Showing 9001 words to 12000 words out of 60308 words
Abuja zata tafi gurin iyayenta dama karatune ya kawota Kano asalin mahaifinta dan Katsina ne sai a lkcn ya tuna da abinda Ja'afar ya fada masa game da ita ya shafa kansa tare da cewa “karki damu qanwata muna tare a waya ko na network insha Allahu"
Haka suka rabu kowa zucciyarsa babu dadi saida ya kaita airport tahau jirgi shida Manson sannan suka juya suka nufi garinsu zuciyarsa cike da kewar qanwar tasa da tausayinta yafi komai tasiri a zuciyarsa tunda suka rabu yakejin zuciyarsa babu dadi zuwa yanzu yarinyar ta shiga ransa fiye da sosai yanayi mata so irin na dan'uwa da dan'wansa na jini.
A hankali ya furzar da wata iska me zafi tuqin ma kasawa yayi sai Manson ne ya karba yanda ya mayar da hankalinsa wajen kallon titin lkc zuwa lkc yake jefawa Mansoor kalamai daidai cikin hirar da yake masa jinsa shirune yasa shi kallonsa tare da cewa “na lura yarinyar nan ta samu mazauni a zuciyarka ina hango soyayyarta da kuma kishinta a qwayar idonka kamar yanda na dade da sanin Samha tana sonka...."
Wata uwar harara da yake jifansa da itace yasashi sauya akalar zancen da cewa “ka manta kawai Mainah Samha dabance wlh zaka gasqatani duk ranar da gsky ta fito nidai nasan akwai qauna tsakaninku" kawar da kansa yayi yana shafa wayarsa lkc zuwa lkc yana duban agogo ya rasa meyasa kowa cikin abokansa suke fadin kalmar so tsakaninsa da Samha bayan shidai ya haqiqance ba sonta yake ba tausayinta yakeyi"...........
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
*8*
Samha kuwa tunda ta tafi take aikin kuka tunani da kewar Abdul sunqi barin zuciyarta har jirginsu ya sauka a Abuja ta fito sanye da qaton hijjab dinta da safa sai niqaf data saki wanda yake hade da hijjab din cen nesa ta hangi Dad din nata saqale da waya a kunnensa insa Mamy take tsaye a gefensa basu ankara da tahowarta ba saida ta tsaya a gabansu Dad ya miqe ya zuba mata ido cike da mamakin baqon lamarin da ya gani ga yartasa cikin muryar da take nuna tsananin mamaki yace “pretty kece haka kece kika zama haka meye ya canzamin ke kayy Masha Allahu Allah na gde maka daka canzamin tilon yata ta dawo bisa hanya"
Murmushin yaqe tayi tace “na gde Daddy na sameku lfy" kama hanunta yayi yace “lfy qlau ya karatu" “Alhmdllh" ta fada tare da bude murfin motar ta fada jikin Mamynta daketa binta da kallon mamaki tana dariya me dauke da hawaye tace “nayi missing dinku Mamy amma ba kamar ko yaushe ba wannan karon rayuwar makaranta ta hadani da qaddarata wadda itace sanadin sauyawata faraddaya" ajiyar numfashi Dad yayi yace “naga alama Pretty yanzu dai muje gda ki huta kinji"
Suna zuwa gdan ta shige bangaren ta da yake gda guda komai na buqatar rayuwa an zuba mata kamar wata matar gda wanka kawai tayi tayi sallah sannan ta kwanta domin samun bacci ta huta amma baccin ya gagareta tunanin Abdul fal zuciyarta tayi juyi tare da dauko wayarta da taketa ring ta duba Na'im tayi qwafa tare da karawa a kunnenta tace “ka fiye naci Allah Na'im yanzu me kakeso nayi maka?" Ajiyar zuciya yayi yace “ki gamsar dani ki dauki hoton cikin gindinki ki turomin amma ki tabbatar ya cika da ruwa yanda idan na kalleshi zanji na fara tsiyaya ina feeling dinki sosai inason tsotsar nononki da qwaqular vulvar dinki saboda dadinsa sumar dani yakeyi"
Wani takaici ne ya cikata wato shidai Na'im idan har taga ya kirata to sha'awa ce kawai murmushin takaici tayi tace “wato bambamcin sha'awa da soyayya a bayyane yake kaidai ba Sona kakeba sha'awa ta kake kuma insha Allahu bazaka taba cina ba kaini nama raina girman penis dinka duk da bantaba dandanata ba amma nasan a yanda take susa kawai zatakemin amma da ganin Abdul nasan tasa zatafi taka kauri tsayi da zaqi do dai ni ba so nake masa irin na sha'awa ba so nake masa na gaske nifa zan iya rabuwa da kowa saboda shi"
Tana gama gasa masa mgnr ta kashe wayarta tana murmushi daidai lkcn Mamynta ta fara bude qofar ta shigo taga yanda taketa murmushi tace “ kizo kici abinci Dad dinki yanason ganin ki" miqewa tayi ta fita zuwa parlourn a dinning ta tarar dasu ta zauna sukaci abinci da iyayen nata tana basu lbrn haduwarta da Abdul da yanda ya riqa sauya mata dibi'u da karatun da yake koya mata harma da irin gudummawar da yake bata a mkrnta iyayen nats sunji dadin lamarin amma itafa Mamy har zuciyarta ba haka taso ba saboda gani takeyi wayewar yartata ta zama ta banza tunda har wani qaramin mutum a yanda take bada lbr ya iya canza mata tunani sarai ta fahimci soyayya ce ta rufe mata ido amma kuma tasan bazatayi tasiri ba saboda ita a tsarinta babu abinda zai hadata rayuwa da talaka wannan kenan.
Sannu² lkc yaketa tafiya Samha tasa Dad dinta ya sake daukar mata malamin addini yaci gaba da koyar da ita a gda duk da ba wani fahimtar abin kirki take ba saboda kewa da damuwar rashin Abdul tunda ta dawo hutun tsayin wata biyu kenan bata samunsa a waya duk wata kafa da zata iya samunsa ta rasa wannan lkcn memakon Samha tayi qiba muguwar rama kullum cikin kuka take takansa iyayenta a gaba musamman Dad tayita yimasa magiyar ya barta taje Katsina ta nemi inda zata samu Abdul amma qememe ya hanata wannan dalilin har jinya yasata kwanciya tanajin haushin kanta na gaza furta masa abinda takeji game dashi qila da baiyi mata haka ba tasani soyayyar yan'uwantaka bata da tasiri kamar irinson da takeyi masa so irin na rayuwa tare a mutu tare tana burin rayuwa dashi rayuwa ta har abada.
*****
Shi kuwa Abdul ranar daya sauka a gda da yamma da yamma ya shirya domin kilisa bisa tsautsayi kan wani dutse ya zauna zuciyarsa cunkushe da tunani barkatai daukar wayarsa yayi domin kiran Samha saboda zuciyarsa kawai raya masa take ya kirata yaji yata sauka amma sai yaji wayar a kashe haka ya zauna zaman jiran tsammani kawai sai ya tashi ya barsu a gurin saida yajw gda yayi wanka zai kwanta sannan ya tuna gashi layukan duka a makaranta ya siyesu sannan yabar Sim park din acan bare yayi swapping nashi dole sai wata sabuwar wayar ya siya da sabon layi ya dora daqyar ya samu number Ja'afar ya tambayeshi ko yanada number Samha amma yace masa “aa" kan dole ya hqr ya fawwalawa Allah komai.
Watansu uku a gda suka dawo hutu tun ana saura kwana biyu ya dawo hakanan ya samu zuciyarsa dason sanin wani abu game da Samha gashi iyakar zamansu baitaba tambayarta address din gdansu a Abuja ba ranar da aka fara lecture bai Iya zama ba saboda abinda yakecin zuciyarsa game da Samha kai tsaye department dinsu Samha ya nufa yawanci duk daluban basu dawo ba ciki harda group din su Samha baiji dadin hakanba amma bashi da zabi daya wucce hqr haka nan ya koma hostel ya kwanta saboda zafin da yakejin zuciyarsa tanayi.
Wasa wasa har aka dauki sati biyu duk dalubai sun dawo amma banda Samha lamarin daya qara dagawa Abdul hankali kenan Saida aka shiga sati na uku sannan Rahmah ta dawo itada sauran qawayen Samha a ranar yaje ya samu Rams ya roqeta ta bashi contact din Samha kallonsa tayi tace “nayi tunanin ma ka sani watanta biyu batada lfy...." Katseta yayi da cewa “ba...bata da lfy meye ya sameta?" Bai jira amsar da zata bashi ba ya karbi wayarsa datake miqo masa yayi gaba yana Kiran number Saida tayi Ring sau uku tana katsewa sannan ta daga cikin cikin raunanniyar murya me nuna jin jikinta tace “Assalamu Alaikum" amsa mata yayi da “waalaikis salam" cikin tsananin farin ciki tace “My Abdul kaine da gaske?" Ajiyar zuciya ya sauke me qarfi yace “Eh nine Samha" tashi tayi daga kwanciyar ta zauna cikin rawar murya tace “dama kana raye a duniyar nan ka manta dani Abdallah ka barni cikin da tashin hankali meyasa kayimin haka Abdul meyasa ka kyaleni cikin damuwa Abdul na shaqu dakai shaquwar da bantaba yinta da wani ba inajinka a cikin jinina kana yawo meyasa meyasa Abdul?"..........
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
*9*
Ajiyar numfashi yayi tausayin ta na qara mamaye duk wani sajran guri dayayi saura a zuciyarsa yace “kiyi hqr My Samha yanzu yaushe zaki dawo makaranta semester ta fara nisa fah" lumshe idonta tayi ta kwanta sosai tace “ko yanzu kace zan taho My Abdul naji sauqi sosai kwana takwas kenan da aka sallamoni daga asibiti dama tsoron nazo naji lbrn dazai katsemin numfashi game dakai shine ya hanani dawowa amma yanzu tunda ka dawo nima very soon zan dawo insha Allahu"
Murmushin jin dadi taji yayi yace “is ok My Samha Ina kewarki wlh" dariya tayi me sauti tace “da gaske My Abdul kayi kewata oh gud! naji dadi sosai ka jirani nanda qarfe biyu zan shigo Idan na shigo zan kiraka kai nskeso ka fara ganina a Kano"suna murmushi sukayi sallama sukaajiye wayoyin ta miqe ta fara hada kayanta a trolly daidai lkcn Dad ya shigo yaga tana hada kaya yace “aa ya haka Ina zaki Pretty?"tanaci gaba da hada kayanta tace “Dad My Abdul ya dawo skull yanzu ya kirani yake fadamin wayoyinsa ne suka zube kuma ya rasa number ta tafiya zanyi dama lectures sunyi nisa"
Murmushi yayi ya zaro wayarsa yayi Mata transfer ta dubu dari biyar yace “ga wannan kiyi amfani dashi kafin wata ya qare maza taso na saukeki a airport" miqewa tayi ta sanya hijjab dinta ta sanya safa ta daura niqaf dinta sannan ta dauki handbag dinta ta fito a parlour ta tarar da Mamy babu wani sakin fuska sukayi sallama saboda ita Allah ya sani batason mu'amalar yartata da Abdallah gani takeyi wataran zaa wayi gari kwata² ta daina bin umarninsu saina Abdullah.
Dad yana sauketa a airport ta cire wayarta ta tura masa saqon tunatarwa vkan cewa tana hanya daya da hamsin jirginsu ya sauka a birnin dabo tana saukowa ta hangeshi tsaye jikin motarsa qirar HYUNDAI baqa takowa tayi a nutse shima nufota yayi duk da idanunta cikin glass yake kuma cikin hijjab take amma hakan bai hanasa ganin ramarta ba.
Trolly din ya karba a hanunta cikin sakin fuska yace “your are welcome My Samha" bude but din yayi ya sanya trolly din a ciki ya juya ya bude mata ta shiga shima ya shiga zuba mata ido yayi ya langwabar dakai gefe yace “My Samha kin rame sosai meyasa?" Murmushin yaqe tayi tace “nasha wahala sosai kuma ciwona yana da alaqa da rashinka hutunnan kwata² banji dadinsa ba" murmushinsa yayi na isa yace “meyasa?"ajiyar zuciya ta kumayi tace “saboda rashinka na kira wayarka yafi so million bata shiga"dariya yakeyi sosai duk damuwa da nauyin da yakeji a zuciyarsa sai yaji ya gushe suna tafe sunata hirarsu yana fada mata irin damuwar daya shiga saboda rashinta.
Saida ya kawota gdanta yayi horn megadin ya bude musu get suka shiga bude parlourn tayi da yake kaca² da qura ajiye trolly din yayi ya matsa kusa da ita yana kallonta ya zare niqaf din fuskarta ya sanya hanunsa ya tallafo fuskarta ya dora bakinsa saman nata yayi mata kiss me zafi da ya sanya dukkansu sukaji wani zummm a jikinsu yayi saurin sakin fuskarta yace “kyauta ce daga yaya zuwa ga qanwarsa" yana fadin haka ya fara dube tsintsiya ya dauko ya nade hanun rigarsa tayi saurin riqesa tace “akwai masu aiki zasuzo suyi" zamar da hanunta yayi daga nasa ya fara sharewa “don Allah ka bari yanzu Rahmah zata dawo daga skull zasu gyara komai" dagowa yayi yana sharce gumi yace “zanyima qanwata komai batare dana gaji ba inayin komai bisa aminci" zuwa tayi ta karbi tsintsiyar ta fara sharar kafin ta gama ya dauko mopper yanayi mata mopping tare da karkade mata duk wata qura saman TV stand ya hangi shisher tare da wasu kwalaben syrup.
Tsayawa yayi cikin tashin hankali ya kirata da wata razananniyar murya gabanta ne ya fadi ta juyo da sauri ganinsa dauke da da kwalaben ta nufesa da sauri ya daka Mata wata uwar tsawa yace “ubanme kikeyi da wadannan magungunan meye hadinki dasu?" Cikin mugun razana ta fara ja baya yana binta cikin fitar hayyaci ya damqi wuyanta yace “bazaki taba daina halinki ba bazaki taba canzawa ba Samha nayi miki iyakar abinda zanyi miki saboda haka ki fita dags rayuwata kowa yayi tasa..." Da sauri ta rufe masa baki da hanunta idanunta sunyo waje tace “wlh Azeem rabona da shisher ko cording nafi wata biyar My Abdul kada ka raba ruhina da naka saboda kai da soyayyarka na hqr da abubuwa da yawa na rabu da mutane da yawa My Abdul ka yarda dani duk tantirancina na baya bana qarya pls ka aminta dani nayi maka rantsuwa bazan iya rabuwa dakai ba inasonka Abdul inasonka don Allah ka amince dani zan iya sadaukar da duk wani farin cikina dominka......"
Dafe kuncinta tayi saboda saukar yatsunsa da taji daidai lkcn da Rams ta ya nunata da yatsansa yana huci yace “ashe ke mahaukaciya ce bansani ba ashe kidin bakida tunani Samha yanzu ni zaki yaudara da wadannan yan iskan kalaman naki na yan iska irinki dama dalilin da yasa kika shigo rayuwata kenan no wonder Ni dama nasan angulu bata jewar banza saboda haka na dade da shiryawa wannan ranar shawara daya zan baki tun lkc bai qure miki ba ki nemi ajinki dan iska irinki daidai da ke amma ni babu abinda zanyi dake na tsani halinki Samha na tsani karuwa fasiqa irinki wadda iliminta ya kasa amfanarta da komai sai lalacewa ni yanzu nayi soyayya dake nace nayi dawa nace da iyayena me kinaso nace musu ADANDI muka hadu dake kome? Shashashar banza da batasan kantaba kawai"
Yana kaiwa nan ya juya ya fice cikin tsananin damuwa da tashin hankali bin bayansa tayi da gudu tana kiran sunansa amma ko kallonta baiyi ba ya shige motarsa ya figeta da gudu ya fice daga gdan zubewa tayi a gurin ta dora hanunta aka ta rushe da wani irin kuka me tsuma zuciya tana furta “shikenan na rasashi Innanillahi wa innah ilaihir raji'un Allah Kaine ka jarabceni da son bawan nan naka Allah kasan komai kayimin maganin matsalata Allah kada ka bari na rasa rayuwata ta dalilinsa na shiga ukuna ni Samhanatu"
Daqyar Rams ta rarrasheta ta koma ciki ta fada kujera taci gaba da kukanta, cikin tausayawa Rams ta shafa inda yatsunsa suka kwanta radau a fuskarta tace “kiyi hqr Samha shi hqr me tadda rabone kuma guda gdan mokoki da'awa take inaji a jikina Abdullah zai soki Samha" kifa kanta tayi a cinyarta tsci gaba da kukanta me ban tausayi daqyar ta iya tashi ta shige dakinta ta shiga bathroom ta dauro alwala ta shimfida sallaya tayi sallar azahar tayi nafila tare da roqon Allah ya sassauta mata abinda takeji game da Abdullah ya yanke mata wahalarta ya zaba mata abinda yafi alkhairi sannan ta kwanta.
Kalma mafi muni a rayuwarta a kirata da karuwa ita Abdul ya kirata da ita to waye a duniya zai gasqata imaninta ya yarda ita ba karuwa bace waye zai yarda abinda tayi a baya ma qaddararta ce kuma ta tuba tuba me tsafta tayi alqawarin bazata sake ba har abada haka ta yini a kwance ko ruwa ta kasa sha cikin dare numfashinta ya sarqe saboda dama tanada Asma ga wani azabbaben ciwon kai daya hanata sukuni ga damuwa kuma dama ita kanta bana daukar damuwa ba sai farkawa tayi ta ganta a asibiti kwana biyu kenan.
Tunda ta farka take zubar da hawayen nadama tayi dana sanin wannan baqar rayuwa da tayi a baya wadda ta zame mata barazana ga cikar muradinta, Rahmah ce ta take fada mata take fada mata ta kira Abdul ta sanar dashi halin da take ciki yace babu ruwansa shine Mansoor da Ja'afar suka zo suka taimaka Mata suka kawota asibiti.
Wasu hawaye masu zafi suka zubo mata daidai lkcn da Mansoor ya turo qofar ya shigo ya zauna a kujerar dake jikin gadon yace.
“Sannu Samha ya jikin?" Bata iya tsayawa bashi amsa ba saima cewa da tayi “Mansoor don Allah Ina My Abdul Ina fatan yana cikin aminci" ba Mansoor ba hatta Ja'afar da Rahmah saida suka zubar da hawayen tausayinta ganin yanda suke kallonta ne yasata miqewa zaune cikin kuka tace “karku zargeni kuma don Allah wlh bansan sanda soyayyar sa ta fasa qirjina ta shiga ba kada kuma ku fahimceni baibai Mansoor so baqone da baya neman shawara lkcn shiga zuciya da ace so yana shawara kamar yanda Abdul yake iqirari da nima tun farko bazan bashi damar shiga zuciyata ba saboda na sani yafi qarfina ba ajina bane yanada qualities din dabai dace da karbar Samha tantiriya mara kunya a matsayin masoyiya ba amma duk da tantirancina wlh azeem ban taba aikata abu biyu ba lesbian da zina bana sonsu na tsanesu ku fada masa wlh niba karuwa bace saboda banida wata hujja ta kare kaina a gurin Abdul amma Allah shaidane na daina shaye² tun wata biyar da suka wucce kuma Ina addu'ar Allah ya qara nisantani dashi har abada".......
*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_AD_*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
*11*
Ana cikin wannan badaqalar suka fara jarabawar zangon karatu na farko itadai Samha pepar kawai take zanawa amma batasan me take rubutawa ba saboda haka ta cire tsammani da samun sakamako me kyau kamar yanda ta sana samu haka sunkayi exams din sukayi hutu zuciyarta cike da kewa da tunanin rashin abinda takeso ta tattara ta dauki wannan a