Showing 51001 words to 54000 words out of 60308 words

Chapter 18 - Adandi By Oum Hairan

15 Dec 2025

7020

dammara yaqi bazan taba sarayar da burina ba" saurin katseta tayi tace “amma fah saikin nutsu tun farko kikayi sakaci mijin yarki ya rainaki da kika nuna qiyayyarki a fili Lubabatu baacin naman maqiyi cikin sauqi saboda haka ki koyi boye qiyayya kuma ki koyi juriya ki dake ki shiga cikin hidimar haihuwar nan ayi dake kija Samha a jiki magungunan mata irin namu na Shuwa hada Mata a ciki zaki rinqa zuba mata asirin da aka baki tanasha yana ratsata ki mallaketa sosai ta yanda ko cewa kikayi ta kashe mijinta bazatayi miki musu ba in yaso ma hanya me sauqi saiki sanyata ta kasheshi da hanunta yanda babu me zarginki kinga riba biyu kenan dukiyar Mainah Abdu ta zama ta matarsa da yayansa to da daidai saiki aika yayan nasa sannan ki aika Gidado daganan sai itama Samha tabisu wannan itace way mafi sauqi da zamubi"




Wata uwar guda Mamy ta saki tace “Ahayyehhh nanaye saini Lubabatu duniya makwantar rikici kinyi taki kinyi ta yaro kuma nayi tame qaramin qarfin aminyar Barirah qulle qulle tabbas kin kawo shawara wannan abu anyi an gama rayuka shida zasu sheqa barzahu kuma duk bazasu wucce shekaran nan ba nagaji da zaman dukiyar nan a hanun Gidado dole ta dawo hanuna sannan shima wannan qaramin alhakin da aljanu ke tsoro to zamu gwabza dashi kamar yanda yace shege ka fasa ni Lubabatu na haifu cikin Jummala mai alagidigo kuma saina nuna masa shine shege ta hanyar aikashi barzahu amma wani hanzari ba gudu ba kinsan kamar yanda boka Jegus ya fada fah dole aiki bazai tafi ba sai an dorawa Gidado jinyar da bazai warke ba idan ba hakaba akwai matsala" dariya sosai Barirah tayi tace “kin damu da Gidado qaramin alhaki ki qyaleshi wannan shine yafi komai sauqi tunda yana kwana dake kema kinada matsala kinsani boka Jegus ya fada miki su irin Gdan sarautar nan basa tabuwa sosai saita hanyar matansu saboda Allah yayisu jarababbu ki bude masa kawai ya rinqa ci wannan qaurace masan da kikeyi kanki kikeyiwa illah shima wannan shegen yaron me qananun idanu kamar idon bura dole saidai mu fara binsa ta gindin matarsa don da ganin idanunsa akwai jaraba cikinsu"





Haka suka yini suna saqa da mugun zare hardai suka cimma matsaya yanzu damuwar Mamy itace ina su Samha suke wacce qasa aka kaita ita da yaranta tasan dai ko giyar wake tasha bazata taba iya tarar idanun hatsabibin mutum irin Mainah Abdu ta tambayeshi ba gashi tun safe take kiran wayar Dad yaqi dagawa saboda ba qaramin tashin hankali ta jefashi ba najin yanda hankalinta ya tashi dajin cewa yarsa ta haifa masa jikoki har uku ba dake layinsa International ne tunda suka sauka a qasar Egypt din yake ganin kiranta amma yaqi dagawa dashi da Dr Hasina ne sai fulani Amina da Mai martaba shikam danme da bin diddigin tsiya Mainah Abdu cewa yayi ya wakilta Dr Hasina amana akan yayansa da matarsa zaiyi wani aiki wanda yake na dole ne amma very soon zai shigo shima kulawa shugaban qasane yabawa Dad jirgi sukayi tashin gaggawa zuwa qasar Misran suka sauka a wani babban asibiti me suna Raudhatul Haqq kulawar da ake bawa Samha da yan ukunta ta musamman ce, kwananta biyu a asibitin ta fara motsawa amma bata bude idonta ba yaran kuma har yanzu suna cikin Inquivetoor anaci gaba da kula dasu saidai a fito dasu a basu abincin da magunguna a gyarasu a mayar dasu su fulani Amina sunga abu Abdu kiran Dad yace masa shifa kafa kada a rinqa jagwalgwala masa yaransa shima yananan zuwa a kwana na hudu ya diro qasar da magrib ya jima yana kallonta kafin ya tashi ya koma gurin yaransa mamakin girman da suka qara a cikin kwanaki hudun yakeyi sosai sai wutsil² sukeyi haka yasa aka fito masa dasu ya rinqa daukansu yanayi musu addu'a yana tofa musu yana hawaye tare dayi musu huduba Muhammad Ahmad da Al'ameen.............













*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/19, 12:05 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*



*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*38*



Ya jima yana kallon yaran nasa kyawawa dasu kafin a daukesu a mayar dasu shikuma ya miqe ya nufi hotel din da zai zauna kasancewar Dr Hasina itace ke kula da Samha ita da fulani Amina haka saida suka qara sati biyu a asibitin Samha ta farfado tun ranar data cika sati a asibitin tayi farin ciki sosai da aka fada mata yayan data haifa tayiwa Allah gdy Abdu kamar ya cinyeta sai nan nan yakeyi da kowanne motsinta daqyar Dad ya lallabashi suka koma 9ja saboda shirye²n suna amma kullum cikin waya yake yanajin lfyr yayansa bayan tafiyarsu saida suka qara sati guda sannan aka sallamesu ta warware sosai tayi kyau tayi qiba yaranta sunyi bulbul dasu kamarsu da ubansu sak har farin fatar saida ta qara hutawa sosai na kwana uku sannan yazo ya matsa lamba akan su tafi gda kwana daya ya suka juya dama su biyu ne a qasar Egypt din ita da Dr Hasina sosai Samha take cikin damuwa da tashin hankalin rashin ganin Mamy a gurinta tun ranar data dawo hayyacinta take tambayar duk wanda yazo daga 9ja Ina Mamynta amma babu amsa hakan shine abinda yake damunta yanzu ta lura duk fara'ar da Abdu yakeyi I tayi masa mgnr Mamy zai tsuke fuska.




Haka dai suka fito daga hotel din suka nufi airport saboda jirgin yamma zasubi zuwa 9ja suna isa kai tsaye gdan sarautar suka wucce inda anan ne zasuyi taron sunan bangarensu suka shiga amma fah Abdu ya zuba matakan tsaro banda na bakin get din shiga sashin nasa hatta qofar parlourn solder biyu ne ke gadinta suna zuwa ta shige daki ta kwanta saboda gajiya tabar Dr Hasina da yaran tunda ta kafe itafa ta dawo nan bangaren harsai sunyi arba'in tunda suka dawo Mainah Abdu ya fice bai shigo gdan ba sai dare tare da wata dattijuwa a siffah amma a shekaru bazatafi arba'in ba shiga yayi ya taso Dr Hasina sannan ya taso Samha saida ya taimaka mata suka fito tana kwance a jikinsa yana zuba mata sannu tana fitowa taji gabanta yayi wata muguwar faduwa ta zubawa matar ido tana kallonta tanajin wani abu na sukan zuciyarta game da dattijuwar itama kallon Samha takeyi qurrr sunfi minti goma suna kallon juna kafin Samha ta katse shurun da cewa “My Abdul Ina kasamo wannan?" Murmushi yayi yace “kinsanta ne?" Kada kanta tayi tace “aa kawai dai naji ina tausayinta ne" murmushin sa ya fadada ya kamata ya zaunar da ita a cinyarsa yace “Sunanta Mairoh na daukota ne saboda yarda da amincinta na kawota ta tayaki rainon yayana nasan zakiji dadin zama da ita sosai" murmushi Samha tayi ta janye jikinta daga nasa ta miqe ta matsa gaban Mairoh tace “sannu mamana ya kike naga kamar a tsorace kike ki saki jikinki sosai damu bamu da matsala kinji ki dauka a cikin yayanki kike" tana mgnr tana kama hanunta tana matsawa a hankali ta jata ta zaunar da ita a kujera cikin sanyin jiki Mama Mairoh tace “na gde yata" saida Samha taso faduwa saboda saukar muryan Mama Mairoh a kunnenta ashe ba ita kadai taji hakan ba shikansa Abdul Saida ya dago Dr Hasina tace “halitta aya wlh bantabajin sautin daya daki zuciyata irin wannan ba Mainah muryarsu iri daya data Gimbiya"




Numfashi ya sauke yace “hakane dama Dr nuna mata dakin dana nuna miki dazu shine nata miqewa Dr Hasina tayi tace “aa mu zauna daki daya dai zuwa arba'in din" dariya Abdu yayi yace “nifa babu ruwana da wannan shirin naki keda Dad" murmushi Samha tayi tace “gsky tunda ga mamana tazo ki koma ki kulamin da Dad dina"daquwa ta watsa musu tace “kaji ja'iran yara to naqidin sukayi dariya dukkansu harda Mama Mairoh suka shiga wani part shikuma ya riqota ya sake zaunar da ita a jikinsa yana sauke wata sassanyar ajiyar zuciya yace “long time nayi missing kulawarki My Aysha Ina feeling dinki sosai" kallonsa tayi da sauri zatayi mgn ya dora bakinsa a nata ya lumshe idonsa tare da dagata cak ya nufi dakinsu ya zare mata hijjab din jikinta ya kwantar da ita a hankali ya buda cikinta ya zubawa inda aka yankata ido yace “har yanzu gurin nan da sauransa My Aysha amma dai yanzu ciwon cikin ya daina ko?" Daga masa kai tayi tace “ya daina sai qaiqayi da gurin yake damuna dashi yarannan naka sun wahalar dani da yawa My Abdul" lakace mata hanci yayi yace “abin mu godewa Allah ne My Aysha yara uku rigis lkc daya nan gaba kuma biyu zan baki insha Allahu" dariya tayi sosai tace“kasheni zakayi kenan Allah My Abdul saidai yarannan a rinqa hada musu da madara nonona ciwo yakeyi I sunasha" dago kansa yayi yace “au haba mu gani" babu tunanin komai ta bude masa tace “kagani fah har ja nipples dina yay..." Kafin ta rufe bakinta kawai saijin nasa bakin tayi akan nonon nata ta saki qara yayi saurin rufe mata baki yana wani lumshe ido duk yanda taso daya sakar mata nonon fir yaqi saima gyara kwanciyarsa da yayi ya sake cafkar dayan ya sanya hanunsa ya zuge zip din wandonsa ya fito da penis dinsa ya fara goga mata a cinyarta kuka tasa masa yayi saurin sakin nonon ya dago idanunsa da suka kada sukayi ja yace “kuka kuma My Aysha nifa ba wani abu zanyi miki ba nasan baki gama warkewa ba amma nima ya kamata ki dubani sati kusan hudu My Aysha don Allah ki tausayamin"




Bata isa tace masa aa ba haka ya runqa wasa da kowanne bangare na jikinta itadai motsin kirki ma bayi takeyi ba Amma dake fitinanne ne saida yasan yanda yayi yayi release a hammatarta ya kwanta luf a jikinta yana mayar da numfashi daidai lkcn da wayarta ta fara Ring ta janye a hankali ya taimaka mata ta tashi zaune ta dauki wayar number Mamy ta gani akan wayar Allah sarki cike da zaquwa ta daga tace “hello Mamy" murmushi tayi tace “yata inanan cike da tunaninki nazo ganin jikokina kuma naga gurin naku cike da jami'an tsaro" kafin tabada amsa ya fuzge wayar yace “hakan shine yake nuna miki bama buqatar hayaniyar yan gulma da makirci saboda haka ki koma ki kwanta yaya dai nawane kuma duk wadanda suke da haqqi akansu sungansu tun suna bakwaininsu"




Yana gama fada mata ya kashe wayar ya miqe ya shige bathroom yayi wanka ya tsaftace jikinsa ya fito ganinta a zaune tana aikin kukane yasashi yin murmushi yace “indai akan wannan matar ne wlh baki fara kuka ba nidai bazan taba kuka ba Amma dake da ita kuntayi kenan harsai ranar da akayi yunwa halin kowa ya bayyana My Aysha bazance miki kiyi hqr ba amma zan baki satar amsa wacce uwar arzikin ce zata zauna ta miqe qafa tana shukar tsiya bayan tasan yarta tana cikin halin rai ko mutuwa? Wannan kina tunanin uwace ta qwarai ke ko daga yanda ta riqeki ta tarbiyyantar dake bai Isa yasa ki dora mata ayar tambaya ba?"
Batace masa qala ba harya gama sababinsa ya dawo ya kwanta ya janyota jikinsa yace “tunda na aureki matar nan take jifanmu da mugayen alkaba'i iri iri My Aysha ya kamata ki bude kwanyarki ki fara tunani akanta"




Shiru tayi masa saboda itadai kawai abinda take dauka Abdul bayason mahaifiyarta ne shiyasa kullum cikin nuna mata mahaifiyarta me laifi ce yake da haka bacci ya daukesu.
Kwanakinsu biyu da dawowa aka fara bikin sunan Yan uku Muhammad, Ahmad, da Al'ameen saida akayi sati ana yanka raguna da shanu ana barin naira kayyy wadannan yaya sunga gata ta gurin iyaye da kakanni yayyan babansu Mainah Abubakar da Mainah Farooq suka rinqa yimusu hotuna Rams tazo sunan itama nan take fadawa Samha bikinta saura wata biyu wai zata auri Ja'afar abokin Mainah Abdu amma duk wannan abinda akeyi Mamy a hoto take ganin yaran har yanzu takasa samun arzikin ki ganinsu ido da ido ita kanta samha doka ya kafa mata me tsauri akan zuwa bangaren Mamy haka akayi suna jama'a ta watse kowa ya kama gabansa akabar rikici kwance cikin gdan sarautar.......



.


*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/19, 7:50 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*



*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*39*




Kwanaki sunata tafiya cikin rikici da chakwakiyar rayuwa soyayyar Mainah Abdu kacokan ta koma kan yayansa da matarsa gefe guda yanata binciken sirri ta qarqashin qasa duk wani sirri da Hajiya Lubabatu da fulani Hadiza suke qullawa akanshi da Dad da kuma matarsa da yayansa akan idonsa duk wani motsinsu yana ankare dashi yana bin takunsu duk inda suka sanya qafarsu nan yake tsoma tasa.
Zamansu da Mama Mairoh gwanin sha'awa sosai Samha take girmamata ita kuma take kula da yan uku ko yaushe suna gurinta ita da Dr Hasina ranar da suka cika kwanaki arba'in sabon bikine ya tashi a gidan na arba'in din sai dare sannan suka samu kansu nan fah wata sabuwar bidi'a ce ta balle duk da irin gyaran da Dr Hasina da Fulani Amina sukayi mawa Samha amma ranar arba'in din cewa sukayi Saida ta koma bangaren Fulani Amina ta zauna shi Abdul baisan rikicin da akeyi ba saida ya dawo da dare ya shiga part dinsa ya tarar babu kowa a mamakance ya kira wayar Samha yace.





“Wai Ina kuka shigane My Aysha?"ajiyar zuciya tayi tace “Fulani ce tace mu dawo nan...." “what kamarya me kenan?" Qasa tayi da kanta tace “nima bansani ba naji dai mama Mairoh tace wai dama anayin bikin shan kunu idan yara sunyi wata biyu" numfashi ya ajiye yace “nidai ko bikin shan koko ne wlh yau saina ratsaki haba don Allah kasheni kukeso kuyi ne ai nayi na qa'ida" kashe wayar yayi tabi wayar da kallo ta koma ta kwanta ta jima a kwance Yasmin ta shigo da gudu tace “kizo inji Dad aunty Aysha mijinki yana nemanki" gyara kwanciyarta tayi tace “kice masu nayi bacci"juyawa tayi ta fita ita kuma ta sake gyara kwanciyarta taja bargo ta rufe jikinta bataji shigowarsa ba saijinshi tayi ya kwanta a jikinta tayi luf taqi mgn miqewa yayi ya budeta sukayi ido biyu ta lumshe idonta tare da cewa “nidai don Allah ka kyaleni kaje ka kwanta..."





Hanunsa ya dora a bakinta yace “shine na turo a kiraki kikace kinyi bacci Allah yau kodai subani matata ko Yasmin ta nemi wani dakin ta kwana amma bazan kwana nikadai ba bayan inada ke haba kadaici ai saiya kasheni" yana fadin haka ya hade bakinsa da nata yana tsotsa lumshe idonsa yayi yana dora hanunsa a saman qirjinta bude qofar Yasmin tayi da niyyar shigowa tayi saurin juyawa tare da jan qofar da sauri tureshi ta farayi tana roqonsa ya bari amma yayi banza da ita yana qoqarin janye rigarta ta qanqame qirjinta tana shirin sanya masa kuka ya rufe mata baki tare da dagata yace “Idan kika bari raina ya baci zakisha mamaki ne Fulani tace nazo na tafi dake ke kina nunamin bazaki bini ba damuwata bata dameki ba to naji kuma na gde amma zan baki mamaki My Aysha ki shekara anan bazan qara nemanki ba tunda abin naki rainin hankali ne"




Miqewa yayi ya fice a fusace ta bishi da kallo ta rasa irin mijin nata da abin fushi bashi da wuya a gurinsa tananan kwance cikin rashin tunanin mafita Dr Hasina ta shigo ta zauna a gefenta ta dafa kanta tace “me kikayiwa Mainah ne yake shirin barin qasar?" Miqewa tayi zaune a hankali tace “bansan abinda nayi masa ba ki qyaleshi ya tafi kawai Aunty laifi nane ko nice nace zanzo nan na zauna naga al'adar masarautarsu ne shikenan saboda shine yafi kowa zane saiyace bazaayi akansa ba nifa gsky wannan saurin fushin nasa ya isheni yamayi duk abinda yake tunanin zaiyi ina ruwana mutum sai dacin rai kamar wanda akayiwa wankan farko da madaci"




Murmushi Dr Hasina tayi tace “yaro yarone Samha sonki yake shiyasa yake son kasancewa dake ya zamuyi hqr shine ya kamaki tunda Allah yayiki mace kuma ta bakin nasa ai yayi qoqari banyi zaton ma zai barki kiyi arba'in din ba yanda naga kansa na rawa gsky ki tashi kije kiji matsalar mijinki indai zaki iya kiyi masa maganinta yana da lfy dole zaiyi burin kasancewa dake a yau dinnan da kowanne namiji yakeson yajishi a saman matarsa" Fulani Amina ce ta shigo tace “ki kyaleshi Hasina bazata bishi dinba shi wanne irin mutum ne mara Lissafi haba ai yarinyar nan ko baa fada masa ba yasan tana buqatar hutu yaya uku haihuwar fari aita zazzagu ya bari gurin da aka farka ma ya gama hadewa mana" haka sukayita yi tsakaninsu daga qarshe dai dole Dr Hasina ta hqr ta qyale Fulani Amina saboda ta kafe kan sai yaran sunyi wata uku zata koma.





Ranar saboda haushi Abdullahi bai iya bacci ba saboda haushi washe gari kuwa tun asuba yabar gdan ya koma England fushi yakeyi sosai da Samha danko waya idan ya kirata lfyr yaransa kawai zai tambaya ya kashe a haka har suka dauki sati uku tun abin baya damunta harya fara damunta amma ta dake ta shareshi itama a wannan tsakanin ne mamy ta samu damar shigowa taga yaran sunyi bulbul dasu baqin ciki kamar ya kasheta daqyar ta iya jan qafarta ta koma bangarenta ta kwanta tana juyi bata jima da kwanciya ba wayarta tayi ring ta daga ta kara a kunnenta yayi murmushi yace “kin shiga kingano yara kyawawa kyautar Allah wadanda kikayita qoqarin hana zuwansu duniya Allah ya nuna miki iyawarsa amma har yanzu baki saduda ba kinaci gaba da neman hanyar kashemin yayana da matata harma da suruki na kai ashema hardani nine target dinki na farko fah ko? Hmn to kafinnan Ina mai farin cikin yimiki albishir din cewa qawarki aminiyarki Barirah tana hanun Force C.I.D zatayi bayanin yanda kukayi kuka qulla komai sannan kema ki shirya yin bayanin yanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login