Showing 1 words to 3000 words out of 30186 words
Chapter 1 - Wani Gari Horror Novel [www.arewahausanovels.com.ng]
********************** **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
************************* **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 08138873799
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafinmu ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ************************** [14/01, 1:57 pm] Ablerh Authoress: Title: WANI GARI (The beginning of a new world)
Description: What happens when you somehow end up in a "New world? And what does it feel like to suddenly be a stranger in the world you thought you knew?
Merapati Hassy And Basma, both students one day a gate Into a different dimension opens to them as they find themselves in a different world,a world where mysteries and enchanted magic happens...How will they get home? What will happen to these girls along the way? Will they even be able to survive being in a world that is completely different from their own?
Tags #bff#dimension#parallelworld#zombies apocalypses#disappearance#journey#vampires#wonderland#magic#cursed#doppelgänger
^~^
Hello there beautiful souls..Good morning sweethearts❤️I know I’ve been gone for a long time buh I have gained more writing experiences I’m rewriting a lot of this..so I’m advising you to re-read this super story @wink
~*
Chapter 1: The beginning of the beginning.
22nd October 1984
M.M Jalal Hospital
11:00pm
Doctors ne wajen su biyar akan patient din saidai duk iyakan kokarin su da binciken su basu gano abinda ke damun matashiyar budurwar ba.
Tana dauke da cikin wata bakwai da yan kwanaki wannan dalilin yasa doctors din basuyi tunanin haihuwa zatayi ba, kuma yau ne rana tafarko dasuka fara ganinta shima daya daga cikin nurses din ce ta ganta awaje cikin mawuyacin hali daga nan fa doctors sukayi kanta saboda ainahin mai hospital din ya budeshi ne saboda taimakon talakawa marasa karfi.
Wani irin nishi tafara mai ban tsoro, cikin mintuna kadan tafara nakuda,nan da nan kukan jaririn yacika dakin su kansu likitocin mamaki sukeyi saboda cikinta bai isa haihuwa ba kuma wani abin mamakin yaron da girmanshi tamkar dan wata 9.
Daya daga cikin doctor din ne ya karbi yaron da nufin gyarashi zuciyan shine ta buga ganin yaron kamar dariya yake masa mazewa yayi yafice yabar sauran suna gyara ta.
Doctor Salim ne yafara gyara ta saidai cak ya tsaya jin tana wani irin gurnani gaba daya kanta sukayi tareda sauran nurses din kowa yana kokarin gano abinda ke damunta.
Wani irin bakin amai tafarayi take idanunta suka sanja color yazama ja jajur, jikinta wasu irin jijiyoyi green da yellow suka fara fito mata, wani irin kalar sauti tafara marar dadin sauraro...likitan dake gefenta takama da wani irin sauri kafin yayi wani abu harta sa bakinta a wuyansa tana shan jinin sa,tareda cin naman wajen ganin hakan ya firgita sauran doctor's din kokarin guduwa sukeyi amma sam kofar taki budewa cikin karamin lokaci duk ta cije su.
Bangaren Doctor Bilal kuwa bayan yakarasa dakin yara da baby din jikinsa yafara goge masa gani yayi yaron ya bude idon shi yazama dark red bakinsa wasu irin manyan hakora(fangs)suka bayyana, tsalle yayi yakama wuyansa,yasa bakin shi yana cizo tareda shanye jinin jikin shi.
After 30mns.
Duk wasu patients, doctors,nurses,metrons,guards,dake cikin asibitin sun zama zombies, mutum daya ne kadai yarage wato mamallakin asibitin Doctor JALAL. Shima saboda yana can cikin office din shi hankalinsa ba karamin tashi yayi ba ganin abinda ke faruwa a cikin CCTV camera,gaba daya asibitin ya hargitse harta karnukan dake asibitin sun sanja suma sun zama zombies din.
Saboda tsabar masifa dakuma son shan jinin mutane saidai kaga suna cire jikinsu sunaci....
Waya ya dauka yakira wata number sun dade suna magana sannan yakashe wayan gaba daya kuma daidai lokacin ya farajin motsinsu a wajen kofar...Maida kallonshi yayi kan laptop din dake gabanshi cikin sauri yake typing bayan yagama ya kashe ta gaba daya yasa a cikin jaka sannan ya jefata can gefe guda..Wani irin sauti yafaraji alamun cewa sunzo inda yake cikin sanda yake tafiya harya isa babban kitchen din asibitin, sa’ar shi daya duk cooks din da suka zama zombies sunfice daga kitchen din,saidai ga jini nan yayiwa kitchen din shimfida.
Katon gas din dake gabansa ya kunna duka guda bakwai din nan da nan yafara fita kuma daidai lokacin zombies din suka shigo kitchen din.
Saida yabari duk sun gama shigowa sannan ya kunna lighter,cikin minutes gaba daya asibitin yakama da wuta.
~ *
30yrs later
"My name is Hassana Musa Muhammad wasu suna kirana da Hassy. I always believed that life in another planet exists, babu abinda nafiso a rayuwata irin jin labaran Al'ajabi, ina bala'in son ganin abubuwan mamaki, kuma inason kafin rayuwata ta kare naga wani babban abin mamaki saidai bansan ta ina zanfara ba a cikin wannan duniyar tamu bansan ina zanje naga abin mamaki ba wannan shine babban burina,idan har.." bata karasaba taji ance "To idan kingama shashancin kizo Abbah yana kiranmu."
Kallon system din gabanta tayi bayanta ta turo baki tace "gosh she’s so annoying,"
Daya daga cikinsu tace "wace ce ita?" Hassy tace "Aunty nace ita gani take wannan abin da nake fada shirme ne nikuma inaji ajikina cewa tabbas zanga wani abun mamaki a rayuwata.... so guy's I have to go now, see you later."
Tana gama fadar hakan tayi disconnect call din ta mike ta tafi parlourn...
Hassy kenan wadda take video call da friends dinta kuma duk lokacin dasukeyin video call saita fada musu burinta..wanda duk yake tareda ita yasan cewa wannan shine babban burinta...she wants to be in another world..and tayi believing cewa akwai wata duniyar bayan wadda take ciki yanzun.
So here is the first chapter hope you like it!?
@NM🦋♥️
[14/01, 1:57 pm] Ablerh Authoress: Title: WANI GARI (The beginning of a new world)
Description: What happens when you somehow end up in a "New world? And what does it feel like to suddenly be a stranger in the world you thought you knew?
Merapati Hassy And Basma, both students one day a gate Into a different dimension opens to them as they find themselves in a different world,a world where mysteries and enchanted magic happens...How will they get home? What will happen to these girls along the way? Will they even be able to survive being in a world that is completely different from their own?
Tags #bff#dimension#parallelworld#zombiesapocalypses#disappearance#journey#vampires#wonderland#magic#cursed#doppelgänger
~*
Episode 2: Mom.
Free Page
*I assured you that bazakuyi danasanin siyan WANI GARI BA saboda labarin daban ne kuma salonsa daban ne*
~*
Kallonsu yayi yace "Khadija, Hassanah, kubani hankalinku nan ku nutsu kuji abinda zan fada muku, da niyata shine na aurar daku amma yanzun nafasa saboda na lura cewa a wannan zamanin da muke ciki matan da basuyi karatu ba suna fuskantan matsala da wulakanci a gidajen aurensu, shiyasa muka yanke shawara nida Mom dinku akwai wata school da aka bude kwanan nan kuma tanada kyau, sosai saboda nayi bincike akan school din saidai ba a wannan state din take ba." Gani sukayi Khadija ta mikewa tafara kuka kamar wata yarinya tana cewa "nidai babu inda zanje banason rabuwa da gida banason rabuwa da Mom" Ita kuma Hassy wani irin sanyi taji aranta ko babu komai zata bar gida, sannan itama zata samu yancin kanta wataqilan idan taje school din zata samu ta cika babban burinta.... Mom ce ta shigo parlourn tace "aa hayaniyar me nikeji haka? Khadija lafiya kike kuka?"
Da gudu taje ta rungume ta tana cewa "ba Abba bane ba wai boarding school zai kaimu nikuma banaso,banson rabuwa dake."
hawayen ta goge mata tace "karki damu Dijan Mommy babu wanda zai takura miki tunda bakiso babu wanda zai kaiki aini tun farko ma bansan cewa school din ba anan garin take ba, banyi tunanin boarding school bace ba." kama hannunta tayi zama tayi akan kujera itakuma Khadija tazauna akasa sannan ta daura kanta akan kafar Mom din...
Maida kallonta tayi kan Hassy "kefa kinaso ko bakison school din??"
Da sauri ta gyada kanta... Bata rai tayi tace "magana za kiyimin bawai girgiza kai ba tayaya zan gane abinda kike nufi?"
"Eh Mom inaso." wani kallon banza ta watsa mata taci gaba da cewa "to ai shikenan garama hakan masamu mu huta." Kallon Abba tayi tace "to kaji dai da kunnenka Khadija tace batason school din yawwa ka nemo mata wata anan cikin garin" bata jira amsarshi ba takama hannun Khadija suka bar parlourn..
Kallonta yayi yace "Hassanah karki damu daduk wani abu daza ayi miki a cikin gidan nan kiyi hakuri wata rana sai labari, karkisa damuwa aranki kinji?" smile tayi tace "babu komai Abbana karka damu" shima murmishin yayi yace "yawwa Allah yayi miki albarka, In Shaa Allah nan gaba za suyi alfahari dake." washe baki tayi sosai tace "Amin Abbanah nagode sosai."
Bayan ta shiga dakinta kan bed ta kwanta zuciyanta yana mata wani irin zafi batasan meyasaba sam Mom bata sontaba indai kaga fara'arta to tana tareda Khadija ne koshi Abban zaman hakuri yake da ita... Wani tunani tafara kodai ba itane Asalin mom din taba? tunda ko a tarihi bata tabajin inda uwa ta tsani yar taba ai, wani irin kuka ne yataho mata nanta kife kanta taci gaba da kukan.
Bude kofan akayi bata dago ba saboda tasan Khadija ce awani shekale take kallonta sannan taja tsaki tafice daga dakin,
Bayan kmar 2mns sai gasu sundawo itada Mom.
Jin Mom tana salati yasa Hassy dagowa, Daidai lokacin mom ta dafe kirjinta tace "nashiga uku mezan gani haka Hassana, Mene kika shigo daki kike kuka salon nayi baki ace ina musguna miki ko?"
cikin dashewan mura tace "kaina ne ke ciwo shiyasa, amma don Allah Mom dagaskene kene kika haifeni?Dagaske ne cewa...." cikin fushi tace "Yimin shiru munafuka waima tsaya yaushe kika koyi iya tsara magana haka ai bansan cewa kin kai haka ba harkin kware a iya karya koh?? Bayan haka ma wato tsareni kikesonyi da tambaya koh? to bazan amsa miki ba, maza tashi yanzun nan kije ki daura girkin dare kuma karki kunna gas kije can waje ki hada ice."
Hijab tasa cikin sanyin jiki ta fice daga dakin.
Gaba daya ta hada zufa idanunta sai hawaye yakeyi saboda hayakin icen sam a rayuwanta bata iya hada wutan ice ba, kuma dama yawanci haka mom take mata bata bari ta hada wutan harsai taga tasha wahala sosai sanann take zuwa tace taje ta daura a gas saboda dama tun farko icen danye take bata.
Yanzun ma saida taga ta wahala sosai sanann tace taje kitchen ta daura....
~*
Yau takasance ranan tafiyanta school duk wani abun da students zasu bukata an siyamata wajen mom taje domin tayi mata sallama itadai ba haka taso ba saboda saiyanzun take nadama dama tun karfo ta hana tafiyan amma yanzun batada mafita ....
Saurin fitowa tayi daga dakin tace "tsaya anan karki shigomin daki" wani banzan kallo tayi mata taci gaba da cewa "to Allah ya kiyaye hanya" kunnenta takama ta murda tace "saura idan kinje karkiyi karatu kokuma kizauna kina wannan shashancin dakika saba wallahi idan baki kawo good result ba zakisha mamakin hukuncin dazan dauka akanki, wuce kibani waje." Sannan tayimata rankwashi akai, ficewa tayi jikinta a matukar sanyaye gefe guda kuma na zuciyanta cike yake da farin ciki.
Bayan mota tashiga nan driver yaja suka tafi amma ita kadai saboda Abbansu baya gari wata muhimmiyar tafiya takamashi jiya da daddare...
~*
YAMAN SCIENCE ACADEMIC
Daidai school gate din motarsu tayi parking bayan anyi checking sannan aka bude musu babban gate din school din, Masha Allah Hassy tace aranta ganin kyau da tsaruwar school din... Direct Principal Office sukaje bayan angama mata komai nan aka bata Pink House a matsayin nan ne hostel dinsu.
Nan principal tasa aka kaimata kayanta hostel din ita kuma ta shiga class.
Bayan antashi daga class principal office takoma saboda batasan inane hostel din da aka bata ba, sawa tayi aka kira mata house captain din suka tafi tare.
_School din hade take boys and girls_
Babban daki ne students sunkai su 50 wata kwana ta nuna mata tace nan ne kwananki gado ne saikuma locker a ciki duk ta jera kayan provision dinta.
Da dare kasa bacci tayi wani irin kewan gida takeji duk tsanani da wahalar da mutum yakeji a gidansu tofa babu inda yakai nan muhimmanci, pillow tayi hugging tace I missed you Appa.
Washe gari yakasance week end ne yau Saturday kuma duk ranan Saturday students suna zuwa sport field, takusa da itane tace "kisa sport wear dinki saimu tafi tare tunda naga ke new comer" ce smile tayi tace "thank you! sunana Hassanah Musa Muhammad Kefah?"
"Zaynab Muhd nike, nice to meet you Hassy"
Smile takarayi tace "I'm glad that I found you...nice to meet you too."
_@Sport Field_
Zaynab tace "wani wasa kikeson yi?"
Hassy kam tunani tayi kadan "inason volley ball kefah?"
Zaynab tace "lah! nima shi nikeyi saimuje asa sunanki."
_"Mega!"_
_"Mega!!"_
_"Mega!!!"_
Haka students din suke ta fada da karfi, wanda hakan ne yajawo hankalin Hassy kansu..she is curious shiyasa ta tsaya amma ga mamakinta sam wadda aka kira da Mega din bata juyo ba saima kara gyara tsayuwa takeyi half face dinta rufe da bakin kyalle sannan gashin kanta tayi parking dinsa sai wata transparent blue hula akanta, jikinta sanye da sport wear, navy blue color. she looks so beautiful.
daya daga cikinsu ne yace "kutsaya! kutsaya!, badai so kuke taci wannan game din ba? to bari kugani"
"MERAPATI!!!"
Yace da karfi nan sauran students suka dauka
*Merapati*
*Merapati*
Wani irin murmishi takeyi cikin wani salo tafara cire kyallen fuskanta sannan tacire ribbon din dake daure a kanta,take gashin kanta ya zubo zuwa kasan shoulder dinta,juyowa tayi nan fa students sukaci gaba da ihun kiran sunanta..
In a slow motion komai yafaru akan idon Hassy, kallon Zaynab tayi cikin mamaki tace "wacece Merapati? ,Kuma meyasa students suke ihun kiran sunanta haka?"
Thank You For Reading My Story!!
@NM__🦋♥️
[14/01, 1:57 pm] Ablerh Authoress: Title: WANI GARI (The beginning of a new world)
Description: What happens when you somehow end up in a "New world? And what does it feel like to suddenly be a stranger in the world you thought you knew?
Merapati Hassy And Basma, both students one day a gate Into a different dimension opens to them as they find themselves in a different world,a world where mysteries and enchanted magic happens...How will they get home? What will happen to these girls along the way? Will they even be able to survive being in a world that is completely different from their own?
Tags #bff#dimension#parallelworld#zombiesapocalypses#disappearance#journey#vampires#wonderland#magic#cursed#doppelgänger
~*
Episode 3: Basma The Girl Who Love Watching Cartoons.
Dedicated To Mega Aura Pangesti (Merapati).
~*
Smile Zaynab tayi tace "asalin sunanta Mega Aura Pangesti, amma tafison akirata da Merapati she is the most popular student a cikin school din kowa da kowa sonta yake saboda tanada kirki sosai babu ruwanta kowa natane" tabe baki Hassy tayi tace "from your information,She is very arrogant. and rude girl, And I dont like such people's, wait waima meyasa muke magananta?"
Zaynab tace "sam batada girman kai ko kadan saboda ta wuce duk yanda kike tunani amma da sannu zaki gane hakan..muje to" Nan suka tafi inda ake wasan volley ball.
Bayan angama wasa kowa takoma hostel wanka sukayi sannan suka tafi dinning hall domin yin breakfast,
Babban hall ne saikuma dinning table's mai kujeru guda shida hakan na nufin duk table daya mutane 6 ne zasu zauna.
Bangaren maza da daban na mata daban amma kuma duk cikin hall din ne.
Zaunawa sukayi bayan Zaynab ta gabatar da Hassy a matsayin new friend dinta. Hall din yayi shiru bakajin komai sai motsin spoon's,
_"Ah-ah-oh-oh-ah-ah oh-oh-oh I can hear you but I won't Some look for trouble while others don't There's a thousands reasons I should go about my day.And ignore your whispers, which I wish would go away, oh oh oh..._
_"You're not a voice! You're just a ringing in my ear, And if I heard you, which I don't I'm spoken for, I fear, Everyone I've ever loved is here within these walls I'm sorry,secret siren, but I'm blocking out your calls I've had my adventure, I don't need something new I'm afraid of what I'm risking if I follow you.."._
_"Into the unknown Into the unknown Into the unknown Ah ah oh oh....."_
Cak ta tsaya dayin wakar ganin duk student's sun dago sun zuba mata ido, hannunta tasa akan bakinta alamun ta manta da karfi tace "oh my gosh I'm sorry guy's,,," nan fa students suka fara dariya dasauri ta tafi wajen data saba zama duk kunya yakamata..
Kallon Zaynab Hassy tayi tace "to ita kuma wannan wace? Gaskiya wanann school din taku akwai students kala kala."
"Sunanta Fatima Salis Muhammad amma anfi kiranta da Basma,Kinga duk school din nan babu wanda yakaita iya waka kuma kinsan me wakokin ma irin na cartoons," kasa kasa tayi da murya tace "kuma batada friends ko daya."
Dariya sosai Hassy takeyi tace "cartoon kuma? Yanzun wannan katuwar ce take kallon cartoon?" Cigaba tayi da cin abincin sannan tadago "nibansan mezata fahimta a cartoon ba saikace wata yarinya."
dariya Zaynab tayi tace "kedai naga alamun babu wanda zai birgeki a school din."
Bayan sunkoma hostel nan fa students kowa ta shiga harkokinta masu wanki nayi masu kitso nayi..
~*
Cikin sauri take shiryawa saboda tayi late nan tahau tattara books din ta dasu cleaners pencils tana zubawa a bag dinta,da sauri ta fito jitayi tayi karo da mutum duk paper's din dake hannunta sun zube a kasa tsugunnawa tayi tafara tattarasu itama Hassy tayata tafarayi sannan tace "I’m so sorry ki hakuri wallahi ban kula dake ba ina sauri nayi late ne" smile tayi tace "babu komai" ci gaba da tafiya tayi.
Da sauri ta karasa kusa da ita tace "amma bantaba ganinki ba ke new comer ce koh?"
"Eh ranan friday nazo," hannu ta mika mata tace "If you don’t mind inason ki zama kawata saboda duk school din nan banda kawa,They said I am ugly,freak,talkative, but I'm not,I love making new friends, I love talking to new people, I don't know why people's don't like me!" tace a hankali
Hassy kuwa a ranta tace because you are talkative...
amma a fili tace "babu komi karki damu" murmishi tayi tace "nagode sosai kuma naji dadi saboda wannan shine karon..." Saurin katseta tayi tace "babu komai."
Shiru sukayi sukaci gaba da tafiya duk inda suka wuce saikaji ana