Showing 27001 words to 30000 words out of 60308 words
mutu kaima saika bita” da sauri likitan yayi kanta ya sake janyoshi yace “kada ka tabata kira mace ta dubata" shidai likitan baiyi mgn ba sai fita da yayi ya tambayi Mansoor asalin matsalar yayi masa bayani sannan ya kira abokiyar abokiyar aikinsa da sauri tazo tace da Abdul din ya fita zata dubata dole badon yasoba ta fice ta buda Samha ta haskata ta dubata tashin hankali dataga irin aika²r da yayi mata tayi mugun daga hankalinta ta rinqa zabga salati wayarta ta dauka ta kira wata nurse tace “maza jummai kizo emergency case ya taso wata yarinya aka kawo da alamun amarya ce wlh mijin yayi mata fata²" da sauri nurse din ta iso suka fara dubata saida sukayi mata dinki har kamu uku ta ciki data waje sannan suka sanya mata drip tare da alluran kashe zugi likitan tana sharar hawaye tace “wlh indai wannan zalincin ne a cikin aure bazan auradda yataba wannan abu ai zalinci ne dubi kyakkyawar yarinya ya sabauta mata rayuwa saikace jaki wannan I aka mayar da ita gdansa kasheta zaiyi wlh don da alamun rashin hankali a tattare dashi kwanannan akayi irin wannan case din a daren farko ya illata yarinyar kuma a dare na biyu ya sake nemanta wlh yarinyar batakai ba ya hadeta sai mutuwa tayi haba jummai wannan zalumcin yayi yawa"
Ajiyar zuciya Jummai tayi daidai lkcn da Abdul ya bude qofar ya shigo ya kalli likitocin Dr Hanisa ta doka masa harara ya kawar dakai ya matsa ya ruqo hanunta yace “sannu My Samha don Allah kada ki zargeni bansan ya akayi haka ta faru ba wlh bansan ya akayi nayi miki haka ba Samha kada ki zargeni niba mazinaci bane qaddara ce kawai ta gifta bantaba zinaba balle har nayiwa mace me daraja irinki wacce Allah ya tsare fyade kaicona kaicon rayuwata dana kasance azzalumi a gareki Allah ya Allah kada ka kashe Samha saita warke na roqi yafiyarta"
Kallonsa sukeyi da matsanancin mamaki kallonsa Dr Hasina tayi tace “wai...wai kana nufin ba mijinta bane kai Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" wani mugun kallo ya watsa Mata daya sanyata ficewa daga dakin sumsum daidai lkcn ne Rams ta shigo asibitin kuka takeyi sosai tace “ka cuceta Abdul ka cuci Samha Allah bazai barka ba duk tantirancin Samha da iskancinta ta riqe kanta ta riqe mutuncinta badon komai ba saidon ta cikawa mahaifinta alqawarin data dauka na bazata taba aikata zina ba Samha ta riqe kanta saboda tanada burin takaiwa mijinta budurcinta burinka ya cika burinka ya cika Abdul ka tabbata azzalumi ka rabata da budurcinta ka cikawa zuciyarka burinta meye ribarka don kayiwa Samha fyade Abdul Allah ya isa tsakanin Samha dakai ya tabbata Samha ba zata jewa Dr Mus'ab budurwa ba kaico Abdul kaico...."
Ta zube a gurin ta saki kuka tace “Mansoor ina wayar Samha a kira Dad a fada masa kada ta mutu..." Daga mata hanu yayi yace “aa bazata mutu ba zata warke wlh zata warke zan aureta Rahmah ni zan auri Samha don Allah kada mgnr nan ta fita mu rufeta" itadai Rahmah batace komai ba sai tashi da tayi ta matsa jikin gadon da Samha ke kwance ta riqe hanunta miqewa yayi ya fita ya zauna a waje zuciyarsa cike da zulumi lkc zuwa lkc yana share hawaye.
Sai wajen azahar sannan Samha allurar baccin ta saketa ta fara bude idonta a hankali tana qarewa dakin kallo sauke idonta tayi akan Rahmah dake kallonta tana sharar hawaye sai lkcn abubuwan da suka faru suka fara dawo Mata hanunta take qoqarin dagawa amma ta kasa sai wani kuka me sauti data saki cikin kuka tace “da gaske ne ko Rahmah da gaske ne Abdul ya kawar min da budurcina da gaske ne ya ketamin haddi innanillahi wa Innah ilaihirraji'un wayyoh Mamy wayyoh Dad Allah ka isarmin ka cuceni Abdul ban mori komai a tarayyata dakai ba sai baqin ciki Allah ya isana......."
Tana mgnr tana kuka me tsuma zuciya daidai lkcn da Abdul din ya shigo dakin ya zuba idonsa akanta cike da tsananin kunyarta kawai sai ya juya saboda qunan da zuciyarsa takeyi bazai iya jure kallon Samha ba wata muguwar kunyarta yakeji da tsoron irin kallon da zatayi masa sarai yakejin tsoron kalamanta saboda yasan bazai tabajin masu dadi ba ya cuceta cutar da har abada bayajin wani zai kumayi mata irinta ciwo da radadin abun bazai taba gogewa a ranta ba baitaba jin haushin kansa irin yau ba bau taba tsanar kansa irin yau ba ya tsani rayuwarsa a matsayinsa na azzalumi Samha ta dade tana fada masa burinta akan budurcinta yaqi yarda da ita qarshe ma harshi da kansa yake fada mata bazai aureta a matsayin budurwa ba saidai ya aureta a matsayin bazawara ashe shine azzalumin dazai karya mata quduri “Allah ya isanki Samha Allah ya saka miki me zan baki dazai goge laifina a gurinki mezan baki a matsayin fansar budurcinki.....” tabashi yaji anyi ya juyo da sauri ganin Mansoor da Khamal yasashi share hawayen idonsa Khamal yace “ya kamata ka sanarwa likitan data karbeta tayi mata wasu dabarun da ciki bazai zauna ba inajin tsoron kada rabone yasa hakan ta faru bisa jagorancin Azzaluman abokanka Ja'afar da Nasir......"
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/13, 8:51 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
*21*
Kallonsa yayi baki sake murya na rawa ya shaqeshi yace “me...me kakeso kacemin kanada masaniya akan abinda ya faru kenan?" Janye hanunsa yayi daga wuyansa yace “ita qaddara ta riga fata wlh a gabana suka shirya plan dinnan jiya ina qoqarin zuwa na sanar dakai sai babata ta kirani a waya na koma gefe ina amsa waya bayan shigowar Nasir ya kawo maka lemon da suka zuba qwayoyin qara qarfin sha'awar me suna Signature da Vigor na gama waya na biyoshi da sauri amma kafin nazo harya fito daga dakinka yana murmushi yana cewa “kiyi hqr Samha yau zakisan namijin gaske yau zakiji abinda akeji badon komai ba saidon kankaro miki da darajarki tabbas barna ce zamu hada amma wannan barnar gyara ce wannan hanyar ce kadai zaki tsarkaka daga zargin da wannan shashashan masoyin naki yake miki"
Dafe kansa yayi yana kiran “innanillahi wa Innah ilaihirraji'un" mugun juya masa kansa yakeyi yanajin wani jiri yana daukarsa ya durqushe a gurin yace “Allah kabimin haqqina kai kadai zaka fitar dania gurin yarinyar nan" yanda zuciyarsa take tafasa yasashi tashi ya shiga motarsa ya tafi gda yaje ya kwanta shi dama ba lfy ce ta isheshi ba wani zazzabi ya rufeshi yana kuka kamar qaramin yaro yanata Istigfari yana rawar sanyi yana kuka mecin rai baisan da wanne ido zai kalli Samha ba idanunsa sunyi qananu su kalli tsabar idonta suce zasu bata hqr dole ya barta tayi masa duk hukuncin da take ganin ya dace dashi.
Itakuwa Samha takurawa Rahmah tayi akan dole sai sunbar asibitin a yau takeson barin garin Katsina ta tsani garin fiye da yanda ta tsani kanta a yau Allah ya isa kuwa Abdul yashata tafi cikin tifa hakanan kan dole Rahmah taje ta kira likitan tazo ta sake dubata Dr Hasina mutuniyar kirki me kishin yan'wanta mata haka ta rinqa tattalin Samha da bata hqr harda hawayenta tana fada mata jinta takeyi kamar yarta ta cikinta daqyar ta samu ta rarrasheta amma saida tayi mata alqawarin zatabar asibitin da ita ita kuma tace “tunda kunce service kukeyi anan iyayenku baanan sukeba to saidai kubini gdana ku zauna idan kinji sauqi saiku koma gdanku" badon Samha taso ba hakanan sukabi Dr Hasina gdanta anan taci gaba da kula da Samha sosai tare da bata shawarwari musamman da ta fada Mata auranta saura wata uku.
Satinsu biyu a gdan kullum Rahmah da Aunty Hasina cikin lallashin Samha suke saboda kullum cikin kuka take tana fadawa Allah ya saka mata abinda Abdul yayi mata tsanarsa takeji aduk wata gaba ta jikinta duk sanda ta tuna barnar da yayi mata takanyi tur dashi taji dama baa rubutoshi a cikin qaddarorinta ba a cikin sati na ukune sukaso barin gdan Dr Hasina amma ta hanasu ta zaunar da ita tana tambayarta tana cewa na hango wata matsalar yata kasalarki tayi yawa ya kamata ki shirya muje a dubaki kada muyi gyaran gangar auzinawa itadai Samha bata kawo komai ba ta shirya cikin wata blue din gown tayi rolling da dankwalin duk da ramar da tayi tayi kyau sosai amma har yanzu tafiyarta bata koma normal ba Dr Hasina tace a qalla zata iya daukan wata biyu kafin ta koma daidai hakadai take dan daddaburawa.
Suna zuwa asibitin Dr Hasina ta shigar da ita Lab tace taje tayo fitsari ta kawo mata taje tayo ta kawo mata ta debi jininta ta bawa ma'aikatan Lab din suka fita suka tafi office din Dr Hasina suna shiga motar Abdul tana shigowa asibitin yayi parking yaci gaba da bincikensa kamar yanda ya saba duk wani kalar hauka saida Abdul yayishi a asibitin lkcn daya dawo Dr Hasina ta sanar dashi iyayen Samha sunzo sun tafi da ita a lkcn shaqer Dr Hasina yayi yace “kika barta akanme zaki bari su tafi da ita ban nemi yafiyarta ba ban nemi afuwarta ba sannan ban fada mata sirrin zuciyata ba meyasa kika bari ta tafi tana fushi dani Dr ki taimakeni don Allah wlh sonta zai kasheni bansan inason Samha ba sai yanzu wlh bayin kaina bane magani abokaina suka zubamin kawai saboda na lalata rayuwarta na lalata tawa don Allah ki... Dr kice ta dawo muyi aure nasan tana sona..."
Duk da zafinsa da Dr Hasina takeji saida ya bata tausayi amma tayiwa Samha alqawarin bazata taba sanar dashi tana gurinta ba dole ta waske ta qwace daga hanunsa tace “toni mene bawa ma a ciki" zubewa yayi a gurin yana kuka me ban tausayi yace “kina cikin list kema ban yarda dake ba waima kinsan wayeni da zanke fada kina fada to ki tambayi kowa waye Mainah Abdu a masarautar Katsina" saida gaban Dr Hasina ya fadi amma dole ta dake ta zube tace “kayi hqr ranka ya dade banida wata masaniya a game da patient dinka an kirani gda akan nazo yarona babu lfy na fita da niyyar zanje na dawo nazo na tarar sun gudu...."
Daga mata hanu yayi yace “sakacinki ne koma mene" tun daga ranar kullum sai yazo asibitin yayi zagayensa sannan ya fita har tambayar Dr Hasina yayi wai bata bada saqo a bashi ba baisan inda zai nemeta ba kuma yanason ganinta ya fadawa me martaba aika² da yayi mata yace ya kawo masa ita tayi Istibra'ih a gdan sarautar sannan ta koma gdansu su nemi aurenta" jikin Dr Hasina a sanyaye tace “kayi hqr kaci gaba da addu'a idan rabonka ce zaka sameta amma ni banida wata masaniya game da patient dinka" tana fadin haka ta juya ta shiga wani daki da zata duba patience dinta saboda gudun kada ta shiga office ya biyota aikuwa tana tafe yana binta yanayi mata magiya daqyar ta bashi hqr akan zata tayashi binciken inda zai samu Samha hakanne yasashi hqr ya tafi.
Ajiyar zuciya tayi tace “qaraqaqa qaqa ya kamata ta bawa Samha hqr karta bari wannan damar ta wucce ta ta lura ba qaramin so Yariman masarautar tasu yakewa yarinyar ba" haka ta koma Lab ta karbi gwajin abindai da take zargin shine gabanta ya fadi sosai tace “ciki? Na shiga uku ni Hasina wai meyasa indai aka samu irin wannan cases din zaiyi wahala ciki be shiga ba?" Kallonta Dr Mabaruka tayi tace “bangane ba" ajiyar zuciya tayi saboda Dr Mabaruka batasan da case dinba kuma tasan surutunta da neman sunanta tsaf zata nemi Abdul ta fada masa, murmushin yaqe tayi ta nufi bangaren saida magani ta siyo wasu qwayoyi na zubar da ciki ta wucce tana zuwa “bata fadawa Samha qullin dake cikinta ba saida ta bare magungunan guda uku ta bata tasha sannan tace juya nayi miki allurar nan Emergency ce yanzu zata baro dashi wannan magungunan na rage zafin ciwon marar da zaki iya fuskanta ne" cikin kuka tace “Aunty Hasina kina nufin cikin Abdul ne a jikina..." Rufe mata baki tayi tace “karki wani damu cikin yan mintina zai fita daga jikinki tunda ba qwari yayi ba cikin sati uku ai ruwane nafiso ki zama normal Samha banason na barki da tabon abunnan daya faru ko kadan shiyasa kikaga na dage wajan nema maki mafita" tana kuka ta juya Dr Hasina tayi mata Allurar sannan tace “ba wani wahala zakisha ba dan ciwon marane kadan da baifi na period ba inma yafi kadanne" tashi sukayi suka tafi suka shiga mota tun kafin su isa gdan cikinta ya fara hautsinawa suna zuwa gdan ta shige ta kwanta a daki bayan tayi sallar azahar lkcn ne Dr Hasina take basu lbrn yanda sukayi da Abdul yau itadai batace komai ba amma tayi alqawarin ko ita Dr Hasina bazata bawa asalin address din gdansu ba so take suyi rabuwa ta har abada ita da Abdul ta tsaneshi tsana mara misali ko sunanshi bata qaunar taji wani ya ambata.
Ciwon marar be matsanta mataba sai dare cikin ikon Allah sai jini amma da dan qarfinsa hamdala Dr Hasina tayi tace “kinga kin tsarkaka bakida wani tabo na fyade a tare dake amma da ace na barku kun tafi lkcn da kika nace saikin tafi dinnan da yanzu ma baku gane da cikin ba sanda zaku gane yayi qwarin da idan aka tabashi zaa shiga hurumin ubangiji sai kuma ayi daban kwalo laifi cikin laifi amma kinga yanzu baikai lkcn da idan an zubar zaace anyi kisa ba" itadai Samha ciwon mararta bai barta tace wani Abu ba saida Aunty Hasina ta sake yi mata Allurar relief sannan ta samu dama dama ta miqe ta shiga bathroom ta sake gyara jikinta ta dawo ta kwanta Dad ne ya kirata yake fada Mata ya dawo daga Brazil din da yaje gobe zaizo ya ganta takuwa sanya masa kuka tace ita ta gama service yasan yanda zaiyi kawai Allah sarki Alh Sa'ad take yace Mata an gama indai kudi zasu iya to tagama service"
Washe gari kuwa da wuri ya gama yimata komai ya sanar dasu yarsa batada lfy shiyasa hakanan dai dake a 9ja ne aka yi duk me yuwuwa ya kirata yace yaje gdanta batanan ta kwatanta masa inda take yazo ya ganta ya rinqa latsata kamar rago yana magana cikin tashin hankali “Pretty na meye ya ramar dake haka ciwo kikayi baki fadawa kowa ba Mamynki tace idan ta kiraki bakya dagawa kina fushi da ita meyasa" fadawa tayi jikinsa tace “Dad yanzu nayi uwa a duniya amma Mamy bata sona ni Ina tantamar itace ta haifeni Dad duk wata kulawa da iyaye suke bawa yayansu Mamy bata bani tsayin sati biyu bata kirani taji lfyta ba bayan tasani duk safiyar duniya ina kiranku mu gaisa amma batayi tunanin meye yasa bana kiranta ba sai cikin satinnan sannan ta kirani wacce irin uwace wannan da bata damu da halin da amanar da Allah ya bata take ciki ba?"
Qara rungumeta ya qarayi yana bubbuga bayanta yace “kema Lovely kinsan halin Mamynki ki qara hqr kwana nawa ma ya rage ku rabu kema ki tafi naki gdan jiya mukayi waya da Mus'ab yake neman alfarmar a rage tsayin lkcn bikinku saboda tafiyarsa ta kama cikin watan da zamu shiga so naso nace masa aa saboda wani badaqala data taso a gdanmu nan Katsina akan aurenki da Mainah Abdu kamar yanda dokar gdan yake bama ba da aure a waje matsawar munada zaratan samari a cikin gdanmu so bandai san ya zamuyi dasu ba amma inasonki da Mus'ab baby naso mu wucce nakaiki kiga yan'uwanki amma wani kiran gaggawa ya sameni daga shugaban qasa saboda haka zamu wucce yanzu muje ku fara shirye² itadai batayi mgn ba saida taji yanayi mata rada a kunne yana cewa “me kikeso ayiwa likitanki na kula dake da tayi?" Ajiyar zuciya tayi dake daga ita saishi tace.
“mijinta ya mutu shekara bakwai bata da da saboda mijinta baya haihuwa haya takeyi a wannan gdan gashi gdan ma ya tsufa da yawa ka siya mata gda kuma kayi mata wani abu a cikin gwabnati sannan idanma zaka aureta zanyi farin ciki Dad tasan sirrin da Mamy na bata saniba a kaina kuma inada yaqinin zata riqeni amana ko babu ran Mamy na tanada sauqin kai sosai"
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/13, 2:55 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
*22*
Kallonta Dad yayi yayi murmushi yace “meyasa kikace na aure ta pretty?" Kawar dakai tayi tace “saboda ta cikemin gurbin da mamy na ta kasa cikemin Dad ina buqatar uwar da zata dauki lamarina da muhimmanci duk da nasan baa taba sakewa tuwo suna Mamy itace mahaifiyata amma zan samu kulawa ta wasu bangarorin" mikewa yayi ya ruqo hanunta yace “zan duba yuwuwar hakan Pretty farin cikinki nafi buqata fiye da komai tayi murmushi daidai lkcn da Aunty Hasina ta shigo da kayan abinci ta ajiye tace “yadai naga kun miqe Samha badai har tafiyar ba" ajiyar zuciya tayi tace “na gde da kulawarki gareni kece mutum ta biyu da bazan taba mantawa dake ba Aunty" murmushi tayi ta janyota jikinta wasu hawaye suka zubo mata tace “inajinki kamar yata ta cikina Samha koda kin tafi kada ki manta dani don Allah ki daukeni uwa a gareki kinji" ta juya ta kalli Alh Sa'ad tace “Alh zaka daukemin yata bazanso hakaba saidai dan babu yanda zanyi kaine me iko akan komai" sukayi dariya dukkansu sannan sukaci abincin Samha tana bawa babanta abincin a baki shima yana fata soyayyar tsakanin uban da yarsa tayi mugun burge Dr Hasina taji dama ahlinta ne haka.
Bayan sun gama cin abincin Dr Hasina da Rahmah suka rakasu tsohon gdan Samha suka debi kayanta sannan sukayi sallama suka tafi ita kuwa Rahmah tayi uwa Dr Hasina cewa tayi bazata zauna anan ita kadai