Showing 15001 words to 18000 words out of 30186 words
Chapter 6 - Wani Gari Horror Novel [www.arewahausanovels.com.ng]
Itama kallonsu tayi a hankali taci gaba da cewa "kuje niba yanzun zan koma ba." Wani banzan kallo Merapati tayi mata Basma tace "what the actual fuck! What do you mean?Anya kina cikin hankalinki kuwa Hassy? Kaman yaya ba yanzu zaki koma gida ba?” Hannu ta daga mata "dakata malama ba zai yiwu kisani a gaba kina fadar maganganu son ranki ba saboda niba yar ki bace ba kuma cewa nayi nibazan biku ba kokinji nace kiji rani?" ta karasa maganar cikeda masifa.
Merapati ta kalleta "kamar ya bazaki bimu ba? Akan wani dalili kenan?"
Dagowa tayi "saboda haryanzun banga irin abubuwan mamakin da na ke son gani ba, banga wani abin mamaki ba wanda zan iya bada labarin sa ba....nasan yanzu idan nakoma iyaka ince naga wata alkarya mutanen cikinta suna rayuwa tamkar yanda muke rayuwa saidai basa amfani da irin kudin mu sannan kuma naga mai......." "shut the fuck up! are you out of your fucking mind?duk irin abubuwan da muka gani acan bai baki mamaki ba? Anya lafiyanki kuwa?" Merapati ta katseta ranta a matukar bace.
Hassy kam ranta yabaci itama cikin bacin rai take magana "Mega Aura Pangesti bance dole dole saikin biyo ni ba kuma ra’ayina kenan bazan koma gida ba, haryanzun bangama ganin abubuwan mamakin da nikeson gani ba wanda kullum nike mafarkin su,and alamu ya nuna cewa bakisan abubuwan mamaki ba,kutafi kawai aina san hanya..." Basma matsowa kusa da ita tayi cikin sanyin murya take mata magana amma sam taki saurarenta... Cigaba tayi da cewa "Nifah babu wanda zai sani tafiya nafada muku haryanzun banga abubuwan mamakin da nikeson gani ba..just fucking go, I know how to get back home" she shouts at them.
Ganin bazata yadda ba yasa Basma kallon Merapati tace saidai ta tafi amma ita zata tsaya a wajen Hassy bazata taba barin ta ita kadai ba...Baki bude take kallonsu tsaki tayi tace "shikenan kuyi duk yadda zakuyi don kunga ina biye muku shiyasa..." bag dinta ta dauka sannan tafara tafiya ganin hakan yasa Basma kamo hannunta kallo daya zakayi mata kagane cewa tana cikin damuwa sosai kanta take girgiza wa a hankali ga hawaye yana zuba ganin hakan yasa jikin Merapati sanyi kamo hannunta tayi sannan tafara goge mata hawayen....Murmishi ta kakaro tace "shikenan kibar kuka zanbi ki amma wannan shine last dazan kara biyema wancan shashashar yarinyar..." Takarasa maganan tana hararar Hassy..Itakam bakinta ta tabe sannan ta daga kafada alamun she don't give a damn.....
Direct Kofar Arewa suka nufa....Bayan sun lalubo key din Basma ta bude take kofan tafara budewa a hankali shiga sukayi suna gama shiga kofar takoma ta kulle kanta wanda idan mutum bai saniba zaiyi tunanin babu wata alamar kofa a wajen.....
Kofar tana gama kullewa take wajen yazama fari fat ga snow suna zuba saidaga can gaban su wata kofa ce itama fara tass...Batareda da shakkar komi ba Hassy taje wajen kofar hannunta tasa ta bude kofar....Budewa take a hankali har tagama bude kanta shiga tayi nan suma su Merapati suka bi bayanta....
Da wata irin murya wanda bazasu iya tantancewa ba aka fara magana wanda har saida suka saka hannunsu akan kunnensu saboda tsabar rashin dadin muryan...
Ga abinda muryan ke cewa:
"Καλώς ήλθατε στον κόσμο της μαγείας και του θαύματος...(Kalós ílthate ston kósmo tis mageías kai tou thávmatos...)"
"(Its greek means, Welcome to the world of magic and wonder....)"
@NM__🦋♥️
[27/01, 4:05 pm] Ablerh Authoress: Title: WANI GARI (The beginning of a new world)
Description: What happens when you somehow end up in a "New world? And what does it feel like to suddenly be a stranger in the world you thought you knew?
Merapati Hassy And Basma, both students one day a gate Into a different dimension opens to them as they find themselves in a different world,a world where mysteries and enchanted magic happens...How will they get home? What will happen to these girls along the way? Will they even be able to survive being in a world that is completely different from their own?
Tags #dimension#parallelworld#zombiesapocalypses#disappearance#journey#vampires#wonderland#magic#cursed#doppelgänger
~*
Episode 10: A New World.
Kofar tana gama kullewa take wajen yazama fari fat ga snow suna zuba saidaga can gaban su wata kofa ce itama fara tass...Batareda da shakkar komi ba Hassy taje wajen kofar hannunta tasa ta bude kofar....Budewa take a hankali har tagama bude kanta shiga tayi nan suma su Merapati suka bi bayanta....
Da wata irin murya wanda bazasu iya tantancewa ba aka fara magana wanda har saida suka saka hannunsu akan kunnensu saboda tsabar rashin dadin muryan...
Ga abinda muryan ke cewa:
"Καλώς ήλθατε στον κόσμο της μαγείας και του θαύματος...(Kalós ílthate ston kósmo tis mageías kai tou thávmatos...)"
"(Its greek means, Welcome to the world of magic and wonder....)"
Muryan tana gama fadar hakan wata irin guguwa mai karfin gaske ta fito nan take tafarayin sama dasu gaba dayan su ihu sukeyi saboda yanda guguwan take juyi dasu...Cigaba sukayi dajin muryoyin kala daban daban wanda sam basa gane abinda ake cewa.....Daidai lokacin komi yadawo normal...A matukar galabaice suka fado kasan wajen. A tare suka bude idonsu mikewa sukayi suna tattara kayansu bayan sun gama tsab nan suka fara bin wajen da kallo manya manyan duwatsu ne saikuma daga can gefe babban kogi ne amma wajen gaba daya snow ne ga snow flakes sunata zubowa amma kuma basajin sanyinta hakan ya tabbatar musu da cewa wannan duniyar tasha banban datasu Sheenaz...saidaga can gefe guda wani katon dutse ne wanda duk yafi sauran girma da tsawo....Saikuma kananun bishiyu masu kyau amma jikinsu duk snow ta rufe su hakan saiya kara musu kyau gakuma wasu red roses nan kasan kowace bishiya amma su jikinsu babu snow saima wani irin kyalli dake fitowa daga jikinsu a fili Basma tace "wow this place is very beautiful,,wonderful and amazing....." Gaba tafarayi nan tafara taba bishiyan gabanta..Kuma atake suka fara jiyo wani irin kalar gurnani... Wasu wolf ne suka fara fitowa ta cikin wannan katon dutse din ganin hakan yasa su Merapati hadewa a waje daya ja da baya sukeyi kuma abin mamaki duk inda suka taka saidai kaga sahun takalmin su ya goge tamkar babu wanda yataba taka wajen tsayawa sukayi saboda bayansu babu komi sai katon kogin nan, gashi wolf din kallo daya zakayi musu kagane cewa yunwa sukeji...Basma tace "mene mafita yanzun?" juyawa tayi ta kalli ruwan kogin shikanshi indai mutum yafada bazai rayu ba saboda wasu irin manya manyan kifaye ne a ciki.... Wata daga cikin wolf din ce tayo tsalle da nufin cinye Hassy saida tabari tazo dab da ita sannan tayi gefe guda ita kuma wolf din tafada cikin kogin hankulan su take yakara yatashi ganin yanda wasu kananun kifaye suka zagayeta kafin cikar minti daya harsun cinye ta...duk da cewa kananun kifaye ne amma sunfi manyan hadari su atake suke hallaka mutum dakuma duk abinda yafada cikin kogin...Basu gama tunanin mafita ba nan take wajen yafara wata irin girgiza tamkar za ayi girgizan kasa...Su kansu kananun wolf din neman mabuya sukeyi ganin hakan yasa su Merapati mamaki tabbas akwai wani abu wanda yafi wadannan wolf din hadari tunda gashi suma gudu sukeyi domin tsira da rayuwansu....Wannan katon dutsen ne yayi girgiza take yakoma wata irin katuwar wolf saikuma wasu kanana guda biyu suka fito Tunda suke basu taba ganin wolf mai irin girman wannan ba. Kallonsu farayi kuma daga irin kallon datake musu suka gane cewa da wahala idan za su tsira da rayuwansu...A yanzun sun riga dasun gama tabbatarwa mutuwa zasuyi...nan da nan nadama tazowa Hassy ina ma ace batazo nan ba inama ace zata iya maida lokaci da binsu Merapati zatayi sukoma gida..yanzun shikenan baza ta kara ganin Abbantaba? Yanzun shikenan baza ta kara ganin mom dinta ba Allah sarki Khady...sosai take nadama kallonsu Basma tayi cikin sanyin jiki take magana suma ganin hakan yasa jikinsu jin sanyi hugging dinta sukayi dukansu....A hankali tace "I'm so sorry! It’s all my fault.." Wolf dince tafarayo kasa da kanta sun riga dasun cire ran zasu sake rayuwa kuma suna ganin cewa bazasu taba komawa gida ba daidai lokacin wata tsuntsuwa(eagle)
Ta bayyana a kusa da wolf din a hankali kasar wajen tafara girgiza....Suddenly the girl with the cape as red as blood appeared in front of them....Her voice is completely different, she look at the wolf and said "μην τους πληγώσεις (min tous pligóseis)"
Tana gama fadar hakan wolf din takoma dutsen suma sauran duk suka bace Juyowa tayi tana kallon su "mekukazo yi nan? Mene dalilinku na shigowa wannan duniyar tamu mai hadarin gaske?shin bakwa tsoron wani abu yasameku?" shiru sukayi saboda basuda amsar bata "follow me" Kawai tace saikuma tafara tafiya akan Iska..... Ganin hakan yasa su daukan bags dinsu suka fara bin bayanta saidai tsayawa sukayi ganin kogin gabansu kuma babu wata hanya da mutum zai iya bi dole saita cikin kogin itama Juyowa tayi ganin sun tsaya dafe kanta tayi "oops sorry" saikuma tafadi wasu magic words...Dagowa tayi tace "kubiyoni...ta cikin kogin babu abinda zai faru daku." Hassy ce tafara sauke kafanta a kan kogin saidai ga mamakinsu Basma maimakon tafada cikin kogin saigani sukayi tana tafiya akan kogin tamkar akan kasa take tafiya....Wani farin ciki taji kobabu komai taga babban abin Mamaki wanda yafaru da ita...Bin bayanta sukayi saida sukayi tafiya mai Nisan gaske sannan suka iso cikin wani daji... Daji ne mai kyau ga bishiyu kala daban daban wadda ko wace bishiya tana motsi Sosai suke Al'amura tamkar yadda mutane sukeyi kuma duk lokacin dasukazo dab dasu saidai kaga suna bude masu hanya su Basma suna wucewa..
A jikin wata bishiya yarinyar ta tsaya ganin hakan yasa su Merapati tsayawa....Bin bishiyar suke da kallo idonsu ya sauka akan wata karamar kofa wanda ko mage bazai iya shiga ba amma ga mamakinsu sai yarinyar tace su shiga ta nan dariya suka fara mata Basma hada faduwa akasa saboda dariya Hassy tace "to wannan kofar ko mage bazai iya shiga ba bare kuma mutum." Merapati tace "sotake ta raina mana hankali kawai amma tayaya mutum zai iya shiga nan ai wannan gidan dana fairies yayi kama." Kanta kawai ta gyada tace "idan kungama shirmen na tabbata dakanku za ku shigo, well I will wait for you when you are done with your childishness" tana gama fadar hakan ta shige kofar...sudai su Basma bazasuce tayaya kokuma yaya akayi ta shiga ba tamkar walkiya haka ta bace bat... Zama sukayi akasan bishiyar gashi garin yafara duhu...Basu dade da zama ba suka fara jiyo wani irin takun sawaye tamkar dajin gaba daya zai rusa..Komai na cikin dajin girgiza yakeyi ga gurnanin yana kara kusanto su....Cikin kankanin lokaci suka fara hango wani irin duhu ya mamaye sararin samaniya, yana kusanto inda suke...mutum daga nesa zaiyi tunanin duwatsu ne manya amma saika kura ido zaka gane cewa wasu irin Giants ne masu tsananin muni,tsawo da girma, kuma duk abinda ke gabansu saidai kaga sunyi masa loma daya duk girman abun kuwa nan take tsoro ya kama zuciyoyinsu basu gama shiga tashin hankali ba saida sukaga wani daga cikin giants din ya nufo inda suke saboda yaji kamshin su....ai da wani irin gudu suka mike atare suke kokarin shiga karamar kofan duk da a tunanin su tayi musu kadan amma tamkar sun shiga cikin iska haka sukaji su domin kuwa lokacin da suka matso dab da kofan ji sukayi anyi sama dasu nan suka tsinci kansu a wani hadadden gida..Mai kyau da tsaruwa....Yarinyar tana zaune akan wani katon dinning table wanda manya manyan kujerun zinare guda goma sha biyu sukayima kawanya sannan ga abinci kala kala a jere akan table din sannan ga kyawawan yammata suna mata hidima dukansu Juyowa sukayi suna kallon su Hassy saboda yanda suka fado gidan tamkar jefo su akayi atare sukayo kansu take fuskan su ta sanja color daga ta mutane masu kyau zuwata munanan tsoffin aljanu gawasu irin hakora masu girma a bakinsu gaba daya jikinsu ya yamutse babu kyan gani...Hannayen su farce ne masu tsayin gaske kowaccen su tanada kusumbi wanda hakan yasa basa iya dagowa sosai saikuma gashin kansu duk babu baifi guda goma goma ba shima fari ne fat kuma a rarrabe suke wanda hakan yakara musu muni ainun....Kansu Merapati sukayi gashi suna fitar dawani sauti mai ban tsoro take idanunsu yakoma fari...Mikewa sukayi ganin duk sun zagayesu kallo daya zakayi musu kagane cewa akodayaushe zasu iya afka musu...Da murya daban daban take cewa "άφησέ τους (áfisé tous) leave them..."
Take suka koma siffar mutane kyawawa, durkusan da kansu sukayi alamun girmamawa takowa take harta iso kusa dasu Hassy juyawa tayi ta kalli yammatan tace "su din bakin mune kubasu kulawa tamkar yadda zaku kula dani saboda sunada muhimmanci a rayuwata kuma ta sanadin sune zansamu nacika babban burin da nikeson cikawa." Nan wasu daban sukazo suka amsa bag's dinsu...Sannan aka zaunar dasu a babban dinning table din aka cika gabansu da kayan ciye ciye da kayan shaye2...yawunsu ya tsinke saboda abincine irin na alfarma wanda wani ma basu taba gani ba sosai sukaci suka sha..Sannan tace akaisu su huta suyi wanka abasu kaya masu kyau su sanya....
Baki bude suke bin wajen da kallo... Karamin kogi ne mai kyau da haske amma kuma hawa hawa ne kuma kowani ruwan ciki kalarsa daban ne duk lokacin da ruwan yayi motsi saidai kaga color din wajen yana sanjawa...ga furanni kala kala awajen sannan akwai wasu birds sune suke cirema mutum kaya kuma su dauko masa towel sannan sune zasu tayaka wanka..."Wow " Hassy tace tana shigewa gaba don su Merapati suna tsaye suna ganin abin mamaki ko a mafarki basu taba ganin irin hakan ba, Basma jumps for joy and say "wow just wow...this place is very beautiful and magical... I love itttt" Daya daga cikin kogin tashiga bayan ta cire kayanta ruwan yanada kamshi sannan bashida sanyi kuma babu zafi sosai yayi..wasu birds sukaje domin tayata wankan jinta take tamkar Cinderella a yanzu hakan...
Merapati ma shiga tayi nan take ruwan yasanja color daga blue zuwa fari amma duk lokacin data motsa kafanta saidai taga ruwan wajen yakoma light blue in seconds kuma saiya koma daidai......wani murmishi tasaki aranta tana godema Hassy saboda badon ita ba bazata taba ganin wannan abin birgewan ba, kuma gefe guda tanajin haushin kanta akan cewa da tuni tayima kanta da ace bata biyo Hassy ba....
~*
*DRAKAINA: THE DRAGON KINGDOM*
Babbar masarautace wadda ta amsa sunanta saidai ba kamar sauran masarauta take ba kodaga yadda aka tsara ginin masarautar mutum zai gane cewa lalle akwai wani babban lamari acikin masarautar.... Babbar katanga ce wadda ta zagaye ilahirin garin saikuma ginin masarautar a can sama wato duk sauran gidajen a kasan masarautar suke saidai kamar yadda kowanni gida yake a kasa to ita wannan masarautar ba a kasa take ba kuma ba sama take ba wato dai tana tsakiya ne wanda duk tunanin mai tunani bazai taba ganin ta inda zai shiga ba saboda babu wata matattakalar dazatakai mutum zuwa cikin masarautar sannan kuma gaba daya garin bakin kirine duk gidajen sunyi yana duk da cewa akwai mutanen dake rayuwa a ciki...Wanda idan mutum shi bako ne zaiyi tunanin shekaru sama da dubu babu wanda ke rayuwa a garin....Kaf cikin garin masarautar ce kadai batayi komi ba.....sannan abinda zai bama mutum mamaki yadda yan garin basa amfani da hannun su wajen yin aiki duk wasu bukatu nasu da magic sukeyi sannan basa sa kaya illah kayan fata kodaddu yamutsatstsu su kansu kayan sunyi bala’in tsufa yan gidan sarauta ne kadai sukeda Ikon sa kaya masu kyau saboda karfin magic dinsu kuma hakan yasamo asaline saboda wata annoba datake damun garin tsawon shekara da shekaru......
Saikuma daga can gefe katuwar majami'a ce (temple) inda a nan babban gunki su yake mai suna *NOVA* gunkin yanada siffar dragon ne...
Kyakykyawar budurwa ce ta shigo cikin masarautar kallo daya zakayi mata ka tabbatar tana cikin tashin hankali dakuma fargaba saboda tsoron hukuncin da zata jama kanta muddin maganar data fada batayi tasiri a zuciyar Queen Drakaina ba.....
Babban kofan shiga ainahin fadar aka bude mata fada ce mai kyau da tsaruwa wanda baxan iya kwatanta muku ba komai na cikinta shima da magic yake amfani....
Kyakykyawar Budurwace zaune akan wata throne jikinta sanye da kaya na alfarma saikuma kyakykyawar crown akanta..Jin an bude kofar yasata dagowa zubama guard din ido tayi ganinsu rikeda wata yarinya alamu tayi akan su sake ta...Matsowa tayi she fell on her knees and said "vasílissa mou éftasan "my queen they've arrived.!!"
@NM__🦋♥️
[27/01, 4:05 pm] Ablerh Authoress: Title: WANI GARI (The beginning of a new world)
Description: What happens when you somehow end up in a "New world? And what does it feel like to suddenly be a stranger in the world you thought you knew?
Merapati Hassy And Basma, both students one day a gate Into a different dimension opens to them as they find themselves in a different world,a world where mysteries and enchanted magic happens...How will they get home? What will happen to these girls along the way? Will they even be able to survive being in a world that is completely different from their own?
Tags #dimension#parallelworld#zombiesapocalypses#disappearance#journey#vampires#wonderland#magic#cursed#doppelgänger
~*
Episode 11: Untold Story.
Kyakykyawar Budurwace zaune akan wata throne jikinta sanye da kaya na alfarma saikuma kyakykywar crown akanta..Jin an bude kofar yasata dagowa zubama guard din ido tayi ganinsu rikeda wata yarinya alamu tayi akan su sake ta...Matsowa tayi she fell on her knees and said "vasílissa mou éftasan, my queen they've arrived...."
Da sauri ta mike daga kan throne din kallonta take tamkar yau tafara ganinta saikuma ta zauna cikin muryanta mai dadin gaske tace "Are you sure,you're telling me the truth?"
She nods her head and say "Of course my queen,I'm telling you the truth"
Mikewa takarayi a karo na biyu..taci gaba da zagaye dakin...Juyowa tayi tace "yanzun Catrina tayaya kike ganin zansa su suyimin abinda nikeso?kin riga dakin sani cewa idan har basu taimake muba muna cikin tashin hankali tunda ko abin bautarmu ya tabbatar mana da cewa ta hanyar wadannan bakin ne zamu samu muyi maganin damuwar mu, saboda shima abin yafi karfinsa ga kuma babban tashin hankalin mu yau saura kwana goma ciff wadannan halittun su bayyana kuma kinsan illar su da hadarin su, I want to protect my peoples, my kingdom this time! I’m tired of loosing my people!!" Komawa tayi ta zauna kallo daya za kayi mata ka gane cewa tana