaikin wani chanza kaya ba please kizo, 'waigowa tayi cikeda fargaba, yanzu zan dawo Ina zuwa tana fita ko tsakiyar parlon bata kaiba taji anyi sama da ita, Daukarta yayi batareda Yaji nauyin taba, "naga saiwani jamin aji kikeyi kinaso ki manna mun hauka, yafadi tareda direta a'tsakiyar Gado inda yaimata rumfa da faffadar kirjin shi ya shiga aika mata da zafafan sakonnin da suka fara kwance mata da dukwani tunaninta a duniyarta dukansu bakaramin fita hayyacinsu sukayi ba Ak kuwa tun ba'aje ko'ina ba tunda yafara sarrafa jikin Aisha ya dinga ihu kadan kadan kusan awa daya suna buga hot romance a lokacin da zaka tambayesu sunayan su tabbas bazasu Iya tunawa ba, ganin abun bamai karewa bane yasa na lallaba tareda barin musu dakin da sai nishi sukeyi duk kunya ma tagama cikani wlh🙈, parlor nakoma na zuba tagumi inaso Inga abunda zai turema buzu nadi batareda bata lokaci ba naji Ak na salati Wanda saida ya furgitani, "Innaa...lillahi, ya salam, Wyyooo Mamie na, Aisha Aiiiiishaaa meye haka?
Meye haka Aisha? " ita kuwa kuka kawai takeyi harda magiya tun muryarta na fita cikin tashin hankali harna daina jinta...........
"Zaki kasheni Aisha,
Ihu yakeyi sai kiran sunan Aisha yakeyi kamar Wanda zaa zarema rai😕nifa sunsani a tsaka Mai wuya kamarya zata kashe shi? Damai zata kashe shi?🙁
*Mr's Saddiq Rumah💅🏻*
🧕🏼🧕🏼🧕🏼
*Ustaziya ko Yar'duniya?🤷🏻♀🤷🏻♀🤷🏻♀*
*Written by Anty Mamie*
*Kuyi hakuri kwana biyu kun jini shiru, wlh Hidima namun yawa da weekend ne shiyasa but karku damu askin yazo gaban goshi insha Allah.*
*Dedicated to sister Husna*
41
Ba karamin rikicewa Ak yayi ba inda ya dinga kiran sunan Allah sai misalin dayan dare yasamu natsuwa inda ya kwanta gefe yana maida numfashin gajiya yama rasa abunyi yarasa tunanin dazaiyi cikin kankanin lokaci zazzabi Mai zafin gaske ya rufe shi inda yajawo Aisha jikinshi A ranshi kuwa zuba mata Addu'a kawai yakeyi yama rasa bakin magana, rufesu yayi da bargo yanda yakejin kanshi ko wutan dakin bazai Iya kunnawa ba saboda Mazarin da jikinshi keyi kafun lokaci kadan Bcci yayi gaba dashi sai munshari yake bugawa yayinda ya kankame jikin Aisha yana sauke ajiyar zuci tuni Bcci yayi gaba dashi kiran sallar Asuban farko yatashi sakamakon nishin da Aisha ke fitarwa na wahala Wanda yakeji sama sama a kunnan shi da hanzari ya Mike tareda kunna wutan dakin da gudu ya karasa wurinta ya shiga jijjigata, "na shiga uku my Eeasha subhanallah, rungumeta yayi kam jikinsa dake rawa da zafi yana kuka kamar karamin yaro sai hakuri yake bata, "bana cikin natsuwata har yanzu nakasa tuno komai kaina ya kulle am a very bad parson Aisha ki yafema mijinki na cuceki, kwance take a jikinshi sai lumshe idon wahala takeyi tana jin maganar nashi sama sama, " I can't believe u r still a vargin wowww my Eeasha a vargin that's my dreams coming true yah rabbi yah Allah Kaine Mai maida Impossible To be possible am confused, sumbatu ya cigaba dayi yana kuka daka ganshi baya cikin natsuwar sa inda lokaci daya ya jawo wayarsa dake bedside dukda haka kan Aisha na rungume a jikinshi sai faman lailaya mata yakeyi yana hawaye likitan shi yakira cikin daran inda wayar taita Kara tana katsewa har kusan sau biyar harya gama cire ran zaa amsa wayar yafara tunanin kodai Mamie zai kira tazo ta dawo mishi da Eeashar sa daidai? Muryar doc dince ta katse shi cikin magagin Bcci, "Doc wlh she is a vargin and I hurt her soo badly ooh how can I be soo stupid nayi zargin innocent jewel Dina, oooh Allah na shiga uku please ya zanyi idonta a lumshe yake tun dazu tana nishi help me please my wife is in pain and becox of my stupidity why? How comes? She is a vargin wlh wlh Nina fara saninta I can't believe what am seeing......." Carm down Sir please ka kwantar da hankalinka sir kaimun bayani yanda zan gane and who is a vargin? Tsawa Ak ya daka mishi kamar zai fasa wayar, "Who Else if not my wife u stupid Moran malam just tell me abunda zanyi banasan gulma, " sorry sir, taimaka mata zakayi ka gasa mata jikinta sannan ka kimtsa ta kakawo mana ita asibiti zanma likitan mata bayani zaai mata duk abunda yadace, "shikenan abunda zanyi? Ya tambaya murya na rawa
" yes sir shikenan kafun inzo anjima....dif ya katse wayar shi tareda jifa da ita nan ya Mike cikin kwarin jiki ya shiga yin duk abunda likitan yasashi, yanayi dukkansu suna kwallar azaba Aisha nayin hawayan radadin zafin datake ji shikuma yanayin hawayan radadin zafin dayasata tareda Dana sanin duk abunda yaimata a baya yafi kowa sanin matarshi shiya fara budeta koda cikin hauka yake yasan ayau shiya amshe budurcin Aisha, nan yaita rasgar kuka harda majina yana rokonta gafara yana mata wanka itako Aisha idonta a lumshe yake ta kanta takeyi, Cikin kankanin lokaci ya kaita asibiti inda batareda wani bayani ba aka Amshe ta sanin zuwan nasu kai tsaye Aka fara bata kulawar daya dace inda Ak ya karata yanda yaje mata batareda sanin budurwa bace yadauka inrinsu leemah ne zuruf zai shige🤣, sai safa da marwa yakeyi hannu duka biyu akai dagashi sai dogon wando da farar singlate duk Wanda yazo wucewa saiya kalle shi ganin yanda yake rasgar kuka kamar tsohon bayairabe inda wani likita yazo gilmawa harya wuce yadawo tareda dafa kafadar Ak ganin yanda babban saurayi ke hawaye, sannu bawan Allah Dan Allah ka kwantar da hankalinka irin wannan kuka saikace ba namiji ba? Da alama madam na labour ne Addu'a zakai mata ba kuka ba Allah ya raba lafiya, "kallon mutumin yakeyi ji yakeyi kamar ya watsa masa mari kozai huce takaici, shi kanshi likitan ganin irin kallon da Ak yake masa shiya sa yawuce da sauri kada ya
huce a kanshi.
Aisha kuwa bakaramin wahala Tasha ba inda likitan dake dubata tayi masifa da fada sai kumfar baki takeyi bakaramin haushin Ak takeji ba wannan ai rashin hankali ne ko makaho ne bai kamata yasa miki karfi haka ba ko kinmai gardama ne? Ta tambayi Aishar da batada niyyar bata amsa, dakin hutu aka kaita tareda Kara mata ledan ruwa da alluran Bcci.
Kafun gari yawaye harya kirasu Mamie dasu bilki yan'uwa yaita kira Eeashar sana Asibiti priceless Jewel batada lafiya batareda tunanin dalilin dazai gaya musu ba, aikuwa nansu Mamie da brother Hakeem sukazo harda bilki wacce Hakeem yacema Mamie su biya su dauko ta Ramata kuwa cewa tayi basai taxo ba Adduar ta ya wadatar batareda bata lokaci ba Mamie ta tambayi abunda yasamu Aishar Ak kuwa da gaskiar shi yake shirin yima Mamie dalla dalla inda bilki ta farga tayi saurin katse shi,........" Wlh maleria ne yasata gaba jiya danaxo haka na barta jikin sai a hankali Ashe jikin nata yayi tsanani bayan tafiyata, "Adduar samun sauki sukai mata inda bilkin tayi hakan ne saboda surutun da mamakin da zaai shekara uku da Aure sai a lokacin ma'auratan suka San junansu it will look somehow, "Ammah bro duk ciwon sister neya rikitaka kazo asibiti babu ko riga? Sai a lokacin Ak ya kalla jikinshi inda kunya tagama kamashi yiyinda Mamie ta kalleshi tana girgiza kanta, " Allah ya shirya ka Ak dannaga alama kana gafda fara hauka, wucewa dakin da Aisha ke bccin hutu tayi bilki kuwa sanin Abunda yafaru da yayar tata bakaramin tausaya mata tayi ba inda suka koma gefe daya itada hakeem sai fira sukeyi kallo daya zakai musu ka faminci zallar soyyah a idonsu, "hmmmm wata sabuwa da Alama jinin buzaye yagama mallake gidan Alhaji Muktar👯🏼♀
Mota Ak yakoma inda yakira PA dinshi tareda shaida masa yataho masa da sabuwar riga yana asibiti yazo kuma zai Aikeshi wani wuri.
Takarda ya zaro da biro a jikin motarshi inda yafara rubutu kamar haka.
*Ni Abdulkareem Muktar na saki Munafuka makira muguwa Shegiya macucuya Kuma Azzaluma Halima Mai fuska biyu, Saki uku nida ita har abada Kuma Allah ya isa tagama dani Bankuma yafe ba.*
Nade takardar yayi inda abubuwa suka dinga dawo masa dai'dai cikin lokaci kadan naga ya yaga takaddar tunowa dayayi da darajar malam liman a wurinsa nagartaccen dattijo Wanda baida