Showing 45001 words to 48000 words out of 59144 words

Chapter 16 - Masarautar Qamar Book 2 Complete Hausa Novel

26 Mar 2025

29922

zasu basu suna da kudi kusan kullum gani sukeyi abin ba lallai ya faru akansu ba basu san bala’i da hadarin dake cikin masarautar ba they can go to any length just to get what they want asiri makirci .
Abunda ya sanya yaji dadi da Hurriya ta aure shi saboda batada munafunci ko guda daya she’s transparent abinda takeso shi takeyi she’s fierce smart and calm
Nobody will look down on her she can rises from dust kuma she’s’ strong and destructive ba wanda zai iya mulkata ko ya juyata Because she believe in her self so he know he choose the best
Don duk zata iya over coming duk wata matsala da take masarautar nan kuma ya riga yasan haka din.
Tafiyarshi yayi yabarsu wurin don shi kam ya gama aikin Shi.
Cikinsu ba wacce batayi admiring dakinta ba da haduwarshi da irin luxurious abubuwan da aka sanya ma dakin ba karamin jin dadi sukeyi ba
Wani irin shakuwa da sabo mai karfin gaske ya shiga tsakanin hamdan da amrah don basuda aikin yi yanzu saina labarin Hurriya shikanshi sarki Hamood zai iya bama wani labarin Hurriya saboda tsananin labarinta da sukeyi mashi kullum labarin Hurriya sarKi Hamood ya riga ya sanya ma ranshi cewar zai bisu Masarautar Qamar domin ganin Hurriya don yanda yake jin labarinta very interesting stories after all grandchildren dinshi suna sonta Sosa zaije har masarautar yayi mata kyauta tareda fada mata cewar ta daina daurewa sannan tana masu labari amrah ce tace tanaso Hurriya tana rage daurewa tana masu dariya itama suna son taso su kamar yanda suke santa tun ranar da amrah tayi maganar sarki Hamood ya riketa tareda sanya ma ranshi idan yaje masarautar Qamar zai gayama Hurriya
Yanzu haka shirye shirye sukeyi zasu tafi umrah daga umrah zasu wuce masarautar Qamar
Layla a duniya ba karamar tsana tayi ma Hamdan ba don yanzu kwata kwata ya amshe fadarta wurin Hamood ga tun abinda yayi mata gaban cousin dinta wanda ya sanya akayi mata dariya harda shi ke damunta shiyasa tayi mashi wata irin mugun tsana gashi kuma tunda yazo ta lura akwai shakuwa sosai tsakanin Hamood dashi sannan kuma cousins dinsu na sonta
Ammar ne ya kalli imad wanda yake zaune akan wata resting chair mai kyau da daukar hankali yace Are you not missing your maid saida yadan jima kafin ya dago tareda rolling eyes dinshi yace I’m not Ammar yace Are you serious saboda yasan kwata kwata baida karya Imad don tunda ya fada to dagaske baya missing dinta Ammar ne yace I thought fa you’re in love with the girl Imad murmushi yayi yace I don’t love her but I really like her so much may be da ace ina masarautar Qamar kilan da yanzu I’m in love with her dariya ammar yayi yace yanzu you don’t like her anymore??imad girgiza mashi kai yayi sannan yace I still like but not in love with her murmushi yayi sai yace but I miss her drama.
A kwana a tashi ba wuya wurin Allah yau satin su Hurriya biyu da aure abubuwa da dama sun faru wanda hada sakin duka matan da khalifa yayi wanda suna tacewa Khalifha ba mutum bane don yawo aka rinka yi dasu a dakin ana buga ko ina da wata irin kara suka rinkaji ko ina.
Hurriya satin ta biyu rabon da taje part din Khalifha don harta aikin ta daina yi mashi tana tareda su Bintu kusan kullum tana jin duk abinda suka fiso a rayuwarsu tana kusan kullum suna kasancewa tare don tasan na Bankwana at any time zata bar masarautar tunda yanzu ba Wanda zai iya hanata barin masarautar.






Page 67
Hurriya kallon wasba tayi da take bacci wata irin kamarsu tagani da Aunty Banafsha abinda yake faruwa da ita kenan these days sai tana kallonta kamar Aunty Banafsha
Tashi tayi taje tayi wanka da ruwan Zafi sannan tadawo ta shirya yau kam duk Bata jin wani energy sosai tattare da ita don simple riga ta sanya wadda wuyanta yake bude sai ripped jeans da ta sanya turare kadan ta fesa har zata kwanta saiga kiran chief of security ahankali tayi sliding wayar ta sanyata a kunnenta shiru tayi ba tareda tace uffan ba har yagama magana ya kashe wayarshi,
Tashi tayi ta zura takalmanta masu kyau wanda sukayi mata kyau a kafa sannan ta nufi part din Khalifha
Fuskarta fayau babu komai a samanta amman ba karamin kyau tayi ba na daukar hankali gashin kanta yau bata wani gyarashi ba don tun gyaran da tayi mashi jiya ne don haka sai gashin ya dan sasauko hair line dinta ya kara fitowa sosai
Shigowa tayi part dinshi wanda tana shigowa sanyi shi da kamshin shi sukayi mata welcome lumshe idanuta tayi masu kyau tareda budewa
Tana budewa taga irin kallon da ake binta dashi a parlon fayrouz ne ya taso kamar zai rungumeta yace where have you been i missed you for ages
Hurriya kallonshi tayi batace komai ba ta nufi kitchen,Khalifha kam baisan mi zai ce yanaji ba MacBook ce a hannunshi yana aiki da ita saidai tunda ta shigo hankalinshi gaba ki daya ya koma kanta don wani silent kallo yake mata wanda ba wanda ya isa ya kula da hakan face shi
Yana ganin yanda abokanan shi ke binta da wani irin kallo hatta shima maleek mai kamewa don kamar zai cinyeta da kallo
Wani irin Yake ji sosai aranshi yanayi na damuwa da rashin jin dadi saidai da sauri ya cire hakan yace I don’t care sannan ya cigaba da aikinshi
Hurriya chief of security ya taso ta tareda hadata da Allah tazo tayi mashi abinci saboda yayi baki zai mata transfer din kudi yanzu Hurriya batayi niyyar zuwa ba don so tayi ta cigaba da parking tareda focusing wurin loves ones dinta yanda kota tafi ba dana sani
Hurriya kitchen ta shiga tareda hada masu lafiyyayen English breakfast sannan ta fito ta fara shiryawa cikin tsari Khasheem ne yace I miss your food Hurriya sannan yace ma Khalifha your maid is a great cook i swear
Maleek kam a wani kame yake binta da kallo fayrouz ne cikin rawar jin dadi yace Hurriya bari na tayaki yana zuwa inda take ahankali tace mashi it’s okay na kusa
Khalifha duk yana jinsu saidai hankalin shi nakan MacBook dinshi yana aiki
Cikin natsuwarta Hurriya takeserving abinci ta sanya ma kowa Daidai
Khalifha saida ya kara taking time sosai sannan yazo ya zauna cikin natsuwa Hurriya ta matso tareda zuba mashi abincin kallon dogayen hannuwanta yayi masu matukar kyau da daukar hankali
Tana gama serving abincin ya jawota tare da rike mata hannu sosai ahankali Hurriya ta juyo idonta ya sauka akan shi shima ita yake kallo
Wurin shiru ya dauka don ba wanda ba kallonsu yake ba hurriya cikin natsuwa tace please ka sakeni ahankali ya saketa tareda nuna mata kujera ta zauna har zata tsallake ta tafi yayi mata kallo mai alamar zaki gane idan kika tafi Hurriya tasan halinshi kuma shine kadai yake hukunta ta da duk abinda tafi tsana rayuwarta zama tayi saman kujerar da yake kusa da ita yana cin abincin yana kallonta itama abincin ta zuba ta faraci
Fayrouz kam sai murmushi yakeyi ganin Hurriya tana cin abinci shidai maleek sam bai gane Khalifha don wani kallo da yake bin Hurriya dashi
They ate in silence har suka gama ci sannan ta tattara plates din takai kitchen
Khalifha yana kallon fayrouz daya bita aikam tana wanke wanke yana bata labarin family dinshi har ta tagama wanke wanke da gyaran kitchen bayan
Khalifha kam har ta fito yana parlon zaune kallonta yayi daga baya har ta fita wani irin abu yake ji aranshi mai wuyar fasaarawa yasan dai wannan shigar da tayi is not permissible kuma akwai auren shi akanta though ko ba da niyyar aure bane ai still matarshi ce
Hurriya kam ba inda ta nufa sai dakinsu saidai tun kafin ta gama shan kwana taji maganar uwar bayi kallonta Hurriya tayi don kwana biyu tayi busy ne don yanzu ta tuna abinda ya faru da ita da inna hanne kallonta tayi tareda cewa kizo ayyo ba kira , Hurriya batace komai ba ta canza saitin hanyar data biyo ta nufi hanyar da zata kaita inda ayyo take
Ayyo na zaune a garden saiga Hurriya ta taho in all her mighty tana tafiya kamar kasar ce take tsoron takawa
Da wani irin zafin nama ayyo ta daga hannunta sai kanta Hurriya aiko kafin ta ida sauke mata marin itama ta sauke mata guda hudu a tare da wani irin manaki take kallon Hurriya tareda juya abinda ta aikata mata wani irin kallo take bin ayyo dashi sannan tace how dared you slapped me with your filthy hand you’re mad
Da wani irin sauri ta kira chief of security cike da girmamawa ya amshi wayarta aiko sai gashi sunzo motoci suka tafi da ita
Hurriya kam ranta a bace ta tafi dakinsu tana juya abinda ya faru bazata taba yafema wannan matar ba ta riga tasani koda sunyi mata hukunci yadda ya dace to itama sai ta rama
A dakin ta wuni tsam tareda Bintu da wasba su kansu wani irin dadi sukeji yanda ta sake masu sosai ba kamar da ba don sun zama yan uwa yanzu basu da wata matsala da damuwa
Da daddaee saida chief of security ya kirata sannan taje tayi masu dinner Khasheem kam yau hankalin shi gabaki daya yana kan Khalifha da Hurriya don ya rasa gane kallon da Khalifha yajeyi mata duk motsinta Daya yana akanshi kamar zai cinyeta ga kuma abinda ya kula dashi kamar kishinta yake don duk idan fayrouz ya bita sai yayi ta basarwa yana bata fuska tabb.
Nazarin komai yakeyi har suka gama cin abinci Hurriya ce ta fita abinta
Khalifha bin bayanta da kallo yayi sannan ya tashi ya haye sama
Khasheem kam aranshi yake ta fadin what was going on,abin mamaki da tashin hankali all of the three friends are in love with one girl saboda shi fayrouz nashi a bude yake Because he made it so obvious that he’s in love with her while the two of them are silently in love with her don tun kafin su tafi Mexico ya gane cewar maleek yana sonta don irin kallon da yake mata ya sanya ya gane
Ga kuma Kayl daya rasa gane kanshi don alamomi duk sun nuna cewar shima yanzu sonta yakeyi akwai matsala gaskiya saboda all of them seems deeply in love with her saidai tsoron da yakeji shine kada zumuncin su ya lalace don su din abokai ne sosai don yana hango cikinsu wazai hakura yabar ma wani
Cikin rashin kuzari ya tashi ya fito backyard ba tareda ya shirya ko yaso yaji zance da suke ba kunnuwanshi suka jiyo mashi
Aranshi yace aure? yaushe Khalifha ya auri Hurriya?
Kallon Hurriya chief of security yayi yana jinjina abinda take tafe dashi saidai kam yana tunanin abinda za tayi ai babu shi a musulunci duk da aure ne da ba’a shirya ba Amman ai aure ya dauru
Chief of security cewa yayi cikin natsuwa da kwanciyar Hankali yace mata exist permit ba matsala bace don zan iya baki a yanzu ko kuma na sanya ki fita
Shiru yayi yana kallonta sannan yace banson naji labarin ki idan baki shirya badawa ba Amman Hurriya you come from a prestigious and elegant family Daga mashi kai tayi
Tunda har kikazo masarautar nan a matsayin marar gata to ba karamin Abu ne ya fito dake daga wurin ba,
Tunda har kin nuna tafiya kikeso kiyi bazan hanaki ba kuma tafiyar da kikeso kiyi nasan har abada baza ki waiwayi masarautar Qamar ba nasan nesa zakiyi damu,Daga mashi kai tayi murmushi yayi yana kallon yanda hasken farin wata da hasken fitilu ke haskata yana fito mata da wani irin kyau da annuri gashinta iska yana dan kadawa she look so calm and classy saboda babu wannan daurewa kwata kwata a fuskarta alamun cewar he’s also among the people whom she respect
Ci gaba yayi da kallontq sannan yayi murmushi yace abinda zan gaya maki wato yana da girma kuma hakki ne babba wanda zai iya hanaki zaman lafiya she’s galvanized with what he was saying don ita babu wanda tasani data taba daukar hakkinshi to wani irin hakki yake magana
Murmushi yayi mata Ganin ya sanyata a rudani yace ina maki maganar hakkin aure shiru tayi mashi tanaso taji karin bayani akan abinda yake nufi
Kinsan miye aure ahankali ta daga mashi kai murmushi yayi sannan yace toh haramun ne ki fita ba tareda izinin mijinki ba kinga kam har abada ma bazaki iya aure ba idan ba sakin ki yayi ba.
Hurriya kallonshi tayi cikin miskilanci ta tace daman I married him because of 2reasons
Murmushi chief of security yayi tareda cewa kinsan dai ba inda zaki idan bai sakeki ba ko? Hurriya wani irin bam taji a zuciyarta he’s telling her fa ba inda zataje ba tareda Khalifha ya saketa ba wasa yakeyi she’s not staying in this palace ta riga tagama she married him because of two reasons that was the only to protect her self from Galadima don da ace Bata auri Khalifha ba da yanzu kilan tabbas sun gano itace Hurain Faisait Hamood wanda tasan kalubale hakan zai jawo mata.
Dalili na biyu shine ta samu damar fita daga masarautar ba tareda wata matsala ba saidai kash ga abinda chief of security yake fada mata yanzu.
Ahankali tace okay I will ask for my divorce chief of security wani irin tsoro yaji da tashin hankali dayaji kalmar ta fito daga bakinta he really hope them to work out yaso su kasance tareda juna har abada they deserve happiness he really wishes for them to be happy saidai Allah kadai yasan mike boye
Hurriya kam tagaji da magana don ta jima tana magana kallon chief of security tayi tareda yi mashi Bankwana.
Ta nufi dakinsu sallahr isha’i kawai tayi ta kwanta bacci ya dauketa Mai dadin gaske
Khasheem kam wanda ya gama jin duk abinda suka gama fada shida Hurriya don ba niyyar yayi masu eavesdropping Amman cikin ikon Allah yaji komai mamaki kam shine ya mamaye Khasheem tareda jima Khalifha dadi Hurriya réa seems like a good person though she shut her emotions ta yanda ba wanda zai iya gane mike ranta sai kuma imperfection dinta wannan kuma tsakaninta ne da Allah he can’t judge her .
Khasheem saida suka gaisa da cheif of security sannan yake gaya mashi ai duk yaji abinda ya faru chief of security kasa yayi da kai Murmushi Khasheem yace G it’s okay stop feeling shy or guilty murmushi chief of security yayi tareda sakin jikinshi suka fara taba fira sai can cikin magana yake tambayar shi did you really want their marriage to work out da gudu chief of security ya daga mashi kai .murmushi yayi yace I know, Khasheem kam gani yayi matsalar da yake hangowa ta kare kowa ya hakura don he already made a vowed indai yana raye ba inda Hurriya zata sai ta zauna tayi zaman aure da abokinshi don ya hango mutuwar kaunar da yake mata acikin idanunshi shima he deserves to be happy atleast,wani Devil smirk yayi chief of security kam hakanan bai yadda da murmushin da yayi ba cewa what are you plotting murmushi ya karayi sannan ya dan matso yayi mashi rada
Dariya yayi ahankali sannan yace kaji abinda za’ayi chief of security cewa yayi Allah yasa hakan ya zama alkhairi dariya yayi Khasheem in a stubborn way yace Alkhairi ne insha Allah kada ka wani damu sannan ya tafi yana wani murmushi mai kyau .
Hurriya da wuri ta tashi daga Bacci don tasan tanada ayyuka da yawa don chief of security yace kota fara duty dinta as a house wife ko kuma ta cigaba da ayyukanta as always so she choose to continue working as a house maid kafin ya bata tarkardar sakinta.
Inna hanne ce ta shigo fuskarta dauke da annuri tace Hurriya nafa kai maki ruwan wanka ki tafi kiyi wanka Hurriya ahankali ta tashi ta dauki jakar wankanta tace thank you sannan ta fita ta shado wanka
Palazzo ta sanya da riga rmai dogon hannu sai gyaran gashinta yau da ya bambamta don kitso ne akanta da dan dama bintu ce tayi mata shi,
Kyau iya kyau don all back din yayi mata kyau haka ta nufi part din Khalifha ba inda ta tsaya sai bedroom dinshi
Kamshin turarenshi dake mamaye da dakin ya sanyata lumshe ido
Kallon gadon Hurriya tayi alamar kamar ma ba’a kwanta ba bare har yayi datti zuwa tayi ta gyara gadon sannan ta gyara dakin tsaff.
Toilet din ta nufa inda tana budewa taga mutum shima yana shirin fitowa daure da wata dark brown bathrobe Hurriya runtse idonta tayi ta fasa wani irin ihu Khalifha kam yaji ihun Sosa har a madigar kanshi wanda ya sanya shi sauri wurin rufe bakinta
Zare ido tayi wanda hakan da tayi ya bashi dariya kadan ya dara yana kallon long lashes dinta wanda suke kwance kamar tayi fixing dinsu open your eyes yace make mashi kafada tayi looking so cute and adorable Khalifha wata dariya yayi yace open your eyes or i will kiss you Hurriya da sauri ta bude idonta don tasan tsaff zai iya tunda ya fada wannan Khalifhan
Murmushi yayi ganin yanda ta zare ido taba goshinta yayi tareda zagaye bakinta da hannunta Hurriya kam yan cikinta kawai ke kadawa ita kunyar shi ma takeji gashi sam ita batada karfin kwatar kanta indai tazo wurinshi don Khalifha wani irin kakkarfa ne ahankali tace please let me go maganar sai ta fito kamar whisper lumshe ido yayi tareda kara matso da ita gaff dashi har sunajin numfashin juna.







Bonus page 68
Sannan yaki sakinta Hurriya kam ita abun har tsoro yake kara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login