Showing 60001 words to 60308 words out of 60308 words
mumina ta gaske kullum tana tare da yaran da farko basu saki jiki da itaba sai daga baya da suka fahimci tuba tayi me tsarki, ranar suna yarinya taci sunan Maryam suna kiranta da Gimbi.
Rayuwar Mainah Abdu da iyalansa abar sha'awa ga kowa shekaru sunata tafiya cike da alkhairai aikinsa gaba daya ya koma England saboda haka ya debe yaransa da matarsa suka koma can ya sama musu makaranta sukaci gaba da rayuwarsu acan cikin farin ciki tattali da qaunar juna.
Shekararsu uku a qasar Samha ta sake haihuwar auta ta kuwa dage saida akayiwa fulani Hadiza takwara wayyohh dadi a gurin fulani Hadiza wannan ya taga gata takanas ta taso tazo taga takwararta tayita kuka tana qara roqon yafiyar Mainah Abdu don shi tafi cutawa yace ai tama dauka wani abu bai taba faruwa ba rayuwa kenan dama haka duniya take kowa da zamaninsa.
*_Tammat bi hamdullah_*
*Nan na kawo qarshen wannan labari me taken ADANDI kurakuren dake ciki Allah ya yafe darrusan dake ciki ubangiji yasa su isa inda akeso su isa na gde da kasancewa tare dani.*
_Don shawara ko neman qarin bayani zaku iya tuntunata ta wannan number_: _09013718241_
********************** ? **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************? **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 09017242889
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ? **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ? **************************
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*