Showing 9001 words to 12000 words out of 30186 words
Chapter 4 - Wani Gari Horror Novel [www.arewahausanovels.com.ng]
gabansu sukayi hakan yakara fusata Merapati her voice was full of anger "You stop fucking eating and talks to me" said Merapati angrily. Dagowa Hassy tayi calmly tace"What do you want me to say"
Wani kallon banza tayi mata "kinfi kowa sanin abinda zakice"
Cigaba tayi da cin breakfast dinta hankali kwance ganin hakan yasa Merapati mikewa taje ta zubar da abincin.. Hassy,Basma da mamaki suke kallonta...
Basma tace "Mekikeyi hakan? why are you acting stupid have you lost your mind?"
Hannu ta daga mata "you shut up! I am not talking to you...Maida kallon ta tayi kan Hassy taci gaba da cewa "this is all your fucking faults! tun farko dabakisa sunana a masu zuwa excursion ba da yanzun ina...." Saurin katseta Hassy tayi "naji laifina ne danasa sunanki a list din zuwa excursion,amma ke meyasa kikace dole zaki biyo ni?kawai don muna sharing tent daya? I didn't force you to come along with me,remember that you are the one who insisted to come,Stop blaming me..Stop acting stupid,stop embarrassing yourself for Pete’s sake Mega" Sosai suke sa insa tsakanin su ganin hakan yasa Basma shiga tsakaninsu janye Merapati tayi itakuma Hassy cikin bacin rai ta fice daga dakin...
Tafiya takeyi saidai ita kanta batasan inda zatajeba tunda basu san kowa ba iyakan su cikin school cigaba tayi da tafiya harsaida tayi nisa da Hotel din dasuka sauka, sam hankalinta baya jikinta tayi zurfi a tunani wanda hakan yasa harta iso kan titi amma bata lura ba,, abu daya taji karar mota saikuma taganta a kasa dishi dishi take ganin mutanen da suka zagayetah saikuma idonta ya rufe gaba daya.
*~
A hankali ta bude idanunta bin dakin take da kallo cikin seconds komai yadawo mata bin jikinta tafarayi da kallo Hamdala tayi ganin bata wani ji ciwo ba kawai kafantane shima ciwon ba sosai ba.
Daidai lokacin aka bude dakin,Doctor ne agaba saikuma wata matashiyar budurwa abayanshi cikin Al'ajabi take kallonta A fili tace "Merapati? Ya akayi kikasan ina nan?"
Bin bayansu suke da kallo saboda duk a tunanin su da wata take magana saidai basuga kowa ba Doctor ne ya duba jikinta "babu wata matsala anjima zan iya sallamanta" godiya tayi masa bayan ta zauna a gefen ta sannu tayi mata sannan ta mika mata hannu tace sunana "Sheenaz kefah mene sunanki? I'm so sorry about what happened earlier wallahi ina sauri ne hankalina bai kai kanki ba gashi..." Smile Hassy tayi "babu komi karki damu tunda banji wani ciwo sosai ba" godiya tayi mata sannan tace zataje tadawo kafin a sallameta harta fita saikuma tadawo ta kalleta "Amma baki fadamin sunankiba?" Her voice was low tace "call me Hassy,Amma bama saikin dawo ba tunda banji wani ciwo ba" kanta ta girgiza "don’t worry I will be back later" daga haka ta fice daga dakin.. A fili Hassy tace "Drama Queen let's see who is gonna win this game..."
4:30pm
Doctor ne ya shigo bayan ya sallameta ya hada mata sauran medicines din da zatayi amfani dasu a karaman leda "Madam tana waje tana jiranki”.. Smile tayi batace komai ba yakira nurse yace su rakata.
Lokacin da suka fito daga hospital din tana tsaye jikin wata mota ga securities nan masu yawa, sannan duk cars din sunan Sheenaz ne a jiki saikuma numbers 1to12
gani tayi an bude mata wata hadaddiyar mota shiga tayi itama Hassy aka bude mata dayan gefen nan fa suka fara tafiya duk inda suka wuce saidai kaga mutane suna basu hanya, Sheenaz ta dubi Hassy "inane gidanku? Nasan yanzun hankalin parent's dinki yatashi shiyasa nikeson maidake gida da kaina nakuma yi musu bayanin abinda yafaru," Smile tayi aranta tana cewa "let’s begin the game now"
Cikin sanyin murya tace "ni bakuwa ce bansan kowa ba sannan kuma inda nasauka yanzu bazan iya ganewa ba" kallon tsab tayi mata "okay no worries zamuje gidan mu dake idan yaso gobe saimu san abinyi.."
Lokacin da suka isa gidan Ma Shaa Allah Hassy tace saboda kyau da tsaruwar gidan ga maids nan kala kala kuma kowanne sanye da uniform amma different colors hatta masu bama flowers ruwa uniform dinsu daban ne hakika mamallakin gidan yakasance hamshakin mai kudi Hassy bata gama mamaki ba saida suka shiga Apartment din Sheenaz komi na ciki yanada tsada kallonta tayi tace ta saki jikinta tamkar tana gidansu wanka tace taje tayi shi kanshi bathroom din duniya ce ya hadu iyakan haduwa bayan ta fito lotion kawai tasa sai powder wardrobe ta bude mata ga kuma walk in closet su kansu kayan expensive ne masu tsada infact komi nata expensive ne tundaga kan inner wears zuwa su bangles _(lol komi dai some times im not good at explanation😂)_.
Itadai Hassy mamaki takeyi ashe dama Merapati tana sane ashe anan garin take amma shine take nunawa batada kowa?to meyasa batason su san anan garin take?
Saidai babu wanda zai bata answer din nan.
A cikin kwanan dayan da sukayi Hassy tagane cewa Merapati tanada kirki sosai take maganganun Zaynab suka dawo mata gaskiyane Merapati sam batada girman kai.
Washe gari bayan sungama breakfast sunyi wanka Sheenaz tace ta shirya ta maidata gida.
Smile tayi tace saidai hotel din dana sauka.
Sunan Hotel din tafada mata dariya tayi tace ainasan hotel din Hassy aranta tace aidole kisani..
Bayan sun isa hotel din kuma daidai lokacin Basma ta leko window din in shock take kallon su Hassy fitowa sukayi daga motan basu wani dade suna magana ba sannan ta bata Card dinta takuma ce zata kawo mata ziyara idan tasamu lokaci wata karamar bag ta bata godiya tayi mata sannan suka tafi.
Basma takasa zama ta kasa tsayawa sai zuwa take tana dawowa gaba daya kanta ya kulle da abinda idanunta suka hango mata "amma tayaya? Tayaya hakan zai kasance alhalin ga Merapati kwance akan gado tana bacci?"
Hassy ce ta shigo dakin kallo daya tayima Basma ta dauke kanta saboda haushin su takeji gaba daya saidai ganin yanda Basma take cikin damuwa hakan yasa komai ya wuce "Basma lafiya kike kuwa?"
Girgiza kanta ta shiga yi "I’m not okay, Inaji ajikina wani abu yafaru tayaya hakan zai kasance yanzun fah naganki tareda Merapati?"
Smile Hassy tayi "karki wani damu so take mu shirya shiyas...." Cak ta tsaya da maganan ganin Merapati kwance akan bed itama Hassy a zuwa yanzun tagama yadda akwai abinda yafaru kokuma akwai abinda yake kan faruwa kallon Basma tayi "You are right things are strange,something is going on,Something really bad is happening!!!."
Daidai lokacin Merapati ta bude idonta fess ta saukesu akan su Basma maganan Hassy taji na karshe cikin sanyin murya tace "what's wrong? What is going on?"
Basma look into her eyes and said "We are in a different world...."
In shock suke kallonta Hassy tace "I dont understand! What do you mean?"
Basma tace "You know what I'm talking about, we are in a different world,a different dimension, a parallel world..."
Thank You For Reading My Story.!!!
#Share
#Follow
#Comment
Well I’m not uploading this on my wattpad account,buh may be soon I will change my mind hehehehe...
[27/01, 4:05 pm] Ablerh Authoress: Title: WANI GARI (The beginning of a new world)
Description: What happens when you somehow end up in a "New world? And what does it feel like to suddenly be a stranger in the world you thought you knew?
Merapati Hassy And Basma, both students one day a gate Into a different dimension opens to them as they find themselves in a different world,a world where mysteries and enchanted magic happens...How will they get home? What will happen to these girls along the way? Will they even be able to survive being in a world that is completely different from their own?
Tags #dimension#parallelworld#zombiesapocalypses#disappearance#journey#vampires#wonderland#magic#cursed#doppelgänger
~*
Episode 7: Doppelgänger
Kallonta suke saboda sam basu gane abinda take nufi ba Merapati ce ta mike daga kwancen datake zama tayi sosai ta fuskanci Basma tace "Bangane abinda kike nufi ba shin ko zaki kara yimin bayani yanda zanfi ganewa na tabbatar itama Hassy tana cikin rudani kamar yadda nima nike ciki ayanzun haka."
Zama tayi bayan itama Hassy ta zauna yazama cewa Merapati tana tsakiyar su, Kallon su Hassy tayi ta sauke ajiyan zuciya "gaskiya ne nasani zakuyi mamakin abinda nafada nikaina banyadda ba harsaida nayi tunani akan hakan, Tun bayan dawowar mu daga excursion abubuwa suka sanja nafarko yanda kowa yake mana kallon sabon halitta gashi wanda muka sani nunawa sukeyi basu san mu ba,Abin mamaki a yan zuwa excursion babu su Najlah amma kuma a wannan duniyar akwai su to idan ba tare mukaje dasu ya akayi muka dawo taredasu? Bama wannan ba ita kanta Principal din ba itane tamu ba sannan kuma vice principal dinmu namiji ne amma ita kuma wannan mace ce,kunsani nasani mune farkon zuwa school din amma abin mamaki kwata kwata babu sunan mu a cikin kaf students din tunda aka bude school din." Basma ta dago ta kallesu "Ina fatan kuna gane bayanin da nike muku?"
Kansu kawai suka daga saboda suma sun fara yadda da abinda take fada musu. "Sannan Zaynab close friend din Hassy ce amma ta nuna bama ta taba ganintaba. Do you know why I believe that we are in a different world?" Basma asked them.
A hankali suka girgiza kai.
"Well let me explain it..The spelling of the school.." In shock suke kallonta Merapati tace "Mekike nufi? aini wannan ban daukeshi komi ba saboda zata iya kasantuwa an sanja sunan kafin mudawo." Basma tace "sam ba haka bane ba sunan school din mu _*YAMAN SCIENCE ACADEMIC*._
nan kuma sunan makarantar su *_YAMAN SCIENCE ACADEMY._*
"Instead of IC sai sukayi amfani da Y. sannan idan kika kalli symbol din school yadade bazai yiwu ace daga kwana biyar din da bama nan ba aka sanja ba, sannan kudin da muke amfani dashi su anan bada irinsa suke amfani ba infact bama su taba ganin kudin ba,bakwa mamakin yadda kowa yake waya amma mu namu phones din gaba daya babu network? Sannan duk numbers din da muke kira basa zuwa..." nan taci gaba da kawo musu misali kala kala Kallon Merapati tayi tace "saikuma gashi dazun mun ganki... Hassy hartaje gidanku ta kwana" nan tabata labarin duk abinda yafaru.
"Gidanmu?" Merapati ta maimata a fili taci gaba da "cewa gaskiya ba gidan mu bane ba saboda ni ba a wannan state din nike ba,tayaya zakuce kun ganni? Hmm Basma naga alama sokike kiyi wasa da hankalina kindauka kowa irin kine? Okay now I understand everything,saboda kina kallon cartoons shiyasa kikeson hada wata drama anan lemme tell you one thing,I will never ever believed you so please stop it stop this nonsense...." Tana gama fadar hakan ta shige bathroom.
Binta kawai suke da kallo, Hassy tace "ni mamaki take bani tayita abu kamar wata yarinya she’s really annoying"
Sai kuma ta kalli Basma "I’m still thinking how we ended up here,nifa nafi tunanin wannan water fall din da muka shiga ne, kintuno wannan circle din da muka gani? May be it was a gate to another world..."
Ita sam ta manta da wannan waterfalls din tun lokacin da suka shiga ciki komai ya sanja "you are right Hassy ta nan muka zo wannan duniyar wadda bamusan ta yanda zamu iya komawa ba asalin duniyar mu."
Tundaga ranan basu kara zancen ba Hassy tacewa Basma tabar zancen duk da cewa itama Hassy ta yadda daduk abinda Basma tace kuma taga sauye sauye a garin yanzun dai hanyan dazasu sa Merapati ta yadda suke nema saidai basu san ta ina zasu fara ba.
Dama basu da matsalan food da duk wani abu da suke bukata.
Basma tace "Hassy nikam ina jakar da Sheenaz ta baki?
Ita gaba daya ma ta manta da ita mikewa tayi ta dauko bag din kudi ne masu yawan gaske sai perfumes masu kamshi saikuma wani karamin card shikuma phone number ne a jiki.
Murmishi Basma takeyi Hassy kam kawai tsayawa tayi tana kallonta tace mene?
Basma tace "ina tunanin lokaci yayi da Merapati zata yadda cewa muna wata duniya daban ne..."
Hassy batace komai ba tazauna akan sofa bayan ta maida hanklinta kan Basma dama Merapati tana dayan bedroom din.
Phone number din jiki Basma takira bata bata dade tana ringing ba aka daga cikin sanyin murya take answer duk maganan da Basma take fada mata bayan sunyi sallama ta kalli Hassy tace ta yadda yanzun saimu san yanda zamuyi musa Merapati zuwa wajen domin su hadu da Sheenaz.
"Please don't say no..." Said Basma cutely wanda tundazun takeson Merapati ta yadda domin zuwa su hadu da wani dagowa tayi "nifa ba kin zuwa nayi ba kawai bansan mutum ba naje mu hadu dashi?" Hassy kam tana gefe ayanzun batason yin magana saboda indai tayi komi ya lalace cuz kwana biyun nan bawani shiri sukeyi da Merapati ba gani takeyi girman kanta yayi yawa bangaren Merapati ma kallon haka take yima Hassy (LMAO).
Kanta ta dafe "Oh Allah kekam Basma idan kikasa mutum a gaba saikin sashi yayi abinda baiyi niya ba shikenan zanje." "Yay thank you sis" hugging din ta tayi taci gaba da cewa "ki shirya anjima za a zo daukan ki"
Bayan tagama shirinta babu wanda zai kalleta yace ba Sheenaz bace ba saboda komi na jikinta yayi daidai dama Merapati akwai iya daukan wanka tana fitowa Basma tace "wow slay queen kinganki kuwa? you love adorable baby"
Smile tayi in a low voice she said "Thank you darl".
Batafi 10mns da zama ba telephone din room din tayi kara dagawa Basma tayi "okay tana zuwa" sai tayi hang up call din.
Lokacin data fito Manager din yana tsaye cikin ladabi yake gaida ita sannan ya bude mata car ta shiga bayan yafadama driver din inda zai kaita wato _*Golden Gate Park.*_
Wajen ba karamin birge Merapati yayi ba,yahadu sosai VIP waje aka kaita bata dade da zama ba wani kyakkyawan saurayi yakaraso wajen, zama yayi adaya daga cikin kujerun amma ko kallonshi Merapati batayi ba saboda bata sanshi ba yau ne rana tafarko data fara ganin sa.
Sallama yayi mata amsawa tayi saboda tasan muhimmancin hakan.
Cikin kulawa yake mata magana amma ita duk jin ta takeyi a takure saboda bata sanshi ba shikuma a yanda yake mata kamar yasanta,Yanzun ma cewa yayi "You look beautiful,in blue the color really suits you darl."
Dagowa tayi cikin takura dakuma gajiya da maganganunsa tace "What do you mean? Do I know you?"
Smile yayi dama yasaba yawanci indai sukayi fada da ita haka take yimasa she always treats him like that every time when they had fighting..
"Look darl I'm sorry I'm sorry about last night"
Mikewa kawai tayi don ita abin nashi yafara bata tsoro shikam da mamaki yake binta what's wrong with her? She is being really weird today.....
Merapati bata wani dade tana tafiya daga can gefenta tafara jin sautin dariya hakan taji tanason ganin mai dariya din saboda saitaji tamkar ita da kanta keyin dariyan saboda yanayin da komai irin natane sak juyawa tayi she froze in an instant,Her heart was beating fast she felt paralyzed as she stared the girl....It was her.... Merapati...Cikin tsantsar mamaki take kallon kanta amma tasan ba itane ba tunda ita gata nan a tsaye...but how could that be? and how can it be possible.?
Saidai babu mai bata answer cikin second's maganganun Basma suka dawo mata a fili tace "Basma? This means that she was telling the truth?"
Da sauri tafice daga park din bayan ta rufe fuskanta da gefen veil dinta saboda batason a ganta komi zai iya faruwa a wajen..
Driver yana ganinta ya bude mata mota bayan tashiga ya rufe yaja suka tafi.
Ko a cikin motan ma babu abinda datakeyi sai tunani dakuma auna duk wasu abubuwa dasuka faru tun bayan dawowan su daga excursion...Ashe shiyasa kowa yake girmamata? Sai yanzu tagane dalilin dayasa Manager din hotel ya yadda su zauna batareda da sun biya ko naira daya ba...babu tantama wannan saurayin dayazo wajenta yayi tunanin itane...yazama dole taci gaba da boye kanta indai har tanason suci gaba da zama a hotel din saboda ita kanta batasan inda zasuje ba suna da enough money amma kuma yatashi a banza tunda a wannan duniyar sam basa amfani dashi.
Bata bari ya kashe motan ba tayi saurin fita kallo daya zakayi mata kagane cewa tana cikin damuwa sosai...da sauri sauri take hawa stairs din saboda a ganinta bazata iya hawa elevator ba.
Basma Hassy zaune suna duba abu cikin phone din Basma, Merapati ta shigo kallo daya tayi musu take kunyan Basma yakamata saboda yanda ta fada mata maganganu a lokacin.
Mikewa sukayi a tare Hassy tace "lafiya naganki a haka?"
Basma ta matso ta kamata bayanta zaunar da ita sannan ta zuba mata ruwa a cup ta mika mata amsa tayi saida tasha rabi ta ajiye cup din a gefe kallon Basma tayi her voice is so slow "I’m so sorry Basma,,at first I don’t trust you buh now I agree with you! we are in a different world." In shock suke kallonta "What do you mean?" Hassy asked as she took a seat next to her....
Merapati looked at her "Um I mean I saw myself, amma kuma bani bace ba but it was me"
Gaba daya shiru sukayi saboda sun tabbata cewa Merapati taga Sheenaz.
Thank You For Reading My Story!!!
@NM__🦋♥️
[27/01, 4:05 pm] Ablerh Authoress: Title: WANI GARI (The beginning of a new world)
Description: What happens when you somehow end up in a "New world? And what does it feel like to suddenly be a stranger in the world you thought you knew?
Merapati Hassy And Basma, both students one day a gate Into a different dimension opens to them as they find themselves in a different world,a world where mysteries and enchanted magic happens...How will they get home? What will happen to these girls along the way? Will they even be able to survive being in a world that is completely different from their own?
Tags #dimension#parallelworld#zombiesapocalypses#disappearance#journey#vampires#wonderland#magic#cursed#doppelgänger
~*
Episode 8: Apocalypse
For more information contact this number 08084078727...feel free to message me I’ll reply ASAP thanks all "sending hearts"
All the Characters place's event's in this story was all drawn from my imagination and are not based on any real life event's.
Dedicated To Merapati♾
***
LastFreePage!!
~*
Bangaren su Ruky kuwa washe gari hankalin su ba karamin tashi yayi ba ganin cewa basuga su Hassy Merapati Da Basma ba, nan suka yanke shawaran zuwa cikin dajin domin su dabasu wataqilan suna can