Showing 27001 words to 30000 words out of 57985 words

Chapter 10 - Ustaziya Ko Yar Iska Complete Novel

18 Sep 2025

6720

wasa fa AK ya shiga tsaka mai wuya yarasa natsuwa inda kullum haushin Aisha yakeji a ganin shi mugunta ceta sata yin irin shigan nan a parlon banda mugunta menene amfanin bedroom dinta? Kai anya ma Aisha bata ciko? Kaiiii gskia tana ciko irin wannan hips haka kamar an zana, 'nazari ya shiga yi, idan kuwa tana ciko saina ci ubanta akan mai zata dinga mun ciko a gida? Hankalin wa takeso taja? Mikewa yayi tareda nufan dakinta kafarshi yasa ya hankade kofar tana kwance tayi rufda ciki akan gadon ta cikin Riga da Skart na Atamfa ta dame ta tsam Rabin kirjinta a waje, baisan sanda ya lashe bakinsa ba, keee, ya daka mata tsawa inda ta Mike jikinta na rawa, oya zonan, yafadi tareda juyawa ya koma parlor Zama yayi kan kujera kafa daya nakan daya sai girgima kafa yakeyi fuska a hade, 'tsugunnawa tayi Dan nesa dashi kanta na kallon kasa, 'wayace ki tsuguna?
Kayi hakuri ta furta tareda mikewa, 'saina daga murya? Yafadi yana banka mata muguwar harara, 'matsowa tayi kadan kusa dashi inda ya shagala wurin kallon hips dinta burinshi daya yataba Yaji yanda zai mishi a hannu yanaso ya cire zargin dayake yi yanaso yasan tana ciko ko batayi, idonshi tabi da kallo ko kyaftawa bayayi Wata irin kunya takama ta ganin inda yake kallo, charaf suka hada ido nan taji kamar ta nutse a kasa inda yakara hade ransa kamar hadari kamshin ta yana Kara rikita shi, 'uhmm yayi gyaran murya, 'menene a kasan kujeran nan? Kallon kujeran ta shiga yi, 'bakida baki?
Tsugunnawa tayi Sosai nan kirjinta ya bayyana sosai AK har tura kanshi yakeyi yana Kara leke ya gwale ido a kidime take dubawa batama San yana kallon taba, 'yaya wlh banga komai ba kayi hakuri, eyeah? Yafadi yana Kara kallon kirjin ta, duba duba dakyau, duk yanda taso ta hango wani Abu takasa tana dago da kanta karaff sukai karo dakan AK daya Kara tsawo dalilin kallon ta, Dan Allah kayi hakuri, ta furta hartana murza hannun ta tasan bakaramin azaba zata shaba, 'inda dakyar ya iya saita kanshi tareda gyara murya har yana share zufa, 'waige waige yafara shi bama takan karon da sukayi yake ba cikin Sa'a yayi ido biyu dawani karamin tsinke, uban menene wannan??
'Saida ta kalla sosai tagane tsinke ne, 'Au wlh wurin shara ya makale.....mtsew kazamar banza common malama bace Munda gani, yafadi yana mamakin abunda ya hanashi mangare ta kamar yanda ya saba, mtsewee yaja tsaki, 'zonan tadawo yayinda yakasa dauke idonshi a jikin ta, uban wa yaimiki dinkin nan?baki a bude take kallon shi tana mamaki karo daya na rauwarsu daya taba tanka ma lamarin ta, 'Dan Allah kayi hakuri bari in chanza tafadi tareda saurin juyawa, 'mtseww mutum yawani guma manyan kaya a gida ko zafi baiji, mtsew please wuce kibani wuri ni mummuna dawani kugun ki a wurin, 'da hanzari tabar wurin inda ya shiga dakin shi hannu rike da Mara yana dingishi cikin shiya rike, 'misalin karfe takwas na Dare ya nufi kan dinning table kamar kullum abinci a jere gwanin ban Sha'awa sai hadiye miyau yakeyi yanaso yaci bayasan ta raina shi, 'Ina kike?? Yafadi chan kasan makoshi, shi kanshi yasan bazata jiba, Karo na biyu yadan Kara daga murya kadan, 'Black slave where d fuck r u before I lose my temper, a yanzu haushin kanshi yakeji yanda yakejin wani Abu a zuciyar shi tana hanashi dukan ta kamar Yanda yasaba, 'jiki na rawa tafito sanye da bakar doguwar Riga ta yane kanta da karamin mayafin rigar mamakin ganin zaici abinci yau takeyi, tsaki yaja tareda dauke kanshi bakaramin haushi tabashi ba ko ubanwa yace ta chanza kaya oho ko zafi bataji aiko AC gidan nan zan cire mutum sai Albazaranci, 'mtsew Dan mugunta omo ma sai ansa mutum yayi asara, yafadi dukda taji abunda yace amma takasa gane inda ya dosa, 'Ina kunun aya na? Ya tambaya dukda baisata yin kunun ayan ba cikin ikon Allah tayi nata nasha haka kurum taji tana marmarin sha, jiki na rawa ta shiga kitchen inda ta dauko katon glass jug cikeda kunun aya mai kauri yasha madara da kwakwa da madarar pick tareda dorawa akan faranti da glass cup mai kyau, ajiyewa tayi a gabanshi, 'gashi ta furta jiki na rawa ta juya tareda barin wurin, Toh maiyasa yanzu yake yawan San kallon ta? Girman hips dinta ke baka mamaki Yaji wani sashi na zuciyarsa na bashi Amsa, yesssss yesss shiyasa dakuma boobs dinta danake tunanin ciko take musu, oooh mata kenan komai sai anyi cuwa cuwa, mtsew mai zaisa in damu dawani kazamin jikinta? Bari kawai in cire zargin danake yi yafadi kai tsaye ya Mike bedroom dinshi ya shiga tareda jawo bedside drowa dinshi magungunan da aka bashi na ciwon cikin shi ya nemo inda ya dauko wani magani Kanana Kanana na bcci sanda yaima doctor din complain baya iya koda bcci saboda zafin ciwo shine doctor din ya bashi maganin da sharadin kwaya daya zai dinga sha kassncewar maganin Nada karfi sosai, komawa parlor yayi inda ya tsiyaya kunun ayan a Kofi fari tar gwanin Sha'awa nanya balle maganin har guda Uku ya watsa a ciki ya jujjuya murmushin mugunta yayi saida ya tabbata maganin ya narke kassncewar maganin baida daci salam yake baza'a taba gane ansa Abu a ciki ba, Aisha na zaune tana tunanin kallon da AK ke mata, toh kodai baida lafiya ne? Ta tambayi kanta a karo babu adadi dukda kwana biyu bata cika ganin shiba tama dauka yayi tafiya ne kassncewar ya rage tsangwaman ta........kiranta yayi da sunanda yasa mata inda a tsorace ta Mike tana gafda fita dakin tayi Addu'a, Yah Allah ka kareni daga wulakanci da tozarcin farin mugu na, shawafa tayi ta nufe shi kai tsaye Addu'a dauke a bakinta, 'jijjiga kofun dake hannun shi yayi, 'menene wannan? Ya tambaya baiko kalle taba, 'kunun aya ne, 'ya akai naga yayi fari sosai? Uban mai kika saka mishi naji yana Dan daci daci, 'cikin mamaki ta kalle shi, daci kuma? Wlh bansa komai ba daga kwakwa sai madarar pick..... Oooh toh nazama makaryaci kenan koh? Mika mata kofun dake hannun shi yayi inda ya kafeta da ido, Amsa tayi tana kallon shi saboda batasan mai hakan ke nufin ba, saida sukayi minti biyu a haka dayaga batada niyyar sha ya waigo tareda watsa mata mugun kallo, dalla malama ki kwankwade kila barbade kika fara min saboda insoki waya Sani ban yarda dake ba maza shanye kibani kofin, Wlh wlh yaya AK ko gishiri ban taba sama ba a abinci da sunan ka soni, mtsew munafuka banasan surutun da ba'a tambaye kiba, 'kafa kai tayi ta shanye tsaf tareda ajiye kofin a gaban shi tana goge guntun kwalla, "saida safe ya furta baiko kalle taba, sanin abunda yake nufi wato ta bace masa daga gani shiyasa taja kafarta takoma dakinta cikeda sake sake, cikin yan mintuna taji wani azababben bcci ya tunkare ta yayinda taita zuba hamma babu adadi, kasancewar bata Dade dayin wanka ba rigar bcci ta dauko yar Karama ko guiwa bata kaiba mai santsi shara shara red color gaban rigar net ne maiban Sha'awa a yanke ta feshe jikinta da turaren data saba shafawa nanta fada gadon ta dakyar ta iya jawo bargon ta ko wutan dakin bata kashe ba baki bude idonta ya rufe ko Addu'a takasa nan magani yafara aiki bcci takeyi batako San inda kanta yake ba, AK kuwa misalin karfe shadaya sanye da Riga da wando na bcci sky blue mai taushi sai kaiwa da kawowa yakeyi tsakanin dakinshi da kofar dakin Aisha inda yaita yunkurin shiga yakasa bayaso ya shiga bccin ta baiyi nauyi ba shahada yayi ya tura kofar dakin a hankali inda ya hangeta ta bararraje baki bude sai bcci take zubawa, kofar ya kulle a hankali ya shiga dakin cikin san'dah saikace tsohon kwarto








*Mrs Saddiq RumahπŸ’…πŸ»*
πŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌπŸ§•πŸΌ
*Ustaziya ko Yar'duniya?πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€πŸ€·πŸ»β€β™€*



*Written by Anty Mamie*


*Dedicated to sister Husnah.*




24




Tafiya yakeyi sada'f sada'f inda ya tsaya chak cikeda wasi wasin abunda yake shirin yi a karo ba adadi yayi yunkurin komawa inaa zuciyarsa takasa barin shi, 'toh ai daddy na yabada kudin sadakin bazakici banza ba koba komai dukiyar daddy tawa ce kuma matata ce bawai laifi nayi ba kawai inaso in cire shakku ne, zuciyarsa ke Kara basa shawarar tunkarar ta tareda mishi surutai akan hakan kai tsaye ya doshe ta batareda bata lokaci ba ya yaye bargon data rufa dashi bakin shi yayi saurin toshewa kadan yarage bai Saki ihu ba ganin zubin Halittar da Allah yaima Aisha ba karamin rikita shi hakan yayi ba kwance take fuskarta na kallan sama kafa a ware santala santalan cinyoyinta na waje, haba dole dole ma yarinyar nan shaidanun maza su dinga wawar ta kotaki kotaso ya dauki akalla minti biyar yana Kure mata kallo hannun shiya saka kan rigar bccin data gama bayyana surar jikinta inda yasamu kanshi yana shafata sama sama runtse idonshi yayi inda taiwani juyi ta mirgina jikinshi sosai kanta na wurin kugun shi yanajin numfashin ta a jikin nashi baisan sanda yasaki Ajiyar zuciya mai karfi ba numfashin shi nafita sauri sauri, hannu yakai yana shafa kugun ta dayake janshi zuwa gareta kamar Mayan karfe, yauwa koba komai ya cire zargin dayake yi maiya rage? Yanaso yatashi yatafi wani Abu na jawoshi zuwa gareta dukya gigice ya Dimauce zame rigarta yayi tasama nan halittar kirjin ta suka bayyana Tubarkallah hmmm AK yagama firgita hannun Sa yadora duka biyun akai, subhanallah ya furta a razane wani shocking Yaji yana bin dukkan jikin shi da sauri ya Mike har yana faduwa, Innalillahi wa inna ilaihir raji'un yaita furtawa da gudu gudu yabar dakin ta kamar Wanda yayi gamon Aljani jiki na rawa dama haka kirjin mace keda ban Sha'awa tabbas idan yakara mata kallo na biyu babu abunda zai hanashi damkar ta Kota bala'e kitchen ya shiga ruwan sanyi ya dauko Roba daya yakafa kai yadinga sha saida yarage Dan kadan sannan ya watsa a saman kanshi dukda haka jikin shi zafi rau gawata jarabar Sha'awar da baitaba tunanin yanada ita ba, toh kodai likitan shi gskia yafadi dayace masa Sha'awa ke neman masa illah? Toh badai Sha'awar Aisha bace koh? Noooooo girkiza kanshi ya shiga yi hango yakin da hakan ke nufi a gare shi nan yakarasa bayin shi ko kaya bai cire ba tsakiyar shower dinda ke bayin ya tsaya tareda sakarma kanshi ruwan sanyi cikeda takaicin tozarcin dayake shirin jama kanshi, ranar ko barawon bcci baiyi nasarar sace AK ba yanda yaga Dare haka yaga rana inda ya yanke shawarar Samo ma kanshi mafita tun kafun yafara hauka, Aisha kuwa bcci tayi bana wasa ba inda ko sallar asuba bata samu daman tashi ba ko motsi batayi saikace gawa dakyar ta iya bude idonta da sukai mata nauyi jikinta ya mutu sosai salati tasaki ganin karfe Tara na safe tana hamma da mika jinta takeyi zata Kara maimaita bccin datayi domin bai isheta ba, bayi ta shiga tana tangadin bcci Alwala ta daura nan danan tayi sallar asuba tana mai neman yafiyar Ubangi tareda mamakin bccin nata, kodata idar bayi ta shiga domin yin wanka a cewarta kila takara watsakewa tana shiga AK ya tura kofar dakin nata Wanda tunda gari ya waye yake lekota jefi jefi tana bcci, da cikin kwanakin baya ne ruwan sanyi zai watsa mata ya daka mata tsawa saiya samu kanshi dajin tausayin maganin daya bata har guda Uku masu karfi yananan tsaye inda sauri sauri ta watsa ruwan so takeyi taje tayi aikin data saba kafun farin mugun ya lallasa ta daure takeda farin towel a kirji tafito yayinda karamin towel ke hannun ta tana goge gashin kanta data wanke a bayin dogayan santala santalan cinyoyinta sai daukan ido sukeyi gwanin ban Sha'awa hamma ta fito tanayi tareda mikan kasala, bakaramin tsoro taji ba ganin mutum tsaye a gefe yana Kare mata kallo bako kyafta ido, ihu tasaki tana shirin komawa bayi....Aaisha ya kira sunanta chan kasan makoshin Sa muryar shiko fita batayi sosai, chak ta tsaya karona farko tunda tayi wayau bata tabajin ya kira sunanta ba, kasa Juyowa tayi cikeda kunyar ganinta dayayi a haka, zo zauna muyi magana mai muhimmanci, jiki sanyaye ya zauna a gefen gadon ta inda itama takoma gefe a takure tana Addu'ar sauyin datake gani harga Allah tsoran shi yakara saka mata batasan sauyin nan bata saba dashi ba tafi sabawa da muguntar shi fiyeda komai, 'banasan karya tsakanin kida Allah yaushe rabon kida namiji? Ya Tambaye ta babu wasa a tareda shi yakasa dauke idonshi a kirjinta dakeda danshin ruwa, 'kamar ya yaushe rabonta da namiji? Maiya hadata da namiji? Mai maganarsa take nufi? Katse mata tunaninta yayi, look ba wasa nazo yiba kada ki bata mun lokaci ba tunani na Saki ba, kina Sha'awar namiji ne? 'Subhanallah yaya AK wallahi bana Sha'awar kowama tafadi murya na rawa, 'wlh wlh karya kike munafuka, daga muryar shi yayi a wannan Karon, In banda ke munafuka ce uban mai zaisa ki dinga mika kina bankarewa kusan Wata Daya kenan nake kamaki kina bankare bankare da mika kinaso kiyi seducing dinane? Dafa kirjin ta tayi yayinda ta zaro manyan idanun ta, 'nooo wlh a'a bana Sha'awa jikina ke tsami shiyasa nake mika ni wlh yaya kayi hakuri, girgiza kai ta shiga yi tana Kwalla a ganinta sharri kawai yakeso yai mata yasamu dalilin jibgarta, 'masana halittar mace sun tabbatar da duk macen da take yawan mika da bankara tana bukatar da namiji idan ni nayi miki Karya suma karya sukayi kenan? Mikewa tsaye yayi, Look banasan dogon surutu ki shirya nanda minti goma ki sameni a mota ban yarda dake ba, fita yayi daga dakin inda tafara tausayin kanta sauri sauri ta shirya cikin doguwar rigar atamfar tareda simple kwalliya madaidaicin hijab ta saka ta fesa turare sama sama flat shoe tasaka tana tunanin inda zasu kodai gida zai maida ta yace tana Sha'awar mazan waje? Ooooh ni shatu naga ta kainaπŸ™†πŸ»β€β™€ tawa ta sameni ya Allah ka fitar dani daga sharrin farin mugu Allah ka taimaki baiwarka wlh nagaji nagaji da Auran nan Anya zan iya kuwa? Hakurina yafara karewa gskia nagaji da sharri, tafadi tana girgiza kanta da Asalin gskiar ta Auran AK yafara cutar da ita, a bakar motar shi ta same shi cikin shigan manyan kaya farin yadi mai shara shara yayi masifar kyau kanshi da bakin hula dukda bakaramin kyau yaimata ba amma samun kanta tayi takasa kallon shi kamar yanda ta saba, idonta ta kauda gefe, gaban motar ta bude korona farko dazasu fita tare karo na farko data shiga motar shida niyyan fita wani waje dukda tana shiga idan tana wanke mai amma wannan shigar ta babanta da sauran, dukda taji dadi amma tsoron abunda zai faru ya shafe jin dadin nata, baba mai gadi Baki yaki rufuwa ganin Abunda bai taba gani ba nanda nan yaita zuba musu Addu'a yana kirari yana wasa su sun burge shi ba kadan ba, get din ya wangale yana musu fatan dawowa lfy inda ko kallon Arziki bai samu ba yau a wurin maigidan nasa, tafiya sukayi maidan nisa tsit kakeji babu Wanda yakara kallon wani saida yayi tafiyar minti shabiyar sannan ya tsaya a wani dankareran asibiti inda kai tsaye ya daga wayarsa da Alama dawani likitan yake magana, Aisha kuwa cikeda damuwa take maiya kawosu Asibiti? Gaban tane ya fadi rass kodai Ramata ce ba lafiya? Innalillahi yah rabbi kasa ba haka bane tafadi a fili tunawa datayi Ramata kwana biyun nan cikin ciwo take Wanda take zuwa dubota a gida jefi jefi tareda kai musu kudin hidimar magani, kallon ta yayi ganin batada Niyyar fitowa, 'malama zan rufe motata ba gadi kikazo yiba inada abunyi, 'fitowa tayi jiki a sanyaye inda tabi bayanshi kai tsaye wani office suka dosa inda ya kwankwasa kofar wani katon likita baki ya fito yana washe hakora, 'mika ma AK hannu yayi suka gaisa inda yaimasa nunu da kujerar dake fuskantar Sa Aisha kuma ta zauna cikin kujerun dake katon office din duk a takure take, 'yauwaa yalla'bai itace mai aikin gidan mu wacce na baka labarin muna zargin tana biye biye, kokuma ince ni nasan tana biye biye shine nazo a gwada komai na jikinta a tabbata tsaftar jinin ta, kallon AK likitan yayi dukda baiji dadin cin fuskar da AK yaima mai aikin nasu ba akan idonta, 'ba matsala bare inkira a diba jininta yama wadatar nan za'a tantance komai, Mikewa Aisha tayi jikinta har rawa yakeyi tana girgiza kanta hawaye daya nabin daya mai take shirin ji? Badai itace yar'aikin ba?, 'nooo Doctor har kashin ta inaso a gwada, kashi da futsari idan da halima ku turata a Engine gaba daya nasan bazaku rasa ba aita aunata akan idona gskia inasan lafiyar jikina, 'dariya likitan yayi ganin AK daduk gskiar shi yake maganar, waya yadaga yakira Wata nurse nanda nan ta shigo inda likitan yadanyi kananan rubuce rubuce a takarda, Aisha kuwa tana tsaye tanaso taga ikon Allah, 'kutafi da ita lab a diba jininta gani nan zan biyoku, likitan yace......'nooo nurse hada kashin ta a gwada, dariya nurse din tayi yayinda ta rike hannun Aisha, zo muje madam, wani irin tsawa ta dakama nurse din, 'kada ki kuskura hannun kiya tabani, a tsorace AK ya kalle ta tunda suka shigo baibi takanta ba ganin tana mike a tsaye cikin mamakin Wanda taima ihu yake kallonta lallai Ashe itama batada kunya jinjina kai yakeyi tareda mikewa, 'meye haka? 'Look I have no time to West malama ki bita kafun raina ya baci, wani kallon banzan da batasan ta iyashi ba taimishi sama da kasa taja dogon tsaki tareda shirin fita office din, look Aisha, yafadi cikin hanzari ya damko hannun ta kamar yanda ya saba, karfin ta tasa gaba daya ta hankade shida hannu biyu saida yadafe table din kusa dashi kadan yarage yafadi dukda haka ya buge gefen hannun shi, 'wlh wlh muddun ka tabani ayau zakayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login