Showing 3001 words to 6000 words out of 60308 words
isa haka Rams kin sani ba abune me sauqi bayar da soyayya a gurina ba tunda baku tabajin koda wasa na bawa wani ba amma idan na badata bana qwace ta sannan abu qarami shine yake burgeni a mutum harma na mallaka masa abu mafi tsada a rayuwata so Rams jarumtakarsa itace abu na farko daya burgeni don haka nayi alqawarin zanyi juriya da hqrn duk abinda zan fuskanta gareshi har zuwa lkcn da Allah zai cikamin burina ku daina tunanin so irin na sha'awa nake massa aa so irin na aure nakeyi masa”
Tana fadin haka ta miqe ta shige dakinta ta kwanta sun jima a falon suna jinjina girman al'amarin da shugabar tasu ta dauko kafin Nadiya da Zainab su tashi su shiga wani dakin data basu suke kwana ita kuwa Surry saurayinta ne yazo ya dauketa saboda itadai Samha ta yarda ta kawo namiji gdanta amma bata yarda wani ya kawo mata ba.
Rams ce ta shiga dakin Samha ta ganta kwance ta zubawa p.o.p din saman dakin ido dafata tayi tace “ki fahimceni pretty wlh guy dinnan wulaqantaki bashi da mutunci baya shiga harkar mata ko kadan yanada aqidar tsiya abokin man-son nefah duk iskancin Manson tunda suka hadu yayi sanyi damma dasu Ja'afar suna dan janyeshi " tunda ta fara mgnr har ta gama miskilar batace komai ba dole taja bakinta tayi shiru ta koma ta kwanta.
Da safe da wuri Samha ta tashi ta hada tea tasha ta shirya lkcn suma sun tashi duk sun gama shiryawa ita kawai suke jira ta fito cikin takunta na isa ta suka fita lkcn har almajirinta ya wankenta motar, yau a nutse take tuqin ba kamar ko yaushe ba harta shiga makarantar ba iya su Rams ne kadai suke mamaki ba harma da sauran dalubai saboda sanin kansu ne hakan sabon abune a gurinta.
Can nesa da inda tayi parking ta hanqeshi zaune saman wata mota qirar HONDA da wani littafi a hanunsa ta jima a zaune cikin motar ta dora habarta saman sitiyarin motar tana kallonsa yayi mata kyau sosai cikin qananun kaya blue jeans da black shirt me gajeran hanu dantsensa cikakke me cike da gargasa sumarsa tasha gyara da dan siririn sajensa daya qara mawa fuskarsa kyau.
Bude motar tayi batare da tayi tunanin komai ba ta nufi gurinsa rungume da takardunta na karatu sai wayoyinta guda biyu sanye take da qananun kaya riga da wando pencil ta gyara gashinta me yalwar tsayi tayi donunt dashi dan qaramin mayafi ne a kanta ta rufe gashinta dashi wanda da yawan mutane suna dauka gashin kanti ne saboda tsayinsa da baqinsa rigarta armless ce mara nauyi amma ta sauka har zuwa cinyoyinta shigarta kenan tunda ta shigo makarantar shekara biyu kenan tana qarasawa tayi masa sallama cikin siririyar muryarta tace “Assalamu Alaika Barrister Abdullah barka da hutawa"
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
Jarabawa ce take tunkarosu wadda zata kasance ta qarshen session zasuyi hutu me tsayi hakan ba qaramin damuwa yake sanyata ba saboda ta sani zatayi nisa da masoyinta wanda baimasan tanayi baduk Wanda yake tare da Samha zuwa yanzu yasan ta shiga cakwakiyar rayuwa saboda tayi laushi sosai duk da har yanzu bata yarda ta nuna gazawarta ba kullum cikin qarfafawa kanta gwiwa take.
Yauma suna zaune a gda da yake qarshen satine daga ita sai Rams da saurayinta Samha din Na'im tana kwance a jikinsa yana wasa da gashin kanta hanunsa daya cikin rigarta yana shafa boobs dinta yana murzawa a hankali shafata yakeyi yana lalubaita sosai amma ya lura hankalinta ma baa gurinsa yake ba ya lura da sauyinta cikin yan kwanakin zare hanunsa yayi daga cikin rigarta ya fara balle bra din yana qoqarin dora bakinsa a nononta ta rintse idonta cikin wata rikitacciyar murya tace “Abdul ka bari banaso bazanji komai ba ba wannan ne a gabana ba damuwata tafi gaban haka" fasa abinda yake shirin yi yayi ya dago da manyan idanunsa da suka kada sukayi ja yace “Abdul kuma Samha waye shi? Meye alaqarki dashi dahar kike kirana da sunansa?"
Miqewa tayi zaune ta watsa gashinta baya ta miqe daga ita sai pant ta dauki doguwar riga baqa tasa matashin saurayin kyakkyawa shima dogo ya taso ya ruqota yace “bansan laifina ba da kika juyamin baya dan marking love din da mukeyi nake rage zafi shima kina neman hanani ko salona ya tsufa ne na sake wani?" Juyowa tayi suka fuskanci juna tayi ajiyar zuciya tare da dauke siririn hawayen da yake zubo mata tace “bayin kaina bane Na'im hakanan na tsinci kaina da tsanar duk wani namiji idan ba Abdul ba inason Abdallah sosai daga kallon farko na kamu da sonsa wanda yake wahalar dani amma shi na fahimci ma bana gabansa baya kulani baya shiga harkata duk wani abu da zanyi donna burgesa bama ya daga kai ya kalleni meye aibuna meyasa baya feeling dina kamar yanda kuke feelings dina kuke zuzutani kuke fadamin ni kyakkyawa ce meyasa na kasa burge Abdul ne?”
Ta qarashe mgnr tana durqushewa a gaban mirror ta riqe lokar jikinsa tace “nayiwa zuciyata alqawarin zanyi hqr da duk wani wulaqanci da Abdul zaiyi min indai zai soni wlh so nakeyi masa na aure Na'im duk da yanda kake proud din zaka aureni kana sona amma bantabajin inason aure ba sai akan Abdul inason koda sau dayane na kwanta dashi a matsayin mijina Na'im inaso kuma zanyi alfahari idan akace Abdul shine namiji na farko dana mallakawa kaina gaba daya inason jina a jikinsa..."
Saurin rufe mata baki yayi jikinsa na rawa yace “wa...wayeshi da yake qoqarin shiga hurumina Samha wayeshi waye ubansa a qasar nan karki manta babanki shine yayi min alqawarin auranki Samha ban qiki ba meyesa ke zaki qini meyesa zaki bijiro min da zancen wani wayeshi?..." Ya fada yana shaqo wuyanta idanunsa gaba daya sunyo waje saboda bala'i.
Qarar Kiran wayarsa ne yasashi sakinta jikinsa na rawa ya dauki wayar ya kara a kunnensa yace “Hello Dad" batajime akace a daya bangaren ba saboda kukan da takeyi jitayi ya kuma cewa “Ok ganinan naje gdan Samha ne" yana fadin haka ya tsallake ta yasa kayansa ya fice.
Rams ce ta shigo ta ganta a zaune tanata gursheqen kuka tayi salati ta qaraso gabanta tace “meye haka din Samha?" Riqo hanunta tayi tace “kowa ya kasa fahimta ta Dad shi dayane ya fahimceni dana fada masa Ina cikin matsala yayimin addu'a tare da bani shawarwari kuma yayimin alqawarin idan ya dawo daga Japan zaizo yaganni idan kuma munyi hutu shikenan amma kowa laifina yake gani bayan bani na dorawa kaina ba"
Sarai Rams ta fahimci inda ta dosa tace “naji nasan me zakice kiyi hqr kici gaba da addu'a"
Miqewa tayi ta shiga bathroom ta yi wanka tayi sallah suka fita domin zuwa gurin shaqatawa wanda dabi'ar Samha ce hakan duk yammaci zata fita ko ita kadai ko ita da qawayenta su shaqata su zaga garin Kano daganan club suka wucce duk a qoqarinta na ganin ta ragewa kanta damuwa sabanin ko yaushe yau guri ta samu ta zauna tana ganin Rams ta shiga filin cashiyar amma banda ita sai goma suka tafi gda Rams tana bata lbrn wani guy da ya karbi number ta a gurinta.
Washe gari bata shiga mkrntar ba ba sai 11:00am yau doguwar rigar farin les ce a jikinta ta yafa baqin mayafi qarami sisai bata daura dankwali ba kasancewar ba sabonta bane hannunta dauke da baqar jaka baqin takalmi dogone me tsini batayi wata kwalliya ba saidai tayi kyau sosai tana zuwa Hall din da suke lecture ta shiga kowa kallonta yake cike da mamaki saboda yauce rana ta farko data shigo makarantar da dan burbushin mutuncinta zama tayi tana sauraron lecturer rabin hankalinta yana gurin masoyinta har malamin ya gama ya fita yana fita ta miqe batare datace da kowa komai ba ta nufi gurin hutawar da tasan acan zata iya samunsa a wannan lkcn hanunta dauke da dan qaramin littafin nazarin halayyar dan'adam a shari'ance rarraba ido ta rinqayi cikin zaquwa dason hango muradinta amma bata hangeshi ba a salube ta nemi guri ta zauna tana tunanin inda zata nemeshi sake miqewa tayi a sanyaye ta nufi department dinsu saida ta fara leqawa ta window ajiyar zuciya sanda ta hangeshi zaune yana danne² a system dinsa.
Cike da qwarin ta nufi qofar da zata sadata da dakin karatun duk wani wanda yake dakin daukar darasin Saida ya dago ya zuba mata ido bata damu da kallon tuhumar da mamakin da ameyi Mata ba ta fara takawa cikin takunta na isa me daukar hankalin maza har zuwa gaban kujerar da yake zaune sallama tayi masa cikin siririyar muryarta ya gane muryar saboda zuwa yanzu nacinta kadai ya isa ya sanya ya ganeta dagowa yayi fuskarsa a sake ba kamar yanda ta tsammata ba sai taga ya qara fadada murmushinsa yace “kinfi kyau a haka" ajiyar zuciya tayi tare da sake gyara zaman idonta a kansa tace “na gde da yabawarka wanda zuwa yanzun itane burina naga kamar kana aiki ko?"
Kada kansa yayi cikin tunanin kalamanta yace “eh Amma kusan na gama yanzu ma shirin zuwa capteriar nake" kyakkyawan murmushi ta sauke masa tana qoqarin gyara mayafinta tace “idan bazan zama matsala gareka ba don Allah Ina neman izinin yimaka rakiya" yarfa hanunsa yayi idanunsa na kanta yace “bazai zama matsala ba indai zaki iya tafiyar qasa" qasa tayi da kanta saboda bazata iya jure kallon qwayar idonsa ba.
Nuna mata hanya yayi suka jera suna tafe yana satar kallonta ta burgeshi sosai da shigarta ta yau haduwa sukayi da Ja'afar da Manson Ja'afar ne ya kalli Manson yace “kai yarinyar nan fa da gaske takeyi wlh gaskiya Abdullah dan saa ne" Manson ne yayi murmushi yace “kuma da alamun nacinta zai kaita ga nasara kaga fa yanda yake sauke mata murmushi"
Tafiya sukeyi batare da wani yace da wani qala ba duk inda suka gifta sai an kallesu ana mamakin abinda ya hadasu suke tafe kamar masoya nandanan yan matan dake harin Abdul suka fara shiga hankalinsu inda sukuma samarin da sukeson ta kulasu suka fara tur da wannan hadin gishiri da suger din suna isa capteriar taja masa kujera ya zauna itama ta zauna kusa dashi ma'aikatan restaurant din sukazo ta fada musu abinda zaa kawo mata ta dubeshi tace “Barrister kaifa?" dubansu yay yace su kawo masa sakwara zuge Jakarta tayi ta zari 3k tace ya hado da lemuka dake dukkansu a gurin sukecin abinci yasan wanda kowa yakesha don haka ya kawo musu.
Cin abincin sa yake cikin kwanciyar hankali lkc zuwa lkc yakan shafa wayarsa yar shafe, kiran sunansa tayi cikin sanyin muryarta ya dago tare da bata hankalinsa cikin qarfin hali tace.
“Idan bazaka damu ba ina neman wata alfarma a gurinka" lumshe idonsa yayi ya bude a kanta yace “uhm inajinki" sake karyar da murya tayi tace “inaso ka zama abokina ka zamemin garkuwa cikin makarantar nan kuma kamar yanda kace dani naje nayi bincike akan saqon da annabi Muhammad (S.A.W) yazo dashi sannan nasan dokokin da ya shimfidawa matan musulmi shine nakeson ka zama malami na kabani wani bangare na lkcnka domin sanar dani abinda bansani ba cikin addinina don Allah kada kacemin aa Abdul ka taimakeni ka wayar min da kai akan abinda ya zamemin boyayye cikin addinina"
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
*5*
Kafeta yayi da qananan shanyayyun idanunsa da suke qara dulmiyar da ita a kogin qaunarsa yanason gano gaskiyarta sun dade a haka yanajin tausayi tare da raguwar tsanar yarinyar a zuciyarsa yanda ta kwantar dakai da murya a gabanshi tana roqonsa kamar ba Samha din daya sani ba mara kirki mara kunya sannan mara yarda da raini ko wargi “kayimin shiru bakace komai Abdul kada ka kasa yimin wannan alfarmar don Allah na roqeka"
Ta fada tana share hawaye a idonta, ajiyar zuciya yayi ya sauke kansa saman flat din abincin dake gabansa yace “zaki samu daya amma biyu saidai kiyi hqr Samha kin sani inada abokai maza jinsina yan'uwana wanda nasan kinsan wasu daga cikinsu saboda haka bani buqatar mace a matsayin qawa wannan ba tsarina bane sannan na biyu kece zaki yiwa kanki garkuwa kafin wani yayi miki ta hanyar bin dokokin ubangiji ta hanyar kiyaye tsaraicinki da surarki sannan da kaucewa duk wani abu da kikasan zai nisantaki da ubangijinki, Samha na yarda zan zama malaminki amma da sharadi"
Dagowa tayi da sauri cikin faduwar gaba tace “wanne sharadi ne Abdul?" Murmushi yayi yace “zaki daina sanya qananun kaya zaki koma sanya kayanmu na gargajiya kamar atamfa shadda less material dadai sauransu sannan zaki koma sanya hijjabai manya kamar yanda aya ta saukarwa manzon tsira (S.A.W) inda Allah madaukakin sarki yake cewa “yaku taron muminai ku kiyaye kanku da iyalanku daga shiga wuta kuma ku sanar da matayenku da yayayenku mata cewa su sanyi hijjabi domin hijjabi garkuwa ne ga mutuncinsu da fatan kin fahimceni Samha ni Abdullah Sa'eed Katsina nayi alqawarin zan zama malaminki amma bisa wannan sharadin idan har kin amince to nima na amince"
Dago kanta tayi cikin sanyi jiki tace “idan har hakan yayi maka nima yayimin Abdul nayi alqawarin zanbi umarninka kuma zanbi duk abinda ka zabamin a matsayin abinda ya dace da rayuwata nidai burina ka aminta dani"
Murmushi jin dadi yayi baitaba tunanin samun kanta da sauqi haka ba ya miqe yace “muje cikin makaranta gobe Idan Allah ya kaimu zan taho da littatafan da zamu fara dasu kema kizo cikin shiri” itama miqewa tayi tana dariyar data bayyana kyawawan haqoranta masu dauke da siririyar wushirya tace “to mallam" kallonta yayi shima yana dariya haka suka jera suna hira wanda Samha ce take daukowa shikuma ya tayata suna zuwa bakin department dinsu Samha ya tsaya yana kallonta yace “ki shiga ciki ni zan wucce hostel nayi karatu" noqe kafada tayi tare da dayin raurau da ido tace “banason rabuwa da malamina saboda duk wani motsinsa ilimi yake qaramin" kallonta yayi tare da dan daure fuska yace “ni kuma banason dalubata take yimin gardama" qasa tayi da gwiwowinta tana daga hanunta saitin fuskarta tace“ yanda tayi mgnr ne yasashi dariya yarinyar akwai sanyi hali da shiga rai ya lura rashin samun gatan fadane da nasiha yasata sangarcewa batasan komai ba sai kulawa hadi da sangarta da shiririta shikuwa yayi alqawarin zaiyi duk iyakar yinsa wajen ganin ya saitawa yarinyar rayuwa daidai da addinin Islama.
Dafa hanunsa yayi saman kanta yace “Allah yayi miki albarka daluba ta gari" dari suka kumayi itama ta dora hanunta saman nasa ta kashe masa ido daya yayi isasshen murmushinsa ya janye hanunsa ya juya ya nufi hanyar da zata sadashi da hostel din cike dajin dadin hanyar da zaiyi jihadi a sauqaqe ba tare da ya dauki takobi ba.
Saida ta daina hangensa sannan ta juya ta shiga ciki tana zuwa Rams ta tareta ganin yanda taketa zabga murmushi tace “yadai Samha?" Ajiyar zuciya tayi tare da rungume Rams tace “akwai alamun nasara Rams na fara shigar da da'awata a dabarance kuma ya karba"
Kwashe yanda sukayi tayi ta sanar dasu wani kallo sukayi mata na bakida hankali Zainab tace “amma bantaba tunanin haka kikayi laushi ba sai yau wannan dan qaramin alhakin ya canza miki tsarin rayuwa da wata da'awarsa ta banza gsky Samha kin bayar damu wlh kin bani kunya saikace shi kadai ne namiji ke yanzu ke yanzu baza kiji kunya ba ki saka hijjabi kizo skull sannan ki zauna a gabansa kice ya koyar dake karatu haba ai kin fado damu gsky”
Batayi yunqurin katseta ba harsai da takai aya sannan tayi murmushin yaqe tace “inayi miki uzuri ne Zainab saboda bakisan meye so ba koda kuwa kin sani bakisan so na gsky ba Rams indai so na gaskene akwai sadaukarwa a cikinsa meye laifina don na sadaukarwa da soyayyata wani bangare na farin cikina na yarda da abinda ya fadamin saboda duk abinda Abdul zai fada yana fadinsa ne akan tafarkin aya da hadisan ma'aiki wlh nifa zan iya hqr da komai indai zan samu farin ciki kuma zan samu kusanci da Abdullah Zeee Ina sonsa fiye da duk yanda kike tunanin so Ina jinsa a kowanne part na jikina na yarda kuma na amince qaddarar soyayyarsa ce ta kawoni B.U.K a matsayin daluba saboda haka zan jure ko wanne yanayi matsawar zai zama tsanin da zaikaini ga cikar burina"
Tana kaiwa nan ta miqe zata fice Rams tayi saurin riqeta cike da tausayawa aminiyar tata tace “inason mutum mai naci akan abinda yasa a gabansa Samha Allah ya cika miki burinki kuma nima insha Allahu zan tayaki yada manufa da da'awarki" murmushi tayi tare da share qwallarta suka fita gurin da Samha tayi parking suka nufa shiga sukayi suka fice.
Kai tsaye wani super market suka nufa nanfa Samha ta shiga lodar atamfofi da lesuka da shaddodi da hijjabai saida tasai hijjab kala goma sha biyu yan waje sannan tasai dinkakku irin namu na gda yan Aba da yan Katsina sannan ta qara dogayen riguna harda niqaf ta siya bawai donta sanya ba saidan ko wataran zai buqaci hakan yawancin kayan data siya kowanne saida ta siya masa jaka da takalmi da glass.
Itadai Rams yar kallo ta zama koda sukaje biyan kudin sunyi mamakin yawansu haka ta karbi account number su tayi musu transfer sannan suka fita, saida suka biya shagon dinki suka bayar aka fada musu kudin nanma ta bayar da rabi akan cewa nan da kwanaki uku takeson kayan duk dogayen riguna tace ayi mata baifi biyar tace ayi Mata siket ba a rayuwarta bata taba daura zani ba shikuma siket bata sonsa saboda yana takura cinyoyinta saboda akwaita da hips bana wasa ba.
Manufarta ta siyan dogayen riguna saboda kada yaga kamar taqibin dokarsa ne course itadin batada wasu kaya na mutunci sai wannan white less din itama bikin yar qawar Mamynta akayi shine